rai, karki sake ko wani guri kukaje tayi magana da wani koda wani abun take buƙata ayimin magana, babu inda babu mutane na, sannan kar ki sake in kamaki da lefin kina yiwa wani aiki bayanni, ko kina ɗibar sirrukan gidannan kina fitar mun dasu,
Inaso ya zamo koda wane lokaci kina tare da ita kuma kina kula da ita, da zarar na shigo ki fice ki bamu guri lokacinmu ne, idan har kika cika waɗannan sharuɗan zamu zauna dake lafiya.."
Kan Hajara a ƙasa tace "nayi maka alƙawarin hakan insha Allah"
NIGERIA
Prince Abdul laƙabi (Arshad) niko nace iko sai Allah, can na hango shi a kan wata haɗaɗɗiyar kujera leda sit baka jin ƙarar komai sai na AC da TV wanda ya mamaye ilahirin bangon ɗakin, tashar MBC action ne yake ta aiki a TV ga mutane kamar ka zura hannu ka ciro su, Masha Allah gidan yayi babu makusa, hankalinsa yana kan faskekiyar wayarsa wacce yake ta lallatsawa, yana sanye da shadda getzner, mai ruwan ƙasa tasha aiki, duk da ba wani aiki mai yawa akayi mata ba, hakan kuma bai hana shaddar yi masa kyau ba, kansa kuwa hula ce, kalar kayansa zanna, yana danna wayar yana murmishi da alamu chart yakeyi,
Wata farar Mata doguwa bawai tsayi sosai ba, tanada jiki shima ba sosai ba, ta fito hannunta riƙe da tray na kayan marmari, bayan ta zo gurin Prince, (Arshad) tace "ɗan Umma yau kuma me aka samu, naga bakazo fira bane?"
Prince yayi murmishi wanda ya sake fito da ainihin kamar da sukeyi da matar, kafin yace Hajiya wlhi wata yarinya ce zata raina min hankali, kinga hotonta wai ta fini kyau, dan Allah Hajiya ki kalleni ki kalleta wa yafi wani kyau?"
Hajiyar ta sake yin murmishi kafin tace "gaskiya nidai tayi min kyau"
Prince ya kwaɓe fuska kamar ƙaramin yaro, kafin yace "Hajiya wato kina nufi ni mummuna ne?"
"No ba haka bane, gani nayi nan bada jimawa ba, wata ƙila ta zamo surukata"
Prince yayi dariya kafin yace "Hajiya ƴan matan yanzu babu abinda suke buri sama da auran mai kuɗi, babu duba nasaba hali ko wasu abubuwan da suka danganci hakan, sudai burinsu kenan, nikuma naɗau alwashin bazan taɓa auran matar da ta ganni cikin kyawawan kaya ba, Prince ya miƙe tare da ɗauko kayan da yake zuwa neman ƴan mata dasu, ya ajiye su a gaban Hajiya kafin yace "dasu nake zuwa neman aure, har yanzu Ban samu mai sona ba"
"Meyasa haba babana, ba girmanka bane yawo da waɗannan kayan, duk da nasan babu wacce ta sanka a garinnan amma ya kamata ka dinga shiga ta mutunci"
Prince ya miƙe tsaye ya kwashe kayan ko parlon bai dawo ba, ya wuce ɗakinsa ya kwanta.
"Meyasa koda yaushe Hajiya bata fahimtarsa, batasan auran yanzu sai mutum ya dage zai samu mata mai biyayya ba, shikam yana neman matar da ko talauci ya shiga zata tsaya a tare dashi ta kula dashi bazata ƙyamaceshi ba, yana kuma sa ran insha Allah zai sameta"
Kafin daga ƙarshe ya kashe data ya kalli agogo ƙarfe 12:pm ko breakfast beyi ba, haka ya kwanta, sbda barcin dake idonsa, jiya beyi barci da wuri ba.
Idan kaga inda yayi kwanciyar dole abin zai baka dariya, pillow biyu ya ajiye a gabansa, ɗaya yana rungume dashi ɗaya kuma ya ɗora ƙafafunsa akai, koda yaushe haka yake barcinsa hankali kwance....
Hi fans kunsan meye? burina inga ana ruwan comments nikuma yanzu kullum zaku dinga ganin posting amma da ƙarfe 9:pm insha Allah, Nagode da soyayyarku a gareni much love
Mom Islam ce....
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
25-26
Washe gari ta kama lahadi, duk da yaɗau hutu a gurin aiki, amma yana son fita zuwa gurin aikin nasu, sbda wasu ƙananun maganganu da suka fara ɓullowa, lokacin da ya kammala wanka tare da sanya kaya, Batool ta fita zuwa kitchen, cike da so da ƙauna irin na uba da, ɗa ya kalli Inaya kafin ya matsa kusa da ita yace "yarinyar Abba me kikeso in siyo miki?"
Dole ta yarda da maganar Abban, har Abban ya miƙe yana ɗaura agogon hannu, Batool ta shigo tana sanye da doguwar rigar abaya milk color, ta yafa ɗankwalin a kanta, "Alhj na kammala brakfast amma sai kaci zaka wuce ko, sbda naga kamar kana shirin fita?"
A shagwaɓe tayi maganar, hakan kuwa ya matuƙar burgeshi, sosai yake ƙara jin sonta na shigarsa, yama mance da Inaya a zaune ya kai hannunsa ƙugun Batool kafin yace "muje ki bani a baki"
Abinka da yaro, Inaya ta zaro ido, itama Batool ɗin ta mance da Inaya saboda tana can bedroom, ita kuma Batool lokacin da ta shigo har ya kusa kawowa parlo, shine suka fito, suna fita, Inaya ta fice a sukwane sai gurin su Amani, my baby ya akayi na ganki ko wanka bakiyi ba?"
"Aunty Amani Abba ne ya rungume momy"
Inaya ta zaro ido, a fili tace "Abban da kansa?"
"Eh wai zasuje brakfast ko magana basuyi min ba"
"A hassale Aseela tace "wato har tazo ta fara gwada mana iskanci ko, muda muka bada goyon bayan a aurota shine zata raina mana hankali a gidan mahaifinmu?"
Amani tayi dariya mai sauti "Hhhh, wlhi waccar matar Abban dariya take bani, dan wlhi na tashi yi mata rashin mutunci kare ma baze ciba, ƙanwar tamu zata wulaƙanta?"
°°°°°°°°°°°°°°°°
"Alhji me kake so a fara zuba maka?"
Sam hankalinsa baya ga maganar da takeyi, ya karkata ga murmishin da takeyi, da kuma kyawawan fararen idanunta da kuma mazaunanta da suka fi mazaunin kujerar girma,
A hankali takai bakinta saitin fuskarsa ta hura masa iska,
Yai ajiyar zuciya kafin yace "duk abinda zakici shi zanci"
Dama abinci tayi kala uku, kuma ba wasu masu wuyar dahuwa ba, soyayyen dankali da miyar ƙwai sai yam balls sai indomie jollof sannan sai Black tea wanda yaji kayan ƙamshi,
Cikin nutsuwa takai cokali ta ɗauko dunƙulalliyar doyar da aka soya da ƙwai, kafin takai bakinsa, ya lumshe ido yayin da ya fara taunawa "gaskiya kin iya girki"
Batool ta lumshe ido, shikam sai ci yakeyi, idan ta kuma ɗaukowa ya bata a bakinta, duk abinda sukeyi Amani na tsaye tana kallonsu, kasancewar duk sunyi nisa, babu wanda yasan da zuwanta, har ta gama yi musu Video ta koma part ɗinsu basu sani ba,
Aseela Amani Inaya Mahabob baya nan, dukkansu ukun suka fito, Amani ta nuna musu videon da tayiwa su Abba, cike da mamaki suka wangale baki, Amani tace "kunga tabbacin tanaso ta mallake mana Abbanmu, ko leƙowa dubamu beyi ba, bare yasan muna nan munyi kewarsa, Aseela tayi wani makirin murmishi kafin ta danna number Abba, har ring uku bai ɗaga ba, a zuciye tace "abu ya tabbata shikenan kashinmu ya bushe, ƙila ma da asiri tazo gidan"
Amani ta gwada kiransa a wayarta, cikin sa'a ya ɗaga, yana rungume da Batool hannunsa na cikin rigarta, murya a kasalance yace "yarana kuna lafiya, kuyi min afuwa yau na tashi da ciwon kai ne"
Amani tace "Abba Aseela ce a kwance babu lafiya har suma takeyi"
Cikin sauri Abban ya janye Batool daga kan cinyarsa yana cewa "Aseela babu lafiya"
Batool ta shige ɗaki da gudu ta sanyo hijabi tabi bayansa,
Suna jin motsin shigowarsa, Aseela ta lulluɓa da bargo, dama an riga da an ajiye mata, ta hau rawar sanyi na ƙarya,
Jikin Abba na rawa ya iso ɗakin hankali a tashe tun daga bakin ƙofar ya fara rangaɗawa Aseela kira,
Amani tayi kalar tausayi kamar zatayi kuka, Batool na shigowa Inaya tace "Abba ko abinci ban ciba"
Sai a lokacin Abba ya dafe kansa tare da matsawa ya kamo hannunta,
"Amani jeki kicin ɗin momynku ki kawo abinci"
Jikin Batool na rawa tace "dama nasa musu a kula, ina jira ka kammala ne sai in kawo musu, barin ɗauko musu"
Abba ya kalli Aseela kafin yace "tashi muje asibiti"
Aseela ta miƙe dafe da kai, tace "Abba naji sauƙi"
"No bana son wata matsala ta sake faruwa ki tashi kawai muje asibiti"
Amani tace "Abba na bata magani taji sauƙi"
Da haka Abban ya fara jan Amani da yaga fuskarta babu walwala da hira.
Washe garin ranar mahaukaciya ta tashi da matsanancin jin sanyi mai shiga jiki, zazzaɓin da takeji ya zarce na ranar,
Ta yayibo wata baƙar leda wacce ta ɗuri ruwan saman da akayi jiya, ta juye ruwan tare da farka ledar tayi riga da ita, a hakan tana nufin zeyi mata maganin sanyi,
Da ƙyar ta miƙe tare da ficewa daga cikin ginin ta fara tafiya tana surutai, lokaci zuwa lokaci idonta na dama yana tsiyayar ƙwallah, har tayi nisa, wani saurayi ya ce "mahaukaciya gashi kici"
Tasan sunanta kenan, ta waiga tare da ƙyalƙyale masa da dariya tana nunasa da yatsa, kana ta finciki ledar ta buɗe tana dariya, saurayin ya girgiza kai tare da Bin ta da gudu ya ce "mahaukaciya ina son taimakonki zaki amince?"
Kallonsa ta tsaya yi, daga bisani ta ruga da gudu har da gyara zaman ledar da tayi riga da ita, tana ci gaba da gudu, shima beyi ƙasa a guwaiwa ba ya bita, duk gudu da yakeyi sam ya kasa cimmata, har yarfe zufa yake, tare da durƙusawa dan tayi masa nisa, kuma yana hangota.
Kamar wanda aka ƙarawa ƙarfi ya cigaba da Bin ta, tana ganin ya sake biyota ta bi wani lungu shima ya bita, haka suka dinga kewaye anguwa kamar masu wasan tsere.
Cike da tarin baƙinciki Juwairiyya ta dawo gida tana turo baki,
Baba ya fito ya ganta a wannan yanayi, "ƴar baba lafiya kuwa na ganki haka?"
Yana maganar ne yana miƙar da ƙafarsa da takeyi masa ciwo,
"Baba wani yaro ne yazo gurina, wlhi idan kaga kayan jikinsa kamar mai yawo a bola"
"Wlhi ƴar baba koni ban goyi da bayan ki auri wanda daga baya zamuzo muna nadama ba, banason in siyar da Akuya tazo tana ci min danga, da yardar Ubangiji sai kin auri mai faɗa aji a faɗin ƙasar nan, dole idan na samu lafiya zanje gurin malam mai Almajirai akan yayi mana istahara muga irin mijin da zaki aura, sannan kuma ya bamu maganin farinjini"
************
Yankin MARZUK dake ƙasar LIBYA yanki ne wanda ya ƙunshi mutane da dama, a cikin ƙauyen akwai wani yanki da suke yi masa laƙabi da SHAHAZAD FOREST, haka suke yi wa anguwar laƙabi.
Wasu irin mutane ne a yankin, Hausa sukeyi amma Hausar sai wanda yake da asalin fahimta ne zai gano mai suke cewa, yawancin ƴan matan garin haka suke rayuwarsu, inda ko wanne yake neman ɗan uwansa mace, duk namijin da aka haifa idan sukaji labari sai sun kashe shi, a cewarsu maza bala'i ne a tare da mutane, suma da suke rayuwa sunzo a sa'ar rayuwa kuma Ubangiji ya sanya musu albarka,
Yau ma kamar ko wanne ƙarshen wata, Mutanen Shahazad sun shigo ƙauyen, tunda mazauna yankin suka fara jin jiniyar motoci, ko wanne ya fara guduwa, masu yara maza suna ɓoyesu a cikin ciyayi masu yara mata wanda suka kai ƴan mata iyayensu zasu dinga ɓoyesu, saboda gudun fyaɗe,
Tunda motar ta yanko tsakiyar anguwar, suka hango wata mai ciki tana ta ihu, hannunta tallafe da mararta, sosai hawaye ke kwaranya a fuskarta, kuma tashin hankalin ganin waɗannan mutane ne yasa tashi ɗaya naƙuda ya kamata, suna daga nesa da ita, suna shirya makirci da zalunci da zasuyi mata, kawai sukaji kukan jariri"
Da sauri dukkansu suka sauko daga motar suka nufo gunta, Already da adda suka taho wasu Kuma hannunsu riƙe da wata kakkaifar wuƙa, cikin yanayi na rashin mutunci suka figota, ta runtse ido tare da buɗewa, ta fara magana da Hausar ta da bata fita "don Allah ka ƙyaleni karka cutar dani da abinda na haifa, wlhi ina sonshi babanshi ya kashe kansa saboda tsoronku"..
"Keeee!! banza marar hankali!!"
Babu abinda kakeji sai ƙarar wuƙa da Adda, sun kashe ta sun kashe ɗan da ta haifa, sannan suka jata suka wurgata ruwan tsafinsu dake tsakiyar garin, cikin halin ko ina kula suka bar ƙauyen tare da ƙarewa ko ina kallo sukaga babu komai.
Suna tafiya kowa ya fara fito da yaransa, duk iya kaf-kaf ɗinsu babu maza a ciki sai zallar mata, ƴan mata kuwa sunyi girma sosai amma dole suke rayuwar da suke tunanin itace ƙwarai, babu batun musulunci ko kwatankwacinsa,
Bayan nan basusan mutunci ba, haka duk wasu kayan more rayuwa na alatu basu sanshi ba, abinda suka sani noma da aihuwa, wanka ba damuwarsu bane sai mutum yaso kaya kuwa, na jikinsu yayi wata basu sauya ba, wasu ma sai sun yage, maza suna ɗaura zani suyi shi kamar wando, mata kuma suna ɗaura zani a kwankwaso a samansu ma suna ɗaurawa su rufe nonuwansu, abinci basu damu su ci mai kyau ba, sunfi ga cin ganye wanda suke shukawa a ɗanyensa, idan kaga rayuwar mazauna yankin , abin tausayi ko ince abin tsoro.
Hajara na tabbatarwa da Shahazad ya dawo ta koma ɗakin dake mazaunin nata a yanzu, kai tsaye ɗakin Mona ya wuce, cikin sa'a yana tura ƙofar ta buɗe, tana nan tana aikin nata wato tunani, kukanne kawai batayi ba, a hankali ya ƙarsa ya miƙar da ita ta zauna akan cinyarsa, tare da cewa "haba Mona, tunda mukayi aure babu abinda ya taɓa shiga tsakaninmu to meyasa?"
Cikin gautsin baki tace "saboda baka cancanta ba, kai ba mijina bane, ka mayar dani gurin iyayena, bai saurareta ba, yaci gaba da shafa sumar kanta yana shinshina, da sauri ya miƙe sakamakon tura wasu muhimman abubuwa da zeyi,
Ya shige bedroom ɗin ta, a hankali Mona ta ɗauki wayarta ta fara yi masa Video, wasu yanki na ƙasar yake neman mallakewa, ita kuma taɗau alwashin sai ta tona masa asiri sai tasa yayi nadamar abinda yake aikatawa, cikin sauri ya gama cike takardun tare da hotunan mutanen da za'a kashe, duk ta ɗauka, tare da bom da za'a jefa a gurin, bayan anyi kisan, a tsorace take ɗaukar, da sauri ya juyo sukayi ido huɗu dashi, hankalinta in yayi dubu ya tashi sbda bata taɓa tsinto ɓacin rai irin na yau ba a ƙwayar idonsa, a tsanake yaci gaba da makawa wasu mutane jan biro, daga ƙarshe ya tattara takardun ya fice dasu, kai tsaye ya koma ɗakinsa...!
Tofa gwarama?
Comments da shar'hi shine burina idan anayi posting kullum insha Allah
Mom Islam
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
Masu nema daga farko ko masu son shiga group suyi min magana ranan👇
http://wa.me/08141799224
27-28
Mona ce ta faɗo masa rai, sai kuma yayi murmishi mai tarin ma'anoni da yawa,
Kamar inda ya gindayawa Hajara sharuɗa da ayyukan da zata dinga yi musu, kallon ɗakin da take tayi, a fili ta furta "Aljannar duniya, ban taɓa tunanin zanzo wannan duniyar ba ko ince haɗaɗɗen gida wanda ya gaji da kyau"
Kafin ta miƙe tsaye, Mona ce ta faɗo mata, ta fara tunanin ta ina zata ganta?
Tana tsoron shige mata da yawa wannan mai kama da aljanin ya illata ta, tana tsaka da tunani taji Mona tana cewa "Hajarr"
cikin ɗaga murya ta amsa, jiki na rawa ta fito, Mona tana zaune kan kujera mai zaman mutum ɗaya, hannunta riƙe da waya tana kallon video ɗin da tayiwa Shahazad ɗazu, jin ƙarasowar Hajara ya sanyata ajiye wayar tare da kashe hasken ta kalleta tace "uhm karki damu da wannan mugun ya fice, inaso ki rakani wani guri"
A tsorace Hajara tace "Hajiya me gidan ya san
"Eh"
Mona tace a taƙaice,
"Jeki shirya nima ina nan fitowa"
Mona ta faɗa tare da miƙewa ta haye saman bene,
Kamar daga sama taji ana bubbuga ƙofa, batayi tsammanin shiɗinne ba, tai sauri zuwa ta buɗe,
Da sauri ta fara ja da baya, har sai da takai jikin gadonta, kafin ta tsaya cak,
"Gudun me kikeyi bayan gani nazo gareki"
Har yanzu Mona bata dena ci gaba da ja da bayan ba, yanzun ma sai da ta ƙure jikin bango kafin ta tsaya, shiko dariya ma ta bashi, har sai da ya dara, kafin ya tattaro ƙarfinsa ya fincikota ta faɗo jikinsa, cikin salo irin nasa yai kissing ɗin goshinta, kafin ya fincike ƴar yaloluwar rigarta, dama ba wasu na shanu ne da ita ba sosai, sai kuma ƙyalƙyale da dariya, kafin ya zuge zip ɗin sikel ɗinta ya zame ƙasa, ya cire mata pant.
A taƙaice dai tsirara yayi mata, Mona kuwa tun tana kuka ƙasa-ƙasa ta koma yi da ƙarfi har sai da kunnen Hajara yaji, ita dake zaune a parlo tana jiran fitowar Mona su tafi,
A tsorace Hajara ta miƙe jikinta babu inda baya rawa, tunda tayi ido biyu da Mona take jinta kamar ƴar cikinta da ta haifa, sbda idan da Allah ya bata aihuwa da tuni ta ajiye budurwar ƴa,
A hankali ta hau steps ɗin, tana tafiya tana waigen bayanta gabanta na ci gaba da dukan uku-uku,
"Yau rana ce da nayiwa zuciyata Alƙawarin kasancewa dake, bakya ganin nayi ƙoƙari da auranmu wata ɗaya kenan ko rungumarki ban taɓa yiba, ai abin kizo ki tambayeni ne shin na dena sonki ne ko ya?"
"Meyasa zan tambaye ka, ka ƙaddara nabar rayuwarka, wlhi Gara in kashe kaina da inci gaba da zama a gidanka"
Abin mamaki, Shahazad bai damu da kakkausan kalaman da Mona take danƙara masa ba, sai dai yana kici-kicin cire mata hannu a ƙirji,
Yana cire hannun yai saurin kai bakinsa kan nipple ɗinta yana fizga kamar wani kare, a zabure Mona ta ƙamƙameshi tana cewa "wayoo zai kasheni babu kowa ne?"
Hajara da ta iso yanzu ta toshe bakinta a tunaninta shirin yankata yakeyi,
Sai kuma taji Shahazad yana cewa "ai zasufi saurin fitowa, wahalar sha zasuyi min a haka"
"Nikam bana so ka ƙyaleni mugu"
Yana lakatar hancinta ya cire bakinsa, tare da zura hannunsa gabanta yana wani turawa sai kace wanda ya samu bebin roba, Mona ta zabura saboda zafin da ya ziyarceta tun daga tafin ƙafarta har tsakiyar kant, ƙoƙarin ƙwacewa takeyi amma sam ya tattara ƙarfinsa ya matseta yanata tura mata hannu a gaba, ita kuma ko saurarawa ta kasayi sai ihu take,
Yana riƙe da ita ya cire kayan jikinsa ya zamo tsirara,
Mona ta runtse ido tare da matse jikinta, tsoro firgici tunanin ta mutu an gama, duk da batasan abinda yake shirin yi ba, duk suka dirar mata, batayi aune ba taji ya shigeta da masifar ƙarfi wanda ko yanke wa tayi bata taɓa jin kwatankwacin zafin ba, ihu iya ihu tayishi, Hajara kam ɗakinta ta koma ta