ki ko muci kuttumar uban ki..,
wallahi deeya saɓa mata kamannin za muyi ke kin manta mu su waye duk tashancin ki mun fiki..
cewar Na'ilah.
Eman tace '' wallahi da asirin mu ya tonu gwara mu aika ki rahira karshen mu gidan yari baza dai ace dukkan mu za a kashe mu ba balle ma muna da manya a hannun mu maza dauko wayar nan da hannun ki ma zaki goge shi..,
wanne ta goge tayi restor din wayar gaba ki ɗaya fakat ba kare bin damu..
cewar DEEYA.
Na'ilah tace '' ya kika tsaya kina kallon mu ko sai kin ga mun dauko muciya da taɓarya mu sauke miki gaɓoɓin jikin ki yar akuya...,
KARUWAN CIKIN GIDA
Ga channel dina kuyi min subscribe Dan Allah wai ina masoya na suke.
https://www.youtube.com/@nasreenminallah
https://vm.tiktok.com/ZSBRtRQmN/
Domin samun update kuyi following dina
Book ¹
EPISODE ²⁴
Na'ilah uwa tace akuya..
JAWAHEER ta faɗa tana nuna kan'ta.
DEEYA tace '' to ai tayi miki da sauki daba tace yar tinkiya ba maza fito da video nan..,
jawaher tashi tsaye tayi kallon abin take yawa almara tace '' ni zaku daka wallahi kunsan ko giwa ta rame tafi karfin rami..,
kunga ku dakata kar wacce ta , taba da hannu mu nemi icce domin tace wa xeey wani yana da kanjamau idan ba tare suke shan magani ba, ya akai ta sani...?,
cewar EMAN.
da sauri jawaher ta kalle ta , tace '' eman ni kike faɗawa haka..?,
kinga jawaher ke kika takalo wannan faɗan da kinsan ba zaki iya ba kika fara dan haka maza ki fito da wayar ki ko yanzu wallahi mu aika ki lahira dukkan mu kinsan tsofaffun crimenal ne ba wacce bata da record a police tasion..
cewar DEEYA.
kan jawaher ne ya soma wa juyawa idan wani ya faɗa mata haka zata faru zata ƙaryata dafe kan'ta tayi da sauri deeya ta shiga kitchen kafin ta tantance ta buga mata muciya a gadon baya ta dura wani uban ashar tace '' tun kafin nayi miki irin wannan guda dari shidda har sai naga kin dena motsi ki fito da wayar ki..,
da sauri jawaher ta ɗurƙusawa domin ba karamin jin dukan nan tayi ba.
jawaher shawara nake baki karki kiyi taurin kai ki fito da wata sahunki a likkafa ki bayar ayi mata restor.
Cewar EMAN.
kinga eman ke kika tsaya lallaɓata wallahi mu da ita shege ka fasa duk wanda ya safa kuttumar uban sa ba dan halak bane gwara muyi rugu rugu da naman ta idan ya so muce hatsari ne mu kwashe ta mu kaita asibiti..
cewar DEEYA.
Na'ilah tace '' tsaya tsaya DEEYA mubi komai a sannu karfa garun wannan dukan cikin da muka kwallafawa rai ya zube ayi biyu babu.,
EMAN tace '' au ke magana ma kike ayi biyu ba bu ai daman niyar zubar da dan banza take gwara mu ,mu muzubar mata dashi magana ake fa ta tonan asiri yar rigar mutuncin da muke da ita a gurin masu mutunci ta yaye kowa ya koma mana kallon sheɗanu dan haka yau ko mu ko ke dan takazar ubanki..,,
kunga samo min abu mu rufe mata baki karta tara mana jama'a..?
daure ta sukai tamau suka dinga jibgar ta , tamkar Allah ya aiko su.
kamar ace kalli can suka hango inda ta wurga wayar eman daukan ta , tayi tai mata kwatsatsa sannan ta dauraye ta , tas a cikin ruwa yadda ko wajen uban waye aka kai ta baza ta moru ba ɗagowa tayi tana haki tace '' ku dakata kamar jini ya balle mata..,
kallon ƙasa suka yi da sauri deeya tace '' maza dauko mota kwara mu kaita asibiti cikin ya zube a can idan ya so ma kira shi..,
da wannan shawarar suka kunce ta , tas Na'ilah ta gyara parlour tamkar ba'a yi komai ba jawaher ko iya ɗaga hannu bata yi suka zurata a bayan mota eman da deeya da Na'ilah suka shiga gaban mota suka gwamutsa.
basu tsaya a ko ina ba sai a asibiti suka fito fuskar su, cike da alhini deeya da eman har da kuka Na'ilah ke rarrashin su tana basu baki.
aguje likitoci sukai kan'ta da yake asibitin nan take da folder cikin sauri suka shiga emergency room da ita deeya zama suka yi tamkar basu zaman makoki suka zuba ta gumi eman tace '' ke ya za ayi da motar ta..?,
ta faɗa ƙasa ƙasa.
deeya kifta mata ido tayi tana nuna kan'ta subarta da komai kar su yi magana fahimtar hakan da suka yi suka ja bakin su, suka tsuke.
Na'ilah tace '' ya kamata fa a sanar da mijin ta..,
what baki da hankali haka kurum za a ɗaga mai hankali sai gobe zai sani wallahi.
cewar eman.
DEEYA tace "' gaskiya Na'ilah shaye shayen da kike ya fara taɓa miki ƙwaƙwalwa yanzu sai mu sanar dashi yazo kulle ya farke gwara mu ƙara kafa mata worning da kyau ko da wasa tace tak to wallahi can zata , tafi...,,
Na'ilah jan bakin ta tayi ta tsuke jikin ta yayi sanyi.
idan sunga wani zai huce sai su kara dada sautin kukan su tamkar basu, suka aikata haka ba..
wata doctor ce ta , fito sanye da labcort hannun ta da wasu takardu tace '' Please kuyi hakuri ku dena kuka abin ya zowa mrs Jawad da sauki duk da cikin jikin ta ta zube sakamakon bugawar da yayi insha'Allahu yanzu zamu ɗorata ta samu karaya uku a cinya ɗaya a hannu wuyan tama ya karya gaskiya wallahi Allah ne yayu da rayuwar ta domin ba'a fiye samun mutum yayi irin wannan hatsarin ba ya tashi...,
share hawaye eman tayi deeeya kuwa wani bakin ciki ne ya durar mata da taji cikin da suka kwallafawa rai ya zube, zubewa tayi a ƙasa tana kuka har da buga kan'ta tana ganin duk wani mafarkin rayuwar ta ya rushe kai Allah ya tsinewa JAWAHEER duk taurin kan'ta ne ya jamusu.
mamaki ne ya kama su eman to wannan kukan fa ko duk a cikin shiri yake to suma bara su bita karta, tashi ta tsine musu tas fara rokota suka yi suna kuka doctor wasu nurse ta kirawo guda uku suka dinga rarrashin su
dawowa doctor tayi ta shiga dakin fito da Jawaher akai duk ta fita hayyacin ta suka shiga da ita dakin theater.
★★★★ BINYERI.
kai wallahi yau ko ubanka be isa ya hanani zuwa gidan ya'ta ba.
inna ta fadi haka tana haɗa kayan tsubbun da takarbu a gun malamin ta.
da niyar idan takaiwa jawa ta cake mata kudin ta a lokacin.
ɗaga wani abu tayi tana cewa wannan shi ne na yar iskar yarinyar da malam yace min tana cikin gidan yar uwar ka idan ba akawar da ita ba to zata zame mata babbar matsala kawai sai nace a haɗa ta cutar hauka mutukar wannan abin ta shake shi shikkenan an gama kai sai nayi wata tara sannan zan dawo.
ta karashe fadar haka tana mai da kwalbar cikin jakar ta.
jujal yace '' insha'Allahu ba zaki gano gidan ba bata ce karki zo ba , zata zo salon kije ki kashe mata aure..,ni gani nan a zaune ko mashin shini babu..,
da sauri inna ta juyo domin jin abin da yace tace '' juburu ni zan kashewa jawa aure..?,
to ke iya bala'in ki wa ya bari..? yanzu ga yar ɗagwas nan sai da kika ga ta fito hankalin'ki ya kwanta..,
jan kujera yar tsuguno tayi ta zauna tace '' jaburu na lura duk karatun da nake maka tabayan kunne yake shiga yake fita humaira da kake gani mijin ta talaka ne malamin makaranta me na ƙasa yaci balle ya bawa na sama...? shi ya saka na doka sammako na siya biro da nemi alfarma aka bani takarda naje na miƙa mai ya sakar min ya'ta jawa kuma idan Allah ya azurtata da haihuwa a cikin gidan nan hmmmm jaburu wallahi makka sai dai kayi kyautar ka dan haka saki zuciyar ka , ba kashe mata aure zan yi ba wannan ma kayan gyaran aure ne naje gurin malam me gobe da nisa me aiki kamar yankan huƙa nakai mai naira na gugar naira yayi min wannan hadin na manta da uwa da dangi.. idan bake ba sai rijiya akan ki saina kashe uban kowa ke nake gani..,
kut billahilazi wannan wakar soyayya ya biya miki jaburu ya faɗa yana rufe bakin sa saboda ganin yadda inna ta dage tana karanto kalaman soyayya kamar irin yar yau din nan.
INNA tace '' kai da hallacan abin da yake nufi da ya fadan haka ba wanda ya isa ya faɗa mai yaji..,
hmmm wallahi karya yake fada miki.
a'uzubillahi minar sheɗanir rajim, bakin ka ya sari ɗanyan kashi dan uwar ka fice min a gidan nan wallahi bansan kai ba mutumin kirki bane ba sai yau.
cewar inna.
tashi yayi yana wallahi karya ne wallahi.
haka kurum ya ci miki kudi a banza dama ni kika bani nayi miki kuluboto tunda shi suke muku da surkulle abu ta dauka zata bugo mai da sauri ya fita a gije yana dariya.
karasa hada kayanta, tayi tas tana ƙoƙarin fito dasu tsakar gida humaira ya shigo da malam malam yace '' ina zaki..?,
mayafinta ta rufa tace '' gidan jawa...,
da sauri ya kalli kayan da yake gaban ta yana mamaki yace '' baki faɗan ba , kuma gidan surukinki za kije da wannan uwar jakar da wanne ido zaki kalle sa to ban amince ba..,
malam wallahi tafiya ba fashi dai nayi.
Allah ya shirye ki bazan baki ko sisi ba kudin mota Allah ya kiyaye hanya.
dariya inna tayi tace '' wannan maganar amin in da gaske kake amma malam tun lafin na haifi jawa ka dena bani kudin unguwa cefa ne ma sai da wallahi tallahi dan haka kaga baka isa ka faɗa min naji ba..,
Malam yace '' gani nayi yawon ki bana kare bane shi ya saka nace bada kudina ba wallahi cefane kuma ina yi muku iya daidai karfina sai dai rashin godiyar Allah irin naki, wallahi a kullum dana sanin auren ki nake..,
ahayye ras cas kas to mana ka sake ni sai a raba gadon ya'yana a bani idan kana da guri ka yanki naka idan kuma baka dashi ka ƙara gaba wallahi jibe ni cas dani kana sakina, wallahi saurayi zan aura me jini a jika na mori kuruciya mu yini mu kwana muna sunna.
kasa cewa komai yayi ya shiga daki domin halin inna yana saka shi a cikin tunani gaban yar ta , take fadar haka shi ya saka ga ya'yan su ne gaba ki ɗaya babu na Allah be sani ba ko yanzu aure ya gyara jawa, daman ance wanda be ji bari ba , ba yaki gani ba iyayensa basa so haka ya aure ta da zummar zai musuluntar da ita zai yi shahada irin su ake son aura gashi nan abu yana bin ya'yan sa a haka ma tun da ran iyayen sa ta nemi afuwa.
kuma sun yafe mai shi ya saka a kullum jan hankalin sa ga matasa su dinga yiwa iyayensu biyayya ba abin da iyaye zasu kawowa ɗan su wanda zai cutar dasu sunfi kowa sanin me ya dace da ya'yan su.
Ya Allah ka bamu ikon yiwa iyayen mu biyayya wa yanda suka rigamu gidan gaskiya Ubangiji ya saka aljanna ce makomar su.
mu da namu suke raye Allah ya azurta su da lafiya yayi musu nisan kwana me albarka ya bamu ikon yi musu biyayya idan tamu tazo Allah ya saka mu cika da imani.
amin summa amin 🤲🏻🤲🏻
yana zaune yana wannan tunanin yaji tayiwa humaira sallama ta fita.
*★*★*★ ABUJA OSOKORO. ASIBITI.
3:00 aka fito da Jawaher daga dakin theater agwanin ban tausayi duk an like mata jiki da bandeji wuyanta ma wani abu suka saka mata ya tsaya chak kikam.
shiga da ita daki aka yi..su deeya suka shiga dakin suna ci gaba da kuka Samuel yace '' idan baku dena kuka ba zaku fita a yanzu bata san karar komai..,
tsit suka yi suka nemi guri suka zauna.
fita yayi yana cewa ya kamata mijin ta ya zo domin muna bukatar sa da gaggawa...
kallon kallo a ka shiga ba wanda ya , iya ce mai komai har ya fita.
Na'ilah tace '' deeya taso mu tafi gurin aikin sa domin ina tunanin ba me number sa a cikin mu..,
a'a ina wayar ta cire layin ta a kirawo shi..cewar deeya.
Eman tace '' ina da number sa bara na kirawo shi..,
Allah ya saka ya dauka kinsan halin mayan mutanen nan basa ɗaga bakuwar number idan har basu da saving number din mutum.
dan jim tayi sannan tace '' ina da saving number sa yana da tawa..,
to kira shi maganin karya hallarah cewar deeeya.
eman ciro wayar ta. tayi ta soma kiran sa amma switch up wayar jikin ta sanye ye ta kalli su Na'ilah tace '' waya fa switch up take yanzu ya za a yi..,
ke kyale shegiya barsa yayi aikun sa cikin kwanciyar hankali idan wannan arnan ta ƙara zuwa muce yayi tafiya be dade da hawa jirgi ba yadai san ba'a ɗaga waya idan ana cikin jirgi.
Cewar deeeya.
good haka ya kamata muyi.
cewar EMAN.
da wannan shawara suka ƙara sakar jiki suka bararraje abincin da aka kawo da kayan motsa baki da aka saka a cikin fridge sai da suka cinye kusan rabi suka nemi guri suka kwanta ko wacce ta hau charting ko sallah basu kula suyi ba.
★★★★.
kaga nan gidan dana ne wallahi yata ke aure a cikin gidan nan ka buɗe min ba shiga yau nake jin wata sabuwar jaraba ka tsaya kana kallo na kana saita ni da bindiga wannan wacce irin unguwa ce kafin na shigo na sai da aka gama chaje min kaya tsaf sai kace sun ga wata yar fashin daji....
sojan da yake tsaye da bindiga yace "Did you inform them before coming? If you didn't inform them, you will never be able to give it to him,
bawan Allah wallahi ko primary ban shiga ba , balle na gane wannan yaren turawan ba..
cewar inna.
Joseph kara maimaita mata abin da yace yayi domin shi baya jin hausa daga Enugu aka kawo shinan aiki ko wata biyu beba...
INNA share hawaye tayi domin taba san da wanne yare za tayi amfani ba ya jita zama tayi a kofar gidan wani irin tsawa ya daka mata hadi da ihu sai data fita a guje tabar jakar kayan ta ball yayi da ita yana nuna ta da dan yatsa yace '' nace miki nan gurin ba a shiga batare da izinin masu gidan ba irin kune masu bin gidajen jama'a kuna bara zaki bar nan ko sai na fasa miki kai..da alburishin bindiga.,
INNA zare ido ta fara kamar tsohuwar mayya.
shawaye ta share, tana lalubo number jawa shiru ba amsa sai wani yare da take ce mata.
cikin gida kuwa.
Jawad dakyar ya iya karasa aikin da yake da yake tun da najlah ta kwanta bacci be kara kallon inda take ba sallama dakyar ya tashe ta , tayi ta ƙara komawa ta kwanta.
sai ya ci gaba da aikin sa yanzu kuwa ganin abin yaci tura dole ya nemawa kansa mafita.
tausayinta yake shi ya saka ya kasa yi mata komai har i yau.
cire mata hijabin ta yayi, ya ajiye gefe daga doguwar rigar'ta sama yayi ya a hankali ya zame mata pat din ta.
habawa kusan gigice wa yayi tun kafin ya kai da yin wani abin. wani irin kamshi me ya bugi hancin sa har sai da ya limshe idon sa.
wara ƙafar'ta yayi a hankali ya zura karamin dan yatsan sa na ƙarshe gaban ta da dan karfin sa chak ya tsaya sakamako kasa shiga da yayi duk irin baccin da yake kan'ta be hana ta jin wani mala'ikan zafi ba a haka ko rabi be shiga ba.
wani kuka ta saki mara sauti da yawa da alama har yanzu bacci na kan'ta.
tausayinta yaji ya zare daman yasan haka zata faru besan tayaya zai shiga gurin nan karamin dan yatsa taji zafi ina ga Hajiya babba.
rungume ta yayi yana sakin ajiyar zuciya share mata hawayen ta ,yayi ya mai da mata da pant ɗin ta ,
virginal ce dole ta samu jin wannan zafin ko ina aka taɓa a jikin ta dole taji zafi.
adai haka ya rage damuwar sa sannan bacci ya kwashe shi ana ƙoƙarin kiran sallah ya tashi wanka yayi ya fito ya soma tashin ta , tashi tayi tana mustsuka idanuwan'ta shar shar hawaye ya soma bib kuncinta sai haɗiyar zuciya take.
zama yayi yana cewa najlah lafiya ne ya faru..
kuka ta saka baza ta iya ce mai ga , abin da ya faru da ita ba still har yanzu gaban ta zafi yake mata ga kirjin'ta saukowa tayi ta shiga toilet bata ce mai komai ba
ganin haka fira yayi yana addu'ar Allah ya bashi ikon jurewa amma tabbas a bukace yake besan iya yaushe zai dauka suna wannan dreamer ba.
cire kayan ta , tayi tai wanka tsarki domin duk da abin da ake mata bawai dad'i take ji ba pant ɗin ta jike wa yake daura towel tayi ta fito bata tarar da shi ba daman tayi tsammanin haka shiga bedroom dinta tayi ta canza kaya dauko turaren da aunty hafsa ta bata , tayi ta juna banner ta zuba shi, ta tsuguna tana leken gurin da yayi ja.
taba fatan batai losing virginal din'ta ba.
gamawa tayi ta share hawayen ta , ta tada sallah.
bayan ta idar takai wa Allah kukan ta Allah yayi mata katangar karfe da wannan aljanni da duk bayan kuna biyu yake zuwar mata tamkar me lissafa kwanaki yau abu yayi gaba har gaban ta ya ke taɓa wa....
Jawad kuwa bayan an idar da sallah ya tsaya yayi azkar sannan ya dawo tun daga nesa INNA ke ɗaga masa hannu karasowa yayi ta fashe da kuka ko amsa gaisuwar sa ba tayi ba tace '' yau naga banu a garin nan wani har wurgi yayi min da kaya...,
hakuri ya soma bata sanan ra share hawaye ta suka gaisa.
knocking yayi Joseph ya buɗe kofar harara ta zabga mai zai amshi kayan ta , ta buge hannun sa tace '' wanne irin hulakanci ne bakai min ba sai da kaganni da uban gidan ka sannan zaka nuna Ni me daraja ce..,
Jawad bece komai ba , amsar jakarta yayi har suka shigo parlour zama tayi tana cewa kawo jakar nan Allah yayi maka albarka.
amin yace yana kwalawa najlah kira fitowa tayi abaya ce a jikin