x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 19 - FAREEDAH NABEEL

  • 54001 words
  • 55656 words
  • Out of 55656 words

Category: Love Stories

Views 1085

18 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ce ta kira,
"jin murya doctor ne yasa AHMED yaja wani dogon mtsww, tsaki sanan cikin faɗa AHMED yace "hello doctor Adam's Ina jinka say what you want to say am listing to you?? "yafad'a cikin jin haushisa
Ata dayar ɓangaren doctor Adam's yace "AHMED duk wata nasara da nake kok'arin nema musamu,yanzu Haƙa na dawo da NABEELAH asibity na.dan har ta haifu.kuma lafiya kalau "Muguwar ajiyar zuciya AHMED ya sauke cikin smiling yace "Alhamdulillah, to, doctor yanzu Meye abunyi ?"yawwa zan sannar da Hajiya Nafisat dawowarsu,amma zanso ace kai. kadai kazo ɗaukar NABEELAH duk wasu maguguna. daya canchi in bata. nabata ko, Dan har ta Fara sha "To shikenan doctor Sai Na zo, amma Meye number dakin?? Inji cewar AHMED "aa da kazo nan wajen haifuwa "to shikenan thank you so much doctor Adam's, cikin sauri AHMED Mike tsaye tare da k'arasowa izuwa gaban dressing mirror d'insa, dayar wayarsa da key ɗin motarsa ya d'auka ya nufi hanyar fita daga bed room d'insa

GENERAL HOSPITAL
A kwance NABEELAH take a Samar wata yar karamin gado , acikin dakin majinyata da aka kwantar da ita.ciki ,tare da baby d'inta, kyakkyawar jaririyar ta mai kama da ita
"Assalamu alaikum doctor Adams ne ya shigo ɗakin tare da furta sallama Tun kafin Doctor yagama ƙara sa shigowa cikin ɗakin sai ga AHMED shima ɗin ya shigo ɗakin,
da gudu AHMED ya shigo ɗakin da NABEELAH taƙe kwance
Doctor Adams da NABEELAH kuwa gida sai ganin AHMED sukayi ya faɗo musu yana washe baƙi,, cike da mamakin ganinsa suka zuba masa idanunsu kallon sa dan ganinsa sukayi kamar wanda anjeho sa daga sama,direct wajen NABEELAH ya nufa yana k'arasowa inda take kwance cikin sauri AHMED ya kai hannunsa yasa ya ɗauki jaririyar da take kwance agefen NABEELAH tare da rungumeta
"kai kai kai AHMED wannan wane irin sauri ne Haka,sai kace jirgi Ka hau "cikin smiling AHMED yakalli doctor Adams ƙafin cikin farin cikin AHMED yace " dama.tuni zuciya ta,tana nan dan in ga halin lafiyar da NABEELAH take ciki ,"haƙane inji cewar doctor Adams kallon kyakkyawar FUSKA NABEELAH doctor Adams yayi kafin cikin tsantsan farin ciki doctor Adams ya cigaba da cewar "to ya kaga jikin nata? Cikin sauri AHMED yace "well Alhamdu'lillah jikinta yayi garau kamar ba mai haifuwaba ,na yarda da aikin mai aikinsa akan aiki shi , kallon kyakkyawar fuska jaririyar AHMED ya yi don yarinya tana matuƙar kama da NABEELAH kafin cikin tsantsan farin ciki AHMED yace "doctor na samu yarinya kyakkyawar da'ita Sai dai tunani na yadda rayuwar ta zata in ganta
Ya kare Maganar sa cikin rauni,'cikin fara'a doctor Adams yace "AHMED kenan wannan ai ba wani abun damuwa bane zanso ace wannan yarin ya tayi rayuwa akarkashin na, sannan kuma,. amatsayin uwanta"gaban AHMED yane yanke ya fad'i a matuk'ar razane AHMED ya dago Kai ya Kalli doctor sannan AHMED yace "ban fahince inda ka dosaba ya za'ayi ka iya riketa bayan nasan kana zaune kai kadai , bakada mata??? "AHMED kenan ai Ina ganin duk wani abun taimako da NABEELAH yakamata ta samu daga gareni ta riga ta sameshi sameshi ,maida kallon gun NABEELAH yayi tare da cigaba da cewar"NABEELAH ko kin manta da alƙawarin da kika min,na'cewa zan samu abunda naƙeso kuma zan samu duk abunda na dade Ina farautarsa bankama ba ??"cikin sanyin murya NABEELAH tace "ni..ni. Bana sonka,bana kaunar Ka, AHMED DAN ALLAH KaKai ni gidan gurin Hajiya Nafisat ta tabbatar da nadawo ,cikin sanyin murya doctor yace "AHMED ni sai Ina ganin tunda ga alkali kuma ga lauya ga Kuma mai Kara , yakamata ace an yanke hukuncin ai ??"cikin wanin yanayin AHMED yace "doctor lokacin ɗaya Allah ya sanyamin son NABEELAH da yarinyar nan acikin zuciyarta akwai matsala idan nace zan janye kudurina daga kan mahaifiyarta NABEELAH "shikenan ,as you said,Miko min ƴata nan koba komai zan ɗinga tunawa da Uwar ta
,,,, AHMED ko ba Tare Da yace komai ba ya mikawa doctor Adams yarinya,
Amsa yarinya a hannun AHMED doctor Adam's yayi, cikin smiling doctor ya nufi hanyar fita daga cikin dakin, rungume da yarinyar a kirjinsa. "In badan ina gudun kada ashirin mu ya tonu ba wallah Allah dana kwace ƴata taya zai tafin min da jaririya ta ko angaya masa bana son y'atace AHMED ya fada cikin fushi da ɓacin rai

*Ɓangaren* su FAREEDAH da NABEEL kuwa cikin ikon Allah ko cikin FAREEDAH yana Wata tara FAREEDAH ta santalo ƴaƴan ta biyu mace da namiji ,namijin yana masifar kama da ubansa macen kuma tana matuƙar Kama da Mamanta FAREEDAH ,zo ku ga Murna wurin NABEEL ba'a magana har da had'a yan tsalenshi da ihu da bige-bigen waya yana fad'a ma Jama'a kai Ranar Ansha murna da kyaututuka
bayan sati Ɗaya da haihuwa aka yi suna ,shagalin da akayi ranar bazai iya fad'uwa ba inda y'ay'a suka ci suna iyayesu,wato dayan namiji yaci sunan baban NABEEL wato maraganyi, ita kuma yarinyar taci suna Mommah suna kiran su da Asra da Azraq..
Haka Mom ta maido FAREEDAH GIDANta tana mata gyara
ciki da waje,
Haka aka cigaba da kula da FAREEDAH har tayi Arba'in, Mommy ko ganin rawar kan d'an ta NABEEL ne yasa ta basa matar sa,aiko a dare Ranar nayi FAREEDAH H ta cancara Ado cikin farar rigar ta yar England Wanda It'a babu duk daya, sai gilmawa takeyi agaban NABEEL shi ko NABEEL sai binta yake da ido kamar maye ,nan ta tofama yaran su addu'a ta shafa musu, jawo ta NABEEL yayi Ta fado jikin sa kamshin turaren humurar ta ya kara ruda sa, nan fa ya cire mata riga ya fara tsotsar boob's d'inta da ruwa saida ya tsotse sanan yakai bakishi ...ya fara tsotsa ruwan da yaga sun bulubulo ne ya kara rikitar dashi nan ya shige ta kusan shidewa ya kusan yi domin yanda yaji matar tasa ta kara dad'i da d'and'ano, haka yaketa yi yana kara jin son matar sa sai da yayi sau uku sannan sukayi wanka suka kwanta, NABEEL ya jawota jikin sa yace "my happiness Wai meye sirin kinji kuwa yanda kika kara min dad'i ya kashe mata ido daya, ita kuma ta rufe fuska Alamun kunya, batare da yace mata komaiba yasake rungumo ta kamar wani yace zai kwace masa It'a..

Su NABEELAH da AHMED kuwa
bayan wata biyu da haifuwar FAREEDAH, AHMED da NABEELAH sukayi auren su cikin aminci, da mutunta juna suke zaune babu wanda baiyi farin ciki ba da wanan had'in auren ba, ba kamar Mommah da
tafi kowa jin dad'in hakan...

Alhamdu'lillahy Alhamdu'lillahy Alhamdu'lillahy nan muka ka wo
ƙarshen labarin Fareedah Nabeel abinda nayi daidai Allah ya
bani lada, kuskuren daƙe ciki kuma Allah ya fe min
Subahanaka allahumma ashadu allaila a illahah
astagfiruka wa'atubu ilaik
‍♀️



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads