hancin nata yana murmushi ta mayar masa da murmushin.... Throughout ranan komai Heedayah ta tambaya Mami bata gajiya da bata amsa don she's just so curious, she wants to know everything, idan Mami bata gaya mata ba Sudais xai gaya mata har Magrib, Junaid ne ya kawo masu abinci, wajen karfe takwas xa su wuce hotel dinsu Mami tace "Wai Shuraim fa" Junaid ya nufi kofa, Sudais yace "I don't know, ba mamaki ya koma Nigeria ma" Da mamaki Mami ke kallonsa ya fita yana dariya... Har washegari Mami bata ga Shuraim ba, ta kira Junaid da sassafe tace ya ba Sudais waya, bayan sun gaisa tace "Ka turo min lambar Shuraim" Sudais ya amsa mata da toh, cikin few seconds kuma ya tura mata, dialing number tayi, yana fara ringing aka daga, tace "Where are you..." Yace "Ina kwana" tace "Lafiya lau, kana Ina ne?" Yace "Ina Abuja" Tace "Abuja?" Yace "Ehh, tafiyar ya xo min a gaggawa ne" tace "Toh yayi kyau" daga haka ta katse wayarta. Dariya Sudais ya dinga yi da Mami ta gaya masa Shuraim na Abuja, yace "I told you, ni nasan ba karamin aikinsa bane, kadan daga abinda xai aikata kenan" Junaid yace "That's foolishness" Mami dai bata ce komai ba... Haka suka ci gaba da kula da Heedayah da ta fara sabawa da abubuwa da dama yanxu, likitocin har suka bada izinin a dinga fita da ita ana xaga clinic din, xuwa ynxu ta daina tsoron jama'ah sai dai fa idan taga cinkoson jama'ah jikinta ya dingi rawa kenan, bata son crowd, a haka likitocin suka sanar ma Mami xa su sallamesu nan da kwana uku. A bangaren Salima kuwa, hotel hotel ta dinga bi tana kwana har ta samu ta harhada kudin komawa Nigeria, sai da a ranta ta dau kudurin bata kyale Junaid ba....
I'm not feeling well today, ayi manage da wnn plss....
Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻♀️🤷🏻♀️
it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah
Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....
Mami na xaune office din likita a ranan da aka sallamesu asibiti yana bata conditions na kula da idanuwan Heedayah idan sun koma gida, do's and don't kawai yake xayyane mata, sosai Mami ke sauraronsa don ko kadan bata son a samu wani matsalan, da turanci take tambayarsa ko har kwana Heedayah xata dinga yi da Glasses din nata da aka bata, ya amsa mata da A'a, amma.... throughout the day the glasses should be on her eyes ko bandaki xata shiga, nan ya kara sanar ma Mami after wata shidda xa su dawo for check up yana nan rubuce takardan da aka bata, godiya Mami tayi masa sosai sannan ta fita office din, dole hotel xa su koma don sai dare jirgin Nigeria xai tashi, A cikin Tricycle din da xai kai su hotel din Heedayah ta rufe idonta jikin Mami don duk Inda ta kalla mutane ne in group kuma hakan na rikitar da ita ba kadan ba ga kuma Haske da yyi mata yawa sosai wanda tun asibiti hakan ke sa mata ciwon kai, Bayan sun shiga dakin hotel din Heedayah na kallon Sudais tace "Ya Sudais why are some people black and others White in color??" Mami dai tayi dariya bata ce komai ba, Sudais ya dawo kusa da ita ya duka yace "The black are the Africans, and the white may be indians or Americans...." Shiru tayi tana kallonsa, can ta kalli Mami tace "Is Mami an Indian also?" Junaid dake tsaye jikin window yana danna waya bai ko kallesu ba, ya d'an yi murmushi amma bai dago ba still, Mami tayi dariya tana jiran jin me Sudais xai ce mata, Heedayah ta kalli hannunta tace "And I am also white, does this mean I am an indian?" Sudais ya d'an juya manyan idonsa yace "Noo Neither Mami nor you are Indians...." With confusion Heedayah tace "But how, we are white also" Sudais yace "Ohk let me explain to you better, but ur brain is small to understand my explanation..." Heedayah ta xaro ido tace "Ohk wait... is yours big?" Dariya Sudais yyi yana kallonta yace "Yess" tace "shi sa kanka kato ne, nawa karami?" Ya gyada mata kai yana murmushi, tace "To idan nawa ya kai kmr naka sae ka min explanation din?" Sudais yace "Yess dear" Kofa Junaid ya nufa, Mami ta bi da sa kallo tace "Where to?" Yace "I will be back soon Mami, I want to get something" Heedayah tace "Yaya should I accompany you?" Juyawa yyi yana kallonta bluntly yace "Noo" Ta wani tabe baki ta juya masa idanuwanta tace "Just pulling ur legs, I am going no where" Bude kofar yyi ya fita, Sudais dai yyi murmushi kawai, Mami ta kamo hannunta tace "Heedayah yayanki ne fa kike masa rashin kunya" Heedayah tace "Mami shi ma fa ya min rashin kunyan, daxu da safe he even pinched me, Sudais yace "Idan kina yi masa haka zae xaneki ne one day, and bbu ruwana" Heedayah tayi shiru sai kuma tace "Shi ma Mami xata zanesa ae" karfe bakwai da few minutes jirginsu ya tashi daga india xuwa Nigeria... Ganin ynda Heedayah ke bin kowa na cikin jirgin da kallo Mami ta jawota jikinta tace "Kiyi baccin ki" tace "Mami su ma duk gidanmu xa su je wajen Abba?" Mami bata san lkcn da tayi dariya ba tace "Nooo dear, but we are all going to Nigeria that's our country" Heedayah tace "Toh Ina xa su je su" Mami tace "Nigeria is a very large County with 36 states ba kin sani ba??" Heedayah ta gyada mata kai, Mami tace "Toh everyone u are seeing inside this plane is going to various state, some Kaduna, other kano, and so on" Heedayah tace "Jirgin ne xai kai mu gida wajen Abba?" Mami tace "Noo mota xa a kawo airport sai mu shiga a kai mu gida" A Hankali Heedayah tace "Ohk" daga haka tayi lamo jikin Mami nan da nan bacci ya dauketa, Sudais da Junaid na xaune daga bayansu, sai da suka sauka Abuja Nigeria da asuba Mami ta tada Heedayah suka sauka jirgin tana rike da hannunta, sai makalewa take jikin Mami don bata son kowa ma ya ta6a ta cikin masu saukowa kallon dodo take masu, ta dinga bin ko ina da kallo bayan sun sauka jirgin tace "Mami babu Light a Nigeria din dama?" junaid ya kalleta kafin yace komai Mami tace "Noo, asuba ne har yanxu ai, anjima xaki ga haske ko ina dear" ta kalli Junaid xata yi magana sai kuma tace "Ohh not you, Yaya Sudais a nan xa mu bar jirgin mu tafi?" Junaid yace "Aa xa a daura maki a kai ne ki kai gida" Ta kalli Mami tace "Mami kin gansa ko? Nice xan iya daukan jirgin a kai na?" Mami tace "Aa sai dai shi a daura masa a nasa kan" Heedayah tace "Toh Mami ai shi ma baxai iya ba, naga kato ne ai jirgin" Sudais ne ya samar masu Taxi cab yana kallon Mami yace "Train station din xa mu wuce?" Mami tace "No this 4 am, mu tafi gidan sister na, xuwa biyar da rabi sai mu wuce station din" yace "Ohk" cikin mintuna kadan suka isa gidan Hajiya Asiya, sosai matar ita ma tayi murnar ganin anyi sa'ar aikin duk da suna chatting da Mami tun a India Mami ta sanar mata Heedayah ta warke, wanka kawai suka yi a gidan suka yi breakfast shi ma da kyar don Hajiya Asiya ta damu su yi, duk suka yi sharp sharp sbda su samu train going to Kaduna da safen, Driver din Hajiya Asiya ya kai su train station din.... Karfe tara da wani abu suka isa train station na Kaduna, duk suka sauka train din.... Mami na kallon Sudais yace "Sun taho daga gidan ne?" Sudais yace "Ehh ya turo min text ya iso" a wajen station din suka ga motar Shuraim a Parke, Bude motar yayi ya sakko Heedayah ta dinga kallonsa irin na sanka din nan har ya iso Inda suke, ya gaida Mami, Mami ta amsa, hannu ya mika ma Sudais sannan junaid da ya dinga danna waya ya ki dagowa har sai da Sudais ya d'an bugesa, sai a snn ya dago kansa ya amshi hannun Junaid, Heedayah dai sai binsu take da ido ganin abinda suke yi da hannu, ganin Shuraim xai juya ta mika nata hannun tace "Ni fa?" Very serious tayi maganan, hakan ya ba Mami dariya sosai Sudais na tayata, Shi dai Junaid murmushi kawai yyi still pressing his phone, Ko kallonta Shuraim bai yi ba ya nufi motarsa, a hankali Heedayah tace "Mami me yasa ni bai min ba?" Mami tace "Maxa ne kawai suke yin haka" Tace "Mami na ta6a ganinsa ranan nan" Mami tace "That's Shuraim" Da sauri Heedayah ta kalleta tace "Shureen?" Mami tace "Yes" back seat Mami ta shiga da Heedayah dake ta kallon Shuraim, Sudais da Junaid suka gama saka kayan a mota, Junaid ya shiga back seat, Sudais ya shiga gaba, Shuraim ya tada motar suka dau hanyar gida... Bbu me magana cikin motar sai Heedayah da ta kafe idonta jikin windscreen komai ta gani sai ta tambayi Mami, Mami kuma ta bata amsa, lkci lkci Shuraim ke kallonta ta madubin gaba, hada idon da suka yi da Junaid ya sa bai sake kallon Madubin ba, bayan tafiyar kusan minti ashirin suka iso, gida Mai gadi ya bude gate Shuraim ya shiga da motar, Mami ta kalli Heedayah da ta kura ma gate ido tace "We are home" Heedayah ta juyo da sauri tace "Xan ga Abba yanxu?" Mami tace "Yess of course" Bude motar Sudais yyi ya fita, Junaid ma ya fita sannan ya xaga ya bude ma Mami bangarensu, Mami tace "Sauketa" Da sauri Heedayah dakatar da shi ta hanyar daga masa hannu tace "No xan sauka da kai na" Tana fadin haka ta lallaba a hankali ta sauka tana kallon interlock din gidan, Mami tayi murmushi ta fito Junaid ya rufe motar, Abba ne ya fito balcony ya sakko yana kallonsu gaba daya, Mami ta xagayo da Heedayah tana murmushi ta nuna mata Abba tace "There..." Heedayah ta kalli Mami tace "Abba?" Mami tace "Yes, go to him" tafiya ta fara ya a hankali, Abba dake murmushi ya bude mata hannunsa, hakan ya sa ta tafi da gudu, ya rungumeta tace "Abba I can see everything now, I can see you also" tana magana tana ta6a fuskarsa Abba yace "Alhmdllh daughter, now say Alhmdllh Ya Allah" Heedayah tace "Alhmdllh Ya Allah" Junaid da Sudais dai na tsaye suna kallonsu, Abba ya daga kai ya kalli Mami dake tsaye tana kallonsu ita ma, karasawa wajensu yyi yana rike da hannun Heedayah, Yyi patting shoulder dinsu yana murmushi yace "Allah yayi maku albarka my boys, I am so proud of you two..." Duk suka amsa masa da Ameen smiling back at him, Kallon Mami yyi ya nufeta, still smiling yyi mata side hug, karaf a kan idon Mumy da ta makale jikin window a parlon sama tana lekosu tun shigowar motan gidan, ji tayi ta kasa tsayuwa ga wani abu da taji ya soketa a xuciya, bata san lkcn da ta fashe da kuka ba ta sake labulen da sauri, Abba na kallon Mami softly yace "Welcome back Dear Rahinah, Allah yyi albarka, I will for ever be grateful to you.... Knowing you is one of the sweetest thing I can admit to in life, I am so proud of you wife" Mami dai sai murmushi take, tuni Shuraim yyi wucewarsa ciki, Abba na rike da Heedayah tare da Mami suka wuce cikin gidan, ko Abba bai fadi ba you can see how happy he is, ita kanta Heedayah lkci lkci sai ta kalli Abba ta sakar masa murmushi, sai bayan da suka shiga parlor ta dinga bin parlon da kallo kamar munafuka, Rabi'ah da Khadijah na tsaye duk suna jiran shigowar Heedayah, Abba ya nuna mata su yace "Ur sisters" a hankali tace "Hi" ganin yanda Abba ke kallonsu duk suka ce "Hello" Heedayah ta kalli Abba tace "Abba kaka fa?" Abba yace "Anjima xata dawo in sha Allah" Mami na kallon Abba tace "Let me go and freshen up barrister" yace "You need to dear, Allah ya huce gajiya, sai na shigo" Ta amsa da Ameen ta nufi part dinta, Heedayah ta kwace hannunta a na Abba tace "Mami are you leaving me" Mami ta juyo tace "No dear, stay with Abba a little" Abba yace "Mu je ki gaida Mumy" Heedayah bata ce komai ba yana rike da hannunta suka wuce bangaren Mumy. Mumy na bedroom dinta tana waya da Sadiya tana sanar mata ai sun dawo, ynda take kukan a wayan kai kace mutuwarta aka nuna mata, Sadiya tace "Toh wai ke meye na kukan, dama ba jiran dawowarsu ake ba ne, ae ke abun farin ciki ne ma a gare ki da suka dawo yanxu" Cikin kuka tace "Baxa ki gane ba Sadiya dole inyi kuka, dole inyi kuka, rungumeta fa naga Barrister yyi tana wani murmushin kissa, ko kunya bbu a gaban yaran gaba daya ya rungumeta wllh" Sadiya tace "Ita Rahinar?" Mumy tace "Wllh, runguma fa sosai, yaushe rabon ya kama hannuna ni balle ya rungume ni a kan idon wani, a fa tsakar gida ya rungumeta" Sadiya tace "Bbu komai ki kwantar da hankalin ki, da ba mu da mafita ne shine xa ki yi kuka, Amma ga mafita iri iri dai, abu tun yaushe muke baxa idon dawowarsu kuma gashi Allah ya dawo da su lfya" Jin an bude kofa Mumy tayi saurin cewa "Xan kira ki anjima, an shigo parlona" Daga haka ta katse wayar tace "Waye?" Jin shiru ta mike tana kara goge idonta sosai ta fita, Abba ne tsaye yana rike da Heedayah, Mumy ta sake fuska tace "A'a, mutan India har an iso kenan, toh kun sha kabo, Alhamdulillah, Sannun ku da dawowa" Heedayah dai sai kallonta take a tsorace jin muryarta, Abba ya sake hannunta yace "Go and greet her" a hankali Heedayah ta nufi Mumy dake kirkiran murmushin karfin hali Mumy ta jawota jikinta sosai ta rungumeta tace "Alhamdulillah ido ya bude, Alhamdulillah mun gode Allah" Murya can kasa Heedayah tace "Good morning" Mumy ta dago kanta tace "Good morning ya kike, Ina Mamin ta ki?" Heedayah ta nuna mata hanyar waje, Mumy tace "To maa sha Allah, Allah ya huce gajiya" Abba yace "Sai ki samu ki tafi kiyi ma Rahinar sannu da xuwa" Mumy tace "A'a ba abinda xai hana haka ai" Mumy ta xaunar da Heedayah kan kujera tace "Kun yi breakfast kuwa?" Heedayah ta girgixa mata kai, Mumy tace "To bari a hado maki shayi" ganin haka Abba ya fita ya bar Heedayah a parlon, Mumy ta bi sa da kallon gefen ido, can ta kalli Heedayah tace "Kar fa ki fita, Ina xuwa in kawo maki shayi, xa ki ci har da bredi Koh?" Heedayah ta gyada mata kai, Mumy ta nufi kofa ta bude kafin ta fita sai da ta sake kallonta tace "Kar fa ki fita, Ina xuwa yanxun nan in kawo maki kin ji" Heedayah ta kara gyada mata kai, Mumy ta fita da sauri, Mumy na fita da few minutes aka bude kofar sai ga Shuraim ya shigo, Kallonta ya dinga yi daga Inda take xaune with surprise, can ya kalli kofar dakin Mumy ya karasa ya leka ciki bai ganta ba, dawowa yyi ya bude kofar parlon yana kallon Heedayah dake ta bin sa da kallo ya nuna mata kofar alamar ta fita, Tace "Mami tace min door ne... It's a door" ya wani daure fuska, da sauri ta dauke kanta, Ya dake yace "Xo ki fita nace...." Mikewa tayi tsaye da sauri tana kallonsa don ranan ya fara mata magana, kamar munafuka tace "Tea xa a bani da bread" Ya kara daure fuska yace "Fita na ce" da sauri ta karasa gun kofar ta bi ta gefensa ta fita tana waigosa, ganin inda xata bi ya bi bayanta da sauri, ya gwada mata hanya da finger dinsa, part din Mami da ya nuna mata ta nufa, da tayi tafiya kadan sai ta juya taga yana tsaye yana kallonta, sai da ta d'an yi nisa sannan ta juyo ta tsaya tana kallonsa ita ma, ya xare mata ido yace "Baxa ki wuce ba" 6ata fuska tayi ta juya ta nufi kofar shiga parlon Mami hawaye cike idonta tana isa kofar ta kara juyowa ta tsaya tana kallonsa, sun fi minti daya a haka yana kallonta tana kallonsa.... Daukar remote da ke kan kujera yyi, yyi kamar xai jefa mata ta fasa ihu ta durkusa a wajen, da sauri ya juya ya wuce dakinsa, Mami ta bude kofarta jin muryar Heedayah tana kallonta tace "What happened?" Kamar xata yi kuka tace "Wannan da kika ce min Shureen ne, I heard his voice, xai min doka wai" Mami na bin parlon da kallo tace "Ina yake?" Heedayah tace "Ya gudu" kama hannunta Mami tayi suka shiga ciki, Mumy ta fito kitchen rike da cup din shayi da bredi da nama a plate ta wuce parlonta, turus ta tsaya ganin bbu kowa parlon, can ta nufi daki nan ma bbu kowa, ta dake tace "Heedayah?" Nan ma shiru, Ficewa tayi dakin ta wuce parlon Abba, ta samesa dakinsa, rai bace tace "Kai da ka bar yarinyar nan a parlona baka san abinda kke yi bne barrister, Wai daga in je in hado mata kayan kari shine har an shiga an dauketa..." Abba ya dakatar da ita yace "Aa, ta dai fita, wa xai shiga ya dauketa" Mumy tace "Wllh wllh shiga aka yi aka dauketa don na jadadda mata kada ta fita tace min toh, wllh dauketa aka yi" Yace "To wa xai dauketa??" Tace "Oho na sani" yace "To sae ki kai mata can parlon" tace "Baxan je ba wllh, ikon dai da ake nunawa bani da shi a kanta a ci gaba" daga hka ta fice daga dakin rai bace.... Jin shiru