Suma su shalele sukayi cikin Dakin, suna shiga sajida ta Daka Mata duka tace wallah idonki biyu malama
Bawani basaja da Zaki mana
Ku Gama soyaiyar adaki kiwani rufe ido ke me bacci
Shalele tace a a sister kibar uncle Dina yasakata ya wala
Sajida tace haka Nima wallahi kibar uncle Dina yahuta ehe
Tace eh naji
Safah ta miqawa Samah wayarta tace ga wayarki nan, Iya masifa, sai ihu kike bakya sonsa gashinan daga zuwansa kinyi luff dake, Dana sanima shina Kira tun farko
Itade Samah tana jinsu takasa dagowa ta kallesu🤣🤣🤣
********
Washe gari me gyaran jiki tazo tun safe, take ta musu, dole shalele sai izni ta nema a school, kuma dayake ma satin karshe ne exam zasu fara ba'a hanata ba
Yau ma me gyaran jiki tatafi duk suna zaune afalo suna kallo, ayaz na gefe wayarsa tayi qara yadauka yafita
Gaba dayansu sun sauya, sai sheqi suke, musamman shalele, Har wani shining take jikinta kamar ka latsa jini yafuto, anty jiddah tazauna a gefensu tahada musu komai tabasu
Babu Wanda yayi musu kowa ya karbi nasa, sai shalele tace mama ni wannan jiqe jiqen wallahi ya isheni, bawani dadi ne dasuba kekuwa kin dage kullum saikin bamu 😣😣
Anty jiddah ta kalleta cikin ranta tace a a haneefa kinzo da bidi'a🤣🤣yanda qanina yakashe wannan uban kudin ai dole na zage nagyaraki kada raini yashiga tsakani
Afili kuma saita daure fuska tace ke bansan shirme, karbi ki Shanye ni
Haka ta karba dole ta Shanye tanayi tana rintse ido
Washe Gari ma haka tatura wa wata qawarta kudi, aka hado musu kazar amare, kowa Dai Dai, wannan Karan Kam Dukansu ba Wanda baiyi mita ba
Kowa fada yake shi bazai Iya cinyewa ba
Anty jidda tace wallahi bazasu sata asarar kudin taba saisun cinye
Aranar de Har yamma haka sukaita fasin fasin da kaza, idan ka ajiye taka da nufin anjima ka qarasa kana dawowa idan kabude zakaga anqarama 🤣🤣kaima saika dauke ka jefata Ata wani 🤣haka sukai tayi, daga qarshe de dolansu suka cinye
********
Ango kasha qamshi, shazali sai wani farin ciki kake kakusa aure
Ajmal banason wulaqanci kaji ko, Kai Baka kusa auren ba?
Ahha nakusa mana, aini nine ma nakusa aure, Har na matsu akawo min amaryata mu bare junaanmu aleda 🤣🤣
Ku bare junanku aleda kokuma kayiwa yar'mutane aika aikaba
Aaa haba shazali, babu wannan atsarina, kainifa ayanda nakesan sajida, kai kasani basai nafadama ba, bazan Iya cutarta ba
Haneef yace hakane
Yauwa Wai shazali na tambayeka, A'ina Zaku zauna ne?
Kafada yadaga yace banaso muzauna agida gaskiya, but banji su daddy sunce komaiba Akan maganar wajan zama
To ai part dinka baida matsala shazali, ni a ganina nanma ya isheku
Murmushi yayi, dimple dinsa suka loba, yanuna kansa da hannun sa yace ni in zauna anan gidan? Haba Ajmal ai nafisan gidanmu daban, babu me takuramin
Babu me takura maka kokuma kafison gidanku daban dankaji dadin kashe yar mutane?
Haba Ajmal wanne irin kisa Kuma Ana zaune lafiya, kaima kasan yarinya ce Saida lallama, infact ma ni bansan wajanba wallahi
Murmushi Ajmal yayi, kaikuma shazali nagama lura dakai arayuwarka inbaka renamin hankali ba, bakajin dadi🤣🤣
Dabakinka kazo nan kake cemin Har kissing yarinya kayi, toshima kiss din itace ta koyama Kenan?
Ajmal Kenan kayarda ds abinda nake fadama, bansan wajanba, dasafe na fita office, nadawo da yamma, naci abinci a wajan momy da daddare na tisa computer agaba Ina aiki, bazan denaba saide in bacci naji, na kwanta nayi bacci banma samu time din kula wayaba, yau meeting gobe Ina wancen campany jibi Ina wata qasar, kafadamin tayaya nakeda lokacin dazan Bata wajan sanin mace?
Ajmal yace to naji, abinda zakai shine kawai katambayeta
Are you serious?
Yeah I'm serious ita ai tasan Kanta, ka gwada zata fadama🤣🤣🤣
Zuciyarsa daya yace toshikknn, Shiyasa fa nakeso tayi tagama karatun nan
Haneef mekake nufi da tayi tagama karatu? Kanaso kacemin jiranta zakai Har sai tagama karatu?
Emana, kokana mamaki ne, zanjirata kawai, daga nan ko daddy yayi maganar gida ko baiyi ba, nide bazan yi rashin kunya inyi musu maganar ba, kawai saina dauki abata mutafi wata qasar honeymoon
Daria Ajmal yasa yace shege abokina to Allah yasa ka Iya
(um to amin 🤔🤔🤣🤣)
********
Karfe shabiyu nadare Yana kwance adakinsa, Daka kalli fuskarsa zaka tabbatar da cewa Koda wa yake wayar to wani me muhimmancin ne
Cikin muryarsa me kama da rada yace Bazaki fadaamin ba?
Itama daga Nata bangaren tace to uncle me kakeso nafadama, Aina Riga nafadama gaskiya, kazaba mana kawai
No, no, Kinga ni ban yardaba, kawai kisanar Dani qasar dakike so, kokuma take baki sha'awa saimu tafi Bayan bikinmu, muyi honeymoon daga nan musamo me sunan baba
Rufe idonta tayi kamar Yana ganinta
Yayi murmushi shine kikai shiru ko? To bakya son me sunan baban?
Uncle inaso mana
Look baby kidena fadaamin wannan sunan, nasu sajida ne, kekuma ai antyn sajida ce
To uncle naji
Yanzu me kikeyi?
Ina falo a zaune ni kadai
Azaune kuma? Kidena yin waya da mijinki Azaune, nafiso kisamu waje ki kwanta, ki rungume fillo kina waaya Dani ta yanda zakiji kamar kina kirjin mijinki ne
Dasauri tace la la la la dif takashe wayar
Wayar ya kalla ya yi murmushi, afili yafurta I love you haneefa, ya yi kissing wayar sannan Shima yayi adduah ya kwanta
********
Biki! Biki!! Biki!!!
Ayaune dibban mutane, Yan siyasa da manya manyan Yan kasuwa, masu kudi, masu fada aji afadin nahiyar Africa gaba daya suka shaida daurin auren Haneef bukar shazali da amaryarsa Haneefa suraj
Saina Sajida Sulaiman da angon ta Ajmal is'haq, dakuma Safah bukar shazali da angonta Ameer Tahir, saina Samah bukar shazali da angonta Dr Bilal Usman Adam, Akan sadaki naira dubu Dari Dari, lakadan ba ajalan ba
Angwaye kowa yasaka manyan Kaya, gaba dayansu sunyi bala'in yin kyau, musamman haneef daban taba ganinsa da manyan kayaba
Mutane ta ko'ina sai tururuwar zuwa suke, masu photuna sunayi, Banda masu yin selfi 🤳awayarsu
Gidajan talabijin dayawa sunzo daukar labari musamman saboda Haneef bukar shazali da sunansa yazaga wajaje dayawa
Maroqa kuwa dayawa kamar me, wajan daurin aure yacika yayi albarka danqam da mutane
Acan gida ma haka abun yake, yanmata da qawayensu na makaranta duk sunzo
Anzanawa kowa qunshi Banda gashi dayaci uban gyara, Dukansu suna gidan anty jidda, sai daga baya ne kowacce aka kaita gidansu
Shalele adon doguwar Riga tayi gown light green, rigar Har qasa takeja daga bayanta, gashin nan yaci gyara kamar ba gobe
Kowa sai photuna yake da ita, Afrah kuwa ta riqe ta duk inda tasa kafa tana maida Tata
Ita Kuma sajida Tata blue, su kuma Yan biyu pink ce tasu
Haka aketa shan photuna da yan'uwa da abokan arziqi, Har yamma tayi suka sake sauya Kaya zuwa atamfa, wannan Kam Dukansu iri daya sukayi
Aka wuce wajan walima, waje yayi waje, angayyaci malamai sunzo sun baje kolin wa'azi Akan haqqin mijin Akan matar sa dakuma haqqin Mata Akan mijin ta, Har wajan magrib sannan aka tashi
Da dadare sukayi Arabian night 🌃, kowacce mace kagani a wajan taci uban gayu, kowa yajiqu da kudi, duk wuyan wadda ka kallah qyallin gold ne zaima maraba
Wannan Kam shazali baijeba
Yana can tare da baqinsa dasukazo daga qasashe daban daban
Jama'ah kowa rowa, waje yahadu anata nishadi
Sai wajan karfe daya da wani Abu aka tashi
Kowa Yana zuwa gida ya kwance saboda gajiya, haneefa tawuce gidan mami, ita Kuma sajida Dama tare take da yanbiyu
Washe Gari akai wuni,kuma aranar aka kaiwa kowa kayan lefanta, Kowa dozin Dai Dai Shalele ce me dozin biyu gaskiya Kaya sunyi ba qarya, tsayawa fadar Sama Bata lokaci ne ,
aranar duk Wanda ka kallah da kalar nasa ankon, yanmata daban, yayu manya irinsu anty jidda daban, sai kuma na iyaye Mata suma daban, masoyan shalelan baba ma ba'a barsu abayaba, group group suke shigowa anayin komai dasu, danma de shazali yaji qansu yafitar dasu kunya yayi musu anko 🤣🤣
Amare kuwa ankon material sukayi Dukansu, masu kwalliya sun kwashi kudi, domin kuwa zubata ake da gasken gaske
Su momy da Mami sunso ayi mother's day, Amma daddy yahana yace bidi'ar kartayi yawa
Da daddare aka shirya kowacce tsaf, cikin shirin tafiya dinner daga can kuma kowacce za'a wuce da ita gidan mijinta
Kwalliyar yau Kam haneefa gwon tasaka fara, sai net da aka Dora Mata Akan rigar
Sajida kuma material, Yan biyu kuma Swiss less, wajan dinner ya qawatu kowa da amaryar sa agefensa
Saida akayi tarihin kowacce amarya da ango
Sannan aka Saka kida Ana yanka kek
Kowa yabawa matarsa, shazali Kam da akazo kansa hannunsa yasako ta bayanta yariqe hips dinta
Suka tako ahankali sukazo Har wajan kek din, itace zata fara bashi Amma saiya hanata ya karbi wuqar , daya tashi yankowa kuwa yayanko dayawa Wanda yafi karfin bakinta yasaka Mata
Kafin taayi yunkurin wani Abu yakai bakinsa Kan Nata Shima yaci Kek din ahaka
Waje yadauki ihu da tafi, Mami de tana ganin haka takama hannun momy tace hajiya Amina, yakamata mubar wajan nanfa tunda yarannan suka fara haka
Afrah kuwa saide video take musu da wayar haneefan
Daga nan akaci gaba da shagali, bangaren cin abinci kuwa save yourself ne, Dakanka zakaje kadebi abinda kakeso
Waje yayi Sosai, yacika da gogaggun mutane Yan boko da sauran mutane
Har wajan Sha daya da kwata suna wajan, sannan aka tashi
Alhaji shazali 🤣yadauki matarsa sukayi gidan momy dagashi sai ita Abaya, dakuma anty jiddah agaba sai Saminu driver
Samah yan'uwan Dr Bilal suka dauketa da anty Fadila, da angon ta sai gidanta Dan madedeci Mai kyau
Ita kuwa Safah dasu Afrah, sai Anty iklass, suka tafi 🤣
Sai sajida da angonta Ajmal da yayunsa Mata biyu, daya macan na driving daya agaba sukuma abaya
To shazali's family daukacin jama'ar Amnah El yaqoub dakuma dukkannin masoyan SHALELAN BABA suna muku fatan alkhairi dakuma Zaman lafiya
To my fan's mutara zuwa gobe 🙏🏻
Sharhi, comment, share to others groups Dan Allah 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
Amnah El ✍🏻💕SHALELAN BABA💕
(Romance)
Writing by Amnah El yaqoub
49&50
Cikin gidan da mutane Sosai Yan biki, Kanta Yana lullube cikin mayafi hawaye suna Dan zubo Mata kadan kadan, basu qaraso gidaba sai wajan shabiyu
Direct Dinsa anty jidda takaita, ba furnitures din da bane, wasu yasake Sabi launin milk, anty jiddah tayi qasa da muryar ta tayi Mata fada sannan tayafa mayafinta zata tafi, cikin Kuka ta riqeta mama Dan Allah karki tafi, Allah ni tsoro nakeji Dan Allah mama ki tsaya
Anty jiddah tayi murmushi, cikin ranta tace inani Ina zama tun a wajan dinner mijinki yanayin rashin kunya
Afili kuwa sai tace haneefa, kiyi hakuri mana,kiyi shiru zan turo Miki haneef yanzu, kinji ko?
To mama ki zauna mana, nan ba gidan momy bane?
Ke bansan shirme, kuma shikkenan Dan gidan momy ne shikkenan da girmana saina zauna godai godai Daniel adakin qanina, kiyi hakuri bari inje bansan inda yayi bane, saina dubashi naturo Miki shi, idan kuma banganshi ba saina dawo muyi zamanmu kinji? Taqarasa maganar cikin sigar lallashi
Cikin Kuka ta gyada Mata Kai
Da wannan dabarar anty jidda tasamu tazame 🤣
********
My sajeey yakamata kitashi muyi sallah mu nunawa Allah godiyarmu ko
Cikin kunya tatashi suka gabatar da sallar, sannan yakawo musu Dan abin motsa baki sukaci, Bayan sungama komai, yakama Kanta Yana karanta adduah, daga nan nabar musu dakinsu
********
Wai yau shine da mace adakinsa, macenma tashi halak Malak, a hankali yatashi yacire babbar rigarsa tare da hula, yakama hannunta yace amarya yakamata muje muyi alwala ko
Duk abinda take Bata Iya kallan qwayar idonsa, shi dinma daqyar yake Kallanta, Bayan sun Gama yabata waje yashirya ta kwanta sannan Shima yazo ya kwanta Yana Kallanta, zuciyar sa ce take qara bashi shawara Akan yaqarasa gareta, a hankali yatashi yadora kansa Akan Nata fillon, daga nanfa labari yasha bam bam, Haji ameer aka adana kunya agefe
********
Kidaure ki qara naman nan amaryata🤣🤣
Um um uncle naqoshi, OK so kike Nima natashi Kenan ko??
Ta girgiza Kanta
To inba hakaba kice
Cikin yanga taci gaba da tura naman bakinta, Yana qara Saka Mata Shima, harsaida yaga tana yatsina fuska sannan yarabu da ita
Bayan sunyi sallah, da kansa yakeyi Mata tambayoyi dangane da ibada tana bashi amsa, sannan sukai shirin bacci
Dakanta taje takashe wutar Dakin sannan ta kwanta
Murmushi yayi Yana Kallanta, daga baya yatashi Shikam yarage kayan jikinsa ya kwanta
Hannu yasa yajanyota jikinsa, yarage muryar sa yace ke Bazaki cire wannan kayan ba
Tace um barshi
A a Bazaki kwana da wannan kayan ba Samah tah🤣, ai sai ya takura Miki
Um um uncle Bilal kabar.... Maganar ta ce ta tsaya a lokacin dataji Yana zuge Mata zif din rigarta
Ta fara kokarin barin jikinsa cikin tsoro tace kabarshi
Laushin dayaji jikinta nayi yasa yakasa dauke hannunsa daga jikinta
Cikin shaqewar muryar yace kibari mana
Yaqarasa cire Mata rigar duka,zanin jikinta ma yacireshi, yadora bakinsa dede wuyanta Yana kissing
Hannunsa na yawo a jikinta, Kuka tafara qasa qasa, daqyar ya Iya Kallanta yace sorry, domin kuwa bazai Iya Dena abinda yakeba, a wannan lokacin Samah taji a jikinta, saide muyi fatan samun lafiya 🙈
********
Yana shigowa Dakin yaganta a zaune a gefen gadon, tayi shiru
Ledar hannunsa ya ajiye agefe yadubeta bakiyi bacci ba?
Ta gyada masa Kai
Yace good Dama da kinyi ma dole zan tasheki kici abinci, nasan kinajin yunwa
Oya taso
Shiru tayi taqi tashi, wanne irin ango ne wannan, dan mayafin da ake cirewa amarya ma shi baya cirewa 🤣🤣. (Ina ruwan shazali)
Tsayawa yayi Yana Kallanta, metake jirane? A hankali yataka ya qarasa gabanta, ya tsugunna agaban ta, hannunsa yadora Akan cinyarta cikin sigar rada yace haneefahh
Tayi shiru
Murmushi yayi, ya lura yau Jan aji takeji dashi
Yasaka hannu yayaye mayafin rigar Tata
Yace kosai nasiyi bakin ne? Tayi qasa da Kanta batace masa komai ba, Shima shiru yayi Yana Kallanta, idonsa yasauka Akan kirjinta, yakasa dauke idonsa akai
Zuciyar sa ce tafara gargadinsa Kai haneef, a a karkai komai, kace bazakai komai ba
Ahankali yadora kansa Akan cinyarta ya lumshe idonsa
Zuba masa ido tayi, uncle kamar qaramin yaro harda kwanciya Akan cinya, sumarsa ta kallah ta birgeta, kamar tasa hannu ta shafa Amma kuma bazata iyaba
Saida yadanji yadawo daidai sannan yakama hannun ta suka koma qasa, yacire babbar rigar ajiye a gefen gadon, sannan yamiqa Mata hannu yace ciremin agogon nan
Saida ta kalleshi sannan takama hannun tacire masa, yabude musu naman kaji yace to bissmillah kici abinci
Ni banajin yunw....
Dasauri yace shiiiii🤫
Yasaka hannunsa yafara Bata da kanshi, dan qaramin bakinta yake kallah, kamar yakamashi yayi kissing
Haka ya dinga Bata hartace ta qoshi sannan yace, Saura ni
Kallan mamaki ta masa
Yace emana tunda nabaki ai ramawa kura aniyarta zakiyi, Nima yau kece Zaki Bani
Babu yanda ta'Iya haka tasaka hannu tafara bashi, idan tadauko dakanshi yake riqe hannun ta harsai yacinye
Itade duk ta takure, takasa sakewa dashi, tasan yau Kam me rabata da shi kuma sai Allah
Itace taita bashi harya qoshi, sannan tatashi zataje ta wanke hannun ta
Dasauri ya dakatar da ita,yakama hannun yakaishi cikin bakinsa Yana sha daya Bayan daya, gaba daya taji jikinta yana saki, Ahankali ta qwace hannun ta daga bakinsa tace uncle ni wani iri nakeji
Tunanin maganar da Ajmal yayi masa yakeyi, Anya kuwa zai Iya tambayar yarinyar nan? Toma Suda akace suna tsoron abun tayaya zata Iya masa bayani, wannan kawai zancen Ajmal ne, yadauki wayarsa yafara danne danne
Shalele taji shiru tasaki ajiyar zuciya, Allah yasa yayi bacci
Shikuwa tuquru yashiga internet Yana karanta komai, wani ilmin ma na Mata baisaniba sai yanzu, haka yaita bincike harya Gama gane ko Mai Sosai sannan yakashe wayar
"kinyi bacci?
Tana jinsa ta yi shiru, hannunsa yakai Kan idonta yashafa, yaji tayi motsi da idonta, yayi murmushi yajawota jikinsa
Cikin kunnanta yarada Mata shine kikai shiru?
Nanma batace masa komaiba, Itade gabanta Yana faduwa
Hular data rufe Kanta da ita, ya janye, gashinta ya baiyana, yasaka hannu yafara shafawa, cikin sigar rada yace inason ki,bai saurari amsarta ba yafara kissing dinta, hannunsa yadora a inda yafi komai daukar hankalin sa yafara matsawa, nan da nan tafara Kuka
Yanajin kukanta Amma ya shareta, saima Dora bakinsa da yayi akai Yana sucking, cikin Kuka tace uncle pls kabari Dan Allah
Cikin muryarsa kamar tadan maye yace why?
Tsoro nakeji, kuma wallahi da ciwo zafi
Murmushi yayi yace OK zanyi a hankali shikkenan?
Bai jira amsarta ba yamaida bakinsa Kan daya, gaba daya yarikice Mata, Anya kuwa zai Iya hakuri?
Sai wani irin nishi yakeyi
Kukanta ya tsananta Sosai, gaba daya ta tsorata dashi
Wanka yasake yashirya yadubeta zanje wani waje nadawo, Kanta aqasa tace to uncle
To kawai babu irin sallamar me gida dinnan?
Idonta tarufe, yatako yazo gabanta ya janye hannun ta, yadora bakinsa Akan Nata, yasaakar Mata kiss sannan yafita
Tazauna jagwab a gefen gado, haka mutumin nan yake? 😱
Shazali na fita yakira wayar Ajmal, bakwai da rabi a lokacin, Ajmal na kwance Yana maida baccin gajiya yaji waya tana qara, tsaki yasaki yadauka Wai Waye ne yaketa Kira haka? 🤣
Haneef yacire wayar daga kunnansa yakalla, Anya kuwa Ajmal ne?🤣
Yace Ajmal dallah nine, kazo karakani school dinsu haneefa
Au shazali Dama Kaine? Shazali da wannan asubar zanbar iyalina in futo wani waje? 🤣
Ajmal Dan Allah be serious mana
Shazali, Naga alama Kai ba ango bane, dan Allah kabar angwaye su huta, dif yakashe