x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 3 - FAREEDAH NABEEL

  • 6001 words
  • 9000 words
  • Out of 55656 words

Category: Love Stories

Views 1072

18 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ne. na kwarai. FAREEDAH na d'aukar miki alkawari ,alkawari tamkar buzu da nad'inta , Wanda in kika ga yawarware to ba karamin Al'amari bane.
"Ai kuwa kafin kasani tuni FAREEDAH ta saki murmurshin sannan cikin murmurshi FAREEDAH
Ta buɗi bakin ta
tace " NABEEL Ina Alfahari da soyayya da Kake min daga nan har ranan karshe,..
Shima NABEEL d'in cikin murmurshi ya bud'e bakinsa yace "FAREEDAH ni kuma zan ta miki addua daga yau har ranar karshe, Allah ya bar mu tare

_________Da misalin karfe takwas na dare in the evening at 8:pm,
SU FAREEDAH da NABEEL ne, na hango,acikin hamshakin parlourn su, Zaune FAREEDAH take asaman 2-seater a cikin Parlourn ta ,da ita da NABEEL yayin da NABEEL yake a agefen FAREEDAH ,, daga ganin Alamun hiran suke cikin nishadi had'i da farinciki, haha haha haha FAREEDAH ta fashe da dariya cikin dariya FAREEDAH tace"
Allah ko kalbinerh?

"CIKIN smiling NABEEL yace "Eh zumanerh, "
Cikin fara'a
FAREEDAH tace "to yayi,ni dai Bari in kawo maka abinci..... Cikin sanyi ya katseta ta hanyar fad'in "..
Aa
yi zaman ki, mu cigaba da hiran mu, kinsan ni kullum haka nake so. in saki agaba ina baki dariya
Sannann kuma in ta miki hirar soyayya Ina mai kallon kyakkyawar fuskar ki, so nake nayita ganin dariyarki har sai dariyarki ta Kare

""Haha😹 haha 😹haha FAREEDAH ta fashe da dariya sannan cikin dariya FAREEDAH tace " Kai dai ba Ka rabuwa da zolaya

Suna cikin haka.
,.. sai kawai NABEEL yaji wayar sa Tana ringing,wayar sa ce tayi ringing cikin sauri yayi picking call d'in kana ya manna wayan a kunnesa,sakamakon sunar dayagani yana yawo asaman screen d'in wayarsa, cikin sanyin murya NABEEL yace

"....Assalamu alaikum, barka da warhaka HAJIYA Mommah ina wuni ,yayinda gabansa yake fad'iwa..

"A,bangaren HAJIYA Nafisat kuwa batare da ta amsa masa sallamarsa da gaisuwar saba cikin tsantsar masifa had'i da bala in da suke cinta ta bude bakinta tace" kai NABEEL inason maza maza kabar duk wani abunda kake kazo gidana ina son ganin ka
Yanzu yanzu nan

"To Mommah to shikenan, HAJIYA GAni nan zuwa, batare da yajira cewar taba ya katse wayar sa abinsa

"Wani marayan Kuka NE ya subcewa fareedah

Kallonta yayi kafin yace "
"FAREEDAH!

"Na'am NABEEL! Inji cewar FAREEDAH cikin kuka

"Cikin sanyin murya NABEEL yace "

Me yasa kike kuka??

"Cikin kuka FAREEDAH tace "

NABEEL nasan rabuwar mu ta zo !

"Haba FAREEDAH
Inji cewar NABEEL sannan ya cigaba da cewar "wai shin saunawa zan fad'amaki ki daina saka damuwa cikin ranki! sannan kuma inason kisani
Duk ma'kircin Azmerh da magoya bayanta bazasu taba samu naba.kai harta zuciya ta bazasu taba samu ba dan yayi masu nisa,
Inasan kisa aranki cewa ba zamu taba rabuwa da ke ba, daga nan har zuwa aljanna firdausi muna tare insha Allah
So forget about her, batun HAJIYAr mu kuma inason share ta kawai, mu cigaba da shan soyayya mu, damar Nifa yanzu Haka a bukace nake, I need you! ..........
tsintsiyar hannusa yasa kan botir d'in rigarsa, ya soma balle maballin rigarsa, ya zare rigarsa, white single d'insa ta bayyana da gajeren wandon sa,..
Nabeelah ko duk da bata GA kwantacce sumar dake kwance a kirjinsa ba, but Tana iya hango kan nipple d'insa, dake tsaye, ......
Santala santala cinyoyinsa suka bayyana gaba daya jikinsa, kwance yake da lallausar gashin jiki Mai tsuma zuciya,
Wani i'rin masifar shaukinsa ke fizgarta, bata San lokacin da ta hade bakinsu guri guda, bakinsa ta Kai ma cafka a cikin Nata bakin, Ai kuwa damar jiranta kawai yake yajita a cikin jikinsa, Sai kawai jin sa tayi ya bude yan pink lips d'insa, inda ya soma kokarin kissing her, cafkar lallausar harshenta yayi cikin nasa yana sucking d'inta sosai, yayinda ita kuma tayi shiru Sai famar mayar masa da martani take,
Tsura mata ido yayi tare da smiling, yana jin yadda take jujjuya harshensa da Nata Tana tsotsa lallausar harshensa.
Sauke wani ajiyar zuciya a hankali take cikin nutsuwa ta cigaba da sarrafa harshenta a cikin bakinsa tare da zira hannunta a ƙirjinsa tana shafa lallausan gashin dake faffaɗan ƙirjinsa tana sakin wani dan nishi kadan gami da shagwaba ... wani irin sanyi yaji tare da wani irin daɗin dake ziyartar sa a hankali ya fara jin nutsuwa na saukar masa.
A nsa, lumshe idanuwanta tayi duk wani hudi na jikinta na ƙara karɓan saƙon da yake aikamata dashi yayinda hannusa ya cigaba da yawo dashi a sassan jikinta

sai da suka gajiyar da junarsu ko wannen su ya samu gamsuwa sannan suka zube suna mayarda numfashi sai famar sakin murmurshi suke atare a hankali ya ɗan mirgina ya koma gefenta tare da rungumeta tsam a jikinsa wani irin numfashi yake fesarwa tare da fad'in

"ALLAH UBANGIJI yayi maki ALBARKA yadda kika faranta min Allah ya faranta miki fiye da haka Baby ke ɗin ta musammance wanda nake da yaƙinin babu wata mace da ta kaiki balle kuma ta fiki keɗin ta musammance My wife! my life!! my happiness!! my word..
My... my ...... my my..... everything …
Ya ƙarashe maganar cike da wani irin farin ciki ji yake mararta tayi sakayau jinsa yake a wata duniya ta musamman kara rungumeta yayi tsam tare da manna mata kiss a saman lips ɗinta da sukayi matuƙar ja sbd tsabar tsotso dasuka sha, a hankali ya miƙe bathroom ya shiga ya sakarwa kansa ruwa wanka yayi tare da wankan tsarki kana ya haɗa mata ruwa me ɗan zafi ya fito.
Su FAREEDAH kuwa da baccin farinciki ya fara ɗaukarta taji an ɗagata chak turo baki tayi cike da shagwaɓa tace
"Ni kam NABEEL ka barni bacci zanyi." Shima NABEEL d'in cikin shagwaɓa yace
"Sorry zumerh kiyi wankan za kiji daɗi sai kizo ki kwanta kinji?"
Bai jira cewarta ba ya tsomata cikin ruwan wanka yayi mata sannan yasa tayi wankan tsarki ya naɗota a towel suka fito Kai tsaye ya nufi hanyar upstairs tare da haurawa sama da ita,
kwantarta yayi asaman makeken gadonsu tare da kwantawa a bayanta yarungumeta dakyau sannan ya rufesu da blanket a tare suka sauƙe ajiyar zuciya wanda tuni bacci ya ɗauki FAREEDAH, shi kuwa da gaba ɗaya jinsa yake cikin wani irin farin ciki marasmisaltuwa ji yake ina ma zai samu ya haɗiyeta ko zai samu nutsuwa gaba ɗaya, ƙara rungumeta yayi yana sanya mata albarka
haɗi da shashshafa mata sassan jikinnta.
Lokaci ɗaya ya kwaɓe fuska kamar zaiyi kuka sakamakon tunowa da dear mommy dinsa dayayi cikin ransa yace Wallahy Allah narasa meyasa kwata kwata Mommy dina bata Kaunar FAREEDAH! Mommy wanne irin laifi ta aikata maki ne wai kika tsane ta haQa!! Mommy in wani Abu FAREEDAH NABEEL tayi maki Dan Allah kiyafe mata wallah Allah ina matukar son MATA ta FAREEDAH, sannan kuma Wallahy Allah
Mom ban zan iya aure Azmerh ba mommy ki fahimce ni mana wallah ba zan iya karawa FAREEDAH kishiya ba
da wannan tunanin bacci ɓarawo ya ɗaukeshi yana rungume da abarsa.


Da misalin karfe biyar dai-dai
5:00am dai dai a hankali ya tashi daga barcci tare da janyeta daga jikinsa toilet ya shiya yayi wanka tare da ɗauro alwala boxer yasa tare da singlet jallabiya sabuwa ya ɗauko ya zira tare da feshe jikinsa da sassanyan tura kana ya kalleta cike da shauƙi baccinta take cikin kwanciyar hankali yafita ya rufe mata ƙofar a hankali gudun kar ƙarar ya tadata.kai tsaye masallacin ya nufa
Ko da yayi sallah bai fito daga masallacin ba sai bakwai dai-dai sakamakon karatun da ya tsaya yi, kamar KULLUM da sallamasa ya shigo parlournsu
Wani ƙamshi ya shaƙa a lokacin da ya shigo parlourn gaba ɗaya falon ya gauraye da ƙamshi ga ko ina fess.

"ALLAH sarki
Bai war ALLAH
ta tashi kenan?"
Ya faɗa a fili ganin bashi da mai amsa masa ne yasa ya ƙaraso cikin tsakiyar parlourn har zai nufi hanyar upstairs kuwa jin motsin ta da yaji a kitchen ne yasa ya nufi chan, a hankali ya shiga kitchen d'in hangota da yayi cikin wani irin shigane yasa furta
"Ya ALLAH "
"Baby zaki zautar da NABEEL ɗin ki"
Sanye take da wata ƴar yaloluwar riga wacce bata huce gwiwarta ba gata shara shara wanda marabarta da babu kaɗan ne ta fidda duk wani shape na jikinta kanta ba ɗankwali sai dai ta tubke gashinta duk da ba wani kwalliya tayi ba amma tayi matuƙar kyau kamar ƴar tsana haka tayi tana aikin tana cin fararta bakinta sai motsi yake wanda yasha lipstick sai motsi yake.
Yarrrrr-yarrrr-yarrrr yaji tsikar jikinsa tana mike'wa tun daga kan babbar yatsar ƙarfarsa har izuwa tsakiyan kansa.
Ita ko da ta ganshi sarai amma tayi kamar bata ganshi ba ta cigaba da aikinta har ta kammala ta juya komai a muhallinsa ta nufo dining haɗa ido sukayi tare da sakarwa juna murmushi 

"Barka da safiya FAREEDAH NABEEL? "

"NABEEL! "
Ta ƙirasa sunansa a shagwaɓe tana mai turo mai karamin bakinta

"Na'am baby"
"Ni wlh ka daina gaisheni ka rika bari ni in fara maka gaisuwa , ba wai kai ka fara ba.
Ta ƙarashe maganarta tare da turo ɗan ƙaramin bakinta.
Murmushi yayi tare da amsar kulan da ta fito da ita suka nufo dinning ɗin yana mai faɗin.
"Baby nasan kinji zuwana 'fa amma kika bawa banza ajiya ba dole na miƙo gaisawa irin wannan dawainiyar da ake dani .....
"Laaaa banza kuma?"
Ta tambayesa cike da mamaki kalamansa duk da tasan yana wajen kawai sharesa tayi.

"Yesss banza mana kika bawa ajiyata"
Dariya tayi tare da sunkuyar da kanta saving ɗinsu tayi sannan suka faraci a tare kana kallonsu za kaga tsantsar soyayya, bege, kulawa da suke bawa junansu suna cikin karyawan

"Allah ya miki ALBARKA , ya kuma kula dak'e tamkar yanda kik'e k’ok’arin kulawa da NABEEL d'in ki !”nabeel ya fad'a








# COMMENTS DOMIN ALLAH

#SHARE FISABILLAH!!�#THANKS

#THANKS FAN'S!!!!

*ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI*


#COMMENT'S PLEASE !
#SHARE FISABILLAH!!
#THANKS FAN'S !!!



*AISHA FULANI GAL CE*



*TAKUCE HAR KULLUM B'INGEL FULBE INA MATUƘAR ALFAHARI DAKU MASOYANA ALLAH YABAR KAUNA*

*AISHA FULANI GAL CE*
[7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

*FAREEDAH NABEEL*

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹



By
*A'ISHA FULANI GAL*



*🌺 CHAPTER 5-6🌺*


*EDITED BY UNCLE YUSEEP NADABO*


*DEDICATED TO :-MY LOVELY FRIEND XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*

*Sdeendtm*
I'm sell data to all Nigeria network

Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I'm
selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp 08066268951*


,*SAHIBA, JAMILA, ASMA'U ALIYU, MY DEAR KAWA MAR'ATUSSALIHA 🧕UMMU SAHAD, ZUWAIRA ISMAIL, NO NYM, JUMAI,,, AISHA Ibrahim,, my dear kawa UMMU ADIYYah, Eeshat ina matukar godiya da jinjina agare ku da ZAZZAFAR COMMENTS naku comments kuya na matuƙar burge Ni JINjINA A GARE KU KUNA MATUKAR BIRGENI SOSAI FATAN ALKHAIRI A GAREKU ,,,kuna ina masu min ZAZZAFAR Addu'oi ina matuƙar godiya friends and lovers ina mai maku fatan alkhairi a ko yaushe, to gaba ɗaya ku Masu comments WANNAN page d'in naku kuyi yadda kuke so dashi*



*🌺chapter 5-6🌺*

________Bayan kwana biyu
Zaune FAREEDAH take a Saman lumtsumemiyar kujeran parlourn d'insu, tayi facing d'in T,V wannan time d'in ma alama hankalin ta baya kan TV ɗin parlourn,duk damuwar duniya ta ishe ta motsi kadan tah share kwallar hawaye dake zuba a idanuwanta Wanda a cikin zuciyarta da ranta take cewa Sai yaushe zan samu sauyin lamari da farinchi a cikin rayuwar zaman aure na, ya ALLAH ka AZURTANI da ɗa Namiji ko ƴa mace ko da daya ne mai ALBARKA , ya ALLAH duk wani musulmin da yake cikin hali irin nawa ya Allah ka yaye masa, Ya ALLAH Ina rokon Ka, ka bani ikon cinye wannan jarabawarka ,ya Allah ni baiwar kace mai rauni ya Allah Ka karfafa min zuciya ta ka bani jarinta da juriya. Akan duk wata jarabawarka. tana cikin wannan halin ne ta ji tsayuwar motar mijin a tsakiyar compound d'in,gidan,hakan yasa ta shafa tare da furta" Amin ya RABBILL A'ALAMEEN gami da Mik'ewa tsaye sannan cikin tafiyar ta yanga da yauki ta nufi hanyar fita daga cikin parlourn tana mai ƙarasa fitowa tsakiyar compound ɗin gidan , ta bude mai marfin kofar motar tare da sakin smillig ,NABEEL mijin ta ne kamar yadda tayi tsammanin, , shima NABEEL ɗin cikin tsananin farin ciki ya mayar mata da martani yayi ,cikin smiling yayi hugging d'inta, kafin cikin kasa da murya ya buɗe bakinsa yace "my lovely sweet wife badai kina nan kina Sana'ar da kika Saba ba ko? "smillig tayi sannan ta bud'e bakinta tace "daga dawowar Ka zaka sakani a gaba ko, to ni dai muje kayi wanka Ka Ci abinci
"Haka suka Fara tafiya cikin nutsuwa abin gwanin ban sha'awa, duk Wanda zai gansu Sai yayi sha'awarsu ,domin kuwa yadda suke nunawa junarsu Tsantsan soyayya da kulawa da juna Kai ba zaka ce suna da wata damuwa ba,kai tsaye bedroom d'insu suka nufa, suka shiga a tare suna k'arasawa ya jawota a cikin jikinsa yace "I miss you , Allah Allah nake na dawo gida saboda nayi tozali da my beautiful baby ɗina ..

"Smillig FAREEDAH ta yi gami da zame jikinta ta na mai faɗin " muje kayi wanka, "cikin hanzari ya rike tsintsiyar hannunta gami da juyo da ita tayi facing ɗin sa, Dan kwalin kanta ya zame sannan ya kwance ribbon ɗin kanta, tare da gangarowa wajen wuyanta ya tattara gashin kanta gefe gami da shafa mata kitson kanta , smiling yayi sannan zuwa can ya sake ta ya zauna a bakin bed d'insu yana sakin murmushi, "yayinda ita kuma tah fad'a toilet ta haɗa mai ruwan wanka a cikin bath, tare da ajiye mai towel sannan ta fito gami da k'arasowa inda yake Zaune da computer a gabansa ta matsa ta saka hanuwanta ta rungumoshi tare da cewa "agogo sarkin aiki kana kuma kalbinerh abin alfaharina ina matuƙar sonka my heart please kah tashi kaje ka watsa ruwa,kafin ka fito na gama shirya maka abincinnka kana fitowa sai dai in baka abincinka kaci ka huta domin yau nasan yaro nerh ya ɗebo rana dayawa ko!.."Hannunta ya rike ya juyo ta ta faɗa kirjinsa sannan ya hade bakinsu waje guɗa daya, Sai da ya dau kamar 20minute yana kissing ɗin ta, sannan ya zare baƙin sa gami da sakinta yana mai mik'ewa tsaye kallon ta yayi l kafin cikin kulawa NABEEL yace
"To Sugar baby Bari na yi wanka, muje Gidan Hajiya Nafisat ko Hajiya Mommah na zance ya ƙarasa maganar sa yana mai sakin murmushi "cikin kankanin lokaci yaga launin fuskar FAREEDAH ya canza bai bi ta kanta ba ya fad'a bathroom yayi wanka ya fito, yana fitowa ya tarar da ita Zaune a gefen bed kayan da ta ajiye mai ya dauka Wando 3kwata ne Sai jallabiyar Fara kal wacce aka kayata da ado, yana gama shirin sa, wayarsa ta fara ringing cikin azama yayi picking call d'in kana ya manna wayar akunnesa are da fad'in "

Assalamu alaikum ina wuni
Mommy? "

" A bangaren Hajiya Nafisat batare da mommy ta amsa masa sallamar tasa da gaisuwar tasa ba ta daka masa Tsawa cikin daka masa Tsawa tace"NABEEL Bana bukatar gaisuwa taKa, kayi maza-maza kazo yanzu Yanzu nan Ina da bukatar ganin Ka idan har kanwar uwarka ta yadda, shege wawa mijitace mijin Hajiya shanyayye kawai. Wanda be san ciwon kansa ba.

"Cikin sanyin murya NABEEL yace
"KIYI HAKURI
Momma dama yanzu.,,..

Cikin fusata! Mommy ta katseshi ta hanyar fad'in..

"Rufe min baki! Wawakawai

"Kafin ma NABEEL yace zai yi wata magana tuni Mommy ta katse wayar, ta,..

FAREEDAH ko yana fitowa daga bayin, ita ma ɗin ta shige cikin bayin tayi wanka kana ta fito cikin kankanin lokaci ta kammala nata shirin, cikin doguwar rigar ta atamfa wacce ta sha aikin ,stone's work har kasa ta yi mutukar kyau mayafin ta da takalminta kalar blue and white Sai tai kalar stone's work d'in jiki kayanta Shima blue and white ne, ta fito parlourn ta same Shi a Zaune yana zama jiran fitowar ta tunda take saukowa yake binta da kallo zuciyarsa na Kara kayata mai tsantsan kyawun da Allah yayi mata don tayi masa matukar kyau.

Mik'ewa yayi ya Kama Tsintsiyar hannunta , suka fito tsakiyar compound d'in, suna k'arasawa bakin kofar motar, ya bude mata motarsa ta shige sannan ya rufe murfin motar, yakoma .........mazaunin driver ya zauna ya tada motar suka fice daga gidan ,tuking yake yi a hankali ,hankalin suke tafiyar yayinda kowa da tunanin
End Ads