‘wa inna' 'ilaihi raji'un". Abinda take
maimaitawa a ranta kenan.
. Nan ta runtse ido, ta .daure tai alwala ta. fito'
cikin ".kunci da tsananin baKin cikin abinda ya
faru
Tana nan zaune 'cikin .matsanancin
tsoro da fargabar me zai 'faru da Sabeer da ita?
Shi kenan_’yanzu zamansu yazo Karshe, lokacin
da. take matsanancin Son sa da sonkasancewa
da Shi.“
Wani, sabon sonshi ‘ta ji yana taso mata, ta
fashe da,kuka 'DA qarfinta, ta mike ta hau sallaya
tayi sallah ta kafa goshi a kan' ’ SallaYar, "wato
Tujjada tana ta kuka tana addu'a. ‘ .
' ' ' Wani 'matsanancin son Sabeer
ne' tare da 'fargabar rasa Shi ;a zuciyar ,ta,
tayi kuka hartaji'ba‘ dadi'.""Ya Allah kar Ka
'raba‘ni da Sabeer, - Ya Allah Ka barni da mijina,‘
ba zan iya rayuwa ba 'Sabeer ba,’ Ya Allah Ka
bawa'mijina sauKin halin da ya tsinci . kansa
Ta jima a. wannan hali na taShin hankali 'da‘
kunci sannan ta miqe da niyyar ta. je ta sa kaya‘
a jikinta, sai dai ta rufe jikinta da rigada hijabin
sallar'ta, ta 'miKe’ ta‘
nufi dakin Har yanzu yana makure a- inda ta
banshi, yana ganinta_ yasa Kara tare dai jifanta‘
cikin.’ 'matsanancin. ‘tsoronta' Nan ta daure ta
je‘ ta dauki- kayanta ta saka, a nan ya- Kara
haukace " mata, .tsananin ‘ ‘rudani. yasa; ta
matsawa gare shi' tace sabeer.ba- abinda zan
maka,' don ‘Allah ka daina guduna"..' Ta fada,
tana kuka. " ’
tsawa ya daka mata
ki matsa nace, ki fita dakin; nace matsa “kar
ki- ;matso ‘kusa dani. Daddy, Uncle Ib, Sister,
za'ta kashe Nan ;taja‘ da baya,” 'yayin da"shi ‘
kuma yai salala ya fadi a‘wurin da alamar dai
suma yayi ' ' . jikintana rawa. ta fita, 'ruwa ake.
SOsai. Ta dawo ta dauk’i, waya ta ‘bugawa
Ibrahim, bai dauka ba‘, haka ta Farida'ma ’shiru,
dolénta’ ana ruwan kuma Mai qarfi ta ~ nufl
Bangaren su, ta ; dinga danna musu
door Bel
Ibrahim ne ya som tashi daga barci Mai nauyi DA
yake ya taso DA sauri donjin irin yanda ake
danna bell din yasana ba lfy ba
yana budewa deeda ya gani tsaye bakinta na
kakkarwa idanunja jawur jikinta a jiqe
deeda ya Kira sunanta a firgice lfy?
ta fashe DA kuka Ibrahim sabeerr,,,,,sabeer
zallah shared a profile .
birnin. gayu
chapter27
"Me y faru da Shi?"- .farida ce ta iso tana ~
tambaya,._ ' jUyawa tayi suka bi ta a baya, _ . _
Ganin halin da yake yasa duka suka juyo suna
mata kallon tambaya. hannun rigarta 'ta ja ta-
nuna musu yadda hannunta yayi; Ta fashe da
kuka, ta ce.
tace in banda fuskata duk jikina haka
ya koma a dare daya, jiya har nayi bacci jikina
lafiya, amma yau da .safe...". .Ta fashe da kuka. ‘
' - . Farida ta ja" ta suka-fita,yayin.da Ibrahim ya
mai da hankalin sa kan ‘ Sabeér Daga shi yayi ya
mai da shi kan gado, ya- dauki Aruwa yana zuba
masa kadan—kadan “a fuska,‘har ya farfado,‘ Ya
A tashi‘a firgice; ya fada- jikin Ibrahim a
‘tsora'ce,,yace. ” "
. _ "Déeda ba mutum bace,za ta kashe: ni', karka
bari‘ta shigo, kar‘ ka barni a _ nan-,ina tsoron
ta"..
.Ya— fashe da kuka, "Uncle Ib, me ke faruWa
dani? Me ya faru‘?" ‘ ‘
"Ta tafi Sabeer, kar‘ka damu ba zata sake
dawoWa ba".
Nan ,ya dinga tofa masa addu'a har bacciya
,dauke shi, ya fito falo ya same Su ya ce ' .‘
"Sabeer ya ‘farfado. har ya samu
bacci". .
‘ Ya mai da. kallon sa kan Deeda yana‘ nazarin-
ciwon nata, yayin da kukan ta ke daga masa
.hankali. Yaja Farida géfe,-ya ce. ' , , ’ "Ina so ki
tafi da ita ,‘ki mata wasu. tambayoyi, me ya
faru? aka yi jikinta ya dawo haka lokaci daya?"
Faeida. ta ce,'"wannan tambayar ta riga- da ta
amsa maka, da akwai; wani- abu daban da ta
fada’maka?"
Shiru yayi yana nazarin maganarta’, har ‘yanzu
bai samu amsarda yasoba; amma zai dauke ta su
je asibiti. su' hadu tare da sauran abokan aikinsa
wadanda Kwararru ne a fannin fata. Zai gayyace
su, gobe su yi' mata; gwaji da gano' ' ainihin
matsalar. “
'Ya kalli Farida, ya ce. - - "'Ki-‘ tafi da ita gida,
,tana buKatar lallashi da Karfin gwiwa. Karki
barta da
Sabeer, a halin yanzu ba za su .iya zama da juna
ba. Lokaci ya yi da zai fuskanci gaskiya, dolene
a_ gare shi, ko ya amince da Deeda a yadda take,
k0 ya hakura da
ita har abada". - ' . Farida ta kalle shi hankalinta
tashe,
tacw - "Me kake nufi? Ka san Sabeer ba zai iya
rayuwa- ba Deeda‘ baa, kasan irin son ‘da yake
mata“:. . " Ibrahim yace‘; yadda ba zai iya
rayuwa' ba ita ba, haka ba zai iya‘ rayuwa da
itaba Yana gama fadl ya juya, ta sha ‘ gabansa.
'"Me: kake nufi?" ’ . ; 'Zan- miki bayani gobe in
Allah Ya kaimu, in. na tabbatar da. zatonda.
nake“; Nan ya .fice yayin da ta. juya gun. Deeda
taga bata wurin . . Daki ta nufa ta durkusa‘ a
gaban
sabeer a gaban saber dake barci tana zabga kuka
Farida ta jata kiyi haquri deeda Ki fuskanci gaskia
dolene ayi Daya cikin biyu KO zama DA sabeer KO
rabuwa ba har abada in kun zauna tare cutar Da
juna zakuyi don ba zaku taba samun kwanciyar
hankali ba sannan idan kun rabu zaku kasance
cikin kunci DA kewar juna saidai ya zama dole Ku
zabi Daya
deeda ta fashe DA kuka tace sister na yarda Zan
zauna saber cutar Dani Farida tace Amman aishi
sabeer din bai amince DA hakanba don daya
amince DA hakan DA yau abinda ya faru bai
yishiba DA bai kasance cikin wannan halin DA
yake ciki yanxuba deeda ta fashe DA kuka tace
sister niban yarda sabeer zaiqi
zama dani ba. Sabeer na so na, damu' zauna ba
juna gara mu zauna mu mutu tare. Ni zan cirewa
Sabeer tsoro 'na da
yake, Sister za mu rayu tare a- haka";
Farida ta ce, "Haka kike gani? To shi kenan, bari
mu gani".
’ Nanta sa hannu 'ta girgiza Sabeer tana kiran
sunansa; yatashi 'a hankali ya bude idanun nasa
Yana hango su~ dishi- dishi, 'har ya ware idanun
nasa sosai. - Yana ,ganin Deeda kuwa ya dauko
filo ya
dame fuskar sa yana Bari. . ' '
"Sister,ki fita da ita": '
Ya cusa’fuskar.sa a cikin katifa,‘ ya dunKule' guri
guda yana kyarma.
Farida ke shafa' ’shi, "Ba komai Sabéer, bude
idon ka, ba abinda zai' faru -, da_ kai. Déedn.ka
ce, matar ka Deeda da * kake matukar so, bazata
taBa cutar'da.
kai ba". ‘ ~"bana son .ganinta’ Sister, ki ce ta
flta". _ ~da gudu Deeda ta bar dakin ta'na-
tsananin kuka. . A waje ta tarar' da ., Ibrahim
yana tsaye ya_ kasa barin_wurin, ,ganin} yanayin
da.-take ya matuqar daga masa hankali‘.‘ _ ,_ "Ki
yi hakuri Deeda,-kar kiyi kuka, -ki dauka wata
jarrabawa ce da Allah" Ya dora muku ke' da
Sabeer, Alkawari_ na yiwa Inna zan kula~ dake,’
zan miki maganin .dukkan wata matsalarki, ,zan
zame miki dangi me share miki hawaye". Ta Kara
fashewa .da kuka, ta rasa me ke mata'dadi, '
"Deeda, a halin yanzu» ya zama dole‘ kiyi haKuri
da Sabeer". ‘ Farida- ke magana- lokacin da take
Karasowa kusa da. su, ta ce._ "Na samu. ya
.koma ' bacci, ina ga. rashin‘zuwa gabansa a.
halin yanzu shi ya
fi alkhairi".
Ibrahim yace hakane deeda a halin yanxu Ki koma
gidanmu DA zama wurin Farida
ya juya ya tafi yayinda Farida taja hannunta tace
su tafi ido cike DA hawaye deeda ta kalleta tace
sister sabeer wazai kula dashi?
deeda zai kula DA kanshi lokaci yayi DA sabeer
zai koyi zama DA kula DA kansa har yaushe zai
dinga dogara Dani dake Wanda bamu DA tabbas
a rayuwarsa ?
Jan hannunta tayi suka wuce nasu bangaren haka
deeda ta wuni kuka KO abincin kirki ta kasaci duk
inda ta zauna saber takeji a jiki DA zuciyarta
tsananin sonsa DA kewarsa suka dinga shigarta
duniyar tai mata zafi ta rasa meke mata dadi
daga qarshe runtse
ido tayi tana addu'a, wanda shi ne kadai mafita a
tare 'da ita a wannan lokaCin. , Can bayan isha
Sabeer ya farka
daga nannauyan bacci da ya dauke shi, ya »miqe
ya: wuce ya je yayi.- wanka, yayi ' alwala, Ya
kalli agogo yana ,mamakin wane irin bacci yayi? '
' Bayan ya rama dukkan sallolin sa, ya zauna kan
sallayar yana‘ tunanin me ya ' ‘faru shin wai ina
Deeda ne bai ganta ba? ‘ ' deeda Ya kira sunanta
.da karfi
- Ras‘ Ya ji gabansa ya :fadi, sunanta da yayi ya
dinga tuno masa' da abinda ya faru.
. Tsoei ya ji ya soma kama shi, ya =- nufl kan
gado ya ja bargo ya;lullube ya rintse ido; Lokaci
guda tunaninta ya ‘ fado- masa, tsananin - sonta
ya dinga takurawa zuciyar sa, Ya tsinci kansa
cikin keWa. .. .‘ Ya mike da : sauri, "Deeda 'ina
kike?" .
Cikin sa ya ji ya murda da yunwa, ' ya mike
jikinsa ba Kwari, da kyar ya iya tafiya, ya flta ya
nufi gdan sister yana kwala mata kira. ‘
"Sister, Ina Deeda?"
A falon ‘qasa ya same ta ita‘ da. Ibrahim, Farida
ta kalle shi’duk ya fita hayyacin sa rana daya,
ta‘ce. " . .
"Me zaka yiwa:.Deedan? Kai da, kake‘ tsoron ta,
‘ka kOre ta, me za ka mata?" Fuska-daure take
maganar. '
Murya kamar Zai yi kuka, ,ya ce. ‘
, "(Please) Sister, kar kice .haka, kin san ina son
Deeda, kawai Wani abu da tasa a jikinta da yake
ban tsorone
_ " Hawaye ya gangaro’masa, ya ce.
"(Please) Sister, 'kice ta cire ta'zo mu 'tafi gida,
Sister ba ‘zan. iya 'zama a. gidan ni ‘daya‘ ba‘,
Sister (i. need her, please)
Deeda na IaBe tana jinsa, ta fashe da kuka,~
daga Karshe‘ta kasa jurewa ta . fito da sauri tana
kiran sunansa. - ."Sabeer ga' Deedan ka nan, ka
daina gudu na, nima ba zan iya rayuwa, ba kai
ba". Da ~sauri ya ~ mike .ya nufl inda take ga
gudu, sai» kuma‘ ya tsaya cak! Ya soma- ja da
b‘aya, ’tuni ya ga ta soma juye masa zuwa
watahalitta ta .daban, tana razana shi. Da gudu
ya ya fita ya'bar' ‘ falon, a tsorace< ya je inda
.ake ajiyar ’ .‘motoci ya" tSugunna, ya dunkule a
-a wurin 'yana zufa, zuciyar Sa na bugawa da
karfl. . - . . ' . Deeda ta tsuguna a 'wurin
'tana‘kuka, kuka ‘ .sosai. ‘ . Farida ‘ta‘ mike ta
nufi inda take ranta a, Bace, tace
Deed’a; ina . fada miki ki ._.rabu ‘ 'da . Sabeer;
(stay away from' him), .so 'kike ki‘
kashe shi? Me yasa kin cika son kai? Don kina
son sa ba za ki iya rayuwa ba shi ba sai ki nemi
ki haukata shi? Kinga halin da ki ka sa“ shi,
yanzu in ya mutu sai, ki huta. Bari in fada miki,
Sabeer shi ne komén mu, Sabeer shi ne ZUCIYAR.
BIRNIN GAYU idan kika sake zuw‘a‘ gaban sa
kika sa ya samu wani (attack) ba zan yafe miki
ba ya’ zame miki dole rabuWa da shi. Inhar kina
son' zama a birnin GAYu' keda sabeer saidai ki
hange shi daga nesa, kina jina k0?"
' murya na rawa ta tsuguna tana kuka. "'Na ji‘
Sister, kiyi hakuri ba zan ’ sake ba
Nan ta fita ta bi Sabeer tana kira, 'tana tambayar
(securities) din ' sun ganshi?
' Deeda ta kama-kai ta‘na kuka da Karfinta,
Ibrahim na kallonta .ya' rasa meke masa dadi, ya
rasa kalmar lallashinta, Sam
bai ji dadin abinda Farida tayi’ mata ba, Ya matsa
gare ta, ya ce.
, - "'Deeda, ina fatan abinda ya faru yau. ya ishe
ki darasi? Ki yi hakuri ki kyale Sabeer ‘a halin,‘
yanzu, sai mun samu maganin matsalar, nan". .
Ta tsuguna a gabansa tana' kuka, ta. ce. . ~
'ibrahim ka taimake" ni, ka ,sama min magani.
Ibrahim: .da rayuwa._ ba Sabeer :gwamma
mutuWa a gurina, ka - taimake ni Naji Deeda' zan
taimake ki, '
Wannan alkawari' ne amma~ kafin nan sai kin.
min alqawarin zaki rabu da »Sabeer,_ki bar
.zuwa gabansa". Ta girgiza kai, "Naji, nayi
alkawari' _'Da kyau, .sannan kici gaba da jurewa.
Kici gaba da addU'a, sannan gobe da safe
ki shirya ‘zamu flta asibiti' tare". ‘
"Na ji, .na gode". . ,
Ta amsa cikin. -sanyin mueya, sannan ta mike
ta' shige ciki ta bude sabon babin kuka
."Inna, ina kike? Yau ina jin kewar ’ ki da rashin
ki 'sosai", _
A cikin gida, Farida da ‘sauran ma'aikatan 'gidan
‘suka yi ta neman Sabeer, har Allah Yasa wani
(security) ya ganshi, yana taBa shi kuwa ya sa
‘ihu Wanda‘ya ja
‘hankalin' Su Farida da sauran. jama'a.ihu yake
.yana tisge-flsge, da“ kyar Farida ta iya rike shi,
ta sa shi a jikinta tana masa "
addu'a tana lallashinsa yana firgicewa
. Hayaniyar ' su‘ ce ta ja hankalin, .‘
Mami; ta :tambayi me ke faruWa? 'Aka ce’ . mata
sabeer ke ta ihu yana‘ ta tisge-fisge, ' haka yaSa
ta flto da ta, zo 'inda suke. ‘ Farida na kokarin
‘jan ‘shi, ‘Momi ta kalle ,su
‘ "Laflyar sa kuwa'? K0 shaye-shaye
ya fara ne? Ya za'a yi‘ mutum da girman Sa
kamar'Sabeer ya.tsaya yana tisge-tisge yana ihu?
Duk abinda za ka sha ka sha dai dai Wanda
Kwakwalwar ka zai iya dauka, ba ka sha’ abinda
yafi qarfin ka ba ka zo kana mana hauka, kana
zubar mana da’mutunci a gaban 'yan‘aiki...". Ya
ishe ki‘Momi". .., Farida ta fada- ranta‘ Bace,
inba za ki fadi Alkhairi 'ba kiyi‘ shiru, baki da
(right) din da zaki Yiwa Sabeer ~ wannan
Kazafin? Nan gidan uban Sabeer ne,ba Wanda ya
isa ya hana shi abinda ya ga damar yi k0 da
,kuwa kece". ‘ , . . Ta yi tsaki ta ja Sabeer: ta yi
(side) dinshi, Momi' ta~ biyota da fad'a da
zage‘-zage .har suka shige ,ciki.- Ta ‘sa
Sabeer a gaba‘tana kuka.
.. =(PleaSe) 'Sabeer, :kar. ka
zama mahaukaci bayan ,da hankalin ka. . _.
(Why‘are you like that?)"
Ya bUde ido ya kalleta, "Sister deeda... Sister ina
jin yunwa, ki kira deeda ta ban abinci, Sister
yunwa nake ji
"Na sani Sabeer, baei in kawo maka
abinCi "Sister Deeda...". _
"Kar ka damu,‘ itama za ta zi Ta fada kamar zata
yi kuka.
Nan ya- runtse ido- yana ~tuno Deedan .da
‘yan'ayin jikinta. Da ‘sauri ya bude ido, ya mike
da sauri- ya nufl inda take, Ya riko ta
"Sister, kar ki'kira ta; Sister, bana. son ganinta'
Ya fashe da kuka. '
Itama tsugunnawa tayi a gabansa tana kukan, ta
rasa abindake mata dadl, ta rasa ya; zata yi da
al'amarin Sabeer.
Nan-ta; mike ta je kaWO masa_ abinci. tare da
ruWa, ta kawo masa. Bai Bata .lokaCi ba ya hau
ci ba ji ba gani, alamar
yana tattare da yunwa mai tsanani. Bayan _ ya
gama ya kwanta a wurin, yana.
"Sister, ki kira min Deeda". - _ Can kuma sai ya
bude ido da sauri,
~ ‘yace. "Karki kira ta, bana son’ ganinta, tana
ban tsoro. Sister, Deeda;." Har bacci ya dauke shi
Yana fadin abu' guda. . , Farida ta sa shi a gaba
tayi kuka har ta. ji» ba dadi, a haka suka kwana.
' ' ‘Deeda a'gidan Ibrahim da Farida ta rufe kanta
a daki ta sha kukanta ta koshi, in ta gaji sai' tayi
ta. sallah’ tana addu'a. Yayin. da Ibrahim ya
kwana a. asibiti bincike game da' ciwon Deeda
tare da Ciwon Sabeer din ‘mai kama 'da tabin
hankali, haka yayi ta Kokari.
Sauran likitocin sun zo- a gobe da safe, ’da Kyar.
ya yi nasarar shawo kansu suka amince.; A
wannan dare sun . yi kwanan wahala, baeci cikin,
bacin rai da
kuma kewa tare da dacin zuciya.
Haka jita-jita ya bazu a BIRNIN GAYU cewa
Sabeer ya ‘samu taBin‘ hankali, k0 shaye-shaye.
Haka yan gulma‘ da tSegumi'da .kuma Wasu
,‘yan uwan ‘suka ‘ , dinga zarya a‘gidan, ‘inda
Farida tayi ta ' fama dasu‘,’ Sabeer kuwa~ ba ta
bari Sun ganshiba, - ' ‘ « - Haka Momi ta fadawa
Daddy Karya da gaskiya, a“: take _ ya kira,
'Farida da Ibrahim don jin' me ke faruwa? Nan
dai
suka- dinga Kokarin karé Sabeer, da'
Boyewa Daddy gaskiyar Al,amarin, don matSala
ceda ba kowa- zai fahimta ba. » Deeda ta yi.
nasarar " ganin
- Kwararrun .likitocin da. Ibrahim ya gayyato
daga gari .daban-daban, tare da .neman
,shawarwarin,'sauran likitocin-da ke qetare. ya
dauki' dukkab‘ wani- kulawar' sa- da lokacin ’sa
ya mayar akan; rashin lafiyar
Deeda', wanda hakan- ya jaWO mummunar;
Bacin rai da rashin fahimta tsakanin sa da Farida,
ta dinga ganin a‘i yayi banza da su Kulawa da
sabeer ‘da take yi ba dare ba rana‘ yasa ta
manta da kanta, . sam ta manta da maganar
shan magani'da kuma (chemotherepy) da’ také
yi, saboda tsananin tsoro da fargabar kar Sabeer
'ya haukace, don yanzu ma ya zama tamkar
taBaBBe, kullum' yana kukan son .Deeda da
ganinta, amma'daga ~Farida tace zata kira ta
sai, ya birkice. 'Hakan ce ta kasance da Deeda,
tana Son ‘ganin Sabeer, amma-ba hali. Kullum
tana cikin kuka da tunani, lokaci “guda ta ’ rame,
tayi duhu, ta fita hayyacinta.‘ . ' ‘ Bayan gwajin‘
da Iikitoci suka yiwa Deeda da sati guda (result)
'dinta ya flto, sun .barshi. ya' dau .lokaci ne
saboda tabbatar» da amsar da zai’ basu dai. dai
ne.’ Sun yi sun'sake duka abu'guda yake ba su,
nan‘ Ibrahim ya fahimci komai.
Farida ya kira tare da_ Deedan 'ya soma yi musu
bayanin abinda ya fahimta.
Ya kalle su duka, yace. "Ina fata za ku- fahimci
abinda zan
fada tare da neman - mafita? Deeda, wannan abu
da ya. fito ya Bata mata .jiki ba komai bane sai
(Allergy)". Farida. ta. kalle -shi ‘tana kokarin
’fahimtar? mé yake fadi? Ta ce. ; -"(Allergy) ne?
Dama mun‘jima da - sanin' wannan, 'amma me
ya jawo shi‘? Tunda yanzu ta bar' kauyen? Mé
yasa‘ya fito lokaci guda?" . Ibrahim :yace,, ‘
"Kinyi tambaya 'mai kyau. _Jikinta kamar yadda
taba fada miki ' ba komai' yake karBa ba, in 'ta ci
abinci da bata so ko' ruwa: zai fito,‘ .haka ‘ nan
k0 kaya ne da jikinta'bai .so ta Sa Zasu _‘fito,
tohaka nan' ko ~jikin da bai karBi jikin'ta ba
yanataBa ta zasu fito.‘ Kowanne da Yadda zai.
fitO a jikinta; "Wanda. ya'fito
mata da farko na Kauyen su ne wanda ya flto
mata kwanaki‘ kuma' ya hadu ‘ da zaman Kauyen
su. da kuma jikin da ya dinga taBa ta samu,
(body contact) da Wanda jikinta da fatar ta bai
so, wanda shi a hankali ya dinga ‘fita. Sannan_
na uku shi ne Wanda ya fito mata yanZu, Wanda
muke. kira' (Sperm Allergy) seminal plasma
hypersentivity". -
.Farida ta zaro ido tana kallon shi, yayin da
Deeda ta ji hankalin ta ya tashi.
Farida (ta 'ce, "Kana ,nufin Deeda tana da
(Allergy) da Sabeer?“
Ya girgiza mata kai, "Kwarai, 'duk lokacin da
Deeda ta samu gogayya da jikin Sabeer, wato
(body contact) za su fito mata. Haka a duk
lokacin da (sperm) din Sabeer ya shiga jikinta, za
su' fito mata a tsakanin lOkaci, .wanda idan haka
ya‘ ci gaba,‘ za ta -iya rasa ranta (each—drop of
sperm from Sabeer means her death)
zai zama tamkar (slow poisoning) a gare ta,ne
wanda zai kashe ta a hankali". Farida ta mike
hankalin ta yai
mummunan tashi. "Kana. nufin ya zama dole
rabuwar
Deeda da Sabeer?" ,.
(File) din ya mika mata wanda yake Kunshe da
(result) din gWajin da suka yiwa Deeda, ya cé, ' '
"
"Komai na‘ .ciki".
Ta kalle» shi, "'Meye mafita? Meye maganin sa?"
‘.
"Har yanzu muna- kan binciken mafltar.’ Akwai
wani babban likita da muka ' yi (appOintment) da
shi, insha . Allah zai nema mana maganin
matsalar. - Kafin nan ya. zama dole su rabu".
Ta fashe da kuka‘,‘ ta ce."Ka Ce kafin nan qanina
ya ‘karasa
haukacewa. .kawai Nan ta juya tayi ciki yana
kiranta
ma ba ta saurare Shi ba.
Deeda, kam tuni ta ~yi mutuwar tsaye a wurin, ta
_fadi,’_ damuwa da tashin hankali ya_ mata
'yawa; Ibrahim din ya rasa me ke masa dadi? A
dole .ya taimaka ya daga ta ya. kaita ciki ba don
ya' so hakan ba, ya kwantar da ita akan gado har
ta farfado. Tana ‘ganinsa ta juya kai, tana wani
irin kuka wanda ba zai'jure ji