x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 19 - BIRNIN GAYU

  • 54001 words
  • 57000 words
  • Out of 99560 words

Category: Love Stories

Views 170

09 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
addu'a Allah ya baka sa'a da nasara a
dukkan abinda ka sa a gaba, Allah Ya sa maka
hakuri da juriyan mu'amala da mutane a duk inda
ka ke
Sabeer ya dago kai ya yi dariya, ya ce.
"Na gode Daddy, dama ina so- in roKi. alfarma ne
Kafi in koma aiki office ina so mu yi wata tafiya-
ni da Deeda na dan tsawOn wani lokaci, in mun
dawo In-sha Allah zan koma aiki, haka nan ba za
ka samu matsala da mi ba. Kafin in dawo aiki sai
Uncle Ib da Sister su cigaba da aiki kafin mu
dawo". ,
Daddy ya yi dariya ya ce, "Na fahimta, lokacin ka
ne yanzu, ba mai. hana ka taflya. Ka dau Deeda
ku zaga duk inda za ku zaga a duniyar nan
na‘tsawon lokacin da ku ka ga dama, ku ka
gama hutawar ku, sai ku dawo. Offlce da‘ aiki zai
'jira, amma wannan lokacin na ku ba zai jira ba,
wucewa
zai yi. . Saidai duk inda kuke ka dinga waya
muna jin labarin ku, ka kulada kan ka da Deeda;
.ka tabbatar kuma ka, dauki .(Debit card) .dinka,
duk’ inda ka. keza ka ,iya,cire
kudi yace To Daddy, na gode, ba'zan manta ba;
Allah Ya kaara lafiya, A‘llah Ya kara girma
da daukaka'
'Ameen Sabeer'
Nan suka yi 'Sallama cikin farin ciki da son
juna,mahaif1n sa na godewa Allah. ‘ ’ Yayin da
Sabeer ya fice, ya nufi jikin motar sa ya jingina,
tunani kala kala a ransa. ;Yana godewa Allah da
Ya. Sa Ibrahim ya tsai da shi bai je ya’ fadawa‘
mahaifinsaba. "Tabbas da ya‘je‘ da bai 'ga
'Wannan farin ciki da nutSuwa a ‘ tare da
mahaifin. sa ba, Wanda ya'samu ta dalilin, sa. '
‘ .- ' " ya wuce wurin yayarsa, a nan ya tarar da
ita tare da Ibrahim. Kansa a sunkuye ya gaiShe
ta, ta amsa tana' murmushin Karfin
hali, tana tausaya masa, saboda ta gama jin
komai wurin Ibrahim. ". ' Sabeer yace, "Sister zan
wuce". , "To Sabéer,.Allah ba ‘da sa'a allah ya
kiyaye hanya"; .' ‘ Ta fada cikin muryar rauni, ya
amsa
.. ."Ameen in. Sannan ya kalli Ibrahim, ya Ce.
‘ ' "Uncle Ib, (Please za' ka kaini ‘tasha
inda zan samu motar Kauyen su Dedda?"
’ Farida ta kalle’. shi, "Haba Sabeer, ka
tafi da .motar ka mana, ba sai ka shiga
motar kasuwa ba". . '
. " Ya girgiza mata’ kai, "A'a-Sister,
zan fuskanci Wata sabuwar rayuwa ne. Ina
so ‘in ga iyakar'iyawa .ta, ‘da juriya ta; Kafin
in tabbatairwa da kowa ina Son tabbatarWa
kaina, me zan iya? Meye ba zan iya.ba? _ Sister,
kar'ki damu, na san rayuwar da
zan fuskanta ba‘mai‘ sauki ba ce, "amma zan
iya insha Allah". " '
' ‘ Yakalli Ibrahim, yace"Uncle Ib, zan jira'ka a
mota". Nan ya juya ya fita, Farida ta'.bishi‘ tana
Kwala _ masa ‘kira hankalin ta a “tashe, Ibrahim
yajawo ta. ' ' " ‘"Kar ki tsai dai shi Farida, in ki ka
hana shi tafiya yau‘ zaki yi dana sani a gaba, ki
Kyale shi. Lokaci na farko kenan Sabeer zai. yi
'abinda yake dai dai, ya soma fuskantar gaskiya a
rayuwa, ya soma gane' yadda ya dauki rayuwa ba
haka take ba"; Farida ta fashedakuka,tace' '
,"Haba Ibrahim, Sabeer ne fa? Ya 2a ka barshi ya
tafi wani wurin da ba zai iya k0 da kai kansa ba
balle har- ya iya gane wurin? Ya za a yi ya tafi
shi daya,-yaron da bai taBa fita k0 nan nan shi
daya ba? Yaron da. 'zaman Nigeria da Kano ma
ke masa wahala, shi me‘ za ka tura shi wani
Kauye? Ya zai ‘rayU, a w‘urin?‘Me. ,zaici? Me
zaisha? A inazai kwanta?
‘- ’Ta fashe da kuka. "Gaskia Ibrahim
ba zan yarda da’wannan tsarin ba, Daddy ~ma in
yaji_ ba zai ‘ yarda ba. Wai' ka manta Sabeer'da‘
Yanayin sa,‘ne.?" ~(Please) F arida". Ya'katse'
ta. _ "Ki. Kyale‘shi, Sabeer mutum ne, kuma;
namiji ne. Sannan kar ki manta matae 'sa
zaibi,matar,sa'2ai nemo, yana da dukkan- dama,
" (right) dinsa-ne ya je ya nemo matar sa, ya
dawo da ita, ba wanda zai yi'masa wannan. Ya
zama ' dole ya. dauki \dukkan wani
(responsIbility). nasa,-ya dauki 'dukkan wani
nauyi da ke kansa'; Shi zai wa kanSa_ wannan ba
wani ne zaimasa ba " . “ ' . " ' ~ Kar ki manta.
magana ne da bani na mutuncin sa; da kimar sa,
da a. idon matar sa. Ya zama dole ya tsira': :da
~ mutuncin,'da‘darajar sa a idon matarsa Kar
kimanta, a ‘halin yanzu Deéda‘ ita ce rayuwa da
duniyar Sabeer gaba daya ya‘ zama doleta gane-
haka, Ya zama "dole'ta fahimci' ceWa yadda
take‘tunanin. Sabeer‘ ba
haka yake ba, .ya zama dole tasan Sabcer abin
'sone, abin ,alfahari ‘né ,ga ‘ kowacce- mace.,
Haka’ nan duk_ duniya ba zata .samu miji irin
Sabeer ba, ba za ta samu mai son‘ta ' _ irin'
Sabeer'ba; ,Ko ba za ta" so shi‘ ba, ya‘ zama
dole ta San kimar sa da darajar“ sa, da
muhimmancin sa.~ Kiyi Koqarin fahimta Farida ba
abinda zai samu Sabeer". ‘
Nan ta zaUna ta fashe-da kuka, tace1 _ "Ibrahim,
ina tausaya masa ne, shin Deeda‘ta cancanci- ya
sha wannannan wahalar
saboda ita?" ‘Yayi murmushi, ya ce, "Yayata,
wannan lokaCi ne zai iyé nuna ta cancanta k0
a,a?
Nan ya juya, "'Ni na tafi kaishi‘ tasha, sai na
dawo". . Nan- ya fice ya barta tana kUka tare da’
tausayawa Kaninta.
Tunda suka fara'tafiya ba. wanta ya' cewa kowa
komai, har. Suka iso‘ tashar. (Bus)
da‘ zai je .Dawakin, ‘Tofa, daga nan in ‘ya sauka
zai samu motar da zai kaishi qauyen su Deeda,
'hayin HAGO‘. —. ‘ ‘
Nan Ibrahim ya biya kudin motar tare ‘da‘yima'
direban motar bayanin cewa in sun sauka a taSha
ya néma masa motar‘da za ’ta kauyen Hayin
hago ya sa ‘shi. Direban yace in. sun isa. Zai
samumota, amma Sai .akori kura, don ba
kowacce 'irin mota ke shiga ba, sai manyan
manya irinsu ‘ akori kura-din ‘ Ibrahim '-yayi -
dariya don ya san_ da,
wannan, sai dai ya. tambaya a gaban‘ Sabeer ne
"saboda yaji da kunnen sa
Ibrahim ya- kalle' shi, yace
. "'Ka ji,'ko za ka iya?"~ -. .
Jikinsa a sanyaye ‘ ya girgiza. kai al'amar eh‘ zai
iya. Sai dai da alama- tunda 'Sabeer ya zo tasha
yaga ‘yadda yanayin’ yake hankalin sa' ya soma:
taShi. '
~' Ibrahim ya ja hannunsa ya shigar. da shihar
cikin‘ (bus) Ganin yanayin cikin' (bus) din, da irin
kalar‘ mutanen “da‘ ke ‘ciki
ya shiga zuciyar sa ta dinga‘ harbawa, tsoro
karara ya bayyana a fuskar sa.
Ibrahim ya kalle shi, ya ce
"Kar ka damu, ka kau da kai ga komai a nan, ba
wani abin tashin hankali. Ba wani abu a nan, duk
komai da kowa‘ a, nan (normal) mutane ne.
Kayan ka na ‘bayan- (bus) din, inkun sauka ka
kula,_ ka dauka kar ka manta".
Ya mika masa' Karamar wayar sa, ya ce
"Za tai maka amfani,‘ haka nan'a duk lokacin da
ka ji Wani baKon yanayi ko tsoro', ko wani
shakka, akwai' (application‘) na addu'o'i, ka bude
ka karanta. ' 'Akwai Alqur'ani a ciki, shi ma ka
dinga karantawa (you will be fine). Na sa
maka’sauran waSu tarkacen cikin ‘jakar kar,
wanda qila zasu yi maka amfani. Ni zan tafi,
Allah Ya kiyaye hanya".
. Bai yarda ya kalle Shi ba, saboda bai son ya
karaya, don haka ya juya zai tafi
Hakan ya sa Sabeer ya mike da sauriya kira shi,
ya Kankame ’shi, zuciyarsa'na harbawa, tsoro
Karara a fuskar sa. ’ - Ya rungumeshi, ya ce. ~
'.'Un‘cle Ib, inajin tsoro (I am seared) kar ka tafi
ka barni, kazo mu tafi tare, (I am scared of being
alone)". ' Ibrahim ya, tausaya masa sosai, ya ji "
tamkar‘ ya hana shi tafiya, ya ji kamar ya ja . shi
su koma. Sai dai hakan ba‘zai yiwu ba, inya
tafi'da shi Wurin,Deeda shirinsu zai warware. ' .
Ibrahim ya dago shi 'daga jikin sa, ya masa
murmushi cikin karfin hali, don ba shi Karfin
gwiwa, yace. _ ‘ ' "Sabeer, wannan yaKin naka ne
(and you must-do it alone). Kark‘a' ji ,tsoro, ba
komai, ba abinda zai faru da kai. Matar' kaza ka
je ka' dauko, ka tuna'Deedan ka, Wacce _ta ke
rayuwar. ka da farin‘ cikin ka a yanzu tana can,
bai kamata ka ji dar ba, ba kai“ kadai bane; Allah
.na tare ~da kai, saboda
niyyar ka mai kyau ce, haka nan da lokaci kadan
za ~ka kasance tare da Deed, kar ka damu. '
. Kar ka manta duk abinda ya shige ma duhu ka
yi tambaya cikin kwantar da kai, in manya ne 'ka
musu cikin ladabi, in. yara ne ko sa'annin ka kai
musu cikin tausasa lafazi.. Ka zauna lafiyada
kowa ka ji?"‘ .,
.Sabir din'ya girgiza masa kai alamar ya ji.
Ibrahim: din ya~ zaunar da ‘shi, sannan ya‘ flta.
Sabeer ya-bi shi da kallo yana jin tamkar ya‘ bi
shi, 'har ya shiga mota yana kallon sa ta
window. Haka Ibrahim" din ya dinga kallon sa
shima hankalin sa a tashe,.ya rasa 'me .ke masa
dadi? Har motar ta tashi yana zaune a mota ya
kasa tuKin, kewa da rashin Sabeer ya shige shi., .
Tunda aka haifi Sabeer ba su‘ taba rabuwa ba,
duk inda zasu je suna tare, kafar sa Kafar Sabeer,
k0 Farida ba ta‘ kai shi kusanci'da .Sabecr ba.
Haka Sabeer shi ne mutumin da ya fi kusanci da
shi a dUnia
duniya fiye da kowa; kullum suna tare, .su yi fada
su ‘shirya. Ya zama tamkar uwa kuma uba ga
Sabeer; haka Sabeer ya‘ zama tamkar dansa,
abokinsa, kanin sa.
‘ Ya tuna Sabeer ba ya iya yiwa kansa 'komai a
'rayuwa, kula da kansa ma bai iyashi. balle kula
da kayayyakin sa. Zuciyar sa. tai; masa Kunci, ya
runtse ido‘ yana .addu'a a ransa, tare da yiwa
Sabeer addu'ar samun nasara, da fatan Allah
_.Ya kare shi. Ya jima a wurin kaifin'ya tafi ' ‘
Hakan ce ta kasance ga Sabeer, shi ma tunda
suka‘ ‘fara tafiya a (bus) din hankalin sa a tashe
yake, kallo daya in an masa za a ga'rudani da
tsananin tsoro da firgita Karara a fuskar sa. '
Rufe idonsa ya yi' gam ya Ki budewa tare: da
rungume jakar sa ta hannu Karama da ya goya a
baya ya ciro ya jefa wayar a ciki, ya rungume‘ta
tare da' damke idanun sa ‘yana addu'a; yana
kuma tunanin Deeda, ya‘ hango fuskar ta. .Wani
lokaci‘ yakan yi murmushi.
in ya tino zai je; ya ganta, zai ‘kasance tare da
ita., ,Da wadannan tunanen ya mance damuWar
sa,. har suka .iso karamar hukumar Dawakin
Tofa. A. nan‘ ya ga mutane na ‘ta sauka, shi dai
'ya rasa abinyi, ya tsaya yana kallon su har'
suka sauka duka. Ya lura kowa na ta harkar
gabansa. ~- Direban ne ya shigo ya ce, "Malam,
‘ba‘ za ka sauka ba' ne? Ba kaine mai taflya
Kauyen Hayin Hago ba?" Sabcer 'ya girgiza masa
kai ' tare da cewa."Eh zan je, motar ka ba 2a ta
iya kani ba?" Ya fad‘a‘kamar zai yi kuka, - '
Direbah' ya Ce, "Wa'? Ai mota- ta ba zata iya
shiga wannan Kauyen."ba, musamman yan ’zu'a.
damina; Akori kura ce ko babbar mota'masu
manyan tayu za su' iya ga wata can” akori kura'
kayi sa'a sun yi lodi za’su tafi kai" nono, sai ka
je' ka biya .su ku tafi. Amma' fa ba za ka samu
gaba‘ ba, don ka yi. latti ya cika, kayi' sa'a ma
ba za kayi
jira ba, tun safe suke'lodi". ‘ ' ‘
: Nan (Sabir ya taso ,ya fito yana bin mutumin.
yadda~ zai 'biya‘ kudin motar ma bai. iya' ba,
sai da direban ya taimaka masa ya ciro kudi a
aljihun sa, k0 Kirgawa bai yi baya miqa musu.
Nan ,suka tsaya suna kallon sa, Naira dari biyar.
zai ba su, amma ya Ciro kudi‘da yawa.
.. ' Nan mummin ya ja shi gefe ya' ce ’
' "Kai malam, shatar motar‘za ka yi ne
duka?""A'a kudin motar nake biya".
"Naira dari biyar ne ai‘ na fada maka". ' Nan ya
miKa masa dubu daya ya je ya biya masa,.da‘ya
kawo masa canji ya ce ya bar masa, nan ya
washe baki'yana ta godiy‘a.' Yanunawa Sabeer
bayan akori kurar ya ce, ya hau.‘ Nan. ya ‘ tsaya
yana zare ‘ido, buhunhuna ne a cike da
kayayyaki,’ sai wasu. Fulani guda biyu, bai san
ma a ina zai zauna ba-.- '
Ya juya ya kalli mutumin kamar zai. yi
kuka,_yace’A inaza‘n'zauna?" Mutumin‘ yayi
dariya, albarkacin alkhairin da kamin "Bari
in‘nema maka Wuri". - ' Nan ya~ matsar da
wasu kaya, 'ya gyra wani lungu inda zai iya
zama. “Sabeer' ya. .kalli mutumin, ya kalli
~Wurin,_yace. ‘ ' "A'nan zan zauna?Kwarai
kuwa";DA a Ina kake tunaninzaka zaunan
Hmmm
jama,a shin wai ita wannan Son DA ake magana
batasan ya kamata bane ya za,ai ta dau dan
babban mutum Mai naira kaman saber ta kaishi
wannan kauyen? ‘ ‘ lol
c y'll
hared a profile .
birnin gayu
chapter17
_ Ya ce, "Ai na maka gata ma, da sai dai ka
zauna a saman buhunhunannan' Ba yadda ya‘
iya, ‘hakaya yi ta Kokari‘n' haWa, da- kyar.
direban' ya taimaka masa’ ya‘ hau, bayan ya sha
kasa sau, biyu, a ukun ya dace ya samu‘ ya
shige, ya makure~-guri guda’ yana 'runtse ido
yana ji bayan sa na" amsawae.
; Direban ya tsaya yana kallon ‘sa, yana
mamak’i, don . ya lura , kamar " haWaye . ke
shirin f1ta masa Nan"ya"'shiga laluben jakar
sa. zai sha ruwa, ya kuma dauki wayar sa, Gaban
sa ya fadi da ya tuna ya bar babbar . jakar sa a
mota, ga direban ya'juya. -
' " ‘ Nan ya mike da sauri ya dirgo ya nufi (bus)
din da sauri, ya tsai da mutumin, ya ce masa ya
manta jakar: sa. Nan ya duba ya dauko masa ya
mika masa yana janta da Ryar. Ya isa ya samu
motar. za ta tashi, ya ji . kamar ya fashe da kuka
da ya tuno wahalar
- '- hawa motar.
' Nan ya daga akwatin ya wurga, da kyar ya
samu ya hau. Tuni bayan sa ya fara amsawa,._
haka ya 'zauna a maqure cikin buhunhuna,‘ yana
rungume da jaka babba da Karama lokaci
guda.Wahala ta sa ya fara fita hayyacin sa, ga
iskar bayan mota, ga kura ya cika masa ido,
gashi ba shi da hali ko' sukunin bude jaka balle.
ya dauko glass ya' saka, saboda a takure yake.
Nan fa Fulanin nan suka sa shi a gaba da kallo
tamkar‘sun ga wani sabon halitta.Da alama‘dai
yanayin sa da yadda yake su ke kallo, suna
ganinsa
tamkar wani Bature'ko Balarabe. Shigar. sa kadai
zai ba da tabbacin ya fito daga gidan Alfarma, to
k0 me'zai kaishi kauye? Sabecr bai ga komai ba
sai da suka bar
hanyar titi, suka hau' na kasa, suna shiga rami,
suna fadawa, suna hawa tudu. da ’gangare, tsoro
da fargaba suka cika masa zuciya. ’ "Wayyo
Sister, Daddy, _Uncle Ib. Wayyo Allah na...".
‘ Bai rufe bakiba'kuwa ruwan sama ya sauko, ya
yi. masa dukan tsiya a bayan motar. ~ya
galabaita, ya‘ fitta hayyacin sa, ya shiga rawar
sanyi yana karkarwa, ga ruwa, ga ’iSka mai sanyi
na hura shi. A cikin wannan tsananin Sabeer ya
iso Kauyen su Deeda, .da kyar ya samu ‘ya
Sauko duk jikinsa ya yi tsami, k0 ina ciwo yake
masa.
Ya sauko yana jan jakar sa, ya rasa ma ta ina\
zai fara shiga Kauyen wacce hanya zai bi? ’ - '
Nan dabara‘ ta fado masa. ya tambayi
"ya tambayi yan Fulanin nan wacce hanya za a bi
a Shiga cikin kauyen, da. ya lura da inda suke
tasha ce k0 kasuWa. , . ' Tsayawa Sukai. suna
.kallon 'sa‘ da. alamar ma ba su san yana yi
ba,don‘.kuwa ‘ ba Hausa suke ji ba. . ‘ _, Haishi
ya kama shi, ga in sun tsaya ‘ suna kallon
sa.tamkar ba magana yake musu .. ba. - Nan.ya
hau jan jakar sa yana kutsawa 'tare da addu'ar,
Allah Ya sa akan hanya dai '
dai yake.‘ In ya ‘gaji ya kan zauna ya huta ya - yi
ta tunanin gida da Deeda. Shi dai ya san inya
hadu da ita dukkan damuWar sa' ta
‘ kare. .
Allah Ya amshi- addu'ar Sabeer, yana ‘ cikin
tafiya ya soma cin karo da mutane da kuma
bukkoki, wasu' kuma» ginin qasa ne, ‘ a watA ;
Nan ya hau tambaya ko' ina zai samu-gidan Inna
mai Fura?
~ "Kasan'cewar garin' Hausa Fulani ne, don
'haka ya dace da HausaWan garin, sukai .. masa
kwatance’ kan kWatance, har ya' dace,
ya samu yaron da ya ce zai kaishi har gidan ~ su
Deeda.,. _ " " ' Nan 'ya' sauke wata- irin ajiyar
zuciya, ‘ tuni' ya manta da duk Wani wahala'ko
tsoro ' ' da fargaba‘ da ke tattare da shi, .ya
shiga 'murna da ,dokin ganin.Deeda,‘yayin da duk
inda ya' wulga, sai, an bi shi da kallo, wasuma
mu'samman suka. taso suna binsa, ; suna
’mamakin me ya kawo Balarabe kauyennan"Abink
a .da mutancn kauye, abin‘ kallo‘ bai
mush kadan. ,
' Inna ce zaune ta hada tagumi, hankalin ta a
tashe, abin duniya'ya ishe ta. ‘Deeda ‘ce
kwance'a cinyarta .tana kuka, wacCe ta iso;
kauyen tunda'sassafe. ._ . - " ' ,Kuka 'take'tana"
rokon Inna kar ta .mai _ data birni, ta barta ta
zauna da ita a Kauye.:. ‘ Deeda ke yarinya-ce shi
yasa' kiké- . aikaté'wannan "babbar kwaBar,‘ki_
ka tafka‘ kuskuren da ban san yaya zan soma
gyara
shi ba; An fada miki- aure wasa ne? wanna irin
rashin hankali ne _ ya Sa -ki ‘tunanin guduwa—
daga gidan mijin? Kin ‘zata’baza' su_ iya ZuWa
Kauye su 'nemo. ki- bane? Kin San: za ki gamu
da fushin mahaifin 'ki? ‘Kin san Sabeer ba zai
kyale mu .ba.
Bayan' wannan, Deeda me kike so? Me kike nema
a rayuwa? Allah Ya baki miji mai son ki, me
kaunar ki. ‘Ki tuna duk jama'ar kauyen. nan
mazan su da matan su sun guje ki, mahaifin ki
kansa‘ sai‘ da yaguje ki, A wannan lokacin
Sabeer ya ce, ya ji ya gani yana son ki, Deeda
meye damuwarki? Meye matsalar ki?"
Deeda ta fashe da kuka, ta ce.
_"Inna' kiyi Kokarinn 'fahimta‘ ta, 'Sabeer‘ fltinar
sace kawai" ba wani so, 'Sannan’Inna ' ya za’a
yi na cutar da Sabeer in zauna da. shi bayan ba
na son sa? Ya 2a a yi na ,ci amanar sabeer da
amanar aure? Ina auren sa da son wani a'zuciya
ta? ' '
'Inna,_kin San irin son da nake yiwa.
Ibrahim, ta ya zan-iya. rayauwa‘ da shi gida
daya, wuri daya da Sabaer, ina ganinsa kullum? "

Inna, ba na son ‘cutar da ko dayan mu, in na ci
gaba da rayuwa a BIRNIN GAYU‘ bakin ciki zai’
kashe ni,’ rayuwa ta za ta nakasa, zan cutar da
kaina da Sabeer. Inna,
.na rasa ;ya zan yi, na rasa inda Zan shiga;
’Sanin kanki'ne‘bani da kowa; bani da Wanda ya'
wuce ki. Kin san Baba kansa.‘ ya tsaneni Inna
bani da inda'ya wuce ki da Kauyen nan, haka duk
rintsi- duk abinda mahaifin Sabeer zai yi sai dai
ya yi, amma ba zan bar Rauyen nan dakeba.
. Haka nan na san Saber, na san eigimaesa da
yanayin rayauwar sa, zai yi fitinar sa na lokaci
kadan ya manta dani, inda nake’ ko ba zai” iya
zuwa ba,;‘ba abinda zai sa Sabeer ya 20 nan.
'Shi yasa na-‘taho nan, saboda Sabeer mutum ne
Wanda ,ya ‘saba da dadi wahala k0 ba ya 'iya
jure ta ko na Kankanin lokaci. "
Mutumin dake Kyamar Wasu unguwannin 'ma a
cikin'gari, balle kuma kauye, qauyen ma irin'
namu, me kama 'da jeji? Ba abinda ’ zai kawo_
shi‘, dOn haka Kauyen nan" shi ne kadai ‘hanyar
da zan bi. in gujewa 'Sabeer da'fitinarsa
Inna dai tayi shiru tana ta, saboda wannan tunnin
na Deeda ne ita' kadai,‘ ta‘san: ' rigima da tashin
hankalin da, take hango musu.‘ In har Sabeer ba'
zai iya zuwa kauyen ba,~ tafi kowa sanin
mahaifin Sabeer 'da nata. ’mahaifin' sai sun mai
da._ta gidan Sabeer. Ya _‘-zama dole ta ganar da
Deeda. cewa, gidan
Sabeer da Sabeer kaddarar ta ne da‘ ba za ta iya
'gujewaba Nan ta mike ta
End Ads