ilimi da haske na
samu a Bangaren da ban ‘sani, ba"Inna ta ce,-
"Haka ne, Allah Yasa mu dace".
. ."Sabeer‘ya amsa'da, "Ameen".
: Da wannan‘ hirar Suka yi sallama, Deeda na
jinsu, tana.jin Inna ta shiga ta kwanta‘ tayi‘
bacci,‘ ta mike-'a hankal'i ‘ta fita hannuntarike
da torch, ta nufi .dakin'Sabecr ‘Ta same ’Shi
kWance yayi ‘dai daya alamar ya gaji, bacci mai
nauyi ya dauke shi. yadda ta ga ya kwanta baki
bude, bacci mai’nauyi ya "dauke shi ya bata
dariya.
Ta Kara ‘haska shi tare dazura‘ masa 'i’do tana
kallon sa, a hankali tana jin Kaunar Sa na
shigarta. . ' Rufe ido 'tayi tana tuno rayuwar su a
BIRNIN GAYU, lokacin da take masa aiki kullUm
suna fada. Ta yi murmushi- tare da gyara ‘masa
kwanciya, ta lulluBe shi,-»tasa' shi gaba tana
kallo, don kuWa da tana ba ta
iya‘kallon sa, ko’ da wasa‘ba ta‘yarda ya dora
idon'sa cikin nata, *yanzu‘Sai-..ta*-?rikice,ta
rude. Sai in ya yi bacCi take ,zama’ta yi ta
kallOnsa kamar talabijim .‘ , ’ " :Wannan__
‘lokacin da ‘yanayin ‘ ya fl.‘ kowane lokaci dadi
da nishadi a tare da kwantair da’hankali gareta
tana kallon sa, tana‘shaffa ‘kanSa,'cikinmurya-
kaSa Kasa ta ce.‘
. "Saboer, ban. San Cewa daya" Bangaren' 'cikin
ka ya f1 Wajen ka kyau ba yadda ‘nake tunaninka
sam ba haka’ kake ba" (you: are such a nice and
good humanbeing) Wannan side dinnaka’: ya.
burge, ni, wannan‘ (personality) din naka
ya;;danawa‘ zuciya ta tarko, ban "San yaushe
(respect) din da nake baka ‘ ya‘ ‘koma so ba ban
San; yaushe burgenin da_lWannan‘halayyar naka‘
ya. bani komai, ka mai‘ da burina naka, ka mai
da 'rayuwa ta rayuwar ka, mutane na, da kauyena
ka mai da su naka, Ka ruyu damu Sabeer; ban
.tabbatar da kana so naba
lallai nima zan tabbatar maka da ina sonka:
Sabeer,‘ zan run-gume ka hanhu bibbiyu,.zan so
ka, Zan ~tsare maka amanar' 'kaina zan zame
maka uwar 'ya'yanka, zan kasace da kai ‘a
kowane irin halin Kayi 'hakuri Sabeer da "abinda ‘
nayi ‘ maka a baya, ‘yanzu” ba komai a zuciyar
’Deeda sai tsabar tsantsar sonka Sabeer". ‘ " - A
hankali "ta' kwanar da kanta bisa kirjinsa, 'ta
rungume'sa tare da shafar kansa,” ta lumshe ido
tana. shakar sonsa tare da jin kaunar sa na bin
jikinta, yana fatsa ta.
‘ Kamar kullum yauma ta riga shi tashi, sai'dai
kusan tare suka shirya. Suna shirin ma zuwa
makaranta 'wata makociyar,.su' ta shigo a rude
tana KwalaWa Inna, kira; cewa ta zo ta taimaka
musu
Inna'ta kalle ta a rude; ta ce.
"Talle, laflya dai k0?
"Ina lafiya' kuwa, Ta sallah ke Ciwon ciki, duk
'wani jiKe—jike mun bata ammah banga‘ alamar
sauki ba, kin San. juna biyu gare ta, amma bana'
jin ta kai' lokacin haihuwa, mun rasa me ya faru?
Shi ne na' ce ki zo 'ki duba ta‘tundakin fimu
shekaru k0 za’ki‘gane meye matsalar'
’ Tuni Inna ta zari gyale; 'ta bi tana jimamin
al'amarin, yayin da Saber da Deeda suka‘bita; “
Sun samu’ Ta'sallah ' nata juye ‘-juye kamar za
ta mutu, Inna ta kama ta tana? ~la‘tsa cikin tare
da tambayar ta ina ke mata'ciwo? A mma k0.
magana bata iya yi, sai numfashi .take sama-
sama.
. “Deeda ce 'ta' tsuguna tana tofa ‘mata addu'a,
dukkan su sun rasa abin yi. A nan Sabeer ya
kalleta duk ta galabaita, bata da wani Sauran
karfi, za a iya: rasa ta da“~ abin cikin nata. Ya
lura yarinyacé ma karama.
“Nan. ya shiga ‘dUbata, ya kalle su, ya ce.,
"Haihuwa zata Yi; tana'bukatar asIbiti‘ cikin
gaggawa
Talle .tace, "Na yi- zaton'haihuwar da saura‘? To
mu‘ .ina‘ muka ga wani a’sIbi’ti? A'i wannan sai
Birni,‘ '.Inna ta. .ce,' "Bamu‘ da k0 'unguwarzoma
‘balle likita,haka“ dai 'muke haihuwar ‘ mu a- "
KauyE, in abin yayi sanani in da halli: “mu Shiga
cikin gari, in babu 'hali kuma sai .yadda Allah
Ya.yi.".
' Sabeer ya bude'baki cikin' mamaki, k0 aSIbiti_
babu balle 'ayi‘maganar likita;
-‘ . Ya. » kalli Tasalla da ’kyau,"Tana
bukatatae asIbiti" cikin ,gaggaWa,‘ gashi ba~
lokaci; kuma karfinta ya gama Karewa". ., . . -
~A nan ya .mata duk'dabarun da yasan zai
mata-‘a matsayin sai na- likita,sannan ba abinda
zai iya‘ yi saboda- ‘ba 'kayan aiki b‘a magani; ; '
Ya mike hankalinsa a tashe,yace.
..",Deeda,".ba ta da ‘sauran karfi, tana bukataf
(drip) da ruwan naquda' su taimaka mata, in har
ba haka ba zata iya‘rasa su duka', ga ta yarinya
ce, Karama, ba za ta iya ci gaba‘da’ jurewa ba,
Ina zan‘ samu (chemist)?"
,- Deeda hankalinta- a‘ tashe ta ce, ";Sai dai mu
- shiga gari, shima ba‘_ kowanne irin magani 2a.
mu samu ba";
. Saber' yace, "Bamu da lokaci', zan je in nemo '
magungunan, kafin nan Inna ku kula da ita,in ta
bata ruWan zaf1 kafin in dawo, zan yi KoRari in
dawo da wuri . Deeda ta ce, "Saber; zan bika, don
ba ka San gari‘sosai ba
_ Bai mata musu' ba suka' wuce, Deeda ta lura
hankalin sa ya tashi sosai, ta ce
"Sabeer, abin ya yi' tsanani ne
.Sosai ma Deeda, ina tsoron kar wani abu. ya
Sameta(She is in 3rd stage of labour) 'Karfinta
ya‘ kare duka, ina‘ga‘ mun yi amfani da (forceps)
don ya taimaka
mata, amma na san zai yi wuya mu samu".
Deeda ta kalle shi, "Me zai hana in mun samu
(Network) ka yiwa Ibrahim waya sai ya aiko
mana da kayan aiki kafin mu isa kayan sun iso,
sai mu taho da shi". . .
Dariya yayi gami da sauke ajiyar- zuciya, ya ce
, "Gaskiya kin kawo shawara mai . kyauu .
Yanayinta da kyanta asIbiti ya .kamata' a shiga
da ita, amma ba zai yiwu _a daukota . ba, don ta
galabaita. Sannan yadda Kauyen yake ba wuta ba
wani kayan aiki, ban " ' , tsammanin za mu iya
bata taimakon da ya kamata, sai dai kawai muyi
iya abinda zamu » iya mu barwa Allah sauran; ,
Gaskiya “ban ji dadi ba, matar- nan (is in pain
and) ba zan iya mata komai ba. (I can't do
anything for her As a Doctor)".
Deeda ta kalle shi,’ ta yi 'mUrmushi, ta ce
"Sabeer, kayi mata abinda za ka. iya, a
haka ma ka mata Kokari' ‘sosai ma wanda; ba‘ai
taBa mana irinsa a qauyen mu ba".
Haka ta'_dinga jinjina Kokarinsa tare da‘
bashi Karfin gwiWa, tana' tausar' sa - da
kalamai‘ masu dadi; Da hakan ‘suka isa” inda
Suka' samu (service) 'ya kira Ibrahim ya masa *'
'bayanin ciwon matar, bai Bata lokaci 'ba kuwa
ya je (store). din maganin su da ke
asibiti ya hada‘ masa . maganin
da yake bukata, harda ma karin;magunguna ,
kamar maganin zazzabi, malaria, ciwon ciki,
*ciwon kai na 'yara da na manya,_ duk
magungunan da yasan ‘ana yawan bukatar su
ya hada su' wuri‘ guda : cikin 'manyan
kwalayem Da kansa yasa a bayan mota ya nufi
garin su,. ' ‘ ‘ Sun iso cikin garin karamar
hukumar .suna jira .‘sa,‘ inda suke“ ,yawan waya
.yana ‘ 'fada‘musu ga inda, yake,. yayin da '
Saber 'yake“ ’kaiwa' da. kawowa. tare da tunanin
'wanne hali matar nan take ci-ki?
Sun yi awa guda . suna jiransa kafin
ya iso, tare suka shiga motar don ya‘ kaisu 'iya
inda za- su sauka Su Sami motar da'za'ta‘
Karasa da su'qauyen. , ‘Tunda suka shiga motar
Deeda kanta na sunkuye, ‘ ~ 'Ina kwana?“ Shi
ne‘ ka'dai ya hada ta da Ibrahim, ‘ ta kau dakai
gare shi, shima ya yi' karfin'- halin daga kansa
daga kallonta,‘ yayin da , ya mai da kallonsa kan
Sabeer. Ya lura'ya dan rame,~ yayi duhu; Sai dai
ya ga alamar "nutsuwa da -' girma a. tare da shi,
sani wannan yarintar da ke tattare da' shi yanzu.
babu. ‘ . - Ya’ lura Sabecr k0 maganar. gida
bayamasa; sai labarin' yadda haihuwar matarya
zo mata, yake ba shi. Haka sukai , ta tattaunawa
yadda haihuwar. za ta 'kasance,‘ har suka isa,
suka nemi‘ shatar ‘ Wata mota da-za-ta iya
shiga, da 'su’ kauyen, sukai ,sallama da Ibrahim.
‘
Sai lokacin ya samu damar kallon Deeda, suna
tafoya yayin da ta kau da‘kanta gare shi, tautsayi
k0 ya juyo da Sabeer, nan ya ga irin kallon da
yake- yiwa Deeda. Wani irin kishi ya turnike shi,
ya ji tamkar ya juya ya shake shi. Haushin sa ya
kama shi, ransa ya yi mummunan' Baci, zuciyar
na tafasa. Cikin fushi. ya shiga motar ba tare da
ya sake waiwayawa ya kalle shi ba. Haka ya
dinga huci a mota, idanunsa sukai Ja. ~ .
. Deeda ta lura da halin da yake, "Sabeer,laf1ya?"
‘
Kau da kai yayi bai kulata ba, duk da hakan- ba
ta fasa tausar sa ba, a tunaninta ganin Ibrahim
.ya sa shi tunanin gida, taflyar Ibrahim din ne ya
daga masa hankali. '
Ta kallé shi a zuciyarta tace yanzu in za ta ce ya
koma gida sai ya hau fushi da ita, amma har
yaushe Sabeer zai cigaba da
rayuwa da ita a kauye? Da irin wadannan tunane-
tunane suka isa Kauyen, kowa da abinda ke
zuciyar sa.
Sun samu Tasallah ta 'galabaita gaba daya, k0
Kwakkwaran motsi ba ta‘iya yi, ga mijinta da
sauran jama'ar Kauyen ‘a‘ cike
a gidan, daga mai jiqo sai mai rubutu. ,, ~
Haka akai ta dirka mata. _ Inna na ganinsu ta yi
godiya ga , . Allah, ‘ a nan kuma akai ta dirama
da- mijinta, don ya Ki Sabee'r, ya duba ta, duk da
k0 ya nuna masa shairdar sa na likita, amma ya
ce shi ba mai taba masa mata. Da 'Kyarda kyar
aka shawKo kansa .ya yarda. Sabeer ya~ kalle
shi Dattijo da shi, ita kuwa yarinya Karama. - . , '
"Allah Ya kyauta". Ya fada a ransa. A nan ya
shiga yi‘ mata taimakon da ‘ duk ya san zai iya,.
tare da dabarun su ‘na likitoci. Deeda dai ta
zama, (Nurse) din dole, duk da bata san komai a
aikin aslbiti
ba, ita ta dinga ‘kawo miKO, yi kaza, yi kaza,
*har Allah :Ya taimaka Tasalla ta‘
haihu; yaro namiji '-lafiyayye; Sai dai kam'ta
wahala.“
Nan kuwa Talle ta buga guxa, Wuri ya dau sowa,
Inna ta harare ta. ‘ "Ni fa ban 'son jahilci, ki-
gOdewa ’Allah ba guda zaki yi ba in kin gode
maSa kya yi duk abinda zaki yi"..' .Talle ta ce,
"Alada 'ce,’ bari inyi . kayana". ' ‘ ' ‘ .Inna ta
girgiza kai, ta mike Ita‘yiwa Tasallah barka, ta
nufi‘ gida, bayan Sabeer ya ,tabbatar kOmai
lafiya; suka- tafl ‘Tasalla tai’ ta masa 'godiya,
Haka ‘ya kom‘a gida ransa-ba‘ dadi;~ don har
yanzu yana: tare da .' -fushin Ibrahim, , ‘- Deeda
ta kalle --shi ta yi murmushi, ta ce. - ‘ "(W el
done my Hero)". Daga- kai yayi yana wani, sha
mata
Kamshi; _ _ Sallamar'jama'a suka ji,~‘ hakan
yasa suka fito a tare; "Yan‘uwan Tasalla ne: da”
mijinta suka.ta masa, godiya, da .sauran Dattijan
Kauyen.~ ‘ -- ,Shi dai ‘nauyin su ya dinga'ji, ’ya
‘nuna ' musu ,shi baison' godiya, aikinsa‘ ya.yi.
‘ . _ Haka.mata sukaita shigowa suna yiwa Inna
godiya. A wannan ,rana. da ' wannan ‘lokaci
kwatanta farin cikin Inna-da ;- 'Deeda ba'mai
yiwuWa bane. ‘ ' " . Deeda ganin' sabeer 'na
“wani'” sha' - matar Kamshi yasa 'ta" fita d0n
tafiya makaranta, ta barshi; a zaton ta Zai biyota
ga mamakinta‘har'.’suka tashii‘bai
zoba- Yanaf gida tare da..-Inna har
yamma_,"sannan: :ya fice‘ yaje "ya duba‘, ‘ " mai
jego da danta, ’ ya",fito~_ya ‘nemi :wurinda
ba ,kowai ya Zauna, zuciyarsa . na cikin ' Kunci
da BaCin-rai;
'
bayan deeda ta dawo ta fito yawon neman sa,
har tayi sa'ar samun shi. Nan ta nufi gurinsa ta
zauna a gabansa suna kallon juna, ta lura ya
daure fuskarsa
"Sabeer, mene ne?"
Ta fada murya Kasa-Kasa.
"(Please)- ka fada min, ba ka san yadda
hankalina ya tashi ba ganinka cikin wannan hali.
Na san dai ka tuna gida ne halan, Sabeer me zai
‘hana ka koma...". ‘
"Ya ishe ki".
Ya fada cikin fada. '
"Na fada miki cewa karki sake min wannan
maganar, kin manta? Ba zan koma ba sai lokacin
da na so kuma na ga dama, kuma na fada miki
qafata kafar ki. Lokacin tafiya ta bai yi ba, har
yanzu ina da abin yi da yawa a qauyen nan.
‘Sannan meye damuwar ki da Bacin raina tunda
ba so na kike ba, ba damuwa kika yi daniba? Yau
na ga irin kallon da Ibrahim yake miki na san dai
kinji dadin ganin masoyin
ki, ke kuma wanne irin kallo‘ kikai'masa?" '.
Deeda ta kalle. shi' cikin 'zare ido da mamaki,
tace. . ' "Haba sabeer, .ni wallahi har na manta
da Ibrahim ma, ban kalli k0 da_ ta inda yake‘ ba,
ban San Ibrahim'ya kalle ni ‘ko bai kalle ni'ba
Amma nina San iyaka 'ta, na sari darajar igiyoyin
aure da ‘ke kaina; ‘ na san muhimmancin aure da
matsayin: Sa a addini. — deeda, yace rana ta
farko da na ga Ibrahim ban yi doki k0 son
ganinsa ‘ba, asali ma na fara mantawa' da ,shi a
rayuwa .A‘~ yau idanuna' ba sa kan' kowa sai
kai ' Sabeér, kai nakeji da gani ,ba'waniba". _ ' .~
ta ,fashe..ma;sa da kuka abinda ya- tsana‘
kenan a rayuwar sa kukan Deeda. ' ‘ ya ji ’
hankalin ,sa» ya tashi,_ ya ' ce(Please)' . Deeda, :
kar ' kiyi kuka, wallahi wani irin mahaukacin kiShi
naji da
na- ga Ibrahim na kallonki, na dinga jin kamar
zan mutu don takaici, hankalina ya tashi. .
Deeda, kar fa Uncle Ib ya kwace, min ke, da na
zata ba ya son ki, amma kallon da ya miki yau ba
zan? manta da shi ba har abada. Deeda,’ ba zan
jure ganin wani yana son abinda nake so ba fiye
.da komai a rayuwa .ta. 'Idan Ibrahim ya Sake
wannan kallon zan cire masa idanu". Ya fada
yana huci, idanun sa sun juye.
Deeda hankalin ta 'ya tashi, ba ta taBa ganin
Sabeer haka ba. . ' ' ' “Ta matsa gare shi, ta
jawo‘ shi jikinta tana shafar 'sa mar yaro. .
"(Relax) Sabeer, kwantar da hankalin ka, ba
abinda zai faru.‘ Abinda. kake' tunani ba' haka
bane, Ibrahim Sister yake so, ita ce‘ matar sa ba
ni ba, ka cire wannan tunanin a ranka". ‘
Ya rungume ta, Wasu hawaye masu
zafi suka zubo masa, -yace, ,. "
"(Please) _Deeda ‘ko ba kya sona karki rabu'
dani, ba zan jure ganinki. tare da kowane, irin
namiji a‘ duniya ba. (Please)- . Deeda, (be with
me)". . ,
"(I will) Sabeer, insha Allah. _, Kwantar
da‘hankalin ka". -
Ya dago kai ya. kalle ta, "Na‘ yi alqawari zan
zama irin‘ mutumin da kike so, (I will'be' kind of
man that you will fall in love with)".
Hawaye ya ciko mata ido, ta kwanar da kanSa a
jikinta, ta-ce. ; ‘ _ _"Na ji Sabéar, zan‘ kasance
tare da kai". . ' 1
-Kalaman ta ya sa ya ji ,sanyi'a 'ransa, ya. dada
rungume ta yana shakar . sonta', yayin da ta
faShe da kuka tana tansayin sa. ."Me' yasa kake
sona; da yawa haka ‘ Sabeer? Ni bakowaba, ni ba
komai ba, ni ba 'yar boko ba, ni ba 'yar gaye ‘ba.
ba abinda
na baka sai .wahalar zaman Kauye, a halin yanzu
bani da zaBi daya'wuce in bika mu koma BIRNIN
GAYU. Tunda har ka iya Zuwa ka zauna,a’_
duniya ta, Zan maka
yadda. kakeso nima zan' bika duniyar aka, in;
rungumi dukkan_ rayuwar da ke cikinta, kamar
yadda ka rungumi nawa"; '
,Da Wannan tunani ta ja Shi suka koma ciki,
zuciyar su cike da Kaunar juna. Yayin data yanke
hukuncin nuna masa irin Kaunar da take masa. ‘
-
., Tun 'ranar da ’ Sabeer ya fara taimakawa
Tasalla ta haihu, Wanda yaron sunanshi aka sa
masa ya zama .duk‘ 'Wani .mai matsala kauyen
na rashin lafiya zai taho 'wurin sa; don haka ya-
maida Kofar gidan Inna kamar wani dan karamin
asIbitin sa. Tebur ‘da 'kujera" ya'nema a , gindin
biShiya tare da manyan tabarmai
aka shimfid‘a, haka yake -'zama ‘da (ste‘
thoscope) a 'wuyan' sa, . da "kuma (Digital
thermometer) :ga_ kuma kattin kwalin‘ magani a
gefen sa, duk Wanda ya duba in dai ba Wani
babban ciwo ba ne sai ya bashi maga'ni ya tashi,
layin mata daban, na yara daban, -na‘ maza
daban, har allura “yake ‘musu in ya kama. In
kuwa ya lura babban ciwo ne,haka zai tara
sunayen su ya shiga gari ya yi waya asIbitin su
ya turo su don a duba su dakyau». . '-Wannan
shine sabon aikin da Sabeer daya samawa kansa
ba ' shi da hutu, k0 dare k0 rana. ba ya gaze
taimakawa ama'ar Kauyen, ya duba laflyar su Ya
kuma basu shawarar abinda ya kamata. su yi.
Magani. kuwa Ibrahim ke turo masa akai ‘ akai,
daga sun kare. Wasa gaske Sabeer ya' Kware a
harka‘r. aikinsa, 'ya kuma .rungumi aikin -‘
hannu bIbbiyu, ‘yana taimakawa, ,jama'ar
Kauyen ba tareda gajiyawa‘ba.
. Da safe Deeda zata wuce makaranta, shi kuwa '
ya tsaya. .duba, marasa, lafiya Wani lokaci‘ inya»;
gama da. wuri' da mutane, sai ya 'WUCe -
makaranta wurin Deeda, tare 'za su karasa. Ya
dan yi wasa- da dariya da yaran,?ya shiga-cikin
ajin‘” ‘ - yayila zolayar Déeda, in ya gaji; ya taya
ta" koya musu, yayin da dama darasin‘._farko a
fannin" Boko to sunan “Deeda ne. Duk wanda ya
:koya ya rubuta ya karanta masa » har kyautar
minti, biscuit yake mUsu. Tun Deeda 'na damuwa
har. ta :daina.’
*Bangaren Arabic kuWa’ haka yake. Sa ta a gaba
,ta koya masa'kafin far-
a ina. yaran, .in sum ‘ gama ,su dawo tare, su
samu- Inna ta ‘gyara‘ ‘musu gida 'tsab, ta
'musu. cimar kauye kala—kala, Wacce , ta ‘
kware; a .iya hada su SuCi su sha suna hira tare
:da wasa da dariya;
Duk" da ’Deeda bata ‘budewa Sabeer
zuciyar ta ba, amma‘shi kansa yafara lura da
kula- ‘na, musamman 'da take masa, ga wani
’sabon shakuwa mai‘ .tSanani . da ya
shiga'tsakanin su. Wani yammaci Daeda' ta
sallami yaran. Islamiyya,» tana jiran ‘zuwan‘
Sabeer amma shiru; Ya, Saba ’duk rintsi yana
,Kokarin' zuwa su. dawo tare,‘ ganin har Karfe}
biyar bai .20. ba ya; sa ta: .taho. tana mamakin
me ya hana shi ‘zuwa? , ' _ . Tana isowa ta
hango shi 'kewaye da jama,a tare da ,wani tsoho
ana .ta rigima da shi, ba shi da lafiya sos‘ai
amma yakafe yaqi yardada Sabeer ya taBa shi,
_balle ya san matsalar sa. . Wai ance masa- ~in'
anyi maganin asIbiti mUtuwa ake _yi, shi gara ai
masa' na gida. ' ' -NanSabeer din. ya ‘taso ' ya
20 ‘har gabansa yana “ lallaBa- shi ‘ tare masa
bayani da yan dabaru kafin ya‘amince a dubashi.
‘ ' '-
_ Deeda ta harde hannu, "ta-kwanar da kai tana
kallon sa, tana Alfahari :da' shi tare. ’ da jin
Kaunar sa na! dada tasiri a zuciyar-ta; .son sa
mai tsanani ya dinga shigar ta; ta 'ji tamkar ta je
ta'rungume shi. Kallon. sa take ‘ ba ko Kyafta
ido. : . ' Bayan ya- gama‘ da tsohonya dawo kan
yaran yana 'lallaBa su cikin dabara "‘yana musu
allura. "Sabeer dina , ya zama‘ babban mutum". “
Ta sake kallonsa dakyau, ba wannan yarintar; ,da
sakarcin, ya. Zama jarumin ~namiji,.ya
zama'abinso ga kOwa a Kauyen - su. Ya Canja
rayuwar mutanen Kauyen ta ~ hanYa da dama;
ya canja musu tunani, tana kyautata‘ rayuwar'
'su, yana 'dukkan iya Kokarin sa ‘ ' "'Sabeer »
dina, ABIN .alfaharina". . Tana ,tsaye tana kallon
sa tana
maganar zuci har ya gama da yara ya nufo ta,
ganin tana kallonsa tana murmushi yasa ya‘taso.
ya nufo ta; shima. yana murmushin. Ya ware
hannu tare da rungumo ta, yace
"(My dear wife) me take kallo tana , yiwa
murmushi?Na san dai (handsome)
mijinki kike kallo". "
- Ya harde hannu ya ce,-'Bari in gyara ‘ miki da
kyau ki Kara kallo na, dUba ni da kyau har 'yanzu
kina da (chance) kar ki yi(missing) kyakkyawan
saurayi ’irina kar wata ta. Kwace ni daga baya ki
20 kina yiwa Inna kuka". ‘
Ya 'Karasa maganar tare da kashe mata ido, yana
wa'nnan (killer smile) din nasa.
Tabbas ya yi nasarar tsuma zuciyarta, ji tayi
gaba daya: yakashe ‘ mata jiki da soyayyar sa. ' '
'
Ta fadada murmushintata ce
"So (my dear hand'somehusband) ka
duba kanka da -