x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 22 - BIRNIN GAYU

  • 63001 words
  • 66000 words
  • Out of 99560 words

Category: Love Stories

Views 175

09 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
cinyar. ta, ya' dunkulé guri guda
ya kamakai, 'hakan'yasa ta gyara masa rufara,
ta' cire hular tana' matsa masa kai (massage)
'da kuma gefe da gefen kansa har bacci ya.
dauke_ shi yana kankame da ita. Haka ta dinga
kula da shi da kowane motsi nasa, ta dinga
daddanna masa- jiki har itama bacci‘ mai nauyi
ya dauketa; - . Tabbas Deeda , tayi laushi daren,
kula da miji irin Sabeer ba wasa bane, saboda
Sabecr irin mazan' nan ne da Bature ke kiran su
da' (giant) sai-dai bata yi wahalar banza ba, don
kuwa Sabeeer ya samu sauki‘
Dukkan. Su basu farka ba Sai da gari ya yi baske,
Sabeer ne ya fara bude'ido ya ganshi kWanCe
jikin Deéda, ta rungume shi da kyau. ‘
. ’Ido ya Zuba mata yana kallonta,‘ ya yi
murmushi ta're da. karé shigéwa jikinta.
"Deeda, me yasa ba‘ za ki bari' mu rayu tare'a
haka ba? In kasance tare da ke har abada? Ya'
zama kownane motsi zanyi inji ki a jikina?" . ~ .»
‘ -
Haka ya‘ - sa mata ido, baya ' ‘ko KWaKkwaran
motsi don kar'ta tashi , Bai tashe ta ba har Sai
da ta ,tashi don kanta, ta ci karo da fuskar
Sabeer‘ya sa mata ido, haka’ kawai ta" tsinci
kanta da 'masa murmushi; Sai kuina ta yi saurin‘
janye shi a jikinta, ta mike da sauri, sannan tai
masa ya jiki? Bai bata amsa ba sai kallon ta da
yake, yasamata ido
‘ Ya'miKe ya nufe'ta tare da kai hannu yana
"shafa fuskar ta 'tare': da saman qirjinta, ya ce ~
"Tsarki ya tabbata ‘ga Wanda ya ‘Yi wannan
halittar". ‘
Sai lokacin ta lura: daga ita sai dan shimi ‘da
tsayin sa bai wuce cinyarta ba.‘ Nan ta yi saurin
kankame jikinta tare da zare zaninta da-ke yashe
a Kasa, 'ta yi saurin daUrawa‘, sannan ta Zari
hijab dinta ta saka, ta fita da_sauri. Ya bita da
kallo, sannan ya zauna ya lumshe ido yana jin
wani sabon sonta da sha'awarta na shigar sa.
Gaba daya .ta gama‘ruda shi,‘ a kullum shi Deeda
yake so; halayyarta da yanayinta, da fuskar ta,
amma yau ya ji yana mugun kaunar Deeda‘da
sha'awar ta. Hakan ya sa ya Kara tabbatarwa‘
da kansa zai iya jure'komai don ya rayu tare da
Deeda. _ ‘
' Gaba daya jikinsa ya mutu, ya ji ba ya son yin
komai sai‘ dai ya kWanta ya yi ta tunanin ta.‘
A hankali abinda ya faru a daren jiya ya dinga
dawo masa. 'Murmushi ya dinga. yi yana sauke
ajiyar ‘zuciya da numfashi mai
hade da zafin so da kauna, tare da tsananin
sha'awa. " _ '
Hakan ya faru da Dceda, ta_f1ta ta tsuguna a
rumfar gidan zuciyarta na harbawa .da Karfl
tamkar wacce tayi tsere. In ta rufe ido gogayyar
ta da Sabccr ta ke tunowa, yayin da take jin
shafar da ya mata a yanzu.har cikin ranta.
Wannan ya saukar da rudani tare da bakon yanayi
a zuciyar ta. ‘
"Deeda?" Inna ta kira sunanta. ' ‘
Ta mike a firgice
"Lafiya ki ke zaune a nan da sassafen nan? Ga
ruwan zafi can na hada ko'kuna da bukata". '
Deeda kanta sunkuye ta ce, "To".
Innan ma- wucewa tayi ba tare da ta tsaya mata
dogon bincike da tambaya ba.
Da sauri ta mike ta hadawa Sabcer ruwan wanka
da alwala, 'ta'nufi dakin.- Ba ta yarda sun hada
ido ba, ta ce
"Ga ruwa can inza ka iya waka, don na ga da
sanyi’. In wankan zai maka wuya
yanzu Sai kayi alwala 'kawai', sai ‘ka hanzarta
’don mun makara sallah.". Kafin ma yace wani
"abu ta" fice da sauri'murmushi ya yi. ya mike,
ya fito.' Ya: lura da wani Sabon salon jin kun'yar
Sa data fara. . ' " ‘ " "Duk da dankaren, sanyin da
ake bai hana . shi‘ yin wankan ba,’ wannan ya'
bawa Deeda "damar dawoWa ta shiga ta tattara
dakin, ta gyara tas, ta ciro; masa kayan ‘da zai
sa, ta tattara. masa kayansa da ya ‘watsar, . Ta
girgi‘za kai, "' "san yaushe Sabecr.zai.
koyi’tattara kayan sa da kula Nan ta ‘fita da su
don wanke'wa. _. ‘ _ ’ Bayanya fitone-‘ta-samu
.damar shiga tayi ‘nata -wankan hade da alwala.
A daki kuWa .Sabeer ya, lura da yadda Deeda ta
kintsa’dakin hatta salla‘ya da kaya tare da’man
da ‘zai shafa .duk ta ciro masa.
sauri.
Kaunarta Ya Kara ji ta ratsav shi, yace "Deéda
daban kikeda sauran, kin can can ci ‘a jure
kOwane irin wahala da matsi, da'kowane irin
yanayin rayuwa_akan.ki'.'.' ‘ ‘ ‘ _. . _Bayan ya
kintsa ya _._”fito don 'gaida Inna,~ a'kicin ya
Same ta tana; 'kokarin hUra wuta. Nan ko ya sa
hannu yana taya ta, Inna, tace. ' . ’ .‘a.a sabeer
wannan 'ai ba aikinka bane, fita- ka jirano yanzu
zanfito", Ya yi dariya, ya 'ce, "Inji waya ce ba aiki
na. bane? Kece ma‘ za'a‘ ce. ba aikin ki ba, kina
gani na sabon jini,‘ idona lafiyayye, ke kuwa’
'idon irin na tsofaffl, duk ya 'zama. maneji".
Ya‘fada cikin zolaya. . “ Ta yi dariya ta ce, "Wato
abin naka ma harsa.zolaya ,ce, ko? To
idanun'nan nawa' ,da kake ' gani. sun nake garau
suke sunfi naka karko.ku yaran ‘yanzu meye-
naku. me karko da kwari? Nifa’ I'nna ban 'yarda
ba. idon Deeda
kuwa kin san ba mai irinsu a duk duniya, ita kadai
Allah .Ya. yiwa baiwa da ‘irin Wannan idanun. Ki
tashi kawai' ni zan hura". . ' Nan ya: dage‘mata
sai da, ta tashi, Inna tace. _ "Yaur naga dan
baqon yaro, ka zata hura wutar'wasa ne?" ' .. , -
‘ Ya jata waje, ya fito da, ita, ya kaita. rumfa,
yace. ' - . zauna ki huta". ' ‘ A ' 'DOlenta ,ta,
zauna, "ya dawo yana ta' fama agindin murhu da
hayaKi, idanun nan kuwa sukawyi jawur, ga
hayaki‘ da ya tuenike kicin- din.a wannan halin=
Deeda ta zo ta same. shi, ta zura masa idotana
dariya. Tace, "Hura wuta‘ba‘cin tuwo bane
malam'Sabeer". , Ta matso kusa da' shi, ta
sunkuya tana kokarin hura wutar, 'ya ture‘ ta Me
kika maida ni?" 5 ‘- ' Ban mai ,da kai komai-ba,
yanayin ka ne ya nuna
Ta kalle‘ shi, "Ka ga idanun ka kuwa
_ Dago idanun nasa yayi ya zuba-'mata
a cikin nata ‘idanun. Gabanta ne ta: ji ya
tsinke, tayi saurin kau da kai, ta fltagaba
daya ‘ta rikiCe. Ta rasa me yasa idanun' Sabeer
ke fadar'mata' da gaba:
_ Murmushi yayi, ya ci gaba da flflta wutar, sai da
ya hura ta kuwa' sannan ya flto yana tari,
~idanun'sun kada suna hawaye. ‘ -.
Inna ta mike? cikin rashin jin dadin halin da yake,
ta ce. ‘
"Kaga yadda ka mai da“ ’kanka k0 Sabeer? Ba ka
bukatar kayi wannan abin". Ya ce, AuMe yasa‘ba
zanyi ba? Akwai’ bukatar, in taimaki Inna ta,
yanzu lokaci» ne da za-ki ‘huta; Fada min‘wanne
aikin ‘kuma zan sake ‘miki?" "
. .Ta yi~ dairya, "Sabeerba ka da dama".
_ Kicin dinya' sake binta; ‘duk, abinda zatayi sai
ya karba ya taya ta, ko suyi tare suna 'hira' suna
dariya tare, Deeda' ta .sa musu .ido‘tanakallon
su tana murmushi, ta, kasa
daga idonta akan su, musamman Sabeer din dake
kokari‘n yin abubuWan da’bai iyaba. Yadda yake
ma Inna; da 'irin_ kulawa" da dariya da yake. sa
‘ta yasa ta tsinci kanta da jin Kaunar. sa a Inna
itace komai nata a ‘rayuwa; don haka duk me_
kaunar Inna. masoyin‘ta ne? ‘
Idonta na kansu harta‘ shiga daki, ta dauki jakar
ta tare; da hijabi, ta cewa Inna‘zani wani wurita
Zan dawo yanxu
Inna ta kalle ta, "Bani za ki tambaya ba, mijin ki
ne zai iya baki izinin fita".
»Hakan yaSa' Sabeer ya fara murmushin tsokana,
'yana‘ 'kallonta' tana' kau‘ da 'kai,‘ amma sai‘ da
yayi .nasarar hada ido da‘ ita’ gami da daga
mata gira,‘ yace
' “(i will do Anything .for“ my Decda) _na baki
damar zuwa duk .inda.-kike so (I .truSt you) na
yarda dake Murya'KaSa-kasa tace
Na'gode":Ta'fita ‘yayin da ya ‘ci gaba da hira da
lnna, tana bashi labarin Kauyen su,~ da
~yanayin rayuwar su. Duk wani aiki kuwa da
'zatayi tare.‘suke yi, k0 ya mata. Hatta aikin
furar ta .tare. Suka. yi,-" yayin .da ya dauko
(camera) dinsa yana ta daukan ta hoto. _tare da
zagaye cikin Kauyen yana daukan duk abinda ya
burgee shi; - . ' ' ' _ Bayan ya dawo ne ya-samu
lnna ta dama kunu tare da masa"yar tsame, nan
ya zauna ya' soma cin nafarantin nata, yana
santi.‘ Ya .sha’ kunun ma yakoshi sosai; Innan'
ta masa- ‘dariya, yayini da-take masa‘ addu'ar
fatan alkhairi, a zuciyar taAshi- da Deedan. Ita ta
San. duk duniya ba za a samu me son Deedanta.
kamar Sabeer ba. Haka nan ta lura Sabeer na ,
da 'wasu Boyayyun halayen kirki wanda sai ka
zaunada shi neza ka fahimta. , ' '~ . -Deeda
kuWa tafiya' tayi sOsai‘ da ~kafa ta' ' jé kaSuwar
dake: gaba' da kauyen 'su .kadan, Wanda a
nan;-"akan',samu-abubuwa' ’ sosai fiye da,
kasuwarkauyen tasa. A nan ta ’. dauko yan:
sau‘ran kudaden‘ta ‘da'take- ‘da su. ‘ «.ta yiwa
saber; siyayyar'irin abinda ta san zai?"
bukata, sannan ta kama hanyar‘dawowa. " _ A
gajiye ta iso da kaya ta same su~ a» filin gidan,’
Sabeer ya sa'Inna tayi'. gaye yana ta daukan ’ta
hoto tare; da yaran anguwan sai .hayani'ya
Sukeyi Innan‘ " ta kalle’ta daga inake na
ganki 'da kaya haka‘?" ; Daki ta ja Innan‘ta‘na
nunamata, inna na yiwa Sabeer cefanene, tunda"
na san' --Wahala cimar, abincin Kauye,‘ zai masa
kafin ya 'tadi, sai a ‘ dinga masa amfani da Su".
Gidan .sauro _. ne tare. da wani madaidaicin
bargo sai -kayan (tea); ruwan, sha na tuba, wato
SWan "da Abincin ,kwali kamar .su (c0rnfleakés)
da makémantan Su” tare da'flask, Hate din‘cin
abinCi'da kula,’ ' tare'da cokula. sabulu Dettol,
sai dankali da ~ - - sauran tarkac'e dai.. - Inna
ta yi murmushi, ".Gaskiya kin kyauta Deeda,-
kiny'i tunani mai kyau". Saber da'ke ,tsaye daga
nesa yana
ya‘ ’kalli Inna, Ya kalli Deedan' yace
"Inna, , bana ’_bukatar _ wannan abubuwan. ba
sai kin min wadannan. abubuwan ba...f'. 1 ' = , ‘
1g"? pe, *"Nasan- dadin maganarka Sabccr,
tunda na saya ba’ za'a ‘yi aSarar‘su Ba,— sai dai
a kori gaba".
' Yace, "haka ne Inna,‘ sai dai tare da ,ku za mu
hadu mu cinye _su ‘ba ni daya ba. Sannan da
‘sharadi: ‘zan maidawa ‘Deeda
~ kudinta da ta kashe, saboda hakKin cinta da
Shanta da’ nawa duka a kaina yake. Wannan
nauyina nane bana Deeda ba,_ tunda ina da halin
yi ba sai tayi ba".
. " Inna tayi dariya, "Allah Ya maka,
albarka", , ._._ '
‘ Nan ta; tattara' kayan ta fita da su, lokacin
Sabeer ya mai' da kallon .sa kan
Deeda, ta yi godia ta kau da kai.
. Muemushi yayi, ya matsa dab dai; ita tare da
dafa haunta ', ya ce
"Deeda‘,‘na gode‘ da kulawarki 'gare ni, na ji dadi
kwarai, saboda 'hakan ya~ tabbatar min da
ceWa, kin bani .damar ‘zama. kusa da ke, kin
bani damar "zama. kusa da abinda'nake so,
zama kusa da abarkaunata, farin ,cikina, nutsuwa'
ta‘ da .kwan'ciyar hankalina (Thanks) Deeda, ina
So ki 'yarda dani, ~zan iya (managing) zan iya
rayuwa a Kauyen nan kamar yadda ku ke- yi. (I
swear to Allah) Deeda zan'iya‘cin duk abindaza ki
ci, zan iya shanduk abinda za ki sha ~ko‘mai
'dadin sa komai rashin sa.- Haka zan iya
ray'uwa a duk indaki ke'rayuwa". " ‘ A hankali‘
ya. jawo ta jikinsa _ya rungume ta'sosai. ' "Indai
kina tare. dani, kina "kusa dani, tObani da sauran
matsala"
_ _ Lumshe ido taYi tana. Shakar KamShin
jikinSa; ta» ‘tsinci 'kanta da kwnaciya akan
faffadan Kirjinsa tana sauke ajiyarzuciya, ba ta
ankara ba sai bakinsa ta ji'anata.- : .
«Ras Kirjinta ya buga, ta yi saurin
bude ido tare da janye ~jikinta daga nasa, ta fita
daga dakin dasauri,’ ta bar gidan ta nemi _ wani
'gindin bishiya‘ ta Zauna tana sauke numfashi ‘ ‘
' - ' ' Haka rayuwar Sabeer, ta kasance a .
Kauyen su Deeda, har ya saba .da mutanen
Kauyen, da‘kuma rayuwar garin;Inna koya. mai
da ta koman“ sa, dUkkan hirar’ sa ‘da damuwar
sa ita' yake‘ fadaWa. ,Deeda kuwa kwana' take.
kula da .. Sabeer, dukkan tsawon dare haka za ta
dinga .kaiwa-da kawowa, wani lokacin ma bacci
ke_ sace ta . a dakin, hakan yake 'bashi damar
kuladaita._ , ~ ‘ . _ A duk lokacin‘da 'Deeda ta
tuna da (body contaCt) dinta da ,Sabeer sai
gabanta ' ya fadi, ta ji hankalin ta ya tashi. _
Haka nan duk rintsi ba ta bari ‘su hada 'ido
saboda‘ a duk lokacin da‘suka hada' ido ,_
irikicewa take',wannan idanun nasa suna bata
tsoro - tare da wannan shu'umin mumushin. ’
nasa mai; dasa mata‘ tunani, a cikin zuciyar ta.‘
Bayan wannan dare abubuwa da dama ‘sun canja
a rayuwar ta, zuciyar.‘ ta da kuma' jikinta. ‘
Abinda‘ 'ta lura ya kuma daga mata hankali shi
ne,~ yadda fatar'jikintaja soma canjawa kamar
da abinda ta rabu da_ ' shi 'tun jimawa, ciwon da
ta manta ma da shi taga ya far'a daWowa
kadan-kadan, sai dai bai yi yawa ba, amma ta ga
alamar sa. Wannan ba- karamin daga, Hankalin
Deeda ya yi ba, sai, dai ta Boye ba ta fadawa'
Inna ba, saboda tana iya matsa mata su koma
Kano ' asibiti, Karshen, ta” kuma BIRNIN GAYU za
su koma, ‘ don ita.’bata buqatar hakan ‘ Sabeer
‘yakanyi tafiya mai nisa ' da Kauyen kafin ya-
samu (Network)? ya kira mahaifinsa a waya'. A
nan ya fada masa cewa suna nan cikin Nigeria,
ba su bar qasar ba, suna zagayawa Ya tabbatar,
masa-da shi ,da Deeda duk suna lafiya, sannan in
lokaci ya
yi za su dawo. Yakan yi dariya ya sa masa
albarka. ‘ .
Haka yana waya da Ibrahim tare da Farida.
Ibrahim din ya sha tambayar sa me ake ciki?
Yaushe za su dawo? Ya kuma) yake fuskantar
rayuwar Rauye?
Amsar dai guda daya ce shi ne ba ya fuskantar
.wata‘ matsala’, kuma insha Allah zai dawo tare
.da Deeda. Bayan shi ba wani abu da yake fada
musu. ' ‘
Farida ce tasa Ibrahim a gaba cewa dole suzo su
duba Sabeer, sai dai ya kan lallashe ta da cewa
su kara masa lokaci, ya tabbattar in Sabeer. na
bukatar su zai neme su, amma lokaci zai yi
Wanda za su je ko bai neme .su ba.‘Haka nan
tana bukatar nutsuwa don .ci gaba da'(treatment)
dinta. ‘
Haka Ibrahim da Faridan sukai ta. kokarin kula da
BIRNIN GAYU, tare da Aslbitii, .da kuma;
(Business) na Daddy, yayin da, Sabeer yai bude
sabuwar rayuwa a kauyen su Deeda.
Al'amarin’ Deeda kuwa ganin ba ta da wani
abuda-take yi sai zama, haka' yasa. ta soma
tara 'yan ‘ yaran kauyen‘ a karkashin Wata
katuwar bishiya tana ‘ koya musu karatun_boko
da safe', .da yamma kuma tana koya musu-na
.Islamiyya. da’ dan‘ ilimi' da fasahar da Allah
Ya‘hore mata.
' Sabeer kuwa har da shi‘ a zaman ajin,‘
musamman na Arabic da take koya musu
addu'o'i, Azkar din nan na‘Safe, da yamma. Don
kuwa akwai addu'o'i da .yaWa ‘da- ya karu
da‘su, Wanda bai san da su ba. Wanda suna da
matukar humimmanci ga. rayuwar dan Adam, ya
kamata ce sun ' zama daya daga cikin al'amuran
rayuwar na kullum.: Deeda tun tana hana .shi
zuwa, ajin har'ta‘gaji ta Kyale shi, don kamar.
Kara zugashima take DA yaxo
Wani lokaci- shi yake‘ ‘taimaka mata wurin koya
musu rubutu da sauran su. kuma
tana jin dadin hakan. Wani“ lokaci takan zauna ta
sa’. masa ido tana kallon sa cikin yaran kauyen
ya mai da su tamkar ‘abokan \sa, ya ja ,su a jiki.
Wai' 'Sabeer din da take ganin a da bashi da
tarbiyya shine yau yake koyawa yaran nan dabi‘u
(manners) yadda» 2a, su’ yi mu'amala‘da mutane
cikin "nutsuwa, da *tarbiyya. Wannan, halaye
naSa ya‘r-sa ~ta fara girmama shi, tana
(respecting) dinsa‘ sosai, har ta. soma jin
zuciyarta ta aminta da shi,‘ta yarda da shi.- _ Ya
taimakar mata ta Ban'gare da dama, ta hanyar
shawarwarin yadda za; ta bunkasa makarantar
‘da ta Kirkira a“ gindin bishiya ya koma aji.’ Shi
ya‘ bata‘ shawarar su je su roki dagacin kauyen
ya baSu wani guri da ,zasu' mai da shi ‘koda ‘aji
dayane Su tara yaran, ciki Su'zauna‘ko da akan
tabarma ne, .saboda' lokacin sanyi k0 'damu'na
in ruwa ya sauka kar ya katse-musukaratu, ' ‘ '
-' Da farko dagacinya Kiyarda, amma daga baya
ya amince da sharadin in ta samu
yara masu yawa iyayensu sun yarda zai basu
Wani wuri'wanda dama 'can asalinsa anyi "shi da
’sunan makarantar ne‘, ‘amma yanzu ya
*koma'wurin' ajiyar buhunhunan abincin sa in ‘
ya‘_'noma, saboda' makarantar ta jima da
mutuwa ba‘ aiki take ba. ..
” A- nan Sabeer. ya .taya ta yakin fahimtar -da
“iyayen. 'yaran- muhimmancin karatu; da:ilimi,
musamman a Zamanin ‘illar‘ zarria _cikin duhun
kai, musamman ilimin Addini da‘ ake ‘yinsa’ ko‘
oh’o. 'Ya tabbatar musu 'da‘ idan har. suka nuna
suna son karatu to dole jama'ér da Suka manta,
dasu, su waiwa-ye ~su_. In har suka ja hankalin
gwamnati da ta manta da su a'gefe, haka in suka
nuna» sunason ilimi 'suka ja'hankalin malaman
addini, to duk za Suwa wayesu, su’ taimaka‘
musu da samun ingantaccen ilmi don
kyautatarayUWar su na duniya da: lahira." Amma
in suka yi ta zama'a haka, to “a' hakan rayuwar
.su za'ta kare, :anzo haka za a koma haka. ' ‘ ' ‘
Da wannan shawarwarin suka yi ta bawa iyayen
Kwarin gwiwa~ har suka yi nasara, don‘ .haka -
dagacin ‘ ya cika alkawarin sa‘ aka ‘gyara wurin
suka’ fara karatu; . '
‘Duk da ita da Sabeer din ne kawai, haka koyar
da yara ba abu ne mai‘ sauqi ba, musanman
yaran kauye. Amma ba. su' gaza ba'saboda abu
ne da ‘suke yinsa cikin ’kishi har Zuci da .son'
kyautata. rayuwar yaran. . ,
' Nan dagacin Kauyen. ' ya‘ musu alkawarin shiga
(Local government); wato 'karamar hukumart'da
kauyen. yake, don‘ a‘ ankarar da. su buKatar su
wanda sun tabbatar suna a cikin (budget) na
gwamnati,‘ sai dai. sun bata ne a rubIbi- da ba
su koka ba kuma aka mance da su.
Deeda kam ba‘wanda. ya kaita murna da faruwar
- hakan a; kullum tana ‘fatan ci gaban kauyen
su,'_ tana kishin ilimin su sosai. Wannan abu 'da
Sabee‘r'ya‘ mata ba Karamin
daukaka 'ya samu‘a' wurintaba harta- soma
tunanin‘ tafiyar 'da rayuwarta‘ tare da ‘ shi.
Tabbas Sabcer’ shi ne .irin abokin rayuwar da
ake nema, Wanda zai mata'jagora, ya’ taimaka
mata a dukkan matsalar rayuwar ta. .Haka a
zahiri- Wannan' shine' 'burinta, daukakar' Kauyen
su da ci gabanSu, su har' rayuwa cikin duhun
kai.~
Yau ma kamar kullum bayan . sun gama hira da
Inna tare da duba takardun 'yan’ makaranta da
torch da fitila, wani‘ lokaci da‘ .hasken waya duk
da garin ba (service) akwai inda suke zuwa cajin
waya na kudi da’ ‘janareto. Wannan wurin wani
lokaci‘ akan samu (service) na MTN, a nan 'Suke
zuwa ‘suyi, cajin' waya, Batir, din kamara,laptop
'dinsu da 'makamantan su. Deeda ta ’shiga' ta
bar; Sabeer da Inna suna’ hira, tana jinsu yana
bata labarin yadda Kauyen- nan wataran zai yi
suna, yayi fice. , ‘
_ Innan ta fashe da dariya, ',tace,_"'Allah Ya
sa".DA zanfi Kowa murnA
ah shared a profile .
birnin gayu
chapter20
Sabeer yace, "Kwarai Inna; wata ran sai an samu
manyan 'yan boko, manyan yan kasuwan da za
su kawo cigaba kafinTa-ankara sai gari Kauye ya
zama Birni. Kinga wadannan 'yan yar'an, wataran
su ne manyan gobe. ‘ Kinga abinda muke koya
musu. suna‘ fahimta cikin sauri fiye da tunani
Wannan ya’nuna alamar yara ~ne masu kWaZo,
idan har gWamnati da iyayen ‘su suka basu
dama da hakkin su, da ~irin su Daddy masu kudi
suka taimaka musu, to za.‘ kiga wataran sune za
su taso su rike- mana yaranmu, su kare mana
hakkin mu da addinin mu".
' Inna ta ce, "Ga mai- tsawon rai, Allah Ya
tabbatar, Allah, Yasa maganar ka‘ ya zama
gaskiya"! ‘ . '
"Amin Inna". Ya ce
‘Wani lokacin mutum yana ‘buKatar shiga irin
wuraren nan kafin 'ya fahimci haka, ada kafin in
20 nan ban taba tunanin k0 sanin. akwai ,mutane
masu rayuwa irin haka ba,_ don haka‘ ina godiya
ga Deda da ta
san1 zuwa har na fahimci haka, 'naga abinda '
ban 'sani ba. Hakika Karin
End Ads