x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 21 - MU RAYU A TARE book 1

  • 60001 words
  • 62845 words
  • Out of 62845 words

Category: Love Stories

Views 102

09 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
huta"

Bayan kwana uku da rashin lafiyarta ta samu sauƙi sosai, dan idan ka ganta bazaka ce tayi ciwo ba, sai dai idanun ta da suka shishiga ciki,
Kwana bakwai da samun lafiyarta kiran Alhaji Abdussalam ya shigo wayar Alhaji Lukman lokacin yana office, sai da gabansa ya faɗi, Alhajin ya sanar masa da maganar tafiyarsa da ta tashi, dama suna jira lokaci yayi ne tunda an rigada an shirya komai,

Sam baiji daɗin hakan ba, amma yace "insha Allah,"

Ya fara tunanin halin da Umma zata shiga duk da ya tambaye ta abinda ke damunsa tace masa burinta ta ganshi ya zamo cikakken mutum kamar kowa, da wannan maganar ne yake samun ƙwarin guwaiwaar tafiya ƙasar waje.

A ranar jiki a sanyaye ya dawo gida, ya sameta ta yi kwalliya cikin riga da skirt English wy tayi kyau sosai, a zuciyarsa kuwa ji yake da ace shi lafiyayyen namiji ne babu abinda zai hana shi shayar da ita a daren nan sai ya raba dare yana gamsar da ita, duk da kamar ya lura da ita mabuƙaciya ce,

Kamar zata zauna a jikinsa yau kam sbda shagoɓa tadinga yi masa iri-iri, daga ƙarshe dai ya kasa ɓoye mata komai dole ya sanar mata, da sauri ta miƙe tabar gurin alamar tayi fushi, dole ya bita ya lallasheta tare da jaddada mata domin ta zeyi tafiya,

Duk da tasan cewar akwai tuggu a A lamarin, ta aminta, ta zubo masa soyayyen dankalin turawa da gurasa wacce taji ƙuli da tumatur da albasa, sai kunun aya, sosai yake santi tare da ce mata zeyi missing girkinta idan yaje can, amma yanason yau ta taimaka tayi masa wani abun da zai dinga ci acan...

Tom masoyana, saura pegi ɗaya mu kai 100 kowa yasan daga nan zamu shiga book2, wanda suka biya kuɗi suke yimin maganar dan Allah nayi adding ɗinsu a paid group na riga nayi sanarwa tun kafin mukai 80 nace idan har kunason daga mun gama book1 mu shiga book2 to tabbas ya kamata Ku biya kuɗinku, anjima zanyi posting posting page 99-100 daga nan zan rufe post section da comments section yau ɗinnan zan rufe insha Allah,

🤸Am sorry to say duk wanda yaga littafin MURAYU A TARE a waje wllhi littafin sata ne, idan kuma zaki siya dan ki fitarmin na yafe👏

Ga tsarin biyan kuɗin


Wanda suka shirya biyan kuɗi su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224

Normal group 300 Vip 700

Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki ɗauka ki turomin

Ƴan Niger zasu tura da katin Airtel


Mom Islam



Book1 yana yi muku sai watarana😅wllhi inason duk wani masoyina ya karanta littafin nan sbda cakwakiyar cikinsa

*💋MU RAYU A TARE💋*

Mom Islam


Book1 page 99-100


Finally book1 ya ƙare mu haɗu a book2

LIBYA

Zaune yake hannunsa riƙe da waya, da alamu akwai abinda yake jira, rurin da wayarsa tayi ne ya sanya shi miƙewa da sauri tare da wucewa upstairs da sauri, abin mamaki bai ɗaga kiran wayar ba amma ya sauya kaya tare da sauya takalmin ƙafarsa, ya fice da gudu,

Kai tsaye ya wuce parking space tare da buɗe mota zai shiga, cikin ladabi drivernsa yace "oga ayi haƙuri" kana ya nufo gurin shahazad ɗin, a inda drivern ya kalli yanayin fuskarsa, kamar an aiko masa da mala'ikan mutuwa, shahazad ɗin bai kulasa ba, dan ko arziƙin kallo bai samu ba, ya shigo mota, mai gadi na ganinsa ya wangale get yana miƙa gaisuwa,

Acan station kuwa Mona da Hajara sunyi tsuru-tsuru, a tunaninsu hukuncin kisa za'a yanke musu, suna zaune a wani ɗaki wanda ya kasance bawai na tsanani bane, dan a gidan sama suke hawa na biyu, gabaki ɗaya Mona ta tayar da hankalinta sam ta gaza samun nutsuwa gani takeyi idan shahazad yazo sai ya yanke mata mummunan hukunci, tunda ita ce tayi musu silar komai, Hajara da ta lura da yanayinta tadinga yi mata faɗa akan ta kwantar da hankalinta sai taga beyi mata komai ba, tunda shiɗin wani lokacin yanada sanyi wani lokacin yanada zafi,
Acan ɓangaren jami'an tsaro tunda suka gano Kharan da Kharan Khan su biyu ne, ana kama Kharan Khan aka saki Karan shi da Yazid, ranar da aka sake su aka buga jarida akan tarzomar dake faruwa, Kharan Khan kam sai inda hali ya yiwu, sbda yasha mugun duka, shahazad ya bada Umarnin ayi masa dukan da bazai gane wanda yake kansa ba,
Kai tsaye su Kharan da Yazid suka wuce gida, yau kwanansu ashirin kenan rabon su da gidan inda suka bar gidan haka suka sameshi, har da abincin da Mona ta rage bata ƙarasa cinyewa ba, gashi duk tsutsa ta gama ci har ta bushe, tunda suka tafi aka karɓe wayoyinsu, ana sakinsu aka basu, dama shi karan ƙarama ce a hannunsa tunda ya riga da ya yarda babbar a hanya sbda tracking number da ake yi, duk da haka har yanzu yanajin done ya taimakawa Mona, sbda halin da take ciki, ya sani ita da wacce ya gansu tare suna tsananin halin neman taimako, amma yana tsoron daga fitowarsu ya tunkareta ai za'a iya samun matsala,

Yazid yace "Kharan nikam wllhi gida zan koma bazan iya ci gaba da zama anan ba, sbda idan sojoji ko ƴan sanda suka zo neman wani bayani dole a tafi damu, zan koma ƙasarmu gaskiya"

Kharan yace "tabbas haka ne, sbda a halin yanzu bamusan damuwar da iyayen mu da danginmu suka shiga ba, babbar damuwata kawu da bashi da lafiya ko a wane hali yake oho"

A tare suka haɗa kaya, ragowar motar Yazid ce kaɗai a gidan, ya shiga inda ya ajiye key ya ɗauko, suka fito tare da garƙamawa gidan ƙaton kwaɗo suka shiga mota, cikin Sa'a sai gashi ta tashi suka wuce.

Sunyi tafiya mai nisan gaske sannan suka iso garinsu *Ghadamis* gari ne mai yalwar kayan itatuwa ga tsari, abin mamaki ashe sunada kuɗi sosai, da Yazid da Kharan ɗan yaya da ƙani ne, mahaifin Kharan shine babba sannan sai mahaifin Yazid uwarsu ɗaya ubansu ɗaya, kuma duk suna zaune a wannan babban gidan, parking ɗin da Yazid yayi ne yaja hankulan mutan gidan, Anty ta fito wato mahaifiyar Yazid sai Mama itace mahaifiyar Kharan, dukkansu da kuka suka ƙaraso dan basuyi tsammanin yaran nasu na raye ba, hakan yayi daidai da tsayuwar motar
Leila, tunda Kharan ya hangota a cikin mota ya sauya fuska, Allah yasa yana rungume da mama har suka ƙarasa, Leila yarinyace ga Ministan Ghadamis, sam mahaifinta baya son lefin ta sannan duk abinda take nema bata rasashi ko ɗaukar rayuwar wani ne, yayi mata alƙawarin inhar yana raye sai ta samu duk abinda take so, ko zeyi yawo babu ko sisi,
Sosai take son Kharan tun suna yara, tanada hali mai kyau, damuwarta idan har tana son abu to babu makawa sai ta sameshi,

Tunda Kharan ya tafi, kullum sai tazo gidansu ta taya iyayenshi aiki, da haka ta sace zuciyarsu, kowanne su yaji yana matuƙar ƙaunarta, duk da sunada rufin asiri bai hana mahaifinta hidumta musu ba, musamman da ya tabbatar da zasu yarda ta auri Kharan ɗin, shima yayi iya bakin ƙokarinsa gurin ganin ya sa an nemo Kharan ɗin amma abin ya ci tura,

Da sauri Leila take haura matatakalar da zaka taka ka haura babban parlonsu Kharan ɗin, cikin sakin fuska take cewa "Anty yaushe Kharan da Yazid suka dawo bani da labari?"

Shiko yasha mur daga ƙarshe miƙewa yayi a sukwane ya wuce ɗakinsu, acan ya samu Yazid yana kiraye-kirayen waya, bayan ya gama ya kalli Kharan yace "mun dawo ko hutawa bamuyi ba, kana neman ɓata mana komai, haba Kharan yaushe zaka gane Leila sonka takeyi?"

Bebi takan maganar Yazid ɗin ba yasa pillo ya toshe kunnuwansa.

Shigowar anty da tiran abinci ne ya sashi saurin tashi ya karɓa yana cewa "sannu Anty"

"Ya kamata Leila ta shigo ku gaisa tana tsananin sonka meyasa kake wulaƙantata karfa ya zamo tayi maka nisa a lokacin da kake buƙatarta a cikin rayuwarka"

Yazid yace "wllhi Anty abinda nake gaya masa kenan, amma kice ta shigo Ni barin fita inga gari"

"Zauna dai kaci abinci ai Leila ƴar gida ce, kunsha tafiya"

Sam be bari ya zauna ɗin ba ya fice, daga shi sai dogon wando da farar bes,

Kharan yakai Strawberry bakinsa kenan, Leila ta shigo fuskarta ɗauke da murmishi,

Bai nuna yaji alamun shigowarta ba sai dai ga mamakinsa yaji ta rungumeshi, kyakkyawar rungumar da kowanne namiji zai buƙaci hakan daga gurin cikakkiyar mace kamar Leila,
Ko in kula yayi mata, duk da har wani feeling yakeji game da hakan, ya rasa meyasa zata dinga takurawa rayuwarsa, shi san bai shirya dawowa ba, amma gashi ya dawo zata addabeshi da tsiyarta, sai da tayi masa kiss a gurare huɗu kafin ta ratayo hannunta a kafaɗarsa, cikin azama ya fara yunƙurin ture ta sai dai ina ta dage karfnta harda zagayo da hannuwanta a ƙugunsa, turo ƙofar da akayi ne yasa tai saurin zare hannayen, sai dai aikin gama ya gama dan Anty ta riga ta gansu,
Cikin sauri ta juya fuskarta ɗauke da fara'a har take sanarwa da mama abinda ta gani, mama tace "dama yana sonta gulma ce, kinga a satinnan sai ayi biki kowa ma ya huta..

Shin za'ayi auran kuwa? idan sunyi auran wane irin zama zasuyi? amsar ku na cikin book2

Acan gidansu Shakur yau kwanan Sahla uku, mama ta gama ganota, abinda bata sani ba shine, yarinyar shahazad forest da kuma bincike akan shahazad ɗin da zatayi, sai dai jiya da suka keɓe ta tambayi Hindu labarinsa, ta kuma bata sbda hindu mace ce mai ruƙon gaskiya da Amana ta kasance mai ƙyamatar duk wani abun Ashsha da yake aikatawa, suna zaune a main parlo ya kira mama a waya, dama kamar jira take, ta ɗaga wayar jiki na rawa, "anga su Mona a halin yanzu ma zanje ɗaukosu ne"

Mama tace "munayiwa Allah godiya gaskiya naji daɗi, gamunan sai mu haɗu acan"

Ya katse kiran sbda isowa police station da yayi yaga mutane sun taru da uban yawa, hankali a tashe yayi parking mota tare da fitowa, abinda sam kwanyarsa bazata iya mantawa ba kenan, Mona ta faɗo tun daga gidan sama kanta ya fashe jini nata zuba babu rai a jikinta, ita kuma Hajara na kusa da ita a sume...

Tofa😔idan Hajara ta farka wane irin hukunci kuke tunanin zai biyo baya?

Muje zuwa

Acan ɓangaren su Mama da Sahla da Hindu har da Shakur da Kawunsu aka shirya tafiyar, dan har sun isa gidan an buɗe musu tafkeken parlon mona, tun daga nan Sahla ta fara jin inama ace zata zamo ƴar aiki a wannan gidan, tabbas da sai ta mayar da shahazad mabaraci...!

Kuna ganin hakan zata yiwu?

NIGERIA
Ƙauyen JIBGA

Washe gari, bayan anyi sallahar asbha already dama sun gama shirya kayansu, tun kafin Mari ta fito Juwairiya ta shiga da kayanta mota, sbda tasan lokacin da za'a tafi, sannan ta shige gaban mota, dama sunyi sallama dasu malam da Baaba, dan har ta haɗa musu tsarabarsu an riga da ankai mota, acan ɓangaren Mari, masu zugata nayi masu yi mata nasiha sunayi,

Daga nan suka fito tare da mutane da yawa, dan aƙalla zasukai fin talatin sai koke koke akayi, dole ma Mari ta shiga baya ita da ƴaƴanta,

Kafin Al'amin ɗin yayi musu sallama suka wuce Abuja,

Tun basu fita a cikin garin bebeji ba Mari ta kwarara Amai ta wanke motar, da sauri Al'amin yayi parking yana cewa "haba Mari, kinsan kina amai ai saiki ruƙo baƙar leda baki yimin amai a mota ba, wllhi duk motar ta ɗau tsami"

Cike da masifa tace "kai Aminu wllhi kul ka kiyayeni dan ka auri ƴar binni mai kamada kasar Mayu hine zaka wani dinga himin togaciya wllhi bazan yarda a cimin mutunci ba, hegu munafukai"

Ita dai Juwairiya ta toshe hancinta sannan ta sake yin ƙasa da gilashin gefen da take,

Sunyi nisa sukaga mai rake, Mari tace "haka zamu dinga tafiya sai kace wasu waliyai ai dai ka saya mana abin sawa a bakin salati ko? Ga mai awara da miya can ma, sai da Juwairiya ta juyo ta kalleta, suka haɗa ido Mari ta galla mata harara...

Wai kuna ganin anya idan aka isa gida babu matsala?


RUGAR FULANI

Sai yamma liss sannan Inna ta dawo Mahaifiyar Boɗɗo ta dinga bata labarin unguwar joma da Prince yayi, lokacin Bappa Dattijo ya shigo ya sanar mata da Prince ɗin koshi waye a gurinsu, Allah sarki jika ba wasa ba, Inna sai nan nan take dashi, dama ya sanar musu washe gari ze wuce,
Washe gari, bayan anyi sallah ya shirya kayansa dan kwana uku yayi niyar yi, tunda yaga Boɗɗo zata kasheshi ya fasa,

Bayan yayi wanka ya fito ya dawo ɗakin Bappa ya shirya cikin lallausan yadi mai ruwan ƙasa, sannan yasa hula yasa takalmi yayi kyau sosai, ya ɗaura agogo, ya fasa turare, dama an riga da an juye masa nono a robar fenti da lafiyayyar fura harda dambu, da man shanu shima a roba, tunda Boɗɗo taga ya fito ta fara buga ƙafa tana cewa "anguwar joma jan bika dan Allah ki tafi damu"

Aikuwa Bappa yace ta kwaso kayanta tunda dai shanu yanzu basa gida,

Gaban Prince ya bada rass idanunsa har fitar da ƙwalla suka fara...

Tofa fans me kuke tunani, hamm idan ya sanyata a mota suka fara tafiya yaya kuke gani anya bazata aikata ɓarna ba kuwa?...


Tabbas nayi mamakin makaranta littafin MURAYU A TARE, ashe haka yake da masoya, wllhi Nagode sosai ina sonku ina ƙaunarku, fatan shine mu haɗu a paid group domin aci gaba da gashi, karku mance littafin book1&2&3 ne zanyi kewarku😔

Allah ya bawa Kowa ikon biyan kudin littafin MURAYU A TARE, gwarama cakwakiya zallar ban dariya

Wai Mona ta mutu ne kokuma dai ya akayi?


Domin jin Ansar duk waɗannan sai mun haɗu a can HHH nace ba, wllhi littafin an ya wuce tunanin mom Islam

Idan aka gama biyan kudi gobe ma zakuga posting, amma da kamar wuya duk da har yanzu mutane basu kai adadin inda nakeso ba, Karki siyi littafina ki fitarmin dan Allah na roƙeki


Ga tsarin biyan kuɗin

Normal group 300
Vip700

Dan Allah kar ayi min Vtu idan kuma ya zamo dole ayi min magana kafin ayi,

Masu turo kati mtn zaku tura hoton katin ko numbobin jikin katin shedar biya ta nan 08141799224

Masu turawa ta account ga account number ta 3175689751 Zainab Habibu first Bank

Shedar biya tanan 08141799224


Ƴan Niger kuma zasu tura karin Airtel

Nagode

Sai mun haɗu a paid group

Inayiwa kowa fatan alkairi dan Allah wanda na ɓatawa ya yafe min nima na yafewa kowa..



*WATA MIYAR SAI A MAƘOTA KARKI BARI KIYI MISSING 🤸*


Mom Islam takuce a koda yaushe


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads