x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 9 - KARUWAN CIKIN GIDA hausa novel by oum yesmeen

  • 24001 words
  • 27000 words
  • Out of 77751 words

Category: Tale Stories

Views 319

18 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
za tayi magana taji sallamar SAMHA da sauri ya juyo ita da ALTAB ne yana riƙe da kayan ta a cikin. Lugaggage ga jakar ta ya riƙe ta a hannun sa yawa wani yaron ta, ga wata kwandaleliyar sarka a wuyan sa da wani three-quarter wando jikin sa duk sarka daga shi har ita ba , wanda ya cire takalmin sa haka suka shigo cikin parlour.

sakar baki tayi tana mamakin rashin kunyar ALTAB Allah me iko.
zama SAMHA tayi tace "' sannun ku..,"
ta faɗa tana dauke kai haɗi da sakin kwai tana latsa wayar ta shi kuwa zakara sarkin neman suna hana rike da jakar ta ya saba ta a hammata yace '' ahhh ummi baki ji tana gaishe da ke ba..,
tabbas idan ba tayi da gaske ba bakin cikin JAWAD ALTAB yana neman kashe ta kwanan ta be ƙare ba su biyu ne mazan ta kamata yayi ace taji dad'in su, sun faranta mata sun mai da ita yar gata abin kwatance amma gashi nan suna neman halaka ta kwanan ta be ƙare ba me ake da auran yar tasha duk da shima ɗan nata dan tasha ne amma da ace ya samu matar arziki ai da sai ta shi za tayi cikin kunar rai ummi tace '' ALTAB ka fita daga kai har sharar matar ka bana kaunar ganin ku..,
wani kallo SAMHA tayi mata sai kuma taja kwafa ta tashi tsaye tace '' wallahi ni kabewar ƙabari ce baƙin cikin me taushe ni da kalin majina ce dole idan aka hau ni a zame..,
amma wallahi yaya sam halin ka be yi ba kana gani take faɗawa mahaifiyar mu bakaken maganganu..?
Ke saurara min tun da nazo gurin nan ban saka dake ba , balle ki dauki kaso kuma sannan kina ina Lokacin da momcy ta zo gidan nan taci mata mutunci amma duk da haka ina kallon ta a matsayin UWA wannan faɗan su, su ta shafa ba mu ba ko ba haka ba HONEY 🍯..?
ta ƙarshe maganar tana yi wa ALTAB wani irin kallo irin na gogaggun yan bariki..
Altab da ta kusan kunce mai kai yace '' kyale ta so take nayi kasa kasa da ita zo mu fita idan ta wuce ma dawo ke AFNAN ki dinga tofa mata FALA'I DA NASI three three a ruwa tana sha sai Ayatul-kusiyyu maganin sheɗanu domin daga gani ummi ta samu shafar aljannuuuu...,
jiri ne ya fara ɗiban ta ta dafa bango da kujera zuciyar ta na tsananin bugu ita yau dan da ta haifa yake faɗawa tana da aljanu aga ban matar sa tabbas ba tayi lalacewar da haka zata faru a kan'ta ba wallahi sai ta nunawa SAMHA din mahaifiyar ALTAB ce kuma ba'a sauya wa tuwo suna.
har suka fita bata dauke idanuwan'ta ba akan kofa.
cije lips din'ta tayi ta fara tafiya dafe da kirjin ta.
AFNAN bin bayan ta , tayi har ta shiga daki maganin ta ta ɓallo mata da ruwa ta bata , tasha bacci ne ya dauke ta ta gyara mata kwanciya ta rufo mata daki ta fito..

Shiga dakin ta , tayi ta kulle ta dauki laptop din'ta ta buɗe tana danne danne tana kallon agogo lokaci bayan lokaci knocking kofar ta aka yi da sauri ta , tashi tare da buɗe wa rungume wacce ta shigo tayi tare da sakar mata kiss a wuyan ta tace '' wallahi baby nayi missing ɗin ki..,
murmushi tayi tace '' anya kuwa bafa kya nemana ke wallahi tsoran ki yayi yawa, yawa wacce zata dauki ciki..,
dariya AFNAN tayi tace '' hmmm kawai dai iya taku ne amma wallahi nayi missing din ki musamman ma wa'yannan tausasan boobs ɗin ki shekaran jiya fa zan fito around 2 clock wallahi muka haɗu da ummi dakyar na fitar da kai na wallahi..,
zama tayi tana cire abayar ta tsirara tayi haihuwar uwar ta ashe ko inner bata saka ba breast ɗinta a tsaye yake kyam tamkar an wura balo susucewa AFNAN tayi tane cewa wow baby kamar ƙara miki kyau aka yi wallahi.
Murmushi tayi tace '' kema kin yi kyau amma ai gashi nan ni na ina zuwa gurin ki..,
zama tayi tana ƙare mata kallo yawa tsohuwar mayya tace '' uhmmm wallahi ba zaki gane ba..,
ta ina zan gane tun da har yau kin kasa waye wa duk wani hanyar da bara da na nuna miki bakya fahimta kamar ba yar University ba kina da hanyar da za kiyi abu iya son ranki a gaban iyayen ki bare da kowa ya zarge ki ba , ai yanzu wayewa tazo duk wata yar bariki da ta amsa sunan ta wala matar aure ko budurwa ki zaune a gidan iyayen ki ba me ce miki me yawon ta zubar jibe ki kin ƙi yadda ki fito duniya ta ganki daga anyi magana kice ya Jawad Ni wallahi kin saka min son ganin ya Jawad din nan idan yayi min nayi wuf dashi duk da bana sha'awar ɗa namiji wallahi amma wani zubin zuciya na son dan ɗana yadda maza suke..,

My real fan's ya kuke ganin wannan tafiyar...?
Jar ubancan kaka kara ƙaƙa akwai fa kulleka to dai kar ku manta da yi min reacting comments..
nice taku har kullum YAR' MUTAN Yakassai wacce kuka fi sani da OUMYASMEEN.

Ku biyo ni domin warware muku wannan kullin..
Littafina na kudi ne.
Wannan littafin na kudi ne duk meson 1k amina alhasan Muhammad 8141785374 opay
KU TURO DA SHEDA TA WANNAN NUMBER 08141785374.
Yan niger 1000fcfah AMINA MUHAMMAD ALHASAN KANO
My nita sai kuyi screen shot Ku turo ta wannan number 08141785374
Ina sanar muku akwai complete document na dukka littafin nan
1:.JIKAR MAMMAN COMPLETE DOCUMENT 1K
2:.HAUWA KULU WOMEN LEADER COMPLETE DOCUMENT 500
3:.DESTINY LOVE 400
4:.BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE DOCUMENT 300
5:.YAR HANNU A LAGOS 1K
6:.GIDAN MAGAJIYA Complete document 1k
7:.UWAR GAFALALLU COMPLETE DOCUMENT 1K
8:.BAƘIN SHAFI 1K COMPLETE DOCUMENT
9:.YAN ZAMAN MAKKAH 1K COMPLETE DOCUMENT
10:.MU ZUBA MU GANI COMPLETE DOCUMENT 200
11:. KIN CUCE NI 300
Dan Allah idan kinsan ba siya za kiyi ba karki yimin magana duk maganar da za kiyi idan ba receipt evidence na gani ba bazan amsa ba dan Allah mu kiyaye
Number iya WhatsApp take yi 08141785374 ban da kira
KARUWAN CIKIN GIDA

EPISODE ¹¹
https://www.youtube.com/@nasreenminallah



https://chat.whatsapp.com/HRMOP1wuYgMI1zNjPiRYkS



Wani kallo AFNAN tayi mata tace '' Baby ya JAWAD fa..? sai kuma tayi wani murmushi wanda ya tsaya iya lips din'ta tace '' ai yar bariki sai ɗan bariiki kin taɓa ganin inda aka zuba shara a cikin tsaftaccan ruwa..? launin kalar sama a bin sha'awa ne saboda me kyau ya sha bambam da mara kyau..I'm warning you, I swear, even as a joke, don't ever let me hear those words from your mouth again..,
da sauri Baby ta tashi ta nuna kirjinta tace '' tab AFNAN ni kike faɗawa haka kalle ni da kyau ban yi lalacewar da za ki faɗa min haka ba wallahi ,just because you saw a buffalo in the wild, doesn’t mean it looks like a domestic cow to you Aure ne kuma kamar na aure JAWAD na gama ne in yaso ki mutu da bakin ciki..,
mai da kayan ta , tayi ta dauki jakar ta fice tabar AFNAN da sakakken baki.
cikin tsanin bakin ciki haka take taka stair case har ta sauko da sauri ta juyo sakamakon frame din da ta gani cikin mamaki ta isa kusa da katon picture din cikin tsantsar mamaki dakyar take iya motsa labban ta tace '' ALHAJI ALEE BABALLE KWARA. cire hannunta tayi daga kan picture din to mene alakar'sa sa JAWAD tabbas akwai lauje cikin nadi amma koma mene tabbas za tayi ramuwar gayya ne dan WALLAHI sai ya ɗan ɗana abin da yafi wanda mahaifinta ya ɗan ɗana azzalumi macuci no wonder shi ya saka ga ya'yan sa nan duk ba na kirki ta tabba ma JAWAD ba shi ya fe Shi na saboda su irin mutanen nan tun a duniya Ubangiji yake hukunta su...aje can su kara ɗan ɗanar abin da yafi na nan..,
juyawa tayi ta fara tafiya jin ana ƙoƙarin saukowa tana fita batai wata wata ba ta buɗe motar ta , ta shiga tayi mata key a guje ta fita daga cikin gidan Allah ya rufa asiri batai gaba da kan me gadi ba.
aguje ta fita tana sharara gudu babban burin ta , ta isa gida.
tana zuwa tayi parking ta fito da sauri ta shiga tamkar wacce aka faɗo da ita haka ya shigo cikin gidan tace '' Amma ina abbati..?,
da sauri ta ɗago tace '' nusaiba lafiya kika shigo cikin gidan nan tamkar an wullo ki..?,
kama kugu tayi tace '' Amma yanzu ba lokacin magana bane, nan gaba zaki san dalili ina abbati yake...?,
banza tayi mata ta mai da hankalin'ta wajen TV da sauri ta fita tana kalle kalle can ta hange shi, da sauri ta ƙarasa tace '' abbati yau Allah ya wanke mana takaici..,
dirowa yayi daga kan motar sa yace '' me ya faru takaicin me..?,
Hmmm yau na gano gidan kwara lokacin ɗaukar fansa yayi na dade ina zuwa gidan amma ban taɓa sanin cewa gidan sa bane.

Kai dan Allah tabbas lokaci yayi da zai fahimci ainihin mu suwa ye.
amma wani hanzari na gudu ba dole mu zauna mu tattauna da sauran yan uwan namu, duk me goyan bayan wannan tafiyar tamu ta daukan fansa
gwara mu san da wa muke zauna ne .
ABBATI yace
''kai lallai ma har sai mun tsaya wata shela duk dan takazar uban da be bi mu ba billahilazi mun raba jaha dashi ai wannan mutumin idona idon sa , sai na shake shege ya mutu kowa ya huta domin barin irin su kwara a doran duniya, BARA ZANA NE GA RAYUWAR AL'UMMA..,
yes wallahi haka ne sai ka shigo cikin gidan ta faɗa tana juyawa bata ta jira me zai ce ba.
shima komawa yayi ya zauna yana ci gaba da danna wayar sa.

********************** ABUJA
POV EMAN

hmmm TJ kenan, jawaher tayi nisa bata ji ba kira ba lallai ta fahimci me muke so da fahimtar da ita ba ni wallahi ban san ma ta , tafi ba sai da na dawo daga gida da yake mommy ba lafiya jikin ta yayi tsamari shine nasani ma.tayi tafiya

ɗora kafa ɗaya kan ɗaya yayi ya sha shisha tare da fesar da hayaki yace '' gaskiya jawaher yar akuya ce , amma very soon zan yi maganin ta ni zata ci amana har ta , tafi wata ƙasar da wani namijin wallahi idan ta cikan ciki sai na fasa kwan kowa ya shaki warin sa ai tun farko ba haka mukai da ita ba yau shekara nawa amma ta kasa abin da ya dace daman can yaudara ta , take ba aure na za tayi ba wai zata tara kudin da ba za muyi talauci na idan kuwa haka ne wallahi Allah yayi wadaran wa'yannan kudade da har yanzu basu taru ba yasin na gaji nagaji EMAN nasan dai karshen mu ace prison to wallahi ni ko a jiki na kar tayi abin da ya dace ta gani duk inda take ta dawo idan kuwa taki zan ɓallo mata ruwa..,
kwantar da kai EMAN tayi tace '' a'a TJ mutunci ma wani abu ne kasan komai sai ana binsa a sannu a hankali sannan sai a sami nasara wani satin zata dawo kayi hakuri wallahi dana ga kiran ka gaba har faɗuwa yayi gaskiya bata kyauta ba komai zai faru kar ta manta baya a yanzu kudade sun budewa Jawaher ido kuma tana cikin tsaks me wuya ga aikin da mahaifiyar sa , ta saka ta tayi..,
da sauri ya kalle ta tare da cire glasses ɗin sa yace '' what me kike shirin faɗa min ne dan Allah ci gaba ...?, Mahaifiyar wa wanne aiki ta saka ta..?,
a'a bakomai kaga TJ sai an jima daman na riga na faɗa maka akwai inda zani kar su zo suna jirana.
okay ba damuwa sai kin dawo yau ba jin dad'i kenan, har na saka a tanadar mana abubuwan nishadi.
wine ta ɗauka ta sha tace '' a'a wannan ma ya isa thank you... bye..,
bye ya faɗa yana kissing din kumatun ta.
da sauri tabar gurin har tana neman gurdewa bude motar ta tayi ta shiga ta saki ajiyar zuciya a hankali tace '' Allah ya so ni ban yi ɓari zance ba ,
wayar ta ce tayi ringing ganin sunan DEEYA da sauri ta ɗauka tace '' DEEYA gani nan zuwa wani dan uzuri na tsaya yi ina Na'ilah take..? ta shigo kuwa..?,
sauraran me zata ce mata tayi sannan tace '' okay na fahimta sai na tawo..,
ta faɗi haka tana kashe wayar ta.
Key tayiwa motar ta , a hankali ta fara tafiya har ta fita daga cikin gurin shakatawar ta hau kan babban titi sakin music 🎵🎶 a hankali take bin wakar kamar haka
Estoy tan enamorado de ti
Que la vida se me va
Pero no me importa
Estoy tan enamorado
Que me la paso soñando
Despierto pensando en ti
Cada segundo que pasa
Siento que te quiero más
Eres tú mi alegría
Mi paz y mi felicidad
Y si algún día me faltaras
Yo no sabría qué hacer
Porque sin ti mi vida
Ya no podría entender
isa cikin gidan deeya tayi kashe motar ta tayi ta fito knocking tayi mata , ganin kamar bama tasan tana yin knocking ba sai ta buɗe jakar ta , ya fito da wayar ta kira ɗaya tayi mata ta ɗaga tace '' DEEYA ina kofar gidan ki fa..,
okay kiyi hakuri gani nan zuwa.
kashe wayar tayi bata ce komai ba , batare da jimawa ba ta buɗe kofar shigowa tayi DEEYA na cewa wallahi na dauka ba zaki zo ba a ina haka kika tsaya..?,
hmmm na je gurin wani friend ɗin na ne.
Dariya deeyana tayi tace '' wallahi Eman ke ayuce da sassafe ki fita ke ko gajiya ba kya yi..,
Murmushi EMAN tayi tace
wallahi ko ɗaya ba abin da kike tunani bane Hajiya ban da abin ki kin taɓa ganin inda mutum ya gaji da neman kuɗi.
Allah ya kyauta cewar deeeya
Eman ta zauna tana cewa amin.
Drink da snack ta kawo mata , eman tace '' yau gidan naki ba mutane..,
Hmmm oga yana nan ina zaki ga jama'a
daukan lemo tayi tasha tana dariya tace '' ah no wonder shi ya saka har kika samu damar yi min faɗa ina Na'ilah take..?,
daukan remote din AC tayi tana cewa ta koma gidan tsoho.. saboda sun yi fada DAZ gidan da ya kama musu kudi ya kare.
da sauri EMAN ta ajiye kofin hannun ta tace '' Innanallahi wainna ilaihir raji'un haba dai me yace mata amma dai be mata tujara ba ko...?,ita duk shekarun da tayi tana bariki ta rasa tara kudin da zata siya gida tana tsakiyar abuja ta koma local area kash gaskiya wayon ta ya zama na banza..,
murmushi tayi tace '' kisan ita ba wai tana yin wannan harkar bane saboda kudi ta tsaya ne iya DAZ karshe yaci amanar ta..,
Gyara zama Eman tayi tace
''' Kuttumar ubancan lallai Na'ilah bata da hankali kan bala'i duk yadda take da kyau haka kash kinsan tun ranar da muka hadu a gidan ki naji yarinyar tayi min komai yaji big lady ce amma ta tsaya kan'ta ya shiga cikin tukunya haka,,
tashi DEEYA tayi tace '' wallahi kuwa amma ai yanzu ta dauki izina ...,
Eman kallon ta tayi ta shafa plat tommy din ta tace '' wai ba abin da zan ɗan rage gajiya ta ne ko yana ciki ne ...?,
a'a baya nan ya tafi kauyen su amma bazai jima ba gaskiya nasan nan da karfe goma ya dawo.
a muna da lokacin raƙashewa kice.
ta faɗa tana tashi, shiga cikin bedroom suka yi zama tayi a kan gadon ta ,
hira suka fara sai kuma zancen nasu ya sauya salo.
Allah ka tsare mana imanin mu ka raba da sharrin shaidan Allah ya shirya mana zuri'ar mu....

*********** OSOKORO.

buɗe datar ta tayi messages din safeera ne ya fara shi gowa sai na yaya MUNEEF da sauri ta shiga nasa wani sanyi ne ya shiga zuciyar ta ganin yana online typing ta fara yi mai kamar haka ta tura emojis din fushi 😡 tace wallahi yaya nayi fushi tun ranar da ka kira ni baka ƙara kira ba ni ban daukar bi wannan uzurina naka ba..
Kiran sane ya shigo wayar ta video call dauka tayi tana turo bakin ta dariya yayi yace '' haba my mine ashe zaki iya fushi dani wallahi ko jiya sai da na kirawo ki amma wayar user busy kamata yayi nayi fushi dake amma ban ba shine na yi miki magana ta WhatsApp..,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' to shikkenan ya kake ya kasar taku..,
Alhamdulilah amma ina da correction ɗaya..
ajiye wayar tayi ta gyara mayafin'ta da ya sauko tace ''to mene shi..,
yauwa my Princess ƙasar su ba ƙasar mu ba.
bisimallah ga coffee ina sha ko kice zaki sha..
NAJLAH tace '' a'a Nagode bana sha ya MUNEEF kayi magana kuwa da su basma ai bata ƙarasa ba ta zaro ido da sauri ta katsai kiran Allah yana gani bata san ya shigo ba kuma a yanayin da ta ganshi ba karamin tsorata ta yayi ba jikin ta ne ya soma rawa ganin yadda idon Jawad ya ƙaɗa yayi ja abin ka da farin mutum fuskar nan tasa tayi ja alamun ɓacin rai muraran akan fuskar'sa tashi zaune tayi bakin ta na rawa tace '' wallahi Allah ya MUNEEF ne..,
da hannu yayi mata nuni ta bashi wayar kuka ta saka tace '' wallahi shine idan na miko maka ba zaka dake ni ba...?,
ransa ne ya ƙara ɓaci ya daka mata tsawa yace '' ni sa'an wasan kine na zaki miƙo min ita ba..?,
dauka tayi ta miƙo mai zuciyar sa ce tayi wani irin bugawa sakamakon ganin ta daga ita sai wata doguwar riga me sirrin hannu a haka take video call ɗaga hannu yayi zai mare ta da sauri ta dafa kuncin ta , tayi ƙasa tare da zun duma ihu ta rufe idanuwan'ta ta tabbatar wannan mari idan yayi mata
End Ads