Da sauranki‘
Deeda, kin 'kusazuwa hannu".
Yana :zaune yana kulla' yadda zai Bullo ma ta
har aka kira Magariba, ya yi Alwala kuwa ' ya
tafi‘MaSallaci, har isha,i ya kai a can sannan ya
dawo, ' ' . .
Ibrahim shi kans‘a ya yi mamaki.’ Wani farinciki
ya lullubeshi‘ da yaga rayuwar Sabéer ta
canja'yadda ta canja‘ loka'ci guda, ya dawo
mutum ‘ ’ Har ya fito ya bayyanawa Sabeer
farincikinsa. -
,A gabansa ya .kira farida‘ yana ba "ta labari. ‘ .
'yadda ya'ji Farida na ihun murna da farinciki
tana sa masa “Albarka.
Sabecr dina Ya. girna. ya zama ‘babban mutum
My Baby has Grown up) Sabeer
Ba zan iya‘bayyana. maka farincikin da na ke ciki
a yanxu ba'
Jikinsa ya yi sanyi ya ce, "Sister wannan kadai ya
saki irin Wannan tsananin farinciki da na ke ji
kinayi?"
. "Kwarai Sabeer, ba zaka gane ba (it is Really
big thing for me) Abin _da na‘jima‘ ina so inga ka
yi, kenan
Dole in yi murna in godewa Allah. Ina nan zuwa
Sabee‘r, ina nan tafe". _
Hartajiye wayar bai sani ba.- Ya yi
,; Tabbas zai iya yaudaran Deeda amma fa ban
da YayarSa da Uncle Ibrahim duk da suna 'yar
Tsama da shi, amma yana qaunarsa'sabo da
Yayarsa.
*9# "'*v* *v*
kwanaki kadan Sabeer ya sabawa kansa da
sabuwar rayuwa,
ya canja' kansh gaba daya ba wasa Gida da
0ffice duka. '
wani lokacin ma har Asibiti ya ke zuwa duk da ba
ya so. Haka duk wani rashin mutunci
ya daina yiwa Deedn.
Wani lokaci ma tare suke aikin. Haka ya tsira
zuwa ,Bangaren su Deeda‘ 'bayan Sallar issha'i
tana koya mishi ‘hukunce-hukuncen Alwala da
Sallah da sauran takardu da Littattafai na Addini
su ta ba shi suna Karatu tare, .ta"kuma‘ ba shi
littafin Tsarkin Alwala da Sallah. ‘ '
Duk wani hukuncé hukuncen Tsarki sai da suka yi
tare, kuma ya iya daga kan Wanka da hukuncin
Ruwa mai kyau, sannain Tsarki da Alwala da
Sallah. ' ‘ ‘
‘ Babban abin da ya baiwa Deeda mamaki yadda
ya'yi' saurin koyonsu da ganewa duk da bai taBa
yin su ba. " , ‘ ‘ 1
Ta lura yana saurin fahimta da baSir‘a; sai dai ba
ya son yi k0 kadan, baya son wahala da damuwar
karatu k0 wani
Al—Kur'ani' .suka fara tare, in da Ibrahim ya_
samo muSu Malami suna daukar darasi kowanne
dare bayan Issha'i na tsawon Awa biyu. .
Inna mai Fura k0 ya 'mai da ta kamar tasa Kakar,
haka taita tsokanarsu,
wasansu da shiriritarsu 'ya. zo daya. Wani
lokacin in sun soma baisunSu da Inna sai Deeda
ta mike ta nufi (Computer) ta kyalesu. ,
Ya lura da yadda ta nace da (Computer) din nan
harya tambayi Inna me take .yi ne a gaban
(Computer)?
Inna ta ba shi amsa da cewa, "Wai Makaranta,
kaji fa, ka taBa jin'anyi‘karatun makaranta ana
zauné daga Gida?" .
' Sabeer ya kan yi dariya yace, "Deeda ce fa? Ai
za ta iya mai da Nigeria America ”.
Nan suka kwashe da; dadaria. Deeda ta hararesu
ta ce "Ku yi dariya ku ci gaba randa ‘ka bude ido
ka ‘ga naija‘ ta dawo (America) ~za ka sani ne.
Uhm!"
Ta yi ‘Kwafa ta mike za ta fita, suka kwashe da
dariya shi da Inna;
. .Ta ce,‘ "Ina jin dai yanzu kai ka bawa Deeda
fishi, ita kuma ta baka dariyarta". Ya .yi dariya ya
ce "Rayuwa ke nan, komai na iya canjawa Inna
Haka suka yi ta hira da Inna mai Fura
tana ba shi labarin Deeda da yarintart‘a da kuma
Kauyensu da irin Al'adunsu, yana kallonta yana
murmushi da alamar yanajin dadin labarin .da ta
ke ba shi,.yana mamaki "ya‘ na ga shi ba zai iya
zama'a wurin har ya yi ray‘uWa irin nasu ba.
Ibrahim yana ganin wucewar Dccda, don haka ya
bita
"Miss DéCda manya!"'Ya fada lokacin da ya ke
kokarin zama. .
Tace, "'Bana jin' darija kowani wasa, yanzun nan
Sabccr 'da Inna sun isheni a Gidan nan, duk da
ya gyaru ba zai daina tsokanata da qularda
ni‘ba". ~
Ibrahim ya ‘yi dariya yacce"Ai na ga alama
kina‘da Allergy da Sabccr, ga shi na ga duk kalar
'fuskarki ta canja~ ta kumbura_ tayi ja, idanunki
sun koma sabbi duk- in da, ku ka' .yi ‘karo sai‘
Allergy din ya bayyana a jikinki,'zan
baki- .shawara stay away from him kafin yayi
miki 'illa".
‘Ya fada cikin'tsokana da
rananr wata juma,a bayan deeda ta tashi sabeer
a waya domin zuwa sallar asuba yace deeda
Please mu hadu 'a (Garden) mana yanxu idan na
dawo daga masallaci akwai wata magana DA
nakeson muyine (Its wry impatianl). To shi kenan
sai mun’ hadu din". Murmushin jin .dadi da
nasara ya ‘yi ya ajiye wayar
Sanye take da doguwar Riga ta bacci ta sanya
hijabi Pink.
Ya. hang0ta tana lahowa iskar Asuba na kadata
ta kankame jiki da‘ hannayenta, idonta lumshe
tana tafiya tana murmushi "alamar tana jin dadin
yanayin.
Kwantar da kai ya yi ya .harde da hannu a
‘kirjinsa yana‘kallonla, haka kawai yaji ta ba shi
sha'awa ta birge Shi.»
itama kallonsa ta ke tana murmushi a ransa ya
ce, "Wannan murmushi na ki ba shi zaisa in
fasa'niyya niyyataba".
Ta iso gamida cewa "(Good moming handsome)
".
Ya' fadada murmushinsa- ya nuna mata kujerar
‘da ke- kallon sa sannan ya amsa mata
gaiSuwar, ya fara da, "An tashi lafiya?"
Ta amsya,‘ aLhamdu lillahi"'..
Ta ce, ."Lafiya da Asubar nan ka ke son ganina
;'Kalau sai alkhairi".
"T o-ina sauramnka".
Ya kafa ma ta idanu har ta so taji wani' iri ta yi
saurin :kau da kai.
Ya ce "Kin ' san yau. na fahimci wani abu, na yi
(Real sing) 'ba karamin kyau ke gareki ba, sai dai
na kasa fahimta Wanne irin kyau ne da ke Decda,
ba ni ganin abubuwan da kyawaWa keda shi,‘ but
sai yanzu da na lura' sai na ga kin ‘fisu
.Deeda na dan shiga rudani akan wannan abun,
k0 2a ki fahirntar da ni‘meye sirrin? ' Kin ga in ki
ka ka‘fa min Wannan‘idanun ; na ki kina
.hararata k0 kina min tsiya 1 fInd you more cute
in ji kin bala'in burgeni, in ji ban qi ina ta kallonki
a haka ba
"’Ka gama? To sai an jima in abin da ya saka ke
nemana ke nan Nan ta mike ta fara tafiya
"Kai Sabeee"Ya fada a ransa.
Da sauri' ya bi'ta yasha gabanta ya ce "Yi 'hakuri
Bani minti kadan mu yi magana.
Ta harde hannu gami da daga kai tace "Inajinka".
'
"(I love her attitude)". Ya fada a ransa,
A— fili kuma ya. ce 'atlist muje mu zauna, ba
maganar tsaye bace.
Da kyar ya lallaBata suka‘koma sannan ya kalleta
ya langaBe .kai irin na shagwaBaBBun Yara yace
deeda yanzu 'na canja ai k0?"
Ta kada kai.
"Sosai
"Kina ga zan iya neman auren kowacce Mace ba
za ta kyamaci halina ba?"
"Sosai in har a zuci ka canja'to ba dai ta kyamaci
halinka ba sai dai k0 wani abu nadaban".
Ta yi murmushin tsokana ta ce, "Sabccr' (The
classic and latest Guy) wace Mace ce zata kika?"
,Tayi dariyar tsokana. '
Ya ce"da tsorona keji amman tunda kin tabbatar
min _;da .haka,'to yanzu bani. da wani, Jar Kar
ka ji komai (Take a deep and confess your love)
”. ‘
A take k0 ya" yi abin da ta ce. Ya ja dagon
’numfashi ya‘sauke sannan ya'kalleta ido _ cikin
ido ya ce "Deeda. ina sonki har‘cikin ' raina, har
cikin zuciyata‘ina sonki da gaskiya, so irin na
aure ina sonki a matsayin abokiyar rayuwata
‘ Bude Baki ta yi ta zaro idu tana mamakin
kalamansa data jisu ba zata. ;, Ya languBe Kai ya
ce "(dont give me ' (dat/luk just say yes') Na
san'ba zaki kini ba".
Take ta Bata fuska ta daure fuskar tamau tamkar
ba_ta taBa dariya ba ta ce."Sabccr ka yi kuskure‘
'
Ka yi babban kuskure da ka zaci wai wasa .da
dariya 'da sake maka da na ke yi ka daukeshi a
matsayin'So
Ba So .tsakanina da kai_,'_ba soyayyar ka a ‘cikin
zuciyata Ban taBa daukarka da haka ba‘ba komai,
tsakanina 'da kai sai‘ mutunci. ‘
Tsakanina .da kai' DANGANTAKA CE na mai Aiki
da Ogansa. .
. ' Tsakanina'da'kai DANGANTAKA ce ta
Addi ni, bayanshi babu komai. ‘ ‘ Me ya sa‘ ka yi
tunanin cewa ina sonka?
Kana zaton k0 zan Soka don kana kyakkyawa
mai kudi mai ji ‘da ilimi da wayewa ne? ‘
‘ To 'ni duk wannan bashi na ke nema a "wajen
namijin da zan‘ Aura ba.
Bari in fada maka, ban taBa sonka ba, kuma
bazan taba son rinkaba baka birgeni ban tsaneka
ba Sabeer, amma na'tsani dukkanin halayyarka
na
tSani komai a game da kai, halinka dabi'ar ka,
yanayin rayuwarka da komai naka na tsinesu.
"Yai sa!!!!! ‘
Ya fada cikin qunar zuCiya da bakinciki da Bacin
ran da bai taBajin irinsaba
chapter9
Idonsa‘ya yi jawur! hankalinsa ya nemi barin
jikinsa don-azabar zuciya. '
Ya .ce, '_'Ke har kin isa ince miki- ina- sonki ki
Ki?" ., , .
Ya, damqo hannayenta ‘ya ya mirda‘ ya' murde
da‘ karfi
'har' kin isa ki_ min wannan wulakan‘ci da cin
.mutunci?’
‘ a duk- lokacin da‘na. nemi “na Kun‘tata miki‘ in
ci .mumncinki sai ki mai da abin kaina?
me kika dauki kanki? In ': ' kin tsani halina‘ ai na
canja. halina".
. ‘. »Ya daka ma ta tsawar' data tsorata gami da
kara murde mata'hannu. ' '
Sai da tayi_ Kara saunan yace, 'Na canja halina
ko‘ ban canja ba, in halina ki ka tsana ai na canja
halin ko dai kinyi niyyar cimin mutunci,;ne mena
miki Deeda, mena miki? ‘
me" ' zai ragu‘ a jikinki .in‘ ki ka ban‘, dama na
'quntata
miki k0 sau daya, in. samu in' huce Duk hanyar
da na bullo sai ki kauce
' Waike ba mutum bace,‘ ko kin f1 sauran Matan
da suke bina suna' ‘rububina, ne matan ’ da suka
amsa sunansu Mata, masu“ Kudi masu kyau,‘.-
wayayyun Mata?
‘ ’ Da me ki ka f1 su? To bari ki ji, bana' sonki
kar kanki' ya yi girma ki zata k0 Sabeer'
ya “ce; yana Sonki, ke ’kuma kin qishi,ya zama
abin alfahari a wajenki dama yaudararki nayi
niyyar yi ba, soyayyarki k0 kadan a raina,na yi'
niyyar in yaudareki ne duk abin da nayi ~kwanan
nan‘don in yaudareki ne, amma duk da haka har
yau har yanZun nan kinqi ki bani dama
kamar'kullum yau ma kin mai da abin kaina, kin ji
dadi‘. " Kije kinyi nasara a Akaina, na hakura kin
yi‘nasara‘ Ya fada lokacin da hawaye ya gangaro
masa, ya cillar da itagefe guda.
- ' "Kije na tsaneki‘, na tSani ganinki
duk lokacin da naga .mummunar fuskarki
wani irin mummunar ‘faduwar
Nan ta” mike ta nufi side dinsa tana sharan
hawaye. Ba dai batamin- rai yakeso ba? Zan ba
shi' dama ya batamin
' Ta isa falon ta haura sama, ya rufe. dakin gam,
.Tana jinsa yana' ta rushe-rushe kamar ‘ yadda
ya saba, in ranshi ya baci Nan ta dinga buga
qofar tana rokonsa ya" ‘ bude yaki k0 kulata ma
bai -yi ba, balleya
.. -saurareta. ‘ . Ta fara masa kuka tana '
"Sabeer don Allah kayi hakuri ka saurareni, don
Allah Don Allah na qeka Ki tafi na fada' miki bana
'buqatar sake ganinki (Just go you are free)”. ‘ -
‘. "Ni ina bukatar ganinka Sabeer.”Ka yi " haquri
ba don halina ba don Allah".
Nan dai ya “dan sauko daga dokin zuciyar da ya.
hau yazo ya bude mata ya koma ‘ciki ya juya ma
ta baya. '
Ta sha gabansa, fuskarsa jawur! alamar' yana
cikin Bacin rai. Ta kura maSa .ido ya kau da kai,
ta'kira sunanSa.
_ "Sabeer please ."SabGCI!L!"Ta kiran'sunansa. ‘.
.Nan .ya juyo ya kalleta. Ta langaBe kai’; tare da
kama kunnenta‘ta ce masa, "Sorey nayi—A laifi,
na yi babban kuskurc, kayi haquri ka yafe‘
min,nayi kuskuren fadin abin'da bai’ kamata in
fadaba. Na Batawa _ Saber ' rai', "kayi hakuyi, ,
ni kaina na san ka fi qarfin Deeda' ba abin da za
ka yi da Deeda. Matsayin “Deeda, a‘ rayuwar-
Sabeer na Ma‘aikaciya ce kawai,bayan- shi ba ni
da wani matsayi You are sweet and cute) zanci
'gaba da maka Addu'ar Allah Ya kaWo maka
wata (Angel a, 'rayuwarka ‘Wacce zata Sakaka
farinciki, na San Sabeer ya canja ya Koma
Namijin kwarai fiye da yadda Sister ke
so, fiye da yadda Uncle IB ke tsammani, kuma
na‘tabbata in Daddy ya dawo‘ sai ya yi alfahari
da Sabecr. Sorry, na Bata ma na yarda da
kowanne hukunci da za ka yanke min,-ka
hukuntani na yi' kuskure".
Zuciyarsa ya ji~ ya masa sanyi,, kalamanta suka‘
_ masa dadi‘, ya- manta .komai. ' ‘Yayi
murmuShi ya 'ce, "Deeda (You are too good to
make me better) kina da wayon da har 'ki ka iya
Cantroling temper dina
Kinyi kuskure daya.
Da. gaske ne amma," matsayinki ya wuce' na_
mai Aiki, sannan abin da ‘na fada dazu ba karya. ,
. ke kyakkyawace
Tayi dariya ta ce, "Sabcer‘ bar ruda kanka ni da
kai‘ duk mun san cewa_deeda sai godiyar Allah".
Ya .yi‘ murmushi.
"Yanzu na yarda kyau a' idon me ‘shi yake kyau
ba a fuska yake ba.. '
Na yarda akwai inda kyau yake? ’a Boye a, jikin
mutum Wanda ya ke fitowa‘ ya qawatawa mutum
fuska ya‘ ~ zama ,ya . 'samu kyau
dawwamamme,' kyan da baya ‘tafiya,~ baya
kodewa irin kyan Deeda".
Ta yi- “dariya, "0hh my God Sabeer ya soma
girma har ya- soma magana irin ta manya".
Ya Bata‘fuska, "Please mana". Ya fada,. cikin
shagWaba
Niba. Yard bane, ki daina cemin Yaro Sannan‘
Punishment dinki shi ne za ki zama Abokiyar
sabecr far ever, daga ~yau ba‘ fada- 'sai Abota,
kin yarda?"
Ta yi murmushi. eh Na yarda na amince". ‘ -
Yace‘,—'"To yau :ba baccin Safe zan taya '
Abokiyata gyara". ' ' Tace, "Eh to naki tayin
Abokiyar taka suka kyalkyale DA daria
. .A'a yi haquri har yanzu hannuna Ciwo
ya ke‘
Nan ,ta yi qasa ta'gyara. abindazata gyara.‘
sannan ta shiga Kitchen ta hada mai Breakfast.
Tana ‘shirin fita ya sauko har ya yi
'Wanka yayi shinm fita Office. ‘ "
- Ta yi dariya ta ce, 'Amma fa ka burgeni, ‘haka
ake son Boos don na'kasa .
dashi su.yikoyi dashi.”"' . Ya yi dariya, "Na gode
da yabawarki“. . Ta ‘yi murmushi tace,,"T0 ga
Breakfast". = . Ta ja mai~ kujera ya-zauna ' .'
"Thanks Sweet Deeda' ‘ta fita ya girgizakai. . '
"Ni Zan Wuce, sai ka dawo. Amma kafin ka dawo
zan zo in ma ka Lunch". ‘ "Deeda"; 'Ya kira ta ;
Ta juyo tana‘kallonsa'. _~Yace,; "Please daga
yanzu ba sai an sake Wanna? abubuwan ba zan
nemi :asalin masu yi su dawo"kan aikinsu
daman wannan Aikinki- ‘Fitiina“’tace kawai “"
DANGANTAKARMU _'ta canja Tayi murmushi
yadda kace haka zaayi".
. Ta juya 2a ta tafi, Ya sake kifanta gamida .
cewa; ",Deéda magana ta‘-qarshe; in tambayeki a
ki ban amsa?
_ Ta girgiza kai. Sosai ma kuwa in dai na sani
:Ya kalleta yace, "Deeda me ya sa‘ba “ KYa '-
sona, me yaSa kika tsaneni?" . ' " '
, ' Shiru tayi' ta rasa “ido ta kafa’masa. 'Ya lura
da hakan, sai ya‘sake magana "Ba wai son
s0yayyah nake nifiba "‘, Ki fada min me zan yi‘a
duniya ki soni ‘ kamar ’yadda kike son su Uncle ib
da sauran
jamé'a". '' Ta yi. dariya ta Ce,"'Sabeer ke nan.
Ai‘ba Wani bambanci k0 wani Abu in na soka'ko-
naqika duk daya ne,wurinka.'
daga safe zuwa yanzu matsayinka ba karamin
abu bane ka yafe ‘laifin da‘nayi maka, ka'yafe
._kuskurena'kuma ka .ci gaba: da zama a
mumminin kwarai. wanda a yanzu Sabcer dinda
ke gabana ba Shine wanda na’ sani daba,
wannan; sabon ' Abokina
Sabeer murmushi ya yi' mata da ya qara masa
kyau _da kwarjini suka yi sallama‘ ta koma ciki. '
‘
Sabecr ‘ya samu sabuwar DANGANTAKA a gun
deeda‘ da inna mai Fura, duk wata damuwarsa ya
kan fada- musu ya mai da ‘su tamkar 'yan
uWansa, haka suma suka rikeshi; , , ._ '
Tun daga wannan_rana shakuwa' ta qaru
tsakanin deeda sabeer KO aiki yaje
Deeda’ zai soma? kira a waya duk ‘
wani abu da zaiyi domin .ya faranta musu rai
yana yi'
kamar musu siyé'siye da'kyauta Lokac'i' guda
.suka zama mutane masu muhimmanci a
rayuwarsa Wannan abu' ba karamin dadi‘ ya
yiwa'”: Ibrahim ba Hakan yasa yaje- ya samu
Deeda 'da” ; 'Ka‘karta Inna mai Fura ya yi .musu
godiya. " deeda, ta . yi murmushi Ganinsa cikin
farin'ciki ya sanyata nishadi" .Tace "Ibrahim ba
abin da nayi duk abin da ya faru wannani haka
Allah 'Ya kaddara, Allah Ya shirya saber, haka
shima ya yiwa' kansa gatane da‘ adalci. Kungaa
Sabepr-hé is not that'bad'zamana da shi na
fahimici’ haka, "yanada saukin kai. ' Na fahimci
rayuwar'kadai'ci' ba a ~ abin ,da bai ‘sa mutum;
‘ Wani' .lokaci idan ‘muka ‘samu kanmu ‘cikin
kewa ‘halayyanmu ke debe mana‘" Alhamdu‘lillahi
l! Yanzu Sabccr ya ’zama sabon mutum, ba kai'
kadai ba, ni. kaina' ina‘
murna da .wannan canjin da, aka samu .a tare da
shi. . -cikin Wata' guda komai 'ya daidaita,.
Sabeer na_ zuwa Office da Asibiti - tare‘ da
Ibrahim, duk wani saBani da rashin fahimta sun
daidaita sa. Ya yin da Deeda ta koma da aikinta
qar’Rashin Momi gaba daya 1230wa da Gida. -
'Haka nan' suna tare da Sabecr da kuma Ibrrahim
sabeer kam daga Aiki‘,.to yana tare _da Inna mai
Fura. Haka kuma ‘anan‘ ya ke hira -da
da‘daddaré kafin-ya je ya kwanta. ~ . 'In kuwa
fita zai yi_ Dceda ce abokiyar' rakiyarsa' k0
tanaSo ko‘ bata so; haka zai
finciketa ya sa a Mota 'Su. 'fita'
Lokacin da' Dr. Sulaiman Ya dawO-‘yaga da'
yadda~ Sabeer ya canja ba karamin dadi yajiba
Ya lura da. wani 'sabon “hankali’ 'da nutsuwa
daya shigeshi. yaron dake ‘masa rashin‘kunya
yau shi ne ya ke masa ma'gana ' ladabi "da
nutsuwa.. , Tsananin. farinciki ‘ya-sa ya
rungumeshi sosai 'yana nurna ya ce,‘ "Yaro‘ na
ya zama .babban mutum ya -Business ‘Man ya
tabbatar masa da duk. abin da ya ke so - Zai yi
masa a rayuwa KO Nigeria DA yake son bari
‘yanzu, a shirye ya‘ keda ya barshi Sabo da ya
'tabbata: da duk inda ya shiga yanzu zai
riqe'kansa... ‘ A take Daddy ya sakar masa komai
duk wata dukiya da'komai‘ nasa da ya riKe sai da
ya sakar masa, ‘ya yi duk yadda ya ga dama,
hadda (Private-.Jet) ya mallaka masa don jin
dadinsa,
haka suka‘ yini suka kusan kwana. suna hira,
yana‘ 'duba yadda Sabeer'ya tafiyar da Business
a wannan 'yan Watannin da irin ribar DA suka
‘samu, don. haka duk wani fishi da ‘
da damuwarsa akan .Sabeer ya neméshi ya rasa;
hakan ya Sanyashi tsananin ‘murna yaji Wani
iri'n dadi da bai tabaji ba
Wani girmamawa ya gani" na musamman
Babansa na nuna masa ya matukar yi masa dadi
ya rasa Wama zaije ya tayashi murna
Ya kira Sister, suka gama ya nufi-Wurin Ibrahim
da gudu ya fada jikinsa yana tsalle
_ "Uncle ib yau Daddy ya minbabin‘ da ban 'taba
zata ba. Am so happy";
Ibrahim 'ma dariyar ya yi ya tayashi murna sosai
. *y* 7*v* ., *?*‘ . ’
‘dr. .Sulaiman yasa akai masa kiran'
. ibrahim‘ don "yi- masa 'godiya na
' muSamman ya: nuna masa jin dadinsa, ya kalli
Ibrahim cikin tsananin farinciki 'yace,_"Ina
matuqae farinciki, godiya
gareka tabbas ka yi halacci ka mai da favOur ina
maka godiya ta musamman
' haka nan ‘ina tabbatar "maka matsayinka .da
qaunar ka a zuciyarmu ‘da ‘Gidan nan ya qaru
fiye da na da";
; Ibrahim ya . sunkuyar 'da kanshi a cikin
girmamawa~ yace, "Daddy na gode da
yabawarka' da qaunarka,‘ haka kamar yadda ku
ke kaunata nima haka nake "Kaunarku da
Zuciya,daya kuma zan ma Gidan nan da kai
hidima kamar yadda Gidan nan sukayii min.
TabbaS‘ ‘nayi KoKari' wurin dawo da Sabeer,kan
hanya’, sai dai; ban yi nasarar haka ba sai dai
KORarinda nayi bai tafi a banza ba, har‘sar'dana
samu WaCCé_ ta hanyarta da' yardar “Allah.
Sabecr- ya‘ kaWo matsayin da ya ke a yanzu’. .
Nan, Ibrahim ya labartawa Daddy yanda aka yi'
tsakanin Deeda da Sabee‘r. ‘_ . Daddy ya Sauke
ajiyar zuciya yace, ba komai zan je can wurin
Maman naku inji Wane ‘irin alkhairi. za 2a,a yiwa
yarinyar i ‘Yayenta".
Ibrahim yace ."Daddy‘Deeda yarinya ce mai‘
qoKari, .da Kwazo da kuma kamun kai, inaga
kamar bata'kudi zai zama‘ kamar wani cin
mutunci .a' gareta ne Daddy tun" da tana da
kwazo jajir’cewa akan' aiki duk dakda ilminta bai
yi nisa ba (she have pOSSion