x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 20 - KARUWAN CIKIN GIDA hausa novel by oum yesmeen

  • 57001 words
  • 60000 words
  • Out of 77751 words

Category: Tale Stories

Views 335

18 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
yayi ya yi mata wani kallo da sauri ta sauta kan'ta tana kauda kan'ta ta rasa dalili duk lokacin da yaya yayi wa mutum wani kallo to wallahi take mutum zai nutsu.
juyawa yayi ya fita office din likitan ya , yi knocking..,
bashi izinin shugowa tayi, shiga yayi ya zauna yana cewa Ya tashi ne wai bata son oxygen..,
to yallaɓai dama kirana kayi ba sai ka sha wahalar zuwa da kanka, tunda ta dawo normal sai a cire mata muje na gani..,
tashi yayi yana cewa bakomai wallahi to muje din..
fita yayi ta bishi a baya bude dakin yayi har yanzu tana ƙwance ƙaraswa gadon, ta tayi tana tambayar ta ya jikin nata me yake damun ki yanzu..?,
najlah tace '' ba abin da nake ji yanzu dan Allah ki cire min wannan Oxygen din nan ya takura min..,
okay ba damuwa ta faɗa tana cire mata duk abin da suka saka mata tare da ƙara gwada ta , magani ta rubuta mata ta miƙa mai tace '' tunda ta samu sauki zan sallame ku..,
okay ba damuwa cewar Jawad..
sallama ta basu kasa fita da najlah yayi a wannan yanayin da take ciki wani kishi ne ya dannar mai zuciya ashe daman a haka ya dauko ya sam be lura ba.
yaya ba yanzu, zamu tafi bane..?.
Wannan maganar da tayi ita , ta dawo dashi cikin nutsuwar sa yace '' najlah yanzu, zamu tafi amma bara na fita na dawo..,
turo baki tayi tace '' zaka dade to mu fita tare mana bana son zaman asibitin nan..,


abinda ba yanzu za muyi ba idan na gama jarabawa na gama littafin dake waje na sa

WANNAN LITTAFIN NA KUDI NE

1k

Duk meso zai biya ta wannan hanyar 8141785374
Amina alhasan Muhammad opay
Ya turo da shedar biya ta nan 08141785374

Yan niger

1000fcfah ta my nita


Ku turo da shedar ta nan 08141785374
Dan girman Allah idan baki shirya ba karki min magana inga receipt evidence shine zan kula ki bana son flashing yi min magana ta WhatsApp.

Dan Allah a kiyaye.

KARUWAN CIKIN GIDA

Ga channel dina kuyi min subscribe Dan Allah wai ina masoya na suke.

https://www.youtube.com/@nasreenminallah

https://vm.tiktok.com/ZSBRtRQmN/
Domin samun update kuyi following dina

Book ¹

EPISODE ²¹
Wani kallo yayi mata da sauri ta kawar da kai fita yayi ya jawo mata kofa ta gumi tayi tana tunanin wanne irin zama za su yi bata san rashin imanin JAWAHEER ya kai haka ba sai yau da ta shake ta , da ace su hajiya sun mara mata baya da duk haka ba zata faru ba , yaya mugu matar sa mugu kifa kan'ta tayi tana kuka bata san ya shigo ba sai ji tayi ya dafa ta da sauri ta juyo zuba mata ido yayi yana kallon ta cikin tuhuma yace '' najlah kukan me kike akwai wani abu da yake miki ciwo ne..?,
kai ta girgiza tace '' gida..,
okay ungo wannan saka mu tafi..
noke kafaɗa tayi tace '' uhmm gidan mu fa Yola...,
haɗe rai yayi ya miƙa mata amsa tayi tana kuka ta saka riƙe hannunta yayi suka fito.
buɗe mata mota yayi ta shiga ya zagaya ya shiga mazaunin driver.
key yayiwa motar ya fara tafiya yace '' me zaki ci..?,
banza tayi mai tana kauda kan'ta girgiza kai yayi ba tare da yace komai ba ya ci gaba da tafiya har suka isa gida sai yanzu yake tunowa akwai maganar zuwa gurin yan sanda shaf ya manta zasu ɗauke shi ƙaramin mutum amma insha'Allahu kafin ya tafi office sai ya fara biyawa can.
parking yayi bece mata komai ba ya rufe motar yayi gaba najlah da sai yanzu ta ankara da sauri ta soma jijjiga murfin motar tana bugawa kuka ta fara yi mai bawa shukoki ruwa da gudu ya isa gaban sa yana Alhaji kamar da mutum a cikin motar nan..
remote ya danna yana cewa okay da sauri najlah ta fito iya tashin hankali ta shiga daman tasan shirun nan da yayi mata ba abu bane me alkairi ba.
da gudu tabi bayan sa har suka shiga cikin parlour bata dena kuka ba shiru alamar ba kowa a cikin parlour.
shiga dakin ta , ta tayi da gudu be tsaya bij kanta ba ya hau sama kai tsaye toilet ya shiga yayi wanka sannan ya fito.
a gurguje ya shirya cikin dark blue suit daukan briefcase dinsa yayi ya fito daman yasan ba lallai ya sami Jawaher a cikin gidan ba duk da ya san bata aikata daidai ba amma sai ya tsinci kan'sa cikin nadama.
saukowa yayi gidan ya ƙara shiru saboda yan aiki suna bangaren su, suna gama aikin su sai subar part din nata su koma na su.
Kiran najlah ya shiga yi shiru yaji dakin najlah ya leƙa tana kwance bacci ya ɗauke ta shiga yayi ya dan buga pillow da take kai sarai tasan shine ɗan haka tayi kamar bacci take ta saka hannnun ta , ta buge mai hannu tare da ture hannun nasa ta juya ta koma barinta na hagu.
tana facing ban go.
a hankali ya kara cewa najlah..
banza tayi mai ganin bata kula shi ba ya fita yana ja mata kofa yana fita ta doka uban tsalle ta tashi tana cewa wallahi tun da har ka rufe ni a mota zaka sani.
komawa tayi ta zauna tana buga game a wayar ta
gajiya tayi da zaman dakin ta fito rufe kofar parlour ta jawo tana zagayawa bayan gidan sosai take mamakin girma irin na gidan.
jin jina kai ta dinga yi tana ayya irin kudin da ya Jawad yake dashi ci gaba tayi da tafiya wani guri ta gani zagaye da gabion da alama guiding ne shiga ciki tayi flowers ne kala kala masu kyau ga bishiyo zaro ido tayi ganin ɗawisu, su hudu suna yawo a cikin gurin da sauri tabi bayan su, tafiya suka fara suna ƙoƙarin guje mata dariya ta dinga yi da ta gaji da zagaye ta zauna akan wata farar kujera inda a gurin kujeru ne da table a tsakiyar su ajiyar zuciya ta sauke tana ci gaba da limshe idon ta sosai take jin kukan tsintsaye kala kala.
buɗe idon ta , tayi tana kallon sararin samaniya tashi tayi domin ta soma gajiya da zaman da take yi a gurin shiga parlour tayi ta huce kitchen indomi ta dafa taci ta sha ruwa sannan ta koma bedroom dinta kwanciya tayi tana sauke ajiyar zuciya.

★★★

gaskiya yallaɓai bazan yarda ba ko baka ga yadda ta fasan kai ba , bayan tun jiya nake jiran ku na kashe kudina naje anyi min treatment.
cewar baby ta fada tana girgiza jikin ta da kugu..
sai kace gaɗa ta zo yi.
cije lips din'sa JAWAD yayi besan ya akai jawaher tasan wannan yar iskar yarinyar ba me zubin karuwai sai da aka kirawo ta domin a kashe case ɗin ba tare da ya kallo inda take ba yace '' tun da kince baki yadda ba ki fadi nawa kika kashe na biya ki..,
maida idon ta sama tayi tana kallon pop din da yake office din tace '' Ni ba kudi nake so ba saboda basa gabana ba kudin da ya isa ya ruɗani adalci kawai nake so ayi min abi min hakkina.
juyowa yayi ya kalle ta yace '' ke wai baki da kunya ne baki san wannan waye a gaban ki ba shine fa cheif justice na ƙasa baki ɗaya wallahi dan yana da kirki ne da ba zan taɓa zuwa ba balle ki gansa kiyi mai rashin kunya, yallaɓai tafi dan uban'ta tayi abin da taga dama ai dai gurin mu zata kai kara to kune sama damu..ko a gidan giya ma akwai babba..,
dakatawa tayi da chingum tace '' what lallai ma a fasa min kai sannan kake wannan maganar wato kasar nan ba adalci ba za'a iya hukunta na sama ba shikkenan akwai babbar kotu ta wajen Ubangiji..,
Jawad danne ɓacin ransa yayi yace '' look officer be kamata ace kayi mata haka ba kuskure ne ya riga tayi kiyi hakuri, bawai ina nufin cewa baki da hanli bake aa wanna dan isani ne ko wai cin hanci na baki a'a ba ɗaya Allah ya baki hakuri..,
kallon Jawad tayi taga gaba ki ɗaya ko , kallo bata ishe sa ba wani kululun takaici ne ya shage mata maƙogoro tace '' okay shikkenan ba matsala na hakura..,
Jawad zura hannu yayi a aljihu ya miko mata rafar kuɗi yan dubu dubu..
da kallo tabi kudin ta girgiza kai tace '' bazan karfa ba wallahi ai jawaher kawata ce kawai dai a lokacin sabani ne ya shiga tsakanin mu da sharrin shaidan ni yar taraba state ce....
to aku sarkin magana tambayar ki yayi cewar officer.
wani kallo tayi mai tare da daukan jakarta a inda ta ajiye ta akan table tace '' am Alhaji dan Allah muje ka sauke ni a hanya wallahi bansan gari ba ko sati uku banyi da zuwa garin nan ba karatu nazo..,
Jawad ko kula inda take be ba yayiwa officer sallama ya fito tafiya yake tamkar me tausayin kasa yana ƙarasowa escort din sa ya buɗe masa kofar mota shiga yayi da sauri ya zagaya baya ya zauna direve ya tada motar suka fara tafiya.
basu tsaya a ko inaba sai a wajen aikin sa parking suka yi ya fito tunda ga kan kananan ma'aikata har manyan ma na kasa dashi suka shiga gaishe shi duk inda ya gifta girmama shi ake yi.
buɗe masa kofar office din sa aka yi shiga yayi da sauri sakateriyar da take kula da office din ta , tashi tana gaishe shi mutane ne kusan guda goma suna zaune dalama shi suke jira ɗaga mata hannu kawai yayi suma suka shiga gaishe shi amsawa yayi yana ƙoƙarin shiga cikin office ɗin sa.
ja mai kujera, zama yayi yana kallon tarin folder din da ke gaban office dinsa bisimallah yayi ya dauki na farko tare da neman temakon Ubangiji *ALHAJI ALEE BABALLE KWARA*
runtsai idanuwansa yayi mijin UMMEE cije lips din'sa yayi tuni idanusa suka kada sukai ja , yajawa mutumin nan kunne amma yaki yarda yabi abin da yace so yake ya yaye mai fatar akuyar da ya saka akan ta kura.
UMMEE kawai yake kallo amma da tuni ya gama da mutumin nan forder din'sa ta dade tana yawo akan table din sa ajiyewa yayi a gefe yana daukan wata ,
gama dubawa yayi ya bada umarni wa'yanda suke waje daya ya shigo cases, kala kala..ya tarar wani kansa har sarawa yake gama ganin su yayi ya ci gaba da aiki a cikin laptop din'sa jin sallamar Hisham yayi amsawa yayi ba tare da ya kalle sa ba jan kujera yayi ya zauna yana cewa kwara fa ya aiko takarda ta gargadi ka manta da sabgar mutumin nan kawai besan mutuncin kan'sa ba..,
ɗago idon sa yayi yana cire bakin glasses ɗin da ya saka yace '' akan mee..?,
look JAWAD abune da kasani na sani wannan mutumin suke da gwamnati yanzu ba abin da bazai iya ba gurin ya kawar da kai dan haka , ka kyale sa wallahi duniya ta ishe shi darasi..,
Please HISHAM mubar maganar nan..
to shikkenan angon...? ya fada yana dariya haɗe rai Jawad yayi yace '' ango kuma kai ka daura min auren da kake cemin ango..,
kanwata mana. HISHAM ya fada yana danne dariyar sa.
Jawad ya ɗago yana kallon sa tare da girgiza kai yace '' Allah ya shirye ka tayi kankanta, ta ko ina na girme tanafi karfin ta..,
abin ba anan yake ba., oga a hankali zaka buɗe hanya gwara a yi maza a yita ko Allah zai saka mu samu baby.
da sauri Jawad ya kalle sa lallai kan HISHAM ya kunce wace za ta iya daukar ciki har ta haife shi ya raine shi.
ganin irin kallon da jawad yake mai yace '' look man ita fa mace sunan ta mace wallahi abin da kake rainawa yake baka dariya wata ran kuka zai baka dan haka tun wuri ka dawo cikin hayyacin ka yaran nan da kake gani sun fi dadin sha'ani wallahi saboda abin da kake so su zama shi zaka nuna musu kwakwalwar su fresh take, kaine na farko dan haka abin da kake so shi za a yi..,
Uhmm wallahi bazan iya ba kai haba is different kasan kuwa wace big lady...
dariya Hisham yayi yace '' a'a sai ka faɗa jawad ko ta ina na fika gaskiya wasu fa mayan matan wallahi kalle su nan abin da suke yi kare ba zai shin shina ba duk kyalkyal banza ne bakomai ne a cikin gasara ba ban da ruwa malam auri yarinya tayi shirme a gaban ka , kayi dariya maganin tension kenan me ya saka wa'yanda suka manyan ta wasu a cikin su, idan suka tashi aure suke auro yara domin su mori kuruciyar su kai na lura girman kan ka yake hanaka morar arziki..,
dariya yayi yace '' kai bana son wannan zancen kai daman ba tun yau nasan cewa kai jarabar ka , tafi karfin ka..,
ai shi ya saka saboda jarabata nayi mata *BIYU* ban zauna da daya ba..
wani littafi Jawad ya dauka ya hullomai yana cewa wallahi HISHAM ka kiyaye ni.
HISHAM yace '' gaskiya ta na faɗa maka sannan kuma nake bin dare ina raya sunan bayan na saka maganin bacci.. saboda tsoran uwan tale su giwa babba...,
haɗe rai Jawad yayi yace '' wallahi HISHAM ka kiyaye ni...,
Jawad gaskiya ce bazan gaji da faɗa maka gaskiya ba duk idanuwan'ka sun makance baka ganin ko wacce mace sai Giwa babba.
hmmm zan faɗa mata kaga ta dena ganin ka da mutunci.
to ai ita tasan ba karya na faɗa ba , ba giwa bace ba..
shafa kan'sa yayi yana sauke ajiyar zuciya abubuwa sun mai yawa ganin haka Hisham yace '' JAWAD ka dena saka , damuwa a ranka komai yana da iyaka insha'Allahu wata ran sai labari ɗazu UMMEE ta kira ni tana faɗa...,
furzar da wata iska yayi me huci yace '' me tace maka...nayi..?,

kuyi hakuri da wannan wallahi na fito daga makaranta ruwa yayi min duka gashi ba damar na koma cikin makaranta na yi nisa.

KARUWAN CIKIN GIDA

Ga channel dina kuyi min subscribe Dan Allah wai ina masoya na suke.

https://www.youtube.com/@nasreenminallah

https://vm.tiktok.com/ZSBRtRQmN/
Domin samun update kuyi following dina

Book ¹

EPISODE ²²

Wallahi JAWAD ko zance ɗaya ban fahimta ba faɗa take yi sosai wai ni nake zuga ka idan na cika dan halak nabar ka..
kai ya jinjina yace '' Allah ya kyauta kaga yanzu fa daga police tasion nake..,
subbanallahi me ya faru..?,
cewar Hisham.
Jawad yace '' madam ce ta bugawa wata kwalba a kai dakyar yarinyar ta yarda kaga wallahi duk raina a ɓace yake..,
tab Allah ya kyauta dole ranka ya ɓaci bata kyauta ba me ya haɗa su..?
dauke kai JAWAD yayi da daga kallon sa yace '' akan ta taɓa picture dina da yake dakin sama..,
Picture dinka wannan wanne irin kishi ne..? to naga bedroom sirrin mutum ne me yakai yarinyar har bedroom har taga picture dinka, ta taɓa..?
Jawad yace '' wallahi abin da na kasa fahimta kenan naso nayi mata wannan maganar sai kuma naga ba ita ya dace ta amsa min ba ban da Jawaher, jawaher kuma ina tunanin tayo fushi tabar gida..,
wani kallon HISHAM yayi wa Jawad gaskiya jawad abin tausayi ne amma afili sai yace '' ina ta , tafi me ya faru da har tayi fushi..?,
bashi labarin abin da ya gani da kuma abin da najlah ta faɗa mai.
Hisham yace '' tab Allah ya kyauta ka kyale ta kawai duk inda taje tama dawo..,
haka nake tunani ya fada yana ƙoƙarin ɗaukar wayar sa sosai yayi mamaki ganin sunan Abba, Allah ya saka lafiya ba ɗazu sukai waya ba ya fada yana ƙara wayar sa a kunne....
sallama yayi jikin sa , asanyaye domin besan me zai ji ba.
abba amsawa yayi yana cewa dazu mantawa nayi ban faɗa maka ba daddy Ka bashi da lafiya yana ma asibiti ka kira shi kai mai ya jiki idan da hali kaje har landon din kai mai ya jiki..
buɗe baki yayi zai magana kamar abba ya sani yace '' JAWAD bana son jayayya kayi abin da na saka ka sai an jima.,
ya faɗa yana kashe wayar sa ciro wayar yayi a kunnen sa yayi shiru HISHAM tashi yayi yana cewa oga bara na tafi naje na ci gaba da aiki na.
kai kurum Jawad ya gyaɗa mai ya dade yana kallon number daddy baya tunanin zai amsa amma dan cika ummarnin abba zai kira shi domin abba mutum ne yayi mai komai a rayuwa mutumin daya toshe kunnuwan'sa ya biya mai sadaki ya bashi ɗiyar'sa ɗanna masa kira yayi, ta kusan katsaiwa aka dauka JAWAD sallama yayi.
Mubashshar yace '' daddy yana bacci amma idan ya tashi zan mai magana..,
ya fadi haka ba tare da ya amsa sallamar sa ba sarai ya gane me maganar yana jin mom Ihsan tana cewa kai junior wane ya kira shi kake ce mai yana bacci..?,
kit ya kashe wayar be karasa jin me za suce ba ajiye wayar yayi yana binta da kallo jikin sa ne ya ƙara sanyi.
ci gaba da aikin sa yayi gaba ki ɗaya zuciyar sa ba walwala jin ringing din wayar sa , an kirashi da wata number wanda ta fara da +44 da alama kiran daga Landon ne , ɗauka yayi ya kara a kunne Muryar saif ne yake cewa sorry yaya ga daddy nan ya shiga toilet ne..
dan murmushi yayi yace '' saif bakomai ya jikin nasa...?,
Alhamdulilah wallahi da sauki jinin sane ya hau kuma a jiya lafiya muka zo kasar nan.
Jawad yace '' Allah ya kara sauki..,
amin yace yana miƙawa daddy wayar dan shiru yayi sannan yace '' ina wuni...?,
Daddy yace '' lafiya ...,
ya amsa mai a takaice.
Jawad yace '' ya jikin naka yanzu abba ke sanar dani..?,
Oooh ya kyauta da sauki.
sosai Jawad ya danji zafin yadda yake amsa mai duk Abba ne ya ja mai sai yace '' Allah ya ƙara sauki..,
amin cewar daddy.
amsar wayar Ihsan tayi tace '' sai an jima an hana shi magana me tsayi..,
bece komai ba ya kashe wayar aiki ya dinga yi domin karma ya bawa kwakwalwar sa , wani hutu da za tayi tunani..

POV... JAWAHEER.

Wallahi baby naji dadin haɗuwa dake ya faɗa yana shafa fuskar ta.
Jawaher murmushi tayi tace '' anya kuwa
End Ads