bakinsa, yana kallon ‘yarsa da ƙyalli na ƙarshe a idanunsa.
“Rahila…” ya furta cikin muryar da ta dushe.
“Babaaaa” ta ƙwala ihu da karfi, tana ƙoƙarin tashi daga kan guiwowinta, amma ankai mata dukan da ta sume nan take.
Kafin idon Sarki Numan ya faɗi ƙasa shikake, ya rasa numfashi daga nan, aka ɗaukaka tutar Zuma a saman fadar Buga Afirka aka kama bayi da mata da yara, aka raba su. Masarautar Buga Afirka ta faɗi ƙasa, ta koma cikin tarihin da ake karantawa da ba’a taɓa tsammani ba.
"Father please don't dîe. Please don't... don't, I beg you! Somebody please help me. Please save my father." Princess Rahila tana roƙon mayaƙansu
"Save your... breath.. my jewel, take...take...care of yourself. I love you my baby rahila ke tuna ke sarauniya ce juye duk abinda kekeso da zaran kin samu dama " King Numan aya faɗa wanan shine sautin sa na ƙarshe ,
"Father please, please stay with me please don't leave me." p rincess Rahila ta faɗa cikin ƙunar zuciya tana daman jan tokobin daga cikin sa sai da tasha wuya kasancewar hannunta da Chain
"Father please don't leave me.
"Father no...you can't do this to me, you can't leave me here all alone!" Princess Rahila ta f
ad'a da ƙarfi wanda gabaɗaya ta razana gun da ihun ta ta ɗaga tokobin sama tana kallon yanda jinin mahaifin ta yaki wanzu akai , ta saita dai dai cikin ta da wuƙar ,
"let me go you ....Let me go right now, ka bani tokobi na zan kashe kaina na huta Princess Rahila ta faɗa tana ihu lokacin da Prince Tarhim ya ƙwace makamin hannun ta ,
"Tarhim ka barta ta mutu duk da haka uban ta baya nan da zaiga kalan hukunci da zan mata let her kill her safe and go , Shashasan ya kashe kansa already don haka ita ma barta ta kashi kankara kowa ya huta useless girl I do not care anymore"
."Father, do you think it will be okay for us da zamuga tana kashe kanta " ya tambaya ciki da sonjin amsa daga mahaifin nasa" ƙwarai da gaske wannan shine tabbatar da cewa mun gama samun nasara a wannan yaƙin....
"Keep quiet, shut up you son of bitch , don't talk to my father like that!" Prince Tarhim ya faɗa yana tunkuɗe ta daga kusa dashi
Wanan yayi dai dai da zartar War tokobin king Mujse saitin kanta sanadin bangaja da ta sama tayi ƙasa tokobin ta kwace wa kanta
cikin haushe da takaice rashin samun ta raised up his sword again after yayi rashi nasara daga farko da zumar filli kanta charraf Prince Tarhim ya kama hanun sa kafin tokobi sa yakai head of princess Rahila " father u don't have to do this akaiw hanyoyi da dama da zamuyi amfani akanta
"What is wrong with you son? shin kaman ta yanda Uban ta ya kashe ɗan uwan ka ?" king Mujse ya faɗa cikin kaɗuwa da mararrin jiki .
The king Mujse Taki yaji komai ya zama sabo burin sa kawai kashe ta ko zai rufe wanan chapter daya jima yana mafarkin samun nasara akan sa.
Prince Bella firstboy na king Mujse wanda ya bashi matsayi prince yana da mata Princess Afrah wanda suki zauna lafiya sun haifi yarinya ɗaya Aflim tana da wata biyar Prince Bella ya haɗu da mummunar ƙaddarar sa da ta janyo baƙin cikin da tsananin ɗaukar fansa na king Mujse..
King Mujse ya aika Prince Bella zuwa meeting to wanda za'ayi a birnin Kursum inda manya manyan sarakai zasu haɗu su tattauna to solve a issues affecting their kingdom prince Bella Jauro got dressed and said goodbye to his family. inda suka rabo d kyar ta hanyar kukan baby Aflim king Mujse ya amsheta da rarrashin ta yana cewa shi bazai samu zuwa ba duk da cewa yaron sa yana. tareda da sabon baby babu but ya hallarchi taron kasancewar shine next of the king .
Shin a hakane zaka jagoranci kujerar mulki idan bana nan ? zaka ajiye duty saboda akan kukan baby ?! a lokacin da ya hangi tsantsan tausayi baby Aflim da mutuwar jikin Prince Bella ,
"Her mother is here and your mother is here too. We are all here to take care of her so please, you must leave at once son." King Mujse ya maimaita maganar cikin ƙwarin guiwa da yaki bawa Prince Bella ,They didn't know that it was the last hug and last goodbye.
Duk sarakuna sun kammala haɗuwa a inda Aki jiran king Numan wanda ya ƙaraso da dukkan tawagarsa cikin isa da mulki da kaddara dukkan su suka miƙi tsaye wasunsu har ɓoya bayan wasunsu suki , kasancewar sa Jarumin jarumai da babo mai ƙarfin ikon sa a wannan nahiyar ,
Duk abinda yake faruwa Prince Billa ya chigaba da zama ba tareda ko kallon sa yayi ba
In one-time ba zato ba tsammani ya zaro tokobin sa ya sara kansa taki y rabi gida biyu sai jini da ya wantsala umarni ya bawa Slave's nasa da susa kansa cikin akushi su ƙona ganganr jikin sa da wuta a idon duniya su
" ku ɗauki tokan ganganr jikin sa kukai ga uban sa ku sanar masa dukkan abinda yafaru ya sanarwa ɗaya daga cikin dakarun da suka sa prince Bella rakiya inda yayi arrest na sauran suka zama Slave's nasa .
A lokacin da King Mujse yaji wanan Labarin sosai ya razana inda queen Afra ta. kamu da heart Attack a wanan time Prince Tarhim ya chigaba dajan ragamar shugabancin Dursum
After sometime soon king Mujse ya warke yafara plan tareda mutanen sa plan to their revenge hakan ya faru sukayi nasara ganin ga king Numan kwance a cikin jini a masaurautar sa king Mujse yana shirrin Kashi Princess Rahila prince Tarhim ya dakatar dashi .....
BACK TO STORY
"Father, wanan shegiyar yarinyar can't dîe just like that. I have a better plan for her ." Prince Tarhim ciki da tsananin fushi da fusata King Mujse baxai iya jira ba yaji wanan plan nin ba King Numan already dead but still bazai iya yafe mishi akan kashe ɗan sa ba dole sai ya kashe ta zai samu sallama He would do anything to complete his revenge mîssion
"Father, you will be helping her if you kîll her now. a rashin sani uban ta ya tsira daga punishment za muka shirya masa taya zamu barta itama jikinta ya tafe a banza Rahila dole ta biya bashin da ubanta yaci akanmu mu barta har sai ta roqe mutuwa da kanta da muguwar azabar dazamu ɗanɗana mata let's kill her slowly
Kanta ta ɗaga sama tana kallon sa da idannunta da suki wanzuwar da jini a kowani tsako daki da jijjiya a. ƙwayar idon "son of bithch kill me now you have only one change kar kabari wanan damar ta wucce ka Tarhim because jaine mutum na farko da zan fara kashewa idan ka barni a raye da Rayuwa ta
"I shall kîll you all one by one. gabaɗaya ku sai kun ɗanɗane zumar kaɗai na mutuwar ku a tafkin hannuna i sweer with my beloved father ." "I, the princess of Buga Afirican promise you all today. sai na kawo ƙarshen ƙasar Dursum ta durgusa a kan guiwarta sai na sa kun tsani kanku ta faɗa with her fire eye's bata damu da zaratan mazajen da suki kewaye da ita ba burinta kawai suyi zuciya su kashe ta ko zata huta da wanan bak'ar rana da ko. mafarki batayi tunanin kasancewar sa ba ..
"Son, did you hear that? jinin Numan yana kewaye da ita she is devil too kill her rayuwarta tamkar na uban ta ne" , dogon tsaki yaja Prince Tarhim ya kasa fahimtar meyasa ta kasance very hot stubborn duk da cewa tana ganin tana daga da mutuwa even in the face of dànger.
"Father, I know how to handle people like her."
"One day, you will beg for my mercy." Prince Tarhim ya faɗa yana matso da hannun sa akan fuskar ta matsar da fuskar ta tayi da tofa masayawun da ya haɗa jini in his face dariya ya kicce dashi yawa hannu ya gogge yana dungule hannu yakai mata wani mugun nashi da saida ya fasa mata kefin bakin ta
King Mujes daya amince da yaron sa ya yanke hukuncin ya barta ta kasance matsayin baiwar su ,it felt like a dream to Rahila batasan da cewa watarana wanda yaki chan sama duk matsayin da mulkin sa ko ƙaddara sa da dukiyarsa watarana zai faɗo ƙasa warwas ba kaman ƙitfawar ido
King Mujse later cût off king's Numan head from his body. ya ƙona ganganr jikin sanan ya umurce dukan bayin sa suyi wasan harbil harbil da kansa a sansanin masarautar buga Afirican the most powerful king of Buga Afirican bazai iya aikata komai ba kasancewar yau da kansa ki wasa a sansanin masarautar da idon dubanne mutane da bai ɗauki su a bakin komai ba yaki wulakanta su sa kiran su baye marasa amfani sai gashi shine yau a wannan matakin
All that happened front of Princess rahila wacce taki kuka ta tana rogon sa da yadaina azabtar da kan mahaifin ta sai dai kash hakan ƙarawa king Mujse ƙarfin guiwa yakiye da azama
Har abada zaki yafi ƙarfin ayi wasa a gaban shi har akai masa raini ko suka sai dai idan ya kasance mattace har yaro zai iya matsowa don yayi wasa dashi hakan ta kasance kansa ya zama abin nunawa da dariya ga muradun buga Afirican .
Cikin Chain a maƙale da wuya ta da hannun ta da ƙafarta Prince Tarhim yana kan dokin sa yana janta cikin ƙunchi suka kama hanyar Dursum ana ball da kan mahaifin ta wanan abin yafi mata muni akan yanda mutanen buga Afirican suki kallon ta a wulaƙanchi even when she asked water sai dai tasha ruwan hawaye ta wanda suki zuba layi layi tsananin tsana da ɓaci rai da mugunta daban daban taki saƙawa prince Tarhim tabbas indai ta ƙungiya shine mutum na farko da zata kai lahira kasancewar bata da wani babban maƙiyi sama dashi ......
Princess Rahila batayi tsammanin isowar Dursum zai kasance sillar tsayawar hawayen ta sakamakon ganin cincirindon al'ummar garin sun fito kansu da ƙwarƙwartansu suna watsa mata duwatsu wasu kuma tumatur da takalma lallai ta sami tarbar na musamman haushi mulkin ubanta da nata taki amsar hukuncin daga gari su
Numfashi ta ne ya tsaya chakk lokacin da aka harba wani talkami ya sauka akan fuskar ta tunawa da cewa idan ace yau yana raye babo wanda ya isa ya ɗaga mata ɗan yatsa a gaban ta
Taki ta yanke jiki sunammaya inda yayi dai dai da isowar su wani bakin ɗaki su dark and hurt prince Tarhim ya tsuma ta da umarnin kawo ruwan mai ɗumi aka watsa mata taki ta dawo daga suma ta cikin. azaba ta ƙwala ƙara tunda taki for the first time taga irrin wannan duhu duk da cewa takan iya azabtar dawasu a irrin sa batayi tunanin kasancewar haka a garita ba .
NARNAH ƘANWAR SOJA 🖋️💞💝💝
https://chat.whatsapp.com/DoFR3n8lLtI1RB5Zd2z2IT
🌗🌙BAYAN WATA🌙🌗
AFTER THE MOON
BY
NARNAH KANWAR SOJA
( Sayeddan Addah )
💫Royal Star Association,💫
SADAUKARWA
Wanan littafin sadaukarwa ne a gunke gaba-daya ta bisa jajjircewa da bajinta a duniyar mu na marubuta Allah ya taimaka ya kara basira da hazaƙa gaba gaba sister 💕
Zahrah Royal Star
Page 7 @ 8
Yawan sharhin ku yawan typing banyi alkawarin posting kullum ba ,
mujeee zuwa tafiya ta fara tafiya
show me some love guy's 🩷
بسم الله الرحمن الرحيم
اللهم صل على محمد وسلم
Cikin shigar dogon riga irrin nasu aka gyara mata gashin kanta tari da sa mata ado akan gashin ta a hankali taki taka ƙasa cikin ƙasaitacciyar takunta na sarauta Princess Afrah kinan tsohuwar matar Prince Bella tsaya tayi da miƙa hannu a gun amintacciyar baiwarta Adila amsar akushin tayi wanda ta haɗa girke na musamman sai ƙamshi takiye a hankali ta tura ƙofar d'akin nasa wanda aka hada masa komai da komai na kayan al'adu na sarauta hango sa tayi ya fito wanka ya ɗaura wane yafi a kungumin da cikkar halittar jikinsa ya bayyana taki tsikar jikinta ya tashi tabbas tasan Prince Tarhim yafi tsohon mijinta ɗan uwa sa komai da komai a jikin sa taki wane sha'awar ta ya motsa na son kasancewa dashi a gado ɗaya tun baya chan tanason Prince Tarhim just pretending takiye domin manya sun shiga tsakiyar auren ta da Prince Bella, chunkusa fuskar sa yayi ganin yanda ta shigo masa ɗaki kai tsaye ba sanarwar ko Slave Harun baigayamasa yana da tabbacin ta masa abu ne ko tahanasa gayyamai tana zuwa ganin haka .
Princess Afrah ta ajiye abin hanun ta jikin ta har yakiye burinta kawai ta rungume sa ko zata samu sassauci a hankali ta matso kusa da jikin sa tana harhaɗa ƙafa sakamakon baƙon yanayi da taki riskinta kanta ciki da sauri ya katse ta da nuna mata hannu " Please don't do it what do you want from me? me yasa zakishiaga ɗakina with no exuceses "
" You know I love him yes I love him but know he is no more he gone what can I do Prince Tarhim kai kawai nakigani na tuna da ɗan uwa ka kasani yanzu inason ka fiyyeda rayuwar ta i love you now and forever please am begging you please love me nasan "..
Numfashi sa ne ya tsaya chakk ya daina sauraren kowane maganar da taki furstawa daga ƙaramin bakin ta ya za'ayi
"It was no secret that his brother loved Afrah so much when he was alive sanan yanzu kuma ta ina zata ce tana sonshi how can she can sleep with the former wife of his blood brother like how ya za'ayi nayi making love da matar yaya na no respect for the dèad at all."
"Afrah , can you please excuse me? I need to rest, I just got back." He said, trying to send her away in his room ,"I can help you rest my love, you can place your head on my laps and I shall stroke your hair while you sleep
" Afrah I want to be left alone,. Thank you. so much"
"I can't leave you alone my love, not when we are going to be one very soon." Afrah tana faɗa ta turesa unexpected suka zube a ƙasaitacciyar shimfiɗ'a gadon sa tana kallon ƙwayar. ido. sa da ta kwanta akan budaɗiyar ƙirjin sa yana ƙoƙari tureta gaba-daya ta saukar mai da wane azazzababbin kasala da yaki dakon sa tsawon shekaru masu yawa domin shi bai kasance mai kwanciya da mata na masarauta ba
Da sauri Slave Harun ya faɗo cikin ɗakin cikin tashin hankali da rashin ganin hanya da galibi ganin abinda yayi karo dashi Princess Afrah akan Prince Tarhim cikin good moment
da sauri ta miƙi ko kallon sa batayiba ta wucce domin yanayin ta ya canza fiye da tsammanin burinta kawai taki ta kwanta ka zasamu realife.. juyuwa taye ko mai tatuna Slave Harun ta ka'la cikin sauyin fuska tace
"Where is your manners? How could you just run into the prince's chamber like that? I will dèal with you later, now just leave this place at once, as you can see, the prince is busy with his woman!" Afrah tafaɗa cikin burin kunya da fushi
"I am sorry my princess, I am sorry my prince, but this can't wait. The princess of Buga Afirican Princess Rahila has escaped from captivity!" Slave Harun ya sanar musu yana ƙoƙari juyawa da sauri Prince Tarhim ya sauko cikin hanzarin tunowa da kalmar ta na karshe
"You will be the first person I will kîll if I get the chance. "What? How... how did ...how did that happen?" Prince Tarhim ya faɗa yana zaro tokobin sa yasha ɗamara
"Ehm...ehm... My prince, muma kanmu bamu lura ba kuma muna wanan gun a a a a a
"You were what? Can't you talk? You even called her a princess. How could you! How could you call a prîsoner a princess, ehn? are you màd?" Princess Afrah shouted at the Slave
A dàngerous girl like Rahila escaped and all princess Afra ta damu da har yanzu suna kirar ta da sunan ta maimakon ta tuna cewar Rayuwar su tana cikin hatsari da rashin tsaro
."I said it! I said it! We should have just kîlled that daughter of a mónster back there but Tarhim didn't listen to me, now see, she has escaped!
"ya akaye haka ya faru ? ya zaku gayyamin kuna busy celebrating and you forgot your duty. murnar gidan ubanwa zakuyi ohhhhh shittt " King Mujse ya fad'a a harzuƙe ya miki tamkar Tsohon Zaki aiki ya Kuma close all the way's find her now isaod now
"Th.at girl is going to be more dàngerous than her father. How could she have escaped with her hands and feet tied with a chain, how?"
Sorry my king Prince Tarhim yace mu cire mata chain a dark room tell us to yana nagana sai ga Prince Tarhim ya shigo da ƙanƙancewar idon sa da suka sauya ya danne fusatar sa domin bada haƙuri ga king yasan tabbas yanzu baida wanda yakinin haushe sama dashi mussaman a wanan lokachin
"I am very sorry father, please forgive me. Let me go and look for her, I am sure she hasn't gone