x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - KARUWAN CIKIN GIDA hausa novel by oum yesmeen

  • 6001 words
  • 9000 words
  • Out of 77751 words

Category: Tale Stories

Views 340

18 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
wando yake tafiya balle wannan daga shi sai towel a ɗaure a kugu lallai auren da yaya yayi ya mai dashi wani iri,
ƙasa tayi da kan'ta tace '' yanzu zan kawo maka..,
okay ita da kikai mata shiru kenan raina ta kika yi..?,
ya jefo mata wannan tambayar bata , taɓa tunanin jin wata magana makamancin haka abakin sa ba. turi ƙaramin bakin ta , tayi tace '' nace mata to..,
karya kenan take miki..?
da sauri ta ɗago kwallah har ta fara taruwa a idanuwanta ja da baya tayi tana sauke ajiyar zuciya ganin ya matso kusa da ita tamkar zai shige jikin ta da sauri ta, tashi tace '' bara naje na duba kar ya gaji da tafasa..,
ratsawa tayi zata wuce riƙe hannunta yayi da sauri ta juyo anya kuwa yaya Jawad lafiyar sa qalau ko kallon ta ya ke kamar jawaher ta shiga uku da sauri ta saka ɗaya hannun nata , zata cire hannunta da ya riƙe wani irin shock yaji ajikin sa da sauri ya cika mata hannu kasa koda motsi yayi dakyar ya iya ɗaga kafar sa ina yaga abin ba zai yiwu ba hannun sa ya saka ya kashe switch din fitilar dakin a gigice ta ɗago da kan'ta sai dai kafin ta gama tantance wanne yanayi take ciki ya hanka ɗata kan gadon ta yunkurawa tayi zata fita aguje amma ina be bata damar haka ba , domin ya danne ta kuka ta sakar mai , sosai ta shiga kici niyar kwace kanta amma ina ya ƙi bata damar haka.
ji tayi an buga mata pillowcase agigice ta , tashi tana zabga uban gumi ganin shine gaban tane ya faɗi tunowa da tayi da abin da ta gani a cikin mafarkin ta , da sauri ta ja baya gaban ta na faɗuwa cikin haɗe girar sama da ta ƙasa yace '' NAJLAH sannun ki na saka ki aiki shine , kika zo kika kwanta har kikai bacci daman ai tace baki bata amsa ba ..,
cikin sanyin murya tace '' nace mata to wallahi ban san lokacin da bacci ya dauke ni ba na ɗora akan gas Allah ya saka me kone ba bara na tafi na duba kafin yace wani abu ta fita cikin sauri,
ko ina na jikin ta rawa yake daman ya lafiyar kura balle tai hauka, tana tafiya a hankali jikin ta na motsawa balle yanzu da ta fita da sauri zama yayi ya ɗora ƙafafuwan'sa ɗaya kan ɗaya ciro wayar sa yayi daga aljihun kayan baccin da ya saka farare tas dasu fara operating din ta yayi har ta kawo ta ajiye mai be ɗago ba.
cikin daddaɗar murya me dadin sauraro tace '' yaya gashi nan na kawo maka a ina zan ajiye maka..?,
akaina zaki ajiye..
da sauri ta ɗago ganin ita yake kallo sai tai sauri ta ajiye tare da matsawa daga gurin zama tayi agefe tana wasa da gefen mayafin'ta so take yi ya dauki kayan sa ya fita.
wayar tace tayi ringing da sauri ya kalli gefen sa BLOOD LINE sunan da yaga tayi saving number din dashi ajiye coffee ɗin hannunsa yayi ya dauki wayar tata ya soma juyawa nan ɗanan ɓacin rai ya bayyana afuskar sa kallon ta yayi yace '' wanne wannan...?,
bakin ta na rawa tace '' yaya muneef ne..,
ɗaga kan'sa yayi ya kalli agogo ƙarfe goma saura minti uku kallon ta yayi yace '' lokacin nan ya kira ki daman kun saba waya kenan..? kenan ba karatu yake ba tun har yakai lokacin nan be kwanta ba be kuma ya zauna yana karatu ba ya kira ki..?,
NAJLAH bata da wuyar kuka dan haka a yanzu hawaye ne suka soma sintiri a kan fuskar'ta bata son wani issues ya haɗa ta da yaya Jawad saboda ya dinga tambaya ya saka mutum a kwana ko dan aikin sane amatsayin sa na alkali ya dinga bin diddigi sai yaga ya aka haihu a ragaya shi ya saka kaf Yaran Ɗan buzu suke tsoran sa har da wasu manyan ma bakin ta na rawa tace '' a'a yau ne kawai ya kira ni da wannan lokaci...,
au daman kun saba waya son ki yake da sauri ya ɗago tace '' ya muneef ne fa..?,
miƙo mata wayar yayi yace '' buɗe min..,
karba tayi ta buɗe ƙara cewa yayi yace '' cire password gaba ki ɗaya..,
jikin'ta na rawa ta amsa ta cire mai daukan coffee din yayi ya fita, tamkar an tsoma kaza cikin ruwan zafi haka jikin'ta yayi banda uban gumi da yake yanko mata.
ba abin da take tunani sama da video's da tayi wani zubin da towel, wani balle ita tana son saka English wears duk da idan ta saka, sai ta saka hijabi amma wajibi ne tayi video ko photo wani zubin har da rawa, daman wannan ranar aunty hafsa take ji mata , tace duk randa Jawad ya karbi wayar ki , sai ya hanaki riƙe waya cewa zai yi tiktok kike yi be san cewa iya kan wayar yake ba.
Shikkenan tayi mata baki yau gashi ya kamata a inda ba annu balle ta tare mata tasan gunduwa gunduwa zai yi da ita ya Jawad ba dai zafi ba.
Bayan fitar sa kai tsaye baranda ya nufa tura glass door yayi ya shiga wani guri da flower's abin sha'awa ga wasu fararen kujeru da table a tsakiyar su bangaren hannunsa na dana wani lilone zama yayi akan lilon tare da ajiye tray din hannun sa akan center table daukan magazine yayi ya soma dubuwa ya dan daɗe,
yana dubuwa sannan ya ajiye ɗaukan wayar Najlah kai tsaye gallery ya shiga da sauri ya cire glasses ɗin sa gani yake ba dai-dai ya gani ba a hankali ya furta NAJLAH da sauri ya shiga hannun sa har rawa yake buɗe video yayi daga ita sai wata riga me karamin hannu ta lafe ajikin ta , da wando three-quarter skiing tight tana rawa ta , tana bin wata waka..
fita yayi ya dauki wayar sa ya danna wata number ya kara akunne ba a dade ba aka dauki wayar sallama yayi.
Tace '' wa'alaikis'salam JAWAD ya mutuniyata kardai kuka tai maka sai ta dawo kasan Najlah ba dai rashin yadda ba..,
cije lips din'sa yayi na ƙasa yace '' aunty hafsa kinsan NAJLAH tana tiktok naga kun fi good time da ita..,
dariya tayi tace '' a'a bawai tiktok take ba kawai tana yin sa ne prevent kasan Najlah akwai son English wears amma bata tiktok..,
hmmmm kareta kike yi nagani a wayar ta.
murmushi tayi tace '' a'a wallahi ko dai abin ne ya motsa nidai ina ta zuba ido naga big result..,
kashe wayar sa yayi bece mata komai ba ci gaba yayi da binciken wayar ta be ga wani abu ba , banda dai wannan video ajiye ta yayi ya ci gaba da shan coffee ɗin'sa sai karfe sha ɗaya ya tashi dauke kayan yayi ya kai kitchen.
bayan ya ajiye ya fito kai tsaye dakin ta ya nufa murɗa handle yayi ya shiga tana zaune a yadda ya barta tana jin shigowar sa da sauri ta , tashi jikin ta na gumi taja baya miƙa mata yayi ƙin amsa tayi domin bata san ko yayi haka ne domin ya kafa mata tarko ɗaka mata tsawa yayi yace '' ba Magana nake miki ba..,
da sauri tace '' dan Allah kayi hakuri..,
haɗe rai yayi be ce mata komai ba ya ƙara miƙo mata jikin ta na rawa tace '' to ka ajiye akan bedside drawer zan dauka..,
limshashshun idanuwan'sa ya buɗe masi kama da me jin bacci ya kalle ta mai da wayar aljihunsa yayi yace '' good lallai ma yarinyar nan kin raina ni ko..?,
da sauri ta girgiza kan'ta tace '' a'a kai hakuri..,
okay zo ki karɓa kafin na kifa miki mari...
jikin ta na rawa ta karɓa sai dai hannun ta ya riƙe be bata wayar ba , kuka ta rushe dashi tace '' wayyo Allah hannuna ya Jawad zai karye..,
murmushin mugunta yayi ya cika ta tare da miƙa mata wayar ta kin amsa tayi ta kifa kan'ta a gado tana kuka ita , ta dade da sanin cewa ya Jawad zuwa gidan sa da tayi hmmm akwai matsala Allah ne kaɗai yasan irin kalubalen da zata fuskanta, ta nunawa su Hajiya amma sun kasa fahimta.
ajiye wayar yayi akan gado ya fita ta dade a haka sannan ta kashe fitilar dakin, ta ta kwanta..,
yana fita kai tsaye bedroom ɗin ya nufa jawaher tana kwance tana charting tana ganin sa ta ajiye wayar tace '' sweet ka dade ko bata ɗora bane..?,
zama yayi yace '' na zauna a abaranda ne nasha iska..,
hannunsa ta riko ta kai bakin ta za tai mai kiss da sauri ta ɗago jin kamshin turaren NAJLAH a jikin sa bakin ta na rawa tace '' sweet kamshin me nake ji..?,
da sauri ya kalle ta yace '' ban fahimta..,
kwallace ta , taru a idanuwanta tace '' ya kake abu kamar baka gane me nake nufi ba , JAWAD kamshin turaren NAJLAH naji a hannun'ka me ya kai hannun ka har ta shafi turaren NAJLAH wallahi nayi trusting ɗin ka amma yanzu kana neman jefa ni cikin zargi kar mu fara rayuwar zargi a cikin gidan nan...,
what jawaher kanki ɗaya kuwa kike faɗar haka..?,
ɗam tayi ta buga kan'ta tabbas bata cikin nutsuwar ta , amma abin da taji bashi da nasaba da abin da , tasha, batayi tunanin zai shigi yanzu ba , tasha totalling syrup zama tayi a ƙasa kan'ta na juyawa tashi tayi tana tan gaɗi da sauri ya riko ta ya taɓa kan'ta yace '' sweet yanzu daga wannan magana sai ki shiga wannan hali..?,
limshe idanuwan'ta tayi bacci ba fusgarta ganin haka sai ya lallaɓa ta tayi bacci
dai-dai ta mata kwanciyar ta , yayi ya tashi ya dauro alwala zama yayi ya fara karatun Alkur'ani mai girma bayan ya idar misalin ƙarfe 1;20 yayi Sallah sannan ya kwanta
************
1:30
CLUB
Motocine jere tamkar ba dare bane gurin wasu ma yanzu suke zuwa wata motace tayi parking yayi dan ta toshe wa masu fita hanya saboda a ƙan hanya ta ajiye motar fitowa tayi tamkar bayar musulma ba wani irin mini skirt ne a jikin ta wanda ake wa kira dashi gwara babu kanta yaci kalbar attachment sai wura hanci take fuskar nan tamkar zata gasar sarauniyar kyau duk uban adon nan da taci kallo ɗaya zakai mata , kasan cewa ranta a ɓace yake saboda idon ta yayi ja taku take ɗanɗai shiga cikin gurin tayi tamkar zai tsaya saboda ƙiɗa ratsawa tayi ta shiga ko wa yana sabgar gaban sa ba wanda ya lura da ita, itama kai tsaye table ɗin da ake sai da giya ta nufa zama tayi ta dauki guɗa, ɗaya ta kai bakin ta da sauri mutumin yace '' a'a gaskiya yau billahilazi kika shamin baki biya ba kika taɗa hankalin karya to yasin sai na yi miki rashin mutunci..,
ajiyewa tayi sai ta tashi saboda abin da take nema ta samu gyara zaman p-cap ɗinta tayi ta dauki kwalbar ta bar gurin binta ya dinga yi da sauri ta hau sama a guje ya biya har sama dakin da taga ya shiga da wasu yan mata nan ta shiga a kuje ta buga kofar dakin duk wannan abin da yake faruwa bama su san ana yi ba , saboda sheɗan ya buga musu gangarsa ɗaukan kwalbar tayi ta buga akan wata marashiyar budurwa ƙara ta saki da ta dinga amsa kowa a club ɗin..,
da sauri matashin nan ya riƙo ta yana cewa nailah anya kuwa lafiyar ki kalau kin ga abin da kikai mata fa..?
ɗurƙusawa tayi tace '' DAZ aza ton ka ni irin banzayen yan kwalta din nan ne da za'a ɗinga cik su daga ƙarshe a jefar da kwallon mangaro to kayi kuskure wallahi wallahi wallahi wannan abin da nayi maka kaɗan ne daban caccaka mata wuƙa ba a ni zaka yaudara ka baro ni da gidan iyayena ka kawo ni bariki kake tunanin barina kuma to kayi kuskure DAZ kayi Kuskure wallahi..,
wanda ya biyo ta ya tsaya yana kallon ikon Allah gaskiya nailah yar bala'ice ga jini sai mulala yake ko a jikin ta da sauri yace '' wallahi bara na kirawo yan sanda wannan ta'asar da ki kayi ba'a san a inda zata tsaya ba..,
dalla can rufe min baki ka bari masu abin faɗa su faɗi kudin ka kake ji ko ..?
shiru yayi jikin sa na rawa kar shima ta lumamai kwalba domin ya lura bata da imani lokacin da aka raba shi tayi bacci Dala ta ciro a bayan wayar, ta ta cilla mai tace '' matsiyaci dauki nafi karfin naci maka abu wallahi...,
Wannan matashin tallafo kan wacce aka fasa yayi ya ɗauke ta suka fita zama dirshen tayi zuciyar'ta na tsananin bugu ya tafi ya barta bata san yadda za tayi ba shima dayan tafiya yayi ya barta da sakakken baki.
dakyar ta , tashi ta fara tafiya ranta duk a bace fita tayi daga gurin gaba ki ɗaya samu tayi mutane na ta jiranta saboda tayi parking da dai-dai ba..
Copy is not allowed 🚫

EPISODE 4

Tana zuwa ba wanda tayiwa magana ta shiga motar ta tayi baya , sannan ta fita da gudu Allah ya rufa asiri Bara buge wani ba tamkar zata tashi sama haka take gudu a daidai wani gida tayi parking din motar ta , fitowa tayi ta soma buga gate din gidan ma mallakiyar gidan ta buɗe kofar gate din cikin mamaki tace '' Nailah kice cikin daren nan...,
kallon ta tayi tare da tabe bakin ta tace '' hmmm wallahi deeyana raina a ɓace yake..,
okay shigowa daga club kike ne..?
shugowa tayi ta jingina da bango tace '' daga can nake budurwar DAZ na fasawa kai , wallahi deeyana namiji ba dan goyo bane dan kunama ne ki kalli irin halarcin da nayiwa DAZ amma har ya iya saka min da wannan abin..,
dariya tayi ta riko hannunta suka shiga ciki shisha ta ɗauka ta fara sha bata cewa nailah komai ba sai da ta sha kashi isarta tace '' barki nayi ki wuce nailah gaki mace har mace amma kin tsaya wani banza irin DAZ yana ɓata miki rai ki shiga harkar sahun manyan mata kin ganni nan ba ruwana da tension ɗa namiji mijina tamkar photo yake a gurina dan dai bana son idon mutane ya komo kaina da tuni na dade da yanka mai ticket ya kama gaban sa , to ta wani fannin aure suttura ne kuma mutuncin ɗiya mace ne amma banda haka da tuni labari yasha bamban Na'ilah mace tafi namiji iya soyayya mace zata ririta ki tamkar kwai ni wallahi na zata oder matan da na yi ce , ta zo shiyasa ka ma na buɗe kofa ashe ke ce..,
taɓe baki Nailah tayi tace '' ai sai kuyi ni kam bana sha'awar wannan harka..,
dariya deeyana tayi taci gaba da sabgar gaban ta.
kara knocking din kofar akayi da sauri ta tashi tace '' har sun zo...,
rikota nailah tayi tace '' hmm kinga kina budewa batare da kin tambayi waye ba wata ran za kiyi dana sani..,
da sauri ta juyo tace '' DA NASANI kuma ta me ..? naga kema budewa ta da wuri yayi miki amfani..,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' nidai na faɗa miki amma idan baki ji ba ci gaba da yi...,
hmm kawai tace ta fita leƙawa tayi ta wata yar kofa sannan ta buɗe da gudu wata matashiyar budurwa ta rungume ta cikin so da kauna kulle kofar tayi ta kamo hannunta suka shiga ciki,
zama tayi akan ɗaya daga cikin kujerun parlour tace '' deeyaa wannan kawarki ce..?,.
da sauri deeyana tace '' Nailah ce wacce nake baki labarin'ta ba na turo miki picture's din ta ba ko baki gane ta ba ...,
wow a zahiri tafi kyau picture din da kika turo min ya boye ainihin zahirin kyawun ta
duk wannan maganar da take yi ko sau ɗaya Nailah bata dago ta kalle ta ba , gaba ki ɗaya haushin kowa take ji wannan wanne irin salon yaudara ne daman an dade ana faɗa mata haka sai yau taga zahiri.
dariya deeya tayi ta dafa ta , tace '' sweet me yayi zafi shi ba wuta ba sorry haka ahalin maza suke one day insha'Allah zaki samu wanda zai yi zame miki tamkar uba..,
ture hannunta tayi ta cije lips din'ta kwanciya tayi ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya idanuwan'ta na kallon sama zuciyar'ta na faman bugu tamkar zata fasa kirjinta ta fito deeya saka hannu tayi akan kirjinta tace '' sorry sis kar ki sakawa kanki damuwa akan wannan dan wahalar..,
ture hannunta tayi saboda , saka hannunta da tayi tana messages din nipple din'ta da yaka bata saka bra ba ta fito ƙara mai dawa tayi ta kifa kan'ta a kirjnta tace '' Nailah be kamata ki dauki garar bakin ciki ba ki ɗorawa kanki..pauzy zo ki tayani rarrashinta wani saurayin'ta ne ya yaudareta duk da ta fasa kan shegiyar budurwar tasa..,
tashi pauzy tayi ta zauna kusa da ita tace '' kiyi hakuri ki dena damun kanki kinga sweet ma ta damu ganin halin da kike ciki Please ki manta da shi shi ya saka wallahi bana saka kaina a soyayyar ɗa namiji..,
tashi zaune tayi tace '' Please ku rabu dani hutu nake buƙata kun wani zo tamkar zaku shege jikina kar wacce ta ƙara taɓani deeeya kinsan bana son wannan rayuwar ko..? ku rabu dani wallahi ko kaɗan banji sonsa ya ragu a cikin zuciyar'ta ba sai ma kara nunkuwa da yayi ni dashi duk kaddara ce ta kai mu ga shiga wannan halin da kuma laifin iyayen mu sune SANADI.
pauzy hannu ya zura cikin rigar' nailah tana matsa mata maman'ta wani dogon numfashi nailah ta saki tare da riƙe hannun deeya itama deeya hannunta, ta rike nan fa labari ya chanza aka hau lamari baji ba kama hannun yaro wannan shi ne karon farko da nailah ta aikata haka.
ASUBA TA GARI
kiran sallar asubar farko a kunnen NAJLAH tashi tayi da sauri ta miƙe ta shiga toilet dauro alawala tayi ta fito ji tayi ana knocking din kofar ta , ba mamaki yaya ne dan haka ta buɗe da sauri ganin sa tayi tare da jawaher
End Ads