x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 14 - FAREEDAH NABEEL

  • 39001 words
  • 42000 words
  • Out of 55656 words

Category: Love Stories

Views 1080

18 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
sa sannan cikin kulawa NABEEL ya cigaba da cewar "AHMED yaya?"Ahmed ne ya dan dukar da kai sannan cikin girmamawa AHMED
yace "yaya kai nake jira,kuma Ina ga fa kamar zaka yi missing jirgi "to muje,ga jakar,wai zamu yi sallama ne,NABEEL ya karasa maganar sa tare da mika masa jakar cikin girmamawa AHMED ya amsa kana kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin falon,,,,,,NABEEL ko ya ganin fitar AHMED daga cikin falon yayi saurin haɗe bakin sa dana FAREEDAH

Da misalin karfe biyar na yamma, zaune Mommy take acikin parlourn ta,tare da doctor Adams, kallon Mommy doctor Adams yayi kafin cikin kulawa da girmamawa doctor Adams yace"Hajiya ina
wuni ina gajiya ?

"Lafiyalau cewar Mommy

"Fatan mun same
ku lafiya Hajiya?...

"Lafiya lau.inji Mommy

"Cikin girmamawa
Doctor yace"ya gida?

Cikin fara'a da kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace " alhamdu'lillahy doctor Adams ya kd? kai amma DOCTOR tafiya nan taka tayi tsawo kuma gashi kabar mu. da zurga-zurga asibity doctor, Mommy ta karashe maganar ta idon ta akansa,,,,, cikin kulawa doctor Adams yace "wallah nikai na ban yi zaton zan dad'e haƙa ba Hajiya "Gaskiya ne Haƙa ne hakane, inji cewar Mommy sannan cikin kulawa da farin ciki Mommy ta cigaba da cewar"ka dawo lafiya dai? "Alhamdulillah
Hajiya Nafisa,..

Murmushin Mommy tayi tare da faɗin "gashi Kuma ka dawo yau kuma NABEEL ya tafi course d'insa akasan waje.
Cikin fara'a doctor Adams yace "Allah sarki eh mu yi waya dashi da shi dazun yake fad'a min Hajiya Nafisat,ya kowa dai lafiya ko ??cikin sauri Mommy ta furta"Ina fa lafiya ga NABEELAH can kwance cikin bed room d'inta ba lafiya"NABEELAH Kuma?"eh inji
cewar Mommy

AHMED ne ya shigo falon tare da furta "
Assalamu alaikum!

"AMIN WLKSLM Mommy ce ta daga kai takalle sa tare da amsa masa da faɗin haka ,shi kuwa AHMED cikin sauri ya karaso gurin su Mommy a inda Mommy
suke zauna
"aaaa oyoyo doctor Adam's sannu da zuwa AHMED yayi maganar idanunsa akan
doctor Adams

"AHMED inji cewar doctor Adams "na'am doctor ina wuni? "Ina gajiya inji cewar doctor? "Alhamdu'lillahy bro
,,,,,,,,Cikin fara'a doctor Adams yace"ya k'aratu kadawo lafiya? "Alhamdulillah "komai de-de,ka kammala karatu lafiya ko? "Alhamdulillah. Thanks 🙏"kallon AHMED Mommy ta yi Kafin cikin kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace "AHMED je ka taho da NABEELAH, "alright to inji cewar AHMED direct dakin NABEELAH yanufa
Kallon Mommy doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor
yace " Hajiya wacece NABEELAH bakuwace?
"Oh na manta bakasan ta ba ko ?ai yar kannuwa tace daga kd take tare da ni
anan "Allah
Sarki inji cewar doctor

Bangaren AHMED kuwa yashiga cikin bed room d'in NABEELAH ya same ta akwance a samar bed d'inta , NABEELAH ko tana gani shigowar AHMED ta mike da sauri ta rungumesa sa kafin cikin farin ciki NABEELAH tace"AHMED kamar kasan tunanin ka nake ,,,,,cikin daure fuskarsa AHMED ya daga mata wata uwar tsawa kafin cikin ɓacin rai AHMED yace"NABEELAH lafiyar ki kuwa?...wannan wani..irin..iskan..cine haƙa!,wai meyasa kwata-kwata baki da hankali ne shashakawai ...wacce batason komai ba sai sex,...wallahy Allah ...duk randa kika kuskura kika sake zuwa kusa da ni ,ko kika rungume ni,sai naci kan uwarki, shegiya yar iska kawai,,,kuma idan kinga dama ki' fito falo, Mommah Tana kiran kii ?"kukane ya subce mata bata ma san lokacin da ta ta fashe masa da kuka "cikin mugum faɗa AHMED ya cigaba da cewar "kuma sai ki san abunda zaki fad'a masu,da ita da doctor Adam's d'in suna can parlour suna jiranki shashakawai."cikin sheshekar kuka NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace " daga baya kenan ,hmm yanzu ne Kake nema siri,ban Ci Ka Gama zagina yanzu yanzu nan, shine zaka ce in rufa maka asiri wallahi Sai na tona mana asiri , batare da ya ce da ita komai ba ya kama hannun ta suka nufi hanyar fita daga
cikin dakin
suna fitowa haka zalika yayi de-de da kai dubanta zuwa ga kan kujeran ,a daidai lokacin ne kuma narkakkun idanuwanta suka sauka a kan doctor Adams wanda yaƙe zaune a saman lumtsumemiyar kujeran parlour su, cikin daga murya NABEELAH ta buɗe baƙin ta ta furta "Adams! Cikin sauri doctor Adams ya dago Kai Haƙa zalika yayi de-de da kai dubansa ga NABEELAH wacce ta fito daga cikin ɗakin ta
*Division tuni ya shiga TUNA BAYA*
Doctor Adam's ne, tsaye yake a bakin gate d'in Gidan su NABEELAH ,yayinda ya jingina a jikin motarsa
NABEEELAH ce ta fito fuskanta a ɗaure kai tsaye ta karaso gunsa a inda yaƙe tsaye cikin daure NABEELAH ta furta gani,, kallon NABEELAH doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor Adams yace "haba NABEEELAH sai da nayi aike sau biyu,na uku ne fa kika fito sabo da Allah karasa maganar sa idonsa akan ta , cikin ɓacin rai da masifa da bala'i NABEELAH ta buɗe baƙinta tace "yanzu ma ba fitowa kabace in ba dun mahaifiyata tasa baki ba wallahi da bazaka ganni ba, "amma NABEELAH ya kama ta ace ni dake ayanzu mu kai matsayin da ya Kama ace mu fahimci juna ,karki manta fa da izzini Daddy kifa na zo nemar aureki ,,, cikin daka masa Wata uwar tsawa NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "Adam's ya kamata ka daina batawa kanka lokcin,yakamata ka fahinci inda alkiblah ta ,ta dosa, Adams nace bana son ka! bana kaunarka!bugu da
kari kuma natsaneka!!!.
Cikin zubar da hawaye doctor Adams yace" kiyi hakuri ki fahince ni wallah na dade da rike ki a cikin zuciyarta,domin a yanzu babu wata yarinya dana sa a gaba wace nake tunani zan iya auren ta in ba ke ba ,,,,cikin fusata NABEELAH ta furta"Adam's ko a mafarki karka kuskura ƙasa azaka aure ni,tana gama magana ta ja masa dogon tsokii sannan ta juya tayi
shigowar ta cikin gida
*Back to story*
Doctor Adams yace"me yake damu ki doctor Adams ya karasa tambayarta idanunsa akan ta??" a razane AHMED ya dago kai
ya kalli NABEELAH

Cikin faduwar gaba tashin hankali NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace"ciwon ...ciwon Kai ne amma naji ya sauka ma,na samu sauki"
Sauke ajiyar zuciya AHMED yayi cikin ransa yace Alhamdu'lillah Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira , Kallon Mommy doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor yace "Hajiya Nafisat!
"Na'am! Mommy ta amsa da faɗin haƙa" Doctor yace"ni zan koma inji cewar doctor Adams "to shikenan inji cewar Mommy ,,,,,cikin kulawa doctor yace "Ina ganin in Allah ya yarda zuwa anjima in zan dawo daga office nazo zan riko mata magani "babu komai doctor thank you inji cewar Mommy "cikin nutsuwa doctor Adams yace "in kuma wani dalili bai sa nadawo ba zan Kira shi AHMED a waya sai yazo ya kawo mata "OK to 🙏🙏 thanks again May Allah bless you and your family Allah ya saka da Alkhairi "Allah ya sauwake inji cewar doctor Adams "Amin inji cewar Mommy """"""""""""""mik'ewa tsaye doctor Adams yayi tsaye yana kallon NABEELAH 💖Idanunta NABEELAH ta lumshe tana mai jin yanda gaban ta ke faduwar cikin nutsuwa doctor Adams yace "Allah ya kara maki lafiya"sauke nannauyar ajiyar zuciya NABEELAH ta yi tare da faɗin Amin ya rabbil A'alamin thanks 🙏

💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

*FAREEDAH NABEEL*

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

_STORY,WRITTEN_.

BY
*A'ISHA FULANI GAL*




*🌺 CHAPTER 25-26🌺*

*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)

*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*


*🌺 CHAPTER 25-26🌺*

Da misalin ƙarfe goma sha ɗaya na dare
Zaune AHMED yaƙe a saman kujera a cikin parlour sa yayi tagumi da ka ganshi kasan yana cikin tsananin tashin hankali da damuwa yayin da ya nutsu cikin
duniyar tunani can sai ga
NABEELAH ta shigo cikin falon AHMED ,,NABEELAH ce tashigo cikin falon AHMED tare da furta sallama.....
NABEELAH ce ta shigo cikin falon AHMED
tare da furta
"ASSALAMU ALAIKUM!!
Kai tsaye cikin sauri ta ƙaraso inda AHMED yaƙe zaune,AHMED kuwa yana ganin shigowarta, yayi sauri ya miƙe tsaye sai da ya ɗaure fuskarsa tukkun
kafin cikin daka mata wata uwar tsawa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "ke dan ubanki meye kawo ki part d'in nerh? maza-maza ki fita ki bar min parlour na fool bak'ar karya,inji cewar AHMED idonsa akan ta sannan cikin tsananin ɓacin rai AHMED ya ɗora da faɗin"zaki fita ne ko sai naci kan ubanki?bana san iskancin nan baki ya ishe Ni haƙa yakara maganar sa cikin tsananin ɓacin rai har wani huci yaƙe
"kuka NABEELAH ta fashe da Shi cikin sheshskar kuka NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "amma kuwa AHMED bekama ace Wanda yaƙe zaune ya ji tsoron fad'iwa ba Ashe dama salihanci kauna da kake nuna min yaudarane?, Ashe dama akwai ranan dazaka kalli jikina kayi Allah wadai dashi inji cewar NABEELAH idon ta akansa sannan cikin muryar kuka ta ɗora da faɗin" harka 'kyamace ni
Jikin AHMED yayi sanyi cikin sanyi murya AHMED yace " NABEELAH ki daina faɗin Haƙa ni ban tsaneki ba, amma ina tabbatar maki tunyanzu ina nadamar bisa abunda yafaru ,ni kaina yazama dole in tausayawa kaina saboda banso haƙan takasance ga abunda nake da wani buri akansa ba Allah sarki AHMED ya karashe maganar sa cikin zubar da hawaye da danasani
Tabe baƙi NABEELAH ta yi Tare Da faɗin "AHMED daga baya kenan baikamata kayi nadama idan har ka tuno da lokacin dakake bani gudumuwa amatsayin ka na malamin gidan mu ba AHMED lokacin tsayawa muyi wannan magana ta wuce yanzu Meye mafita,?,,,,,cikin sauri AHMED ya furta"zan kai ki asibity acire cikin, kuma ko nawane zan biya, Sai dai ina me tabbatar maki cewa sai kinyi takatsamtsam ƙada ki yarda MOMMAH ta San halin da muke ciki "insha Allah ba zama ta taba sani halin da muke ciki ba insha Allah zan kula,,,, inji cewar NABEELAH cikin sanyi murya sannan NABEELAH ta cigaba da cewar"""'yaya AHMED ka kwantar da hankalinka ka daina saka damuwa acikin ranka ni takace komai nawa na baka❤️,Bana regrets I love you mothern my on life, tafada tana fitar da wasu irin hawaye masu
zafin gaske,
AHMED ko Saurin tara harshenshi yayi tare da fara lashe hawayen in romantic way yana magana a hankali cikin sigar raɗa yace "this is precious don't west them for me keep them hide them I don't want to see your tear's ,
Gangarowa yayi de-de lip's d'inta sannan ya ɗora da faɗin"kin iya sa duk abunda ze daga min hankali ko? NABEELAH I love this yafada yana lasar lip's d'inta dasu kayi masa wani i'rin kyau,, shiru tayi masa, zuwa can Kuma ta rungumesa sa sosai, "daukar ta Ahmed yayi cak ya nufi hanyar bed room d'insa,gadonsa hau tare da ita gamin da cire rigar jikinta harda breziya ɗin ta shigewa tayi cikin jikinsa tana ya mutsa masa tunani kama baƙin sa tayi ta tura masa harshenta tana tsotsan lallausar harshensa da lips d'insa tare da shafa 'kansa,Ahankali ya Fara sauke ajiyar zuciya,
WASHE GARI
misalin karfe goma sha daya na safe, Zaune AHMED yaƙe a cikin office din doctor jamilu tare da NABEELAH da doctor jamil ,,kallon doctor jamil AHMED yayi kafin cikin damuwa da tashin hankali AHMED ya buɗe baƙin sa yace "Yanzu doctor babu wani abunda za'a iya yi ??? ,,,, Cikin sauri doctor jamil ya furta"ai duk wani kok'ari da zan muku na Riga nayi, saboda har in na matsa acikin wannan Abu tana da matsala a mahaifan ta.in dai nayi yin'kurin zubar da wannan cikin zata iya rasa ranta yakarasa maganar sa idonsa akan su,"gaban Nabeelah ne yanke ya...fadi...... a matuƙar razane ta dago Kai ta kalli doctor jamilu cikin sauri ta furta" 'mutuwa fa kace"yes off course ita nike nufi inji cewar doctor,kuka NABEELAH ta rushe dashi cikin ranta tace nashiga uku mudin asirina ya tonu ,to kashi na yabushe.,don shakka Babu kashe ni MOMMAH zata yi ,wayyo Allah na tuba ka yafe ni nashiga uku ni NABEELAH shikenan tawa ta ƙare anzo waje 🙆🏻‍♀️
Cikin kulawa doctor ya cigaba da cewar "me zai hana inba ku shawara, ku yi hakuri kubar wannan cikin mana "cikin fushi da masifa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "Ka ga doctor kai dai iya abunda zaka mana kayi, bama bukatar wata shawararka , cikin ɓacin rai AHMED ya kalli FAREEDAH tare da faɗin" ke tashi muje tashi suka kayi suka fice daga cikin office din doctor suna fitowa compound d'in hospital, direct wajen da suka parking motarsu suka nufa ,suna k'arasawa wajen motarsu a sanyaye suka shiga cikin motarsa , AHMED ya tada motarsu gate man ya wangle masu kofar gate d'in hospital, sannan suka fice daga cikin compound d'in
Tunda suka ɗauki hanya babu Wanda yace da ɗan uwansa uffan
yayinda ita Kuma NABEELAH ta nutsu cikin duniya tunanintah, AHMED kuwa hankalin sa da yaƙe kan tukinsa ahankali ya juyo ya kalleta cikin tausayin ta da tausayin halin da suke ciki AHMED yace "kawai Ina tunanin muje wani hospital ko baby AHMED , wani asibity zan kai ki insha Allah idan muje asibity zamu samu dace a can ya karasa maganar sa cikin kulawa da ƙasa ƙasa da murya ,sake Jan zuciya tayi tare da lumshe i'don ta ba tare da ta tanka masa ba,cikin tausayin ta Ahmed ya daura hannunsa daya akan cinyar ta yace "ki kwantar da hankalin insha Allah everything will be alright insha Allah ,sai yanzu ta furta"Allah yasa "Amin ya rabbil A'alamin "
( *After one hour*)
Bayan awa ɗaya
Zaune AHMED da NABEELAH suke a cikin office din doctor Aminu
Yayinda NABEELAH da AHMED kuwa kallo ɗaya zaka yi masu ka gane suna cikin matsananciyar tashin hankali banda gumi babu abinda suke haɗawa.
Kallon su Doctor Aminu yayi kafin Doctor yace "a Gaskiya wannan aiki yafi karfina, ba zan iya cire wannan cikin ba,domin kuwa tana da matsala acikin mahaifanta idan nayi yinkurin zubar da wannan cikin nata zata iya rasa ran ... AHMED be Bari doctor yakarasa ba AHMED ya katsesa ta hanyar faɗin "ke tashi mu je "mik'ewa suka yi tsaye sannan suka nufi hanyar fita daga cikin office ɗin doctor nan fa su kabar likita da sakin baki yana kallon ikon Allah zuwa can kuma ya girgiza
kai tare da
faɗin "Allah ya kyauta.
Da misalin ƙarfe biyar na yamma Zaune su AHMED suke acikin office ɗin doctor Salihu yinda da NABEELAH da AHMED kuwa kallo ɗaya zaka yi masu ka gane basu hayyacinsu ,gaba ɗaya gumi yajiƙa masu fuska,
Kamar yadda sauran likitocin suka faɗa masu haka shima doctor Salihu ya sake maimaita masu cikin kulawa doctor Salihu kalle su tare da faɗin "agaskiya wannan aikin yafi karfi na domin kuwa wannan aikin yana da matuƙar hasari ,bazan iya cire wannan c......
cikin sheshekar kuka NABEELAH ta katse doctor salis ta hanyar faɗin "AHMED yanzu ya zamu yi kenan,
likitochi huɗu fa kenan muna zuwa ,ka duba Wanda mukaje darana ma still abunda ya fad'a kenan , inji cewar NABEELAH idonta akan🙆🏻‍♀️ AHMED sannan cikin ihu da muryar kuka NABEELAH ta cigaba da cewar "wayyo Allah nashiga uku ni NABEELAH yanzu ya zanyi da wannan cikin da yake jikina,,wani sabon kuka ta sake fashewa dashi, kuka take sosai kamar ranta zai fita
Allah sarki Cikin zubar da hawaye Ahmed ya rungume Nabeelah kafin cikin sigar lallashi AHMED ya buɗe baƙin sa yace "ba don gudun tona asiriba,danaje na samu doctor Adam's na sanar daShi halinda muke ciki ,dan nasan Kila bazai rasa abun yiba , cikin sauri NABEELAH ta furta"AHMED wai ya kuke da doctor Adam's ??"sauke ajiyar zuciya yayi sannan yace "doctor Adam's ya zama kamar ɗan uwa ,dan tun Ina karami shi ne likitan gidanmu duk wata lalura idan taso shi ake kira yayi mana maganin
Shi kuwa doctor salis

Da misalin karfe goma dare,
Zaune AHMED yaƙe a Saman lumtsumemiyar 3-seaterh a cikin parlour sa ,tare da abokinsa Abdul , kallon AHMED Abdul yayi kafin cikin sanyin murya Abdul ya buɗe baƙin sa yace "a Gaskiya ka tabka babban kuskure AHMED,yanzu ina anfanin irin wannan mumunar aiki akan kanwarka kuma gida daya,,sauke nannauyar ajiyar zuciya AHMED yayi sannan cikin na dama da danasani da yake ako dayause AHMED ya buɗe baƙin sa yace "farkon gani na da NABEELAH zuciyata ta kulle idanuwana arufe, Sannan kayan da NABEELAH take sawa ya taimaka wurin matso kwad'ayina da NABEELAH.Wanda har sai da kwad'ayin ya fito Ahmed ya karasa maganar sa idonsa akan sa "dukan abunda yaƙe mekyau bawa yasani Marakyau Shi'ma yasani ,Ina
End Ads