x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 7 - MU RAYU A TARE book 1

  • 18001 words
  • 21000 words
  • Out of 62845 words

Category: Love Stories

Views 99

09 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
rushe da kuka, a fili tana cewa "bazan iya zama a gidannan ba"
Yanzu ne ma Mona take ihu mai tushe, saboda sam yaƙi ɗagata sai sukuwa yake a kanta, a take jini ya ɓalle sai kwarara yakeyi, Mona kuwa harta sume babu numfashi, hankalin Shahazad a tashe ya fara kiranta amma shiru, duk da hakan bai yarda babu numfashi a jikinta ba, sai da ya buɗe freezer ya ɗauko ruwan sanyi ya watsa mata yaji shiru, gashi har yanzu jini yaƙi tsayawa, da sauri ya buɗe ƙofa ya fito, kasancewar yasa gajeran wando, ya fito hankali a tashe "Hajarr.."

Hajara ta amsa tare da fitowa da sauri,

"Jeki gyara min Mona barin ɗauko key muje asibiti"

Gaban Hajara ya faɗi, yana wucewa ɗakinsa ta wuce na Mona, ta dinga jijigata amma babu numfashi, ga jini yaƙi tsayawa,  da sauri ta wangale ƙafafun Mona ta hango aika-aikar da Shahazad yayi, cikin takaici ta girgiza kai tare da ɗaurayewa mona ɗin inda ya sauwwaƙa, kafin ta samu leda babba ta naɗeta a ciki, sbda kar jinin ya ɓata guri.

Riga da wando yasa masu kamar Pakistan ya fito yana gyara sumar kansa,

Sai da ya ɓata lokaci kafin ya fito suka riƙe Mona akasa a mota,

Ma'aikatan gidan sai Allah ya kyauta sukeyi.

A ɗari ya figi mota hajara na riƙe da  Mona suka wuce.

Kai tsaye ya wuce da ita (Tripoli  international hospital healthcare Libya)

Kasancewar assibitin ya samu ƙwararrun ma'aikata, suna isa aka wuce da ita ɗakin gaggawa, a gigice suka karɓeta, saboda a ido kawai zaka gane jini yayi ƙaranci gashi ko numfashi batayi,
Tunda suka shigar da ita, sun hana Shahazad shiga, babban doctor na fito yaga Shahazad, har ƙasa ya durƙusa ya gaishe shi, kafin yace well come to  (TRIPOLI INTERNATIONAL HOSPITAL HEALTH CARE)

Shahazad yayi murmishi kafin ya gyara tsayuwarsa yace "mata ta ce na kawo saboda sun rainani basu cemin komai ba"

Doctor ya zaro ido, sbda yana cikin tsoro yai saurin zuwa ɗakin da aka kwantar da Mona, abu na farko da yayi ido huɗu dashi, gabanta ya wani daddage kamar wace aka faffasa, doctor yace "menene asalin damuwar ne?" Shahazad ya shigo a hassale ya cakumo wuyan mutum biyu kafin ya gwara kansu, a fusace yace "zaku kulamin da ita ne ko sai na kaiku lahira?"

Tuni babban doctor ya saka kayan aiki ya fara ceto rayuwar Mona, tana aikin hankalinsa a tashe yana tunanin da wuya Mona zata rayu, gefe kuma ledar jini ne ake sanya mata, da yake sun siyo wanda zeyi dai-dai da nata a Lab,

Dole Hajara ta nemi guri ta keɓe ta dinga kuka kamar wata ƙaramar yarinya, larabawan gurin sai kallonta sukeyi, wani farin Balarabe ya kamo hannunta tare da miƙa mata hanky ta share hawaye, ga mamakinta sai taji yana cewa "kiyi haƙuri, mutuwa dole ce sai dai idan lokacin mutum beyi ba"

"Shikam musulmi ne"

Hajara ta faɗa a zuciyarta.

Shahazad ya fito hannunsa riƙe dana doctors biyu yana tafiya dasu yana gwara kansu, ya hango Hajara tsaye da wannan mutumi, kan Hajara yayi kamar wani mahaukacin zaki har wani kamar zai tashi sama yakeyi, kan kace me ya kamo Hajara ya shaƙo wuyanta, idanunsa sunyi jajir, sai cewa me kike  yakeyi gaya masa? Tunda balaraben yaga Shahazad ne yai saurin tattara iyalansa, harda matarsa da tazo a duba lafiyar babynta kasancewar ciki ne da ita, suka gudu.

Shiko ya shaƙeta sai cewa yakeyi, me kike gaya masa sannan meye tsakaninki dashi?"
   
Sam ta kasa cewa komai, sbda iya shaƙewar da  yayi mata ko magana  bazata iya yi ba.

NIGERIA***
Bayan kwana biyu da maganar da Hakeem yayiwa Dady ya kira Hajiya ƙarama da Hajiya babba,
Hajiya ƙarama ce ta fara zuwa, ita da Iffat, bayan ta zauna ta zaunar da Iffat,

Hajiya babba nacan ɗaki faɗa ya kaure a tsakaninta da Fawziya sam sun kasa fahimtar junansu, daga ƙarshe dai dole hajiyar ce ta kashe wayarta duka, tare da sake kumnawa tace "Ni yaushe na rubutawa Fawziya saƙo?"

Daga ƙarshe ta miƙe zuwa ɗakin Dady.

Tana shiga tahau rarraba idanu,

"Badan komai na taraku ba sai dan in gaya muku zan fitar da Eshat waje sannan zan tafi da mutum ɗaya"
Yana gama magana, Hajiya babba tace "dani za'aje ko?"

Sanin halinta da son abin duniya yasa ko kallonta neyi ba, bare ya nunar mata da yaji maganar,

"Gobe ki shirya zamu wuce Algeriya daga nan akwai wasu muhimman aiyuka da zan yi"

Hajiya ƙarama tace "haba Alhji da kaje da Hajiya babba"

"No banyi ra'ayi ba, idan kema kin fara canza hali ne ki sanar dani?"

"Allah ya huci zuciyarsa, wlhi badan komai na faɗi haka ba"

Hajiya babba ta miƙe cike da masifa tace "nuna banbanci da nuna kafin son wata shine damunka, nidai abinda na sani Allah sai ya saka min, sau nawa kake cewa ta shirya ku tafi, kodan kuci amana ta"

Daga dadyn har hajiyar babu wanda yace mata komai.

Aslamu alaikum saƙon godiyata ga masoyana, nayi farinciki da naga kun amshi littafin cikin aminci, dan Allah ina roƙon alfarma a tayani sharing ɗinsa, sannan masu yawa. Kawo ƙorafi akan lokacin yin posting yayi yawa, to ina tunanin ince kamar ƙarfe takwas zan koma posting, insha Allah sannan yawan comments yawan typing.

Insha Allah daga gobe zamu fara fatan dai adinga shar'hi Nagode masoyana.

Mom Islam taku ce💋

*💋MU RAYU A TARE💋*

Mom Islam

29-30

Kafin ya basu umarnin tashi, Hajiya babba ta miƙe tana ci gaba da surutu har tabar gurin.

Dady ya kalli Iffat kallo na tausayi kafin tace "Hajiya yarinyar nan tausayi take bani"

Hajiya ƙarama ta janyo Iffat kusa da ita, kana tace "babban abinda yake damuna bai wuce, iyayenta da suka jita shiru ba, amma basu nemeta ba, bayan haka ga yarinyar kyakkyawa wlhi nikam tana burgeni, gashi ko sau ɗaya bamu taɓa jin muryarta ba"

Dady bai ce komai ba, sai "kuje ku shirya tun da wuri ki bani passport ɗinki sauran abubuwan da za'a nema duk suna gurina"

Hajiya ƙarama ta miƙe tare da kamo hannun Iffat, "kuna kula da cin abincinta kuwa?"

"Eh Alhji"

Kafin suka wuce.

Wani wawan burki ya taka, tare da yin salari, jikinsa na ɓari yai parking mota, ya fito hankali a tashe yayi kanta  yana ambaton "Innalilahi wa inna ilaihir raji'un"
Cikin ƙanƙanin lokaci mutane sukayi caaa a gurin kowa na tofa albarkacin bakinsa, kafin Mahabob ya tallafo kanta yasa a mota, wani mutumi ya riƙe shi cikin masifa yace "wato dan kaga bata da gata shine zaka sanyata a mota ka gudu da ita ko? wlhi tallahi bazamu yarda ba sai munyi ƙararka"

Mahabob ya dafe kansa, rai a ɓace yace "haba malam, duk rashin imanina bazanyi wasa da ran ɗan adam ba,  dan nasa ta a cikin mota shine zakuyi min mummunar fahimta, idan har kuka nemeni kuka rasa ku nemo Alhaji Auwal"

"Alhaji Auwal dai, kake nufi wanda sunansa yayi shura?"

Mahabob ya hararesu cikin sauri ya shige mota yaja sai hospital,

Tare dashi aka shigar da ita emergency room, sosai zuciyarsa ke bugawa, a hankali yasa yakai hannunsa saitin zuciyarsa tare da lumshe ido, doctor ya kamo hannunsa ya fitar dashi zuwa Office ɗinsa,
"Mara lafiyarka zata farka nan bada jimawa ba, Alhmdulilah batayi mummunan jin ciwo ba, sai dai rauni da taji a ƙafarta, karka damu"

Mahabob yai murmishi kafin ya zaro wayarsa a aljihu, ya danna number mu lovely sisna, Amani ta ɗaga cikin yanayin damuwa tace "bro lafiya kuwa, tun asuba da ka fice har yanzu gashi ƙarfe biyar 5:pm?"

Murya babu daɗin sauraro Mahabob yace "wlhi na bige wata yarinya tazo tsallaka titi, a halin yanzu dai muna asibiti"

Cikin tashin hankali Amani tace "barin sanarwa da Abba, ko Kuma inzo"

Cikin sauri Mahabob yace "ba sai kinzo ba zan dawo zuwa anjima"

Yasan ba lallai ya dawo anjiman ba, kawai ya faɗi hakanne dan ya kwantar mata da hankali.

Kiran sallahar magriba ne ya sashi miƙewa ya fito zuwa masallacin dake cikin asibitin, bayan yayi Sallah ya roƙawa mara lafiyarsa sauƙi a gurin Ubangiji, kana ya miƙe tare da sanya takalmin ya dawo cikin asibitin, haske ya gauraye ko'ina, idan kana ciki bazakayi zaton rana ba ce, office ɗin doctor ya koma, ya sameshi yana cike ƴan takardu, jin shigowar Mahabob yasa doctor ɗagowa yace "Barka da dawowa, yarinyar da ka kawo ta farka, zaka iya zuwa ganinta"

Jikin Mahabob na rawa yace "Tom Nagode"
Dama abinda yake sonji kenan.

Fita yayi daga asibiti ya nufi shagunan da suke jere, ya kalli masu girke-girken gurin, duk mutanen gurin basuyi masa ba, saboda akwai shi da ƙyanƙyami,

Madara ya siya ta gwangawani sai maltina da Apple juice kafin ya siyi sabon cup, yaje gurin masu siyarda kayan marmari, lemu abarba Apple kankana  gwanda da ayaba duk ya siya, aka sanya masa a leda ya kamo hanya hannunsa niƙi-niƙi da kaya,

Kai tsaye room ɗin da aka kwantar da ita ya nufa, kafin ya ƙarasa ciki, tana jingine da pillo goshinta ɗaure da bandeji, "sannu"

Mahabob yace cikin nuna kulawa,

"Yauwa dan Allah ka mayar dani gurin Ummana"

"Am sorry ki duba halin da kike ciki bakiga kinji rauni bane?"

Kafin ya ɗauko cup ya haɗa madara da maltina guri ɗaya ya miƙo mata, sai yanzu ta tabbatar da rabonta da abinci tun safe, ta karɓa hannunta na ɓari, ta fara kurɓa ko cire kofin batayiba, har sai da ta shanye ta miƙa masa kofin, murmishin jin daɗi yayi, kafin ya buɗe babbar ledar tare da ɓare su Ayaba da lemu da duk sauran kasancewar an yanka lemun da gwanda, ya miƙa mata, aiko taci bana wasa ba, sbda sai da tayi gyatsa kai kace ba mara lafiya ba, kafin ta ture,

Mahabob ya kalli screen ɗin wayarsa da yake ƙoƙarin rufe layin saboda Amani damunsa zatayi,

A aljihu ya sanya wayar, kafin ya ɗago idanuwansa yasa anata kafin yace "kozan iya sanin sunanki?"

"Sunana Huda"

A ransa ya mai-maita "Huda"

A fili yace "suna mai daɗi"

Huda tayi murmishi sai kuma ta haɗe rai, tace "ina kular tallan shinkafa ta?"

Mahabob ya dafe kai, kana yace "wlhi nidai banga kula ba, amma insha Allah idan aka sallameki zan siya miki duk abinda babu"

"Kiyimin kwatancen inda kike?"

Huda tace "Sabon layi"
Mahabob yace "muna sa ran gobe insha Allah zasu sallameki sai dai ina tunanin mahaifiyarki da batasan abinda ya faru ba"

Kiran sallahar isha'i ne ya sanya shi fita, yayo sallah ya dawo,

Ya samu har tayi barci,

Allah Sarki akan dogon bencin dake can nesa da gadon Huda ya kwanta, shima rabonsa da abinci tun na safe, kasancewar ba ma'abocin yawan cin abinci bane, barci mai nauyi ya ɗauke shi,
Kasancewar alnyi mata allurar barci bata wani farka ba, sai gab asubha, lokacin shikam barcinsa yakeyi.

Kiran sallahar asbha da akayi ne yasa Huda cewa "ɗan gaye an kira sallah"

Sai da ta mai-maita sau uku sannan yaji, yayi salati kafin yasa takalmi ya shiga bayan gidan ɗakin yayi alwala ya tafi masallaci.

Ita ko tunanin ummanta ya addabi rayuwarta, a inda take jin ƙarfi a jikinta ko yanzu akace ta tashi ta tafi, tafiya zatayi,
Tana cikin wannan tunanin har ya shigo ya gaishe ta, ta amsa tana ɓoye fuska, kafin ya nemi guri ya zauna, yana tsoron ya ciro wayarsa ya kunna Amani ko Abba ko Aseela su tayar masa da hankali, 
"Zaki iya miƙewa kiyi alwalah kiyi sallah?"

"Eh zan iya"

Huda ta zuro ƙafafunta ƙasa, tare da sanya takalmi ta sabo wanda ya siyo mata a daren jiya ta nufi banɗaki, ta ɗauro alwalah ta cire ɗankwalin kanta ta kabbara sallah, beyi yunƙurin hanata ba, tunda babu abinda zata shimfiɗa.
   
             °°°°°°°°°°

"Ganin idanuwan Hajara sun fara kakkafewa ya sanya shi sake mata wuyan, da sauri ta faɗi ragwab ga wani irin tari daya sarƙeta, da sauri ya koma ɗakin da aka kwantar da Mona, cikin isa yace "ya ake ciki?"

"Fyaɗe akayi mata, amma ya kamata kuɗauki mataki akan hakan"

"Ubanka ne yace anyi mata fyaɗe?, to bari kaji she's my wife"

Da sauri doctor ya kalli Shahazad, a zuciyarsa kuwa yana jinjina rashin Imani irin nasa, da har zai illata yarinya haka, Aiko Tasha ɗinki sosai, a razane ta farka tana cewa "shine zai kasheni ku taimakeni babu mutane a gidanne?"

Cikin fusata Shahazad ya daka mata tsawa, kafin yace "idan matata ta samu matsala sai na kasheka"

Kafin ya dawo waje inda yabar Hajara a zaune, cikin bada Umarni yace "wuce muje mota zaki tahowa da Mona ruwan zafi mai yawa"
Wani doctor na bayansu yace "ai akwai gurin matsar ruwan zafi a ciki" to munafiki  jeka munji"

Sai da ya gama ƙarewa Hajara kallo kafin ya sake komawa ciki, ya samu Mona ta barci,

"Wuce muje"

Ya sata a gaba suka wuce mota,

Suna isowa gidan sai da ya bata umarnin fita kafin ta fice, kai tsaye kicin taje ta ɗora ruwan zafi kafin ta dawo ɗakinta,

"Hajarrr"

Shahazad ya ƙwala mata kira, da sauri ta fito parlo gurinsa ta durƙusa, jeki gyara ɗakin Mona....

Ayi haƙuri babu yawa

*💋MU RAYU A TARE💋*

Mom Islam

31-32

Jiki na rawa ta wuce ɗakin Mona, tana hawaye tana gyarawa, bayan ta kammala, ta fara neman turarukan da zasu kawar da ƙarni jin da ɗakin keyi, can ta hango room fresh mai ƙamshi sosai, tabi kowanne lungu da saƙo ta fesa, kamar ance ta waiga ta hango hotuna a ajiye kan mirror,

Da sauri ta isa gurin ta dauki hotunan guda uku kafin ta kalli na farko, a fili tace "Mona, wannan kuma su waye?"

Tsananin kamar da ta gani  a fuskar mata da mijin ne ya sata zargin ko sune iyayenta,
A bayan hoton kuma akwai number waya,
Batakai ga kallon ragowar hotunan ba ta ajiye su tare da ƙurawa number kallo a firgice ta fara tunanin kira,
"Bani da sim card na ƙasar nan"
Tunowa Ai Hassana ta ajiye mata a jakarta ta rataye  yasa tayi ajiyar zuciya, amma tana tunanin ta inda zata sato hoton ta fito dashi ba tare da mugun ya sani ba,

Dabara ce ta faɗo mata ta kunce ɗaurin zaninta ta tura hoton ta cikin riga, kana ta ɗaura zanin akan rigar ta fito sai zufa takeyi,
Da sauri take sauka daga steps ɗin sam taƙi su haɗa ido da Shahazad, cikin kakkausar murya yace "kawo hoton da kika ɗauka"

"Innalilahi wa inna ilaihir raji'un"

Ta ambata ƙirjinta na dukan uku-uku, tama kasa cewa dashi komai sai rawa da jikinta ya hau yi, zubewa tayi ƙasa jiki babu ƙwari ilahirin jikinta yai sanyi babu wani ƙwaƙwaran ƙarfi dake gareta, tace "ban ɗauki komai ba"

"Ehh wato Shahazad Junaid Khan, zaki yiwa ƙarya bayan idona ya ganemin duk abinda kikayi?"

Bata da wata mafita da ya wuce ta bashi hoton, haka kawai ta tsinci kanta da tura hannu ta saman ƙirjinta ta ciro hoton ta miƙa masa,
"2Game over"

Sam batasan me yake nufi ba, amma tasan wannan murmishin da yakeyi tsaf zai iya aikata mata koma meye tunda shikam baya shayin kowa,

Kitchen ya wuce ya ɗauki ruwan zafin ba tare da yace "tazo su tafi ba, hankalinta yai mugun tashi, sbda taso su koma taga jikin Mona, amma babu inda ta iya dole ta zauna a gida, tambayarsa wani abun ma ba nata bane, tunda ta samu ya ƙyaleta da ranta beyi mata komai ba, ko kuma da wani shirin da yakeyi a kanta ne oho?"

Tana so ta tsananta bincike akan halaiyyarsa yanzu kam guwaiwoyinta sunyi sanyi, ita ba kowa bace zai iya kasheta babu mai ɗaukar mata fansa.

Da wannan tunanin ta koma ɗakinta ta ɗauki sim card na ƙasar tasa, kafin ta duba number Hassana, ring ɗaya ta ɗaga, kafin hassanar tace "Hajara inata kira sai acemin a kashe, kuma har kuɗi fa nasa miki"
Hajara ta kawar da zancen ta hanyar cewa "Hassana dama kinsan wannan mutumin mugu ne kika kawoni gidansa?"

"Haba Hajara ina ruwanki da halinsa, aiki ne ya kaiki ba sa'ido ba"

Tunda Hassana tayiwa Hajara wannan maganar, tace "shikenan"
Ta katse kiran.

Ala-Uddin Samir. durƙushe take a gabansa tana mopping, hankalinsa a zahiri zaka ɗauka akan waya yake, alhalin kuwa rabin hankalinsa ya tattara ne ga ƙirjinta dake a buɗe ana ganin ilahirin nonuwanta, Sam batasan da hakan ba ita dai tanata aikinta,
"Haseeinaaah"
Ala-Uddin ya kira sunanta da cold voice ɗinsa,
"Na'am"
Hassana ta amsa tare da durƙusawa a gabansa,

"Yau Lulu zata dawo da wuri ne?"

"A'a tace min sai ƙarfe huɗu saboda yanzu karatun yayi yawa"

"Okay kawomin Basmati"

Hassana ta miƙe cikin girmamawa ta kawo masa, a ɗan matsakaicin faranti na tangaras me kyau, sai lemo na roba, wanda ya kasance shine ruwan shansa,

Bayan ta ajiye masa, ya tsayar da ita kafin ya tsiyaya mata lemun a ɗan ƙaramin cup ya miƙa mata,
Girgiza kai tayi alamar "a'a"

Tsawar da ya daka mata ya sata saita nutsuwarta ta karɓa,
Sai da ta shanye duka, kafin tabar gurin, koda yaushe hakan yake yi  mata,
Tana komawa ɗakinta taji barci mai ɗaɗi yana shirin ɗaukarta, hankali kwance ta kwanta, tare da janyo abin rufa, lokacin ƙarfe 3:pm,
Ala-Uddin ya leƙo cikin sanɗa tare da komawa parlo ya rufe ko ina kafin ya dawo ɗakin Hassana nan ma ya rufo ƙofa, lokacin da ya shigo har ta ɗago ido ta kallashi, sai dai kash bata isa ta banbance ko waye ba, idanunta sunyi kamar na mashayiya da tashi ɗaya,
Cikin sauri ya cire gajeren wandon da ya kasance daga shi sai wata riga marar nauyi, Hassana kuwa riga da sikel ne irin na turawa Amma skel ɗin  ya saukar mata har ƙasa, duka kayan ya ciresu tare da ƙarewa tsaraicinta kallo, can kuma yai saurin afka mata, sbda tunowa da yayi, befi awa ɗaya ne dashi ba, haka ya yi mata rumfa tare da shigarta, har yanzu ta farka amma idanunta basa budewa sosai, sannan duk gaɓoɓin jikinta a sake suke, haka ya dinga kaiwa da kawowa yana sumbatunsa shi kaɗai, already maganin na minti 40 ne yanayi yana kallon waya...

Afuwan
Afuwan

Please akuyi hakuri muna rashin nepa wlhi, insha Allah zuwa gobe idan na samu hali zanyi muku mai yawa .

Mom Islam

*💋MU RAYU A TARE💋*

Mom Islam

33-34

3:45pm ya mirgina gefe, sai yanzu nutsuwa ta fara zuwar masa, ya miƙe da sauri, karo na farko kenan da sukayi ido biyu da Hassana, a razane ta miƙe tare da cewa "innalilahi wa inna ilaihir raji'un, dama yawan ganin jiƙewa da nakeyi kaine sila?
Meyasa ka zaɓi kayi zina dani bayan Kanada matarka ta sunnah?"
Da sauri Ala-Uddin Samir ya kalli agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa, ƙarfe 3:46pm alhalin tun ƙarfe 3:40pm da ya wuce ya kamata yayi nesa da ita "whay ya bari ta gansa,  yanzu zata tona masa asiri kenan kokuma zata rufa masa, runtse idanuwanta tayi, sbda kaucewa ganin tsaraicinsa, bayan
End Ads