x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 7 - BIRNIN GAYU

  • 18001 words
  • 21000 words
  • Out of 99560 words

Category: Love Stories

Views 159

09 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
ce, "Ni zan fita dama na leko dubaka
ne zan fita ni ina da abinyi bani ’da' lokacin
tsanar wasu k0 daukan fansa, in kuma ba'ka bar
maganar ba sai na fadawa Sister". '
Ya langaBe kai. "
’Yace Uncle IB kar ka min haka mana".
"Na dai fada ma ka ka zaba daukar fansa
.ko Bacin ran Sisiter".
Nan ya fice ya barshi. Ya maida kallonsa kanSu
Salim ya ce,‘ "Guy plan cancel"
Nura ya ce, "Wai kana nufin kana tsoron Uncle IB
da Yayarka?"
Sabeer ya ce, "Sabeer bai tsoron kowa, bai kuma
shakkar kowa just that ina son Sister da Uncle IB
(and 1' respect them a lot) ban san Batawa Sister
rai, kuma sabo da wannan Aljanar ba zan 'Batawa
Sister rai ba, sai dai duk randa na hadu da ita sai
na ma ta illa fiye da wanda ta min".
Yana magana yana kallon inda ta dankara masa
Cizo.
£££££££££££££
da tambaya da bincike a Unguwar, Ibrahim ya
gano Gidan Tabawa inda‘
Deeda ke zaune. Tana daki k0 tana shirya kaya
ranta a Bace
sabo da washe gari za ta tafi Gidan Aikinta.
Yaro ya shigo. "Wai .ana sallama da budurwar da
ke
Gidan nan".
' Inna mai F ura ta kallo Yaron.
",Waye ne
"Wani me Mota ne". Yaronn ya bata amsa a
takaice.
"Jirani". ' ‘
Nan ta shiga ciki ta dauki Hijabi 'tabi bayan
Yaron.
"Mu je
Yana zaune cikin Motarsa a Kofar Gidan ya
hango Yaro da Inna. Mamaki ya kamashi. Ya yi
saurin fitowa daga Motar lokacin da suke isowa.
Innan ta kalleshi kallon tambaya. Kallon da take
masa ya sa ya sha jinin Jikinsa. Tabbas ko k0 ba
a fada masa ba ya san ko Uwarta ko Kakarta ce.
Ya kalli Inna da kyau, ya ga irin shigar: da tayi ' ’
A ransa ya ce "Lallai wannan yarinya ta san inda
ta yi gado..." . Inna ta katse mai tunani ta ce,
"Gani; naji an ce kana sallama da Budurwar
Gidan". . Ibrahim ya kalleta da kyau ya rasa ma
me zaice mata. ‘ Tsayuwar da ta yi ta riqe
kugunta yasa yaso tuntsurewa da dariya amma
sai dake yace "Budurwa' na'ce ba tsohuwa ba
Ta kallesa da kyau ta ‘ce, "A Gidan nice budurwa
k0 kana musu ne? Me ya kawoka, me ka ke?
nema?" '
ta tsareshi da ido. Gaba daya ma ya rude ya rasa
me zai ce ma ta.
yanata.soshe-soshe da kame-kame, can dai ta
tausaya masa tace, "jikata ka ke nema me za kai
mata ya sauke numfashi ya ce, "‘Dama ta je
Asibiti ganin Likita ne to sai suka samu saBani
da kanina ta taf1 ba ta ga Likitanba na 20 in ba
ta ha'Kuri kuma in ji meye matsalar don ni Likita
ne". ‘
ta zaro Ido ta washe Baki. "Aiban sani ba.
‘ wannan ciki za ka shigo. Dama haka Likitocin-
suke na birni har Gida suke biyi marar lafiya?
Ikon Allah, ai Deedan tana Ciki shigo
‘ har ciki. A tsakar gida ta shimfida masa
Tabarma sannan ta shiga Ciki‘ ta kamo hannun
Deeda.
ke fito ga Likita har Gida ya 20 duba ki". ‘
Deeda ta kalleta cikin mamaki.
"Likita?"
"EH". Ta amsa ma ta a takaice.
"Ashe da rabon za ki ga Likita kafin ki tafi Zo mu
je". ' ' Ta ja'ta har Tsakar Gida wurinsa.
"Likita ga Jikar tawa”.
Deeda ta kallesa cikin mamaki.
"Likita har Gida?"
Ta ja Kujeran- zama na tsakar Gida ta zauna, ya
yin da Innar ta zauna a gefensa.
Deeda ta gaisheshi Sannan ta tambaya.
"Anya ni kuwa ka zo nema? K0 ka Bata ne?"
"A'a ke na 20 nema. Sunana Dr. Ibrahim, ni ne
Likitan da ki ka zo gani da safe ku ka samu
saBani da Kanina".
' Ta girgiza kai.
"0h!" Gami da dan yamutsa fuska.
"Wannan qanin na ka?"
Ya yi murmushi gami da cewa, "Ina ji dai kuna da
(Allergy) da juna, duk lokacin da aka ambaceki
sai launin fuskarsa ta canja, ‘kema haka tun
randa ku ka' hadu jininku bai zo daya
Na 20 in ga hannunki ne in ba ki haquri sannan in
ji me ye matsalarki
Kallonshi ta ke tana murmushi. A ranta ta ce,
"Akwai bambanci tsakaninsa da qaninsa.
Shi mutum .ne mai sanyin hali da kirki. Haduwar
farko na gane hakan.
Shi ko wancan haduwar farko na gane halinsa
'mara kyau.
'Jin tayi shiru ba ta amsa ba Inna ta yi carab Ta
amsa.
"Likita hannunta dai da sauqi, mu Mutan Kauye
ne muna da. dabara da namu Magun'gunan irin
wannan CiWon. -
Zan dai' yi ma ka bayanin babbar matsalar duk
da yanzu taji sauki ciwon da kansa ya baje".
Nan ta soma zayyana masa ciwon Deeda tun
tana karama har zuwa girmanta da shigowar su
Birni ya soma bajewa da kansa a hankali.
Ya dan yi shiru na tsawon lokaci 'yana kallon
Hannayenta.
Ya so ya fuskanci matsalar sai dai duk da hakan
sai ya yi bincike.
Ya ce, "Na fahimta Kaka, sai dai duk da hakan
tana buqatar zuwa Asibiti sabo da a can ne zamu
yi duk wasu gwaje—gwaje don gane ainahin
ciwon, duk da dai yanzu ya washe ba matsala,
amma 'gaba zai iya dawowa, duk da ban
tabbatar da wane ciwo bane, amma dai ba abun
damuwa bane, in ma ta sha Magani to da yardar
Allah za ta rabu da shi.
Don haka gobe in Allah Ya kaimu ta sameni a
Asibiti karfe goma."
murna ta lulluBeta. ,
:Na gode Likita."
Mun gode, duk da goben zata tafi amma" zata
ganka. kafin ta tafi".
Ya mike yana fadin allah ya kaimu goben, Inna
tana ta godiya, deeds kuws kallonSa take tana
mamakin’ kirki iron nasa
“ya mike ya kalleta ya ce, 'miss Deeda inga
hannun naki?" .ta-‘ sunkuyar dakai ta mika masa
hannun ya kalla ba tare da ya taBata ba ya ce,
"Kina da jiki 'mai kyau don bai kumbura ba, in dai
yana miki radadi ki sha (Pain Reliver)
Paracetamol da
,to"Na gode"
Nan ya yi sallama da su ya wuce.
Deeda ta bishi da kallo ya yin da Inna ta rakashi
har iofa. Ta dawo ta samu Deeda zaune ta yi-
Tagumi. '
tace, "Deeda kina tunanin tafiya ne? Karki damu
Allah na tare da ke ina tare da ke
idan kin‘ ga ana saki abin da ba dai- daiba ko ba
kya so zan dauko ki mu dawo ". Ta“ dan yi
murmushi ta ce, "Inna haka ne, ina tunanin tafiya
sai dai na‘ fi tunanin barin karatuna duk da na
koyi abu da yawa na iya abubuwa da yawa
karatu da rubutu, turanci da ma abu da yawa.
Haka na samu ilimin Addini‘ sosai a Makarantar
wanda da ban san su ba..
- Alhamdu lillahi da zaman da na yi a {Gidan
Tabawa da gatan da ta min, sai dai ilimi ba ya
qarewa, yanzu na soma dandanarshi zan so in ci
~gaba'da samunsa.
Sai dai ilimi ana samunsa ta kowacce fuska,
duniyar ~gaba dayanta Makaranta ce, kamar
yadda na koyi wani abu yanzu na fahimta, akwai
mutanen kirki akwai na tsiya.
Inna duba bambanci tsakanin wannan Likitan da
qaninsa.
Mutum mai nutsuwa mai kirki mai mutunci.
Kaninsa kuwa..." ‘
Ta ja dogon numfashi. "Bana son ma tunashi
balle maganarsa.
Inna kar ki damu ina maraba da sabuwar rayuwar
da zan shiga, a wurina wani sabon Makaranta ne
na koyon wani sabon i‘limin
rayuwa. Idan Allah Ya kaimu gobe zan je Asibitin
zan roqi Tabawa mubiya tacan» sai mu wuce.
Insha Allahu akwai‘haske a tattare data tafiyar da
zan yi". ' .Inna ta yi 'murmushi. ‘ :"Na ji dadi
Deeda yadda ki ka kwantar da hankalinki ba ki
daga hankalinki akan tafiyar ba. Allah Ya taimaka
ya sa alheri. Muna gari daya, zan dinga zuwa
dubaki, za ki dinga zuwa kema in kin samu
dama". Haka suka kusan kwana- suna hira gami
da tsara yadda tafiyar za ta kasance. . Innan ta
ci gaba da yi ma ta nasiha da bata shawara akan
zaman rayuwa da kuma sababbin
mutanen da za ta tarar ta yi mu'amala da su.
ya kuke ganin zaman deeda DA saber zai kasance
a birnin gayu anyama zasu hadu kuwa?
h shared a profile .
birnin gayu
chapter6
Deeda kuwa ita ya fara gani, duk da kuwa akwai
wadanda suka rigata; sabo da ita ya fara cewa a
kira masa.
. Tare suka shiga da Inna. Ta yi sallama, ya dago
kai yana murmushi ya amSa ma ta sallamar.
Ya kalli Inna ya yi dariyar tsokana ya ce, "Su
Kaka 'yan mata, an iso?" .
Ta yi dariya ta ce "Ya ka ganni ras da ni, duk
Budurwar da mu “ka jera sai a 'daukeni an
barta". . Yace, "Kwarai kuwa..Ai Kaka-“kin yi
fice , 'Deeda dai kallonsu take tana dariya Kwarai
halayen Ibfahim yana burgeta, duk da‘ alamu sun
nuna dan masu hali ne ga ilimi ga wayewa amma
ba shi da girman kai sai saukin kai sannan, 'ga
dukkan alamu mutum ne mai halin kwarai. ‘ ‘ ' ' .
Bayan ya gama barkwancinsa da Inna ya mai da
hankalinsa kan Deeda ya ce, "Malama Deeda zan
fara da miki tambayoyi kafin in kai ga ‘ maganar
Ciwonki. ‘
Tambayoyin da zan miku kamar cikakken sunanki,
shekarunki da sauran‘ su, sabo da ina son bude
miki (Folder) don rubuta komai game da ciwonki,
ne nan gaba in kin zo sai a dauko koda
ba ni zan ganki ba wani Likitan ne in ya karanta
zai san komai game da rashin lafiyarki. Ina fatan
kin fahimta?"
Ta girgiza masa kai.
"Na .fahimta".
Cikin‘nutsuwa ya ke ma ta tambayar tana ba shi
amsa har suka gama, ya dinga ma ta tambaya
game da Tarihin ciwon na ta tana ba shi amsa,
amma wani lokacin Inna ta kan tsoma Baki har
suka gama suka je ya ma ta gwaje- gwajen da
ya dace sannan ya ba ta magani ya kalleta ya ce,
"Kar ki damu ba wani matsala ba ce na tashin
hankali, kamar yadda ki ka gani yanzu Fatarki ta
fara washewa in kin Sha maganin nan zai
taimaka miki sauran duk ilahirin jikinki ya
wartsake.
; Sannan' irin ciwonki ba a cika samunsa ta nan
ba, yana wuya a samu masu irin wannan
Ciwon, shi yasa ma ba za a fahimci mene ne ba
sabo da ba kowa ya san ko ya taba jin irin ciwon
ba sai Likitoci irin mu.
Jikinki da fatar jikinki baya son inda ki keda
yanayin wurin da ki ke zaune, misali;
Ruwan Garinku, yanayin Abincin wurin da irin
Iskar Garin da aka Haifeki ki ka girma, kina da
(Allegy) da wannan garin yankin wurin gaba daya,
don haka da ki ka bar garin ki ka shigo nan sai
aka yi dace jikinki ya karBi yanayin inda ki ka
dawo, don haka fatarki da jinin jikinki ya fara
washewa ya mike da kansa daga yamutsewar da
ya yi.
Ga mutum mai irin jikinki ba .kowanne irin Abinci
da ruwa zai karbe ki ba.
Kai hatta kaya zuwa mayukan da 2aki dinga
amfani da .,shi ba kowanne Jikinki zai karBa ba,
dan haka a duk lokacin da ki ka fara cin wani abu
ki ka fahimci canji a jikinki ki yi saurin kiyayewa,
haka kaya da sauran abin da ya Shafi‘ jikinki.
Daga.kin yi amfani da abu ki ka ga ya canji a
jikinki to ki yi saurin barin abun, in kin kiyaye
insha Allahu ba za a samu matsala ba.
Yanzu» ga Magani‘ da kuma sunayen irin Abincin
da ’za ki kiyaye cin su da kuma irin abin da ya
kamata ki dinga ci, duk ba wani abu mai ' wuya
bane da zai gagara". . Nan Deeda ta yi shiru tana
jinsa tana kuma tunanin Ciwonta
Wane irin ciwo ne da ba ta taBa ji k0 ganin me;
irinsa ba? Ikon Allah! Allah mai yarda ya so!!
"Allah Ya kare ya kuma ba ki laflya Deeda".
"Alhamdu lillah, Likita ina godiya, yau na samu
haske akan abin da ya shige mini duhu.
Na gode, Allah Ya saka ma ka da alkhairinSa". ' .
Deeda ta fada‘tana' kallonsa. Ya ma ta murmushi
yace,’ "Karki damu Allah Ya Yi
mana jagora ya bamu LAFIYA, sai ki kiyaye kuma
ki dinga shan magani".
"Zan kiyaye insha Allah. Na gode".
Inna mai Fura tace, "’Likita Kudi fa? Kamar nawa
za mu biya?"
Ya yi dan'daria ya ce, Kaka 'yan Mata nan
Asibitin ai, na kyauta ne, k0: farkon zuwanku ba a
fadi muku ba
"An fada mana Likita, sai dai in magani ma
kyauta ne da kudin Katin
Ya yi' murmushi yace, "Duk kyauta ne sai dai in
bamu da maganin mu rubuta a siya a waje". ,
"Ikon Allah! To yanzu Likita da kudinka ka ke
siyan maganin?
’ Inna ta fada, kuma ta sa masa ido alamar amsa
ta ke jira.
Ya yi dariya sosai ya yin da Deeda duk kunya ta
kamata saboda tambayar Inna.
Ibrahim ya ce, "Kaka 'yan mata ai nima biyana
ake, ina na ke da kudin daukan nauyin Asibitin
nan? . '
Ai Likitocin 'muna da yawa, ‘kowa da fanninsa.
Ni dai ina fannin Fata ne, wato masu matsala irin
na su Deeda da makamantansu.
Me Asibitin shi ke biyanmu da kuma sauran masu
kudi masu neman Lada, sukan ba ‘da
gudunmawar .Magunguna da sauran abin da
:Asibiti ke bukata k0 kudaden biyan Ma'aikata da
sauransu don neman Lada da taimakawa
Talakawa marasa hali."
"Ikon Allah!” In ji Inna.
. "Irinimu ke nan? Kai! Allah Ya saka musu da
alkhairi, Allah Ya yi musu albarka, Allah Ya sa
sauran masu Kudinmu su yi koyi da hakan
‘Amin". Ibrahim ya fada yana dariya. Suka mike,
Inna ta ce, "Mun gode Likita, Allah Ya yi ma ka
albarka".
Ibrahim ya amsa da, "Amin' Ya kara da cewa, "In
dai akwai wani matsala ku dawo, in kuma babu
sai bayan sati shida ku dawo".
"To Likita zamu kiyaye, mun gode".
Har bakin kofa Inna na masa godiya ta fita, ya
yin da Deedan ta juyo ta yi masa murmushi ta
ce, "Gaskiyar Inna kana da kirki.
duk da ban san sauran ba, na san dai kafi
kowanne Likita kirki a Asibitin nan". ‘ "Thank you
are, welcome". Ya fada yana murmushi. Sannan
ta fita. Ya yi dariya hade da girgiza kai yana
dariyar Inna a ransa ya ce, "Tsohuwar nan akwai
magana, ga shi har ta sa shi Surutu don harya
manta yaushe rabonsa da ya tsaya surutu haka
k0 a Gida ko a Asibiti.
Lokaci guda kuma ya shiga tunanin ciwon
Deeda.
"Allah Ya sa iyakar wahalarta ke nan, don kuwa
in hakan ya ci gaba to a gaba za a samu.
matsala, baya fatan abin da ya ke gudu ya faru".
Shigowar mara lafiya ya katse mai tunani.
Nan ya ci gaba da aiki ya yin da ya ke tunanin
yadda zai sa Deeda ta masa aikin da ya ke so
duk da k0 ya san abu ne mai wuya.‘
%%%%%%%%%%
deeda ta isa Gida cike DA farinciki
zuciyarta a sake ta tsinci kanta cikin
nishadi haka kawai zuciyarta ta ma ta haske,
sam ba ta jin bakinciki ko Bacin ran tafiya, sai
ma tunanin sabuwar rayuwa da sababbin
mutanen da za ta tarar take yi. ‘
Inna mai Fura ma zuciyarta ta yi ma ta dadi,
ganin yau ta daina ganin kunci a fuskar Jikarta.
Haka kawai ta dinga jin duniya ta 'dawo musu
sabuwa.
A kofar Gida Tabawa k0 suka tarar da Mota da
direba har ya iso yana jiransu.
Tuni har Tabawa ta gama jibge kayan Deeda a
Mota ita kawai suke jira.
Ko cikin Gida Tabawa ba ta bari sun shiga ba ta
taresu da su taf1 kawai don duk abin da zu su
buqata ta 'dauko.
Inna ta kalleta ta ce, "Tabawa saurin me kike
haka, k0 ciki ba za ki bari mu shiga ba kamar
wanda ake kora
' ."Ba‘ haka bane Inna, Hajiyar tun " dazu tai
Waya ta ke ta dada'min kinsan ita ba a ma ta
wasa, komai na ta kan qa'ida ne.
Kin san fa kun dade a ASibitin nan har na yi dana
sanin tafiyarku
Deeda na jinsu ba ta ce komai ba. Tabawa ta
bude musu Motar suka shiga baya ya yin da ita
ta zauna a Gidan Gaba suka tafi
Inna mai Fura an shiga Mota mai tsada sai.
washe baki take tana zuba Kauyanci.
Ya yin da Deeda ta fada duniyar tunani da sake-
sake. ‘-
Ta yi nisa cikin tunani ba ta ankara ba ta jii
Motar da suke ciki ta tsaya da alamar sun iso.
Ta daga kai ta gansu a Kofar wani ‘- makeken
Gida mai girma da tsayin gaske, da alama Gidan
sama da qasa ne, kuma komai na Gidan fari ne
tas! ba Surki. ‘
Tun daga kan gate din Gidan har kalar fentin
Gidan da komai na ciki fari ne tas. Tana nan ta
zurawa Gidan Ido ‘tana kallon irin kyansa da
tsarinsa tana mamaki.
"Dama ashe za a iya samun Gida irin wannan?"
,' Can ta hango saman Gidan an rubuta; 'BIRN IN
GAYU’. .
Tana cikin karantawa ta ga gate na bude da
kansa, don ita dai ba ta ga wanda ya 20 ya bude
ba, tana mamakin abin suka kutsa ciki, har yanzu
ba ta ga wani kalar abu a Gidan in ba Fari ba,
hatta Ma'aikatan Gidan da ta lura suna kaiwa da
kawowa fararen Kaya ne a jikinsu.
Tabawa dai ko a jikinta, da alama ta saba zuwa
Gidan, Inna da Deeda aka bari da kauyanci.
Tafiya su ke Deeda da Inna na bawa idonsu
Abinci har suka kai' Bangaren Hajiya wanda
Gidan sama ne, don kuwa ta (Lifter) suka tafi,
wato
Rana ta farko da Deeda ta taBa ganin lifta kuma
ta shiga.
Inna dai sai addu'a ta ke har suka fita suka fada
falon Hajiya.
_ Nan kallo ya koma sabo, sun sameta 'tana
harde a kujera jama'a na kewaye. da ita ana
gaisawa.
Nan ta mike ta ja su wani falon don ganinsu a
can, da fara'arta ta karBesu. ‘ Tabawa ta yi
mamaki kwarai don ta zaci Hajiya za ta Bata rai
sabo da jimawar da suka yi ba su iso ba.
Derda ne ta soma gaisheta, ta amsa tana dariya
sannan ta gaisa da su Inna.
Ta kalli Dceda ta ce, "Na san dai k0 ba a fada
min ba‘ wannan ce 'yar Gidan tawa k0?"
Tabawa ta amsa da, "Eh ita cr Sunanta Khadija,
amma ana kiranta da Deeda, amma ke kuma kina
iya kiranta da duk sunan da ya yi mi ki". .,
Hajiya ta ce, "Zan kirata da duk sunan da kowa
ya santa da shi. Ina fatan dai zamu samu
fahimtar juna?"
"1n Allah Ya yarda Hajiya, jikata ba ta da
matsala".
Tabawa ma ta karBa, "Gaskiya ne Hajiya Deeda
akwai gaskiya 'da rikon amana yadda kikeso.
haka Deeda ta ke".
Hajiya ta yi dariya ta ce,"Da kyau abinda nake
son ji".kenan ‘ Deeda ta yi shiru tana kallon
yadda masu Aiki ke kaiwa da kawowa, motsi
kadan Hajiya za ta dau waya (Intercom) ta kira
mai Aiki tana ba da umarni. ' ' Kamar Hajiya ta
san me ta ke. fadi a, cikin zuciyarta ta ce,"Deeda
ba aikatau zatai ba". Inna mai Fura ta ke yiwa
bayani. ‘ ‘ ' "Kamar yadda na fadawa Tabawa- ,
’yar daki na ke nema wacce zan yarda da ita, zan
iya bata amanar dakina, za ta iya sanin sirrina
ba, tare da ta cuceni ba. "ta Kula min da daki da
kuma wasu sirrika na kasuwanci na wacce zan
iya amince ma ta 'da dukiyata da sauransu. Da
fatan kun gamsu da bayanina”. ,. "Na gamsu,
kuma ina tabbatar miki da Dceda ba za ta ci
amanarki ba. Sai dai don Allah nima jikata na
damka miki, ita amana Deeda ita kadai ce dani
yanzu haka itama haka da fatan duk abin da za
zai shafi addininta da al'adarta ba". - ‘ "Kar ki
damu Inna," na karbi amanar Deeda zan riketa
amana muddin ta rikeni da amana da zuciya daya
to zamu ji dadin zama da
Sun jima suna tattaunawa wanda Inna mai Fura
.ta gamsu da maganganun Hajiya __, ta kara
yiwa Deeda jan kunne Sannan Hajiya da kanta ta
kaisu inda Bangarenta ya ke Inna kam ta kasa
yarda wai Deedanta ne za ta zauna a“wannan
dakin
Tun daga nan hankalin Inna ya soma kwanciya:
ganin yadda Hajiya ta dauki Deeda ta amsheta'
hannu bibbiyu ba kyama. .‘
Ba su jima ba suka yi sallama, lokacin ne ' idon
Deeda ya ciko da hawaye, lokaci na farko ke nan
a rayuwarta da za
End Ads