x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 17 - FAREEDAH NABEEL

  • 48001 words
  • 51000 words
  • Out of 55656 words

Category: Love Stories

Views 1084

18 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
"Yawwa Ina gajiya ?ya kuke acan ??to Masha Allah lafiya lau? kowa lafiya kowa lafiya? Au to Allah ya tabbatar mana da alkairi ALLAH ya dawo dakai cikin koshin lafiya"Amin AMIN Ya rabbil A'alamin" Haha haha ba damuwa? Allah ya tsare hanya"yawwa ga ta, to to gata, mik'awa FAREEDAH wayar tayi ,amsa wayar FAREEDAH ta yi ahannun Mommy kafin cikin murmushin FAREEDAH ta kai wayarn kunneta tare da furta "to shikenan sai anjimar missing you more, take care of your safe Okay bye bie, alright ok sai muyi magana, sannan ta katse wayan durkusa. har kasa FAREEDAH tare da faɗin"Mommah sannu dazuwa. Hajiya Mommah,cikin sauri mommah tace "tashi tashi ki zauna.zauna, mik'ewa FAREEDAH tayi sannan ta samu guri ta zauna asaman kujera 3-seater" Ahankali Ahankali Inji cewar Mommy cikin kulawa tana mai samun gurin ta zauna asaman kujera two-seater, kallon FAREEDAH Mommah tayi sannan cikin kulawa Mommy ta cigaba da cewar "yawwa ɗiyata ya kike! "Alhamdu'lillahy Mommah FAREEDAH ta amsa ,cikin fara'a Mommy tace"kuna nan lafiya dai ko ??"lafiya lau ,'';Mommah tace" FAREEDAH Ina fatan asibity nan ana dai bashi kulawa ko?? "cikin smiling FAREEDAH tace "Mommah Ina kulawa kuma dun magani da yakamata inyi anfani dashi Ina anfani dashi, sake tambayar ta Mommah tayi ta hanyar faɗin"dan Allah kina dai ba jikana kulawa dai ko kina dai bashi kulawa ko??,gyara zama FAREEDAH ta yi sannan tace" "hmmm Mommah Ina kulawa dashi, yadda ya kamata, cikin sauri Mommah furta "to ko za'a kira doctor Adam's,ko zakije. gurin.doctor Adam's ne ,saboda naga doctormu ne na gida zaifi bada kulawa sosai nake gani "cikin mamakin FAREEDAH ta ce"Mommah babu wani matsala kuma.kinga.Asma'u kawata ce tana bani kulawa yadda daidai gwargwado, "Haƙan dai yayi ko?? Mommah ta jeho mata tambaya',,FAREEDAH tace"ai kafin NABEEL yatafi mu gama magana da shi cewa Asma'u zatazo ta dinga kula damu inji cewar FAREEDAH" To ba komai tunda kince haƙa,mu dai fatan mu sai dai muyi addu'a Allah ya sauke ki lafiya ,amma yanzu bakya jin dai komi ko??? "aa Alhamdulillah "sannu Allah yabaki lafiya,ki zauna da kyau,dan sauke kafanki da kyau soboda kar ki ta kurawa baby ,,Mike kafafunta FAREEDAH tayi tare da gyara zama dakyau"ki gyara ki Mike yawwa ɗan kwanta to Inji cewar Mommy cikin tsantsan kulawa "kwantawa FAREEDAH tayi asaman 3seater "ko kefa ya kika ji Inji cewar Mommy "murmushin kurum FAREEDAH tayi batare da tace da ita komai ba "Mommah ta cigaba da cewar "amma dazun ki takura wa jikana ,,ai sai ki danne mai hanci ,mik'ewa tsaye Mommy tayi ta ɗora da faɗin "to Bari in tafi "mik'ewa tsaye FAREEDAH tayi tare da faɗin barin in taka maki "cikin sauri Mommah tace "no no ki zauna yi zaman ki yi zaman ki yi kwanciyar ki karki tashi, zauna kawai zan turo idi driver yanzu yataho yakawo miki da ferfesun kisha fa banason kina zama da yinwa
Cikin nutsuwa Mommy ta bude zip d'in wata y'ar ƙaramar purse d'inta,kuɗi ta ciro acikin jakar ta bandir ɗin ƴan dubu dubu ɗauri ɗaya tare da mika mata ,cikin girmamawa FAREEDAH ta amsa Tare Da faɗin "Nagode Hajiya Allah ya saka da aljanna Allah ya kara arziki da lafiya da tsawon rai mai albarka"amin cewa Mommah sannan ta cigaba da cewar
Sai nakira ki a waya Tana Gama Karasa maganar ta fice daga gidan gabaki ɗaya

Washe gari
Zaune FAREEDAH take asaman 2-seater a cikin Parlourn ta ,da ita da Asma'u yayin da Asma'u take a agefen FAREEDAH,Dariya suke alamar suna cikin tsantsar farin ciki da annashuwa,
"Assalamu alaikum SadeeQ ne ya shigo falon Tare Da furta sallama
"AMIN WLKSLM FAREEDAH ta amsa da faɗin haka yayin da shi kuwa janye SadeeQ yaƙe da trolley, kai tsaye gurin su FAREEDAH ya ƙaraso a inda suke zaune, cikin nutsuwa ya d'aura akwatin a Saman center table, samu waje SadeeQ yayi ya zauna a saman lumsheshiyar two-seater ,tare da sauke idanuwansa akan su sannan yace "Masha Allah. sai surutuku nake taji na dauka haifuwar ce ta ISO ai.? SadeeQ yayi magana idanuwansa akan su"haha haha haha haha haha su FAREEDAH suka fashe da dariya cikin dariya Asma'u tace"kai kai Kai,in Banda abun ka SadeeQ a Ina kataba ganin an haifi ciki wata huɗu !, Asma'u ta tayi magana idonta akan sa, cikin sauri SadeeQ ya furta"saunawa kuwa nagani bari kiji,ai ni nan da kika ganin na kosa d'an nan yayi ya fito saboda na samu aboki,,Asma'u ta ce"haba SadeeQ ai wannan cikin na FAREEDAH da saura, kwalelen ka yaro🤣🤪,"kallon shi FAREEDAH tayi kafin cikin kulawa FAREEDAH tace "kun yi yawa da abokin ka? "aa FAREEDAH miji nan naki babu Wanda yakewa waya sai ke, Dan ni har na Fara gajiya da kiran shi Gaskiya, SadeeQ ya ƙare maganar sa cikin ɓacin rai"smillig FAREEDAH tayi Cikin smiling FAREEDAH tace "to laifi ne?? "aa baza'aji daga. gareni ba Inji cewar SadeeQ"Asma'u tace "Au SadeeQ ni kam mai make cikin wannan akwatin ne ??"SadeeQ yace "wannan akwatin ne nakawo ma ku. na kayan babyns "kayan baby, su FAREEDAH suka had'a bakin gurin cewa "kayan baby ?"aaaaa Masha Allah inji cewar FAREEDAH,"asmace ta Mike tsaye tace "Aaaah bari in duba, buɗe.zip d'in akwatin tayi tare da cigaba da cewar "
Ƙawata bara mu. duba, "ita ko FAREEDAH sai famar washe baƙi take cikin smillig FAREEDAH tace " Iko Allah, wannan da d'aukan. zumudi.kake
"Asma'u tace "wannan ai kafi uban nasa zumudi,
"Haha haha haha duk suka fashe da dariya "asmace. ta fara fifito da kayan daga cikin akwati tana mai faɗin "wai Wai Wai Masha Allah nice one's Allah yasa albarka .baban baby Kai Kai Kai. Masha. Allah *MUNA GODIYA* SOSAI,"muna matuƙar godiya Allah ya kara arziki Inji cewar FAREEDAH

*BAYAN WATA BIYAR DA YAN KWANAKI*
*Bayan wata biyar da yan kwanaki*
GIDAN HAJIA. NAFISAT ,
da misalin karfe goma sha daya na safe akwance AHMED yake. asaman makeken gadon sa acikin bed room ɗin sa,sai fama juyi AHMED yaƙe domin ya mugun tabawa kansa damuwa da kewar NABEELAH sosai,so yaƙe kawai ya ji'shi acikin jikinta Sai dai Ina tayi masa Nisa yana tuna kirar kirjinta, haha haha haha 🤣wani irin tashi da harbawa yaji sandar girmashi nayi ne yasashi yayi wani i'rin nishi tare da dafe sandar girmashi gam cikin ransa yace "wayyo marana,runtse ido yayi tare da danna kanshi apillow, cikin sauri ya soma kwance belt d'in gajeren wandon jikinsa da bai cire ba yayi freeing din jikinshi domin kuwa duk da sanyi AC daƙe cikin bed room d'insa shi fa Allah ya gani wani zafi yake ji,Allah sarki,iyayen jaraba
Yana cikin haƙa ne, ya ji karar wayarsa yasa cikin sauri ya lulubi wayarsa yayi tare da picking,tare da mannawa akunnesa domin zuciya sa na tabbatar masa da ita ce ta kira,
"jin murya doctor ne yasa AHMED yaja wani dogon mtsww, tsaki sanan cikin faɗa AHMED yace "hello doctor Adam's Ina jinka say what you want to say am listing to you?? "yafad'a cikin jin haushisa
Ata dayar ɓangaren doctor Adam's yace "AHMED duk wata nasara da nake kok'arin nema musamu,yanzu Haƙa na dawo da NABEELAH asibity na.dan har ta haifu.kuma lafiya kalau "Muguwar ajiyar zuciya AHMED ya sauke cikin smiling yace "Alhamdulillah, to, doctor yanzu Meye abunyi ?"yawwa zan sannar da Hajiya Nafisat dawowarsu,amma zanso ace kai. kadai kazo ɗaukar NABEELAH duk wasu maguguna. daya canchi in bata. nabata ko, Dan har ta Fara sha "To shikenan doctor Sai Na zo, amma Meye number dakin?? Inji cewar AHMED "aa da kazo nan wajen haifuwa "to shikenan thank you so much doctor Adam's, cikin sauri AHMED Mike tsaye tare da k'arasowa izuwa gaban dressing mirror d'insa, dayar wayarsa da key ɗin motarsa ya d'auka ya nufi hanyar fita daga bed room d'insa

GENERAL HOSPITAL
A kwance NABEELAH take a Samar wata yar karamin gado , acikin dakin majinyata da aka kwantar da ita.ciki ,tare da baby d'inta, kyakkyawar jaririyar ta mai kama da ita
"Assalamu alaikum doctor Adams ne ya shigo ɗakin tare da furta sallama Tun kafin Doctor yagama ƙara sa shigowa cikin ɗakin sai ga AHMED shima ɗin ya shigo ɗakin,
da gudu AHMED ya shigo ɗakin da NABEELAH taƙe kwance
Doctor Adams da NABEELAH kuwa gida sai ganin AHMED sukayi ya faɗo musu yana washe baƙi,, cike da mamakin ganinsa suka zuba masa idanunsu kallon sa dan ganinsa sukayi kamar wanda anjeho sa daga sama,direct wajen NABEELAH ya nufa yana k'arasowa inda take kwance cikin sauri AHMED ya kai hannunsa yasa ya ɗauki jaririyar da take kwance agefen NABEELAH tare da rungumeta
"kai kai kai AHMED wannan wane irin sauri ne Haka,sai kace jirgi Ka hau "cikin smiling AHMED yakalli doctor Adams ƙafin cikin farin cikin AHMED yace " dama.tuni zuciya ta,tana nan dan in ga halin lafiyar da NABEELAH take ciki ,"haƙane inji cewar doctor Adams kallon kyakkyawar FUSKA NABEELAH doctor Adams yayi kafin cikin tsantsan farin ciki doctor Adams ya cigaba da cewar "to ya kaga jikin nata? Cikin sauri AHMED yace "well Alhamdu'lillah jikinta yayi garau kamar ba mai haifuwaba ,na yarda da aikin mai aikinsa akan aiki shi , kallon kyakkyawar fuska jaririyar AHMED ya yi don yarinya tana matuƙar kama da NABEELAH kafin cikin tsantsan farin ciki AHMED yace "doctor na samu yarinya kyakkyawar da'ita Sai dai tunani na yadda rayuwar ta zata in ganta
Ya kare Maganar sa cikin rauni,'cikin fara'a doctor Adams yace "AHMED kenan wannan ai ba wani abun damuwa bane zanso ace wannan yarin ya tayi rayuwa akarkashin na, sannan kuma,. amatsayin uwanta"gaban AHMED yane yanke ya fad'i a matuk'ar razane AHMED ya dago Kai ya Kalli doctor sannan AHMED yace "ban fahince inda ka dosaba ya za'ayi ka iya riketa bayan nasan kana zaune kai kadai , bakada mata??? "AHMED kenan ai Ina ganin duk wani abun taimako da NABEELAH yakamata ta samu daga gareni ta riga ta sameshi sameshi ,maida kallon gun NABEELAH yayi tare da cigaba da cewar"NABEELAH ko kin manta da alƙawarin da kika min,na'cewa zan samu abunda naƙeso kuma zan samu duk abunda na dade Ina farautarsa bankama ba ??"cikin sanyin murya NABEELAH tace "ni..ni. Bana sonka,bana kaunar Ka, AHMED DAN ALLAH KaKai ni gidan gurin Hajiya Nafisat ta tabbatar da nadawo ,cikin sanyin murya doctor yace "AHMED ni sai Ina ganin tunda ga alkali kuma ga lauya ga Kuma mai Kara , yakamata ace an yanke hukuncin ai ??"cikin wanin yanayin AHMED yace "doctor lokacin ɗaya Allah ya sanyamin son NABEELAH da yarinyar nan acikin zuciyarta akwai matsala idan nace zan janye kudurina daga kan mahaifiyarta NABEELAH "shikenan ,as you said,miko min ƴata nan koba komai zan rika tunawa da Uwar ta
AHMED ko ba Tare Da yace komai ba ya mikawa doctor Adams yarinya,
Amsa yarinya a hannun AHMED doctor Adam's yayi, cikin smiling doctor ya nufi hanyar fita daga cikin dakin, rungume da yarinyar a kirjinsa,cikin sauri AHMED ya rungume NABEELAH yayi tare da faɗin dan Allah kice masa ya dawo min da ɗiyata wallah Allah ina matuƙar sonta,cikin kuka NABEELAH tace dan Allah AHMED kakai Ni gida gurin Mommah ta tabbatar da nadawo , cikin zafi AHMED ya ce''In badan ina gudun kada ashirin mu ya tonu ba wallah Allah da sai na kwace ƴata in yaso duk abun da ya tafasa ya dade bai koneba, haba taya zai tafin min da jaririya ko angaya masa bana son y'atace AHMED ya fada cikin fushi
da ɓacin rai

*Ɓangaren* FAREEDAH da NABEEL kuwa cikin ikon Allah ko cikin FAREEDAH yana Wata tara FAREEDAH ta santalo ƴaƴan ta biyu mace da namiji ,namijin yana masifar kama da ubansa macen kuma tana matuƙar Kama da Mamanta FAREEDAH ,zo ku ga Murna wurin NABEEL ba'a magana har da had'a yan tsalenshi da ihu da bige-bigen waya yana fad'a ma Jama'a kai Ranar Ansha murna da kyaututuka
bayan sati Ɗaya da haihuwa aka yi suna ,shagalin da akayi ranar bazai iya fad'uwa ba inda y'ay'a suka ci suna iyayesu,wato dayan namiji yaci sunan baban NABEEL wato maraganyi, ita kuma yarinyar taci suna Mommah suna kiran su da Asra da Azraq..
Haka Mom ta maido FAREEDAH GIDANta tana mata gyara
ciki da waje,
Haka aka cigaba da kula da FAREEDAH har tayi Arba'in, Mommy ko ganin rawar kan d'an ta NABEEL ne yasa ta basa matar sa,aiko a dare Ranar nayi FAREEDAH H ta cancara Ado cikin farar rigar ta yar England Wanda It'a babu duk daya, sai gilmawa takeyi agaban NABEEL shi ko NABEEL sai binta yake da ido kamar maye ,nan ta tofama yaran su addu'a ta shafa musu, jawo ta NABEEL yayi Ta fado jikin sa kamshin turaren humurar ta ya kara ruda sa, nan fa ya cire mata riga ya fara tsotsar boob's d'inta da ruwa saida ya tsotse sanan yakai bakishi ...ya fara tsotsa ruwan da yaga sun bulubulo ne ya kara rikitar dashi nan ya shige ta kusan shidewa ya kusan yi domin yanda yaji matar tasa ta kara dad'i da d'and'ano, haka yaketa yi yana kara jin son matar sa sai da yayi sau uku sannan sukayi wanka suka kwanta, NABEEL ya jawota jikin sa yace "my happiness Wai meye sirin kinji kuwa yanda kika kara min dad'i ya kashe mata ido daya, ita kuma ta rufe fuska Alamun kunya, batare da yace mata komaiba yasake rungumo ta kamar wani yace zai kwace masa It'a..

A ɓangaren NABEELAH da AHMED kuwa
bayan wata biyu da haifuwar FAREEDAH, AHMED da NABEELAH sukayi auren su cikin aminci, da mutunta juna suke zaune babu wanda baiyi farin ciki ba da wanan had'in auren ba, ba kamar Mommah da
tafi kowa jin dad'in hakan...

Alhamdu'lillahy Alhamdu'lillahy Alhamdu'lillahy nan muka ka wo
ƙarshen labarin Fareedah Nabeel abinda nayi daidai Allah ya
bani lada, kuskuren daƙe ciki kuma Allah ya fe min
Subahanaka allahumma ashadu allaila a illahah
astagfiruka wa'atubu ilaik💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

*FAREEDAH NABEEL*

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

_STORY,WRITTEN_.

BY
*A'ISHA FULANI GAL*




*🌺 CHAPTER 29-30🌺*

*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)


MY DEAR DADDY
MAY YOUR SOUL REST IN PERFECT PEACE
DAD ALLAH YAJI KAN KA DA RAHAMA Daddy ALLAH YASA CAN TAFI MAKA NAN,,,,,,, ALLAH YASA ALJANNA FIRDAUSI MAKOMACE AGAREKA

*🌺 CHAPTER 29-30🌺*

NO🤦🏻‍♀️ EDITING 🤦🏻‍♀️
BALOKACI EDITING

Da misalin ƙarfe goma na dare,

Zaune AHMED yaƙe a Saman lumtsumemiyar kujeran acikin parlournsa yayi facing d'in T,V yana kallon film Cikin kwanciyar hankali ko ba komai hankalin sa yakwanta yanzu " ALLAH na gode maka daka rufa mana asiri ALLAH ka ƙara rufamana asiri duniya da lahira AHMED yafaɗa a cikin zuciyarsa,
Yana cikin zancen zuci sai ga NABEELAH ta shigo falon,
NABEELAH ce tashigo cikin falon AHMED fuskarta a ɗaure direct wajen AHMED tanufa tana ƙarasawa inda yaƙe zaune cikin tsananin ɓacin rai "AHMED nifa Bangane mekuke nufiba, kana nufin nice zanyi tafiya da wannan ɗan iskan doctor?wanda duk duniya babu wanda na tsana samadashi,inji cewar NABEELAH, sannan cikin masifa da bala'i NABEELAH ta cigaba da cewar "ai kai ya kamata ace kabishi kasamo mana magani zubar da cikin baniba , nifa babu inda zani kuma babu inda zan bisa, gara ma tun wuri kakira sa kagaya masa nace ni NABEELAH babu inda zanbisa ehem nafaɗa nasake faɗa babu inda zani, NABEELAH ta ƙare maganar ta idanunta akan sa
,Mikewa tsaye AHMED yayi tare da kallon NABEELAH kafin cikin sanyin sa da ƙasa ƙasa da murya
AHMED ya buɗe baƙin sa yace "NABEELAH kina da hankali kuwa?kinsan abunda kike fad'a kuwa,taya Allah ya rufa mana asiri musamu mafita amma kike ƙoƙarin kiga kin tona mana asiri ,dan ALLAH idan baso kike asirin mu yatonu ba dan Allah kiyi ha'kuri ki amince ki yarda ki bisa,ku tafi tare Abuja tare dashi kinga wannan tafiyar taku ita kaɗai ce mafita agare mu please baby love AHMED ya ƙare maganar sa yana mai rokon ta 👏 "cikin buga masa wata uwar tsawa NABEELAH tace "ni fa nagaya maka wallahy ALLAH babu inda zani, saboda bana son nayi nisa dakai, musamman ma
ɗimin jikinka dan kaima kasan banason wani abunda zaisa nayi nisa da kai, NABEELAH ta karasa maganarta cikin zubar da hawaye,,cikin fusata da buga mata wata uwar tsawa AHMED ya buɗe baƙin sa
yace "bariki kiji in gaya miki ni nagaji da wannan haukar taki saboda naLura dake ke kwata-kwata ma baki damu da tashin hankali da muke ciki ba,ko kinaso kobakya so doleki sai
End Ads