dawo tsakanin shi da mahaifiyarsa kaji matsalan kenan dama kawai to acigaba da hakuri insha Allahu wannan abun matsala ta zo ƙarshe "cikin farin ciki Sadeeq yace" to ba komai Malam mungode kwarai da gaske Allah yayi mana jagora "Sai yanzu NABEEL yayi magana cikin farin ciki NABEEL yace"mun gode mungode Baba mun gode matuƙa Baba Allah ya ƘARA girma Allah ya ƙara sutura"AMIN YAH RABBILL IZZATI tabbas NABEEL ina masifar tausaya maka acikin halin damuwa da tashin hankali kake ciki NABEEL Allah ya baka ikon cinye wannan jarabawa lafiya, lallai hakika Allah ya aiko maka da babban jarabawa rayuwa, insha Allah zan tayaka da adduat Allah yasa Ka cinye wannan jarabawa rayuwa lafiya Allah ya kawo maka mafita cikin lamuran ka
Insha Allah zan cigaba da yi maku addu'a sannan kuma ina son ka kwantar da hankalin ka ka daina saka damuwa acikin ranka , insha Allahu wataran sai labari, karka damu NABEEL Kuma munan zamu cigaba da maku
adduat insha Allahu
*HAJIYA NAFISAT*
Da misalin ƙarfe biyu na Rana,Mommy ne na hango tana tsaye a falonta
kafin daga bisani Kuma cikin tsananin ɓacin rai ta shiga zagaye falonta saboda tsabar tsayuwar kafanta har ciwo yake mata cikin tashin hankali ta cigaba da safa da marwa acikin tsakiyar falonta tana mai famar jan tsaki ita ɗaya , zuwa can sai ga NABEEL ya shigo ,NABEEL ne
ya shigo tare da furta
Assalamu alaikum
Ganin shigowar NABEEL ne haƙan yasa Mommy ta ja wani dogon numfashi ta sauke cikin tsantsar ɓacin rai ta ce " "Sai yanzu ka damar zuwa? Cikin daka masa tsawa Mom ta cigaba da cewar"tambayarka nike nace sai yanzu ka daman zuwa ?" Duban ta NABEEL yayi Kafin Daga bisani cikin kulawa ya buɗe baƙin sa yace" Mommah AHMED yayi min waya yace kina nema na! "kwarai da gaske Ina neman Ka ,Ina son Ka gaya min abunda yaƙe tsakanin ka da yarinya nan kuma ka faɗa min me ya kai Ka gidan su dazun da safe?
"Sake baƙin NABEEL yayi yana kallon Mom cikin tarin mamaki NABEEL ya buɗe baƙin sa yace "Mommah waye yace maki naje gidan su FAREEDAH?"hmmm NABEEL kenan inji cewar Mommah kafin cikin ɓacin rai ta cigaba da cewar" ,bansan Ka da karya ba .meye ya kai ka gidansu FAREEDAH ,bancin kasan cewa akwai saki uku tsakaninka da ita...Ko kana nufin ba zan sa ido
akan alamuraka bane..
"Cikin sanyi murya NABEEL yace "Mommah Ina son kiyi hakuri da abunda zan gaya miki. mun sani cewa Allah shi ne ya halilta aure .kuma ya halilta saki, amma baya so ayi sakin ballan'tana ma har ayi shi saki uku Lokaci guda . Mommah kiyi min afuwa ban yiwa FAREEDAH saki uku ba?"what Mommah ta furta cikin ihu ,Kafin cikin daka masa tsawa momma tace "NABEEL kana nufi kai Ka bijirewa umarni nah ?to tsaya kaji .ko ka saki FAREEDAH saki uku ko baka saketa ba Aure tsakanin ka da ita babu shi ka nemin tudun da fawa,Azmerh
mahaifinta ya turo ta Jiya sakamako rashin lafiya mahaifiyarta saboda haƙa in nason ka kwana da sanin cewa Ni Hajiya NAFISAT Azmerh YarUwar ka zan aura maka wacce raina ke so Kuma wanda naga ta dace da Kai me kashin arziki.
cikin sauri NABEEL ya katse Mommah ta hanyar faɗin"
"Mommah me yasa kike son gani na tare da wata matah ba FAREEDAH ba ?"NABEEL kenan baka da amsa wannan tambayan saboda Haƙa kaje gida ,anjima NABEELAH zata zo tai maka sauran aikacen-aikacan daya dace acikin gidan ka , cikin ɓacin rai NABEEL yace"Mommah ta bar shi ƙawai Akwai yaron da yake min aiki.na
ciki da waje
kuma abinci na idan
naje office nasha coffee .
"Hmm inji cewar Mommah kafin cikin ɓacin rai ta cigaba da cewar"NABEEL wato asirin da Matan nan da Malamin tsubu nan Sukai maka ya Kama K
ka duk kabi ka tsane yan uwanka, wannan ya bani tabbachin cewa dole in Kara tsawon fuka-fukai na dan su bani ikon tashi sama,... kaje sai na turo maka NABEELAH tana nan zuwa yanzu kuwa ba sai anjima ba, NABEEL yace "Mommah office fah na nufa yanzu "To ni Inna ruwa na inji cewar Mommah cikin ɓaci rai "Mtswww Cikin fusata NABEEL ya ja ma Mom wani dogon tsoki sannan cikin tsananin ɓacin rai da fushi NABEEL ya juya kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin falo batare da yasake tanka mataba ballantana ma ta sa rai zai sallame ta Wanda haƙan ya jawo Mommah ta sake baƙi hanci tana kallon ikon Allah kenan wai ita yau ɗan cikinta yaƙe jama tsaki akan wata banza Yar matsiyata hmmm NABEEL ba laifin ka bane asiri sukai maka, dole in tashi tsaye akan ɗana
*GIDAN NABEEL*
Da misalin ƙarfe huɗu na yamma,AHMED ne ya shigo cikin falon NABEEL
tare da furta,,,..
Assalamu alaikum!
"AMIN Wlkslm NABEELAHce
ta fito daga cikin kitchen tana mai kallon sa tare da amsa masa da faɗin haƙa
"""Cikin sauri AHMED ya ƙara so inda NABEELAH take tsaye bai tsaya wata-wata ya rumgume ta yana mai sauke ajiyar zuciya cikin kulawa da nutsuwa hadi da ƙasa da murya Ahmed ya buɗe baƙin sa yace "BABYLOV wai tun da kika zo gidan nan baki fara aikin komai bane?"cikin smiling NABEELAH tace "kamarya ,kaga daga cikin kitchen nike fa nagama kammala abinci wanka kawai zanyi yanzu ta ƙarasa maganar tana mai zare jikinta daga nasa, "
Cikin tsananin sha'awar ta AHMED ya bita da wani mayataccen kallo kananan kayan jikinta sunyi mata masifar kyau,lebansa ya dan ciza ya fesar da wani numfashi
Kallon sa NABEELAH tayi kafin ta buɗe baƙin ta tace"
"Ya kake kallona Haƙa, ko kaga wani sabon Abu atare ni ne??Cewar NABEELAH tana mai dubansa , yayinda shi kuma AHMED cikin murmushi haɗi da yarage murya cikin sigar raɗa Ahmed yace"Ina tabbacin cewa yaya NABEEL bazai dawo da wuri ba kuma ke kanki kinsan girki inba na aunty FAREEDAH ba baya cin abinci kowa ya ƙarasa maganar sa yana mai shafo mata gefen fuskanta
"Meke tafe dakai ?
inji cewar NABEELAH
"Ina son muyi zaman miji da mata daga nan zuwa karfe shida inya so kinga duk abunda zamuyi mugama ,sai muyi wanka muci abinci da ke kika girka..m,..,cikin sauri NABEELAH ta katse sa ta hanyar faɗin
"Haba yaya AHMED Kafa tuna incan gidan mu ne nan fa ba gidan mu bane "Ina da tabbacin cewa asirin ba zai taba tonuwa ba ..inji cewar Ahmed cikin sauri..."am....."in bai bari ta k'arasa faɗin abunda take son faɗa ba ya haɗe baƙin su guri guda bakinsa ya dora saman Nata cikin wani yanayin mai wuyar ganewa ya cafki lallausar harshenta yayi Fara kissing dinta ,d'aukanta yayi cak Sai kan lumsheshiyar kujeran parlourn ya kwantar da ita ,Ahankali ya Fara balle maballin rigarsa, ya zame duk wani kayan jikinsa, yan junarsu, sun jima suna shan soyayya su ta hanya romancing din junarsu, da kwakulle kwakulle da tsotsa, junarsu kafin suka gajiyar da junarsu, domikuwa Sai da suka ga kowanne su ya samu gamsuwa sannar suka zube a kasan lallausar center carpet din falon suna mayarda numfashi, kwanta tayi a Saman kirjinsa zuwa can Kuma mik'ewa yayi ya tashi tasye ya ɗauke ta cak suka shige cikin bathroom din da yake parlourn
*_ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI_*
#COMMENT'S DOMIN ALLAH !
#SHARE FISABILLAH!!
#THANKS FAN'S !
*AISHA FULANI GAL CE*
[7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
By
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 15-16🌺*
*FAREEDAH NABEEL IT'S FREE BOOK, IDAN NA RAINA COMMENT NAKU NA DAKATAR DA RUBUTU NA NAJE HUTU ABIN NA DAN BA DOLE*
*DEDICATED TO :-MY LOVELY FRIEND XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)
*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*
*🌺 CHAPTER 15-16🌺*
____BAYAN WATA ƊAYA____
Ɓangaren gidan Malam wato mahaifin FAREEDAH ,da misalin ƙarfe goma sha ɗaya na safe zaune Baban FAREEDAH yake acikin dakinsa tare da mahaifiyar FAREEDAH cikin ɓacin rai da gajiya da lamarin su FAREEDAH mahaifiyar FAREEDAH ta buɗe bakinta tace"yaushe za'a bari yarinya kullum tana cikin kuka. in za'a duba abuda, domin ni nasan halin da ƴata FAREEDAH take ciki ta ƙarasa maganar ta idanunta akan mijin
"Shima Malam ɗin Cikin ɓacin rai da daga murya Malam yace "Rabi! mahaifin FAREEDAH ya kira sunar matar sa. Yana mai kallon ta "na'am ta amsa tana mai kallon mijin nata"cikin fusata da ɓacin rai Malam ya furta"wannan wace irin magana banza ne haka wato nalura kufa mata tunanin ku irin ɗaya ne meyasa baza mubar ma ALLAH hukuncinsa ba ko kema kin zama Hajiya NAFISAT ne, ?? " ba haƙa bane Malam ciwon ƴa mace na ƴamace ne haƙa ƙawai abar yarinyarnan kullum tana ta faman kuka cewar Mama cikin sanyin Murya ,,,,,, cikin fusata Malam ya katseta ta hanyar faɗin"to.. ni kike gayawa cewa ciwon ƴa mace na ƴamace ne, to indai Haƙane ai ciwon ɗa namiji na ɗa namiji ne shi yaron kusan irin halin da yaƙe ciki nace kinsan halin da yaƙe ciki ?uhmm baki san halin da yake ciki ba kuma da kike cewa ciwon ƴa mace na ƴa mace ne to wanne magani zaki bata ta warke gayamin magani da zaki bata ta warke ? "Malam nifa na haife yarinyar nan inji cewar Mama cikin masifa! Cikin tsananin ɓacin rai Malam yace"ke kika haife ta? ni kuma a hanya muka haɗu da ita sai ki kai mu mararaba ki rabamu,cikin daka mata tsawa Malam ya cigaba da cewar "nace ki kai mu mararaba ki raba mu tun da dai ahanya muka haɗu da ita . zaki gwada min ke kika haife ta kuma Inaso in tunasar dake kuma in sanar dake cewa daga yau ki cire hannun ki daga cikin wannan magana babu ruwanki, banason in kara jin kinsa baƙin ki akan wannan magana , cikin fusata Mama ta furta "Malam to ana zaman aure dole ne?ai ba'a zaman aure dole, zaman aure ba dole bane " cikin tsananin ɓacin rai Malam ya daga hannunsa bai tsaya wata-wata ba ya sauke mata mari tare da faɗin"auren su kuwa dole ne kuma dole ayi hakuri har izuwa lokacin da Allah zai ƙawo mana mafita cikin wannan lamarin kuma wallhy Allah kika sake tsoma baƙin ki acikin wannan maganar abakin aure ki
'''''amatukar firgice Mama ta zaro idanuwanta tare da dafe da gefen fuskarta inda taji saukar Mari cikin tsananin mamakin marin da Malam ya wanke ta dashi Mama ta buɗe baƙin ta tace" Malam Ni ka mara ?"an mare kin ɗin ko zaki rama ne inji cewar Malam cikin fushi ,
*HAJIA NAFISAT*
Ɓangaren gidan Hajiya Nafisat kuwa
Da misalin ƙarfe biyar na yamma zaune Hajiya NAFISAT take acikin falonta tare da Sadeeq wato abokin NABEEL
Bayan sun gama gaggaisawa
Kallon SADEEQ Mommy tayi Kafin cikin kulawa Hajiya NAFISAT ta buɗe baƙin ta tace"Ina ta nemar waya abokinka wayarsa akashe meya faru da wayan sa ? takarasa Magana tana mai duban SadeeQ ,,,,,,kallon Mommy SadeeQ yayi Kafin cikin kulawa SadeeQ ya buɗe baƙin sa yace"ai ko Hajiya
a yanzu nan
ma shi ya aiko ni
" Shi ya aiko kah ?lafiya dai ko meya faru ?inji cewar Mommah cikin sauri idanunta akan sa
"Wato maganar auren ce ta taso Mommy NABEEL ya samu wata yarinya awajen aikin nasu kuma sun fahimci junarsu.sun dai-daita tsakanin su ma yanzu haka SADEEQ ya ƙarasa maganar
sa idanunsa akan ta
"Wow kai alhamdu'lillahy Allah na gode maka kai Masha Allah Allah ya nuna mana Mommy ta washe baƙi farin ciki da murna ,cikin fara'a Mommy ta buɗe baƙin ta tace"NABEEL kenan wato na fahimci NABEEL Azmerh ce baiso .ba wai Karin auren ba ba komai ,,,cikin sauri SadeeQ yace"ai Mommy wannan lamarin fa idan Allah ya tabbatar dashi agaskiya andace ,domin yarinya nan gaba da bayan ta gidan su gidan arziki ne SADEEQ ya ƙarasa
maganar sa
cikin kwarin gwiwa
"To amma kasan wani Abu ne SADEEQ? "a'a inji cewar SadeeQ"cikin kulawa Mommy tace" ,bazai yiwu ayi wannan Abu ba tare da na ga yarinyan tazo munyi magana da ni da ita ba. kasan yana da kyau in ganta mu tattauna tsakani na da ita " "Wannan gaskiya ne Mommy, ayanzu ma muna tare da ita tana waje a cikin motah "cikin sauri Mommah ta furta"tare kuke da ita?kai masha Allah Alhamdu'lillahy dan Allah kaje kace ta shigo ba wani Abu bane ai "to shikenan inji cewar SadeeQ Hajiya angama yana mai mikewa tsaya kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da fita Compound din gidan zuwa can kuma sai gasu sun shigo falon tare da NEESAH wato ma'akaciyar NABEEL SadeeQ ne ya sake shigowa dashi da yarinya suna mai furta"SLM,WATO ASSALAMU ALAIKUM alaikum!"
AMIN WLKSLM Mommah ce ta daga kai ta kalle su tare da amsa masu da faɗin haka sannan cikin tsananin farin ciki Mommah ta cigaba da fad'in " maraba lale d'iyata, sannu da zuwa ,barka da zuwa lale maraba" cikin nutsuwa suka ƙaraso inda Mommy take zaune ,cikin sauri yarinyar ta zube saman lallausar center carpet Tana kwasar gaisuwa "Barka da wara haƙa da fatan kina lafiya ya gida ya aiki ya jama'a kuma
Cikin sauri Mommah ta buɗe bakinta tace"no no tashi ki hau kujera ki zauna akusa da Mommynki ba wani abu sannan cikin tsananin farin ciki da kulawa Mommy ta ɗora da cewar "alhamdu'lillahy diyata kina lafiya? "lafiya kalau
inji cewar NEESAH tana
mai sunkuyar da kai
"Ya mutane gidan inji cewar Mommah idanunta akan ta "lafiya kalau Hajiya Nafisat_"""""""''___gyara zama Mommah tayi tana mai kallon yarinya kafin cikin washe baƙi Mommy tace" kin san abunda nake so kuma nake bukata agare ki "aa inji cewar NEESAH "inason ki rike min NABEEL da zuciya ɗaya amana tsakanin ki da ALLAH ba cuta ba cutarwa "insha Allah Hajiya Mommy zan rike amana, kuma insha Allahu zamuji daɗi tare da biyan bukata"to Allah yasa da gaske ne ubangiji ya biya mana bukatun na ALKHAIRI mikewa tsaye Mommah tayi tana mai faɗin ina zuwa kubani minti biyar i'na zuwa.
Kai tsaye ta nufi hanyar upstairs tare da haurawa saman upstairs zuwa can kuma sai gashi ta sauko daga saman upstairs rike da bak'ar Leda a hannunta ,,,ta gama ƙarasowa gun su ta mikawa yarinyar tare da faɗin" gashi ,,,amsa ledar yarinyar tayi tare da furta"nagode
" Mommy Bari na maida ita gida inji cewar SadeeQ yana mai mikewa tsaye "to shikenan SadeeQ Allah ya bar zumunci thanks may God bless you and your family Allah ya ƙare ku da kariyar sa "Amin mommah ,mik'ewa tsaye yarinyar tayi tana mai faɗin" to Hajiya NAFISAT ni zan tafi sai watarana "ki gaida gida ko cewar Mommy "SadeeQ yace "Sai anjima Mommy
bari in je in dawo
"ALRIGHT to adawo lafiya
Allah ya tsare hanya
Da misalin ƙarfe goma na dare zaune Mommy take acikin falonta tare da NABEEL yayinda NABEEL yayi natsu cikin duniyar tunani, kallon NABEEL Mommy tayi kafin cikin kulawa Mommah ta buɗe baƙin ta tace" "Hmmm Wai kai NABEEL har yanzu asirin yarinyar nan FAREEDAH bai sake ka ba?? "
Murmushin takaici NABEEL yayi kafin cikin kokarin danne b'acin ran dake taso masa NABEEL ya buɗe baƙin sa yace "Mommy ki kwantar da hankalin ki abunda kike nema ya kusan samuwa ƙarasa maganar yana mai kirkiro murmushin dole "shikenan amma ni dai ba'a son rai na ba inji cewar Mommah sannan cikin tsananin farin ciki Mommah ta cigaba da cewar"to wai yaushe ne zamuje gidan su yarinyar nan NEESAH ne dani da Hajiya Safiya muje mu gaida iyayen ta, dan so nake acikin satin nan mu kai masu kuɗin gaisuwar yarinyar nan da na baikon ta da sauran su, dan banasan atura kowa ni ka dai zanyi maka komai da komai Mommy ta ƙarasa tambayarsa cike da murna gami da farin ciki
"hhmmm inji cewar NABEEL sannan cikin fushi da tsananin ɓacin rai da jin haushin MOMMAH NABEEL ya buɗe baƙin sa yace"no Mommy,,ba sai kun jeba saboda banason ki wahala