x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 19 - KARUWAN CIKIN GIDA hausa novel by oum yesmeen

  • 54001 words
  • 57000 words
  • Out of 77751 words

Category: Tale Stories

Views 327

18 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
ni wai ɓata lokaci ne kwanaki har cewa yayi zai fadawa su jadda aure nake so...ba karatu ba...,
dariya MUNEEF yayi yace "' da kuwa nafi kowa murna kinga sai nazo na dauke ki mu tafi tare mayi karatun tare Allah ya mallaka min ke najlah Allah idan na dawo zan wa ya haidar magana yayi wa yaya ko jadda Insha'Allahu tare dake zan koma..,
dan shiru tayi tana tunani can tace '' ya muneef su nihila zasu yadda...?,
me ya saka kikai min wannan tambayar ina ruwa da abin da ke cikin zuciyar'su wannan su ta shafa Allah ya ganar da su gaskiya..,
Wallahi ina jin tsoro kar tace a'a bata sona ban san dalili ba..
karki damu bame raba mu idan ba ikon Allah ba wanda ba yadda za muyi da shi ina ma neman tsari da shi.
to Allah ya shige mana gaba mana.
cewar najlah.
wani dad'i ne ya shige sa..., yace '' amin ya Allah bye naji kina hamma Allah ya tashe mu lafiya kin dai ki barina, na ganki..,
bye Amin ya Allah tace tana kashe datar ta da wayar baki ɗaya ajiye ta , tayi.
tayi addu'a ta kwanta.

wannan kenan.

honey kayi hakuri idan ma akan fadan ɗazu kake fushi dani..
ta faɗa tana kamo hannun sa.
zare hannunsa yayi yace '' JAWAHEER ban taɓa zaton zaki iya kallon idona ki faɗi haka ba hajiya fa kinsan irin matsayin da Hajiya take dashi a gurina kamata yayi inhar kina yi min son gaskiya ki so duk wani wanda ya shafe ni.. Najlah kuma nayi mata fada tace kiyi hakuri zama ta baki hakuri amma ita ba , tayi haka domin ta ɓata miki rai ba... wallahi inhar kina son zaman lafiya a cikin gidan nan to ki kauda ido akan najlah komai tayi yarinta ce ke babba ce be kamata ace kina biye mata ba...,
wani abu ne ya tokare mata.. zuciya dannewa tayi tace '' to shikkenan Insha'Allahu zan gyara ba komai , wallahi komai ya wuce..,
ta karshe maganar ta , tana kissing din sa biye mata yayi wayar ta ce tayi ringing da sauri ta cika shi ganin wanda ya kira ta shiga uku besan tana da aure bane ya kira ta a wannan lokaci kallon Jawad tayi da gaba ki ɗaya hankalin sa na kanta...

KARUWAN CIKIN GIDA

Ga channel dina kuyi min subscribe Dan Allah wai ina masoya na suke.

https://www.youtube.com/@nasreenminallah

https://vm.tiktok.com/ZSBRtRQmN/
Domin samun update kuyi following dina

Book ¹

EPISODE ²⁰

Sauri tayi ta kashe wayar gaba ki ɗaya tace '' wayyo Allah waya ta , ta mutu ba chaji ni wallahi shaf na manta ban saka ta a chargi ba gashi gobe ina da lecture tun 8:30 clock zan fita wata kila sai yamma zan dawo.
shiru yayi tamkar me nazarin wani abu jikin jawaher ne yayi sanyi ta kalle sa tace '' sweet lafiya kayi shiru....? ,
wata nannauyiyar ajiyar zuciya ya sauke yace '' a'a bakomai..,
ajiye wayar ta , tayi akan bed side drawer tace '' Please mijina ka faɗa min gaskiya me yake faruwa, naga kamar kana cikin damuwa dan Allah ka faɗa min me yake damun ka..? kar nima ka jefa ni cikin damuwa..,
kama hannunta yayi, yay mata kiss a kan hannun ta kumatun ta , ya ja yace '' bakomai..,
are you sure..?
yes ya faɗa yana kashe fitilah....
ihun da suka ji da sauri jawad ya tashi yace '' kamar kukan najlah..,
jawaher kokarin rike shi take ya fisge hannun sa ya fita da gudu yake sauka domin jin ihun yayi yawa knocking ya fara yi ganin kofar a kulle.
jin ana bugu tace '' yaya bazan iya buɗe wa..,
ta karshe tana kuka da sauri ya juya key ya dauko lokacin, jawaher ta biyo shi budewa yayi jikin sa na rawa da gudu najlah ta rungume shi jawaher ta kunna fitilo haske ya gauraye ɗakin.
wani abu ne ya tokare mata zuciya ganin najlah a jikin jawad ga kirjin ta sai gogar na jawad yake duk da ya fita tsayi sai ta koma karama a jikin sa dauke kai tayi tana zama a bakin gadon ta , tace '' me yake faruwa kike kuka..?,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' mafarki nayi wani abu ya zo cinye ni..,
ɗago kan'ta jawad yayi yana shafa gadon bayan ta yace '' ki dinga addu'a kinji be kamata kiyi ihu ba idan abin cutarwa ne cutar da ke zai yi..,
hawaye ta share ta kara kwantar da kan'ta a jikin sa tace '' to..,
jawaher tamkar ta shake ta haka take ji, tashi tayi tace '' cika ta mu tafi Allah ya kiyaye gaba..,
ƙara rungume shi tayi tace '' wallahi ba zan iya kwana ni kaɗai ba..,
da sauri ta kalle ta , tace '' ke me kike nufi da wa kenan za ki kwana..,
ta faɗa wutar kishi na ruruwa a cikin zuciyar ta da idanuwanta tuni suka soma birkicewa...
zaunar da ita yayi yana rarrashin ta yace '' kiyi alwala kiyi addu'a kinji ba abin da zai same ki idan ba ikon Allah ba...,
kukan shagwaɓa ta saka mai , habawa jawaher ba shiri tabar dakin domin ba zata iya kallon wannan bakin cikin ba.
lallaɓa najlah ya shiga yi har tayi bacci gyara mata kwanciya yayi ji yayi an riko rigar sa , hannun'ta yabi da kallo ta riƙe shi gam da alama har yanzu tsoro take ji,
ga announce baby face din ta , tayi ja da alama taci kuka dan murmushi ya tsinci kansa da yi, a hankali ya cire mata hannu a jikin kayan sa kallo yabi kan kirjin ta da sauri ya kau da kai gudun samin matsala, domin ji yake tamkar ya aika ta abin da zuciyar'sa ke ƙi tsa masa.
duk da haka sai da yakai mata kiss kan kirjin'ta da yake bata ƙarasa balle botiran rigar ba ya ƙara gyara mata kwanciya tare da kashe mata fitila addu'a yayi mata ya duba ko ina normal normal sannan ya rufo kofar.
sai a lokacin ya tuna da Jawaher dan murmushi yayi besan wanne irin kishi ne da ita.
hawa sama yayi ya buɗe dakin sa , samun ta yayi ta zuba ta gumi jin sautin buɗe kofar sa , da sauri ta juyo ta kalle sa tace '' har ka dawo..?,
kura mata ido yayi yace '' uhmm..,
tashi tayi tace '' ai na zata kwana za kayi acan ni wallahi ban ma yarda akwai abin da ta gani naga take taken yarinyar nan kai kuma ka dinga biye mata..,
zama yayi yana miƙo mata hannun sa kin bashi hannunta, tayi sai ma fita da tayi ta bugo mai kofa.
girgiza kai yayi ya tashi ya shiga toilet wanka yayi ya fito domin shiga dakin najlah da yayi ba ƙaramin riƙe kan'sa yayi ba da tuni lamari ya ɓaci..
to be kwanta ba sai kusan ɗaya..
lokacin jawaher tayi bacci yaje dakin ta , ya kwanta kusa da ita.
ta fara ture shi sai kuma ta hakura ganin irin salon da ya fara bi da ita wanda ya gigita tunanin ta tabbas JAWAD jarimi ne.... ko a cikin maza.
kiran sallar asuba shi ya tada shi da sauri ya shiga wanka a gurguje ya fito boxer kawai ya saka da jallabiya maroon colour sai kamshin turare yake iya bath spray yake ko tsayawa saka turare be yi ba.
tashin jawaher ya fara yi amma ta ture hannun sa ƙara tashin ta yayi yace '' sweet tashi wallahi bana son kin tashi da hurin nan da kike yi kin san mahimmanci sallar asuba kuwa.,
tashi tayi tana turo baki tace '' Please wallahi jiki na har ciwo yake ko wanka ban yi ba..,
cikin takaici ya kalle ta yace '' daman cikin dare dana tashi naje nayi wanka ba kiyi ba...?,
uhmm wallahi bacci ya dauke ni..
ransa ne ya ƙara ɓaci yace '' kinsan kuwa illar barin sperm a jikin mutum..?,
ILLAR BARIN MANIYYI YA BUSHE A JIKIN MACE.
Ƙamshi mara daɗi da wari a farji:

Busasshen maniyyi yana iya cakudewa da gumi ko jinin al’ada ko ruwa na farji, ya haifar da wari mara daɗi.

Wannan wari yana iya zama abin kunya da damuwa, musamman ga mace mai tsafta.
Cututtukan farji:
Busasshen maniyyi yana iya zama gurbin da bacteria ko fungi ke hayayyafa, wanda ke iya haddasa:
Bacterial vaginosis
Candidiasis (infection na yisti)

Kaikayi da zubar ruwan fari mai wari

farin ruwa mai santsi ko cakude da rawaya:

Yawan barin maniyyi a ciki ba tare da an wanke ba na iya kawo fitar farin ruwa mai launi, wari, da nau’i iri-iri.


rikicewar sinadaran farji (pH imbalance):

Maniyyi yana da alkaline, farji kuma acidic. Idan aka bar maniyyi ya bushe, yana rushe daidaiton sinadaran farji wanda ke haddasa itching, kumburi da rashin jin daɗi.

Yiwuwa mace ta kamu da cututtuka masu watsuwa ta hanyar jima’i (STIs):

Idan ba’a tsaftace farji ba bayan jima’i da bushewar maniyyi, zai fi sauƙin yaduwar kwayoyin cuta idan an kamu dasu
Najasa ta manne jiki:

Busasshen maniyyi a jikin mace har ta zauna da shi yana hana karɓar ibada (sallah, karatun Alkur’ani, shiga masallaci)

Allah (SWT) yana son masu tsafta:
“Lalle Allah yana son masu tuba kuma yana son masu tsarkake kansu.”
(Suratul Baqarah: 222)
Haramtaccen kasancewa cikin janaba
Mace cikin janaba ba ta da izinin yin wasu ibadoji sai ta wanke kanta.
A duk lokacin da aka yi jima’i, ko an samu inzali ko ba a samu ba mace ta wanke jikinta ko da aƙalla ta share maniyyi kafin daga baya ta yi wankan janaba.
A guji barin maniyyi ya bushe a ciki ko a waje, domin kare lafiya da ibada.
ya mutsa fuska tayi tace '' naji Insha'Allahu zan gyara ka tafi lokaci na kurewa..,
girgiza kai yayi ya fita ba tare da cewa komai ba knocking kofar najlah ya fara tashi tayi ta buɗe hannunta rike da carbi cikn sanyin murya kamar ko da yaushe tace '' yaya barka da asuba..,
barka dai har kin tashi..?,
bata ce komai ba ta gyaɗa mai kai..
good Allah yayi miki albarka.
amin tace tana juyawa ba ƙaramin dad'i yaji ba da ya ganta har , ta , tashi.
kai tsaye masallaci ya huce...
najlah komawa tayi ta zauna ana tada sallah ta tashi, ta tada kabbarar sallah bayan ta idar ta dade tana addu'a yau ba ƙaramin dad'i taji ba ganin, abin da yake faruwa da ita be fari da ita ba sai mugun mafarki...
tashi tayi ta shiga tayi wanka ta fito daure da towel wasu riga da wando ta ɗauko gray colour yan gidan puma ta saka rigar takai iya cinyar ta sai wando shi kuma be ƙarasa rufe mata kaurin ta ba hijabi ta saka ta fito..
kai tsaye kitchen ta nufa ma'aikatan gidan har sun fara ƙoƙarin ɗora breakfast cikin girmamawa suka fara gaishe da ita.
amsawa tayi cikin sakin fuska tare da tambayar su, ya aiki cikin jin dadin bata da girman kai suka ce fine..
daukan madara tayi ta fito cin karo tayi da Jawaher da wasu shegun kayan bacci.
dauke kai tayi zata wuce ta , tace '' najlah..,
ganin a yadda ta kirawo sunan ta sai ta jiyu tun daga sama har ƙasa take kallon ta sai kuma ta dauke kai tace '' me kike yi da madara haka jiya kin sha yau ma kin sha ..? ko ance miki kyau ta yake dauko ta ne..?,
rasa wacce amsa zata bata tayi dan haka ta shige zata wuce ta janyo hijabin ta , tayi shaƙe mata wuya yayi ba shiri ta cire shi tana tari ƙasa tayi domin ciwon ta na asma na shirin tashi.
jawad shigowa yayi bakin sa dauke da sallama chak ya tsaya da sauri ya ƙaraso yana kallon JAWAHEER a rikice yace '' ko baki san tana da asma ba kin tsaya kina kallon ta ..,
cikin kuka da sarkewar numfashi najlah tace '' yaya shake min wuya tayi dan na ɗauke madara wayyo Allah mutuwa zanyi..,
ransa ne yayi mugun ɓaci tunda ga alama nan hijabin najlah na hannun ta ɗagowa yayi ya dauke ta da mari hagu da dama yace '' jawaher kinsan kuwa me kikai..? najlah ta na da asma madarar da ta dauka ke kike siya..na lura..,
be karasa ba yaga najlah na shirin suma da sauri ya dauke ta , ya fita da ita dawowa yayi ya dauke key din mota ya fito buɗe motar yayi ya saka ta sannan ya shiga mazaunin direba...ya zauna..
jawaher kuwa kusan daskarewa tayi a tsaye har yanzu ta kasa amince da Jawad ne ya mare ta har sau biyu tana riƙe da kuncin ta ,
jira take ta farka daga mafarkin da take so take , taji ta farka amma abu yaci tura zama tayi tana cije lips din ta sai yanzu ta ƙara tabbatarwa da ba mafarki take ba a zahiri haka ya faru...ba
kuka ta fashe da shi kasa ko da motsi tayi gashi tana da appointment da wannan alhajin tunowa da tayi da wannan maganar da sauri ta , tashi tahau sama tana ci gaba da kukan ta wayar ta , ta dauka number eman ta buga har ta katsai bata dauka ba , bata gaji ba haka ta dinga kira sai a na hudu ta dauka ƙara fashewa tayi da kuka tace '' eman na shiga uku jawad yau da hannun sa ya mare ni.., eman ko dai kin hako wannan abin ne wallahi haka jiya yayi min hulakanci kuma duk akan wannan shegiyar yarinyar..,
dariyar ta , ta danne a cikin zuciyar ta , tace waya ce miki barno gabas ce faɗa da aljanna ba riba ai kin dena miƙe kafafuwan ki inhar ina numfashi amma afili sai tace '' haba jawaher shikkenan dan mun yi faɗa sai na tafi makabarta ina hake hake ni wallahi na ma manta da abin da muka yi in banda yanzu da kika tuna min..,
eman dole nayi wannan tunanin yau ma fa wa'azi ya zauna yana yi min jiya kuma shiru yayi yana tunani anya kuwa jawad be fara fahimtar wanu abu, ba ko kuma an fahimtar dashi na tambaye shi yace min ba komai ni wallahi ban aminta da zaman najlah a cikin gidan nan ba , yarinyar nan abin da take yama bani mamaki jiya fa rungume shi tayi a jikin sa , tayi bacci eman dan girman Allah idan kinsan zafin zuciya ya saka, ki kin je kin rusa min aiki na ki faɗa min wallahi Malam ya tabbatar wa da inna inhar ba tonowa akai ba to aikin nan bashi ba warware wa..,
aikin san shi yake da yau da gobe karki manta matsayin Jawad zai zauna a haka ne mutumin da yake rike babbar kujera ta alkalan alkalai shi kike tunanin zaki shin fiɗe kafa kina iskanci son ranki na tare da ya gano ki ba...
hmmm eman ba zaki gane ba Jawad ya sauya min ko dama can ban samo kan jawad ba kamar yadda nake so marina fa yayi akan najlah..
ta faɗa tana share hawayen ta.
eman tace '' Allah ya kyauta sai ki faɗawa INNA..ko UMMEE..,
cikin takaici tace '' UMMEE fa kika ce..?
to JAWAHEER idan ba su ba wa ne zai miki maganin matsalar ki dole ummee ta sani saboda sai kina yar gaban goshin sa, sannan zata samu abin da take so..,
jawaher tace '' anya kuwa wannan shawarar da kika bani me bullewa ce..?,
kinga jawaher tunda tan tama kike sai an jima idan kika yanke shawara kya ban labari..
da sauri jawaher tace '' eman kin canza min da ba haka kike min ba me ya faru ko dai fadan da mukai da ke ne baki huce ba..?,
kinga ni wallahi na manta sai an jima ina tare da baby ne..
oh to shikkenan idan kika gama kya kira ni.
ta faɗa tana kashe wayar ta , ko zeey zata nema to amma zeey tayi mata me..? ita da har yau take so ta koma gidan mijin ta ba farko amma abu ya gagara..
zuba ta gumi tayi, ta rasa hanyar bullewa..
**********************
jawad yana kaita asibiti suka amshe ta , saboda lalurarta data, tashi tana bukatar temako sosai.
zama yayi yana zuba ta gumi ganin likitan ya fito da sauri ya tashi cire facemask din ta, tare da cire safa tace '' yallaɓai karka damu mun samo kan'ta sai dai dan Allah a guji abin da zai ƙara saka ciwon ta, ya tashi.
Insha'Allahu ya faɗa yana buɗe dakin da suka kai ta , tana kwance an saka mata Oxygen kirjin'ta sun saka mata wani abu tamkar wayoyi irin na cable din chaza.
tausayin ta, ne ya kama shi jan kujera yayi ya zauna a kusa da ita yana riƙe da hannun ta.
dauke mata kalbar da ta zubo mata fuska lokaci ɗaya tayi fayau lamun tana jin jiki tamkar wanda, ta dade bata da lafiya..
wayar sace tayi ringing da sauri ya ciro ta number abba ya gani jikin sane yayi sanyi besan da wanne baki zai sanar mai yace jawaher ta shaƙe najlah na.
dauka yayi jikin sa a sanyaye gaisawa suka yi cikin farin ciki da mutunta juna abba yace '' ya iyalan naka da fatan kowa yana lafiya..?,
cintar kan'sa yayi da jin nauyi da kunya saboda karyar da zai yi yace '' alhamdulilah kowa yana lafiya..,
abba yace '' to Allah ya taya ka riko..,
amin ya Allah.
sallama suka yi, sanna ya kashe wayar yana ci gaba da kurawa najlah ido a hankali ta soma buɗe idon ta sauke shi tayi akan fuskar Jawad kasa kallon sa , tayi dan haka ta dauke kan'ta, ta rasa dalili bata iya kallon sa idanuwansa wani irin kaifi suke mata.
hannun ta ya ƙara riƙe wa gam yace '' ya jikin naki..?,
ba tare da ta juyo ba tace '' alhamdulilah na samu sauki..,
masha Allah me kike bukata yanzu..?,
ɗaya hannunta, ta saka tana kokarin cire Oxygen din da aka saka mata.
da sauri yace '' ya zaki cire ta..,
kuka ta sama mara sauti tace '' bana son ta, na fiso na shaki iska...,
haɗa rai yayi yace '' najlah baki bari ko sai ranki ya ɓaci..su ba su san da iskar ba suka saka miki Oxygen ko kin fisu sanin abin da ya dace da ke ne..,
saki tayi tana kuka har da buga kafa.
gaskiya yaro yaro ne ya faɗa a cikin zuciyar sa a haka zai yi abu da ita , to idan Ubangiji ya basu rabo tayi yaya dashi kenan dashi yana da yakinin ba abin da zata iya to ita kan'ta ba a gama rainon ta ba , balle tayi rainon wani tashi yayi zai fita sautin kukan ta , ta ƙara tace '' dan Allah karka tafi ka barni..,
juyowa
End Ads