x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 54 - KASUWANCINA

  • 159001 words
  • 162000 words
  • Out of 176000 words

Category: Romance Story +18

Views 150

30 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
da kai,Murmushi ya saki ba tare da ya shirya ba me tsada yanda na masa maganar kamar Uwa da dan karamin danta,ya kara narkewa sabo da yaga ina biye masa,3qtr na dauko Fari nace wannan fa?ya girgiza kai banda shi bana sonsa, dukan wasa na masa a kirji sannann nace Allah kaji na rantse sai kasa shi,Saman Bed na turashi da karfi muna dariya na kamo kafarsa na sa masa Boxers tare da 3qtr sannan nasa masa rigar, wai sai ya kama zai cire da sauri nace wlh idan ka cire yau baza mu kara shiri ba,mikewa yayi ya karasa gyare gyarensa nima na shirya cikin wani kayan India riga da skert masu matukar tsada da kyau kamar a saceni,ta baya naji yamin wata Zazzafar Runguma tare da maida hannayensa saman Boobs dina zaka fara ko dan Allah Yanlabai ka saurara mu tafi,a haka muka fito har palo sannan ya gyara min mayafina ya dauki Basket din kayan muka fito da jakata a hannu takalmina me tsini ka rantse Balarabiya ce da Bature,muna zuwa Hajja da fara'a yau ta amsa ina gaisheta ta amsa da murna,Aayan ma ya gaisheta yana mata sannu da jiki,Nace Hajja ina mutan gidan ban gansu ba? Baki ta tabe tana dan nishi tace yau kwanansu uku basu zo ba daga ni sai masu kula dani dattijan da Aayan ya kawo yan aiki su biyu sune suke jinyata,daga ku sai Daddy sai Ameer dan Albarka jiya ma yazo da Amaryarsa Alhmdllh naji dadi wlh Allah dai yayi albarka,jiya ma Ammah tazo ta dubani mutuniyar kirki,Haka Hajja ta dinga yaba mana,nace Hajja na zuba miki abincin?da murna tace ba dole ba yar nan wannan girki naki me dadi ai dole ki kwace min miji,dariya mukayi gaba daya na zuba mata iri iri gasu nan sai da ta Zaba,mun dade a wajenta sannan Aayan ya bata Kudi masu yawa yace sai gobe zamuje gidan Yarima da Ameer, Allah yayi albarka Ashe ziyarar Amare zaku je,tunda Aayan yake wa Hajja abin alheri bata taba masa godiya ba sai yau.

Dama unguwa layi daya Ameer suke da Yarima,Gidan Yarima muka fara zuwa 5pm Ma'eesha tana Palo yana bata abinci a baki mukayi Sallama,tana jin muryarta ta tashi daga saman cinyar Yarima ta fado jikina da gudu tana ihu,ta kankameni ta ko ina,Aayan yana dariya yace sake min ita haka mana sai kin ballata kuma, sannu da zuwa ya Aayan Sister Oyoyo ina ta cewa ya kawo ni wajenki yaki yarda Ma'eesha harda kwalla,zama mukayi ina kusa da Aayan amma Ma'eesha ta manne a gefe na,Yarima yace Madam ya gari nace lfy alhmdllh Ango muka gaisa da wasa da dariya,Maeesha ma haka dan Allah Sis Mufee Muje daki dama ina nemanki na kira ki a waya baki dauka ba,nasan Complain ne akan me zan dauka,to ai gashi kinzo Muje kiji.

Yarima ya mata signa da Ido wai tasan me zata fada,itama ta wani kashe masa ido daya sannan muka wuce dakinta,Aayan kuwa tafawa sukayi yace kan mage ya waye Yarima ko waya babu kai ga me Amarya,to dan sa ido kai kayi lokacinka ni so kake na kashe kaina ko?a'a bance ba dan iska yarinya karama kanwata ko kunya babu,a wannan fa ba wani kunya guy ba wani kanwa suna hirarsu dai.
Ma'eesha ce ta rike Hannuna Sis Wahala kullum yake bani,da sauri na rufe mata baki da tafin hannuna karki sake ki fadawa kowa sirrinki da mijinki duk yanda kuke da shi ko kin manta Islamiyya ne,kuka ta saki Min Allah Sis sau uku yake min a rana,na fada miki ban son irin maganar nan zan bar miki gidanki,to yi hakuri Sis tana goge Hawaye tace me zan dinga dafa masa to?Baki na bude ke baza kisan wanne abinci mijinki yafi so ba,ba kinga yanda nakewa Aayan ba haka kema zaki dinga masa Abinci masu dadi kalar da yake so,kwalliya tsafta duk nasan baki da matsalar komai zaki iya ki dage ki Kula dashi sosai,abincin a ina kike samu tunda baki fara ba?Ummansa ce take aiko mana kullum,to daga yau kice ta daina gobe ki fara yiwa mijinki komai,duk fa na karanta miki komai kin sani to mene ne,karki sake ki nuna masa bakya so ya sadu dake kinji duk sanda yazo ki daure ki bada hadin kai,sai amfani da ruwan Zafi da tsumin da Ammah ta hada miki,na gane sis yawwa ki kara hakuri zaki saba da komai,kuma nan gaba zaki ji dadin abinda yake miki kike cewa da zafi,kai ta daga min,sau nawa kike fesa kwalliya da wanka? Tace uku ko hudu ai yayi ko?nace ae Good bari muje gidan Meenat,Haba Sis da wuri dan Allah bafa na son haka Ma'eesha so kike yace kin gaji dashi zai yo miki kishiya,jin nace kishiya zai mata sai tace a'a zan barki ki tafi ba damuwa ni,dariya nayi muka fito tare da ita nace Ranka ya dade tashi mu je gidan Meenat da Ammah idan kun gama,yace dama ke nake jira let's go,Maeesha tace Sis abinci,nace a koshe muke kin San bana barin kaina da Mijina da yunwa,Yarima yace itama haka bata barina da yunwa ko My Dear? Ya furta yana Maida Ma'eesha jikinsa a haka suka rako mu har mota muka wuce su kuma suka koma ciki.

Meenat tana kitchen tana hada Abincin dare,Ameer yana gefenta kowa na zuba son girmansa, na danna Door bell tare Murda Handle,Aayan yace a'a jira malama a bude so kike muje mu samesu a wani yanayi muji kunya kin San Ameer fa Maye ne bare yau 3days kacal,Ameer ne ya bude kofa yana fushi Meenat tace Ya bude kofa yana Babba kuma mijinta ai a kasansa take,Aayan ya kalleshi sanye da farar Jallabiya wata Fitted sosai yayi kyau,kai kuma lfy kake ta wani shagwaba a jikin kofa kaje kayi mata ba mu ba,Dariya yayi Ya Aayan Sannu ai dole nayi fushi dan Allah Sis kato dani da shekaruna Meenat take aikena ni kin San ban son Raini,Dariya mukayi Aayan yace bani Hanya muka shiga gaba daya,Meenat tana Jin muryarmu ta fito da sauri tana murna Tana mana sannu da zuwa,da sauri ta kawo mana kayan sha iri iri sabo da tafi Ma'eesha wayo dama ance duk tsiya wanda ya girmeki ya girmeka,mun gaisa da juna cike da girmama juna ana wasa da dariya Meenat tace ina zuwa Sister,Ya Ameer danzo kitchen na ganka,Aayan yace iyye Meenat anyi aure har anfi son ayi sirri da miji,Dariya mukeyi,Ameer ya turo baki kunji ko Sis Mufee nafa girmeta ya Mike ya bi bayanta yana kunkuni,Kallonsa Meenat tayi tana dariya tace dama shawara ce a basu snacks din da nayi ko kuma a bari sai na gama abincin? Ki basu mana tunda ba dadewa zasuyi ba idan kuma suna nan sai aci duka tare dasu ai da yawa,Snacks masu dadi ta hado a wani plate kato me kyau ta mikawa Ameer tace karba ka
kai musu bari na dan karasa wannan aikin,Karba yayi tare da cewa dan dai kece kawai Allah,abinda kullum ko tausayina bakyayi kina gani da dare sai ki wani hanani ko Kiss nayi Allah kiji tsoron Allah 3days kin hanani,Nace ai dai zan baka watarana idan naji zan iya ko? ta furta tana murmushi,kallonta ya tsaya yi yace Ina Sonki da yawa ne Meenat amma da watace da tuni ko raping dinta nayi dole,amma ke kike juya ni Hajiyata sai abinda kike so ke kuwa naga bakya sona,Tausayinsa Meenat taji tace Ina Sonka Allah sosai Ameer dina ban taba son kowa ba sai kai kayi hakuri zan Yarda kayi ne tunda nace,yana rike da Plate tasa hannayenta ta wuyansa sannan ta hade bakinsu waje daya suna tsotse junansu Saura kadan ya jefar da Plate din ta kyaleshi tace au mun manta da baki fa,Ameer yace ni dai I need more,ka bari sai dare Promise yau duk inda kake so sai ka taba a jikina,are sured?,tace yes Sir, fita yayi zuwa Palo Ya kawo mana abinci amma duk munga ya canja kawai mun gane me sukayi muma ai suna shiga kitchen sai da muka danyi Kissing din juna ni da Aayan dina,munsha Hira dasu Ameer sai da mukayi Sallar Magrib sannan muka wuce gidan Ammah nan mukayi Sallar Isha sannan muka mata Sallama ita da Inna wacce har yau bata koma Kauye ba Ammah ta hanata wai sai tayi ko 3wks ne.
Su Khaleel ma Aayan ya musu fada su dinga zuwa duba Hajja kuma sunji maganarsa,Sajeeda tana nan tana soyewa da tsohon saurayinta yanzu da gaske Aure zasuyi,H aka Meenal ma da Haneefa duk sun samu samarinsu tsayayyu na gari,Khaleel da Mujaheed suna zuwa zance yanzu ko Allah zai sa a dace.

Bayan tafiyarmu Ameer yaje Sallar Isha sai ya dawo da Zazzabi sosai jikin Meenat ya kwanta kawai tana zaune tana karatun Qurani,jin jikinsa da zafi tace Honey Lfy tana taba kansa zazzabi nake ji Darling ki bani abinda nake so dan Allah Meenat bazan iya jira ba,har Zazzabi kakeyi a cutar taka dama?kai ya daga mata,idanunsa na tara kwalla duk sun koma red sabo da bala'in da yake ji a jikinsa,Zafi Darling ance da zafi,a hankali Ameer ya janye jikinsa ya kyale Meenat ya koma Saman Bed ya shige Blanket sabo da ta fara bashi haushi, yana rawar sanyi sosai,yasan Meenat baza ta bashi abinda yake so ba,yau kwana uku yana cike da matsananciyar bukatar matarsa Meenat bai San me yasa Meenat kadai yake sha'awa ba,Shirin bacci Meenat tayi sosai cikin wata rigar bacci me tayar da hankalin da namiji,Kamshi kawai takeyi ta shigo Bedroom din tare da haurawa saman Bed din da Ameer ke kwance a kai, cikin Blanket din ta shiga yana ta tunanin Mafita yana addua sai ga Meenat ta shige jikinsa bata bata lokaci ba ta kwanta suna facing juna ta sa hannayenta biyu tare da tallafo kan Ameer tace Sannu Mijina,bai ce komai ba,tace dan san min Lips dinka da Tongue dinka Babyna na dan Sha,Kafada ya make wai yayi fushi,ni din?kai ya daga mata wai ae,Rigarsa ta cire masa a hankali daga shi sai Boxers, a hankali Meenat ta shafa kasan Mararsa ta fara tsotsar lips dinsa tana rada masa love u Mijina,ta ja boxers dinsa ta sakeshi das duk so take Ameer ya daina fushi yau ta bashi Hakkinsa ko mutuwa zatayi bata damu ba,Ameer tuni ya daina Jin zazzabi ya gigice,da Zafi zafi ya fara kissing dinta a haukace yana lashe mata jiki musamman kirjinta da kanta tace na cire ma rigar? da kyar murya a sarke yace yeah Sweetheart,Meenat ta cire masa,yace Babyyyy tace Naam ya akayi itama da kyar take iya magana,Ki fada min Sweet words,Meenat sambatun da take ya girmi a rubutasu sabo da Meenat daban ce wajen maita ko ya Ameer ya taba ta zata haukace bare yau da taba da Himma da kanta ta yarda,Ameer yaji dadi abinda Meenat tayi masa babu wani iyayi na Amare wai su sababbi Virging ko romancing baza su bari ayi ba su dinga kukan harda Karin karya dan ace su basu San komai ba,bayan suna kallace kallacen film din turawa,wasu ma kafin mijin ya auresu suna Shan Romancing tun a waje suna mirje juna tare da karanta Novels etc wasu ma Bf suke kallo amma Sai ana pretending,Meenat kam a hankali tace na gwada ma Sucking Down ko zan iya idan na koya sai na dinga ma,Haka ta gwada idan baiyi ba yace kaza zakiyi kar kiyi kaza,duk inda zata taba masa yaji dadi sai da ya fada mata kuma ta dage ta gwada masa wasu da dama,shima yace sai ta fada suna Romancing abinsu tana fada masa shima haka,Har yazo yana lalubar Hanyarsa Meenat ta fara nokewa zata gudu,Ameer ya riketa kam ta fara wutsil wutsil zata gudu,ya riketa yana lallabata Meenat ta fashe da kuka wlh ni bana son wannan,ta bude Blanket ta fito da sauri Ameer ya rikota sosai tare da jawota ya rufesu a blanket,ni wancan nake so banda wannan Zafi ne zanji tana kuka,Yana lallashi ki kwantar da hankalinki dan Allah bazan miki da zafi ba,Meenat tana kuka tace wannan abun naka Allah tayi girma ni bazan iya ba,Gani Ameer yayi Meenat zata haukatashi in ya sake kawai ya riketa tare da bankareta ya bajeta Kuka take kamar za a yankata tana zan tsaya,zan tsaya karka min da karfi,yace Ok to Dole Meenat ta tsaya tana Wayyo Ya Allah tana ji Ameer ya nemi hanya ta fara Subhanallahi..yace kiyi shuru dan Allah ba da zafi zanyi ba yana marairaicewa,Meenat a rude tace to..to..to..to..to kuma taki tayi shuru ,tana Jin Bakon abu ta fara dan kukanta amma bada yawa ba,Ameer sai yaji kamar na dadi ma takeyi yaci gaba da baje shagalinsa,Meenat taji jiki yau Sosai Kusan kwana yayi tun a daren sai yayi sau biyu ba yanda ta iya,iya wahala ta gama Shanta,Sai dai kuma fagen lallashi da sa albarka ta Shashi wajen Ameer,Tana shesheka yana shafa gashinta yace ya isa haka ai kin huta an wuce wajen yanzu shike nan an bude Hanya baza ki kara Jin hakan ba kinji,Meenat a ranta sai da tayi dariya gashi kalamansa suna sata farin ciki da jin dadi a ranta,a mma idan ta tuna wahalar da ya bata sai ta fara fushi har sukayi wanka ya gasa ta sosai suka koma bacci,Ameer kamar yayi me sabo da farin ciki ya rasa inda zai sa kansa yasa Meenat ma.










AsmaBaffa
[2/28, 10:46 AM] Asmabaffa: πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–
πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–πŸŒ–

KASUWANCI NA










136-140






Official





By
AsmaBaffa








Page din Flower ne wannan dan jin dadinta.





Ba a Yarda wata tayi Poster Din Wannan Novel ba na KASUWANCI NA.wacce tayi kuma na kamata sai na kona mata Mazaune me gidanta yayi asaraπŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ‘πŸ‘love u all fans.

Kwana biyu fans kuyi hakuri na rashin jina,Rasuwa akayi mana me zafi,masu kirana ta waya ana tambayata lfy nake kuwa ina matukar Gode muku sosai Allah ya saka da alkhairi.masu tura min text through WhatsApp da Phone na gode Allah ya bar zumunci.



Page dinku ne wannan Fans gaba daya da wanda na sani da wanda ban sani ba.








Daddy ne ya samu Babban Amininsa Ahmad Naira Bola suka yi shawara kawai zai auri Ammah yanda Aayan yace, Sunyi Shiri tsab suka tafi neman yardar Ammah kafin aje danginta,Driver na parking a gidan Ammah lokacin Aayan yaje gidan da yamma shima zai kwashi gaisuwa,Karaf yaga Daddy harda abokinsa,Farin ciki ya kamashi amma Bai tsaya ba yayi sauri ya karasa palon Ammah domin ya fada mata taci kwalliya sai yaga Ammah ta hade cikin wata dakakkiyar shadda Maroon tasha kyau,bai taba Sanin Ammah nada kuruciya haka ba sai yau,abinda Aayan bai sani ba kafin Daddy yaje sai da ya nemi Number din Ammah a hannun Ameer sannan ya sanar mata sabo da haka tare da Inna yar uwarta suka shirya girki tasan Daddy bature ne dama kuma baya cin abincin Hausawa sabo da haka na turawa tayi masa irin su Snacks duk Ameer ne munafikin da ya fada mata ta waya wasu ma bata iya ba amma ya tura mata Masu yi ma Daddy girkin na gida suka koya mata da yawa a ciki,ta kuwa yi kuma yayi harma yafi nasu.

Ammah na ganin Aayan kunya ta kamata sauri take ya tafi amma yaki tafiya har Daddy Me aiki tayi musu Iso suka shigo,Aayan sai washe baki yake harara Daddy ya watsa masa da Ido ya nuna masa ya fita amma yace ni matata nake jira tace na jira ta a nan gidan sai dai na koma Bedroom din can ya furta tare da komawa Bedroom,Ammah ta gabatar musu da kayan abinci ta zauna a kunyace Daddy a ransa yace Allah yayi Halitta a nan,da naso na tafka kuskure Allah yayiwa Aayan albarka,nan abokin Daddy ya Sanarwa Ammah meke tafe dasu,itama dai tace ita kunya takeji gaskiya a kyale maganar,Aayan yana labe yana ji a daki,yana why Ammah wacce kunya kuma kai Hausa People,da kyar Abokin Daddy ya dage tare da Inna da ta zauna a wajen yanzu tace Allah ya halatta baza ki Haramta ba kinfi so ki zauna a haka,nawa kike da kuruciyarki,Ammah dai tace to Allah ya tabbatar da Alkhairi na Amince amma da sharadi bazamu zauna a gidan suruki na Aayan ba,Daddy yace Ni kaina yanzu ba a gidan nake ba dama lalura ce tasa amma tuni na koma gida na,Aayan ma kwanan nan zasu koma Abuja da zama tare da zaga kasashe mu kuwa muna kano sabo da Mahaifiyata,idan ma Abuja kike so sai mu zauna can ki zabi gidan da ya miki,Ammah tace a'a nan ma yayi abincin suka dan ci kadan sannan suka musu Sallama tare da zube Kudi masu yawa suka tafi,sai da Aayan yaga Daddy ya fita sannan ya fita da Sauri yana Ammah na tafi tace na gaidaki dariya ma ya bawa su Ammah dama sa ido ya zauna Ashe.

Yana fita lokacin Daddy zai shiga Mota Aayan ya rungumeshi yana Dariya Daddy Ashe zance kazo da ka fada min nine dan rakiya,Abokin Daddy Alhaji Ahmad Naira Bola dariya yake musu shi dai rayuwar Daddy da dansa tana birgeshi,Duka Daddy ya kaiwa Aayan Yanda Aayan ya dage yana gwada yanda Daddy yayi,Mota suka shiga suka barshi yana dariya sai lokacin Shima ya shiga motarsa Driver ya jashi sai gida,ya shigo da Murna ya tarar na kafa kaina a cikin wani Vaseline ina shakar Kamshin kwanan nan dadin Kamshinsa nake ji ban san me yasa ba.

Kallona ya tsaya yi ko Sallama na kasa amsa masa sai a zuciyata hancina yana cikin robar Vaseline,lfy kuwa? Na fada miki ciki ne da ke kinki yarda,gobe asibiti zamuje ko bakya so,Vaseline din na lakuto tare da laftawa a saman Hancina wai na dinga jin kamshinsa ba ruwana,Ina zuwa nace masa na fice can garden jikin bishiya na
End Ads