Haneef yabi wayar da kallo, ikon Allah 🤣🤣, yau kuma me yake damun Ajmal? To da zaice Shiba ango bane me yake nufi, Ajmal yacika shirme wani lokacin,
Girgiza kansa yayi yaci yafita, bai zarce ko Inaba
Sai school dinsu haneefa
Domin Jin yanda za'ayi, dakuma Jin interval din exam din nasu, kozai samu yadauki matarsa su Dan samu su fita daga qasar koya huta.
(🤣a a kabari tayi candy kawai)
********
Momy zamuyi tafiya
To haneef Ina zakuje?sannan ita haneefa ba tana zuwa school ba?
Eh naje nanema Mata parmission, sati biyu kawai zamuyi insha Allah
To Allah Allah yadawo daku lafiya
Aranar suka tafi Cairo shida shalele
********
Hajiya yanzu shikkenan angama komai sai tafiya?
Malam yahai Kenan, angama muku komai, tafiya zamuyi gobe insha Allah
Baba Malam da Inna sabuwa lokaci daya suka fara kukan dadi, Afrah da Safah kuwa saints daria suke musu
Mami tace Amma idan kundawo ba kuje zaku wuceba, zaku sauka agidan yarku haneefa idan Kuka Mata kwana biyu saiku tafi, zataji dadin Hakan Sosai, Inna sabuwa ta goge hawaye tace ai hajiya duk yanda kikace haka za'a yi, mungode hajiya Allah yasaka muku da gidan aljanna, yau gashi sanadin shalele mune zamuje mu ziyarci Dakin Allah
Daqyar Mami tasa sukai shiru
********
Tunda sukazo qasar nan takasa gane kansa, tarasa dalilin wannan tafiya da uncle ya tsira,Itade Nata kallo,tana kallan ikon Allah
Da dadare suka sauka, saboda haka suna zuwa kwanciya sukai, saboda gajiya
Tana manne a jikinsa, duk motsin da tayi sake riqeta yake kamar wani zai qwace ta
Asuba nayi suka gabatar da sallah, karatun qur'ani sukayi Har Saida Gari yayi haske sannan suka sake kwanciya,basu tashiba sai karfe Tara nasafe
Da kansa yaje yayi musu ordering abincin dazasu ci, sannan yadawo Dakin, alokcin tana toilet tana wanka, tasande yafita Amma ba tasan yadawo ba
Dan haka zuciyar ta daya tafuto dawaani Dan qaramin towel iyakarsa cinyarta gaba dayansa
Da gefen towel din take goge kunnanta
Dagowar dazatai taga mutum ya kafeta da ido
Dama haka yarinyar nan take da diri me kyau? Ashe da dayake ganinta cikin Kaya baiga komai ba?
Tsayawa tayi takasa gaba takasa baya, duk take rikice
Wallahi batasan zai dawo yanzu ba
Shima anasa bangaren
Takawa yayi a hankali Har yaje inda take, gashin Kanta da ruwa yadan jiqa wani wajan ya liqe Mata afuska yasa hannu yakawar dashi
Ya kama Fuskarta yace haneefa tah
Kallansa tayi Amma batace komai ba
Yaci gaba da fadin Dan Allah ki riqeni Amana, Ina mutuqar kaunarki, bazan Iya rayuwa batare dakeba, Kema kina sona?
Gyada masa Kai tayi, yace no kifadamin da bakinki, a hankali Tabude bakinta tace inason ka uncle
Dan qaramin bakinta ya kallah,a hankali yake Matso da Fuskarsa gareta
Harya hade bakin su waje daya, lips dinta yakama yake Mata wani irin Sha
Ahankali yakama towel din jikinta yacire shi
Dasauri takwace bakinta ta tsugunna qasa tasa hannu tana kare kirjinta
Shima binta yayi ya tsugunna,yasaka hannu ya dauketa cimak, yayi Kan gado da ita
Rigar jikinsa yacire tana ganin qirar jikinsa abaiyane da gashi sai gajeren wando ta runtse idonta, bargon dake Kan gadon taja tarufe jikinta dashi
Shima binta yayi cikin bargon, yafara nuna Mata kalar soyaiyar dayake Mata
Awannan lokacin Kam haneefa ta gurzu Iya gurzuwa, taji a jikinta, muryar ta ta dashe saboda Kuka, Amma haneef kamar kurma baya jinta
Yana can wata duniya Mai Nisa
Tana Kuka tana roqarsa Amma saiya hade bakinsu, dif tayi shiru
Shikansa hawaye yaje Yana Kiran momy, momy, momy
Bai sarara Mata ba sai wajan Sha daya
Yayi gefe guda yana maida numfashi
Gaskiya baisan an haifeshi ba sai yau🤣🤣
Wannan wanne irin yanayi ne?
Tanada dumi Sosai yarinyar
Gaskiya dole Ajmal yace bazai rakashi ko'inaba, to ai inshi nema sai yayi sati Bai fita ko inaba🙈🙈
Kallanta yayi tana Kuka qasa qasa, Ahankali yasaka hannu yajanyota jikinsa ya rungume ta Sosai
Hawayen da take yi yasaka harshe yana lashewa
Yama rasa da wanne baki zai gode Mata
Jijjigata kawai yake, Ahankali yake rada Mata dadadan Kalamai dakuma shi albarka Har tayi shiru
Daga nan bacci ya dauketa
Shikam idanu yazuba Mata Yana gadinta
Har wajan azahar Bata farka ba, daqyar yadaure yatasheta
Hawaye duk sun bushe a Fuskarta
Tana Kallansa ta runtse idonta, abinda yafaru dazu Yana dawo Mata Sabo
Da kansa ya dauketa yayi toilet da ita, shine
Yayi Mata wanka, sannan yabarta tayi na tsarki, Tsayawa yayi a wajan Yana jiranta, harta futo tana dingishi
Kallan tafiyarta yayi, to tayaya ma zai yarda yayiwa yarinyar nan wani Abu agida, ai dole saisu momy sun Sani
Shikuma bayasan kokadan iyayensa Susan sirrinsa
Daukarta yayi cancak, ya ajiye ta agado
Yadakko Mata Kaya tasaka, sannan yashinfida Mata darduma
Shima yashiga toilet din domin yin wanka
Yana futowa yayi sallah yadauki abincin yadawo kusa da ita
Abincin yayita dura Mata, sai shagwaba take zuba masa
Shikuwa kamar wani sakarai duk ya susuce a Kanta
Saida yaga ta qoshi sannan Shima Yaci,
Yadauki abarsa suka koma gado
Yace nagode Sosai,kinajin Zafi Har yanzu ko?
Gyada masa Kai tayi, yasake cewa kiyi hakuri to zai daina
Ta sake gyada masa kai
Tokiyimin magana mana
Cikin shagwaba tace uncle Saida nace mafa akwai zafi, akwai zafi, kayi hakuri Amma kaqi ji
Kedince ta dabance haneefa, banqi ace mun dauwama a hakaba
Rufe idonta tayi akirjinsa
Haka suka wuni Yana riritata, da dare yayi ma sunyi shirin kwanciya, haka ya dinga tabe tabe, cikin faduwar gaba tace na shiga uku, uncle Allah ban warke ba
Idanunsa jajir yace bakyason Mai sunan baban 🤣
Cikin hawaye tace inaso
Yace toki tsaya kinji
Haka ya kalallameta Saida yasamu abinda yakeso, Tasha Kuka harta godewa Allah, Shikam saaida ya mori sadakinsa sosai
Awannan sati biyun dasukai amasar Sosai sukasha amarcinsu, lokaci kankani suka fara sauyawa, tun tanajin zafi hartazo tafara dainaji
Suna Kiran yarinyar da walida, Shikuma yaron Walidi
Suma Yan biyu Bayan wata biyu suka haihu, Safah ta haifi Yan biyu maza, daya sunan Alhaji Tahir, daya sunan bukar shazali, Samah kuma ta haifi Yan biyu Mata, daya taci sunan hajiya daya taci sunan momy
Dr Bilal yasamu yanmata 🤣🤣
Rayuwarsu gwanin sha'awa
Da birgewa, musamman za'a kwashi yaran akaisu gidan mutum daya suyi weekend acan
*Tammat* *Bi* *Hamdullah*
Anan nakawo qarshan littafi na Mai taken 💕SHALELAN BABA 💕
*Abin* *lura*
Kada ka tsanaanta soyaiyarka Akan yaranka dayawa, Koda kana sonsu dayawa kada kanuna musu Sosai qarara, Hakan Yana yiwa yaranmu illa
Bayan barinka a duniya, bakasan hannun da Danka zai fada ba, kasabar masa da samu da rashi, dadi da rashin dadi, bawai Jin dadiba gaba dayaba kamar yanda *Malam* *surajo* yayi
Abu na biyu riqon alqawari yanada kyau a wannan rayuuwar kamar yanda Manzo ya umarce mu dashi, *marka*Bata riqe alqawari ba ga qarshan tanan
Kada kaga kanada kudi ilimi kyau, Jin dadi na rayuwa kadauki masifa kadorawa kanka, *haneef* ya nuna wannan halin, daga karshe yakaamu dason yarinyar daba yar kowan kowa ba, kuma kudin nasa baisa yasameta yanda yakeso ba
Yanuna Mata iko ya dauketa amatsayinta na yar aiki yayi tafiya da ita, yayi Mata abinda yaso
Daga qarshe yaagane kuransa a wajan yayar mahaifiyar ta *hajiya* *hafsat*
Tsanaanta tsana ga mutumin da bakasan Shiba baida amfani, kamar yanda *momy* da *daddy* sukayi
Allah yasa mun dauki darasin da littafin ya qunsa, abinda yake marar kyau kuma ubangiji Allah yabamu ikon watsi dashi
Wadanda suke cikin group Dina na WhatsApp zan rufeshi gobe ko jibi idan Allah yakaimu sai kuma Allah yasa nasake wani novel din saina Bude wani
Idaan akwai Wanda nabaatawa rai yayi hakuri ya yafemin Dan Adam ajizi ne, kuskuren danayi acikin wannan littafi Allah ya yafemin, sai mun sake haduwa asabon littafi na idan ubangiji yabamu iko🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Amina Muhammad El yaqoub Jigawa State✍🏻
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng