sai ta kusan suma domin ba zata manta karon ta dashi ba lokacin sun dawo daga makaranta shi kuma ya shigo yola gaishe da su jadda da yake baya sati uku be shigo Yola ba.
ashe tun a a kofar Makarantar su wani yana bin su , har direba ya sauke su sai a nan yayi mata magana tayi banza dashi daya takura mata sai ta karbi complement card din sa ashe duk abin da yake faru Jawad yana tsaye yana kallon su.
zata tafi ya riko hijabin ta be yarda ba sai ta bashi number ta shine ya fita ya kusan marin sa ya faffaɗawa mutumin magana bayan mutumin ya tafi..........
ya jawo ni tamkar zai kashe ta dakyar jadda ya kwace ta , ya rufe shi da faɗa sai da nayi kwana uku ina jinya dan haka a yanzu ma tayi zaton idan ya mare ta suma za tayi sai kuma taji ya fasa a hankali ta buɗe idanuwan'ta, tana kuka
nuna ta yayi da ɗan yatsa yace '' wallahi NAJLAH ki kiyaye ni daga yau sai yau na iya MUNEEF ba na ƙara ganin ki , kina video call da wani ranki sai ya ɓaci wallahi ban da tsabar rashin kamun kai a haka kike video call ba kunya kina nuna mai kin girma ko..? zama yayi ya ci gaba da cewa idan aure kike so sai ki faɗa min na faɗawa jadda daman shi ya saka kike matsa sai kin tafi karatun ne bakya so, aure kike so..ko to shikkenan za muyi miki shi..,
da sauri ta saka kuka tace '' dan girman Allah kayi hakuri wallahi na dena abin da nake yi bazan ƙara ba kayi hakuri ni ba aure nake so ba..,
daga baya kenan aure ba fashi baba me gadi daman yana da hali me kyau ko shi ko masa'udu me wanki da guga duk za su iya da halin ki.
da sauri ta ɗora hannu aka tana kuka tana bashi hakuri tamkar dutsai haka jawad ya zame mata sai da ya gama isar sa yace '' daman wannan ciwon cikin da kike yi ai duk alamu ne , na aure kike so dan haka ba fashi..,
share hawaye tayi ta gaji da kuka a yanzu hawaye baya zubowa sai kawai ihu da take yi tace '' kayi hakuri bazan kara yin video call ba wallahi na dena karka aura min baba ko masa'udu idan ba kace dole ne a cikin gidan sai ka hadani da wani..,
kina son MUNEEF..?,
da sauri ta kalle sa ta gyada kan'ta
ran Jawad ne ya ƙara ɓaci fiye da farko sai da ma yayi dana sanin fadar haka tashi yayi yace '' good yayi kyau daga ke harshi zan maganin ku yana karatu ke kuma baki fara ma karatun ba , yana neman hana ki karatun shima ya kasa nasa dole na haɗa meeting kowa yasan me yake faruwa badai aure kike so ba..,
dan girman Allah kai hakuri kar ka faɗa musu wallahi bazan ƙara ba ni gani nayi da baba me gadi ko masa'udu gwara ya MUNEEF amma ..
yimin shiru kafin na fasa miki baki...
sarai tasan zai iya dan haka yaja bakin ta , ta tsuke fita yayi kifa kai tayi a kan gadon ta , tana kuka da sauri ta ɗago jin wayar ta na ringing ashe be tafi da ita ba sunan aunty Hafsah ta gani da sauri ta dauka ta ƙara rushewa da kuka...
dakyar ta lallashe ta tace '' me ya faru yi min bayani..?,
kwashe duk a bin da ya faru tayi ta faɗa mata dariya aunty tayi hakan da tayi ba ƙamarin kular da Najlah yayi ba cikin ɓacin rai tace '' aunty na faɗa miki damuwata shi ne kike min dariya.. wallahi sai na kashe wayar sai kiyi dariyar ki son ran ki da ai na bugu miki nace miki yaya ya karya ni kya dauki maganar serious dan wallahi yaya da ace a soja yazo gunduwa gunduwa zai dinga yi da mutane Allah ne ya rufa asiri yaya lauya ne ba dan sanda ba ko soja da lamarin wallahi sai ya fi haka... muni zama a cikin gidan nan kaddara ne wallahi dan ma dai ita ma matar tasa shegiya ce da wallahi tausayin ta zan dinga ji to itama bata da hali ko kaɗan..,
aunty Hafsah danne dariyar ta , tayi tace '' to Allah ya rufa asiri dai hakan be faru ba to ai yanzu kema abin tausayi ce tun da ke ma a cikin gidan kike cewa za kiyi ina tausaya mana da zama ya haɗa mu da yaya amma fa NAJLAH kin aikata kuskure ya za a yi ki yi video call da namiji..ko dan kare mutuncin kan ki da kuma igi....
da sauri taci burki saboda katoɓarar da take shirin yi.
da sauri Najlah tace '' yaya MUNEEF ne fa ba wani namiji ba kuma wallahi na saka mayafi ba abin da ake gani shima lokacin da ta zo mayafin ya cire ne...,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' to tun da baya so kuma kinga kina karkashin ikon sa be kamata yi abin da baya so ba duk wani abu da baya so sai ki kiyaye sai ku zauna lafiya har Allah ya albarkaci rayuwar ku..,
uhmm aunty Hafsah kenan ku wallahi bakwa ganin laifin yaya komai ni ce me laifi....
NAJLAH shifa namiji ne kuma yana gaba dake Najlah komai yayi dan kyautatuwar rayuwar ki ne.. wallahi da zaki tona zuciyar sa yafi kowa son ki da kaunar ki ko kuda idan har zai taɓa jikin ki ya zame miki matsala ba zai so ba NAJLAH har yau kin kasa tsayawa ki fahimci wane JAWAD.
turo baki tayi tace '' ya su Hajiya..?,
suna lafiya qalau na turo miki atamfar anko din TAUFIQ..
wani uban tsalle ta daka tace '' dan Allah kai amma naji dad'i, amma wallahi idan na muka zo bazan dawo ba shikkenan haba na gaji da halin yaya JAWAD...
dariya aunty Hafsah tayi tace '' hmmm aike yanzu ba wanda ya isa ya raba ku dashi..,
kai aunty wannan fatan kike min kamar baki son wahalar da nake sha ba.
NAJLAH wacce wahala halin ki ke ja miki fa.
to zan gyara
ta faɗa tana turo baki.
da sauri tace '' yauwa yar albarka ..,
sallama su kayi ta kashe wayar har akai sallar isha'i tana zaune a gurin dan ko girki bata ɗora ba tun da ita matar sa kafar yawo ce da ita bata lura da abin da ya dace ta shige ta tafi ta baiwa masu aiki hutu ga baiwa ta zo.
tashi tayi, ta cire kayan ta , tashi ga wanka bayan ta fito ta shafe jikin ta da turare ta saka sleeping dress riga da wando gaban rigar abude take dan haka ta balle boturan gaban rigar tata.
kashe fitila tayi ta ta kulle kofar ta , ta kwanta lulluba tayi da blanket ta fara charting da yaya muneef tunawa tayi bata yiwa aunty safeera reply na da sauri ta shiga ta amsa sallamar ta tare da yi mata ya suka je gida ta ci gaba da charting bama ta online ci gaba tayi da charting din ta , ba ƙaramin farin ciki ya MUNEEF yake sakata ba duk wata damuwa tata sai taji babu kaso hamsin.
da yake uban barkwanci ne..
har sha biyu suna tare kamar daga sama taga messages din ya Jawad da sauri ta kashe datar ta ta dafe kirjin ta yana zaro ido a hankali ta buɗa message din kamar haka
*da ubanwa kike chatting a wannan lokaci....? ki kashe datar ki , ki zo ina jiran ki sauran kuma ki tsaya ɓata lokaci*
a hankali tace '' na shiga uku yau shikkenan laifi kan laifi kunna bedside lamp tayi ta dauki hijabin ta ta saka zura slipper dinta tayi ta buɗe kofa ta fito tamkar wacce kwai ya fashe wa a ciki haka ta dinga tafiya jikin ta na rawa hawa sama tayi.
saka hannu tayi za tayi knocking kofar sa , sai kuma taga a buɗe take turawa tayi a hankali ta shiga tana leke baya cikin barandar wajen ƙara shiga tayi baya cikin parlour sa to yana ina ..?haka tayi wa kan'ta wannan tambayar ganin ba me bata amsa ta nemi guri ta zauna tana cewa yaya problems ni gaskiya ba zan shiga bedroom din sa ba..
ganin shiru shiru bashi ba labarin sa ta ɗaga murya tace '' yaya yaya gani na zo da tun da zu..,
shi kuwa tun shigowar ta part din nasa yana ganin ta har zaman ta a kan kujera ta cikin ƙatuwar plasma da take cikin dakin nasa sai kace TV ce amma ba abin da yake kallo da ita ya haɗa ta ne da CCTV CAMERA kashewa yayi ya tashi zaune daga kwanciyar da yayi daukan wayar sa yayi ya zoro kan'sa yace '' uban sa yake miki ki zauna anan me na faɗa miki shine kika zauna kina kwala min kira nazo na same ki ko..? kinfi karfin ki zo gurina..?,
da sauri ta tashi tace '' dan Allah kayi hakuri ,
NAJLAH idan ban yi hakuri dake ba yanka ki zanyi.
turo kamarin bakin ta tayi , tabi bayan sa tsugunawa tayi a kusa da inda ya zauna tace '' dan Allah kayi hakuri.. gani ina charting ne da su basma akan maganar bikin yaya TAUFIQ..,
banza yayi mata yana danna wayar sa sai da ya gama abin da yake ya ajiye gyara zaman tayi tace '' yaya bacci nake ji ɗaya saura..,
kallon a gogo yayi yace '' ai kin iya zama kiyi charting ko..?,
da sauri ta girgiza kai tace '' dan Allah kayi hakuri..,
NAJLAH NAJLAH NAJLAH hakuri hakuri ke kuma bakya gyara halin ki ko..?
insha'Allahu zan gyara
tashi yayi ya miƙo mata leda yace '' ungo na manta ban kawo miki ba naga ba kiyi abinci ba na yi mana take away..,
yaya naƙoshi..........
da sauri ya kalle ta , yace '' me kika ci..?,
nasha yogurt ta bashi amsa tana wasa da hijabin ta.
haɗe rai yayi yace '' ina wasa dake maza karba ko ranki ya ɓaci anan kuma za kici...,
share kwalla tayi ta buɗe take away shawarma ce sai kidney souce da chip's buɗe fridge din sa yayi ya dauko mata 5alive me sanyi kadan taci shima ɗan dai yayi mata dole ne.
kofi ya dauka ya tsiyaya mata lemo ya miƙa mata amsa tayi tasha kaɗan tayi gyatsa tace '' wallahi na koshi cikina tamkar ya fashe..,
Okay fita da su ki kai kitchen ki dawo zaki taya ni aiki..
tashi tayi tace '' to..
daukan kayan tayi ta fita zuwa kitchen tayi ta ajiye su ta buɗe dakin ta , kai tsaye toilet ta nufa ta wanke bakin ta sannan ta fito..
hawa saman tayi ta shiga bakin ta dauke da sallama ɗagowa yayi ya amsa sallamar ta , baƙaramin bacci take ji ba ko idanuwanta sun nuna haka zama tayi nesa da shi,
wata uwar hamma ta saki tace '' yaya bacci nake ji..,
okay tashi ki tafi ki kwanta da sauri ta miƙe tana murna tace '' sai da safe..,
JAWAD yace '' Allah ya tashe mu lafiya fita tayi tana cewa amin tana saukowa da gudun ta,
ta karasa dakin ta toilet ta shiga tayi alwalar kwanciya bacci
bayan ta fito ta kwanciya tayi tare da shafe jikin ta da addu'a mantawa tayi bata rufe kofar ta ba tashi tayi ta saka key ta ajiye a kusa da kanta ta kashe komai ta kwanta.
lokaci kan kani bacci yayi awan gaba da ita.
bangaren JAWAD kuwa
misalin karfe 2:00 dai-dai ya gama duk wani abu da ya zame mai dole slippers din'sa ya saka ya bude drawer key's ne da yawa ɗaya ya dauka a cikin su tare da duba suna cire shi yayi ya saka a aljihunsa ya janyo kofar sa.
a hankali yake saukowa dan karamin tsaki yaja ganin tabar kwan ko ina a kunne kashewa yayi na ko ina ya rufe kofa a hankali ya saka key ya buɗe dakin ta...,
mai da kofa yayi ya rufe dum light ya kunna blue a hankali ya saka hannu ya yaye mata blanket din'ta tayi nisa da bacci baby face din ta , tayi fayau inner cap din ta , ta cire gashin kan'ta duk ya barbaje a kan pillowcase.
botir din rigar ta ya fara budewa ajiyar zuciya ya sauke ya kwantar da kan'sa a saitin zuciyar ta da alama baƙaramin dadin bacin nata take ji ba domin a hankali bugun zuciyar ta ke fita tamkar an tsara shi....
ɗauke kan'sa yayi ya cire slippers din'sa ya hau kan gadon ya kwanta jan blanket yayi ya rufe su tare da juyo da ita tana facing din sa.....
*OUMYASMEEN...*
FREE PAGES YA KUSAN KAREWA KU HANZARTA BIYA DOMIN CI GABA DA KARANTAWA CIKIN KWANCIYAR HANKALI..
IYA YAWAN REACTING DIN KU DA COMMENTS DIN KU IYA YAWAN READ MORE........
Wannan littafin na kudi ne duk meson 1k amina alhasan Muhammad 8141785374 opay
KU TURO DA SHEDA TA WANNAN NUMBER 08141785374.
Yan niger 1000fcfah AMINA MUHAMMAD ALHASAN KANO
My nita sai kuyi screen shot Ku turo ta wannan number 08141785374
Ina sanar muku akwai complete document na dukka littafin nan
1:.JIKAR MAMMAN COMPLETE DOCUMENT 1K
2:.HAUWA KULU WOMEN LEADER COMPLETE DOCUMENT 500
3:.DESTINY LOVE 400
4:.BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE DOCUMENT 300
5:.YAR HANNU A LAGOS 1K
6:.GIDAN MAGAJIYA Complete document 1k
7:.UWAR GAFALALLU COMPLETE DOCUMENT 1K
8:.BAƘIN SHAFI 1K COMPLETE DOCUMENT
9:.YAN ZAMAN MAKKAH 1K COMPLETE DOCUMENT
10:.MU ZUBA MU GANI COMPLETE DOCUMENT 200
11:. KIN CUCE NI 300
Dan Allah idan kinsan ba siya za kiyi ba karki yimin magana duk maganar da za kiyi idan ba receipt evidence na gani ba bazan amsa ba dan Allah mu kiyaye
Number iya WhatsApp take yi 08141785374 ban da kira
KARUWAN CIKIN GIDA
Ina yiwa daukacin Al'ummar musulmi
Barka da sabuwar shekara Allah ya sada mu da alkairan da ke cikin ta ya raba mu da sharrin da yake cikin ta duk abin da zai zama fitana a gare mu Allah ya kare mu ya tsare mu Allah ya albarkaci neman mu alfarmar annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama.
Limshe idanuwan'sa yayi yana jin wani sanyi na ratsa gangar jikin'sa addu'a yayi ya kashe dum light ya lulluɓe su wayar sa ce tayi ringing ganin sunan jawaher da sauri ya ɗauka yana tashi zaune ƙarawa yayi a kunne cikin tashin hankali yace '' jawaher lafiya kike kuka me ya faru..?,
ci gaba da kuka tayi tace '' wani mugun mafarki nayi wai kai min kishiya wallahi Jawad da kai min kishiya gwara na kashe ka na kashe kaina bazan iya jure ganin ka , kana mu'amala da wata mace bayan ni , babban abin tashin hankali yadda na baka yarda ace kaci amanata Jawad bansan irin son da nake maka ba..,
a hankali ya juya ya kalli NAJLAH da take bacci cikin kwanciyar hankali zuciyar sa ce tayi wani irin rawa tashi yayi ya buɗe kofa ya zauna a kan luxury sofa yace '' Jawaher kinsan dai mafarki ba gaskiya bane..? akan kinyi wannan mafarki sai kuma duk kibi ki ɗaga hankalin'ki karfa ki manta ni mijin mace hudu ne idan naga zan iya har nayi kwarkwara...,
wani irin zabura tayi tace '' sweet wallahi da kuwa ka sake ka aikata haka ka , wacce ka auro ka faɗa mata ta fara kirgen ranar mutuwar ta wallahi Jawad bazan iya jurar ganin ka da wata ba me na rage ka dashi duk wani farin cikin ka ina ƙoƙarin na baka shi, JAWAD ka dinka tuna baya...,
murmushi yayi yace '' Hassim zan tuna ko me..,
wani sauti cikin ta yayi ta shiga cikin ruɗani lokaci ɗaya tamkar tana gaban sa cikin dari dari tace '' sweet na kiraka Ka kwantar min da hankali bawai ka ɗaga min hankali ba..,
dan murmushi yayi da ya tsaya iya kan lips din sa yace '' okay yanzu dai ki koma baccin ki,
to kai min alkawarin duk wuya duk rintsai ba zaka guje ni ba ko da ace wani ne ya kawo maka aibuna zaka toshe hanyar nan ka nuna mai yardar da kayi dani ba zan taɓa ha'intar ka ba a ko da yaushe ka zamo me yafiya mijina......
Shiru yayi yana nazarin kalaman ta sannan yace '' jawaher akwai wani abu da kike ɓoye min ne ...?kike wannan zance sanin kan kine ina son ki ina kaunar ki me zai saka na juya miki baya idan kema ba juya min baya kikai ba..,
ajiyar zuciya ta sauke me karfi sannan tace '' HONEY ba abin da nake ɓoye maka kawai dai na faɗa ne kasan dan adam tara yake be cika goma ba duk abin da kaga baka so a shirya nake ka fadan shi ni kuma zan gyara ina kaunar ka mijina..,
Murmushi yayi da har sai da wushiryar'sa ta fito yace '' nima ina sonki Allah ya bar mu tare..,
amin ya Allah dare yayi ka huta lafiya..
kema haka ya faɗa yana kashe wayar tashi yayi ya koma dakin ya kwanta kwantar da Najlah yayi a jikin sa ya rungume ta yana shakar daddaɗan turaren ta wanda har yau ya kasa tantance wanne irin kamshi yake yi gashi da kama jiki shekaran jiya ma kayan sa gaba ki ɗaya kamshin turaren ta yake.
haɗe bakin su yake ƙoƙarin yi sai dai ta kasa bashi damar haka duk da tana cikin mayen bacci akwai abin da take iya fahimta kuka ta saka mai kamarin sauti tana matsar da kan'ta.
kura mata ido yayi ya saka hannu ya matsar da gashin ta da ya rufe mata fuska ,
lokaci ɗaya tausayin ta ya durar mai gyara mata kwanciya yayi, tashi zaune yayi ya dafa kan'sa da yake tsakanin sara mai , yana rikon Ubangijin da ya bashi juri da hakuri abin da yake ganin ko giyar wake ya sha ba zai taɓa aikawa ba ko kallo be ishe shi ba sai gashi lokaci ɗaya zuciyar sa na neman bijirewa daga kan tsarin da ya dasa ta , duk da waccan din zabin rabin jikin sa ce be ƙi ba ya amshe ta yana fatan ta zame mai alkairi cikin rayuwar sa , wannan fa wata zuciyar ta yi mai wannan tambayar bashi da amsar bayar wa dan haka yaja bakin sa ya kulle.
wayar sa ya duba karfe uku saura cije lips din