x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 26 - BIRNIN GAYU

  • 75001 words
  • 78000 words
  • Out of 99560 words

Category: Love Stories

Views 176

09 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
Farida ta
katse ta.
' "Ba wannan nake bukata ba, magana nake son
yi da ke na mintuna kadan in be za ki damu ba".

Ibrahim na jin su bai ce musu komai ba, saboda
bai son wani sabani k0 rashin fahimta ya shiga
tsakanin su. Harya juya zai
' " tafi saya tsaya; Yadawo wurin Fafida, ya kalle
ta—yace‘. Yayata, ina- fata kin yarda da ni?" ~
_Ta yi murmu Shin yaKe,‘ ta girgi kai. _, Shima
murmushin yayi mata, ya kalli 'Deeda, ’sannan ya
Wuce; " ' , .. Farida ta. mai ‘da hankalin ta'- kan_
Deeda, ta zura -;mata ido, . Deedan- kanta_
sunkuye,tace.“ ., ,' ‘ . ‘ "Deeda‘, tambayoyi uku ke
damun ' kwakwalwata da _zuciya ta, yau ,nake
zaton k0 zan dace‘da samun amsar‘su. .. r . Na
fi' k0wa mamakin," shin‘me'Sabeer 'da Ibrahim-
Suka gani a’ jikin ki? Me suka gani ;a tare da ke
da babu ’shi a sajin 'yan’ _matan duniya? Na
rasa dalilin naCe miki da suka yi; Tunda’ "rashin.
da' Sabcer suka hadu da ke koWacce‘ rana son
kaunar 'ki, ‘ zumudin ki kadai nake. gani a tare
da su, da , ke suke kwana .Suke tashi. Shin ,wai
meye'
‘ ' sirrinné?”
Deeda ta dago kai ta kalle ta, ta ce "Bani" da
wani; sirri, Allah Ne ‘shaida ta, wannan ikon Sa
ne". ' ' Farida ta yi murmushi, ta ce. '
"Na ji wannan. Na biyu shi ne, ba kya jin kunya‘
kina matar aure kina‘ keBewa da mijin da ba
.naki' ba? Kina» auren Kanina, amma zuciyarki,na
son mijina, ta wani wurin yayan mijinki, ta wani
wurin- mijin yayar mijin ki?’ Ba ki da hankali ne?
In; ’ilimin ki da addinin naki yake? Ina tarin
kunyar ki? Kin. Kira kan ki Hausa Fulani, amma
ayyukan ki ko Kabila ba zaiYi haka ba
Ta shake wuyan Deeda,‘ ta ce
"Akwai zuciya a-jikinki kuwa? Ba kya ganin' halin
da. Sabcer ya shiga saboda ke?'ba kya ganin
kokarin da Sabecr yake yi akanki guji ran da_
haKKin. sa zai kamaki kina matarsa amma sam
zuciyar ba tausayi? Inba ki so Sabeer don son"
da yake mikiba‘ baki ,so shi don abinda, .yayi
miki da ke da Kauyennan
ba kiso shi don wannan ba ki so shi saboda '
wayewar sa, in ba ki soshi don wannan ba ki so
shi don dukiyar sa, saboda ilimin sa, saboda
wayewar sa. In ba ki so shi don wannan ba, ya
kamata ki so shi don Allah. Saboda. Sabeer
yanzu ya koma namiji na gari, halayyar sa,
ayyukan sa’ba na banza. Shin Deeda me kike so?
Ya kashe kansa saboda ke?"
' Ta fada cikin zare ido da fushi, yayin . da‘
Deedan ke fidda numfashi sama-sama, saboda
shaKar da ta mata. Sannan ta sake ta, ta ce. ‘ ‘
"Ki bani amsa, me kike so a 'duniyar nan Sabeer
ya miki? Ko ransa ki keson dauka kamar yadda ki
ka fada?"
Nan ta yi kasa da murya, "'Deeda, ba laifinsa
bane, laifin munes. (Please) ki rangwanta masa.
In ganin Ibrahim ne yasa ki yi masa haka za mu
fita daga rayuwar ku, na yi alkawari
Cikin- karfin hali da 'kunar zuciya
Deeda-tace - Ba wannan_ nake so-ba'Sister, Saki
'- nake so daga Sabeer, ya fita daga‘rayuwa ta;
Bana' bukatar Sabeer', haka bana buKatar
Ibrahim,’ ba na buqatar duk ’Wani (member).
na'BIRNIN GAYU";
- .Baki isa .ba, . kinyi kadan, dole ki kasance
aBIRNIN GAYU Karki manta har- yanzu
mahaifinki yana cin arziKin BIRNIN’ GAYU, in har
mu ba zamu iya juya ki ba shi_ . " zai iya juya >
ki, kamar yadda ya aura miki' "Sabeer da farko
Na‘fada miki k0 ta tsiya ko'
ta arziqi' sai kin kasance da Sabeer“
.. Tuni Deeda ta ji hankalinta' ya'tashi; tabbas
.idan Suka- sako mahaifin‘ ta. cikin‘ lamarin
shirinta zai wargaje, Zai sa ta zama. , da .Sabeer
.dole,'-wanda duk yawan .so da . kaunar da take
masa'zai zamo da shi’ ne abu mafi' tashin
hankali a tare da'ita. -‘ '‘ Cikin' tashin hankali ta
kalli Farida tace. - Sister, please kar ki min
'haka', kar ki
sako mahaifina ‘ciki. Sister, kar ki zama mai -
son kai'. Ba na Son. Sabeer, ya za'a ki sani
zama da shi dole? Zama da mutumin da ba ka .
so gara kayi rashin wanda baka so". ' "Me yasa
Deeda?" ‘ . “ Farida ta fada ‘kamar za ta yi kuka.
"Me Sabeer yayi haka“ da ki kemasa Wanann
Kiyay‘yar? Laifin sa kawai don yana miki wani rin
mahaukacin so da ba shi - da iyaka? Deeda,
lokaci ya yi da 2a ki karBi Sabeer‘, ki yarda da
shi a matsayin Kaddarar ki, .Yau zan gaya miki
sirrin da ba ki bani ba, bayan mahaifiyar Sabee‘r
da Daddy, ‘ Sabeer ba shi da wanda suka ‘fimu
ni'da ' Ibrahim, mu ne rayuwarsa. _ ‘ ' A lokacin
da na auri Ibrahim mun yi rigima da yan 'uwana
da kuma Daddy, cewa '- dukiyar mahaifina ya
gani shi yasa yake son aure na, zai auri macen
da ta girme masa‘ don kwadayin abin duniya, Ba
irin tashin ‘ hankalin da ba mu fuskanta ba, har
suna
cewa daga ya samu kudi zai rabu Dani ya samu
Karama dai dai shi, Wanda hakan yasa ya yiwa
Daddy alkawarin cewa ba shi ba kara aure sai
wani ikon Allah, sai kaddara. Akan wannan
sharadin mukai aure da Ibrahim wanda zan iya
cewa ya cece ni ne daga hannun mayaudaran
maza, wanda ba sa so na don Allah sai don
dukiyar mahaifina. Bayan munyi aure akwai
girmamawa da shaquwa a tsakanin mu, .wanda
har ya haifar da soyayya a tsakanin mu. Akwai
yarda da 'fahimta sosai tsakanina da shi, haka
nan bai taBa tunanin wata 'ya mace ba.‘ Daga
shi har Sabeer ba su da wacce ta fini. Rana tsaka
.na fara rashin lafiya sosai,~ wanda daga baya ni
da Ibrahim da sauran likitoci muka fahimci ina da
(Levkemia Imyeloma). Hankali na ya tashi
Kwarai, saboda rai dai Kwaya daya ne, in aka
rasashi shi kenan. Wani lokaci ba mu fahimtar
kima da daraja rayuwar mu, da irin kyautar da
Allah Ya mana. sai mun 2a mutuwa kusa.
A lokacin da na fahimci ina da wannan mummuna
ciwon, a lokacin na ji ina son rayuwa ta sosai, na
ji ina son rayuwa da mijina da kuma kanina. Don
haka na dage da addu'a da (treatment) ba wasa.
Sai dai a hankali na fahimci rayuwata na karewa
ba- tare da na cimma manufofona da yawa ba,
don haka na fara da Sabeer. Kokarin gyara shi da
sauran su, na kuma dinga addu'ar . Allah Ya
kawo wata mace rayuwa: Ibrahim, haka Sabeer’,
Allah Ya bashi macen da za ta iya kula da shi, ta
kuma zauna da shi tsakani da Allah, wacCe za ta
sa shi a hanya. ~ Na sha yin azumi, sallolin
Kiyamullaili da ayyukan alkhairi kala-kala, ina
rokon Allah Ya. cika min wannan buri nawa, Ya
biya min bukata ta,
Da ikon Allah addu'ata ta karbu, sai
' dai ban~ taBa tunanin mace daya za ta shigo
rayuwar mijina da Kanina ba. Duk da haka na
yiwa Allah godiya, saboda na .san ke Alkhairi ce,
tunda Alkhairi na roKa.
Deeda, a yanzu haka‘ ina'Shan magani, ina
(chemotherapy) Sai dai' amma- ni kaina na san
tsanani shekara hudu biyar, sai'yanda Allah Ya yi,
‘ , :
Deeda, na roke ki da ki kasance a rayuwar
Sabéer, na san zaki ce na' zama mai son kai, sai
‘dai ina da 'dalili. Ibrahim akwai juriya, ya san ya
kamata, ya san ya zai kula 'da kansa, amma
Sabcer bai sani ba. Kinga yadda Sabeer ya koma
a cikin kwanakin nan saboda juya masa baya da
kika yi
., Hawaye ya zubo mata; murya na rawa ta ce.. '
-"Deeda ba don halina ba, na roKi Alfarma ki
zauna da Kanina
Deeda hankalin ta ya kai 'qololuwar tashi,
tSananin tausayin Farida ya kama ga, Kaunar
Sabeer ya yi mata yawa a .zuciya. Ta fashe kuka
cikin tashin hankali, ta rasa wanna irin amsa za
ta bawa farida, tausayin .kanta; ya kama. ta,
Wani 'yanayi .ta" tsinci kanta a ciki na halin
Kakani. kayi. Itama
gani take 'mutuwar zata yi, ga ciwo a jikinta, ga
ciwon son Sabeer data "Boye 'a Zuciyarta
Nan ta‘ juya. tana tsahanin‘ kuka, 'ta wuce ba
tare da ta ce komai ba, saboda ba ta da abin fadi,
» yayin da Farida ta fashe ‘da' kuka; Ibrahim
dake tsaye‘nesa da su kadan‘ ya taho ya
rungumeta da’bata baki. ' 'Ya isa haka Farida, kin
yi iya kokarin ki; Sabeer ma ya yi, saura sai mu
barwa Allah". '
kasssss akace laifin dadi qarewa mu
hadu a book4 donjin cigaban wannan qayataccen
lbrn naso mu Fara book4 din yau but I can't make
it SBD an Ari book dinne amman idan an dawo
dashi koda zuwa gobene sai muci gaba
naku har kullum
a zallah shared a profile .
birnin. gayu(★^4^★)
chapter23⇩
BIRNIN GAYU-4
deeda ta wuce Sabeer a kofar ’ gida',' ‘ta
lura"”yana cikin, ' - tsananin damuwa .da-
tunani.
' Shi ma ya lura da irin kukan da take yi, hakan
ba karan ba karamin daga hankalin .sa yayi
ba,_ya bitayana kira. ‘ Deeda‘, Deeda". .
. Amma bata tsaya‘ ta saurareshiba daki ta nufa
ta rufe, kofa, ta 'wuce Inna a "tsakar gida,’ ta
mike tana' kallonsu.
,"Lafiya kuwa'Sabbér
A , rude "yace "Inna‘ lafiyé“Ba lauba
.‘.Deeda na gani ta- shigo tana’ kuka, ban San
,meyasame'taba". '
Bai rufe baki ba kuwa suka jiyo muryarta ta sake;
fashewa da *kuka da Karfinta. Tuni
Sabeer‘yasake hawa
"Inna; kice mata” tayi'_ Shiru, 'ki tambaye ta me
ya same Waya taba ta? Inna kukan Deeda yana
daga min hankali
fiye da komai a rayuwata ina son gani‘nta cikin
farinciki da kWanciyar hankali
Jin_ kalaman sa ya sake: sata wani
sabon kukan ta yi saurin'toshe -‘ bakinta‘tana
don kar Inna? abin‘ .ya dame"ta, “ Deeda 'ya
Wuce Iya saninta ta ga alamun son -Sabeer ‘a
tare da. ‘ ita‘ kwanaki, to; me ya faru kwanan
nan ta kasa gane: kanta? K0 Ibrahim din ne? .ta
shiga rudani ' da al'amarin ,Deeda,‘ _, haka ta
~yanke hukuncin tambayarta kuma dole: ta bata
'amsa don abinda
takewa sabeer'Ya soma isar ta
,. Decda ba; ta fito ba sai magarib’ nan ma .sai
da’ tabbatar Sabeer ya tafi ' masallaci, ta fito
tayi Alwala, kafin Inna ta mata wani tambaya tayi
sauri ta koma daki -; ta rufe, don ita a har yanxu
bata DA amsar tambayoyin dasuke mata
Tana idar- da sallar isha'i ta bude kofar ta yi
.saurin saka mayafi ta kulluBa har kanta tamkar
mai ,bacci ta San sabeer zai shigo kwanciya,
kuma ba ta so ya same . 1 ' Ba ta jima da;
kWanciyaba ta ji motsin shigowar Sabeer tare da
Ibrahim da kuma Farida,>tana‘ jin duk hirar da
suke yi da Inna a tsakar' gida wanda duk kan
shirye shiryen bude makaranta da asibiti ,ne,
yayin da Sabeér ‘kowanne bayan minti daya: sai
ya. leKo ya ga tana. bacci. "dukkan su sun lura
da hakan.
Inna ta'soma musu‘, sai- da safe, ta wuce Farida
sai -ta_ :shigo, Ibrahim kuma dama a rumfa'
akai‘ masa wUrin kwanciya da aka zagaye DA
gidan sauro
Kauyen nan har da kai?”
Gaban Sa ya ji ya fadi, ya- kalleta.
"Ai dama ba tare muka’zo ba"; "
"Na sani, ba fadi na‘bane, Daddy ne ya fadi in an
gama bikin nan zamu" bar qauyen nan, kamfani
na 'can'yana jiran mu. Aiki‘muka bari muka"‘taho
nan; tunda'an dauki Kwararrun likitoci ma'aikata
banga me zaka *Zauna'kayi ba Ai mun jima "a
kauyen,’lokaci ya yi da’zamu tafi. .Ka tuna
alkawarin daka ‘yi'wa Daddy, ’ba Sauran fitina'
ko dOle. ka bimu mu 'koma
ya kalleta; "Na‘jij‘Allah ‘Ya kaimu".
Ya‘mike ya shi‘ge ‘ciki, ya tura kofar
"' Ta bishi “da kallo cikin tausayawa halin da
ya shiga. ‘Tashi tayi itama ta shiga‘ ‘daki
cikin damuwa, yayin "daya kwanta, tunani kala-
kala a ransa
A daki" Sabeer Ya nufi" gun Deeda wanda a
tunanin 'sa bacci take, a hankali ya janye mayafin
tana dukunkune cikin (body
suit) idonta A rufe, korjinta 'sai bugawa :yake,‘
tana Addu'ar Allah Sa sabeer kar ya wuce- iyakar
sa ya gajikinta, ‘ ‘
. . Zura mata ido 'yayi yana kallon ta,- yana jin
wani sabon sonta. hawaye ya ji ya. fara zubo
masa. yace Deeda bakisan yadda 1...;nake
tsananin fargabar rabuwa da keba (why) Deeda,
ta yaya Zan iya tafiya in barki? Na zo» garin. nan
ne don in tabbatar; miki da soyayya ta, in; tafi
dake. Amma ga. dukkan alamu .hakan‘ mafarki
nake, burina; ne wanda‘zai tsaya a buri kawai.
Na kasa,_ na gaza, ,ba 'zan iya yin komai ba. Sai
son ki, ba zan iya sawa ki soni dole ba, ba zan
iya sawa ki zauna dani dole ba". ' _ . .‘Dago ta
yayi ya rungumeta a jikinsa sosai tare da kwantar
da kansa‘ a jikinta yana Shakar sonta yana sauke
numfashi‘ a- hankali.;.'~. , ‘ , ; Wani kuka mai
Karfi ta ji ya 20; mata tare da sonsa mai radadin
gaskeé
‘ wanda da kyar ta samu ta tare hawayen. Da
haka bacci ma‘i Karfi ya" dauke shi, wanda hakan
ya ba‘ ta damar kwantar' da' shi tayi'kuka sosai
kuka mai isar ta,_'tana' rungumedashi. "
‘ ' "Ina sonka sabeer so 'mai tsanani, son da ban
taBa yiwa wani ' mahaluki ba, son da ban taBa
jin irin sa akan kowa ba sai- . kai. Sabeer, naf1
ka tsoron‘ rayuwa da kai, ‘rayuwa ta za ta
quntata inbaka. Sai dai ba yadda Zamuyi, ciwo na
ya shiga- tsakanin mu In har’za ka ganI ' tsana
ta zaka‘yi. Sabeer, sannan ba zan jure tsana a
idon ka ba, ba zan jure inga ka kyamace niba"; Da
hakan itama bacci ya ‘ dauke ta suna manne da
jUna. ; ’ _
’kullum yau' ma ta riga kowa
tashi a. gidan ’tana yin" sallah.'ta.tashi ta fice
daga gidan, k0 Wanka bata yi a gidan ba tsabar
gudun kar ta ci karo da k0 'mutum daya a cikin
su. Ita'a nata tunanin ma ba zata sake s haduwa
dasu ba har su tashi
su bar kauyen
_ Sabeer tunda ya tashi 'yake neman ta amma ba
ita ba labarin ta,‘ duk inda yake zaton zai, same
ta bai ganta ‘ba, nan ya fahimta kansa salon
gudun , sa" take. Haka ya haqura‘ ya'zo ya‘
shirya ya wuce asibitin tareda‘su Farida. Tunda
gari ya. waye ake‘ ta‘ gyare kauYen, ko ina fes,
haka garin ya cikada (security) jami'an tsaro
saboda an gayyaci manyan mutané; tun ,daga
kan Minsitan lafiya da na ilmi,‘ har kan
kwamishinoni, har da gwamna. maiCi na
.wannanlokaci
, : Karfe sha daya baki suka fara zuwa,‘ kafin
'aCe kobo » Kauyen ya Cika da baqi na.
Musamman aka' shimfida titi. don baqii "‘da za
su bi hanyar'
Ranar mutanen"Kauyen 'aun sha
kallo; sun ga jama'ar da ‘tunda ‘suke ba Su
itaba. gani Ganiba'yan masu . ’ dauka .na
talabijin' da radio, sai aiki suke
kala-kala. ,Lokacin da "baKi' 'Suka gama isowa
tare da Dr. Sulaiman aka 'soma' taro, bayan fara
bude shi da addu'a tare ’da gabatar da manyan
baKi, da 'shugabannin makaranta da asibitin,‘
Wanda akabudesa sunan Sabeer. Nan dai_: kowa
" ‘ya tashi "yayi jawabin 'sa da godiya ga Dr.
sulaiman da kyaikkyawan‘~ "qarshe‘ ‘da misali.
_‘kauyen sukai kWamba guda suka je don nuna
godiyar su ga‘zuriyar-su Sabeer gaba daya.‘ _ ~
Deeda tana ‘tsaye daga baya-ba'ya, ta yi kuka,
ta yi' dariya, ta yi godiya ga Allah, ta kuma
godewa Sabeer. Haka ta dinga ganin abin kamar
a mafarki; Zuwa” azahar taro ya Watse, anci"an
sha, kuma daga‘ makarantar 'har ‘asibitin za su
fara aiki washegari; ‘ Dr. Sulaiman” yakira Sabeer
Bayan taro ya watse,’ "ya kalle shi da kyau; ya
lura ba ya farin ciki k0 kadan “Tsaye yake a.
gabansa, kansa sunkuye . yayin da" shi kuma ke
bayan motar sa, ya ce Sabeer, dago kaika kalle
ni". Nan ya dago kai ya kalle shi, ya yi saurin kau
da kai saboda dab yake da ya fashe da kuka; don
ya San me Daddyn keson fada masa, su koma,
kuma ba shi da‘ sauran wani (excuse) da: zai
hana shi komawa Daddyn ya kalle shi .da‘kyau,
ya ce, 'Sabeer (you re not happy) me yasa? Na
zata yau za kafi kowa murnA ' _Nan ya Kakalo
dariyar. dole, ya ce.Daddy,' ina murna
Sosai‘,'Allah Ya Kara kirma da arziki, Allah Ya
saka": ' ~ Daddy yace "Meye matsalar ka
"Ba komai Daddy". "'
"Tun da ka ce ba komai shi kenan, ga mota nabar
maka‘ da direba, taho dakai da Deeda, aiki yana
can yana jiran ku,‘ Ibrahim zai taho da Farida.
(Enough
of) ‘zaman Kauye, lokaci ya yi da za ku koma ku
fara rayuwarku. Sunkuyar ‘kai yayi,‘ ya ce "To‘
Daddy". . Kar 'ka manta Sabeera zan jira bana
son jin wani labari daban, ka tabbatar kun 'taho".
Daddyn ya fada yana Kokarin rufe. motar. _
Sabeer din ya amsa da"To Daddy, insha Allah za
mu taho". Da wannan su kai.sallama, Daddyn ya
taf1.Yabi= motar da kallo yana tunanin ta ya‘ zai
soma tankwara Deeda su koma' BIRNIN GAYU da
wannan sabon Kiyayya da take masa masa? , v .:
. _ Yana cikin wannan halin ya 'ji an dafa shi, ya
juya da sauri. Ibrahim ne ya gani' a tsaye tare da
Farida, nan ya Bata rai ya kau da kai. Ibrahim din
ya yi murmushi, Sabeer kenan, tsayuwar me kake
yi?
Lokaci yayi da zamu wuce, kar ka manta
Deeda matar kace, kar' ka» tsaya wani tunani.
.Tunanin me zaka yi? Umarni kawai ; za ka bata,
kuma Ya zama dole ta bi Lokaci yayi da za; ka
dau' matarka matsayin ka na mijin ta, lokacin
lallashi ya wuce; (You most take a step)". . i "
Farida ta‘ ce, ."Kwarai ’ Sabcer,“ Ibrahim gaskiya
ya‘ fadi, muje". ‘ ‘ Wani‘mugun kallo ya ‘yiwa
Ibrahim, ’ yace.Ba kai za ka fada min yadda‘zan
tafiyar da mata ta ba, ba ruwanka. Na san ‘ dai
dadi kake ji saboda Deeda ta canja
‘ mani, to bari, in fada maka, duk tsiyar ka, , duk
abinda za kayi ba zan bar maka Deeda ‘
ba Nan ya wuce cikin fushi, Ibrahim yace
sabeer, kai “min rashin fahimta"Ka yi hakuri akan
Wanda kake.yi". __ Farida ta fada tana kallon sa
Yana zafi ne yanzu, da kuma
cikin hali na rashin sanin ya'zai yi". "Na fahimta
Yaya ta, muje: mu’yiwa Inna sallama; Nan
suka=wuce. A cikin gidan su Deeda""Sabéer ya
wuce dakin su 'kai -tsaye ’ya ‘ soma‘ tattara
musu kaya. Wannan lokacin ‘Deeda na
dakin Inna tana mata fada, ta' inda take.
shiga ba ta nan ta‘ke'fita ba; don ranta'. ya
mugun Baci ganin yadda ta kafe ita sam ba ‘ za
ta koma da 'Sabeer ba. -
‘ Lokacin :- Sabeer,‘ ya ' yi ‘ sallama hannunsa-
rikeda’ jakunkunan su duka biyu, .ya yi' sallama a
dakin Inna‘tare da daga
labule, yace Inna
"Za‘ mu Wuce Kano, lokaci ‘yayi' da za mu
koma".
. Dam! Damn Deeda‘taji"Kirjinta ya buga, wani
gumi ya soma zubo‘ mata, tsoron rashin Sabeer,
ya shige- ta, hankalin taya tashi. Inna ta mike
tana
gOdiya-
"Sabeer, Allah ' ‘Yai maka Albarka, ' Allah Ya
saka maka, «Ya sakawa iyayen ka da Alkhairi,
‘Allah Ya baka; Yara masu yi maka biyayya. Allah
Ya *sanya Albark Ya baka zuri’a ta gari, masu
jin~tausayin ka da jin qanka. "Yaro dan ‘Albarka";
* ._ Sai kuwa ta fashe da “ ' kuka"Yau zan yi
kewar ka
Tuni Sabeer ya ji hawaye sun. ciko masa, don
kuwa ba qaramini sabo sukai da Inna’ba. Hirar da
yake da Inna koda Deeda bai taBa ba, ya saba da
ita, ya shaqu da ita tamkar mahaifiyar sa.
Yace "Inna, kinga kin sani kuka k0? So-kike ace
mata ta sa mijinta kuka? Ni da na' saba kullum
Inna mai fura tana, sani dariya har in manta;
Sacin rai na, a yau Inna ta sani kuka, hawaye na
zuba". '
Ta yi dariya,‘ ta ce, "Ka San ba kullum ake kwana
a gado ba".‘ ‘
, Nan suka sa dariya duka, yayin da ya
koma kuka,tana.
'Kayi‘ haquri da halin Deeda, ka. yafe mata. Na yi
iya Kokarina ta Ki jin' ba yadda na iya da
ita"; . . _ . .. Nan Deeda ta' fashe da kuka tana.
"Inna ki Yafe min, ba bana jin maganar ki bane“. ;
, '~Inna ba ta kula ta ba saboda haushin
End Ads