x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 2 - BIRNIN GAYU

  • 3001 words
  • 6000 words
  • Out of 99560 words

Category: Love Stories

Views 152

09 Jul 2025
Start ads
After Image Ads
Mace mai Baki da' fadan tsiya, dole
suka Kyalesu, har ma suka saba da ganin Deeda
a . hakan, tun shigarta da take na ’kayan da take
sawa naba wasu'mamaki suna tsegumi har suka
gaji suka daina‘ don Inna bata bai wa kowa
damar yi musu shisshigi‘ ba, kowa tana ba shi
amsa'dai-dai da shi ne. .
Komai tsananin Sanyin da ake k0 Zafl shigar
Deeda ba"ta canjaWa "illa iyaka lokacin Zafi ta
saka
marasa nauyi , lokacin Sanyi kuma ta sa masu
'nauyi.
‘ Haka nan daga sun fara tsufa Inna mai Fara za
tara Asusunta ta shiga kasuwa ta siyo mata
wasu
Abinda kebai wa Inna mai Fara mamaki shi ne, '
wannan abu bai san ya tafi koya ragu ba ina illa
iyaka ya ya zauna daram ne a jikinta.
Wannan da shi‘ Inna mai Fura kekwana ta tashi’
gami da adduhr Allah Ya yi musu maganin abin.
** ' ** *
' tabawa Kawa ce kuma aminiya ga Mahaifiyar
Dceda kafin ta rasu, don ko abinda ke faruwa na‘
rayuwar gidansu Deeda
ba abin da ba ta sani ba dana ta auren ya mum
tayi nasarar fita daga Kauyen ta sahun shiga
cikin garin Dawakin Tofu, daga nan ta samu
Aikatau a‘ cikin garin Kano gidan wani Alhaji ta
koma can ma ‘ tana musu Girki da Shara, duk
kuwa me son dan Aiki ita ce me‘ shiga kauyuka
tana nema musu masu aikin ana dan biyanta
wani abun, don haka ta shahara har
ta samu fili ta gina dakuna biyu da Kicin da kuma
Bayi. .
_ Ta jima tana nacin daukar Decda amma Inna
mai hura taki, ko da wasa har Deeda ta girma
Tabawa ba ta gajiyawa da yiwa Inna mai hura
maganan daukar Deeda ba ta hanyar kwadaita
ma ta yadda rayuwar BIRNI ta keda yadda
Deedan za ta. samu canjin rayuwa da canjin wuri,
har ma dai ta ce mata in tana so sai su taho tare
har da ita, in ma don ba ta son rabuwa da ita ne.
.
Anan fa Inna mai hura ta fara yarda da maganar
Tabawa, har ma ta fada ma ta lalurar Deeda. '
Nan Tabawa ta nuna ma ta tun da~ ai ba
kwanciya ciwon ta yi ba da lafiyarta ai shi kenan.
‘ '
A wannan lokacin Deeda na aji biyu na gaba da
firamire.
Ya yin da Deeda ta ji batun zuwanta Aikatau ta
nuna musu ba za ta je ba, ba yadda ba su yi ba
amma ta Ki amincewa. Damuwar Inna mai Fura
ma ita ce yadda ake zaginta a Kauyen da yadda
aka camfata da cewa 'yar Aljani ce
Ba Mijin aure, ba Saurayi, ba Abokin wasa ba
na Hira.
Ba zai yiwu ace su yi'ta rayuwa su biyuba sa '
haka bada kowa'ba. ,
Tabbas tana son .yiwa Deeda canjin rayuwa,
kuma hakan ba zai yiwu ba sai ta bar Kauyen.“
A tunaninta in sun dace suma za su- iya samun
gida kamar Tabawa, sam ba aikin ta sowa Deeda
ba, sai son barin garin, ku'ma basu da hanyar
barin garin da wannan Kauyen sai ta hanyar
Tabawa.
A halin yanzu Deeda na aji biyu na Sakandare
(Secondary). Duk wahala duk wuya ,duk kishirwa
da yunwa baya hanata "zuwa Makaranta duk da
dai ,karatu irin na Kauye amma ba laifi ta san
abubuwa ‘da .dama, haka kuma. tana kokarin
zuwa karatun
;Allo, daga Karshe aka ce ta yi' girma aka korata
ta
daina zuwa. Haka ta hakura don dole. '
Kullum Tabawa ta zo da maganar sai sun yi
fada daKarta tazageta tayi matagori wai don
ko zatayi zuciya tace zataje ammaharyanxu ba ta
yi nasara'ba.
Wannan shine ,takaitaccen tarihi Deeda da
Kauyensu. .
bayan Deeda‘ ta gama kukanta gab da~
Magariba ta koma gida, ba ta kula Inna ' ba,
haka nan itama lnnan ba ta kulata. ba alamar
suna fishi da juna har bayan issha. Deeda k0
Abinci ba ta ci ba’ ta kwanta.
Abin ya dami Inna ‘mai Fura kwarai, ta kasa
bacci, ta samu Deedan a' daki, shesshekar kukan
da taji ne ya tabbatar‘ mata: idonta biyu, kuma
har yanzu kuka ta ke. -'
"Deeda". Inna ta kira sunanta.
"Ki yi 'hakuri nasan ban kyauta ba, na san bani
da kirki, ina son kai ki Aikatau Birni, ki yi haquri
kar ki daga rai, insha Allahu daga yau ba zan
sake yi' miki maganar zuwa’Birni ba na zama mai
son kai".
‘ Ta sake cewa
"Deeda sona ki rabu da Kauye nan k0 ta halin
kaka, ganin irin, hazakarki da irin yadda KiKeso ki
yi ilimi da duk wasu bincikenki da' amsoshin
tambayoyinki'. a Kauyen ~ nan babu maganan
matsalarki deeda
na miki gori amma Deeda duk bai sa kin canja
ra'ayi ba, shin Deeda in na mutu ya za ki yi?"
Decda da ke kwance tana kuka tun da' Inna ta
fara magana sai lokacin tayi saurin" juyowa ta
rungumi Kakarta tana kuka.
"Inna ki yi hakuri na miki mummunan fassara,
ban fahimce ki ba, Inna yanzu da ki ka_ yi . min
maganar mutuwa sai na ji hankalina ya tashi,
wani irin tsoro ya shigeni Inna hala ma in riga ki
mutuwa, idan na mutu kema za ki zama ke ’daya.
Inna kece komai na, niCe komanki, Inna Allah na
tare da mu yana ganin halin da muke ciki in
tafiyarmu Birni shi ne mafi alkhairi, Allah Ya
tabbatar mana, ki cewa Tabawa ashirye na ke da
in bita a duk lokacin da ta shirya daukana zamu
bita".
Inna mai Fura ta rungumeta Deeda cikin tsananin
farinciki tana' fadin, "Allah, Ya miki
albarka
Da sassafe k0 Inna ta daga sammako sai -
masaukin Tabawa’don kar ta bata lokaci ta koma
Birni. "
Ganinta da farar safiya ya bawa Tabawa‘
. mamaki, bayan sun gaisa tace; "Lafiya dai ko
Inna?” ~ Inna ta yi murmushi‘ ta ce, "Tabawa
yau dai andace Deeda ta yarda zamu bi ki". ' - ‘
Tabawa ta washe Baki. . _ "Kai madallah, amma
na ji dadin labarin nan 'da yardar Allah kuwa ba
za ta yi dana-sani ba, sai ku shirya bayan Azahar
mu‘ tafi, ina ce dai kuna da kudin Mota k0?"
Tabawa ta tambaya.- -. Inna ta ce "Muna da shi,
duk da ba yawa, jiya nayi cinikin hur da Surfc, in
ma ya kasa sai ki yi mama ciko”. ‘tabawa ta ce,
"To shi ke nan ba laifi”. Bayan, ‘A'zahar "din
kuwa suka. 'tattara' yan kayansu da abin biyau
bukatarsu, Inna ta ja gida ta rufe duk da dai ba
wani abin kirki ciki,‘ Gadonta ne sai 'yan Tukwane
da suuran kayan amfanin Kicin‘ ta
ja kofar langa-langa ta rufe.
Mahaifin Deeda bai sani ba, kuma bai nemij ya
sani ba, amma duk da hakan sai da Inna mai Fur
ta kai ta suka yi masa sallama, ya kau dakai ya
ce "In ta ga dama ma ta saida ita shi bai
dameshi ba".
A fusace Inna ta bar gidan ya yin da Deeda ta
durkusa ta ce, "Baba addu'arka na ke buqata".
' “Sauka lafiya Allah Ya ba da sa'a". Abin da ya
fada ke nan, ya‘ tashi ya barta a wurin. ta mike
cikin kunar zuciya da Bacin rai tace "Amin".,
_,.,.Ta fita-tasamesu sukai sallama-da wanda
Suk"dace a garin, sannan suka kama hanyar
barin Kauyen da kafa har zuwa inda za su sami
mota. ‘ Rana ta farko ke nan da suka taBa shiga
Mota ‘(Bus) aka sa su a kujerar .qarshe, Inna mai
Fura" akai ta buga qauyanci duk lokacin da-Mota
ta shiga kwana k0 gargada saita'yi ihu,
Tabawa‘na mata dariya, yayin da Deeda ta kifa
kai tana tunani, wani, lokacin ta dan yi dariyar‘
Inna darkanta, don itama takan dan taBa
Kau'yancin, sai ’ dai- ba ta" nunawa a fili" ,
Lokacin da' suka- hau titi 'zurawa bishiyoyi ido
tayi tana kallonsu suna gudu,‘ tana kallon .ikon
Allah, Inna mai Fura ko tuni bacci ya kwasheta
da ta ji gargada ya Kare, Tabawa k0 saka musu
ido tayi tana tunanin tabbas sai ta zauna da su
na dan'wani lokaci ta gyarasu sun dan 'waye
kadan kafin ta kai ga kai su wani gidan aiki, don
ta yi, niyyar Inna ma‘ko wanke—wanke kadai ta
dinga yi'za ta kawo kudi, yayin da Deeda dama
’dai-dai shekarunta Hajiya ta ce ta samo 'wanda
hakan ya ma. ta wuya sabo da duk sa'anninta
sunyi raure hakan ya sa zuwan'Deeda'ya ma ta
dadi dOn ta san tabbas Hajiya zata ba ta' kudi
mai. tsoka, don haka ya‘ zama dole sai ta gyara
Deeda ta kuma' nuna musu yadda‘rayuwar'Birni
take.Da irin wayennan. tunane-tunanen suka iso
_ cikin ,Birnin Kanon Dabo, su 'Inna mai 'hura an
sha‘ kallo, duk Wanda ya kallesu‘ dole sai ya sa
musu alamar tambaya, da .Kyar Tabawa” ta
samu suka tsallaka titi, ta_ sama musu Adai-
daita sahu suka ' shiga, wannan karon da aka zo
tudu da gangara da kwana har da su Deeda a ihu,
sai. damai Adai-daita ‘ Sabun ya tsorata ya
tsaya ya dinga masifa da kyar da, . kyar tabawa
ta .rarrasheshi ya‘karasa da su gidanta ‘dake tal
udu ' Dakuna biyu ne sai tsakar gida da kuma
bayi a gefe da ‘alamar Tabawa ba ta gama ginin
nata ba, ta dai
Wai cewa ake babba ya san komai, dama kullum
abin na damunta, ya za a yi babba' ya san komai
bayan ba a koya masa ba?
Ta yi murmushi. . -.
Lallai idan abin da nake gani shine birni to lallai
bazan taba Dana sanin shigoba da alamun burina
zai-cika ".
Deeda ta fada a ranta. ‘
Kiran Sallar Magariba ne ya katse ma ta abin'da
take yi, ta dawo cikin gida don yin sallah.
Kusan kwana suka yi Tabawa na ba su labarin
Birni da yadda ake rayuwarsu,a ciki akwai'
banbanci sosai da na Kauye.
Ta kara da. ce musu, "-lndai suna'so su‘ji ’ dadin
zama to su dage da sana'a su nemi na kanSu,
banda zaman banza
Inna mai Fura -ta ‘fahimci. me Tabawa ta ke nufi
sai dai ita fa tunaninta daban, burinta shi ne ta
inganta rayuwar Deeda ta kai ta. Asibiti ta kuma
sakata a Makaranta irin na Birn
,' "Amma anya Tabawa za ta yarda taci gaba DA
ajemu a gidanta ba tare DA deeda ta mata
amfanin data daukota musamman dominshiba
kuwa?
ohhhhhhhhooooo
taya za,ai admin ya isa Sani mu hadu a next
chapter donjin ci gaba
Birnin gayu
chapter2
Da wadannan 'tunane tunanen da ‘hanyar shawa
kan matsala_bacci ya dauke Inna mai' F ura'.'
‘Kira‘n sallar: farko akunnen Deeda,‘ akai ta ji’ ..
kiran‘ Sallar a Cikin. Gidan ya ba‘ta mamaki, ,
musamman da ta-dinga jin k0 ta ina 'sallah ‘ake,
' Masallatai daban-daban. ‘ Ta ‘mike ta yi»
Alwala tana” jinjina abin, zuciyarta ta yi ma ta
fari,‘ ta yi godiya ga Allah da Ya sata shigo Birni.
' " Tabbas ,datasan‘“ haka; Birni yake data jima
dabiyo TabaWa. ' Kafin gari ya washe' har ‘tana
Tabawa. shara,’ ‘gogegoge da‘ wanké-wanke-
Abin'ya yiwa Tabawa dadi sosoi.
Lallai‘zata ci Riba da Deeda, ba ta da kwiuya
Karar Motoci “yasa' ta fit0wa Kofar gida
kasancewar bakin Titi ne, ta zauna a Karkashin
wata ; Bishiya tana kallon Titi tana shakar iskar
sanyin'
safiya mai albarka, hakan "ba‘ Karamin nishadi
da farinciki ya‘jefa a zuciyarta ba Tananan zaune
:tana murmushi' ta soma ganin .'yan Makarantar
Boko na wucewa ,sanye‘, Riga da Wando da
Hijabi;
ta miqe tabi cikinsu tana tafiya, nan ta
hangu (Gate) din Makarantar; -an rubuta
"(NANA AISHA ISLAMIYYA, PRIMARY AND
SECONDARY SCHOOL)". Ta ga an mbuta a jikin
bangon K0far Makaranta
Ta jima tana tsaye tana kallonsu suna shiga cikin
Makarantar, Wasu sa'ann'inta, wasu kuma sun
fita, wasu kuma qannenta maza da'mata. ‘
Kwarai tayi sha‘awar ,itama ace tana daya
daga_ cikinsu, sai dai ta_san abu ‘ ne mai
matukar wahala.
Sai da‘ taga an rufe (Gate) din Makarantar .
sannan ta juya ta _ daWo gida, ta ' samu
.Tabawa ta yi musu abin Karyawa za ta fita.
Ta kalleta ta' ce,""Ina ki :ka shiga ne Deeda? Na
leka waje ban ganki ba. Ki daina'nisa fa kar ki
Bata".
Deeda ta yi murmushi. ‘
"Ba zan‘ Bata Ba Tabawa insha‘Allahu,
'yan Makaranta da Shaguna na gani a titi na bi
ina kallo". TabaWan ta yi dariya ta ce, "Deeda
kenan,
nan fa Birni ne ba Kauye‘ba, Birnin ma fa Kanon "
Dabo, babban; gari wasa ba, a hankali yau da
gobe za ki fahimta‘, in kin biyewa kallon
Makaranta da Shaguna‘ kuwa to sai ki dau
tsawon ,shekaru kina yi ba ki‘ gama ba Ki zo ki
karya ni zan fita, zan
. je gidan dana ke aiki sannan in je in yiwa gidan
dana daukomusu ke magana mutattauna akan
yaushe za,a kaiki ki '
. Dam! Ta ji gabanta ya yanke ya: fadi, ta bi '
Tabawa da kallo yayin DA take fita daga gidan, ta
ji
hankalintaya tashi, ta manta Aikatau tazoyi a
Birni‘
shine har' ta‘fara tunani da Wani burinta na
datun
Nan da nan idonta ya ciko da hawaye. ta ji tana
son yin kuka ta juya sukai ido biyu da kaka ta
fada'Cinyarta tana kuka.’
Ta ce "Kaka banason aiki gidan kowa, Kaka-ina
son yini karatu". "Kiyi~haquri Deeda dole mu yi
‘haquri da halin da muka. tsinci kanmu ba ke
kadai ba ce
‘ keda wannan‘ buri ba har ni ma ina da wannan:
buri akanki. ' .
Karki damu, mu yi ta addu'a sanan a hankali
zamu cimma nasara; A halin yanzu dole mu fara
da . haka zuwa gaba maga abin,da Allah zaiyi ..
Nan Kakar ta‘yita kwantar mata da hankali har ta
samu'nutsuwa. Haka suka‘ yini har yamma lis!
_sannan . TabaWa ta dawo a gajiye, ta samu
Inna mai Fura ta 'yi sana‘ar na ta, wato Fura, tun
da ba ta barmusu ko abinci ba, ganin garin gero
da‘ suga yasa ta yi musu lafiyayyiyar Fura, ta bai
wa Deeda kudi ta siyo masu _ nono a bakin’
hanya gun: Fulani-wajenda ta ga suna kawo‘wa
wasu masu Gini ‘ ‘Nan fa Tabawa-ta 'zauna ta
sha none da‘Fura osai tana santi, saunan ta tuna"
Ba ta bar musu abinci tayi hamdala sannan ta
ce, "Kin kyauta Inna, tabbas,don‘kinyi dabara-irin
ba bana Kauye ba don hakaba da kun zauna‘da
yunwa, na mancé, ina sauri na saba in na tafi ba‘
kowa a gida, don haka tunanin Abinci , , “ma bai
zo min ba; kun ga-harnima nasamu na sha~ '
don ban tsaya cin Abinci a can ba,‘~ ina san in
samu inshiga BIRNIN GAYU ne Déeda tajuya ta
kalleta. inane kuma BlRNIN GAYU?"
Tabawa ta kalleta cike da mamaki ta‘ ce
"Kina nan'cikin Kauyen Kanonnan baki san
BIRNIN GAYU ba?" ~ Deeda ta daga kai cike da
kosawa tace,‘ "ina'zan sani ina Kauyen'Kano‘ ba
Birniba?". "To Kakarki ai ta sani", In ji Tabawai .
zatayi miki bayani, kuma shi ne Gidan da» Matar
da ta ce- in dauko miki ita tace tana son 'Yarinya
mai kamar shekarunki, suna da masu aiki; ma‘za
da ‘mata‘ na wasu qasa ma. haka~ suna da; .,
manyan Mata na nan qasar sai dai 'yan matan
naga' duk kamar 'ba Hausawa bane, na ga har
wani 'unifom) suke sakawa na‘su na masu Aiki.‘
~Sai dai duk da haka ta ce tana son in nemo
mata 'yar— Budurwa Bahaushiya haka wacce
zata dinga; kula da Bangaren dakinta bisa ga‘
wannan, kuma-tana son yar gidan mutunci mai
hankali, don hakan .shiyasa na dauko mata ke;
Na san yadda take so haka‘ki‘ ke har ma kin,
'wuce tsammaninta, kuma karki ga kamar aikin
wahala ne dan gyaran Dakinta ai ‘ba‘ matsala
bane, gashi kuma kiyini a cikin A.C ki kwana a
A,c 'ki sa mai kyau, ki Ci mai kyau ki sha mai
kyau, to me ya ’ wannan 'hutu?
, Ai da tsohuwa take so da tuni‘naje k0 da ina da
'yar uwa k0 'ya k0 jikar da‘ ba su yi aure‘ba da
na kai ma ta don Zama da wadannan ai alheri ne
An yi ta kawo 'mata yan ‘matan'Birni ma ganin
duk rayuwarta a kasa‘shen waje tayi‘ tace wai ita
ba ta son marasa. kunya Wadanda idonsu ya“
bude wadanda za su yi tayi‘ma ta sata ko wani
mugun hali. Kin san sha’anin masu kudi sai su.
Deeda‘dai da Inna mai Fura sun sa ma ta 'idone'
sunaji kuma suna kallonta kamar wata Talabijin
'Duk wannan kurara? gidan da take yi
ammahakan bai sa Deeda taji tana sha,awar
zuwa gidan ba sabo da karatunta yaf1 mata jin
dadin da Tabawa take
kirgo,mata Tabawa ta ci’gaba ’da'cewa,
"daganan gidan na biya na bata lokaci ina jiranta
kafin ta fito nayi mata bayanin na- daukoki shi
ne ta bani wasu kudade tace-.ayi .miki: siyayyar
Sutura ‘mai 'kyau da abin‘ " buKatarki ki fito a
mutum sosai, bata So kizo mata da wani daudar
Kauye
'Tun daga' kan Sabulu, Turare, Mai; Takal'mai
zuwa Kaya tace komair Sabo” take so ‘Sannan a
nuna miki yadda-zaman Birni yake da yaddah
zakiyi my,amala DA mutane
sannan tace a sakaki a Makarantar koyon
Komfuta, (Computer), k0 menene sunansa,
wannan abin' latsawar kamar Talabijin.
' .Deeda da kanta 'ke sunkuye tayi ~
. saurin .daga kanta, tana juya abin a ranta anya
duk
duniya akwai abin da take son ,koya kamar
(Computer) kuwa? Ta yi dariya cikin 'doki "tace
dan Allah tabawa da gaske ki‘ ke zan shiga
,wannan Makarantar?" " kwarai"; Tabawa ta
tabbatar mata
"Ga‘kudin‘komai ta bani, 'da mutumin da zai kaiki
sanda za ki fara zuwa ya
. _ miki komai, wai so take ki dinga shiga
da Wasu abubuwanta wanda "qila sirri ne don
BABB-MACE. ce, Mace mai ilimin. kakuwmi- sosai
kullum, lissafi take na shigar kudi da fitarsa
da'kuma‘saida Kaya harsu Gwala-gwalai da irin
gadajen ‘qasar wajennan take saidawa _. Ina jin
shi yasa ta ke neman mataimakiya don abin ‘ya
yi ma ta-yawa, yayanta
biyu kuma duk suna kasar waje. Naji dai ‘an ce
kwanaki akwai 'yan uwanta masu' ilimi da sukai
ta
cutarta, amma dai jita-jita na ji. Ta ce dai a
sakaki ki koyi na wata uku, sannan a wata shidan
nan kafin ta dawo tana son ganinki tsab
Kinga makudan kudaden da ta bani, nima ai na
samu rabona
Lokacin dq Tabawa ta ciro kudin Inna mai- Fura
ta bude baki ta kasa magana don tunda take k0 a
Mafarki bata taBa ganin irin wadannan makudan
kudaden ba masu yaWa haka.
Ba su ankara ba sai ga Inna mai Fura a zube a
qasa, suma neta tayi k0 dai firgita ta yi da‘
'ganin tsabar kudaden a zahiri shi .ya sa ta
faduwa, Allah ne kadai Ya sani. ‘
. Tabawa- dai sai da dariya takeyi
Deeda tana tayqta suka sannan suka dagota'
*.* ** ,*.*
Deeda 'da Inna mai Fura ba wanda ya kaisu
farincikin shigarta (Computer School), duk‘ da ba
ta gane manufar Hajiya na‘ Sonta ga ta koyi
sarrafa (Computcr) ba, ita a nata tunanin ta
samu hanyar koyon wani ilimi da
ba ta sani ba, wannan iliminma:inta samu nata
ne ba. mai‘rabata da shi sai Allah. ‘ Musamman-
Hajiyar :ta' hada Deeda da Taba'wa da wata
mata suka'shiga’ kasuwa don yiwo ma ta
siyayyar irinkayan da take So ta ga ta saka. '
Kaya ne irin na zamani, wasu‘riga da wando ne,
wasu riga da siket, Wasu dogayen ‘ riguna
dinkakku wato (Red made), wasu kuma habayas
irin na zamani kala-kala.Haka Takalma zuwa
kayan ciki; su shimi, (vsst), bra da‘
makamantansu, sannan Hijabai‘ na Sallah manya.
. ‘ Ganin yanayin shigarta ya sa matar ta'siya
mata (Body shaft) masu kyau‘da tsada a
tunaninta haka take son yanayin shigarta a
matsayinta na ‘yar Bahaushiya. haka ba ta son
barin jikinta a waje ne ko
kuma dai qila haka na ta kalar gayun yake, don
Tabawa dai ta boye musu lalurar Deeda Cikin
kayayyakin Deeda ‘ kuwa harda Kwat" (Coat) irin
na Mata mai hade da Siket.
ita dai sa wa kayan ido ta yi tana mamakin ta
yanda za ta fara sakasu a jikinta.
Ta wani Bangaren Kuma tana tunanin wacce
irin' Mace ce ita da zai sa ta kashewa mai aiki
kudi haka, anya kuwa ba wani abu Wanda ba su
sani ba? , Tana cikin wannan tunanin ta ji mota
ta tsaya kofar wani babban shago. (Beauty
Palace) to ga an- rubuta an rubuta. Tabawa ne
taja hannunta‘ suka bi matar ciki. ‘ . A nan akai
ta tsiya da Deeda don da 'kyar ta bari suka ma
ta gyaran gashi, ta Bata rai ta dinga zazzaga
musu masifa ta qara da cewa in ba za su
dauketa a yadda ta ke a" yadda ta ke to ita zata
FASA don
End Ads