x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 22 - KANA NAKA ALLAH NA NASA complete document

  • 63001 words
  • 66000 words
  • Out of 66841 words

Category: Love Stories

Views 299

25 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
jikina sai na ji taɓin nan a ko wata gaɓa ta jikina,ji nake tamkar yana jana da lantarki,ko kuma mayen ƙarfe,kafin na ji saukar tattausan laɓɓansa a sangalalan wuyana ya soma mini wani irin soft kiss cikin salo da gwanancewa,duk in da bakinsa ya sauka sai na ji hakan tun da ga kwanyata har babban ɗan yatsan ƙafata.

Daga wuyan nawa ya dinga moving up ward zuwa sama a hankali har ya dangana da bakina,ya shiga yi mini salon da ya ƙara gigita mu gaba ɗaya,har ban san lokacin da na karɓe ragamar tsotsar bakin nasa gaba ɗaya ba.

Shi ko Mu'azz jin abin da bai taɓa ji ba ya ƙara hautsina shi,to Zareenah sai dai ta barshi yayi kiɗansa yayi rawarsa,ai kwa abin da Najj tayi masa ya ƙara ƙaimi gurin rasa control ɗinsa,ya zare tawul ɗin da ke jikinta ya ɗauketa cak ya nufi gado da ita,wani irin salon romance ya shiga fitinar jikinta da shi.

Wata iriyar miƙa nake ina sakin nishi cikin fitar hayyaci,wani irin zazzafan romancing ɗin da bansan da shi ba yake fitinar jikina da shi,wanda ya ƙara ƙaimi gurin fitar hayyacinmu gaba ɗaya.
A haka ya dinga bi da ni cikin salo da gwanancewa da kuma maɗaukakiyar iyawa har ya sama mun nutsuwa.

Ina dawowa cikin hayyacina,na saki wani ƙarfaffan kuka,na takaici,nadama,kunya da da na sani.
Na rintse idanuwana hawaye na fareti akan fuskata,ina jin yadda yake wasa da ƙirjina cikin fitar hayyaci,kafin ya rungume ni ƙam-ƙam cikin jikinsa.
"Naajjj ina matuƙar buƙatarki,ban taɓa jin tsananin buƙatar mace ba sai a kanki,wasan da nake da ke ƙara fitinar jjkina yake,amman bazan iya zina ba,ki gayamun me zan yi?"
Kuka na ƙara saki me ƙarfi da ya saka shi cewa.
"Lallai ma yarinyar nan,ke kukan daɗi ma kike,kin samu taki nutsuwar kin barni a ruwa."
Duka na fara kai masa ko ta ina,ina ƙara ƙarfin kukana,yayin da ya fara dariya yana ƙoƙarin riƙe hannuwana.

Kuka nake sosai cikin muguwar nadama,duk da ba mu riga mun aikata zinar ba,amman ƙanwarta muka yi,babu gurin da hannuwansa ba su sauka a sassan jikina ba,babu kuma inda bai tsotse ya lashe ba,innalillahi wa inna ilaihir raji'un,wannan abun kunya da me yayi Kama? ƘANIN MIJINA shi yaga sirrin jikina ya taɓa duk in da ransa yake so.

Na yi kuka sosai,kukan da na fi sati ina yinsa haɗe da neman yafiyar Ubangiji,duk wayar da zai kira ba na ɗagawa Zuwaire na ke bawa nace su matsa can nesa da ni,dan vidio call yake kira dan a haɗa shi da Ammi,wani mugun haushinsa nake ji sosai,musamman message ɗin da ya turon,wai na dena damun kaina,shi fa a ransa yake jin ba mu aikata wani zunubi ba,yayi missing ɗin bakina,idan ya dawo zan yi masa irin tsotsar da nayi masa na birkita mishi tunani?
Ina gama karantawa na goge shi daga kan wayar,ko amsa ban bashi ba,to nace masa me? Ban da tarin takaici da message ɗin ya ƙunsa.

Watan Ammi goma ta yaye kanta,idan na bata nonon ba ta karɓa kawai na rabu da ita,tana tafiya har da ɗan gudunta,ga gwarancin tsiya,wai ita dole sai ta yi magana,haƙora ma sun fara cika mata baki,kuma ba tare da tayi wasu laulaye-laulaye ba.A haka rayuwar ta ci gaba da gangarawa cikin ƙudira ta Uvangiji wai har mun shiga watan da za'awa Ammi gwaji,ji nayi dama tun tuni an mata aikin na wuta wannan fargabar,ba wai yanzu da na mugun sabawa da ita ba,soyayyarta da ƙaunarta suka huda ko wata tsoka ta jikina,ba ni da wani buri da ya wuce na rayu da ita tsayin abada,amman idan Allah ya karɓi abarsa ba ni da yadda zanyi tunda mahaifinta ma yanzu yana ina?

EL MU'AZZ

Bai taɓa tunanin a kwai wata mace da zata birkirta masa tunani ta hautsina masa kwanya ba sai a kan Naajjwa.
Yayi tunanin da ya sauke abin da ke mararsa shi kenan,ashe abun ba haka yake ba,wani irin jarababben mutum ya ƙara komawa,buƙatarsa ta ninku akan ta daa,domin kuwa ko yaya yayi tunanin moment ɗinsu shi da Najjwa sai komai da ke jikinsa ya miƙe,kuma tunanin nata shi ya zame masa abin ɗebe kewarta, domin kuwa tun da yazo ko muryarta be ji ba bare ya ganta,sai ranar nan da suna vidio call da Ammi taje ta kai mata,ita kuma a tunaninta ko sun gama wayar ne ta karɓa idanuwansu suka gauraya guri guda,kafin ya sauke nasa idon akan cikakkun ƙirjinta da ke susuta shi,sai da ya jaa numfashi ya ajiye,kafin ta ankara da in da idonsa ke yawo a jikinta ta katse kiran.
Tun daga ranar ya ƙara birkicewa a kanta,Zareenah tun tana haƙuri da yawan buƙatarsa har ta fara ƙorafi,danma yana mata gandakarki da idan ta hana shi tabbas zai ƙara aure,shiyasa wani zubin take jurewa,duk da ta san maganar ƙarin aure ga Mu'azz ba abu ne me yuyuwa ba muddun tana numfashi.

Ana ya saura kwana uku jirginsu ya tashi,shi ya riga ya gama setling ɗin komai,Zareenah zai jira har zuwa nan da kwana ukun,sai ga shi ya ji abin da yasa ya kasa haƙurin kwana ukun nan,yayi gaba yace ta same shi a can uzuri ya taso masa,wan da dole sai ya isa Saudiya a yau.

Waya suka yi da Daddy yake ce masa.
"Munyi waya da Miqdad,yake neman na shige masa gaba gurin auran Najjwa,shi ne nake bashi haƙuri,tabbas da ace ba'a riga an ɗaura auranka da ita ba,babu abin da zai hana ni shige masa gaba,don yaron yana da matuƙar kirki."

"Wai Daddy ni Mu'azz ɗin kake nufin an ɗaura mana aure da Naajjj?"
Ya tambaye shi cike da tantama da taraddadin amsara da zai bashi.
"Kad dai kace mini Hasiyya har yanzu ba ta sanar muku da auren ba?"

"Daddy mana."

Ya faɗa haɗe da rintse idanuwansa ya na shafa goshinsa.

"Bansan dalilinta na ƙin sanar da ku auran ba,har ana maganar shekara ɗaya da ɗaura shi."

Daddy ya faɗa dan yasan tambayar da ya kuma yi masa ce ta saka shi faɗin Daddy mana,dan ya ƙi jinin yayi tambaya a kuma jifansa da wata tambayar.

"Amman Mommy ba ta kyauta mana ba,ta barmu da juyi a gado,to idan nufinta ma raba auran za ta yi,wlh tun da na san da shi a yau ɗin nan zan tabbatar da shi."

"A'a Ibrahim ka da ka haɗa ni da Hasiyya,ka jira muga iya gudun ruwanta."
Ɗif ya ji alamun ya kashe kiran,ya girgiɗa kai haɗe da faɗin Allah ya shirya mini kai Ibrahim,a tunaninsa balarabiyar matarsa ba za ta bar shi ganin wata mace ba,ta yuhu abin da yasa Hasiyya ba ta sanar musu da auran ba har yanzu amman da dukkan alamu Najwa ta ciri tuta.


Takwas daidai tayi masa a tsakiyar falonsa,Allah Allah yake yayi tozali da Ammi ya ganta tana tafiya ido da ido,ya kuma ji ɗumin Naajjj,shiyasa ashe yake jin be aikata wani zunubiba,ashe halalinsa ce matarsa ce duk tsayin watannin nan,Momy ta barsu suna shan azaba da begen juna.

Ɗakinsa ya wuce direct yayi wanka,ya zura kayan baccinsa me matuƙar kyau da tsada,kana ya nufi ɗakin Naajj ɗin yana zuba fitinannan ƙamshi.

Ina tsaye gaban mudubi cikin shirin bacci Ina ɗaure kaina da reborm na ji ƙarar turo ƙofa,a hanzarce na waigo saboda na san ba Zuwaire ba ce,mun riga munyi sallama tun ɗazu ta shige ɗaki yau ba ta jin daɗi,a kansa idona ya sauka,nayi saurin kautar da idon duk tsananin kyan da yayi mini kuwa,zuciyata na bugawa na haye gado haɗe da shigewa bargo saboda rigar da ke jikina me fito da shape ɗin komai ce.

Gadon Ammi yaje ya gama shashshafa ta saboda tayi bacci,amman baccin nata ba wani nisa yayi ba,sai kwa gashi ta buɗe ido a kansa,tuni ta wartsake daga baccin,ya sunkuce ta suka fice zuwa nasa ɗakin ya baje mata tsarabar sweet sweet ɗin da ya yo mata da chaculate,kafin ya ɗauketa ya kaiwa Zuwaire ita haɗe da faɗin cewar ta kwana a gurinta,kana ya juyo zuwa ɗakin Najj.

A tunanina Ammi ya dawo da ita,shiyasa nayi bakan ina jiran ya fita na tashi na rufe ƙofata,sai dai kawai naga ɗaki yayi dumɗin ma'ana ya kashe swich ɗin ɗakin,wayata na fara laluban nema dan na haska na ga abin da ke faruwa kawai na ji mutum ya dabaibaye ni,daga ƙamshinsa na fahimci shi ne,na fara ƙoƙarin fisgewa ina faɗin.
"Meye haka wai?"

"Idan ba ki yi kewata ba ni nayi kewar ki Naajjj."

Ya faɗa haɗe da ƙarfin ƙara riƙon da yayi mini ya fara ƙoƙarin birkita mini lissafi.
Tun ina turjiya har na miƙa wuya yana fitinar jikina da salonsa me tsayawa a rai cikin matuƙar gwanancewa,ban taɓa tunanin zai shiga jikina ba,amman ya shammace ni sai kawai ji nayi yana ratsa jikina,jina cikin gajimare da maɗaukakin daɗin da ya wuce tunanina yasa na kasa yin wani bori,sai bayan mun gama luluƙawa duniyar daɗi mun dawo na hau yin kuka cikin jin na tsani kaina.
Tun yana tsokana ta har ya dawo lallashina na, ganin na ƙi yin shiru ya fara ƙoƙarin komawa ruwa da ni na ƙi bashi ha ɗin kai.

Kwana nayi ina kuka har su Momy suka zo,wannan Karna har da Baffa da Kawu,ya lanƙaya mini cewar tunanin result ɗin Ammi ne yasa ni kuka,haka na karɓa dan ba yadda zan yi,ban kuma san me zan ce musu yana damuna ba.
Washe gari aka shiga da Ammi gwaji aka barmu cikin taraddadi,sai gashi mun samu magana me matuƙar daɗi cewar ba sai an yi mata aikin ba ciwon ya bar jininta,amman sai mun cigaba da ta'ammali da magunguna har zuwa nan da shekara biyar.

A ranar Zareena ta dawo,Momy tayi amfani da hakan ta gurin haɗa mu baki ɗaya.

"Zareenah zan fara da baki haƙuri na ƙin sanar miki sai yanzu,shekara guda kenan da ɗaura auran Najwa da Mu'azz,ban yi hakan dan wulaƙanta ki ba sai dan basu damar kula da rayuwar Ammi ba tare da samun wata matsala ba,dan kam Mu'azz shi ya cancanta da auran Najwa ba kowa ba.

Wani ƙarfaffan kuka na saki wan da zance bansan ummul abaisin yinsa ba,wan da kukan nawa yasa Momy faɗin.
"A'a Najjwa idan ba kya son auran,an shiga rayuwarki yanzu zan saka ya sawaƙe miki shiyasa na ƙi bari kusan da auran sai yanzu."

"Ai ba zancan saki tsakaninmu don tuni na riga na tabbatar da auran namu."

Ya faɗi hakan kansa tsaye da alamu ya manta da wanzuwar Zareenah a falon,ita ko baiwar Allah tun fara maganar Momy zuciyarta ta fara wani irin gudu fiye da yadda take harbawa,jin abin da Mu'azz yace kuwa nan take yasa zuciyarta tsayawa da aiki gaba ɗaya ta zube a gurin a sume,don kuwa ta san waye Mu'azz tun da ya haɗa shimfiɗa da Najwa to tabbas tana da gurbi a zuciyarsa ta yuhu fiye da wanda take da shi.
Sai da tayi awa ashirin da huɗu ba tare da ta san wanda yake kanta ba,tun bayan farfaɗowarta kuwa take wani irin kuka me taɓa zuciya,duk wani lallashi da Abii yake mata sam ta ƙi bashi haɗin kai,Mu'azz kuwa tun da ya zo sau ɗaya ta nuna sam ba ta son ganinshi,Abii yace ya taimaka ya daina zuwa asibitin.
Da ta ƙular da Ammi kuwa ta hau kanta da faɗa,dama ai ta taɓa gaya mata Mu'azz ba daga sama ya faɗo ba,ga shinan kuwa iyayansa sunyi hoɓɓasa a kansa,sun kwa burgeta yanzu ne za ta san muguwar wautar da ta yiwa rayuwarta,itama kuwa Abii ya hau kanta da faɗa ta barsu da abin da ya dame su ba sai ta ƙara musu damuwa akan wacce suke ciki ba.

Kafin Mommy su tafi sai da tayi tsayin daka na ganin komai ya gyaru tsakanin Zareenah da Mu'azz,ta bawa kowa kuskuransa ta kuma yi musu faɗa sosai ko nan gaba su san ba'a yiwa rayuwa shishshigi,tun da sitiyarin tuƙa rayuwar ba a hannuwamu yake ba,komai kake yi NAKA KAKE ALLAH YANA NASA,NASAN KUMA SHI NE GASKIYA dan haka ba mu isa mu yankewa rayuwarmu komai ba sai abin da Allah ya yanke mana.

Bayan daidaituwar komai suka juya tare da Ammi,suka bar ni cikin kewarta,ban san shaƙuwa da ƙaunar da nake mata tayi ƙarfin haka ba sai da na laluba ba ita a kusa da ni,ga kewa da kaɗai ci ni kaɗai a gida,Zuwaire ta bi su Momy,su kuma mutan gidan ficewa aiki suke yi duk da dai nima wasan ɓuya nake da su,dukkaninsu nauyinsu nake ji da kunya musamman Zareenah.
Yau dai yamun titsiye a kicin,ya bi ya kanainaye ni,ganin na ƙi ba shi haɗin kai yasa ya ɗaga ni cak ya fito da ni daga kicin ɗin wanda yayi daidai da fitowar Zareena daga nata ɗakin,ina ganinta na fara mutsu mutsun sauka ya ƙara ƙarfin riƙon da yayi mini tun da shi be ganta ba ya bata baya,ina ganin yadda tayi fasta ta bi bayan nasa da kallo (Namiji ne fa zaiyi fiye ma da haka Hajiya Zareenah. )

A hankali tun ina ɗari-ɗari da Zareenah har na saki rayuwar ta miƙa mana cikin kwanciyar hankali,babu fitina bare tashin hankali a tsakaninmu,sai matsalolin yau da gobe da ba'a rasasu tsakaninka da duk wanda zama ya haɗa ku,tun tafiyar su Momy da wata biyu na fara laulayin ciki,to sai na samu rangwame wannan karon bansha wahala kamar cikin Ammi ba.
Cikina na da wata tara da kwana goma,Allah ya ƙara bani kyautar wata ɗiya macen,wacce ta ci suna Khadija nake kiranta Nihad.
Nauwwa sai da ta zo ita da Najib,bayan sunyi umara ya barta a nan sai da ta mun sati guda ta juya.
Tun a ranar da na haihu na yiwa Zareenah al ƙawarin ina yayeta zan bata ita halak malak,aiko Abii da Ammi har gida suka zo yimun godiya tun kafin na cika alƙawarin suka kuma ɗauki gata da soyayya suka ɗorawa Nihad.
Shi ko gogan tsare ni yayi wai sai na samo mana namu Babyn,tun da rabon 'ya'yan har yau ba su ishe ni ba,haka kawai na ɗauke masa Prity na bawa su Momyy,duk da suma su Daddy sunje sun roƙi arziƙin a bar musu ita tun da su Mommyn suna da twince,to shi ne Abba ya basu,tun da a musulumce Daddyn ma ya fi su ƙarfi a kanta,amman duk da hakan 'yar gida biyu ta zama cikin gata da soyayya,ga Miqdad kullum yana tafe gurin zuwa ganinta da hidimarsa da ba ya gajiya.
Ga wannan na ɗauka zan bawa Zareena." Nace.
"To ai ta gurin Zareenah ko yaushe zata kasance tare da kai,har zuwa lokacin da za ta bar gidan ƙarƙashin inuwar aure."
Yace.
"Shi kam sam be yadda ba sai na samo mana namu Babyyn."
Da ƙyar na ƙwace daga hannunsa ganin daga wasa yana neman jiƙa mana aiki duk ya bi ya hautsinamu ga halin kuma da nake ciki.

TAMMAT BI HAMDILLAH


Kuskuran da ke ciki Allah ka yafe mana ka hadamu cikin ladan gaba daya.
Kuyi hakuri da yadda ya zo a gurguje abubuwa ne sunyi yawa.

Idan mutuwata ta riskeku ina bukatar add u'arku,Allah ka saka mu cika da kyau da imani.

Sai Allah ya hadamu a sabon littafina.


WADJDA


SHINFIƊA

"SHEGIYA" Zan iya cewa wannan kalma da ita kunnuwana suka fara buɗewa,tun ana faɗa ban san ma'anarta ba har nazo na fahimci abin da take nufi.
Hmmmm! Abun babu sauƙi sam Aunty Bebee'arth,iya wa'yan da aka haifa ta hanyar da aka haifeni ne kawai zasu fahimci abin da nake ji a ƙirjina, domin duk yan da zan kwatanta miki baza ki fahimta ba, ba kuma zaki gane ba sai dai kawai ki tausaya mini, Amman abun ya wuce yadda kike tunani, babu sauƙi sam sai gurin Rabbus samawati wan da shi ya ƙaddara samuwata a haka.
Wannan kalma ta dafa rayuwata fiye da yadda wuta ke dafa bushasshiyar ganda,duk wani gata da soyayya da ake bani bai hana ni kamuwa da ciwon zuciya ba,kar kiga laifina Aunty Bebee'arth ba ko wacce zuciya zata iya jurewa,ba ko wacce zuciya zata iya karɓa ba,ba kuma ko wacce zuciya zata iya ɗauka ba,domin kuwa tabo ne wan da ba wani wan da ya isa ya kankare shi daga jikina duk kwa shekarun da za'a ɗiba ana dirjeni, ke ko cikin inji aka sakani aka wanke na fito wannan tabon dai yana zaune raɗam a jikina a haka dai zamu lallaɓa rayuwar har zuwa lokacin da wan da ya bamu aron rayuwar zai karɓi abarsa.
Fatana da burina bai wuce zuri'ata su rayu cikin farin-ciki ba tare da nawa tabon ya taɓa musu tasu rayuwar ba.


Labarina Sadaukarwa ne ga duk yaran da aka haifa ba ta hanyar aure ba watakam SHEGU kamar yadda ake kiranmu.Sai dai muma ba zaɓinmu ba ne ba kuma son ranmu ba ne ,Allahn da yayi kowa shi ya zaɓa mana rayuwar ya kuma yo mu a haka ba don ba ya sonmu ba,ba kuma don yafi sonku ba sai dan haka yaso ya ganmu ya kuma jarabci imaninmu.
Mu mata mun fi shiga taskun rayuwa fiye da namiji wan da in ba tsananin rabo ba ba lallai wasunmu su auru ba, nima da ba don DARA TACI GIDA BA bai zama lallai na auru ba,sai gashi na samu mijin da ban yi tunanin zai karɓe ni ba har yayi kokawa da duk wani tarnaƙin da yaci gaba da bibiyar RAYUWATA. Dan Allah a rage tsan gwamarmu muma ba yin kanmu ba ne,a haka rayuwar tazo mana kamar yadda kuka gani.
Kuma sadaukarwa ne ga duk macen da Allah bai bawa HAIHUWA ba,domin kuwa abin da ya taɓa rayuwar Oummuna shi ya taɓa tawa rayuwar, zan iya cewa ƙaddararta ta fara ne gurin ganin ta inganta mana rayuwa,Allah yasa wannan ƙaddarar taki itace silar shigarki aljanna Oummuna tare da dukkan wasu mata da suka
End Ads