x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 21 - KARUWAN CIKIN GIDA hausa novel by oum yesmeen

  • 60001 words
  • 63000 words
  • Out of 77751 words

Category: Tale Stories

Views 321

18 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
ka kai ni jin dad'i..,
murmushi yayi yace '' gaskiya na fiki irin wannan haɗuwa haka dakyar abun nawa fa yake shiga yadda kika san ni na buɗe ki ..,
Allah ya hajj.
riƙe hannunta yayi yana wasa da zoben hannun'ta yace '' wallahi gaskiya kin cancanci duk wata kyauta ungo wannan key din motar..,
zaro ido tayi tana kallon key din Benz tuni wata zuciyar ta ambato mata sunan *JAWAD...* yayi yaya da shi me za tace mai amsa tayi tana murmushin dole tace '' Nagode Allah ya jikan mahaifa wallahi ba abin da zan ce maka alhaji daga haduwar mu har da wannan hidima..?,
saka hannunsa yayi a baki yace '' kinfi karfin haka wallahi kedai kici gaba da gyara ko nawa ne tambaye ni ki gyara ciki da waje domin naji dadi ..,
wasa ta fara yi da key din motar tace '' Nagode sosai..,
haɗe bakin su yayi sun dade a haka sannan ta dubi lokaci karfe bakwai da sauri ta kalle sa tana tashi daga cikin sa tace '' zan tafi gida dare yayi..,
Oh ba damuwa ba za kiyi wanka bane sai muyi tare mu kara shan soyayya..
daukan kayanta tayi ta fara sakawa tace '' a'a idan naje gida na yi..,
Please baby dan Allah idan kinje ki kira ni wallahi ban so tafiyar nan taki ba dan dai kince bakya kwana..
kai gwara jawaher ki faɗawa mutumin nan gaskiya ya zage da yawa da wannan shawarar da zuciyar ta , ta bata tace '' sweet sai dai gobe muyi waya ina da aure..,
kut wanne wawan namiji ne ya barki kina fita ai irin ku ko kofar gida ba'a fari ku tafi ina da wannan agida wallahi hini da kwana aikin more rayuwa zan dinga yi..
sosai kalmar wawan namiji ta daki zuciyar'ta, tana son Jawad tana kaunar sa dan haka tace '' be kamata kace mai wawa ba ya bani dukkan wata yarda ne..,
Alhaji yace '' gashi nan kinci amanar sa kuwa..,
dan murmushi tayi ta dauki jakar ta , tace '' Nagode sosai wannan key din motar ka bawa direba ya kai min wani gida idan na gama dukkan wani shirina saina fara hawan ta zan baka address din inda za'a kai ta....,
Saboda me ya fada yana mata kallon ban koshi ba ....

kauda kan'ta tayi tace '' Saboda JAWAD mana..,
Bakinta ya subbuce.. ta fadi haka
da sauri ya tashi yana kallon ta cikin mamaki yace '' JAWAD cheif justice...?,kodai wani..?,
Kai ta gyaɗa mai
Alhaji yace '' tab dara taci gida...,
ban gane ba kasan sa ne ...?,
cewar jawaher
Beb na san sa mana ni yaron sane nine shugaban Company sa na J.Buzu na sarrafa ɗanyan mai..amma mai ya saka kike wannan harkar yana da dukiyar da har jikokin jikokin sa ba za suyi talauci ba Jawad be dogara da albashin sa ba ,yana business din ɗanyan mai...?
kaga sai an jima zan maka text messages din address din gidan.ta fada tana tafiya..
kai kurum ya gyaɗa mata ya shiga tunanin kala kala ..
yadda ta shigo da facemask cikin hotel din haka ta fita da shigar ta, ta kirki hijabi da safa da facemask shiga motar ta tayi ta fara tafiya tana tunane tunane, anya kuwa ba turo wannan mutumin akai ba domin a tarwatsa ta..? to wa zai haka ...? kawayen ta basu da wata a laka da Jawad eman ce kaɗai itama tana jin ko number sa bata da ita...
da wa'yannan tunane tunane tayi parking ta fito Lokacin ana ƙoƙarin kiran sallar isha dai-dai lokacin kuma motar Jawad ta danno cikin gidan da sauri ta juyo kirjinta na dukan uku uku bata san me zata ce mai ba ko kawai ta fake da faɗan su.
da sukai dazu, ba halin Jawad bane lokacin sallah yayi ya ci gaba da tafiya zai tsaya ne a hanya yayi to me ya dawo dashi cikin gaggawa haka.
tana wannan tunani aka buɗe mai mota fitowa yayi cikin sauri ya nufu wani fanfo ya daura alwala ya ƙara fita duk tana tsaye tamkar be ganta ba .
juyawa tayi ta soma tafiya har ta shiga parlour ta , bakomai a ciki ko motsin najlah bata ji ba to ko dai be dawo da ita ba , aikuwa da tafi kowa murna wallahi.
hawa sama tayi ta soma cire kayan ta shiga toilet tayi gaba ki ɗaya jikin ta ciwo yake mata sai da ta gasa ko ina sannan tayi wanka fitowa tayi daure da towel shi kuma Jawad a lokacin ya shigo.
zama yayi akan gado yana ajiye jakar sa kallon ta yayi gaba ki ɗaya jikin ta yayi sanyi tsugunawa tayi tace '' Dan Allah kai hakuri insha'Allah hakan ba zata sake faruwa ba ga abincin ka nan nasan su rose sun dafa maka..,
kauda kan'sa yayi yace '' bakomai ya wuce amma jawaher ina kika tafi..,
wani dam dam kirjin'ta yayi har sai da Jawad yaso ya fahimta amma sai ta matsai tace '' bayan naje makaranta na biya gidan DEEYA kawata..akwai littafin da zan karba to wallahi ban ma same shi ba ta rasa inda ta ajiye gashi gobe za muyi test....,
Jawad yace '' jawaher ki dena wasa da karatun ki ba'a siyar da littafin ne kika tsaya baki siya ba, ko faɗa min fa baki ba..?,
tashi tayi tana zama kusa dashi tace '' kai hakuri wallahi ganin tana dashi shi ya saka ban siya ba amma insha'Allahu haka. ba zata sake faruwa ba..,
Allah ya saka.
Sweetheart '' abincin ka fa baza ka ci bane..?,
kamo hannunta yayi yace '' da hannunki nake so ki girka min jawaher bana iya ci gashi kuma ban iya cin abincin restaurant ba..,
dan dam tayi tace '' ina najlah take tayi maka wallahi nagaji...?,
nasan da najlah ai na saka ki..,
tashi tayi tace '' to me zaka ci...?,
abu dai mara nauyi..
to na dafa maka indomi..?
ta tambaye shi.
JAWAHEER indomi fa kika ce...?,
buɗe wardrobe ta dauko rigar'ta tayi tace '' to ka faɗa min mana kaga ban san abin da zuciyar ka ke ra'ayi ba..?,
kinga kawai barshi nasha yogurt.
bata ce komai ba daman haka take so bayan ta gama saka , kaya ta kwanta karfa Jawad ya neme ta, kan uba tab yadda na gaji duk wannan zancen zuci ne..
ajiye wayar sa yayi dauka tayi ta soma bincike ganin ya saka wa wata folder key da sauri ta dago tace '' buɗe min nan me kake boye min Jawad idan ma aure kake nema ka faɗa min ko kuma picture din yan mata ne ashe baka so ayi zaman lafiya a cikin gidan nan tunda har kake sakawa wayar ka key...?,
wani kallo yayi mata ba kin ma raina min hankali yace '' JAWAHEER ajiye min waya ta, kinga ina ɗaukar wayar ki ne ko kuma ce miki akai kowama irin kine da ko da yaushe canza key ko wacce folder ki na taɓa tambayar ki sai ni saboda kin raina ni...,
tashi tayi ta soma sharar kwallah tace '' shikkenan Jawad dan kaga ina son kane shi ya saka kake min abin da kaga dama yanzu da aka kawo ni *UMMEE* amanar junan mu ta bamu dole na binciki halin da kake ciki nasan damuwar ka , koda ace bata ce min haka ba idan har ina son ka dole zan binciki yaya kake.. wallahi Jawad dan kaga na damu dakai ne kake min haka..amma ba komai shikkenan na dena ungo wayar ka ku daman maza kun gaji harkar munafurce munafurce wasu ma aure suke yi a boye..,
janyo ta jikin'sa yayi ya soma lallashin ta , tana ci gaba da kuka har kuma baccin gajiya ya soma daukan ta.

★★★.

Najlah kuwa tana kallon wucewar jawaher tabe baki tayi tana tunani tun da ta dawo ba suyi waya da Hajiya ba da sauri ta dauki waya ta danna mata kira sai dai har ta katsai bata dauka ba komawa tayi ta kwanta tana game a wayar ta.
jin alamar mutum ya shigo mata da sauri, ta , tashi zaune tace '' yaya kai hakuri banji sallamar ka ba ...,
zama yayi yace '' ina zaki ji kina game..,
ƙasa tayi da kan'ta ta fara wasa da hannun'ta.
Jawad yace '' ya jikin naki hice ko kin sha maganin ki..?,
kai ta gyaɗa mai kallon ta yayi yace '' baki da baki ne..?,
Nasha.
Good yayi kyau mu gani..
gaban tane ya fadi ta dauki ledar maganin buɗawa ya shiga yi ko ɗaya bata sha ba kallon ta yayi yace '' wannan mene ..,
Yaya nasha kasan akwai aljanu a cikin gidan nan ina ga su, suka maida maganin haka amma tabbas na sha..
ta faɗa tana ja da baya gudub karya dake ta..
dan murmushi yayi wanda shi kaɗai yasan ma'anar sa , yace '' NAJLAH ni dake wa aka fara haifa shekara nawa na baki..?,
uhmm yaya ban san shekarun ka ba amma dai kai aka fara haifa kaga har su ya *TAUFIQ* ka girma ni kuma nice ƙarama dukka gidan sai twins su kuma ya'yana ne....,
da kallo kawai ya bita kuruciya na diban najlah ga abin da ya tambaye ta , ga kuma amsar da take bashi..
da sauri tace '' yauwa idan an haɗa shekarun mu gaba ki ɗaya tun da kai ne babba zakai shekara kamar saba'in haka ko fi kaga ko ni shekara ta goma sha bakwai na girma ban ma cika sha bakwan ba sai watan gobe..,
da sauri ya kalle ta tab najlah ta kulle mai kai me makon shirman ta yayi masa rashin dadi sai ya tsinci kansa a cikin farin ciki yaji dukkan wata damuwar sa ta yaye.
rufe bakinta tayi tana dariya tace '' wallahi yaya ka tsofa..,
shagala yayi da kallon ta , sai da yaga ta kifa kan'ta Sannan ya saki ajiyar zuciya yace '' najlah kin raina ni wane tsoho..?,
dariya ta ɗanne tace '' ba dakai nake ba kai hakuri..,
najlah dukan ki zanyi ne..?,
girgiza kai tayi tana matsar da kitson ta da ya zobo gaban goshin ta wula ta ɗauka ta zura tana mai da gashin ta baya..
Jawad yace '' ba abin da kike bukata..?,
a'a idan ma na faɗa ba yimin za kayi ba..
da sauri ya kalle ta yace '' waya faɗa miki bazan yi miki ba..,
to zaka mai dani gida..?
haɗe rai yayi yace '' bance miki ba kin zo kenan ba inda zaki kara zuwa idan dai ba ziyara ba..?,

ka faɗa min..
ta faɗa tamkar tayi kuka.
good ashe kina da saurin riƙe magana.
shiru tayi bata ce mai komai ba.
tashi yayi yana zura hannunsa a aljihunsa ciro wata akwati yayi me kyau ta miƙo mata amsa tayi tana budewa kyakkyawar sarka da zobe na gold zaro idon ta , tayi tace '' yaya ajiye maka zanyi...?,
a'a naki ne ..
Nagode sosai wallahi Allah ya saka da alkairi bara na faɗawa Hajiya da aunty..
juyawa yayi a zuciyar sa yace '' hakkin kine najlah...,
ƙara kiran Hajiya tayi amma ba'a dauka ba bisa dukkan alamu dai bata kusa da wayar kiran wayar aunty Hafsah tayi tace '' ko suna ina ma owo gaba ki ɗaya basu yi picking call din ba...,
ajiye wayar tayi ta kwanta tana kallon sa tashi tayi ta ajiye shi a cikin wardrobe din ta wannan gift din na yaya baƙaramin farin ciki ya saka ta ba..
kwanciya tayi ta shiga YouTube ta soma kallon wani film me taken *LEGAL WIVE....* na kasar filifindis..

★★★★TARABA STATE.

UMMEE har yanzu baki dauki wani mataki akan ya *ALTAB* ba wallahi abin da yayi yawa..
UMMEE tace "hmmm AFNAN altab yafi karfina hajiya rukayya taci nasara akai na kina ga wannan yar iskar yarinyar bata da aiki sai kawo kawayen ta , yan bariki cikin gidan nan shi ya kawo ita, ta kawo suyi shaye shaye suyi mankas tur da auren yar bariki wallahi....."
wallahi UMMEE tun farko kece da laifi kika haɗa yaya da SAMHA..
*AFNAN* ALTAB ne fa ya bata musu yarinya nifa uwa ce ya zan zuba ido na ga ya aikata haka ban saka ya aure ta ba so nake rayuwar ta alkinta ina tunanin idan yayi wannan auren shikkenan ya dena abin da yake tun da danme yake abin da yake badan mace ba , to ga macen nan a kusa da shi...
UMMEE kyale dan iska kamar baki san yadda suke ba sai dai shiryar Allah wacce tafi ta mutum..
To almunafiku hutar ku dabam..
da sauri suka juyo UMMEE tace "altab suwa ye munafukai...?,"
uhmm inji me ciwon ajali a dan ya tsa ba zama na zo yi ba UMMEE ya fada yana gyara tsahuwar sa..
altab nifa mahaifiyar kace..?
UMMEE kinji na buɗe baki nace bake kika haife ni ba , ni wallahi bana son runton zunubi..
ALTAB idan zuwa kayi ka batan rai ga hanya nan ka fita..
zama yayi yace '' tsohuwa Allah ya huci zuciyar ki daman zuwa nayi ki faɗawa yaya, ya yi wa yan custom magana su sakar min kayana jiya suka kama su a Lagos kuma wallahi ba karamar asara zan yi ba coken ce fa kuma bama tawa bace kawai kwangilar shigo da su garin nan aka bani saboda ni nasan tsageru shi mutumin babba ne amma baya so sunan sa ya fito saboda mutuncin sa zai zube..
daga mai hannu tayi tace '' ALTAB ya isa ya isa lalacewar ka har takai a baka wannan kwangila wato kai baka san darajar kanka ba shine kakar ba..?,
UMMEE mazajen kuɗi fa zan samu...baki ji me nace miki ba babban mutum ne me fada a ji idan aka kama shi da wannan sabga sunan sa zai ɓaci nifa wana ajiye...? dan ma ina tsoron zubewar mutuncin yaya da billahilazi cikkaken dan safara zan zama...

KARUWAN CIKIN GIDA

Ga channel dina kuyi min subscribe Dan Allah wai ina masoya na suke.

https://www.youtube.com/@nasreenminallah

https://vm.tiktok.com/ZSBRtRQmN/
Domin samun update kuyi following dina

Book ¹

EPISODE ²³

Yaba *ALTAB* UMMEE kake faɗawa haka..?,
kinga sako na bayar tsaka ko kinji na saka sunan ki wallahi ki kiyaye ni hmmm ci gaba da saka baki wata ran sai nayi miki ɓarin makauniya a fuska.
kinga *AFNAN* ba ruwan ki shige ki bar parlour nan idan har ba zaki iya yin shiru da bakin ki ba.
shiru tayi takaicin halin *ALTAB* to dadin ta ma hukuma maganin ko wanne dan iska ce kuma yana tsoron hukuma da , abin da zai yi kare ba zai shin shina ba.
fita yayi bayan ya gama bayanin sa shiru dakin ya dauka UMMEE ta zuba uban ta gumi tana tunani.

★★★.

lafiya tun ɗazu sai juye juye kike..?,
Jawaher da take cikin matsanancin tashin hankali saboda sai yanzu yake kwance ta tuno bata ga period din ta ba , ta shiga uku , TJ ne mutumin da suka yi mu'amalla bayan ta gama period din ta lokacin bata sha wani magani ba gaba ki dayan su a buge take to tabbas ciki ne da ita..
ƙara taba ta yayi yace '' jawaher tunanin me kike yi..?,
da sauri ta juyo tace '' aa bakomai kawai ina tunanin rayuwa..,
kamar akwai abin da kike ɓoye min..?
hannunsa ta kamo tace '' baka yarda dani ba ko..?,
jawaher me ya kawo wannan maganar na ganki a damuwa kina tunani me zurfi nayi miki magana kin kalle ni sai kuma kika ƙara nisa cikin tunanin ki..
idan har kina damuwa nima damuwa nake shiga ki fadan gaskiyar abin da ke damun ki..
murmushi tayi ta kwantar da kan'ta a kirjin'sa tace '' wallahi bakomai kawai ina tunanin rayuwa da yan uwana da inna bayan wannan ba komai..,
to jibi ki tafi mana tunda gobe kince kuna da test idan zaki dawo sai kiyi min magana ni ma zanje na gaishe da su..
da sauri tace '' a'a kasan wannan semester ta kusan karewa mun kusan jarabawa idan muka gama sai na tafi kaima ta yiwu kana da lokaci...kullum muna waya da su ina jin muryar su, suna jin tawa.,
okay haka yayi ba damuwa ya fada yana jan blanket.
ajiyar zuciya ta sauke tana yiwa Ubangiji godiya da temake ta ya yarda da abin da tace
kwanciya ta gyara ta rufe idon ta Allah Allah take safiya tayi..
ras gaban ta ya faɗi jin hannun Jawad ya fara yawo a jikin ta da sauri ta, ture hannun sa tace '' please sweet wallahi na gaji ba zan iya komai ba..,
hannunsu ya haɗe guri ɗaya yace '' kiyi hakuri nasan da gajiya ko kaɗan ne kibar nayi..,
juyowa tayi idan ba tayiwa Jawad da gaske ba to wallahi ba zai hakura ba gwara suyi baram baram idan ya so gobe sa shirya wancan shegen ya gama yi har wani zafi zafi gaban ta ke mata Jawad yayi sai suma koma ta farke.
tace '' Jawad wallahi gajiya bazan iya ba bara na bar maka dakin nan..,
tashi yayi yace '' basai kin barmin dakin ba dakin kine kwanta ni bara na tafi nawa..,
wani sanyi taji tace '' daya fi maka ta faɗa tana jan bargo..
tasan sarai rasa ya ɓaci ɗan ne wa kawai yayi fita yayi da sauri ta rufo kofar ta , ta murza mata key kunna kwai tayi ta buɗe wata loka da karamin key kayan shaye shaye daukan kwalba biyu tayi tas ta shaye su.
ta nemi guri ta kwanta lokaci ɗaya bacci ya kwashe ta.
ɓangaren jawad kuwa kusa da dakin najlah yaje ya kwanta duk da yasha lemon tsami amma abin yaci tura juyi kawai yake rintsai idanuwan'sa yayi ba tun yau jawaher ta saba yi masa haka kome ne dalilinta bashi da masaniya, cikin ikon Allah bacci ya kwashe shi.
koda aka kira sallah asuba dakyar ya iya tashi lokaci ɗaya zazzaɓi ya rufe shi ko hannun sa dakyar yake iya ɗagawa za maya yayi yana cije lips din sa.
buɗe kofa yayi yace '' najlah najlah..,
najlah buɗe kofa tayi tana waige sai kuma ta gansa a ɗaya dakin kara sawa tayi tace "' yaya barka da asuba..,"
hannu ya miƙo mata a hankali ta miƙo mai hannun ta , tamkar me shawara ta bayar ko karta bayar cikin wani irin yanayi ga cikin sa da ke ciwo yace '' haɗa min ruwan dumi ki kawo min nan nayi alwala..,.
da sauri ta kalle sa tace '' yaya hannun ka zafi baka da lafiya ne..?,
kai ya ɗaga mata cikin tausayawa tace '' sannu..,
shiga ciki tayi tace '' yaya kai min nauyi bazan iya zaunar dakai ba ka zauna ga guri..sai na tafi na debo maka ruwan da zan iya shigar dakai toilet da nayi sai kayi wanka ko zazzaɓin zai sauka..,
murmushi yace '' karki damu idan na dafa ki zan iya tafiya basai ki kawo min
End Ads