magana Batool ta haɗowa Mahabob shayi mai kauri da bredi da wainar kawai kana ta ajiye masa cokali mai yatsu,
Ruwan shayin kawai ya iya kurɓa kana ya ajiye cup ɗin bai shanye duka ba, sannan ya miƙe yana cewa "Abba godiya nake"
Cike da so da ƙaunarsa Abba yace "Nine da godiya Mahabob"
Bayan fitar Mahabob Abba yace "idan har za'a dinga samun ƴa'ƴa irinki to wlhi kaf zuri'arku abin a aura ne"
Batool tayi dariya tare da rufe fuska,
Daga nan Abba ya miƙe, tare da kulle ƙofar part ɗin su ya dawo gurin Batool,
Wani irin mayataccen kallo yake mata wanda yasa ta gane buƙatarsa, cikin sigar soyayya ta taho gurinsa tare da ɗaga rigarsa ta tura hannunta kan nipple ɗinsa ɗaya tana murzawa da hannu ɗaya kuma yana bakinta tana jujuyashi a hankali, ajiyar zuciya ya dinga saukewa mai cike da sha'awarta, daga ƙarshe dai ta cire masa rigar gaba ɗaya, shikuma ya rungumota ya tura hannu ƙasan mararta, nidai nace bari mu barsu su shaƙata muje gurinsu Amani muji ya ake ciki.
Jiki a sanyaye Mahabob ya ƙarasa part ɗin su Amani, yana shiga ko sallama babu,
Cikin yanayin damuwa ya zube akan kujera tare da dafe kansa, yana mai runtse idanuwansa.
Babu kowa a parlon hakan ya bashi damar yin tunani.
Yayi zurfi a cikin tunani sai ga Amani ta fito, Aseela ta fito Huda tabiyo bayansu, cikin yanayin damuwa Amani ta taho da sauri tare da cewa "bro lafiya kuwa?"
"Babu lafiya sis"
Hankali a tashe suka zube kan carpet tare da cewa "waye bro meke faruwa?"
Aseela da Amani suka tambaye shi.
"Abba ne yakeson yimin aure, wai harya zaɓamin mata ƴar uwar Momy"
Huda da sai yanzu tayi magana tace "haba Aunty Amani duk wanda ya saɓawa iyayensa wuta zai shiga, ya kamata yayiwa Abba biyayya"
Jiki a sanyaye Aseela tace "hakane bro kayi haƙuri kabi umarnin Abba"
Kamar da wasa, sai ga wasu siraran hawaye sun kwaranyo ta fuskar Mahabob, ya share su da tafin hannunsa kana ya miƙa tsaye, yana ajiyar zuciya.
Dukkansu jikinsu yayi sanyi matuƙa, idan ka cire Huda da take ganin gata Abban yayi masa,
Sai da Abba ya samu nutsuwa kana ya je toilet yayi wanka, ya fito ɗaure da towel, kana ya goge jikinsa ya shafa mai, sannan ya zauna akan bed, gefensa ya kalla yayi murmishi, ya ɗauki kayan da Batool ta ciro masa ya ɗora kan cinya, tare da ajiye hular a gefe.
Bayan ya gama shirinsa, lokacin har Batool ta fito daga wanka itama ta shirya cikin abaya dark blue tayi mata kyau sosai, ya ɗaura agogon hannu kana ya miƙe tare da rungumarta, a tare suka taho bakin ƙofa hannunta riƙe da hular Abba, tasa masa tana cewa "Allah ya kiyaye hanya, Allah ya bada sa'a"
"Amin ya rabbi"
Abba ya faɗa yana bin ta da kallo.
Dalilin da yasa bata rakashi parking space ba , sbda ya hanata rakashi har can.
Sai da ta tabbatar da ta kulle ko ina, kafin ta dawo ta ɗauki wayarta ta kira mamanta, maman na ɗagawa tace "mama Albishirinki"
"Goro
Mama tace tare da cewa Ƴar albarka sai gashi jiya an kawo mana kayan abinci cikin both"
Batool tayi murmishi kafin tace "wlhi Alhji ne"
Sannan tace "mama ina wanda nace miki inason a haɗa autarki dashi, wlhi Alhji ya bashi kyautar danƙareren Company wanda maƙudan kuɗaɗe suke shigowa"
Mama ta miƙe tsaye tare da dafe ƙirji, cikin farinciki tace "wannan auren ya zame mana taki, gashi sai samun alkairai muketayi".
Batool tace "wlhi kuwa sai ma ta aureshi, ki sata ta haɗo kayanta ta taho saboda suga juna, kinsan zafi ƙara jin sonta tunda kullum suna tare"
"Eh kuma haka ne,insha Allah driver zai kawota ki kwantar da hankalinki"
Batool ta katse kiran.
Kwance take rungume da teddy, murya ƙasa-ƙasa take magana a waya, bugae ƙofar da mama tayi ne ya sata mirginawa tace "mtsw ba hali mutum ya kwanta sai an tasheshi, ni walhi nagaji da takura.
Ta miƙe tana bubbuga ƙafa, ta buɗe ƙofar.
Da murmishi Mama ta shigo tana cewa "Auta munyi samuwa Please ki tashi"
Cikin sauri ta miƙe tare da cewa "mama nifa idan aikin wahala ne bazan iya ba"
Mama ta rungumeta kana tace "wlhi iri aka samu, babban ɗan Alhaji Auwal wanda yake tashen nera"
Naeema ta wurgar da teddy tana cewa "mama nifa sai dai muyi soyayya dan ban shirya aure ba, akwai wani baby na Wanda mukayi alƙawarin aure dashi"
"Mtsw kaji irinta ai meyasa bazaki taɓa ganewa bane? arziƙi yana binki kina guduwa?"
Daƙyar mama ta shawo kanta, harta amince amma da sharaɗin bazai hanata sakewa ba,
Zuwa yamma Dady ya dawo, mama ta sanar masa ya amince shima yana murna, Naeema ta shirya, driver ya wuce da ita gidan Batool.
LIBYA (Ghat)
Sosai hankulan mutanen gidan ya tashi, basuyi ƙasa a guwaiwa ba gurin kiran Shahazad suka sanar masa, hankali a tashe yace "karsu damu zaiyi wani abu"
Cikin sauri ya kira babban ofishin jami'an tsaro, tare da sanar musu da su saka ido akan kowacce mota da take shige da fice,
Abinka da masu faɗa aji, tunda da ɗaurin gindin manyan suke aikata komai, tashi ɗaya aka datse titinan shige da fice, da hanyar zirga-zirga.
Gudu Kharan yakeyi dasu, babu tsayawa, suna zuwa checking point aka dakatar dasu,
Kasancewar da layin motoci a gabansu yasa, Kharan ya samu damar umartar su Mona, da su kwanta ta ƙasan kujerun suyi kamar ba komai, kana ya mayar da carpet gurin.
Koda layi yazo kansu, jami'an suka dinga haske-haske su biyu, har sun ɗagawa Kharan hannu, suka hango carpet na motsi, cikin sauri ɗaya daga cikinsu yace "stop!!"
Karan ya figi mota da Uban gudu, suma suka bisu da motoci guda uku,
Gudun da Kharan yakeyi har yafi na ɗazu, sbda a halin yanzu idan yayi sake komai yana iya faruwa.
Da sauri yayi kwana da motar suka faɗa wani ƙasurgumin jeji, a tunaninsu sun tsira, ashe ana tracking number Mona, da Hajara, sam hankalin Kharan baya ga tunanin ta hakan yasa suke binsu,
Cikin sauri da ɗaga murya Kharan yace "ku cire sim card ku yar wlhi tracking sukeyi"
Hajara ta zaro ido sbda number mahaifiyarta dake jiki da number danginta, dole ta haƙura tunda basu da wani isasshen lokaci, duk wata hanya da ya gani kutswa yakeyi ta cikin jejin har Allah ya kawosu wani babban titi,
Cikin azama ya sake sauya hanya, ga mamakinsu dukkansu a jirgi aka koma bibiyarsu.
Yau kwanan Hassan bakwai a gidan Ala-Uddin Samir tun tana rashin sabo har ta saba, duk wani damuwa da take ciki da matsasti yanzu kam tana cin abinci tunda, taga babu larabar komawarta mahaifarta,
Kamar kullum tayi sallahar azhar ta ɗaga hannayenta sama tana kaiwa Allah kukanta, kamar daga sama ya shigo hannunsa riƙe da babbar leda,
Sallama bata cikin huruminsa dan haka ya nemi guri ya zauna, tare da wurga mata ledar dake hannunsa, bayan ta shafa adu'a ta kaleshi ta kalli ledar kana ta ajiye a gefe.
"Haseeaina ki buɗe wannan ledar sannan ki fito da kayan cikinta, inaso yanzu kisa, zaki iya shiga toilet ko bedroom kokuma in baki guri duk wanda kika zaɓa"
Jiki a sanyaye ta ciro kayan riga ce mai ruwan ƙwai yellow mai hannu ɗaya, iya ka nonuwanta kawai koda tasa zasu rufe mata, sai skel ɗin shima mai ruwan yellow da ratsin baƙi, shikuma mazaunanta zai rufe mata, gashi ko kauri babu, sai hula baƙa wacce ta kasance kamar ta sojoji mai adon tuta a gaba, cikin jin kunya Hassana ta kalli kayan tare da ƙare musu kallo, kafin tace,
"Dan Allah shugabana kayi haƙuri bazan iya wannan shigar ba, a musulunce ma haramun ne, Allah ya haramta"
"Okay haka kikace, idan baki saka kayannan ba sai na cire miki wanda ke jikinki in sanya miki waɗannan sai ki zaɓa..."
Tofa ya kuke ganin lamarin zai kasance?
# Mona
# Shahazad
# Ala-Uddin
# Hassana
# Mahabob
Yawan comments yawan typing.
Mom Islam 08141799224
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
63-64
Book1
"Dan Allah kayi haƙuri, a musulunce haramun ne, ni kaina bazan iya shigar da zata fallasa tsaraicina ba"
Tana shirin sake yi masa magana, taji ya kamota ya haɗe ta da jikinsa, kafin ya rabata da komai ya sanya mata wannan,
Da sauri ta runtse idanunta hawaye na sauka, tare da ambaton "Innalilahi wa inna ilaihir raji'un, astagfirullah Allah kana gani bana da niyar zina ko saɓa maka Allah kayimin katanga daga sharrin wannan bawa naka"
Cikin hukuncin Allah wayarsa ta fara ruri, rungume da hajaran ya ƙarasa ya ɗauko wayar, tare da karawa a kunnensa, "da sauri taga ya miƙe tare da ficewa bai ce da ita komai ba,
Hakan ya bata damar cire kayan ta mayar da wanda ya cire mata tana hamdala.
Yana fita ya daddanna waya ya kira lambar Lulu,
Cikin tausayawa naji yana cewa "Lulu babu abinda ya sameki ko?"
Muryarta bata fita sosai tace "Please Hub ka zo"
Ya buɗe mota ya shiga, dole na kusa dashi ne yayi driving har suka isa hospital.
Ko rufe murfin motar beyi ba, ya shige,
Dokar asibitin ne sai ka tabbatar musu da wanda kake nema, sannan kuma sun yarda dakai ba cutarwa zakayi ba, sai da Ala-Uddin ya cika sharuɗan sannan ya samu damar shiga dubata,
Cikin murya irin ta nuna tausayawa yake cewa "Lulu ya ciwon cikin naki?"
Idanunta a buɗe ta ɗora su ana Ala-Uddin kana tace "naji sauƙi"
Ya kamo hannunta yana mammatsawa a hankali tare da shafa gashin kanta,
Shigowar likita yasa Ala-Uddin cewa " yadai jikin nata babu wata matsala ko?"
"Eh juna biyu ta samu shine ya fita, befi na sati Uku ba"
Ran Ala-Uddin fess ya ce "okay"
Sbda a halin da ake ciki yanzu bayason Lulu ta samu ciki har ta aihu, hakan yana iya zamowa matsala a gareshi.
Sai gab magriba sannan aka sallemeta suka dawo gida.
Sosai yake riritata saboda ya samu abinda yakeso, har wani lallaɓata yakeyi,
Suna kawance yana rungume da ita, ya raɗa mata "my Lulu ya akayi kikayi mana ajiyar baby bani da labari"
Lulu tayi murmishi kafin tace "naso nayi maka surprise ne sai kuma komai ya baiyyana"
Ala-Uddin ya sake rungumota kana yace "I love You so much my Lulu"
Har ta fara tafiya, Raza ya ƙwala mata kira, cikin ɗaga murya yace "Salha karki kuskura ki ragawa mugu, zai iya dawowa ya kashemu gabaki ɗaya"
Salha ta shafi kansa kana tace "bazan taɓa bari yayi nasara a kaina ba, har sai na aiwatar da duk abinda ya kaini, zan zamo masa ƴar leƙen asiri a lokacin da yake buƙatar taimako"
Duka mutanen garin suka goya mata baya, bayan wasu daga cikinsu suka bata ma'adanansu wanda idan ta siyar zata samu maƙudan kuɗaɗe.
Rataye da jaka a wuyanta ta tafi, ƙafarta babu takalmi, har ta kuma yin nisa a karo na biyu, shugabarsu tace "Salha al'adar mutanen Libya sanya takalmi da kaya a jiki, kinga ke bakiyi kama dasu ba, zaiyi wuya idan ba'a ganeki ba, amma nasan Ubangiji bazai bari ki cutu ba, Yakamata ki fara da neman aiki ko a gurin makusantansa, sannan ki kame kanki da furta kalmomin da muke yawan furtawa bayan haka, karki yarda kici abinci da hannu yin hakan zai sa a gano daga inda kika fito"
Slha tace "bazan bari su gane ba"
Jiki a sanyaye tabar yankin nasu.
Tunda su Kharan sukayi nasarar faɗawa ɗayan titin, suka dinga tafiya a hankali, duk da jirgin dake bibiyarsu, hakan besa ya dakata ba,
Abin mamaki wanda baya ƙare wa bai wuce saukar jirgin a filin jejin da yayi ba, cikin tsoro Kharan ya yiwa motar key suka arce da gudu, hakan ya bawa mutanen da suke cikin jirgi damar fitowa tare da kutsawa inda suke, sai waya da waya sukeyi, tare da harbe-harbe da bindiga.
Sai da ya tabbatar da su ɓace musu sannan ya bar motar a gurin ya kamo hannun Hajara da Mona suka bar gurin, sbda gudu ƙafafunsu har ciwo sukayi, ga tsananin sanyi daya addabi Hajara, sai karkarwa takeyi.
Daga nan sukaci gaba da shiga jeji wanda ya kasance ba mai ban tsoro sosai ba, dole suka yada zango a gindin wata bishiya, Kharan ya sauke nannauyar ajiyar zuciya, kafin yace "Shahazad mutum ne mai hatsarin gaske, zai iya bibiyarmu har a wannan jejin ma,
da muke ciki, a shawarce ya kamata mu bar gurin an idan muka sake shiga ciki sai mu huta"
Kamar inda ya umarcesu haka akayi suka dinga tafiya basusan inda suke shiga ba, suna cikin tafiya wani mutumi ya daka musu tsawa, wanda yasa Mona da Hajara shiga cikin firgici,
Mutumin yace "Ɗan saurayi barkanku da shigowa jejin sarki Raja"
Cikin salo na jin asalin labarinsu yace "meke tafe daku, dan naga kamar baku da gaskiya"
Kharan yace "munason mu ga hanya zamuje
Garin AL-KUFRA"
Mutumin yace "nawa zaku biyani"
Kharan yayi murmishi kafin yace "a halin yanzu babu kuɗi a gurina amma nayi maka alƙawarin idan muka sake haɗuwa zanyi maka alheri"
"Ina bazan iya aikin wahala ba"
Karan ya shaƙo wuyan rigarsa tare da cewa "zaka nuna mana ne ko sai na sheƙeka?"
Jikinsa na rawa yace "kuzo muje"
Sukaci gaba da tafiya har suka ɓullo titin da zai sadasu da garin AL-KUFRA, sannan mutumin yace "amma kana kama da Kharan Khan wannan baban ɗan ta'addan"
Kharan yace "tabbas muna kama amma komai namu bai kasance ɗaya ba, sannan mungode"
Suna hawa titi, Kharan ya ciro waya ya danna number abokinsa Majid, ring ɗaya ya ɗaga tare da cewa abokina ina ka shiga su mama sunata tambayarka, nifa har na fara tsorata amma dai kana lafiya ko?"
"Eh ina lafiya, Majid ka taho da mota zuwa titin sabon titin tafiya AL-KUFRA"
"Mekuma ya kaika can, kai da ko yawo bakayi?"
"Haba Majid tambayoyin sunyi yawa a halin yanzu ina cikin hatsari"
Jikin Majid na rawa yai saurin ɗaukar key ya fito tare da yiwa motar key zuwa gurinda su Kharan suke,
Yayi nisa sosai, yaga sojoji a hanya, bai kawo komai ba ya ci gaba da tafiyarsa har Allah ya kawo shi gurin sojojin, abin mamaki wanda bazai taɓa wuce masa ba shine, hoton Kharan Khan mugun ɗan dabannan wanda suke kama da Kharan suka nuna masa, tare da ɗora masa bindiga a kai, sukace yanayi mana basaja da sunan su biyu ne, a safiyar yau ya saci matar babban ɗan kasuwa Shahazad Khan munason ka gaya mana ka sanshi kokuma Kanada inda zakayi mu haɗu?"...
More comments more typing
Mom Islam
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
65-66
Jikin Majid na cigaba da karkarwa yace "ban sanshi ba gaskiya"
Sai da suka ɗauki number motar kafin suka barshi ya wuce.
Duk da A C dake bada iska mai sanyi, amma gumi yake yi, sai da ya bari yayi nesa dasu kafin ya danna number Kharan,
Dama jiran kiran Majid yake yi, ya ɗaga cikin yanayin damuwa kana yace "Majid kayi sauri"
Daga can nesa Majid ya hango Kharan, hankali a tashe yake kallon matan dake tare dashi, kafin ya buɗe musu mota suka shiga,
Allah ya taimake su a hanya babu jam'i hakan ya basu damar wucewa anguwarsu,
Suna isa gida Majid yayi parking suka fito dukkansu, Kharan yayi musu umarni da su ƙarasa ciki, jikin mona da Hajara a matukar sanyaya suka shiga, Majid dake ƙare musu kallo yaje ya kulle get tare da rufe ƙofar da suka shigo ya dawo ya zauna kusa da Kharan dake mayarda numfashi.
"Kharan waɗannan suwaye a ina ka samo su?"
"Majid banason doguwar tambaya shi yasa ma na kawo su gidanka, tunda matarsa bata nan, idan na kuskura na kaisu gidanmu, tambayar Papa ma ta isheni"
"Oky karka damu zan tayaka kula dasu"
"Zanyi sallah Please "
Hajara ta faɗa da siririyar Murya,
"Bismillah"
Kharan ya nuna mata toilet.
KHARAN KHAN
Tunda yaji labarin Kharan ya tsere dasu Mona, kuma yawancin mutane sun raja'a shine, hakan ya bashi damar farautar Kharan sbda wata manufa tasa, yasan idan har ya mallaki matar shahazad a sashin sa, babu shakka zai samu maƙudan kuɗaɗe,
System ɗinsa ya ɗauko tare da searching sunan Kharan, tare da zooming na photonsa, Kharan Khan ya kalli fuskarsa a mirror kana ya kalli fuskar Kharan yayi makirin murmishi sbda kamar su ɗaya, abinda ya bambanta su idanun Kharan ruwan gold ne, shi kuma Kharan Khan idanunsa brown ne, boll's ɗin ciki,
Murmishi ya sake yi a karo na biyu, kana ya cigaba da bibiyar sunan mahaifinsa da inda yake zama da inda yafi zama,
Cikin Sa'a kuwa ya samu harda address na gidan Majid, hankali kwance ya ɗauki kwalbar giya dake gefensa ya kora, kafin yace "a shawarce, zanyi musu basaja, sannan nunar musu nine Kharan shi kuma idan ya shiga hannun jam'i nan ne zan samu damar buga wasa da shahazad, yana gama faɗar haka ya kashe system ɗin, tare da yin tafi.
Bayan Hajara ta idar da sallah, ta ɗaga hannu sama tana roƙon Allah yayi musu kariya, Allah ya rufa musu asiri, daga zuwa aikatau ƙasar larabawa ta shiga rayuwar d bazata iya fassarawa ba, rayuwar da take gani a Film yau itace a ciki.
Majid da Kharan, duka sun fice ya rage saura Mona da Hajara, Mona tace "Hajar kiyi haƙuri nasan zamu sha wahala amma wannan itace hanyar da zamu tserewa mugu"
"Babu komai, kowane bawa da tasa ƙaddarar"
Hajara ta faɗa tana miƙewa.
Can anjima, Majid ya shigo hannunsa riƙe da leda, ya ajiye a gabansu, kana yace su buɗe suci" Mona ta kwaɓe fuska, tare da riƙe ƙirjinta alamar tashin zuciya tace "nikam bazanci ba, basmati nake nema"
Majid ya zaro ido, sbda koda ya fita ana nan ana cigiyar inda Mona tayi, gabansa na tsananta faɗuwa yace "garin ya rikice ko ina babu daɗi"
Kharan na bayansa yace "kai rago me yasa zaka bada maza, ya bigi kafaɗarsa kana yace "jeka siyo mata abinda take so"
Majid ya fita jiki a sanyaye kana ya rufo ƙofar.
Yana driving ya kusa zuwa gidan Abinci, Kharan Khan kuma na tsaye a bakin hanya,
Sam Majid ya mance su biyu ne, sbda gigicewa da yayi, ganin Kharan Khan yasa yayi parking kana yace "Kharan har ka sauya kaya ne?"
Murmishi kawai yayi, kana ya buɗe motar ya shiga, yanata danne-danne a waya, har Majid yayi parking ya siyo Basmati ya dawo cikin motar, sunyi nisa sosai yace "ɗazu nan fa ka gama zolayata amma yanzu naga kayi min shiru, iska cin naka ya motsa ne ko?"
Kharan Khan yayi murmishi tare da cewa "uwum" ta cikin bakinsa,
Suna isa gidan motoci biyu wanda suke binsu suka shigo tare da parking, Kharan Khan yasa aka kama Majid, kana ya ƙarasa