,saboda yarinyar nan iyayenta ba'a nan garin suke ba kuma ƙarshen watanan nake so naga angama komai ya ƙarasa maganar yana mai mikewa tsaya cikin fushi kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin falon batare da ya sallametaba yayi tafiyar sa "NABEEL ba laifin ka ba ne asirin da sukai maka ne har yanzu bai gama sakinka ba dole in tashi tsaye akanka MOM ta k'arasa Maganar ta cikin daga mury
*
[7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
By
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 17-18🌺*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*) *ALKHAIRIN ALLAH YA KAI MAKI A DUK INDA KIKE INA MAKI SON FISSABILLILLAHI XAYYNEB 💤 XEXEN FASAHA*
*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*
❗❗ *GARGADI* ❗❗
*BAN YARDA WANI KO WATA YAYI MIN AMFANI DA WANI BANGARE DAGA CIKIN LITTAFINA BA SANNAN KUMA BANYARDA WANI KO WATA SU SAUYA'MIN LABARI BA SAI DA IZZINI NA IDAN AKA SAMU AKASIN HAKA BANYAFE BA SO A KIYAYE*
*🌺 CHAPTER 17-18🌺*
Bayan kwana biyu da komawar FAREEDAH NABEEL d'akin mijin ta
Da misalin ƙarfe goma sha daya na safe,
Zaune NABEEL yaƙe a cikin office ɗinsa tare da alhaji Malik da SADEEQ , kallon NABEEL Alhaji Malik yayi kafin cikin tsananin farin ciki Alhaji Malik ya bude baƙin sa yace"Alhamdu'lillahy NABEEL duk wata dama da kike bukatan ka sameta Alhamdu'lillahy yanzu ta samu sanadiyar zuwa wannan course ɗin da zakaje saboda haƙa karike shi da mahimmanci ,ba domin wani Abuba saboda mutane dama suna bukatar wannan dama su sameta basu sameta ba, tunda kaga Allah ya baka wannan alokacin to karike
ta da mahimmanci, ,....
"Wato ni banason barin Matata badan komai ba saboda irin halin datake ciki, kuma abunda yasa ma Mommy ta yarda da wannan abun saboda na shirya mata cewa zan aure NEESAH shine yasa bata fushi kuma bayan ba haka ba, ni da kai na san ba haƙa bane ,na sheda mata haƙan ne ƙawai dan na samu kwanciyar hankalin , NABEEL ya ƙarasa maganar sa idanunsa akan su
"Kallon su SADEEQ ɗin shima yayi kafin cikin kulawa SADEEQ yace "to nidai gaskiya abunda zan baka shawara cewa dai kasani cewa duk wata matsala datake faruwa in dai har tana cin karo da addu'a ko-da bata gusheba to za'a samu mafita kuma💗 magana auren ka da FAREEDAH insha Allahu mutuwa ce
kawai zata rabaku " to Allah yasa inji cewar Alhaji Malik"AMIN YAH RABBILL IZZATI su NABEEL suka haɗa baƙin gurin faɗin haƙa,
*GIDAN HAJIA NAFISAT*
Da misalin ƙarfe biyu na Rana Zaune AHMED yaƙe a cikin parlour tare da NABEELAH yayinda NABEELAH take zaune asaman cinyar AHMED,tana buga game da wayar AHMED ,shi kuwa AHMED ya wani rungumota kamar zata shige cikin jikansa,cikin nutsuwa AHMED ya ɗora baƙin sa asaman wuyan NABEELAH Ahankalin ya fito da halshensa kana cikin nutsuwa AHMED ya fara lashe mata wuya har izuwa bayan ta duk inda halshensa ya cikaro dashi sai ya tsotse wajen,cikin nutsuwa AHMED ya tura ɗayan hannunsa acikin rigar ta Ahankali ya kama kan nipple d'inta cikin kwarewa da fitina AHMED ya fara murza mata kan nipple d'inta lumshe ido AHMED yayi yana mai jin daɗin wasan da yaƙe da sassan jikin NABEELAH
Suna cikin haƙa sai ga
Alhaji Malik ya
shigo cikin falon
Alhaji Malik ne ya
shigo cikin falon
tare da furta"
ASSALAMU ALAIKUM!
"AMIN WLKSLM NABEELAH ce ta amsa da faɗin haƙa tana mai dago kanta dan ganin wanda ya shigo falon idanuwanta ne suka sauka akan Alhaji Malik haƙa zalika shima AHMED ɗin a de-de lokacin ne ya dagon kansa don ganin wanda ya shigo cikin falon ai kuwa suna ganin shigowa Alhaji Malik cikin sauri NABEELAH ta sauka daga saman cinyar AHMED suna mai mikewa tsaye a tare, gaban su sai famar faduwa yake ,AHMED ko har da dukar da kansa ƙasa dan ji yayi kamar ƙasa ta tsage ya shige ciki saboda tsabagen jin kunya kwata-kwata ya ƙasa cewa komai NABEELAH ce tayi ƙarfin halin yi masa sannu da zuwa cikin tsananin borin kunya da
faduwar Gaba NABEELAH tace"
SANNU DA ZUWA!
"Shi ko Alhaji Malik batare da ya amsa mata ba kai tsaye ya ƙaraso inda suke tsaye Kallon su Alhaji Malik yayi kafin cikin faɗa da ɓacin rai yace "iyye wannan wane irin wasan banza ne haƙa!, inji cewar Alhaji Malik sannan cikin mugun faɗa da daka masu wata uwar tsawa Alhaji Malik ya ɗora da cewar "nace wannan wane irin iskanci ne Haƙa.a a shi kenan kuma babu kowa acikin parlourn sai kuyi abun da ranku yakeso ko? wato AHMED kai ma yanzu ka lalace yanzu haƙa zaku tayiwa mutane iskanci aparlour koh .Kuke wasan nin banza wasan banza wasan wofi bazaku ma kanku faɗa a tsakani ba ,,,,,,Mommyce ta fito daga cikin kitchen kai tsaye inda suke tsaye ta ƙaraso, cikin ɗaure fuska Mommah ta
dubesu tana mai faɗin"
"Wani irin wasa kuke yi??
Cikin sauri AHMED ya dago kansa kafin cikin borin kunya AHMED ya buɗe baƙin sa yace "wallahi kinga Mommy ba wani Abu mukeba wayata ce kawai NABEELAH ta amsa shine ni kuma na mika hannuna nayi haƙa zan anshi wayan kenan shine bansaniba ashe yan yatsunnerh sun Ɗan taɓa kirjinta shikenan shi kuma de-de lokacin ya shigo ya gammu shine yake cewa wai ni na taba mata nono AHMED ya ƙarasa maganar sa cikin zubar da hawaye tausayi haƙa zalika yana mai kallon Mommynsu
Sake baƙi Alhaji Malik yayi yana kallon ikon Allah Cikin tsananin ɓacin rai Alhaji Malik ya yi ma AHMED dakuwa tare da faɗin
"AHMED kaji uwarka nace AHMED kaga naka cikin fusata da ɓacin rai Alhaji Malik ya cigaba da cewar"nace AHMED kaci uwarka zan yi ma karya ne ? Alhaji Malik ya tambaye shi idonsa akan AHMED,,,,Kallon Alhaji Malik Mommy tayi Kafin cikin masifa da tsananin ɓacin rai Mommy ta buɗe baƙin ta tace
"Malik wannan wane irin zargi ne kakeyi ma yara nan AHMED wan NABEELAH ne , NABEELAH kuma dani da mahaifiyarta uwarmu ɗaya uban mu ɗaya, wannan wane irin zargi ne wannan.
Shi ma Alhaji Malik ɗin cikin fusata da tsananin ɓacin rai yace"Wai Hajiya NAFISAT zan so in San matsayin na cikin wannan gidan? Ya ƙarasa tambayar ta
Idanunsa akan ta,
Cikin bala'i da masifa Mom tace"to dai ina son kasan wani abu cewa AHMED dai ya girma yakai lokacin da ban isa in dakeshi ba... cikin fusata Alhaji Malik ya katseta ta hanyar faɗin" ,"shine nace Inaso in san matsayina awannan gidan ? " kai kana da wani matsayine da ka wuce abokina mai gida miji na inji cewar Mommy sannan cikin faɗa da bala'i Mommy ta cigaba da cewar" ai baka da wani matsayin da ka wuce Abokin maigida "to shikenan kuma tunda ina abokin mai gida nazama butulu shikenan sai inbar duk ƴaƴan Alhaji Suleiman shikenan sai su lalace, maida kallon sa ga AHMED yayi Tare cigaba da faɗin" a a shikenan yadda kai kaga uwarka tazama ballagaza Allah bada kasuwa Allah koro, shine kai ma kana biye ma halinta ko"
Cikin fusata Mommy ta daka masa tsawa ta mai nuna masa sa Ɗan yatsanta kafin cikin ɓacin rai da masifa da bala'i Mommy tace "kai Malik karka Kalleni kagaya min wannan banzan maganar,. karka kuskura ka gayamin wani wannan magana banza karka kuskura kace zaka gayamin bakar magana dan me zaka shigo cikin gidan na kuma acikin tsakiyar parlour. kana zargi min yara, akan wani dalili ,wai shin me yakawo ka ma tukuna kashigo min gida zakazo kana daman mu yara kawai mutum kai Abu bai shafe ka ba kawai kazo ka dinga sa baki aciki ,ka dinga neman zargin yara Mommy ta ƙarasa maganar ta cikin tsananin ɓacin rai har wani huci take"...
Batare da Alhaji Malik ya tanka mataba Alhaji Malik ya kalli AHMED sannan ya bude baƙin sa yace
"A a shikenan AHMED yanzu ni ban isa ingaya maka magana bako, kawai saboda uwarka ta zama ballagaza sai tai abunda ta gadama
"Dago kansa AHMED yayi ya gallama Alhaji Malik Harare tare da jan masa dogon tsako ƙasa ƙasa"""""""" cikin daga murya Alhaji Malik yace "nafaɗa anfaɗa ballagaza ko buguna zaka yi nace na faɗa ballagaza, ashikenan sai kabiye mata,ka zama sakaka, nan gidan ubankane inbanda ma rashin zuciya ai kamata da ita da NABEELAH su fita su barmaku gidan, mutumiyar banza mutumiyar wofi,shikenan ka tsaya kana lalata yarinya mutane kuma ace.ba za'ayi magana ba,amma matuƙar muna tare, na faɗa uwarku ballagaza na sake fada ballagaza, wallhy Allah ba zan bari ka lalace ba,sai rannan gobe kiyama in tashi tsigi gani ga mahaifinku yace naci amanarsa ban nunawa ƴaƴansa tarbiya me kyau ba Alhaji Malik ya ƙarasa maganar sa cikin faɗa ,""" cikin fusata Mommy ta nuna ma Alhaji Malik hanyar kofa tare da faɗin"idan ka gama zaka iya tafiya kofa abude yaƙe, zaka fice ka barmin nan ko sai na dudura maka ashar ,Cikin masifa da bala'i MOM ta daka masa tsawa sannan MOM ta cigaba da cewar" nace go out! out!!!! munafiki annamimi shege tsohon banza ta ƙare maganar cikin wata irin murya me cikeda tsananin ɓacin rai dan ji take Kamar ta rufe shi da duka ko haƙan zai'sa ta huce haushinsa da take ji , cikin tsananin ɓacin rai da danasani zuwarsa gidan Alhaji Malik ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da ficewa daga gidan gaba-daya yabar MOM tsaye tana ta balbala bala'i saida tagaji dan kanta sannan tawuce a zuciye tashiga kitchen kana ta cigaba da yin aikin sai famar ZAGE-ZAGE DA TSITSINE MASA ALBARKA TAKE KAI JAMA'A ALLAH YA KYAUTA
Da misalin ƙarfe takwas na dare, Zaune Mommy take a cikin parlourn tare da SadeeQ, kallo SadeeQ Mommy tayi Kafin cikin sanyi murya tace "SadeeQ ga tafiya Fa takama NABEEL,Kuma ni haryanzu banji kuna magana aurensa ba, ko so Kake abarshi da wannan juyar matartasa"? Kallon ta SadeeQ yayi tukkun Kafin cikin kwantar mata da hankali SadeeQ yace"babu komai Mommy ko da NABEEL baya gari aurennan ba za'a fasa shiba,tunda dai ai gani ni ina nan "to shikenan inji cewar MOMMy sannan ta cigaba da cewar",amma abunda nake so shine, so nake a daura auren ta kasance ta tabbata amatsayin matarsa,,kuma batun kayan hidiman biki ni na dauki nauyin .ni zan yi komai .na hidiman bikin, koda NABEEL bai nan kaga kai amatsayinka na abokinsa amininsa zan'bar maka komai ahannunka, abubuwa shiga da fice kai zakayi wannan ba zai gagaraba "to shikenan babu komai Hajiya "yanzu ma Ina tashi daga nan gidansu yarinya zanje in same ta sai mu zauna mu tattauna "ba komai haƙa nake so Allah ya Bada sa'a Mike wa tsaye SadeeQ yayi tare da faɗin"MOM Ni Bari in ƙarasa gida dama ina kan hanya ne nace bari in biyo mu gaisa sai da safe MOMMY'' to Allah ya tashe Mu lafiya ka gaida gida ka kula kuma bare da ya amsa mata ba kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin parlourn
WASHE GARI
Company su NABEEL
Zaune NABEEL yaƙe a cikin office ɗinsa tare da SadeeQ yayin da duk su sunyi shiru kai ka rantse ba kowa acikin office ɗin zuwa can sai SadeeQ ya sauke ajiyar zuciya, kallon NABEEL SadeeQ yayi Kafin cikin kwantar masa da hankali SadeeQ yace "NABEEL ka kwantar da hankalin ka magana fitan Ka waje bazata fasa ba, kuma maganar aurenka babu ita ,kakyale MOMMY taje can taita haukanta idan ta ga dama zata sauko "Haka ne na fahimci duk nufinKa. Kuma Ina tausayin FAREEDAH bugu da kari Kuma Ina matuƙar sonta duk Mommah batason zamanah da FAREEDAH daduk wata alakan dake tsakani na da FAREEDAH,,, ita MOMMY tafi son mu rabu, yayinda ni kuma Ina masifar son Matata Haƙa zalika ita ma ta kauna na Wash nagaji mu haɗu a next page
Happy Friday masoya na Allah ya sada mu da ALKHAIRI da ke cikin wannan rannan Allah ya gafarta mana kura kuran mu yasa mu cika da kyau da imani fatan ALKHAIRI fan's
[7/4, 4:43 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
By
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 19-20🌺*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*) *ALKHAIRIN ALLAH YA KAI MAKI A DUK INDA KIKE INA MAKI SON FISSABILLILLAHI XAYYNEB 💤 XEXEN FASAHA*
*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*
❗❗ *GARGADI* ❗❗
*BAN YARDA WANI KO WATA YAYI MIN AMFANI DA WANI BANGARE DAGA CIKIN LITTAFINA BA SANNAN KUMA BANYARDA WANI KO WATA SU SAUYA'MIN LABARI BA SAI DA IZZINI NA IDAN AKA SAMU AKASIN HAKA BANYAFE BA SO A KIYAYE*
*🌺 CHAPTER 19-20🌺*
GIDAN NABEEL
Zaune FAREEDAH take a saman kujera a cikin falon su tayi tagumi da ka ganta kasan tana cikin tsananin tashin hankali da damuwa yayinda ta nutsu cikin duniyar tunani can sai ga wani kyakkyawan matashin saurayi mai matukar kama da FAREEDAH ya shigo cikin falon su FAREEDAH ,Abbacar kanin FAREEDAH ne yashigo cikin falonsu FAREEDAH tare da furta sallama.....
Abbacar ne ya shigo cikin falonsu FAREEDAH
tare da furta
"ASSALAMU ALAIKUM!!!
Kai tsaye cikin sauri ya ƙaraso inda FAREEDAH take zaune ta zabga wata uwar tagumi ,cikin tashin hankali Abbacar ya kalli yayarsa FAREEDAH kafin cikin kulawa da tashin hankali ABBACAR ya bude baƙin sa
ya shiga kiran sunanta"Aunty FAREEDAH! Aunty FAREEDAH !! Tunanin me kike yi haƙa?yana ganki acikin yanayin tashin hankali da damuwa? tunanin
me kikeyi haƙa ????.ya karasa tambayarta cike tashin hankali da tausayawa
Firgigit FAREEDAH tayi ta dawo cikin hayyacin ta tasaki wata nannauyar ajiyar zuciya, yaushe Abbacar yazo bata sani ba? cikin salon basarwa tare da murmushi mai ciwo FAREEDAH tayi kafin cikin kulawar FAREEDAH ta buɗe baƙin ta tace" ABBACAR
daga gida kake? ya su Mama da Baba? ta ƙarasa maganar ta tana mai kallon sa """""""'''cikin kulawa Abbacar ya bude baƙin sa yace"hmmm Aunty FAREEDAH babban abunda ke damunki shi kawai nakeso ki faɗa min, kinga ko da zanzo gidanki,sai da Mama tace in faɗa miki cewa ki daina tunani ,amma yanzu nakara zuwa na taddake a cikin tunani ABBACAR ya ƙare maganar cikin wata irin murya mai cike da tsananin tausayawa yar Uwar tasa
"ABBACAR abune mai matuƙar wahala in cire tunani atattare ni alokaci ɗaya ,ga NABEEL zai yi doguwar tafiya, zai fita ƙasan waje dan ya ƙaro couse akan har kokinsa magana aure kuma babu shi, yayin Haƙa ne dan yasamu damar da zai dawo dani, FAREEDAH ta kare maganar ta cike da tarin damuwa ,,,,,,cikin farin ciki ABBACAR ya furta "Aunty FAREEDAH ba gashi anci nasara ba kin dawo dakin mijin ki ba,ko kina tunanin cewa zata fitar da ke?? Abbacar ya karasa maganar sa idanunsa akan ta.
"hmmm injin cewar FAREEDAH sannan cikin sanyin murya FAREEDAH ta cigaba da cewar"NABEEL ba zai yi kwana goma da tafiya ba zan bar gidandan nan, Abbacar Ina son miji na bazan iya kwatanta maka irin kishin mijina da nike ba,, cikin sauri ABBACAR ya bude baƙin sa tare da faɗin "Aunty FAREEDAH akwai wata shawara da nake so in baki , amma bansaniba ko zaki amince da ita,
Asma'u dai kawar ki ce kuma aminiyarkice, kuma likita ce , zan so ace tashigo cikin shawara nan da zan ba Yar, ..cikin sauri FAREEDAH ta furta"wata irin shawara ce? Tabbas nasan Asma'u zata iya biya min bukata ta ko wace iri ce "samu guri yayi ya zauna yana mai sauke ajiyar zuciya tare da furta barin in huta tukkun kafin in faɗa maki shawara da na yake" okay to barin in kawo maka ruwa da ɗan wani abun tabawa FAREEDAH ta ƙare maganar ta sannan cikin sauri ta faɗa kitchen
*GIDAN HAJIA NAFISAT*
Kwance AHMED suke saman Bed yayinda da Nabilah take kwance a gefensa sai famar sauke ajiyar zuciya take zuwa can kuma sai NABEELAH ta furta ban gaji ba tana mai hayewa saman AHMED cikin natsuwa NABEELAH Ta rankwafa a kansa ta sanya masa ... d'inta a bakinsa ya cafka da sauri tare da Kama dayar ....d'inta da Dayan hannunsa yana Jan kan.
sun jima kafin suka gajiyar da junarsu ta hanya gamsar da junna su ,daukarta yayi cak suka shiga cikin bathroom sukayi wanka