jinkirin alkhairi ne
A yadda ta ga Sabeer tamkar' wanda Aka ce ya
rasa komai a duniya, .har side din Momi yaje
neman Dccda, daga karshe yama fita ya fara
zagaye ‘unguwar yana nemanta amma bai ganta
ba‘
wajen Inna ya koma yana mata magiya gamida
kuka akan ta nuna masa inda deeda take inna taji
tausayinsa tace"Sabeer kwantar da hankalinka
deeda ta'na lafiya, taje gidan Wata Kwaggonta ne
bata da lafiya‘zata kwana da-ila gobe zata dawo
. "'lnna Inane gidan? sabeer dare yayi gObe deeda
zata dawo in allah ‘Ya kaimu". . . ‘ ‘ "Inna deeda
fishi. take da ni":
' "A'a Sabeer na gaya maka- zata kula da
kWaggontane shi yasa bata dau Wayarka‘ba. Ka
kwanta ka huta, inta daWo ta ganka cikin
damuwa ba zataji dadiba
' Da .kyar “ta lallasheshi ya hakura ya, ’bar side
dinSu ya.kWanta, ko ruwa ya kasa sha balle
Ahinci
haka nan da kayan’ jikinsa ya‘Akwanta yana
tunanin deeda, haduwarsu‘ da rayuwar da sukayi
a tare. ‘
Wani .lokacin ya yi dariya, wani ‘ lokaci yayi
hawaye. a haka har bacci ya daukeshi.
lokaci
, wannan dare .yafi ko wanne dare wahala da
kunci a wurin deeda, ibrahim da ‘Sabeer-
« *,*‘ ** **‘
‘ . tun da sasSafe Ibrahim 'ya bar Asibiti ya
. daWo gida ya yi Wanka ya shirya. Nan
. » ya leka daya dakin yaga Sabeer.na
kwancd"rabin jikinSa~ a gado rabi a kasa;
dagaganin
yanayinsa ya San shima ya fuskanci daren jiya
"Ya tausaya masa sosai, sabo. da Sabeee bashi
da dauriya da‘ juriya akan' wahala ko kunci', duk
‘girma ko kankantar‘abu bai Wuce yasa‘ masa
kuka ba
Ya': matsa dafda shi yana shafa kansa yana‘
'kallon yadda ya hargitse dare daya, ‘ . "Sabccr‘
ya zama. dole ka jure ka- fuskanci KALUBALEN
RAYUWA. , Rayuwa ba yadda ka dauketA, takeba,
" sannan ya tashe shi, baiso katse masa bacci ba
sai dai ya San sarai Sabeer bai yi: sallah» ba,
sannan karfe goma zasu je dauko Farida a Air
Port. ‘ '
Cikin nutsuwa ya tashe shi 'ya bude ido a firgice
ya tashi da sauri ‘daga ganin yadda .ya tashi ka
san bacCi ‘saceShi ya yi. haka; ya bude baki
zaiyi magana sai kuma ya >fasa, ya nufi Toilet
Ibrahim bai ce maSa k0mai ba har sai da ’yayi
wanka hade _da Alwala ya‘yi sallah ‘ ya shirya
Zai flta. . "sabeer". Ibrahim ya kiraShi._ . Ya juyo,
Ibrahim ya matsa gareshi ya dafashi yace,' "Ka yi
hakuri na San kana fis’hi 'da ni jiya kakira wayata
ban dauka ba, daga qarshena kashe Wayae,
"Sabeer ina da abin yi a Asibiti ne"; " Ba
komai"Ya fada kansa a sunkuye. ' Ibrahim ya
kalleshi ya ce, "Yau ina-Sabeer , dina ya tafi, ba
magana ba great smile, me ya faru?" Fad'awa
jikinsa ya yi ya fashe da kuka. . Me yasa na kasa
jure rashinta Uncle ib ,' Me ta dauki 'kanta,’ ~za
ta tafi ta bar ni?‘Waye'ya ba ta-damar bata min
rai- (Who is she to Spoil my ‘ night)? - ' ‘ ‘ ' ‘ .
Ibrahim ya tausaya‘ masa, sai ~ya daure ya ‘ ’
kau da, maganar
"Ya isa haka Sabeer. Oya shanye Tea dinka, zan
kai ka inda zaisa 'ka manta damuWarka, inda Zai
saka murmusbi". ' '
Ya mike tsaye cikin sauri, "Da gaske' Uncle 1B?
Na koshi,tashi mu tafi (I really need to be hapoy
'- Nan ya.jashi suka fita, idonsa na kan side din
,su Deedi ko' zaiga’ Wucewarta ko giftawarta
amman babu k0 al‘amarta. Nan ya kau da kai
cikin “rashin jin dadi Ibrahim na lura da' shi
amma Sai‘ya share. ‘. Sabeer ya kalleshi' yace
Wai ina zamu je?"
,‘ "Kai kaikam ka jira za-ka gani"; ' Wayae?
Deeda ne 'ta shigo 'Wayar Ibrahim
.amma-sai ya :katse ya saka Wayar Silent. ' Ta
yi ta kira' har ta ji ranta ya yi dubu ya ' Baci,'ta
rasa me ya ke yi- ma ta dadi. Ta fashe da kuka'
ta kwanta da alama’ ba za‘ ta fita aiki ba, kuma
baZa ta koma BIRNIN GAYU ba. Haka Sabeer;
yayita KOkarin kauda tunani a zuciyarsa amma ya
kasa. Ya dauki Waya ya yi ta kiranta amma
kamar jiya yau ma taqi dauka.
Ya'yi Tsaki yayi ya jifr da Wayar ya kwantar dakai
dan site gami da rufe fuskarsa da hannunsa
yana tunani y
ko'wanne motsi ita yakeji, ita ya ke gani.‘
Ibrahin na' kallonsa amma bai. ce masa komai ba
dun ya san ba shi da maganin matsalarsa a
yanzu. ..
Tsaki ya ‘yi ya naushi gaban- motar yaji kamar
ya fashe da kuka... '
’ "Yi'hakuri 'Mallam sabeer karka fasamin Mota".
‘ - ’ Lokacin ya bude-idonsa ya gansu Airport,
Wani irin kara Sabcer ya saka, ya kalleshi. '
"Sister ta iso?" - . Ibrahim ya. yi darin yace Aina
.fada maka you Will bé happy". WayyO Sister". ~
Tun kafinn Ibrahim ya karasa yin parking din
Motar Sabecr ya bude murfin Motar ya fita da
sauri ya nufi inda . zai sameta. Shima Ibrahim
bayan ya yi parking ya kulle Motar ya biyoshi a
baya, ya riskeshi a hanya. . ' to, "Mallam’ basu-
sauko..ba tukunna sarkin suuri. sai mun jira”. "
haka Sabccr ya 'dinga kaiwa da kawowa cikin
kosawa, ya yin da tunanin .deeda~“ya cika
zuciyarsa da kwakwalwarsa' ba,a jimaba jirgin ya
sauka Sabeer sai raba idanu yake‘ Can k0 ya
hangota, tsananin murna: ya .rufesu, ya sa‘ka
dariya mai hade dairin'ihu yana”kira Sister
OyoyO!! itama Adariyar take tsananin murnar
ganinsu, dariya,. "Sabeer. yake yace sistér 20 mu
je Mota, sai' mu yi magana a can hannunta yaja
suka bar gun, Ibrahim ne ya‘ “tsaya ya yi
(Cleaeing) din Kayansu sannan ya taho yana
kallonsu yana murmushi. koba komai Sabeer ya
dan sake" ‘ "A baya suka zauna tare, Ibrahim na
tuqawa yace Yau dai na zama Drive"; Suka‘ yi,
dariya. Sabccr dai kwanciya-ya yi, a Cinyar
farida..Sister nayi missing dinka, sai dai kin dawo
lokacin dana ke buqatarki".Sister zaki laimaka
min k0?" Ba ta. ankara. ba -sai ji tayi hawayensa
na jika‘ta. 'Ta' dago shi da sauri hankalinta a
tashe. '
"Saber menene?"
Bai iya cewa komai ba, sai kuka.
‘ Nan Suka hada 'ido da' lbfahim ta Madubi
Ya' girgiza mata kai alamar 'kar ta yi masa wani
tambaya.
hakan‘ yasa ta fara: lallashin Sabccr kamar
wani_qaramin Yaro har suka iso gida. ' '
Daddy ya fito dakansa ya tari 'yarsa farida tare
da Momi da sauran 'yan uwansu' yana- mai
'murnar ganin 'yarsa.
Sun kasance tare daSu lbrahim ,da sauran family,
Sun sha ‘hira sosai tare-da labarai da ya shafi
Asibiti da' kuma sauran .harkokin rayuwa na‘yau
da kullum.
. Sabeer dai 'na manne da"farida har
La'asar lis‘ Sannan suka Watse kowa ya kama
‘gabansa, lokacin lbrahim ya samu damar
kiran'deeda a Waya, duk’da tana . cikin fishi da
shi amma‘ .tana "matukar son magana dashi don
maganar Sabéer na cinta har yanzu
‘ibrahim ina‘son' magana da kai"..Ta fada cikin
damuwa
‘ "Me yasa ka ke min -haka, baka daukar Wayata
kuma ba ka kirani 'ba, mena yi maka Ibrahim?" ‘
Sory Deeda ina da abin yi da yawane ‘amma dai
yanzu zaki iya samuna ‘a ,BIRNIN ' GAYU a Side
dina saiki saiki fadamin abinda kikeson fadamin
din
"ina nan zuwa‘ yanzu".‘ Ta fad‘a cikin zumudi'da
murna. _ .
A cikin 'minti kadan ta shirya tana ‘ Allah-Allah
ta isa. . Sabeer ,ya kasa zaune ya tashi ya nufi
Bangéren su Deeda' amma har yanxu. ba tata
dawoba; ” Inna ranta bai mata dadi ba
‘ mai yasa Deeda ke gudun Sabeer? ya Fita ya
nemi' wani Wuri inda ba jama'a . 'ya je ya zauna
ya hada kai da guiwa, duniyar tai masa zafi ya
rasa me ya ke masa dadi, zuciyarsa ta dinga yi
masa kuna
“ a wannan halin Farida ta sameshi. Sabccr ya
dago kai'.
'"Meke faruWa’da kai haka?" , . ‘ Ya girgiza
mata‘kai"Ba komai". , ' ' Taja hannunsa. . TaShi
Sabccr'm mu shiga ciki ka'fada min méye
malsalar, ka Sister dinka‘?" cefa 'har daki suka
shiga Ibrahim .na jinsu, ta ~dago kansa.‘ . ~
"Fada min me ne ne damuwarka?" .,
hawaye'ya'gangaeo masa ya‘ ce "Sister, “deeda
Sister nayi kokarin in'mantata na kasa". -deeda"
Farida ta maimaita' sunan _‘ Ta ‘ yi murmushi ta
kalleshi ta -ce "Kyakkyawa ce?"Ya gir‘giza ma ta
kai alam‘ar. a’a.‘ classy ce" Yasake girgiza mata
kai. , , . ,Ta yi. masa kallon mamaki
" ya tsuke fuska'yace"No Sister, amma duk da
hakan Sister, deeda ce rayuwata
Sister ki taimaka min tun jiya ban ganta ba.
duk da inason‘ ganinki da
dokin son ganinki amma da ki ka zo na kasa
murna ‘ . na‘kasa control din 'kwakwalwata
Shiru tayi' tana ‘kallon yadda Sabccr ya yi nisa
cikin soyayya, gaba daya ya canja mata kamar ba
Sabccr din data sani ba
"Deeda"; Ta fada sunan a ranta
Ta mai da~ kallonta kan lbrahiiri,_‘data lura
. shima yana cikin damuwa da matsala. Ta sake
kallon ‘Sabeér. ‘ _in . Deeda ce damuwar Sabecr,
to shi kuma Ibrahim fa? :sister Sahccr ya katse
mata , tunani. "Siste zaki bani deeda‘?" Ta yi
murmush. - . . ,"Saheer Deeda mutum ce ba Kaya
ba ita keda ikon. bawa'kanta-abinda ta ga dama"
' ' "
tana 'kula da ni,‘ kayana, .Side dina, ta dafa min
Abinci.
Sister har Karatu tana koya min, tare muke karatu
a wurin Mallam. .
Sister ko a office ita ke,kula dani,-'.she take care
of my .world everything; Sister- dole in so
.deeda.’ Sister Deeda abar‘ so ce.
Sister, kullum ina Cikin farir ciki bani, da matsala,
(she made my: world beautiful) yanzu _ kuma ta
gudu ta bar ni.‘ SiSter ya zan yi‘?" zata daWo
Sabccr, kar ka damu, zanje inga Dccda, Zan fada
mata irin sonda kanina ke mata, zan‘iya ka
komai,‘ donka samu abinda ka keso,zaka sameta
Na. gode Sister"; Ya fada cikin tsananin murna. '
Ta yi’masa murmushi. ~ "Kwanta' ka huta donka
gaji da, yawa".; Nanta dinga, lal‘laBashi tana
kwantar masa da hankali har ‘Bacci ya daukeshi,
sannan ta fito daga dakin ta samu .lbrahim a falo
yana Waya, deeda ya ke ,fadawa’«inda ya 'ke ta
sameshi. ‘ "Ibrahim". Takira sunansa. . ‘"
Ya juyo dasauri ya‘ nufota tare da batA
kyakkyawar runguma ba tare da ya ce .komai ba‘
itama rungumeshi .tayir sOsai. na tsawon lokaci
sannan ya ce, "Yayata nayi ' mising dinki sosai'
' Ta’ qara bashi kyakkyawan tace Ni kuma na yi
‘missing din mijina sosai, 'sannan kanina". . Ya Yi
murmughi ‘yace."Nima na yi rashin‘ yayata-
kuma matata. Baki san‘irin rayuwar kewa da
kadaicin da nayi ba tare da keba, ’baki san
.yadda rayuwa tayi min wahala da? kunci a
kwanakin nan ba, rashinki kusa dani ba qaramin
wahalar dani yayiba tunda kika zo na ke son
kebancewa dake in jiki ajikina amma jama'a sun
hana' yanzu na‘samu. Dan Gidan Sister yayi
bacci‘?" ' Murmushi ta yi tace 'Yanzu dai gani’
kwance 'jikin kanina Mijina, gaya min dukkan
matsalarka ina‘ tare'da kai yace
: abinda zan fada miki shine ina' sonki Yayata
Dagake ba.wata,a zuciyar ,Ibrahim wani
kyakkyawan kissing ta Kai masa sumba
‘ kafin tai sa,ar hada bakinta da nashi sukaji
karan faduwar tire a tare suka juya don ganin
mene ne.
Deeda ce tsaye a wurin ta zaro ido baki bude
jikinta 'ya‘.hau‘ rawa. Wayar hannunta ya fadi
'gumi Mai zafi ya_‘dinga tsiyaya a fuskarta,
numfashinta ya soma neman daukewa;
‘ .wayyohhhh Allah na ni deeda na shiga uku na
lalace
"Wai dama Ibrahim na da aurc, kuma dama farida
yayarsa ita ce Matarsa‘? Wayyo ni deeda dame
zanji
Wani irin sonshi 'da tsananin kiShin Farida taji
sun lulluBeta,~ lokaci guda’ taji wani abu ya
tokare mata zuciya, idanunta suka saka sukai
ja.jir
deeda Ibrahim-ya kirata. "
Hmmmmmmmmmmmmmm
yau ya kamata ace na kammala muku book2
dinnan Amman me?kunqi ban hadin kai DA
ah shared a profile .
birnin gayu
chapter13
'Dedda". Ibrahim ya kirata. ' "Shigo mana’Da kyar
ta iya daga kafarta‘ta shigo 'falon. ' Ya yi
murmushi ya ce'_"Kinjini Shiru k0? Ina 'basu'ga
zuwan Yayatane shi yasa muka kasa haduwa.
Wannan ita ce Yayata’ farida kuma Matata rabin
rayuwata, Sister din Sabecr da ya keji da ita". da
kyar ta iya bude Baki na rawa tace"Ina yini‘.’" ‘
Lafiya lau Deeda".ta fada hade da dariya. ~ Taja
hannunta tare da cewa, "zo in kalleki da kyau
Deedan Sabeer Nan ta sunkuyarda kai-
tana‘kokarin hadiye kukan da ya'ke kokarin kufce
mata" ‘ farida tace"'Sabeer baisan kyau ba da na
tambayeshi kinada kyau yace a'a. Deeda na
naji labarinki ‘a bakin Sabccr da Ibrahim, Ina yi
miki godiya gareki sosai kin kula da Sabéer da
Ibrahim duka, na ji labarin ma kece. (Suctarey)
dinsa kina taimaka masa SOsa‘i.
- Maganar gaskiya‘~ Sabccr.yana‘ matukar
buqatarki just imagine Likita da zama business
man kinga k0 hanya basu hada ba; amma sabo
da tsoron Asibiti da'Sabeer yake ya dage a
Kamfani, Thanks
deeda‘ta sunkuyar da kai, hankalinta ma ya yi‘
nisa, batajin mema take fadi
"Dccda". Ta dafata
Ta mike da sauri; tace Inna na‘ nemana". ’ ‘ .
bata saurari 'me zata ceba ta fice
‘Tana fita waje ko 'ta fashe da kuka mai
karfinngaske; lbrahim yabita da kallo yaji tamkar
ya bita amma ya kasa faridan ta lura da halin'da
ya shiga, sai___‘dai bata ce maSa kOmai ba
‘ A lOkacin ‘Sabccr ya lura yace, "'Unclc ib kamar
muryar Deeda. naji yanzu'? Sister Deeda tazo nan
yanzu ne’?" . .
eh yanxu ta fita
Nan ya fita da‘ gudu ya bita yana juye-juye ko
zai ganta. . falon ya yi tsit, Ibrahim ya kalli farida
yayi murmushi "Ina; zuwa". . ' . "To sai ka dawo
Bari nima in shiga ciki in yi shirin Sallar
Magariba". _ ~ .- ' . .
Deeda -kuwa bayan fitarta ta nufi can wani _
’lungu ‘inda ba _jama'a.ta durkusa 'a’wurin tana
wani ‘irin kukan bakin‘Ciki da Bacin rai da
karfinta kuwa, saboda Ibrahim ya mata» bazata;
tayi niSa cikin 'sonsa,. dukkan' wani- burinta,‘
Mafarkinta 'da. tunaninta na Ibrahim,ne a
matsayin ABOKIN RAYUWARTA, mutumin da .bai
taba~sonta ba,’ mutumin ,dabai ma san tana yi
ba,-yana~da' Matarsa da ya ke matukar so
batada waje 'a zuciyarsa ,da rayUWar Ibrahim. _'
"Wayyo Allah! _Y'a zan yi in‘ cire Ibrahim: a
zuciyata?" Deeda me ya.samek‘i ki ke kuka‘?’
Daman: nasan nan zan sameki
Dccda me ya sameki?" KI yi shiru ’.don
Allah'
Saheer ne, shima ya durkusa a gabanta kamar
zai ma ta kuka, ganinta a wannan halin ya daga
masa hankali fiye da wanda ya ke Ciki.
"Deeda mene ne?" ‘
Nan yakai hannu zai share mata hawaye ta bige
hannunsa. . ka Kyaleni bana so Ta fada Cikin
daga murya'.
"Kuka na ke son yi,.kar ka yi kokarin tsai dani
. "Sorry". 'Ya fada cikin sanyin murya. - ;"'Yi
hakuri _ ba' Zan ‘sake hanaki ba, kiyi‘ kukanki da
karfi tun da kina so ba zan hanaki va", Nan kuwa
_ta kara fashewa da kukan, kukan bakinciki,
kukan takaici -Yasata a gaba yana- kallo, ya rasa
ya zaiyi, kawai shima sai ya soma tayata kukan.
haushinsa ya kamata ta tashi zata tafi, ya Sha
gabanta. "Deeda na miki laifi ne.’ . ' Nina saki
kukan Deeda‘.’ Ki' yi hakuri deeda l like u kukanki
na daga min hankali"'.— "Sabeer ka‘kyaleni .da
a'bin da ke damuna", "'Meke damunki Deeda?" . .
' "Nayi rashine na yi rashin wan’da na keso, na
fahimci bai taba sonaba yana da Mata
yau na fahimci ‘kuma bani da 'fili a zuciyarsa da
rayuwarsa, don haka na ke yiwa kaina kukan
halin da ‘na tsinci 'kaina". .- ,Sabeer-ya kalleta. a
rude hankalinsa a tashe ya cé,’ "Amma Deeda ai
ina
"sonki...
‘ deeda _na., fada miki kece rayuwata deeda Aure
na keSO mu yi har [htha S-na fada maka "Sabeer
bana sonka - Ta kalleshi "Sabccr ba ka fahimci
'me nake fada bane? Na rAsa’ wanda nake
s0,hakan ba ‘zai sa in auri wanda bana so ba.
Sabccr na fada maka ban taba
sonka ba, na fada maka tunda kuma yanzu ma
na maimaita. Ibrahim shi nakeso ba Sabeer ba".
Dccda kar ki yi' min haka Dccda me nene
ba kya so a halina in canja
Babu Sabccr, your are a changed Parson shi
ya sa nafada .maka' gaSkiya,‘bana so in
ya‘udareka.
don ina ganin girmanka da mutuncinka, amma
‘bana sonka, don haka‘ka kyaleni please na
rokeka
ka rabu dani bana sonka".
‘ ,tana gama fada ta- wuce zata karya kwana
kenn suka hade da"lbrahim,»yaYin da Saheer‘ya
kasa koda
motsi, maganganunta sun tada’ masa hankali.
haka ya dinga jin sonta yanzu ya fara jinsa sabo
a ransa. Ibrahim ya tareta‘. ‘ ' ' ‘ "’Meye haka »
Deeda? Wannan wane ’irin magana naji kina
fadawa Sabeer
- Ya’ ma za a yi- kiyi tunanin haka ni’ 'dake? Kin
san tsakaninmu ,mutunci ne tsakaninmu, Likita ne
da marasa lafiya".
kwarai”. Ta amsa masa cikin’ takaici. . - 1 "Yama
za a yi na yi tunanin 'haka tsakaninmu k0? -' ‘
Saboda ni bani da Zuci'yar son ‘Namiji k0, sabo
da ni ba mutum me. rai bace
' ‘_ Lokacin da'na ke tare‘da kai. na ke yin duk
abin da kace baka tambaya me yasa na .keyi ba,
lokacin da na jure duk wahala da wulakanci sabo
da kai, duk baka tambaya me' yasa ba sai‘yanzu
da na ce ina Sonka za ,ka ce me ya sa‘? -
Ni zan tambayeka me yasa ka yi min haka Mai
yasa duk 'tsawon lokacinnan da’muka yi da kai
ba ka' tabaa fada min kana da Aure ba;? ‘
, ” Baka fadamin farida Yayar Saheer Matarka
bace meyasa kamin' haka?
Ka bari na zolayi kaina, na‘ yaudari kaina, na za
ta kaima za ka soni, na dasawa zuciyata sonka,
ya ka keson in yi Ibrahim?
Ta fashe‘da kuka. Ya ji tausayinta sosai, amma
sai ya daure ya yi ta maza ya Bata rai ya ce, "Ni
ban taBa kallonki da haka ko daukanki a haka ba,
don haka ki yi saurin cireni a ranki"; ‘
Ya ja hannun Sabeer.
"Z0 mu tafi Sabecr";
Kuka ya ke, ya fada jikinsa.
- "Uncle 1B me ya sa.ba ta sona sai kai? Me
yasa Uncle IB, ina son Deeda." ' , ’ "Na ji Sabecr,
zo mu tafi a yanzu Deeda na cikin fishi ne in ta
huce sai mu dawo mu yi magana a nutse. ’
"Ba sauran magana a tsakaninmu”. Ta fada cikiu
tsiwa
"Kamar yadda kace in cireka a zuciyata, ka
fadawa kaninka ya yi saurin cireni a nasa zuciyar
tunda na rasa Ibrahim ba zan taBa auren wani
ba, haka‘ba zan taBa sake‘ son wani ba, a rayu
har abada a haka, dama can haka na ke rayuwa,
zan koma inda na fito
Jin haka ya sa ya juyo ya kalleta ya ce "In zaki
iya tunawa dama ba ni na kawoki BIRNIN
GAYUBA
ba, Kaddara ce ta hadamu a Gidan nan, don haka
kima kanki adalci..
Kiran sallah ya katse masa maganar, ya ja
hannun Sabeer. -
'zo muje Masallaci". '
' Bai masa musu ba ya bishi, 'sai dai' ya juyo
yana kallon Deeda tana tsaye .hawaye na zuba a
idanunta, ya ji zuciyarsa kamar. wuta'
Sabee‘r ya dinga jin sabon sonta mai Karfi na
shigarta Haka ya dinga yi ma ta wani
mayataccen .KALLON so har suka bulle
.; MasallaCi suka wuce'kai tsayé'"suka bi Jam'i,
ya yin da Deeda ta. koma ciki da tsananin' fishi
da kunci da kuma Bacin' rai.
Bayan ta idar da sallar ta kife kan Sallaya tana
wani irin kuka tana addu‘o'i tana neman dauki da
saukin zuciya a wurin Ailah. '
Inna ne tazo ta eungumeta tana bata baki da‘
lallashi. ‘
Bayan Ishsha Ibrahim suka koma- ciki tare da
Sabeer yana, riqe da hannunsa. ‘
Farida ta‘taresu Cikin murmushi da dariyarta tace,
"Kun shigo? Yau namana girki da hannuna zamu
hadu mu ci kamar yadda muka saba". '
Gamin yanayin ,Sabeer ya sa ta fahimci .abin da
ke. faruWa, sai dai ,ba ta ce masa komai- ba, sai'
matsowa kusa da shi da ta yi ta ja hannunsa tare
da ja masa Kujera ta zaunar da shi’ta sa masa
Abinci.‘
"Sabeer yau Sister ta ma ka girki, fara ka fada
min ya kaji? Bari in‘ -je in kira Daddy yau tare za
mu hadu mu ci Abincin harda Momi'
Nan ta fice ta barsu; Ibrahim ya sa masa ido ya;
rasa ta ya zai bullo masa har yaga gara ya yi
kuka dayin magana ‘akan wannan shieun nasa,
Allah kadai ya san guguwar da ya binne a
zuciyarsa. ‘
Ya zura masa ido a ransa yace, "Sabeer ba ni da
abin da‘ zan maka yanzu sai. dai ka yiwa‘kanka.
Shigowar Daddy _da