inji cewar doctor Adams sannan ya cigaba da cewar "to gashi kunzo gidan goro dasai ahaɗa maku abun breakfast ko ba zaku sha ba ??"aa munagodiya Allah ya saka da Alkhairi ba matsala "haha haha haha doctor Adams ya kwashe da dariya tare da faɗin"to Allah yasa mu dace "Amin ya rabbil izzati suka haɗa baƙin gurin faɗin haƙa zalika suna mai mik'ewa
tsaye atare
,Kallon su doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor Adams yace"zaku tafi ne? "eh suka furta
"to shikenan
Thank you. so much, Inji cewar doctor"cikin sauri suka haɗa baƙin gurin faɗin"doctor Adams muke da godiya Allah ya ƙara girma "amin doctor Adams ya furta,kana sukuma suka nufin hanyar fita daga cikin falon tare da ficewa daga gidan gabaki ɗaya
*GIDAN GIDAN HAJIYA NAFISAT*
Da misalin ƙarfe biyar
Zaune HAJIYA NAFISAT taƙe acikin parlournta tare da AHMED da NABEELAH da doctor Adams
Gyaran zamansa doctor Adams yayi kafin cikin nutsuwa haɗi fara mata bayanin rashin lafiyar yaƙe damu NABEELAH doctor Adams ya buɗe baƙin sa yace "wato Hajiya ciwon da yaƙe tare da NABEELAH, girgiza kansa yayi tare da cigaba da cewar" Kai Allah dai ya kyauta , Cikin faɗuwar gaba Mommy ta furta"Amin ya Rabbi izzati idonta akan doctor Adams,,cikin nutsuwa doctor Adams ya kalli Mommah kafin cikin kulawa doctor Adams ya buɗe baƙin sa yace"wato da NABEELAH ta sanar daku dawuri ,
ciwon da yaƙe tare
da NABEELAH
,Wato ciwon yana shiga ne lokaci guda ,sannan shi ciwon baya nunawa. kuma yana haifar da abubuwa biyu zuwa uku. na farko yana haifarda ƙasala, kuma zakiga 'kafafun mutum sun kumbura, kai in ciwo yayi karfi ma yakan sa ,kiga har cikin mutum ma yana kumbura, cikin sauri Mommy ta furta"doctor to yanzu meye mafita, cikin wannar Al'amarin,??
,,,,cikin nutsuwa doctor Adams yace"to Hajiya a nan dai bamu da asibity, da yaƙe kula da irin wannan lalurar. sai a American,amma akwai
wani asibity a Abuja Wanda abokina ma yaƙe kulada asibity ,su suke kula da irin masu wannan laluran kuma suke ɗaukarsu zuwa
American d'in,to Ina ganin zaiyi kyau idan mukayi gaggawar yi mata biza sai mu ɗauke ta ni da AHMED mukai ta Can Abuja sai su. wuce ƙasan wajen
"kuka ne ya subcewa MOMMAH cikin shesheskar kuka Mommy tace "doctor ba damuwa nagode Allah yasaka da Alkhairi, anjima zan turo maka AHMED sai yazo duk wani abunda ya dace da za'ayi cikin gaggawa sai ayi "cikin smiling doctor yace "ok to Allah ya kaimu,maida kallon yayi inda AHMED yaƙe zaune Tare Da cigaba da cewar"AHMED muje waje akwai karin bayani da zan maka Allah ya sauwake,"Amin ya rabbil izzati Inji cewar Mommy,mik'ewa suka yi tsaye sannan suka nufin hanyar fita daga cikin falon duban NABEELAH Mommy ta yi tare da faɗin"Sannu ko ƴata ALLAH ya baki lafiya inji cewar Mommy
Batare da NABEELAH ta tanka ba ta lumshe ido tana jin yanda gaban ta ke fad'uwa, ALLAH ka rufa mana asiri duniya da lahira NABEELAH ta faɗa acikin zuciyarta,wai meyasa NABEELAH kika biyewa son zuciya har ta kai ki ga aikata zina NABEELAH ta tambaye kanta bayan kuma tasan bata da amsa ALLAH ka gafarta min zunubai na Wanda nasani da wanda ban sani ba Insha ALLAHU daga yau na tuba. *Alhamdu'lillahy Allah Nagode maka da kaba mahaifiya ta lafiya Allah ka ƙara mana lafiya Tare Da tsawon rai mai albarka fans*
*Thanks for uzurin ku agare Ni Dan Allah kucigaba da min uzuri watatan sai labari wayan da suke kirana da masu turo min sako Alhamdu'lillah jikin mama da sauki ina matuƙar godiya Allah ya saka da aljanna*💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
_STORY,WRITTEN_.
BY
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 29-30🌺*
MY DEAR DADDY
MAY YOUR SOUL REST IN PERFECT PEACE
DAD ALLAH YAJI KAN KA DA RAHAMA Daddy ALLAH YASA CAN TAFI MAKA NAN,,,,,,, ALLAH YASA ALJANNA FIRDAUSI MAKOMACE AGAREKA
DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA)
*WANNAN PAGE ƊIN NA SADAUKAR DASHI GARE KU* Kawata Ummu addiyah ,Dr adamarhh,,Matan rabiu
Queen beauty,,Nice girl
Me suna da Arabic
Maman zee,, Tah Annabi
Mar'atussaliha ,Sahiba
*Ina matuƙar jin daɗin ZAZZAFAR COMMENTS NAKU ALLAH YA SAKA DA ALJANNA*
*SAKON GAISUWA GA MY BRODA SAPWAN DA ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKU A DUKKAN RAYUWAR KU,UBANGIJI YA ƘARE KU DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKU HASSADA*
*🌺 CHAPTER 29-30🌺*
*YAU Ma NO🤦🏻♀️ EDITING 🤦🏻♀️*
*_BALOKACI EDITING_*
Da misalin ƙarfe goma na dare, zaune AHMED yaƙe a Saman lumtsumemiyar kujeran acikin parlournsa yayi facing d'in T,V yana kallon film cikin kwanciyar hankali don ko ba komai hankalin sa ya kwanta yanzu"ALLAH na gode maka daka rufa mana asiri YA UBANGIJI ka ƙara rufamana asiri duniya da lahira AHMED yafaɗa a cikin zuciyarsa,
Yana cikin zancen zuci sai ga NABEELAH ta shigo falon,
NABEELAH ce tashigo cikin falon AHMED fuskarta a ɗaure direct wajen AHMED tanufa tana ƙarasawa inda yaƙe zaune cikin tsananin ɓacin rai NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "AHMED nifa Bangane mekuke nufiba? kana nufin nice zanyi tafiya da wannan ɗan iskan doctor?wanda duk duniya babu wanda na tsana samadashi,inji cewar NABEELAH, sannan cikin masifa da bala'i NABEELAH ta cigaba da cewar "ai kai ya kamata ace ka bishi kasamo mana magani zubar da cikin baniba , nifa babu inda zani kuma babu inda zan bisa, gara ma tun wuri kakira sa kagaya masa nace ni NABEELAH babu inda zanbisa ehem nafaɗa nasake faɗa babu inda zani, NABEELAH ta ƙare maganar ta idanunta akan sa mikewa tsaye AHMED yayi tare da sauke idanuwansa akan NABEELAH kafin cikin sanyin sa da ƙasa ƙasa da murya
AHMED ya buɗe baƙin sa yace "NABEELAH kina da hankali kuwa?kinsan abunda kike fad'a kuwa,taya Allah ya rufa mana asiri musamu mafita amma kike ƙoƙarin kiga kin tona mana asiri ,dan ALLAH idan baso kike asirin mu yatonu ba dan Allah kiyi ha'kuri ki amince ki yarda ki bisa,ku tafi tare Abuja tare dashi ,kinga wannan tafiyar taku ita kaɗai ce mafita agare mu please baby love AHMED ya ƙare maganar sa yana mai roƙon ta, NABEELAH tace "nifa nagaya maka wallahy ALLAH babu inda zani,NABEELAH ta ƙarasa maganarta cikin zubar da hawaye,,cikin fusata da buga mata wata uwar tsawa AHMED ya buɗe baƙin sa
yace "bariki kiji ingaya miki ni nagaji da wannan hau'kar taƙi saboda nalura daƙe ƙe kwata-kwata ma baki damu da tashin hankali da muƙe ciki ba,Sbd haƙa, ko kinaso ko bakya so dolenki sai kinje Abujanan, shashaskawai wace ...batasan ...ciwon kanta ba ...maza kifitar min acikin falon kije kifara shirin tafiya gobe AHMED yaƙara sa maganar sa cikin tsananin ɓacin rai , cikin ihu NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "nikuma NABEELAH nace babu inda zani dan babu wani dan iskan daya isa yasa ni nayi tafiya dole ,haba dole ne nace dole ne, ko ana tafiya dole ne? haba,AHMED kuwa cikin tsananin ɓacin rai AHMED ya daga hannunsa ba bai tsaya wata-wata ba ya sauƙe ma NABEELAH Mari jikake tasssssss amatukar firgice NABEELAH ta dafe gefen fuskarta inda taji saukar mari sannan cikin zubar da hawayen NABEELAH tace"Yaya AHMED ni ka mara,? kai kai kai kam babban bala'i yaya AHMED.yau ni NABEELAH ka daga hannun ka mara?ai kuwa batason lokacin da kuka ya subce mata ba, cikin sheshekar kuka NABEELAH ta buɗe baƙi kenan zata cigaba da magana tun bata soma ba,AHMED yayi saurin haɗe baƙin su guri ɗaya.....dan yasan kalmar zagice zata biyo baya, shi kuma kalmar daya tsana kenan ,AHMED bai bari ta k'arasa fad'in abun da take son fada ba tunni ya had'e bakinsu guri guda, saboda kunnuwansa ,baza su iya ɗaukan zaginsa ko bak'ar maganar da zasu fito daga bakinta ba, a hankalin ya ɗaura bakinsa a Saman Nata, cikin wani irin yanayi mai wuyar ganewa ya cafki lallausar harshenta yafara kissing d'inta, da salonsa me rikitar da lafiyayyiyar mace, ai kuwa tunni ta
ta nemi kukanta da ɓacin ran tarasu, saboda an shiga duniyar masoya duniyar daɗi malam Ƙafin kasani tuni itama NABEELAH ta shiga mayar masa da martani, ɗaukar ta AHMED yayi cak ya nufi hanyar bed room d'insa,da ita,sai saman makeken gadon sa ya kwantar da ita, cikin sauri NABEELAH ta cire rigar jikinta harda breziya shigewa tayi cikin jikinsa, tana ya mutsa masa tunani,sake kama bakinsa tayi ta tura masa harshenta tana sucking haɗiye yawonsa, sosai suke tsotsa lallausar harshen junarsu ita ko tana shafa masa kan'sa,Ahankali tafara ɓalle masa maballin rigarsa harda zare ko cire masa rigar jikinsa tayi , baƙin tasauke akan nipple dinsa Ahankali takama kan nipple d'insa ta tana tsotsa,zuwa can kuma Ahankali tafara shafa kwaantaccen sumar daya yaƙe kwance akirjinsa lumshe i'don sa yayi sosai hankali yafara ficewa daga hayyacinsa boob's d'inta ya kama cikin zafizafi yakai bakinsa yana tsotsa da sauri da sauri nan, jikinsa ya fara rawa tsabar jaraba dake cinsu, zazzafar romancing suke aikawa da junarsu, hmmmm Allah ya gafarta mana
kura kuran mu
*BAYAN SATI ƊAYA*
*GIDAN DOCTOR ADAMS*
Zaune DR ADAM yaƙe acikin parlournsa tare da AHMED kallon AHMED doctor Adams yayi kafin cikin tsantsan farin ciki doctor.Adams yace "AHMED INSHA ALLAHU bazamu taɓa samu matsalaba gameda ciki da NABEELAH take ɗauke dashi, domin naje na ajiye ta acan *Abuja* gurin kakata, kuma acan zata zauna in ALLAH yayarda har lokacin haifuwar ta yayi harta haifu, kuma idan tahaifu in Allah yayarda,akwai wasu maguguna da zan bata Wanda zasusa jikinta yayi kyau Wanda jikin ba zai-taba nuna alamarta ma taba haifuwa baya doctor Adams ya ƙare maganar sa cikin washe baki ,,,dago kansa AHMED yayi yakalli doctor Adams tare da sauke nannauyar ajiyar zuciya AHMED yayi kafin cikin nutsuwa da sanyin murya AHMED yace "nagode sosai doctor da rufa min asirin da kayi Allah ya saka da aljanna ,murmushi doctor Adams yayi kafin cikin smiling doctor yace "AHMED kenan, AHMED sai dai akwai wata magana mai
mahimmanci Wanda nasan bakasantaba kuma zanso ingaya maka ita don kasani sai dai bansani ba ko zaka amince da uzuri na, ??" gaban AHMED ya tsitsinke yafadi ƙasa ya ragargaje Cikin faɗuwar gaba AHMED ya buɗe baƙin sa yace"zanso sanin sirin.koma menene daga bakinka ??? AHMED yaje fo masa tambayar,gyara zama doctor Adams yayi kafin cikin tsantsan damuwa doctor Adams yace"AHMED wato a dalilin NABEELAH na shafe shekara da shekaru banyi aureba,wato muyi soyayya,ko kuma ince na so NABEELAH son da bantaba son wata ƴa mace irin wannan son da na nunawa NABEELAH ba,kuma har yanzu da naƙe gaya maka wannan magana ,doctor Adams ya karasa maganar sa cikin zubar da hawaye ,cikin sauri AHMED ya furta
"har yanzu ban fahince inda magana ka tadosa ba ,ban fahince ka ba ??? cikin zubar da haway doctor Adams yace" muyi soyayya mai'karfi da NABEELAH lokacin tana kaduna,sai dai kash bantaɓa samu nasaran *so* da *kauna* daga cikin zuciyarta ba,dogon numfashi yaja sannanya sauke ajiyar zuciya tare da cigaba da cewar. "ko gidan su naje gurin ta zance bata taɓa ma fitowa belle ta samu lokacin tsayawa dani ba" har yanzu kana sonta acikin zuciyarka ,kana son NABEELAH??? AHMED ya jeho ma doctor Adams tambaya tare da kafeshi da idanuwa haƙa zalika yana jin yanda gaban sa ke fad'uwa,cikin sanyin murya doctor Adams yace" AHMED lokacin da naje duba jikin NABEELAH da bata da lafiya dana kalleta sai soyayyarta da kaunarta da sha'awar ta ya dawo cikin zuciya ta ,Wanda har yanzu da nake gaya maka doctor ya ƙare maganar sa cikin rauni da raɗaɗi "to mekake bukata agareni na maganar shawara?? AHMED sake jeho masa tambaya cikin zafi da ɓacin rai,,,,, cikin wani yanayi doctor Adams yace"AHMED NABEELAH tana ɗauke da ciki Wanda ko yau aka ce ta haifu ,zan so Haƙan,misali ace tahaifu ashirye nake da inkoma nemar so da kauna daga cikin zuciyarta,sai dai bansan yakai da ita ya zaku ɗauki abun sai dai bansani ko zaka amince ,?? Cikin fushi da ɓacin rai AHMED yace"in dai daga gareni baka da wata matsala.sannan kuma nasan INSHA ALLAHU bazaka ƙara samun ta da butulcin da tai maka abaya ba ,cikin washe baƙi doctor Adams yace "i am so much happy AHMED indan kayi min Haƙa zanji daɗi kuma zanyi Alfahari dakai amatsayin ka na kanina thank you so much May Allah bless you and your family"mik'ewa tsaye AHMED yayi cikin ɓacin rai ya furta "ni zan tafi, cikin sauri doctor yace "har zaka wuce?? cikin takaici da tsananin ɓacin rai ya ce"eh "OK to thanks my dia brother AHMED baice da'ishi ƙalaba yafice da ga cikin gidan gaba ɗaya
*Bayan hour ɗaya*
Zaune AHMED yaƙe asaman two-seater a cikin parlour Hajiya Nafisat yayi tagumi daka ganshi kasan yana cikin tsananin tashin hankali yayin da ya nutsu cikin duniyar tunani cikin ransa yace "amma kuwa wannan maganan
ta doctor Adam's kuwa Akwai ban mamaki,to an faɗa masa ni banason NABEELAH ne? idan har banason NABEELAH mai-zai janyo wata alaka tashiga tsakanin mu, to wai ma meyasa NABEELAH har ta bashi kofa ayanzu, to meyasa ni ma na amince da bukatar sa,kai AHMED ƙaɗa fa ƙama wanda yayi maka ALKHAIRI da mumunah, AHMED yakamata kasan cewa doctor yayi maka duk kan wani Abuda kake bukata ,,,Mommah ce ta fito daga cikin kitchen kai tsaye cikin sauri ta karasa inda AHMED yaƙe zaune ya zabga wata uwar tagumi ,cikin tashin hankali Mommy ya kalli ɗanta kafin cikin daga murya Mommy ta buɗe baƙin ta tace
"AHMED! AHMED tunanin mekake yi haƙa? ?
firgigit AHMED yayi ya dawo cikin hayyacinsa yasaki wata nannauyar ajiyar zuciya, kafin cikin sanyin murya AHMED yace "wallahy Mommah tunanin NABEELAH naƙe yi" murmushi Mommy ta yi kafin cikin fara'a Mommy ta buɗe baƙin ta tace" *ALLAH SARKI* ai ko d'azun muyi waya da ita da doctor Adam's, amma insha Allahu da alamun samun sauki,domin doctor Adam's yagaya min cewa akwai alamun samun sauki,so ka kwantar da hankalinka ka daina saka damuwa acikin ranka kaji ko"smillig AHMED yayi Kafin cikin smiling yace " daman muyi waya da yaya NABEEL yacemin yana shirye shiryen dawowa sai wasu manya mutane suka tsayar dashi wai sunaso yayi aiki acan amma shi yace ya fison ya dawo nan karkashin company daddy mu insha ALLAH next week yace zai dawo" ai kasan NABEEL da tuntuni ma yabar ƙasan dalili kawai dan baitafi da matarsa bane kuma kai ma kasan dalilin rashin zuwansa da matarsa saboda cikin nan ne da take tare da, ina nufin cikin da FAREEDAH take ɗauke dashi, shiyasa da tunni ya bar kasan kwata kwata,ko shakka babu saboda ita zai dawo"haƙane Mommah Inji cewar AHMED sannan ya cigaba da cewar"Mommah inje inyi sallah karfe biyu! "cikin daka masa tsawa Mommy tace "yanzu kai damar tunda zun kana zaune bakayi sallah ba.meyehaka dan Allah kaje kayi sallah "mik'ewa tsaye AHMED yayi sannan ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da ficewa daga gidan yanufi masallaci,
"shashakwai.haba kazo kazauna ba tare da tayi ibada ba,kai ALLAH ya wadar naka ya lalace
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
_STORY,WRITTEN_.
BY
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 31-35🌺*
MY DEAR DADDY
MAY YOUR SOUL REST IN PERFECT PEACE ,
UBANGIJI ALLAH YAJI KAN KA DA RAHAMA Daddy ALLAH YASA CAN TAFI MAKA NAN,,,,,,, ALLAH YASA ALJANNA FIRDAUSI MAKOMACE AGAREKA
DEDICATED TO :- XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA
*🌺 CHAPTER 31-35🌺*
NO🤦🏻♀️ EDITING 🤦🏻♀️
BALOKACI EDITING
misalin ƙarfe biyar na yamma, tsaye FAREEDAH take a tsakiyar parlourn su daga ganin alamunta waya take yi, wayace a kare akunnenta,cikin nutsuwa FAREEDAH
take magana,
"Dani da babynka muyi rashin ganin ka muna kewar Ka sosai tana magana tana shafa cikin da ke jikinta
wanda cikin jikin FAREEDAH ya ɗan fara tasawa kad'an,
Cikin fara'a FAREEDAH ta cigaba da cewar
"a muna lafiya, baby ka ma shima yana missing d'in daddysa ,haha haha Allah ko to Ubangiji Allah ya dawo mana dakai Cikin koshin lafiya
"Assalamu alaikum! Mommah ce tashigo falon tare da furta sallama kai tsaye gurin FAREEDAH ta ƙaraso a inda take
tsaye ta karaso
"Amin Wlkslm FAREEDAH ta amsa da faɗin haƙa idonta akan Mommy sannan cikin kulawa FAREEDAH ya cigaba da cewar
"to ga Hajiya MOMMAH ma tashigo bari in bata ,,,"A,bangaren NABEEL kuwa yace"ok to bata wayan mugaisa da ita cikin sauri FAREEDAH ta mik'awa Mommah wayar tayi,tare da faɗin "NABEEL ne "ai kuwa da sauri Mommah ta amsa wayar ta kai kunneta tare da mannawa kafin cikin tsantsan farin ciki da washe baƙi Mommy tace "assalamu alaikum!