mai Karfi
ya dauketa, wurin ka'rfe goma ta tashi, ta ji
ko‘ina a jikinta ciwo‘ yake
Wanka ta. shiga ta yi da ruwa mai zafi sannan
ta'hau Computer don dUba lecrures din da aka yi
na wannan ranar.don .bata Samu leqawa ba. tun
safen. ‘ . -
bayan ta gama abinda take ta dauko laptop ta
lissafa kudaden hajiya‘tare da yi mata“Transfer-k
amar yadda take mata a koWanné, ciniki Sannan
ta dauki 'Waya “taga miss call din Ibrahim, tare
dai Message dinsa, ~yana ma ta'sannu da yi ma
ta‘addu,a da kuma fatan alkhairi. : a Murmushi ta
yi'bashi ta bashi amsa da cewa"Na gode". ’
it I if. Q ii .it v 4*
,lbrahim yaje side din 'Sabccr,‘ yadda‘ ya‘ga ’
gurin ,-._ya tabbalar Dccda‘tayi aiki.‘ ‘ "
"Allah Sarki.baiwar Allah!"
Ya kalli Sabccr yace, "Amma naji dadi yadda
nAga wurin nan da‘alamar ' zamu shirya‘ga-
wayarka da komanka na dawo
dasu, amma fa har yanzu sai dai in office zaka
koma
sabccr ya ba shi amsa. ' ' .
"An fada maka. Waya daya ce. gareni
Kuma dama office ko baka fada ba, ina nan
dawowa, ‘ _
Sannan masu aiki 'da kake da ikon hanasu yi
mini aiki, to na sa wanda na "ke da ikon sata
aikin, kuma ‘ta yi. Na san dai za ka ji haushi in
na 'cé maka ba ni na gyara wurin kamar
yadda’na bata‘ba"
"Sabccr take it easy; ni fa ba abokin gabarka
bane", " "
"Mallam' fita bana bukatarka”.
Ibrahim bai masa musu ba. ya tashi ya bar
. Sabccr ya dauki Wayar‘sa, Farida ya kira. Ya
jima yana yi mata korafi akan Ibrahim, da kyar ta
lallashi ya hakura.
Nan 'ya‘ ce ' mata: 'yana . nan hanyar zuwa
wurinta amma sai .ya gama "abin da' ya yi
niyYa- ,
' Taji dadi sosai, sannan tace masa ita ma tana
nan daWOWa ta' samesu, zata daidaita
tsakaninsu da Ibrahim. " '
‘*v* _*v* ' .*b*
qarfc bakwai dai—dai Dceda na side din Sabccr
sai dai harta gama gyaran, ' falon da kicinsannan
ta hau saman,‘ Kayan'sa ne ’a ‘watse tun daga.
kan Takalma, kayans’a, _Waya, system _
Ta'tattara koma'i ta gyara sannan ta buga Rofar
dakin amma baitashi ba. Ta jima a’tsaye 'tana-
jiransa amma shiru. Ibrahim neya bugo mata
waya,’ bayan sun gaisa, tace masa',‘ ta yi_ ta
bUga qofa sabir shiru". ' v Ibrahim'yayi daeiya in
dai Sabccr ' ne za ki kwana k'ina-jira, dole kisan
dabarar da
zaki yi ya tashi..Ni ina da marasa lafiya, sai an
jimau' . r
Shiru tayi tana tunanin abin yi.
Can ta mike ta nufi Kicin ta hado masa kayan
Tea da da Ginger .Tea"tare da Milk ta'hado da
Ruwan zafi, sannan ta yanka Fruit ta nufo
Dakin‘sa.
ta jima tana tsaye a wurin, ta 'shiga k0 ta fasa. '
' ‘ ‘
Can dai' ta daure ta tura KOfar, a, bude ta ke,
duhu ne ya mamaye d'
akin tamkar dare. -
Nan ta aji‘ye kayak break din ta nufi Window ta
zuge Labulen ’nan 'haske ya bayyana a Dakin,
fuskar Sabeer 'da ke kwance yana fuskantar
Window ya ji haske ya takura masa,-Tsaki ya' yi
ya juya kai ya sake gyra kwanciya.
Bata kulashi 'ba sai da ta. gama tattara dakin ta
kimtsashi ta bude Fudge don gyara ciki, nan ta yi
Ido biyu da abin da ya daga ma ta hankali. ,
Kwalaben (Strong Wzlsky) ‘guda " biyu ta gani,
zuciyarta. ta ma ta zafi
Wato Sabeer har yan‘zu yana da. hanyar da' »
yake bi ya sha Giya tak0 tausaya 'masa don shi
‘bai san illar da yake -"'yiwa_ kansa da
rayuwarsa ba; DA bai shaba
ta tattarasu waje daya taje ta zubar ta ma’ye
gurbinsu da Joice da‘ kuma ruwa, sannan ta
shiga Ta gyra ta fito.
Har yan'zu bai tashi ba, duk" shiga da fitar da
take yi, bayan ta. gama'komai ta matso hannunta
like ‘da Cup din tana ‘taya za ta soma
tashinSa? .'
Can dai ta matsa dafda shi tana kiran sunansa' '
"Sabeer‘!~ SabeerH Sabeer!!!" Ta ja Tsaki ta Bata
fuska‘tace, "Yanzu'in yaji ya 'tada bala’i ya ce
shi Ogana ne. Sarkin yan gadara da mulki".
Don haka ta‘canja salo.
"YallaBai yallabai har yanZu'Shinru ‘sai ma gyara
kwanciya da ya sake ‘
Nan dabara‘ta fado'mata ganin yadda ya. kwanta
ya bude. Baki ‘ kamar wani baccin
qaramin Yaro ya sa ta dauko Cokali ta cikaShi da
Tea ta juye masa a baki. Nan take ta ga ya soma
lashe Baki.
, Ta sake kai masa na biyu;'t‘a lura bude bakin
ya qarayi ta’zuba masa yana, kuma fito da
harshensa yana bi. yana lashewa. ’ ' Hakan ya
bata. dariya ta matso daf da fuskarsa tana zuba
masa can ta kuma qura masa ido tana ganin
yadda ya ke sha tana dariya, tana kuma enjoying
kamar Wacce ta samu tV.
Ba ta ankara ba sai gami ta yi ya bude ido ya
zura mata idanu Cikin mamaki ganin yadda ta
sunkuyO daf da shi tamkar mai masa rada, hakan
yasa. ya yi firgigit! Ya tashi ita kuma hakan ya
tsoratata, gashi ya miqé ya fito daga' cikin Bargo
daga ‘shi sai' Gajeren Wando, hakan ya sa ta
buga ihu tare da sakin Kotin Shayin ya zube a
jikin lallausar fatarsa da bai .saba. da wuya ba,
wohoho sai zafi. ‘
Shima' wani Kara ya' saka, Karan azabar ruwan
zafin ya. mike tsaye-yana tsalle.
Dariya. ya bata, ta-kasa ‘daurewa ' ta zalle da
tana cewa, ",Ka yi haKuri
don Allah, .Wallahi ba da niyya na yi 'maka ba
.Haushinta ya kara kamashi, ganin tana mai
dariyar Mugunta, ya bita ta ruga da gudu, ya
sake cin tuntube da sauran Ruwan Zafin' da ta
ajiye a Tire din ya sake Zube'masa a kafa, gashi‘
daga‘ shi. Sai ‘gajéren Wanda. Wani ihun ya sake
sakawa',’ :
"wayyo Allah na
Ganin hakan yasa ta debo ruwan' Sanyi ta sake
watsa masa a Cinya tana ceWa, "Sony. Sir; Sannu
YallaBai".- ‘ ‘
' Ihun ruWan sanyin ya sake bayan na zafin.
Ba'ta ankara ba ya cafko Dankwalinta tare da
gashin ‘kanta ya hada ya damke ya.ja. da qarfi,
ta sa Kara: itama tana kokarin‘ kwacewa‘ ya ce,
"Muguwa Aljan'a"yar Kauye, so ki keki ‘ kaSheni
da azaba? "
Ki ka sake shigo min-daki sai na. cire miki gashin
kanki 'na karya yatsun Kafarki~ daya- Aljana
kawai!" Ya‘ ‘fadi‘ lokacin .da - yake kokarin cillar
da ita.
Sai da tata bugi'Gini ta tsugunna a wurin tana.
maida numfashi da
Ya yin da kuma sabeer ya nuf1 Fridge ya dauko
qanqara'yana shafawa a inda (ruwan' Zafin ya
zube 'masa. Wurin 'ya yi jawur! Kamar jini zai
Bullo.
Nan ’ya lura ‘ba Kwalabensa na (Strong
Wisky) a cikin Fridgege din. ~ Tana‘kallon‘sa ya
nufota 'da masifa. "InaKwalabe na? Ubanwa ya
ce ki ta am n
Frdge dina?" ‘ "Ba uban koWa’ ya ce in taba .
sai‘kai.
Nimai Aikinka ce, don biyana za ayi‘, aikina
ne cire datti da daudar da ke cikin' Fridge dinka.
Wannan' Giyar_ .da. ka san Kazanta da' illarta da
ba zaka yi ta durawa cikinka_ita ba, ka sani na
debésu na' zubar da su gaba daya, kuma k0 gobe
ka sake ajiyewa sai na sake dibewa; na zubar da
su!" ' "
"Ke kin isa ki taba abin da na ajiye ko ki hanani'
‘shan abin.._da' naga dama? Kin san TSadar su
kuwa?
Da ke 'da duk zuriarku duka in kun taru ba ,
za ku iya sayansu'ba.."
"Oho ,dai K0 me ma ka ceni dai na zubar, kuma
k0 yanzu ma kasa- sai na fasa"
Kafa ya daga zai‘ shureta; .Ta ruga da gudu, ya
bita: Ganin -bazai : kamata' ba ya‘ sa' ya ~‘
wurgeta da wani karfe “ya sameta k0 ta fadi‘
ta kama mayafalitana,‘ "Wash! Allah Mugu Allah '
Ya saka min,kuma yau ba zan karasa ma ka ba;
kuma gobe sai na kuma.'.."
.Ganin ya nufota yasa'ta mike da'dingishi
ta yi ciki tuna cewa, "Na san dai ba kai ,Sallah'
ba, dama 'kayi Alwala ka yi Sallah k0 za ka.
samu saukin zuciyarka, duk
rashin Sallah ya hanaka samun nutsuwa da
sukuni kullum kana'cikin fishi. Gwada yin sallah
akan' lokaci, 'ka ga yadda za ka dinga samun
nutsuwa." Tana maganar ba, ta daina ba‘har ta
‘bace.
Ya yi tsaki ya ce, "Aljanar Yarinya duk_ ta gajiyar
da ni'.‘.
Ya koma yana tattara kayan da‘ suka watse a
dakin, ya dora a tray din yana yin mita,
"Aljana na duaketa aiki; amma ni take sa
Aiki."Yar banzan Yarinya harta isa ta zubar min
da..." -
Ya_ kama kai lokacin da yaji kanshi mass zafi ,
wajen da ruwan Zafi ya konashi yana masa
radadi. ' . a
‘Wayyo Allah Na tsani Yarinyar nan. (I hate this
Girl]
ya dauki Wayarsa ya kira AbokansaNura da
Salim, don su sukai mitin akan abin da zai
mata wanda Zai ma ta ciwo, sannan ya kuma
kiran layin Momj ya ce ma ta yana son lambar
Deeda.
Cikin minti biyu'ta turo masa.. A lokacin da Ya
kirata..Ta samu ta isa tana jinyar kafarta tana
“‘ ' Wayarta ta yi Kara, da- 'kamar ba za ta
dauka ba don ba ta gane Layin ba.
Can‘ ta daure dauka. Kafin ta ce wani ,abu ya
rigata. ' ' . "Deeeda. » ' _ Ta gane muryarsa don
haka ba ta ce komaiba' "Deeda!" Ya Sake kiranta
da kuma karfi. " “Ta'amsa. ' "Me ye, ni kam kar
ka fasa min Kunne", Haushi ya ishe shi_ ya rasa
ma me zai .ce ma ta. Ya manta ma abinda ya sa
ya kirata"Na tsaneki Deeda". Ya ce a basale.
"Na-tsaneki! Ihate you... .- "Nima haka". Ta
bashi amsa. Cikin yanayi da alama na k0 in kula
tace, "1 hate you toa. , ' Dama abin da ya sa ka»
kirani ke 'nan? Daga ji na san. bu ka yi Salla ba,
don da Ruwan Alwala ya_ taBa, jikinka, hasken
Sallah ya taBa zuciyarka na san -da zuciyarka ta
yi sanyi. Don haka Oga je ka yi sallah. Su
YallaBai fitina, Sabeer rigima". . Ta ‘fada‘ cikin
sigar‘ tsokana. da dariya‘. Ta kashe wayar. ‘ ~
ba tare DA ya bata amsa ba. zuciya da
Wani ihun bakinciki yasa da Bacin rai. Ya yi wurgi
da Wayar. .
"Wannan Aljanar yarinyar sai ta. kasheni wata
rana, ba ta jin komai »a~rayuwa, komai baya
taBata. Anya ma Mutum -ce kuwa?" .
Nan ya bude Fridge ta dauki Ruwan Sanyi ya sha,
ya kuma watsa a kansa ko zai‘ samu sanyi a
zuciyarsa, kansa ya yi masa sanyi.
Wurgi' ya yi da Robar sannan ya shiga Wanka. —,
, Ya jima kwance cikin bab sannan ya fito. Ganin
ya kasa, samun kwanciyar hankali .da sanyin
zuciya yasa' ya ‘yi Alwalar‘ ya fito ya yi Sallah
ya kwanta akan .Sallayar idonsa a rufe, tunaninta
kawai yake Wanda ba abin da ya tsana banda
ganin mummunar fuskarta a nashi fadin
Amma ta shiga zuciyarsa ta zauna sabo' da
yadda ya satunaninta a gaba‘ da yadda zai yi ya
qular da ita ya ga taji haushi
Wannan yasa awa ashirin da hudu tana maqale a
kwakwalwarsa da zuciyarsa. Deeda ta
tayi Waya tana bawa Ibrahim ‘labarin tsiyarda
suka kwasa da Sabe’er tana-yi yana Mota, Dariya
ya dinga‘yi' ya‘ ce,."Na fada miki :Sabeee ba‘
sauki zaku kwashe da' shi ba,kuma ta da Sabcer
daga Bacci shi 'yaf1 komai Wuya'
- Ta ce, 'Wallahi Ibrahim Sabecr nada matsala‘. .
.. t
r'Sam‘baya .son Sallah,:yana wasa da Sallah, sai
lOkacin 'da ya 'ga damayake Sallah, ga shaye—
shaye.. Wallahi . rayuwarsa na cikin hadari". , ' .
"'hakane .Deéda, wallahi nima abin .na damuna. .
Sai dai na yarda da ke Dccda, na San. za‘ ki sa
Sabeer a hanya".
"Ibrahim ba abu mai sauki bane. 'Kana ganin ni
‘da Sabccr kamar Wuta da AudUga~ muke? .Ya
tsane ni; ni'kuma na tSani halayensa.
"Za ki 'gyara halayyar da ki ka tsana Deeda". ' ' '
Ajiye Wayar ta yi, don shi Ibrahim bai san
wahalar da _take sha a hannun Sabecr‘ ba ne.
A ranar da yamma Momi ta, taho da Inna _ mai
Fura. Murna a gun Dccda kamar Sallah. A jikin
inna ta yini a Wannan. rahar tana murna. Bangare
guda Hajiya ta ware musu a Bangarenta daki da
falo da kuma Bayi. Akwai komai a wurin da Zasu
bukata; , Tuni Inna.‘ mai Fura ta maye .gurbin
"Decda wurin' aikin Momi na‘ gyaran Bangarenta'
da kula da Side dinta. Kuma'Momi na jin dadin
hakan,tana jin ‘ :dadin zama. da‘ Inna, don
tsabtarta‘ 'duk da tsohuwa ce amma da sauran
karfinta kuma ba ta da qazanta, kuma ba ta ma
Hajiya shos‘shigi, hakan ya burge Hajiya. 1 ‘
Sannan Deeda ta cigaba da kula mata da lissafin
kudin Business dinta da kuma side din Sabeer‘
Wanda kullum cikin fada suke ba Wani jituwa. a
tsakaninsu
Sabccr ba karamin wahalar da Deeda ya ke ba,
haka kawai tana tafiya saiya sama ta
kafa ta fadi k0 ya jawo .hijabinta da karfi ya sake
sai ta fadi, k0 kuma tana tafiya haka kawai ya
watsa ma ta 'ruwan. sanyi, ya yin ,da ita kuma
ba ta nuna mishi ta ji haushi
hakan ya ke Kara qular da‘ Shi.
Wani lokaCin ta Ce mishi yaro ne shi bai da wayo
shi ya sa'yake'halin Yara k0 ta ce masa ' bai iya
komai ba sai kashe kudi da. fada, .itabA'
cikakken namiji bane da zai'tsaya yana Wahalar
da Mace, jarumin Namiji sai dai ya fuskanci
Namiji dan uwan‘sa, ,
' Abin da yadi, ba shi haushi shine, kullum tana
kwatanta real man da Ibrahim. ' Wani lokacin tare
da Inna mai Fura suke zuwa Bangarensa kuma
.da sassafe; duk Baccin da yake sai ya ta'shi k0
kuma, tasa Wa‘azi da ke magana kan’hukuncin
wanda baya‘ sallah da kwanciyar Kabari da ranar
tashin Alkiyama‘ a cikin Wayarta ta ajiye a
dakinsa kusa da inda tasan zai ji.
wani lokaéin ,haka jikinsa zai yi'sanyi‘, wani
lokacin ya dauki Wayar ya kashe ya ce in ta sake
ka'wo Wayarta dakinsa sai ya farfasaShi. ‘ Deeda
ta dau Wayar tace wurgar da wayar ba zai canja
gaskiya ba k0 da mutum bai son ji'
Wani' lokabin in Sun kanCamé da fada sai 1nna
ta shiga tsakani, ga shi‘ Sabeer ne da rashin
gaskiy; amma sai ‘ta ba wa, Deeda rashin
gaskiyar don a zauna‘ lafiya;
‘Duk .wani abu da Sabeer yasan zai “yi ya Kular
da Deeda amma kullum sai dai in ta kular da shi,
musamman Baccin'Safe da ta ke hanashi, Alarm
ke ta' da shi ’kOWanne Asuba take bugo masa
Waya,’ in yaqi tafito da Asubar, in ya rufe
dakin‘ta‘yi ta bugun Rofa k0. danna Door Bell.
Ta, takuraWa rayuwarsa. Shi' da ya Yi hakan
domin kuntata ma ta ne, amma sai gashi
sam ba ta ji, ga shi inya koreta shi; zai.ji kunya,
za ta ce ta gagareshi. _
Wani lokacin ya office don gujewa kayan
haushinta, ba ya zuwa Asibiti sai Kamfani
inda'yaje ya maye gurbin 'Ibrahim
:haka'yake zurawa .,takardu ido kOWaCCe
takarda aka kawo masa hannu kawai yake sawa
ba tare da' dubawa. ba, haka duk wani Business
Meeting da za a ' ‘yi haka za a tashi duk hukunci
da shawarar da suka ba da dai-dai ne,d0n haka
wasu Kudade suka soma Bata; .Manage: ne ya
'yi saurin sanar da Ibrahim halin da ake ciki,
dolensa ya ajiye Asibitin _na wani' lokaci ya
dawo yana ankarar da Sabecr cikin dabara da
wayo da kwantar da kai. Da hakan dai ya ‘samu
ya fara shawo kansa ya soma ganewa.
yauwa kamar kullum deeda ta kuntata masa
wuyanta
ya cafko ya shake, ganin zai mata illa yasa ta
gantsara' mesa Cizo ta ’gudu. Cike yake da,ita,‘>
kuma da shirin yi mata abinda ba za ta manta
ba. ‘
Su uku ne a Office dinshi' da Nura‘ da Salim. Duk
Shawararda' suka kawo sai ya ga ya yiwa Deeda
kadan. ‘ ' Ya kallesu ya ce, "Yarinyar nan ba ‘
mutum ba ce, Aljana ce, ba komai take ji ba,
Salim ya ‘kalleshi ya ce, "Ga shawara, ‘wannan
karon in har ka yi ma ta abin da nace ba t ita
kadai ba ‘kowaCce Mace a duniya Wannan abin
na saurin yima mace illa jin haka saber ya gyara
zama sonjin KO meye
Salim yace, "Soyayya".
Sabeer Ya harareshi. i -
‘ .."Ba ka da hankali SOyayya wannan' yar
Kauyen? Allah Ya kiyaye. , ' . ‘
Aikinma da ka ga' tana min dole ne don in
Kuntata ma ta ne ya sa badon ina so ba naké‘
ganin fuskar‘ta a'ko yaushe, ko ba ta nan tana;
cikin zuciyata. Aljana kaWai
"Saurara Main. Inji Salim. _
"Ban ce‘ka' sota ba, soyayyar qaryaza ka yi ma
ta, kace kana“ Sonta ka' yaudareta iya , sai ta yi
nisa a soyayyarka ta mata illa sai ka rabu da ita.
‘
Ina fada maka wannan abu zai mata ciwo fiye
.da‘ tunaninka,‘ inba wasa Ba sai ta kwanta
Gadon Asibiti sabo da Ciwon Sonka".
Sabeer ya mike ya yi shiru 'na tsawon lokaci
yana tunani, sannan ya jiyo ya kallésu ya yi
‘dariyar jin dadi ‘har da ihu yace you are right)
not bad Idea; Na samu hanyar Maganin 'yar
Kauyen nan. ‘
Za ta yi tunanin ta Samu na banza, young rich
handsome. ' ' guy’
na nuna ma ta ’soyayyar Karya: zai min wuya,
amma zan jure. Na gode Abokina'
Nan ya fice da sauri ya nufi Gida.
Kamar kullum,‘ ya san sameta tana'aiki Ita da
Kakana ya samu a falon. Ya yi sallama, mamaki
ya sata bude Baki.
‘ "Yau su Sabeer ne' da sallama? Shi da kullu'
yake shigowa Gidan da gadara da muna cewa
Gidansa' ne, yau' ‘shi ne ya ke musu sallama"
Inna ta amsa masa Ina yini
Ya fadi ‘cikin‘muryar ladabi tare da cire
Takalminsa ya ajiyesu a gefe. ' ‘
Shi,da ya saba‘cillar'da _su .atsakiyar falon,
wani-lokacin ma ya wurgar da Takalmin da
gangan sai ya daki ~ fuskar Deeda don
mugunta,'.amma yau su Sabeer :ne aka ajiye
Takalma a gefe hadda Gaisuwa cikin ladabi.
Har yaSa Deeda ta 'matso kusa dashi ta zaro ido
tana kallonsa'ta ce, "‘Lafiyarka lau yau kuwa
_ Ta- fada lokacin da _take qokarin taBa
goshinsa taji k0 dai ba shi da lafiya‘ ne‘.yace,
"'Lafiyata , kalau', bana. son neman ‘masifa,
yanzun. wannan bangaren ya wuce sama". Ta
‘bishi'da kallo kawai mamaki Deeda take ta kalli
Inna: ta ce, ,"Yau rana ta ina ta fito? Sabeer ne
haka a nutse? Kai anya ba lafiya ba". ; . '
ce "Kin ji. wata.magana, to Mutum baya canjawa‘
ne?
. Deeda ta ce,‘ "Allah yasa na gaske‘ ne, don ni
ban’yarda da wannan canjin na’ sabeer ba".
Nan ta hada Abinci ta kai masa. Nan ma Dakin
nasa kimtse ta gani kamar bai shigo ba wanda
hatta Wayarsa ya ajiye a Wurin ,da ya kamata ba
wurgi ya Yi da' ita‘ba. ,
Tana nan 'tsaye tana tunanin abin da mamakin
canjawarsa, ya filo daga Toilet. Ya yi Alwala ta
‘zaro Ido tana kallonsa. "
Ya yi mata murmushi ya ce, "Sannu. na wuce
Masallaci. '
" Ina "ga daga'yau ‘ba’ sai kin yi wahalar kawo
Abinci’ ba; ki dinga shiryamin a Daining Table
kawai
‘Bude Baki da Hanci da Idanu tuna tana kallonSa.
"
Take. ta dinga layi tana jin kamar Hajijiya na
dibanta Yayi saurin riqeta. ’
. "Yi a hankali mana, me ye haka? Ai sai ki fadi ki
ji Ciwo." ' ' '
"0hhh Please Sabeer, Stop it, ka soma Behaving
Normal, wannan halih kirkin da bai dace da'kai
ba,-bai dace da. Personality dinka ba dont need
to Pretend; garama ka koma ‘halinka nada yafi
dacewa dakai, kuma nima yafi min saboda ina
enjoying dinsa". ‘ ‘
A ransa‘ya ji kamar ya doke Bakinta..
A zahiri 'kuma sai ya ce 'Ni, zanje Masallaci'kar
in rasa jam,i' ' ya wuce ya barta,.a wurin sororo
Masallacin k0 ya:tafi -Sallah-, ,bayan sun idar da
Sallar: ya dawo yaci. Abinci, a nutse ba kamar
daba yana cin Abin’cin k0 dan karamin Yaro ba
zai yi haka ba. . '
, . Yana‘ gamawa’ko- ta ga ya dauko files na
office yana dubawa, ya dauko System yana
dannce-danne ya'na ~Waya; 'maganar; Busmcss
kawai’ yake
- Yana zaune hat. Bacci ya soma daukarsa,‘tana
kallonsa tana‘ mamaki,
' ‘Wai 'anya'Sabcer‘ din da ta sani ne anya
canjawar da yayi har zuciya ne in kuwa hakane
ina murna da hakan‘Allah Ya taimake ka Sabeer".
Nan ta tattara wurin‘ ta :kwashe kwanukan rufe
tiles. din ta ajiye gefe guda ta, gyara masa
Kafarsa akan
Ta yi munnushi ta shirya masa komai na Abincin
dare ta fita’
Bayan ta fita ya bita da kallo yace