"What!! Kar gidannan ki gayamin akwai wanda ya fini matsayi da har sai kin gama masa nasa aikan sannan zaki yimin nawa?"
"Kafin in ƙirga uku ki wuce kiyi abinda na saki kuma Karki sake ki taɓamin Worshing machine"
Sum-sum Huda ta wuce kai tsaye sashen Batool.
A parlo ta samu Abba hannunsa riƙe da newspaper yana karatu, cikin ladabi ta durƙusa ta gaishe shi, amsa wa yayi fuskarsa ɗauke da murmishi kafin yace "ya kamata in baku kuɗin ankon yayanku"
Kan Huda a sunkuye ta miƙe, Batool na shigowa taji maganar Abba na kuɗin anko,
Sai da ta yatsina baki kafin ta wuce ɗakinta ta fara watsowa Huda kaya, abinda bata taɓa tsammani daga Abban ba ta jishi yau, cikin faɗa yake cewa "waye zeyi wannan wankin?"
Kai tsaye Batool tace "Huda"
"A'a Huda ba ƴar aiki bace, koda na kawota ban ajiye ta a matsayin ƴar aiki ba"
Ko Uffan Batool batace ba, dan bata son alhajin ya fahimci inda ta dosa akan Huda,
Cikin Muryar munafurci tace "ki tashi ki wuce"
LIBYA***
Har yanzu suna cikin Libya, kasancewar rashin samun tikitin shiga ƙasar India, sakamakon tunani da Kharan Khan yakeyi akan kama mutane musamman ma matafiya tare da bincike a kansu,
Yau kwanansu Hajara da Mona biyu a hannun Kharan, sam baya basu kyakkyawan abinci, sbda ƙuntatawa, zaune suke a wata tsohuwar ma'aikata wacce ta kasance ake lodin kayayyaki a jiragen ƙasa, duk da basa tunanin wani ze zo, amma yana tunanin makomarsu muddin jami'ai suka san da zamansu a gurin.
Cikin sanɗa wani wanda bai saka kaki ba yake binsu, ga mamakina na hango jami'an sunkai goma, a bayan inda Kharan Khan suke zaune, cikin Sa'a kawai yaga an sanya masa bindiga a goshi, da sauri su Mona suka ɗaga hannu sama, tashi ɗaya suka fara kuka, duka aka tura su mota.
Ala-uddin samir House**
Tunda Hassana tabar gida Lulu ta kasa gane kan ala-uddin, sbda sam hankalinsa baya kanta, maganar yaƙi da yakeyi akan masarauta ma duk ya dena, hankalinta yayi matuƙar tashi, gashi suna jarabawar ƙarshe tana neman ta samu matsala.
Washe gari ta kama Saturday tun da asbha aka tashi da ruwa, sanyi ya karaɗe ko ina, sosai Lulu take tsananin buƙatar Ala-uddin amma sam yaƙi ya nunar mata ya gane da hakan,
Daga ƙarshe da ta matsu da yawa ta rungumeshi kai kace wani zai karɓe mata shi, sosai take ta goga jikinta da nashi, tare da manna masa tudun boobs ɗinta, a hankali take shafa gashin kansa tana yawo da ɗayan hannunta a tsakiyar bayansa, ga mamakinta yau sai taga ya juyo gareta, cikin zafin nama Yahau maida mata, daga ƙarshe ya rungumota ta gabansa, already shima ya cire komai, daga nan naga abinda yafi ƙarfina na rugo da gudu.
Acan ɓangaren Hassana tabbas tasan kowane bawa da tasa ƙaddarar, duk da tana cikin wannan yanayin tafi tunanin halin da Hajara take ciki, sbda itace silar shigowarta ƙasar waje, sannan tana matuƙar tunanin halin da iyayen Hajara zasu shiga, a taƙaice ma dai bata da ikon zuwa wani guri bare tayi kira taji ya Hajaran take ciki,
Ko ina na gidan a kulle yake, sannan mutum ɗaya ne a gidan wato me gadi,
Sai sashen ta da koda yaushe yake a kulle keys ɗin kuma suna hannun ala-uddin, bata da ikon fita sai dai ta buɗe window shima akwai net a bayansa,
Dole ta haƙura ta koma rayuwar kulle, duk da komai take buƙata zata samu amma hakan sam baya burgeta, ta gwammace da tayi irin wannan rayuwar gara tayi rayuwa a gidan da zatayi ta cin garin kwaki kullum, babban abinda yake mugun ɗaga mata hankali, bai wuce fushin da Ala-uddin yayi ba, lokacin da yazo ya so tilasta mata akan tasa waɗannan kaya tahau yi masa wa'azi, tun daga ranar bai sake waiwayarta ba, sati guda kenan.
******
Jikin Sahla sai rawa yake, koda wane lokaci tuno gargaɗin wannan matar da ta bata diamond takeyi, tana rungume da jaka har suka ƙarasa cikin garin SABHA, abin mamaki sukayi parking a gidan iyayen Shahazad, tare da umartarta da ta sakko,
Kun san ƙasar waje ba kamar nan Nigeria ba, da bamu cika yarda da mutane ba, aradun Allah har murna suke suyi baƙi,
Shakur ya kamo hannunta yana cewa "ƴar uwa ki saki jikinki" itadai burinta ta samu matsuguni sannan ta fara binciken abinda ya kawota,
Kai tsaye suka shiga main parlo na Mama,
Suna zaune a kan kujera harda ƙanwarsa, tana ganin Sahla ta taso da murmishinta kafin ta kamo hannunta suka zauna, cikin girmamawa Sahla ta miƙe ta gaishe da mama ta dubi Shakur tace "godiya nake"
Kallon ta suka tsaya yi, ga dukkan alamu ba daga Libya take ba, amma a hankali zasu binciko labarinta....
Aslamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU A TARE,
Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700
Munkusa gama book1 abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da ɓata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na gama book1 mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na haɗa abubuwa biyu, ga typing ga adding.
Wanda suka shirya biyan kuɗi su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224
Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki ɗauka ki turomin
Ƴan Niger zasu tura da katin Airtel
Mom Islam
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
Book1
83-84
Shakur yace "mama a hanyar jeji na ganta tana neman agaji"
Hindu dake ta zumuɗi tace "shikenan na samu ƙawa"
Sam Sahla bata wani saki jiki dasu ba, duk da taga suna nan-nan da ita, a taƙaice ma batasan inda suka kawota ba,
Tunda Shakur yaga bata saki jiki dasu ba, ya cewa mama "idan ta gama cin abinci zanzo mu tafi yawo"
Cikin shagwaɓa Hindu tace "haba Shakur nayi baƙuwa shine zaka fice da ita?"
Mama nayi musu dariya,
Kawo abincin da kuku yayi ne yasa su katse maganar kowa na cewa ga abinda yake so, banda Sahla da ta gama aiyyanawa ranta ba cimarta bace, sannan dole zasu ganeta,
"Yarana kuje kuci abinci sai ku kwanta"
Mama ta faɗa tana kallon Shakur da ya turo baki da hindu da Sahla, "mama idan mun gama Karki manta zamu fita"
Dubanta takai ga agogon bango kafin tace..
"No dare yayi kasan baƙuwace da alamu ba ƴar garinnan bace"
Sahla tayi ajiyar zuciya, duk da tanason su fita kodan ta tambayi wasu abubuwan.
Koda suka je gurin cin abinci, Sahla sam ta kasa cin abincin da su Hindu sukayi, sai dai coffee dake ajiye tadinga kurɓa har ta kusa shanyewa,
NIGERIA
Kamar inda Hajiya babba tayiwa Boka alƙawarin kawo masa gashi da farce da sauran abubuwan da ya buƙata,
Washe gari ta shirya tsaf, cikin dakakken leshi mai ruwan malmo purple color yayi mata kyau sosai, kasancewar Alhaji ba a ɗakinta yake ba, ta ɗauko mayafinta kai tsaye ta wuce sashin Hajiya ƙarama, ɗakin Alhajin na farko shiyasa ta shige ba tare da ta ɗaga murya ba, bare Hajiya ƙarama tasan ta shigo,
Cikin natsuwa wacce dadyn ya daɗe bai gani a tare da ita ba, ta shigo tare da durƙusawa ta gaishe shi, kana tace "Ummanta babu lafiya zata je yanzu a kaita asibiti"
Da sauri Dady ya kalli agogo ƙarfe 7:am, kafin ya kalli fuskarta yace "Allah ya tsare"
Har ta miƙe zata wuce sai kuma ta dawo tace "Alhaji zanyi abinda na saba, tunda daga nayi magana ace na cika kishi, da Hajiya ƙarama ce zata fita, kana rawar jiki zaka kaita kokuma ka miƙa mata kuɗi, amma ni hmm"
Ta wuce kamar wacce aka tura.
Yana magana ma bata tsaya saurararsa ba, ta wuce parking space ta yiwa driver magana suka wuce,
Hakeem dake zaune a bedroom ɗin Hajiya babba a kan gado, ya zuba tagumi, yana mamakin hanashi bin ta da tayi, sbda tunda suke yawanci shike kaita gidan ƙawayenta, wannan karon tace ya huta,
Suna isa anguwar, Hajiya babba tacewa driver "ajiyeni a bakin get"
Abin yayi matuƙar bashi mamaki, hajiyar da ko parking kayi ba dai-dai ba sai ta dinga surfa masa masifa,
Yanayin parking ta fito tare da cewa "ka koma gida kawai nagode"
Har ya hau titin da zai sadashi da anguwarsu yana tunanin sauyawar da Hajiya babba tayi.
Nocking tayi a get ɗin, mai gadi ya buɗe, tare da zubewa har ƙasa yana gaishe ta, Hajiya babba ta amsa cikin sakin fuska ta shige ciki,
Tun daga nesa da bakin ƙofar take kwaɗa sallama,
Abby dake zaune a babban Parlo ya amsa yana cewa "kamar Muryar Zainab?"
"Eh itace zahiri"
Umma ta faɗa.
Hajiya babba ta turo ƙofae tare da sake yin sallama,
Abby ya washe baki, kafin yace "yaushe rabon da in ga mamana?"
Hajiya babba ta zube gaban Abby ta gaishe shi, kafin ta gaishe da Umma da ke ta yi mata murmishi,
Abby ya tambaye ta mai gidan da abokiyar zamanta,
Hajiya babba tace "duk suna lafiya"
Abby ya miƙe tare da kallon agogon dake ɗaure a hannunsa yace " nakusa yin latti barin shirya in wuce"
Hajiya babba tayi masa Allah ya tsare Umma tabi bayansa,
A kwance ta sameta ta lulluɓa da bargo tana barcinta cikin kwanciyar hankali,
Hajiya ta bubbuga pillon da take kwance, Fawziya ta farka a tsorace, tana buɗe ido taga Hajiya tayi tsaki, mtsew kana tace "wllhi kin firgitani"
"Ke dallah tashi ki bani shawara wane irin ciwo ya kamata a sawa Hajiya ƙarama?"
Kamar dama Fawziyar na jira tace "wllhi warin jaɓa yafi komai a ganina, yarinyar kuma a mayar da ita wata dabba daban, da babu mai iya gano mutum ce akayi mata hakan"
Hajiya Babba ta dafo kafaɗar Fawziya kana tace "gaskiya na yarinyar yayi mun wani iri"
Fawziya ta tashi zaune tare da cewa "shikenan wllhi ko ciwon hauka aka saka mata sai an samu mai yi mata magani, kinga kamar ace a mayar da ita dabbar dake rayuwa a jeji sosai jejin da ba'a cika shigarsa ba, wllhi ke kanki hankalinki zai fi kwanciya"
Suna tsaka da magana Umma ta shigo tana cewa "wace shawarar kuka yanke?"
Wasa farin girki kuyi babu yawa,
Nace ba😂
Anjima a gidan Umma zamuyi lunch
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
Book1
85-86
"Umma kawo kunnenki"
Hajiya babba ta raɗa mata magana, umma tace "ya kamata ki tashi mu wuce sbda kinsan ba wani lokaci ne damu ba, ga gari na damina"
Fawziya ta wuce toilet tana cewa "nima dani za'aje"
Bayan sun gama kintsawa suka wuce a motar Umma, Fawziya tayi driving ɗinsu, har suka iso ƙungurmin jejin, kamar inda Umman tayi hakan sukayi yau ma, wato parking can nesa da jejin, sannan suka fara tafiya a ƙafa,
Sunyi tafiya mai nisa sannan suka iso gurin boka, a halin yanzu Umma ta dena jin ɗarr game da boka sbda ko fargaba da tsoronsa bataji, burinta kawai taga aiki yayi kyau.
Tun kafin ya basu Umarnin shigowa da baya, suka juya kana suka shigo kamar inda yake buƙata, cikin tausasa murya Umma tace "boka namu boka gatanmu mun zo da babban albishir duk abinda ka umarta yau an kawo su"
Boka yayi murmishi kafin yace "buƙatarku ta biya"
Hajiya babba ji takeyi kamar ta rungume bokan tsabar murna.
Bayan ta miƙa masa ya karɓa, ya ɗaga ƙoƙo yana surkullensa a ciki, kana ya ajiye ƙoƙon da a halin yanzu yazo cike da magunguna da laya a ciki,
Ƙullin magani ya ɗauko kana yace "wannan ki tabbatar kin sanya mata a cikin abinci"
"Wannan laya ce, ya zamo koda yaushe tana kanki, kokuma kiyi kitso da ita, ma'ana ki binne ta a cikin gashinki, ga wannan maganin kin ganshi, ba a ko'ina zaki sameshi ba, shi wannan ko fesawa yarinyar kikayi ko kuma kisa mata abinci taci, shikenan kamar inda naji kunyi shawara zata zamo biri rayuwarta a jeji zata koma yi"
Rai fess suka dinga yi masa godiya, Umma ta miƙa masa bandir ɗin ƴan dubu ɗaya guda huɗu kana ta sake yi masa godiya,
Yasan Umma ko wacece a gurinsa baya ƙayyade mata kuɗi, sbda tana biyansa fiye da inda zai ambbata, kafin ya kalli Fawziya yace "kema ƴarinyar Hajiya ce?"
Jikin Fawziya na rawa tace "eh"
Boka ya miƙa mata wani icce dogo, kana yace "ki jiƙashi a kofi kidinga wanka dashi, kafin kiyi wankan ki ɗibi ruwan da hannuwanki biyu ki kira sunan mijinki, na baki mako guda zaki dawo kibawa Aljani ɗan gata labari"
Fawziya ta dinga godiya kamar bazata dena ba, Hajiya ma taji daɗi sosai,
Haka suka shigo mota ko wanne zuciyarsa wasai.
Sam Hajiya babba taƙi amincewa Fawziya ta wuce da ita gidansu, sbda zumuɗin aiwatar da abinda boka ya bata, a bakin hanya suka sauketa ta tari mai mashin zuwa anguwarsu,
Suna isowa ta bashi kuɗinsa kana ta ƙwanƙwasa get, mai gadi na buɗewa ta miƙa masa dubu ɗaya ta shige ciki,
Yanta yi mata Godiya itakam tayi gaba.
Idan kaga fuskar Hajiya babba kai kace ance mata gobe aljanna zaki shiga,
Da sallama ta shiga babban parlonsu, tana shiga ta samu, Hakeem da Iffat da Hajiya ƙarama har da Dady suna kallo,
Har zata balbalesu da masifa sai ta tuna kwana nawa ne ya rage?"
Ta nemi guri ta zauna tayi musu sannu da gida,
Dukkansu suka amsa da yauwa, Iffat tana ta kallonta tana murmishi,
Dady yace "daga yanzu zan dawo shikenan har ƙarfe uku na rana"
Hajiya ƙarama tace "Alhaji yace Umma babu lafiya, wllhi Ni ban san zaki tafi ba ai da na biki"
Hajiya babba tace "ai taji sauƙi hawan jininta ne ya tashi yanzu alhmdulilah tana gida"
A zuciyarta kuwa cewa take "idan da kin biyo NI ai da kin taƙai tani"
Hakeem ya miƙe tare da wucewa ɗakinsa ya ɗauko key ɗin mota ya dawo zai wuce, Dady yace "Hakeem ina zuwa?"
"Zanje duba Umma ne"
Ko Uffan batace ba ya wuce.
Hajiya ƙarama tace "a gaishe ta nima gobe zaka ka kaini"
Hajiya babba ta miƙe tana cewa "washh"
Ta shige ciki.
A kan gado ta zauna tana tunanin yaushe ya kamata ta aiwatar da komai,
A fili ta furta "insha Allah zuwa dare zan gama komai"
UMMA House°°
Kiran sallahar Azhar ne ya tashe ta a gurin, sbda jikinta yayi matuƙar sanyi har tunani takeyi da wane ido zata dinga kallon mijinta?
Bata bar kan sallahya ba har sai da aka kira sallahar la'asr,
Tana zaune jingine da jikin gado, taji sallamar Alhaji Lukman, jiki a sanyaye ta amsa, tare da kai dubanta gareshi,
"Sannu da dawowa"
Fuskarsa ɗauke da murmishi yace "yauwa Hajiyar Alhaji da fatan kin wuni lafiya ya baƙonmu"
Sai da ƙirjinta ya bada rass!! Kafin tace "ai ya tafi"
"Masha Allah ai ya kirani a waya yake sanar min da kayan tarba da aka shirya masa, wllhi har kyautar dubu ɗari biyar yamin, yace in baki dubu ɗari, ya ƙara da cewa wllhi Alhaji Abdussalam mutumin kirki ne ba ƙaramin kyauta ne dashi ba, yana yimin alkairi da yawa"
Umma tace "Masha Allah mun gode"
Kana ta miƙe dan kar ya gano tana cikin damuwa, hannunsa ta kamo suka dawo parlo, ta zubo masa ragowar abincin da ta dafa, dan a halin yanzu ƙarfin hali takeyi kawai,
Yana ta zuba mata sumbatu yana cewa "abincin yayi daɗi kamar zai tsinke kunne"
Bayan ya kammala cin abinci, ya miƙe ƙafarsa a kujerar da yake zaune, kafin ya kalli Umma yace "kuyi haƙuri wataran sai labari, nasan akan rashin lafiyata ne abun yake damunki insha Allah komai zezo ƙarshe, tunda yau munyi magana da Alhaji Abdussalam akan rashin lafiyata kwanannan zan tafi asibitin Egypt domin a sake dubani, kinsan sunada Islamic hospital acan"
Umma ta kawar da kanta tare da runtse ido sai kuma ta buɗesu a hankali tana ambaton sunan Allah,
Ya lura da yanayin ta, cikin kwantar da hankali yace "haba wannan aikin da za ayi domin mu ne gaba ɗaya, a tunanina farin ciki zakiyi ba ɓacin rai ba"
"Ta wan gefen ina farin ciki ta wani gefen ina baƙincikin rabuwar da zamuyi na wasu lokutan da bansan yaushe zaka dawo ba"
Ba jimawa zanyi ba, bai wuce wata ɗaya ba, sai dai kuma daga nan idan maganar transfer da za'ayi min ta taso zan wuce ko one week ne inyi"
Tabbas duk wannan shirin yana daga cikin makircin Alhaji Abdussalam ya gaya mata komai game da hakan, ita kam ta kasa gano mafita, daga ƙarshe ta miƙawa Allah lamuranta,
Haka suka dinga hira jifa-jifa sbda yana lura da yanayin ta, shiyasa yake janta hira.
Har aka kira sallahar magriba suna zaune, daga ƙarshe ta miƙe zuwa sallah, shima alhajin ya miƙe ya wuce masallaci,
Akan sallahya bayan ta idar da sallah adu'oi ta dinga kwararowa tana kuka....
Aslamu alaikum masoya makaranta littafin MURAYU A TARE,
Book2&3 zai zo muku a paid Normal 300 vip 700
Munkusa gama book1 abinda nakeson cewa shine, inason ya zamo wanda sukeson littafin sun biya kudin su, domin muna gama book1 zamu shiga two ba tare da ɓata lokaci ba, da izinin Ubangiji, idan na gama book1 mutane basu gama biya ba, zamu dakata da posting sbda bana son na haɗa abubuwa biyu, ga typing ga adding.
Wanda suka shirya biyan kuɗi su tura ta nan. 3175689751 Zainab Habibu first Bank. Shedar biya ta wannan number 08141799224
Dan Allah kar ayi min Vtu Please idan kuma kati ne, hoton katin zaki ɗauka ki turomin
Ƴan Niger zasu tura da katin Airtel
Mom Islam
*💋MU RAYU A TARE💋*
Mom Islam
Book1
85-86
"Umma kawo kunnenki"
Hajiya babba ta raɗa mata magana, umma tace "ya kamata ki tashi mu wuce sbda kinsan ba wani lokaci ne damu ba, ga gari na damina"
Fawziya ta wuce toilet tana cewa "nima dani za'aje"
Bayan sun gama kintsawa suka wuce a motar Umma, Fawziya tayi driving ɗinsu, har suka iso ƙungurmin jejin, kamar inda Umman tayi hakan sukayi yau ma, wato parking can nesa da jejin, sannan suka fara tafiya a ƙafa,
Sunyi tafiya mai nisa sannan suka iso gurin boka, a halin yanzu Umma ta dena jin ɗarr game da boka sbda ko fargaba da tsoronsa bataji, burinta kawai taga aiki yayi kyau.
Tun kafin ya basu Umarnin shigowa da baya, suka juya kana suka shigo kamar inda yake buƙata, cikin tausasa murya Umma tace "boka namu boka gatanmu mun zo da babban albishir duk abinda ka umarta yau an kawo su"
Boka yayi murmishi kafin yace "buƙatarku ta biya"
Hajiya babba ji takeyi kamar ta rungume bokan tsabar murna.