x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 7 - KARUWAN CIKIN GIDA hausa novel by oum yesmeen

  • 18001 words
  • 21000 words
  • Out of 77751 words

Category: Tale Stories

Views 338

18 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
ya shiga dakin sa ya chanza kaya ya dawo parlour ya kwanta a kujera tamkar ba abin da ya faru...
kiran sallar asubar farko a kunnuwanta a hankali ta buɗe idon ta da yake mata nauyi amma ina ta saka buɗe sai bacci da ya ƙara fusgar ta..
bata da wani zabi da ya wuce tayi baccin jikin ta ba kwari tun da ba sallah za tayi ba .
A bangaren Jawad kuwa tashi yayi wanka sanna yayi sake kaya ya tafi masallaci be dawo ba sai da gari yayi haske sannan ya dawo shigowa dakin yayi hasken da ya shigo ta cikin window fararan curtain din da suke dakin suna ɗagawa abin ka da sanyin safiya rangajin da bishiyu ke yi suna bada iska me tsayi ita ke ratsa cikin dakin har take daga curtain din hasken ne ya doki idon ta a hankali ta buɗe shi a yanzu baccin ya sake ta fas ta buɗe idon tare da ɗora su a kyakkyawar fuskar Jawad da yake shugowa cikin dakin yayi shirin sa , da alama ba kamar aiki zai fita da sauri ta tashi zaune ƙasa tayi da kan'ta duk kunya ta kamata, gadai hajabin ta a jikin ta amma ai ta tabka abin kunya a kan gadon yayi ta kwanta tasan sai dai ya tafi parlour ya kwanta bakin na rawa tace '' ina kwana yaya..,
batare da ya kalli inda take ba yace '' lafiya qalau..,
ya faɗa yana buɗe wata kofa bin bayan sa tayi da kallo da sauri ta ,tashi tsaye cikin hanzari ta , fita daga cikin dakin baki ɗaya kallo ɗaya tayi wa wata luxury bed sofa da take parlour taga blanket kenan anan ya kwana.. to ai wannan bata da maraba da gado ta faɗa a hankali tare da dan gudu tabar dakin baki ɗaya saukowa tayi gaban tane ya faɗi ganin Hajiyar Jawad da kanwar sa AFNAN sai hura hanci suke suna kalle kalle lokaci ɗaya suka ɗago idanuwan su, suka kalli NAJLAH da take saukowa cikin hanzari duk kan motsin da za tayi sai albarkatun kirjin ta sun motsa haka kugunta da mazaunan ta yawa da gayya take haka cikin tashin hankali UMMEE ta buɗe baki tace '' kuttumar ubancan ke yar gadon munafurci daman kina cikin gidan nan , salon karuwancin da aka koya miki ki ɓata min tarbiyyar ɗana to wallahi daga yau kin bar kwana a cikin gidan nan dan uwar ki..,
wannan kalamai da UMMEE tayi ba ƙaramin daga mata hankali sukai ba , bata tsaya tantance me yake shirin faruwa ba taji afnan ta fusgo ta ta cire mata hijabin da yake jikin ta.
ta kurewa tayi bakin ta har fashewa yayi dai-dai lokacin jawad ya sauko cikin tsananin ɓacin rai ya miƙawa NAJLAH hijabin ta , tare da kifawa AFNAN mari yace '' daman ashe baki da mutunci sa'ar kice da zaki kiyi mata haka..?,
ba shakka sun ruga da sun shanye ka tun da akan wata yar karuwa kake cin zarafin yar uwar ka to wallahi idan kai sun shanye ka ni karya suke karyar HAJIYA FARIDA wallahi..
kuka Najlah ta fashe dashi wannan wacce irin rayuwa ce haka UMMEE kama hannun AFNAN tayi tace "'farida ta shanye shi zo mubar masa gida ina mahaifiyar ka ban isa na saka ba balle hanaka Allah ya isa tsakani na dake farida kuma inhar ni na durkusa na haife ka , jinina ke yawo a jikin ka ka mai da wannan yar karuwar gidan su salon iya karuwanci ya saka ta kasa barin yarinyar tayi karatu a gaban ta sai ta kai ta wani guri domin taji dad'in watsai wa wallahi duk sai nayi maganin su ita kuma shasha ta kama hanya ta tafi can wata uwa duniya tabar wannan yarinyar agidan ta sai tayi mata sakiyar da ba ruwa..,
buɗe baki yayi zai magana UMMEE tace '' inhar bakai abin da nace maka ba to kar ka ƙara yi min magana..gidan ka kuma nabar maka shi ban da nayi Wa wa'yannan ƙedarayen rashin mutunci ai hanani sukai na shigo kai kuma ka saka ni a black list Layin a kashe sai na da kirawo wannan yarinyar tace ta tafi uwar ta haɗa kayan daki akwai haɗa kayan dakin da ya wuce ki zauna a gidan mijin ki al wallahi jawaher ban za ce kwata kwata bata da hankali bata dauko halin uwar ta ba...,
tafi haka suna barin parlour rasa inda zai saka kan sa yayi wannan wanne irin kalami UMMEE ke fadi ko kunyar idon NAJLAH bata ji ba tana jifan Hajiya da karuwa matar da iya mace kamila me addini ta kai..
tashi najlah tayi wani irin radadin kirjinta ke mata ga wannan damuwar ummin JAWAD ita da zai kai ta gida da tafi kowa jin dad'i wallahi..
dakin da aka sauke ta ta shiga tana shiga ta faɗa toilet cire rigar jikin ta , tayi kurawa kirjinta ido tayi, yayi jajir kan nipple din'ta ya yi tsayi kai hannu tayi ina kasa taɓawa tayi to ko ba mafarki take ba me jiya ya faru da ita aljanu wata zuciyar'ta, ta faɗa mata haka gaban tane ya fadi jin wannan kalamar aljannu ai bata san lokacin da ta rushe da kuka ba tare da ɗora hannu aka ta zun duma uban ihu Jawad da yake parlour tamkar an dasa shi ya rasa takameme tunanin da zai yi ya jiyo kukan ta..
da sauri ya shigo dakin sai dai be tarar da ita ba, motsinta ya ji a toilet da sauri ya shiga ganin sa da tayi ta saurin saka hijabinta tare da kara fashewa da kuka rungume shi tayi tana kuka tana cewa dan Allah yaya ka mai dani gida wallahi bazan iya zama a nan gidan ba..,
kamo ta yayi suka fito zaunar da ita yayi akan gado yace '' kiyi hakuri da abin da UMMEE tayi ko da wasa kuma kar inji wannan maganar a gurin wani..,
kai ta gyaɗa mai ta ci gaba da shashshekar kukan ta.
baki da baki ne kika tsaya yi min kuka me yake damun ki ko faduwar da kika yi kin ji ciwo..?,
ya tambaye ta cikin kulawa..
girgiza kai tayi tace '' gidan nan akwai aljanu..,
hade rai yayi yace '' bana son iskancin banza wanne aljani kuma..azan zaune kalau..,
kan'ta ta kifa akan gado tana kuka daman tasan ba lallai ya fahimce ta ba cikin muryar kuka tace '' wallahi akwai aljanu jiya nayi wani irin mafarki yau na tashi kirjina nayi min ciwo sosai kuma duk sun kumbura..,
tuni ya dauki hasken abin da yake faruwa kenan ta gane da yake chocolate din da tasha ta bacci ce dan haka take zargin akwai aljanu a gidan bawai realty a bin ya faru ba...
tausayin tane ya kama shi dagota yayi yace '' ki dinga addu'a idan zaki kwanta muga me yafa ru a kirjin naki ko na kirawo me kamun kirji ne..?,
Jawad ya fadi haka yana kallon ta cikin tsantsar kulawa..
goge hawayenta tayi tace '' wallahi ina yi..,
to ki da ɗa mu ga kirjin naki..?,
tashi tayi ta rufe fuskar'ta da tafukan hannunta tace '' a'a ba sai ka gani ba...,
tashi yayi yace '' okay Allah ya kiyaye gaba ki gasa jikin ki da ruwan zafi komai zai war ware insha'Allahu..,
kai kurum ta gyaɗa mai fita yayi ita kuma ta shiga toilet yadda yace tayi haka tayi bayan ta gama tayi wanka ta fito shafa mai tayi sannan ta saka kaya English wears ne riga t-shirt fara tas sai adon flowers pink colour da yarfin blue sai wando falazo pink colour an mai adon flowers white and blue kamar yadda adon rigar ta yake tubke kanta tayi da yake akwai kabbasa a jikim su bata fesa turare ba sai humra da ta saka ta shafe jikin'ta da ita stocking tayi ta saka hijabi har ƙasa ta fito yana zaune a parlour zama tayi a dan nesa dashi tace '' me zan dafa...?,
ba tare da ya kalle ta ba yace '' duk abin da kika yi niya ki dafa mana..,
yaya kar nayi kaki ci.... fa ta faɗa tana wasa da yan yatsunta..
wani kallon kasan ido jawad yayi mata yace '' ya za'a yi naki ci bani nace kiyi ba..?, muje na taya ki..,
tashi tayi tsaye tayi tace '' a'a ka barshi zanyi..,
me kike ɓoyewa ne naga kika turo hijabi gaba..? Jawad ya fadi haka yana kafe ta da idanuwan sa..
gaban NAJLAH ne ya fadi ta shiga uku kar dai ya gane bata saka bra ba ina ita ina sakawa kirji na ciwo..
bakin ta na rawa alamar rashin gaskiya tace '' aah bakomai..,
okay to fito da hannun ki na gani...,
ya faɗa yana kara jifanta da wani irin kallo me cike da ma'anoni kala kala..
ba tare da wani tunani ba ta fito da hannun ta ji tayi ya fusgo ta tare da cire hajabin ta , ya ajiye a ƙasa yace '' daga yau karna ƙara gankn ki da wannan bargon bana son salon munafurci tamkar wata munafuka ki dinga sim sim da hijabi kina turo shi gaba inda ba , baki mukai ba to dole ki zauna a cikin gidan nan ba hijabi..,
rintsai ido tayi jin wannan maganar sa kuka ta saka ta fusge jikinta daga nasa ta shiga daki wayar ta , ta dauko ta lalubo number aunty Hafsah bugu ɗaya ta dauka fashe mata da kuka tayi tace '' aunty wai yaya ne yake ce min be yadda na dinga saka hijabi ba a cikin gidan na dan Allah ina ruwan sa da hijabi na , sho komai sai ya takurawa mutum kuma wallahi gidan nan akwai aljanu masu bin mutum cikin dare wallahi ba karya nake ba shima cewa yayi na dinga addu'a...,
Dariya zancen ya bawa aunty Hafsah tace '' look NAJLAH gidan sane fa, yana da iko ya saka miki doka kibi, kuma karki manta matsayin da yake da shi a gurin ki dan haka kiyi kawai abin da yace ku zauna lafiya ke waya faɗa miki akwai aljanu a cikin gidan kinga NAJLAH ki kiyayi kanki da irin wannan chamfi ɗin dan bakya son zama a guri sai kice akwai aljanu...,
Kuka ta saka tace '' wallahi akwai jiya nayi mugun mafarki yau na tashi kirjina a kumbure kuma ciwo yake min sosai ko rigar ciki bana iya sakawa...,
Da sauri aunty Hafsah ta tashi zaune tace '' sannu Allah ya kiyaye gaba amma dai ki dage da addu'a irin haka har aurar mace suke, su dinga mu'amalar aure da ita sannan ki dage da shan fruit sai kuma ki dinga hada kankana ki markade ta ki markada dabinan ajuwa sai kwakawa da marada karki saka sugar ki saka zuma...ki dinga sha Insha'Allahu komai zai zama tarihi zaki sha mamaki..,
Aunty Hafsah ba addu'a sai cin wannan abubuwan shi mene amfanin cin su ko aljanin baya son sune...?,
dariyar da take cinta ta danne tace '' ina kuwa aljani yake son fruit baya son da ko kaɗan yauwa ko dage da addu'ar neman tsari daga abokan gaba sai kuma ki ƙara rike azkar ba wanda ya isa ya cutar da ke yauwa na manta zan aiko da miski ki dinga amfani da shi kisan basa son shi a gaban ki zaki dinga sakawa dan kadan ko a cikin pant din ki sannan zan aiko miki da sanferar lallai da ganyen magarya idan kika gama period ki tafasa su ki dinta shiga ciki...,
ba tare da dogon tunani ba tace '' Insha'Allahu zan kiyaye... amma kar ki faɗawa yaya kawai dai ki bashi ya kawo min ina yarona yake..,
aunty Hafsah tace '' to uwar kunya bazan faɗa mai ba ...yana bacci har yanzu be tashi ba..
uhmmm to ke yanzu sai ki iya faɗa mai komai gaskiya yana hutawa da yawa irin wannan bacci haka
ta ƙarshe maganar cikin shagwaɓa..
aunty Hafsah tace '' to mene a cikin ido ban da ruwa, wani karatun ma sai ya zo sai na karanta mai ya karanta miki zaki fi ɗaukan nasa..
a'a wallahi bana so na yafe kai aunty hafsah cewar Najlah
dariya aunty Hafsah tayi bata ce komai ba
NAJLAH tace '' to sai anjima ki gaisar min da kowa ina anni problem..,
aunty Hafsah tace '' gidan ku NAJLAH maman tawa kike fadawa haka..?,
dariya tayi tana kashe wayar
ajiyewa tayi ta tashi toilet ta shiga ta wanke fuskar'ta sannan ta fito bata tarar dashi a parlour ba , hakan ba karamin dad'i yayi mata ba , shiga kitchen tayi ta soma, kirga musu farfesun jelar sa, saci da bread tun da yace tayi abin da taga dama to wallahi wannan za tayi.. rage wutar gas tayi ji tayi a jikin ta kamar ana kallon ta da sauri ta juyo gaban tane ya fadi bakin ta ya soma rawa ta irin kunyar sa taji wai me yasa ya jawad ya zama haka ne daga shi sai short boxer duk wata halitta ta jikin sa ya fito masa da ita komai a fili yake gashi ba riga a jikin sa gashi ne kwance a kirjinta dantsai hannun sa duk a murɗe yawa wani dan dambe........
Ja da baya tayi a hankali tace '' ke lafiyar ki ki kula zaki bari..,
kai kurum ta gyaɗa mai tana ja da baya
ransa ne ya ɓaci yace '' ba magana nake miki ba..,
ya fada yana kafe kirinta da kallo domin fa sharin nipple dinta rada rada ya fito komai ana ganin sa..
kai ta girgiza mai tace '' bakomai wallahi kayi hakuri..,
dafa kan'sa yayi yace '' wai ke bakya gajiya da laifi haka bakya gaji da bada hakuri oya zo kashe girkin nan..,
jikin ta na rawa ta kashe tamkar rakumi da akala haka ta bishiii ganin za su hau sama, ta chake a stair case tace ''' yaya ina zamu...?,,
Gidan yankan kai ya bata amsa yana kallon ta..
ƙasa tayi da kan'ta tabbas jawaher ta tafi ta barta da , tashin hankali wai anya kuwa ba chanzawa yaya dabi'u tayi ba...yaya da ko da gajeran wando baya iya fita balle har ya yarda su gansa bin sa tayi a baya suka hau saman kai tsaye dakin sa ya shiga itama bin bayan sa tayi yace '' maza ki gyara min daki, kin kwanta saboda tsabar ƙazanta kin tafi kin barsa a haka...,
ajiyar zuciya ta sauke ta soma gyara shi yana zaune duk inda tayi ya bita da kallo ranta ne ya yi masifar ɓaci ta lura dai yaya ya zama dan iska to in ba Dan iska ba ina ruwan sa da bin jikin ta da kallo ko kallon JAWAHEER yake mata ne to ai basa kama ko a fuska balle a jiki...
gamawa tayi ta wanke mai dukka toilet din sa ta saka turaren wuta, sannan ta zauna tace '' bayan wannan akwai wani a bu da zan maka...?,
zaro ido tayi ganin abin da ya miƙo mata amsa tayi kasa ce mai tayi me za tayi mai da wannan shaving cream din ganin yadda lokaci ɗaya ta firgita sai abin ya so ya ba shi dariya NAJLAH bata da wayewar jawaher...
lokaci ɗaya ya ayyana haka.. a ransa a fili kuwa sai yace '' za kiyi min aski ne ..,
yaya wallahi Allah ban iya ba
NAJLAH ta faɗa tana saka hannun ta a baki alamar da gaske take bafa ta iya ba..
wani miskilin murmushi yayi yace '' wa yake miki naki shaving din..,
da sauri tace '' eeeeehhhh...,
Jawad yace '' uhmmm ai nasan kin ji abin dan nace..,
wani yawo ta haɗiye kwana daya kan nabiyu a gidan yaya Jawad amma komai yana shirin rikice mata ja da baya tayi tace '' dan girman Allah kayi hakuri wallahi Allah ba zan iya ba..,
jawaher ke min tun da bata nan ke sai kiyi min...
bani number ta nayi mata waya ta dawo sai tayi ma ka bara na sauka ƙasa na dauko waya ta
ta faɗa tare da tashi tsaye kafin ta isa kofar da zata fita daga parlour sai ta neme ta , ta rasa painting dakin ya saje da ko ina ba alamar kofa ko tsagar da zata nuna mata kofa farin kwan da yake a dakin sai ya maye gurbin dark green wanda yake ta walwale yana kawowa yana daukewa ya kawo blue Black sai ya kaso dark green..
da sauri ta ɗaga kan'ta sama sai kuma ta kalle sa tace '' yaya ka buɗe min kofa ba dauko waya ta babu kofa fa...,
Yan aljanna ku taya ni nemo wa Najlah kofa..
Wannan littafin na kudi ne duk meson 1k amina alhasan Muhammad 8141785374 opay
KU TURO DA SHEDA TA WANNAN NUMBER 08141785374.
Yan niger 1000fcfah AMINA MUHAMMAD ALHASAN KANO
My nita sai kuyi screen shot Ku turo ta wannan number 08141785374
Ina sanar muku akwai complete document na dukka littafin nan

1:.JIKAR MAMMAN COMPLETE DOCUMENT 1K

2:.HAUWA KULU WOMEN LEADER COMPLETE DOCUMENT 500

3:.DESTINY LOVE 400

4:.BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE DOCUMENT 300

5:.YAR HANNU A LAGOS 1K

6:.GIDAN MAGAJIYA Complete document 1k
7:.UWAR GAFALALLU COMPLETE DOCUMENT 1K

8:.BAƘIN SHAFI 1K COMPLETE DOCUMENT

9:.YAN ZAMAN MAKKAH 1K COMPLETE DOCUMENT

10:.MU ZUBA MU GANI COMPLETE DOCUMENT 200

11:. KIN CUCE NI 300

Dan Allah idan kinsan ba siya za kiyi ba karki yimin magana duk maganar da za kiyi idan ba receipt evidence na gani ba bazan amsa ba dan Allah mu kiyaye

Number iya WhatsApp take yi 08141785374 ban da kira
KARUWAN CIKIN GIDA
EPISODE ¹⁰
https://www.youtube.com/@nasreenminallah

Wani kallo ya jefe ta dashi sai kuma ya danna remote farin haske ya maye gurbin blue da green yace '' ga chocolate din ki can dauki kayar ki , ki fita..,
da sauri ta juya tace '' tana ina..?,
bed side lamp ya faɗa a takaice.
hango ta tayi can sai kuma tace '' to..,
zuwa tayi ta dauka sauran guda biyu ta zo gaban sa ta tsuguna tace '' na dauko buɗe min kofa..,
a bude take
da sauri ta kalle sa jin abin da yace zai kuma ba tayi musu ba , ta tashi ta isa gurin kofar ihu ta saka tare da barin gurin ba shiri tace '' wallahi yaya shocking kofar take zo ka taɓa kaji wayyo Allah na shiga uku wallahi yunwa nake ji..,
wani kallo yaje feta dashi yace '' inzo na taɓa naji tunda ke kinji ba shikkenan ba idan kin ga ba
End Ads