abinda
tayi take ji. ~ . “Sabeer ya kalle ta fuskar nan ta
rine tayi ja,‘abinka ~da farin mutum, ya ce., 'Ba
komai Inna, na yi iya Kokarina, ;na yi kuma‘ iya
abinda na ga zan iya, bana‘ . jin-zan kuma iya
daukar abinda zuciyata ba zata iya'daukaba a
matsayina na dan Adam, ba abinda kuma zan iya
yi gaba.Wanda yanzu zan iya:
na tabbatar wa'da Deeda son da nake ma
‘ ta dan haka yanzu yadda take so haka zata
Lokaci-yayi da zan koma in taimaki Daddy,
mahaifina na bukata ta, ba. na 'son bashi wani
matsala". '
ya mai da kallon sa kan Deeda suka hada ido,-
wani sabon sonta ya ji ' yana tsuma shi, wani
shauKi ya dinga ‘ ji game Kallon ta yama manta
abinda ya ,yi niyyar'fada mata; Tuni itama ta
:rikice; saboda. ganin‘ wannan mayataccen son
nata a idon sa,“ haka son shi ta ji yana shirin
fasa mata zuciya. Ya 'birkita- ta, ’ya rikita mata‘
Kwakwalwa, dakyar ta iya kau da kanta, ta
sunkuyar da kai. '
jikinta na rawa, yaCe;
.Deeda, ga kayan ki na hada zakizo mu koma k0
kumabazaki tafi ba?
; ,Har yanzu idanunsa a kanta suke, ‘tambayar ta
yi. mata qunci. "Wayyo ni Deeda" - , '
- "Karki yaudari kanki; Sabeer bazai iya rayuwa
da ke da wannan _jikin naki ba, duk ran da ya ga
jikin ki son da yake miki zai koma KiYayya, za ki
jawo masa
CiWOn rashin kWanciyar hankali, wanda daya
yake da hauka";
Nan .ta daure ta ce, "Ba zan bika'ba, ka koma
kai; kadai, Allah Ya kiyaye". =
' Kanta Sunkuye _ take . maganar, " saboda ya
kafa mata 'idanu.. '
Haka yaji maganar kamar ta cake shi da kibiya‘,
cikin zafin zuciya da Kunar rai ya juya, ya dauki
jakar 'sa ya bar nata, k0 Inna bai iya sake ce
mata wani abu ba, ya tafi. . ~
Deeda, ta fashe-‘da wani irin kuka da karfinta
kuwa, Inna ba ta 'kula ta ba, ta ji kamarta
rufetada duka- ‘
Tuni deeda taji zuciyarta ta gaza, tabbas yau in
Sabeer ya bar Kauyen nan za~ ta mutu‘ ' rashin
sa, da 'kewar sa, da sonsa Sunyi irinsabo da
shaquwarda k0 da fada! suke _ yi tana son
kasancewa tare da shi.
. ~ ;Ta fada jikin Inna tana kuka sosai da
karinta, tana. ‘ ’ "Inna Sabeer, Inna Sabeer... Inna
ba zan iya rayuwa ba Sabeer ba, Inna Sabeer ya
zama rayuwa ta, kowanne iska nake Shaka da
‘tsananin son shi a tattare da ni, kaunar sa ya
gama huda dukkan jikina" kukan da take har yasa
jikinta ya yi sanyi ta ‘fara tausaya mata; “ ~
"Shin Deeda na 'yiwa . Sabeer ' wannan Son, to
me 'ya hana ta binsa?" ‘
' Ta tambayi kanta, 'ba ta ankara ba ‘sai gani
tayi Deeda,‘ .ta‘ bishi tana kwala masa
kira*Farida da Ibrahim da ke tsaye ‘_tsakar gidan
suka bi su, Inna ma binsu .tayi, jama'ar Kauye
suka tsaya suna kallon su, . ‘ ' -. ‘Jin yadda
Deeda “ke kwala. masa kira ya sa ya tsaya cak
ya juyo Hango ta da‘ yayi yasa zuCiyar sa‘ tai
maSa 'fari, dadi- ya lulluBe 'shi, ya sa dariya. '-
'"Deeda... Deeda na tana Sona dama
zuciya ta ya bani Deeda na tana sona
» Dariya ya tsaya‘yana yi yana kallon ta harta
iso, ta tsaya-a gabansa tana haki, yayin da yake'
kallon ta .yana, dariya. Farida da Ibrahim suka
tsaya suna kallon . su.
'Deeda, zaki bini mu tafi? Deeda, kina sona? Kin
amince ’dani ' a: matsayin mijin, ki, - abokin
rayuwa 'na har abada?" ; Hawaye ya gangaro
mata, idanun ta sukai jawur, ta sunkuyar da kai,
ta ce "Bawannan ne ya kawoni ba, so nake
ka'sauwaka min‘kafin ka tafi, kar ka barni da
igiyar aurenka. (Free-me from this
marriage)".zaro- i‘do yayi yana kallonta cike .da
Kunari ' zuci‘ya, yaji zuciyar kamar‘ WutaWani
irin bakin‘ ciki‘ yaji yana Shigarsa marar
misaltuwa. Farida ce ta matso dab da ita. ta
ta wanke ta da mari, sai da ta rike kunci.) "Ashe
ke dama ba ki. da mutunci, ba ki da
tauSayi?"."Sister, (please) ya isa, ki Kyale" ta,‘ zo
mu tafi Sister. Ba saki‘ take soba? Zan ba ta,
ama a rubuce, don bakina ba zai- iya fadi ba. Ki
min addu'a Allah Yasa‘ hannuna ya iya:
rubutawa", Sabeer- ya fada yana hawayen takaici
, ‘ , Nan Farida ta 'nufi inda yake ta rike.
hannunsa Suka nufi mota, ‘ “ ; . "Kayi hakuri
qanina, Sister tana ' ganin ka :cikin bakin ciki‘
kuma ba zan iya komai ba dan rage maka zafi da
qunci' da kake jibi}. sabeer, kai ta addu'a Allah
Ya kawo maka sauki". . ‘
‘ Deeeda na tsaye 'a wurin ta kasa motsi, Ibrahim
ya nufo ta da masifa da, fada_, cikin bacin rai ya
ce, ,
'Burin ki ya' Cika, kin hana Sabeer‘. . abinda yéke
So, k0 Zaki iya fada
meke faruwa? Wane irin kiyayya ki ke 'yiwa
Sabeer? ba ki da 'tausayi'ne?‘ Baki ganin yanda
Sabeer ke wahala saboda ke? ' Kar ki manta, duk
abinda; kai ma wani sai an maka, ' guji ran da-
Allah zai kamaki ~' da hakkin sabeer; ,, Deeda,
"(for God sake), kalle’ shi ’ ki ganshi (luck at
him)wacce irin, zuciya garéki K0 zuciyar ce‘gaba
daya babu‘a kirjin ki?" yana fada da daga murya"
yake maganar.
. Deedan ta fashe da kuka, tace ."Ya kakeso inyi'
ne Ibrahim? Inma
inason Sa bani da ikon zama da shi: ' ’ Ina son
Sabeer sonda ban taba yiwa wani' mahaluki ba,
na san akan ka na soma sanin so,’ na .San
dadin'so. Amma akan Sabeer na soma dandanar
zafin so, dacin so da kunar so', Wanda inka‘
dandana zafin so da ciwon .so,“to ananne Zaka
san meye asalin so, .anan ne ‘za‘ ka "fahimci
kaunar asali mara gushewa‘ na har abada. A
lokacin zakaji ba'zaka iya rayuwa ba wanda‘ kake
soba' lokacinda " zaka gwamma'ci gara mutuwa
da‘ rayuwa 'ba ' tare da~wanda kake ' so ba-
Wannan lokacin zakaSan meye so; ’ 'a halin’
““yanzu‘~ kwakwalwata°a bargitse “take, zuciya -
ta na" cikin“ qunci da tashin hankali. Ina jin
kamar- Zan haukace, saboda tsananin “Son
Sabeer. Amma duk da haka na nemi Sabeer ya~ '
sauwake min, saboda‘ ni da Sabeer ba_
Kaddararjuna bane". ' ‘ "Me yasa? . Ibrahim ' "ya‘
"tambayeta ' "cike da mamaki’ nan 'taja rigarta‘;
ta'cire saafar da ke' "hannunta, ta nuna masa"
tare da fadin "Saboda wannan".
.; ciwon idon Ibrahim ya'yo waje
ganin hannunta a tsorace, mamaki da fargaba
suka bayyana a fuskar sa, lokaci guda kuma'
tausayin ta ya kama shi Abinka dama da wanda
ya binne: qaunar ta a 'ransa, hankalin sa
yai'mummunan: tace Ta ce, "Ibrahim, inhar
Sabeer zai . ga hannun 'nan dan kadan ya
'firgita, ya kusa haukacewa, inaga yaga dukkan
jikina’Deeda! " ' Yakira sunanta arude;‘ 'Kina
nufin duk jikinki haka yake? ' K0 wancan karon da
ki ka zo asibiti baikai .haka ba na zata ciwon ya
Tafi ta fashe ,da kuka, ta ce Ibrahim, ban san me
ya faru ba, ..,ban san me yasa ya daWo har yaf1
na da ,ba. Shin Ibrahim me kake ganin, zai faru in
Sabeer'ya ga jikina? K0 ya tsaneni k0 ya yi
“Karamin hauka‘ ban “san a wanne hali‘
kwakwalwar, sa za ta kasan ce ba.
Wannan tsoro“ da fargaba-dashi nake kwana
nake tashi". ~
Ibrahim ya' kalle ta', “'"Kiyi ‘hakuri, komai yayi
.tsanani maganin sa Allah; ' kuma Allah Bai
saukar da cuta ba sai da' ya saukar da
maganinta Sannan Deeda, Sabeer ya kira kan‘sa
ME SONKI; lokaCi" yayi da zai tabbatar da hakan,
.lokaci ne na gWajin‘soyayyar Sa a- gare ji". ~
~» , A'a Ibrahim, ‘zuwan .Sabeer‘garin nan kadai
k0 da bai kwana ba ya Shaida son da yake min,
balle ya dawo kauyen da zama gaba 'daya, :cin
Eauye, shan kauye, wahala: qauye, taimakon
mutanen kauyen
Ibrahim“ Sabeer ya fiye da ‘abinda ya kamata, k0
ka manta Sabeer da yadda .yake rayuwar sa?
Mutum ne da ba- ya jure wahala ka. wani talauci
k0 kunci, mutum ne da bai damu da rayuwar
wani ba kO ya mutu k0 ya rayu, bai. san; ‘ciwon
mutaneba
da kima da darajar su ba. Sabeer- mutum
neda ko a' office mai A-.C da .
kayan, alatu ,yaqi zama yayi aiki Sabeer mutum
da ne bai san meyake‘soba,.bai; san
mezayi'arayuwaba. “ amman
_ , Akan Deeda daKauyen mu ya ‘soma sanin
me‘yake so? Me yake so yayi? Ya san' .ciwon
_wasu, ya damu da~damuwar wasu, ya gane
gata, da ni'ima‘da Allah Ya,yi masa, ya zama
mutun ta da daraja ni'ima da baiwarda Allah Yayi
masa.
; , Sabeer ba ya buKatar sake tabbatar. ' da-
soyayyarsa ko yanzu Sabeer ya guje ni ba zan
taBa ganin laifin sa ba, kuma ba'_ zan‘daina gode
masa da yi masa addu'a ba, ba zan taBa manta
Alkhairin gareniba Ibrahitn, inasOn Sabcer, »ina
son rayuwa da, shi, ina son. ' kyautata ‘masa, -
ina son- nuna masa. soyayyar da wata mace ba
ta taBa nuna-
‘ mijinta ba. Ina son :zama da Sabeer dina, ina
shagwaBa shi, in yi wasa dashi; in yi dariya da
shi, in fada masadamuwa 'ta, ya fada nasa; «mu
zama juna in kwanta in nuna masa
‘ tsananin‘ison da nake masa
Ta fashe da kuka. _ "(PleaSe) Ibrahim; ka
taimaka min,
ina so in warke, ina so. in rayu, ya zanyi
. Na kasa"fadaWa Inna don kar hankalin ta ya
tashi, yau na fada maka ka taimake .ni Zan
taimaké ki""Deeda’. Jikin ki ne ba‘ yason‘
qauyen'nan; 'na taba fad‘a miki’ .. kina -da
(allergy)- da «wasu '-abubuwa- kamar iskar da
kike shaka' na
yankin nan, ruwan'da kike sha, abincin da kike ci?
Ya zama~dole kiyi sallama da
qauyen nan, dama 'na *fada kO da ‘
’ kaya ki ke sawa daga; kinga' canji ki guji
kayan, ko abinci’ ne" daga ci kinga
canji kadan ki guje shi. Ya akayi ba ki lura ba?
Deeda, kinyi sake; kinyi wasa har ya riké ajikin
ki"; a, . Tana ‘kuka ta ce, "Lokaci daya, rana daya
na ga sun feso, ranar da Sabeer- ya soma ganin
hannu na, daga; nan Yake ’ karuwa".Tashi muje,
dole mu bar kauyennan ; Ta, kalle shi, "Ibrahim!
Inna
e "Za muyi mata bayani, in ta kama mu tafida ita,
amma ya; zama miki dole .har in kina son
rabuwa ‘da .ciwomnan kiyi
sallama da Kauyen nan gaba daya,
_;mu je a soma magani. Muje,ni zan yiwa ' Inna
“bayani yadda hankalin ta ba zaitashi Girgi‘za
masa...kai ; tayi alamar to, suka juya
. ‘Ihu ta sa, gabantaya fadi, da ta ga Inna kwance
a Wurin, bakinta .karkace, tana mimmiqewa in
banda innalillahi wainna ilaihirrajiun babu abimda
Ibrahim ke fadin cikin tashin hankali
allah shared a profile .
birnin gayu
chapter☜(⌒24⌒)☞
Shi ne abinda ibrahim ke fadi, ‘yayin da Deeda ta
rasa wane irin addu'a zata yi? Saboda tashin
hankali da fargaba, tayi wannan ta saki tayi
wannan, tana
kuka tana kiran
,Inna me ya same ki?"
Ibrahim ne ya daga ta Suka nufi asibiti da ita,
asibitin da: washegari ya kamata ya fara aiki, a
ranar ya soma aiki 'akan Inna Ibrahim tare da
sauran likitocin suka hau duba lalunar wadda
hawan jini ne ya ka da ita lOkaci guda.. maganar,
da. Deeda taima Ibrahim duk tajisu ganin ciwon
Deeda yai mummunan daga mata hankali, wanda
lokaci guda ya‘ ta da mata hawan jini ya ka da
ita. Deeda , na tsaye a Rofar (Emergenéy) tana ta
zabga kuka,
hankalin ta tashe Farida 'da Sabeef suna .mota
tana
qokarin kwantar Wa da Sabeer hankali ta
hango Ibrahim dauke da‘ Inna‘ ya koma cikin
kauye'Deeda na biye'da shi. _
, Hankalinta taji ya tashi, ta soma , tunanin meke
faruwa? Ta fadawa Sabéer k0 sai ta je ta ‘
tabbatar .da mene ne? Nan ta kalle shi ta ce.
muje muga meke faruwa
" . Tare suka taho, suna shiga kwanar da zai
kaisu ‘ "cikin Kauyen suka hango taron jama' ar
Kauyen, na'basu labarin ciwon Inna. Da‘sauri
suka kamsa asibitin.
Inna kam. tana da- jama'a, kuma abinka da_
Karamin. kauye,' nan da nan . asibitin ya ya‘cika
da , mutanen ‘kauyen, babba da yaro, suna mata
fatan- samun lafiya tare da addu'a.» ‘ ' ’
Sabeer ; ~tuni hankalin'sa yai mummunan tashi,
yana fadin Me ya samu Innan?deeda ta fadA
jikinta tana kuka Farida ke lalla‘shinta, :tana
fadin. ' "'Kiyi hakuri, ki mata addu'a, insha Allah
za ta samu lafiya. ‘ Sabeer ya kalle ta yana
’shafa kanta. "Kar kiyi kuka Deeda,~ ba abinda
zai .samu .Innar mu, za ta. samu; sauqi‘,‘ zata-
samu lafiya. muyi‘ . .. ,Wasa, muyi dariya . kamal'
Nan ta rungume shi =tana kuka taCe“ ’
' "Sabeer, Inna za ta tashi ko?" ‘_ "Insha Allah
zata tashi Farida ce'ta ce bari ta' shiga ta ga' '
meké ’faruwa? Sabeer ya‘zauna " Farida ta-samu
an kai'ta» (Intensive. care ’unit) tana tare da
Ibrahim; yayin da take '“munfashi‘ sama-Sama,
ansa ."mata‘ '(oxyge'n); Dole- ta sa Ibrahim ya
cire don‘ tana son magana da ‘shi'Faridan
tsayawa tayi tana kallon su, tabbas Inna.‘Sai
wani‘ ikon' Allah zai sa ta ‘tashi "Deeda".-Shiné
abinda take ’fadi.ibrahim, amanar_ Deeda;Zan
baka bata da koWa mahaifinta bai ‘damu da “ita
ba k0 Wane hali take ba-‘Wannan hali da Deeda-
take ciki tana bukata ta, sai dai bani da ikOn iya :
mata komai Ibrahim; ka“? taimaka mata ta samu‘
laflya, ta rabu da wannan-
mummunan: ciwo. Ibrahim, ka zama mata. dan
uwa,» danginta, mai” share mata' hawaye. " . .
Ibrahim, ka zame mata Inna yadda . nake gatan
ta,- koman ta, ka zame mata gatan ta. Deeda ba
ta da kowa". ‘ .
: "Nayi alkawari Inna zan, rike amana, karki
damu. Kina bukatar hutu". Idon sa ya Kada ya yi
ja.
: . - faridace ta juya da sauri ta .koma dan kiran
Deeda da Sabeer, ya zama dole ayi mata adalci
ta gana da kakar ta, ta yi mata addu'a
Deedan suka shigO,‘ ta kalli Innan ta fashe da
kuka.‘
"Karkiyi kuka".
Ta’ fada tana numfashi da Kyar.
"Karku damu, Allah Na nan, komai
zai dai daitai".
Sabeer Ya kalle ta, ya dauke kai,
idon sa yayI jajir
"Inna na me ya same ki? Ki tashi 'mu taf1 gida,
nan ba wurin zama bane". Ta yi murmushin
Karfin hali, tace
Innar ka-tsufa ya’kawo, jiki ina bukatar laushin
katifar asIbitin nan tafi sabuwa da 'tauShi akan
ta gida, don haka ka barni in tare a nan
Ya yi duriyar karfin hali, hawaye ya gangaro
masa, ya ce; _"Inna har a wannan halin ma kina:
jin yin wasa?"
_ Ta yi murmushi tace, "To yanzu abinda zan fadi
ba wasa bane, tunda ni yanzu na tsufa ga matar
ka Deeda sabuwar jini ce ita, ka rike min ita
amana, kar ku rabu har tsufa, sai mutuwa. Ka
min alkawarin zama da’ Deeda a kowane irin hali,
dadi k0 wuya, ciwo k0 lafiya ba 'za ka‘taBa barin
Dee‘daba, auren ku nahar abada ne".“. '
Ta kalli Deedan dake ta kuka tana
tsorace‘, fuskar ta cike da zulumi da fargaba, ta
ce. ‘ ‘
"Kema haka,‘ ki. min alkawarin ‘ biyayya ga'
Sabecr da zama da shi « har abada".
"Na yi‘ alKawari Inna. Don Allah kar ki daga
hankalin ki, ki kwantar da hankalin ki ki samu
laflya ba abinda zai faru da ni"
Sabeer ma ya ce, "Inna, kar' ki damu, ina tare da
Deeda,‘ duk rintsi duk wuya, insha Allah
..ba.zamu rabu ba Sai mutuWa". '
Ta 'yi murmushi ta ce."Alhamdu .lillah, Deeda, ki‘
riki Ibrahim dan uwa, duk abinda ya shige miki
duhu ki fada masa kinji?',.'.. '
Ta girgiza kai, "Na .ji Inna, me yasa kike irin
wannan .maganar? Baki da lafiya, kina bukatar
hutu, Inna kiyi shiru ki huta". =
Ta yi‘murmushi, ta ce.
"Deeda, kiyi tamin addu'a Allah Sa baccin nan da
zanyi ya zama hutu a gare ni". ' ' ' "Insha Allah
Inna zanyi miki". Ta fada tana hawaye. ‘_ _
.. Sai da zuciyarta ta dan yi sanyi ganin yadda
Innan numfashinta ya dai‘ daita, da alamar. sanyi
a ranta ce
"Allah Sarki Inna ta, 'kwanciyar hankali na shi ne
nata, tashin hankali na shi ne nata; In Allah Ya
yarda ba za ki sake ganin tashi‘n hankali naba
duk yadda za'a- yi in; Allah Ya yarda zanyi
Kokarin zama cikin kwanciyar hankali don naki
hankalin ya kwanta".
Nan lnnan ta kwanta ta .samu_bacci, yayin da
Deeda ke riKe da hannunta tana mata addu'a har
itama bacci‘yadauke
‘ Ibrahim da Farida suka dita zuwa wani office,
dan ya mata bayanin ciwon
Inna— , _(B.p) ne .yaka da ita, sai mayi fatan
samun lafiya"- . ' Bayan sun dan- tattauna ya
farag._._ mata bayanin ciwon Deeda, ta yi shiru ~
tana Kokarin fahimtar 'sa,‘ sannan "ta ja- dogon
numfashi tace. Me kake‘ gani game da ‘ciwon?
Za ta iya WarkeWa?" ‘Ya‘ ce, "Kwarai‘, ~sai _ dai
akwai tsammanin zai dawo in ta sake zuwa ‘inda
jikin ta, bai so, fatar jikin ‘ ta bai so: (Allergy) ne,
zai iya dawo wa, k0 in ta ci’ wani ~abu, ko-
taBa“ wani abu. Na San dai‘ ’BIRNIN GAYU'ya-
karfii jikinta, da (area) din . da take zaune a
Kano, matSalar shi ne, ban san me da mene ne
jikin tabaya so ba? Sai dai in mun koma ‘zan yi.
Kokarin bincike a kuma samamata
‘ (strong) ,magunguna insha Allah '(She Will be
fine) in'yaso zatayi rayuwar farin. .
ciki da Sabeer, tunda a BIRNIN GAYU za su
zauna"; '
Farida tace"(I hopé so) zan‘f1 kowa farin ciki-in
haka ya”faru'ta wuce Wurin Inna sa Sabeer'zaune
ya zurawa Deeda 'da‘ Inna ~ido yana jin'
kaunar su a ransa. Yana mamakin lokaci guda
Inna da Deeda sun zama Wasu' abu masu
muhimmanci’ a rayuar sa, -- sun zama tamkar?
'yan uWansa na‘ jini; sun
zama rawaar sa‘l - Ya‘ tuna Wasu shekaru
kadan da suka shude babu‘su a rayuwar
sa a, lokaci‘ guda suka shigo rayuwar' sa,
har ma yana jin tamkarba zai iya rayuwa
basuba.’ ‘ _ Da wannan tunanin ya' fita a dakin,
ya nufi can Wajen Kauye inda' ake samUn‘.
netWOrk, ya yiwa' Daddy ,waya ya ‘ sanar "
da shi halin' da aké ciki,'don‘haka ba‘ zasu
samu damar1' dawoWa ba' sai ~ ta samu
sauki.
Daddy ‘ ya ~ce, "Allah Ya: bata lafiya". ‘ ’ , Yayin
da ya girgiza kai, ya ce. . ‘ "Dama Sabeer ban
zaci dawowar ka yau ba". Nan ya koma cikin.
asIbitin ya‘ samu. ‘ . Deeda da Innan yadda ya
barsu. -_Washegari .da asuba Inna ta amsa kiran
'MahalicCi'. Deeda ta idar da sallar "-asuba» tana
zaune kan Sallaya tana taSbihi tacigaba. da
addu'a; yayin da Sabeer ke xan masallaci, Farida
nawani daki na kuSa da nasu Innar tana‘sallah.
r Dukkansu a aslbitin suka kWana, sai dai
hankalin su ya dan kwanta saboda Innan ta ji
sanki SOsai, ta Samu bacCi mai lafiya,
wanda‘ashe saukin taf1ya’ne ba su sani ba. ’
Bayan an idar da sallah Ibrahim da ‘ Sabeer suka
shigo, kai tsaye gun Innar‘ suka wuce‘, a nan
suka tarar da rai yayi
halinta
"Inna -lillahi wa *inna ilaihi, raji'un'". Abin da
suka fadi kenan. ‘ ‘ . Ibrahim V kan , ‘ sa‘ ya
rikice balle Sabeer da hankalin sa‘ ya nemi barin
jikin ‘ sa saboda dimauta. -
Ibrahim ya juya-yana hango Deeda kan sallaya
tana ta. addu'a, tausayin .ta ya kama shi; Ta
yaya zai fara sanar mata ta yi rashin Inna har
abada? _-
Ya kalli ‘Sabeer ya ga yadda ‘shi ma 'ya rikice,
shi kansa yana‘ bukagar kulawa ta yayai'zai iya
kula 'da Deeda? Sai dai_ba'mai iya yin wannan
sai shi, ‘saboda shi ne mijin ta.
Ibrahim ya dafa shi, ~ "Sabeer, “ka daure, ka
sanba abu'mai sauki ba ne‘, na' san irin sabo da
shakuwar da ka 'yi da Inna, abin‘da Wuya. sai dai
ya zama dole . ka daure; sab0da kai né mai kula’
da Deeda‘, in ta ganka .haka za ta Kara shiga
tashi hankali"
Lokacin Farida‘ ta shigo,ta fahimci abinda ya faru
nan ta daure taje tana‘
yiwa Inna addu'a
Lokacin Deeda ta shafa‘, ta taso tare DA fadin
-. ."Ina kWanan ku? Ya jikin Innan?" 'Yadda ta
gansu yasa ta sha jinin jikinta, ta kalli Innan da ’
ke kwance, ta
- kalle su. Farida ta daure taci gaba da tofawa
Inna‘ addu'a, daga nan Deeda ta' soma fahimtar
me ke fawwa. Sai ‘dai ba
., r-ta tabbatar hakan ba,‘ sai da ta 'ga Farida
taja mayafi ta rufe ta har kai,