tare sannan suka fito,suka shirya, bayan sun gama shirin "sannan FAREEDAH ta tuna da cewa dare yayi ,duban AHMAD NABEELAH tayi kafin cikin sanyin Murya NABEELAH ta furta "yanzu karfe sha biyu! "kallon agogon da yake manne ajikin bangon dakin AHMED yayi tare da faɗin"ai duk ke kikaja mana injin cewar AHMED sannan cikin faɗa Ahmad ya cigaba da cewar" sai danace maki ki tafi amma kika ki kika ce wai ke baki gaji ba "hmm uhmm injin cewar NABEELAH sannan ta cigaba da cewar"badam wani Abu ba da bacci na kawai zan yi anan cikin bed room dinka,dan so nike na kwana a cikin jikin ka yayinda nake shashakar daddadar kamshin turaranka jikinka ,sai dai ina gudun kar Mommy tashigo dakina bata ganni ba NABEELAH ta ƙarasa maganar ta cikin shagwaba haɗi da turo baki"cikin daure fuska AHMED ya buɗe baƙin sa yace" a gaskiya ni tsoro nake ji kinga irin abunda yaso ya faru kenan jiya,ɗauko littafin da yake ajiye asaman gado AHMED yayi yana mai mika ma NABEELAH kafin cikin natsuwa AHMED ya buɗe baƙin sa yace"ki tashi ki tafi kanki tsaye idan Mommy ta tareki kice wannan littafin kike son kiyi nazarinshi cikin dare kuma dakyar muka same shii "amsar littafi NABEELAH tayi haka zalika tana mai faɗin,"AHMED kenan sarkin tsoro da wayau ,haha haha ta fashe da dariya sannan cikin dariya tana mai cigaba da fadin" bara in je good night sugar baby ,kai tsaye ta nufi hanyar fita daga cikin dakin,sauke ajiyar zuciya AHMED yayi yana mai faɗin Allah ka rufa mana
asiri duniya da lahira
NABEELAH kuwa direct ta nufi hanya da zai Sada ta da part dinsu,ahankali ta murda handle din kofar parlour,tare da shiga cikin parlour ,tana gama k'arasa shigowa cikin parlourn, haka zalika yayi de-de da kai dubanta zuwa ga kan kujeran ,a daidai lokacin ne kuma narkakkun idanuwanta suka sauka a kan Mommy wacce take zaune a saman lumtsumemiyar kujeran parlour su,tayi facing d'in TV tana kallon film, ita kuwa Mommy tana ganin shigowa NABEELAH tayi saurin furta "NABEELAH me kike har yanzu baki je kin kwanta ba? Mommy ta k'arasa tambayarta idanunta akanta "duban Mommy NABEELAH tayi Kafin cikin sauri NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace"wallhy Allah Mommy mu tsaya duba wannan littafin ne saboda in son zan yi karatu anjima NABEELAH takarasa maganar ta haka zalika tana mai nuna ma Mommy littafin hannunta "sauke ajiyar zuciya Mommy tayi ta kafin cikin sanyin Murya Mommy ta buɗe baƙin ta tace"kingani nima nan wani film nake kallo na kasa tashi maza kije ki kwanta maza maza kije ki kwanta good night sleep well "alright to sweet night and lovely dreams
dear Mommy
*WASHE GARI*
Zaune AHMED yake acikin parlourn shi tare da NABEELAH daga ganin Alamun hiran soyayyar su suke cikin nishadi had'i da farinciki,
zuwa can kuma sai NABEELAH ta ji kamar zuciya ta yana tashi, tana jin kamar zatayi amai amai, kakarin Amai ta Fara yi,ai kuwa da gudu ta tashige cikin bathroom,tana ta kwara amai,tana aman tana nishi sama sama haƙa zalika tana mai faɗin"wayyo Allah na haka dai tayi ta kwara amai kamar zata amayo ƴaƴan hanjin cikinta,tana kammala amai, ta had'a ruwan dimi ya cika bath sannan ta cire kayan jikinta ,ta shiga cikin ruwan bath 🛀d'in, sosai gasa jikinta da ruwan dimin, Tana gama wankan ,ta fito daga bayin daure da towel d'inta, AHMED kuwa yana ganin fitowar ta daga bayi yayi saurin ƙaraso gun ta kallon ta yayi kafin cikin kulawa da tashin hankali AHMED ya buɗe baƙin sa yace"ko NABEELAH meye yake damu ki .kike amai haƙa? "sauke ajiyar zuciya NABEELAH tayi kafin cikin natsuwa NABEELAH ta buɗe baƙin ta ce" wallhy AHMED yau kusan wata na ɗaya da yan kwana ki banga al'adana ba,ta karashe Maganar ta idanunta akansa"
Cikin sauri Ahmed ya furta
"Ban fahince ki ba ??
Cikin sauri NABEELAH ta furta"AHMAD ina ganin kamar ciki ne dani
"Ciki! ciki!! Cikiiiiii AHMED ya furta cikin tarin mamaki haƙa zalika yana mai kallon ta from a to z sannan cikin mamaki AHMED ya cigaba
da cewar
"Keko a Ina kika samu ciki ??
"Kamarya inji cewar NABEELAH sannan cikin bacin rai NABEELAH ta cigaba da cewar" akwai wani da namiji da nake bine bayan Kai,girgiza kanta NABEELAH tayi sannan cikin zubar da hawaye NABEELAH ta cigaba da cewar" kaga ni koh dama ni irin abunda nake gudu kenan ta karashe maganar ta cikin dan daga murya.
"Cikin daka mata wata uwar tsawa AHMED yace "ke NABEELAH bari kiji abunda zai fito daga cikin bakina kame baki agareki ya zamo wajibi idan kuma ba Haƙa ba zakiyi rub'i da rubabb'iyar azara AHMED ya k'arasa maganar sa cikin tsananin zafin da bacin rai "ita ma NABEELAH cikin fusata da daka masa wata uwar tsawa NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "Kai AHMED ya kake Furta min wannan mugum kalman naka,me kak'e nufi da wanyan mugayen kalaman naka?? "cikin tsawa Ahmed yace "Ina nufin wannan cikin da yake jikin ki kije ki nemi meshi d.....cikin fusata NABEELAH ta katse shi ta hanyar faɗin"karya kake yi AHMED, wallhy shaye shaye da ake yiwa kanwah ba'a isa ayiwa barkonoshi ba """"""""""""""cikin mugun faɗa AHMED yace"me kike nufi da wannan kalmar taki ??inji cewar AHMED cikin sauri"""""""""""""cikin tsantsan ɓacin rai da masifa NABEELAH tace "Ina nufin abubuwa da maza suke yiwa mata wallhy ni sai dai mu kwashi kashin mu a hannu..
Cikin fusata AHMED ya buga mata wata uwar tsawa tare da faɗin "zako mu zuba mu gani za'a ga na Wanda zai ......*wash nagaji fan's mu haɗu a next page masu zazzafar Comment ina matuƙar godiya Allah ya saka da ALKHAIRI ALLAH ya ƙara mana lafiya Tare Da tsawon rai Mai albarka Allah ya gafarta mana kura kuran mu*
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
_STORY,WRITTEN &EDITED_.
BY
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 21-22🌺*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)
*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*
*🌺 CHAPTER 21-22🌺*
_______Bayan sati ɗaya___________Bayan sati ɗaya,tsaye AHMED yaƙe agaban dressing mirror acikin bed room d'insa, fuskar nan tasa a haɗe babu digon ko alamun fara'a akan afuskar tasa sai faman jan dogon tsoki yaƙe shi kaɗai ko dashi da uban waye ne oho ni kaina bansani ba🤷🏻♀️ bayan bayan yagama shirinsa,tsadadden agogo,me matuƙar kyau da ɗaukan ido ya ɗauka yaƙe daurawa akan tsintsiyar hannunsa,
NABEELAH ce ta turo kofar dakin tare da shigowa cikin bed room d'insa,fad'ada fara'rta tayi. ganin masoyinta muradin zuciyarta haƙan yasa ta taji wani irin masifar daɗi da sanyi yana ratsa sassan jikinta ,ayan kwanakin nan da batasa shi a ido ba ita kaɗai tasan irin tashin hankali da tashiga ,cikin sauri ta ƙara so gunsa bata tsaya wata-wata ba ta faɗa jikinsa,faɗawa NABEELAH tayi akan karjin AHMED tare da rungumesa tayi sai wani kamkamesa take kamar zata shige cikin jikinsa cikin farin ciki NABEELAH ta buɗe baƙin ta take faɗin fadin
"morning sugar baby wallahi Allah nayi missing ɗin ka sosai "lumshe idanuwansa AHMED yayi, cikin ransa yaƙe faɗin to-to shikenan na kad'e ,bak'ar maiya ta shigo min ɗaki,nifa a yan kwanaki nan bana son ganin wannan shedaniyar yarinyar akusa dani, na tsani ganin ta a duk inda nike, haƙa zalika natsane ta,don ni haushinta ma naƙe ji bugu da kari kuma nayi masifar tsanar ta,Wai shin ita batasan cewa ayan kwanakin nan bana son takura da damuwa bane?, haƙan nefa yasa kullum nake guje ma wannan shedaniyar yarinyar shigiya bak'ar maiya kawai, Allah Sarki ita ko NABEELAH
Jin yayi mata shiru ne yasa NABEELAH ta dago kanta ta kalle sa sannan tayi smillig,saboda ta lura dashi tunda tafad'a masa cewa tana ɗauke da cikinsa yaƙe jin mugun haushin ta,,shiyasa yaƙe jin haushinta,kwata-kwata bayason yaga tazo kusa da shi! ko inda yaƙe!!,pink lips d'insa da yake matuƙar burgeta,ta yi kissing tare da lashe lallausar labbansa dan tayi missing d'insa da dan shafar wuyansa, izuwa gadon bayansa,bai hana taba kuma bai taya taba ita kai de take ta kidan ta haƙa zalika ita kaɗai kuma take rawan ta,ita kaɗai tayi abuntah ta gama sannan ta kama hannunsa tare da fadin "Mommah ce tace inzo inkira ka,kazo muje muyi breakfast ko kallonta baiyiba ɓalle tasa ran zai amsa mata, binta kawai yayi suka fice daga bed room d'insa, kai tsaye suka nufi hanya da zai sada su da babban parlour gidan wato part ɗin Hajiya Nafisat.
HAJIYA NAFISAT ce Zaune a kan kujeran dinning table, a dining area tare da AZMERH ,su NABEELAH ne suka shigo cikin parlourn,suna gama k'arasa shigowa cikin tsakiyar parlourn ,direct dining table d'in suka nufa
Kujerar gefen Mommah, AHMED yaja ya zauna a kusa da Mommy kallonta yayi kafin cikin kulawa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "morning Mommah hope kin tashi lafiya?"Kallon AHMED Mommy tayi fuskarta ɗauke da fara'a tace "morning too my son ,, alhamdu'lillahy sannu da fitowa autah nah "yawwa dia Mommah inji cewar AHMED"kallon AZMERH Mommy tayi kafin cikin kulawa Mommy ta furta" doterh Azmerh serve us please!,cikin nutsuwa AZMERH ta shiga serving d'in su sannan ta koma ta koma ta zauna, kaɗan yaci kayan breakfast d'in sai dan Tea da yasha mik'ewa yayi alamun ya kammala , kallon sa Mommah tayi Kafin cikin kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace " autah nah bade ka tashiba kenan .me kaci anan shayi fa kawai kasha,wai kai meyake damunka ne AHMED? ,dan naga a yan kwanakin nan kwata-kwata ka chanza
Kullum baka da aiki sai yawo kwata-kwata ka daina zaman gida Mommy ta karasa tambayarsa idon ta akansa?"ya mutsa fuskarsa AHMED yayi kamar anmasa dole sanan ya buɗe baƙin sa yace "am okay Mommah,kawai dai na koshi ne ,sannan kuma ni babu inda nake zuwa face nan gidan su abokin na Abdul ya faɗa kasa kasa bejira yaji me zatace ba.ya nufi hanyar barin parlourn,, tare da ficewarsa abunsa, domin kuwa, shi a halin yanzu haushin kowa yake ji ,bugu da kari kuma bayason takura, da damuwa kana kuma da yan tambaye-tambaye banza,ko me yasa ma yabiyewa son zuciya har ya bari shedan ya rinjaye shi har yaje ya dirkawa diyar mutane ciki oho 🤷🏻♀️ko da yaƙe duk laifin wancan shedaniyar yarinyarn ne ,,,,,,, Allah Sarki NABEELAH ce ta bishi da kallo yanda yake tafiya cikin takunsa na cikakkun maza, hakan bakaramin kara burgeta yakeba ,cikin ranta tace komai nasa me kyau ne da burgewa , AHMED Ina masifar missg naka! AHMED a kullum burina shine na rika jika a jikina saboda da tunani ka nake kwana dashi nake tashi ,I miss ur ....,kai kawai nake bukata ahalin yanzu,inna matukar kewar dimin jikinka da daddad'dan kamshi turaren jikinka """"""kallon NABEELAH Mommy tayi sannan cikin kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace "ke kuma fa, NABEELAH Wai shin meyaƙe damu ku ne da ke da AHMED ,gani nayi yanzu kwata-kwata ba kwason cin abincin kirki ,gashi kema tuntuni kika rike ruwan Lipton kin ƙasa sha ,maiyake faruwa ne meyaƙe damun kune??"babu komai Mommy inji cewar NABEELAH sannan cikin kulawa ta cigaba da faɗin" kawai dai bana jin cin wani Abu mai nauyine NABEELAH ta karasa maganar ta idon ta akan Mommy "to Allah ya kyauta maku "Amin inji cewar NABEELAH sannan tare da mikewa tsaye gamin da juyawa ta nufi dakinta kai tsaye
ta shige dakin ta
Da misalin ƙarfe goma sha ɗaya da rabi na dare (11:30pm) Kwance NABEELAH take a saman gado acikin ɗakin ta
sai juyi take kwata-kwata ta ƙasa barci,, don NABEELAH jitayi tana masifar bukatar AHMED domikuwa a halin yanzu ta saka jurewa rashinsa a kusa da ita dan ji take kamar tayi hauka , saboda masifar sha'awar sa da take cinta, mik'ewa tayi Ahankali ta nufi wajan dressing mirror ta fefesa turare tare da goga lipstick, bakinta ,fitowa tayi daga cikin bed room d'inta, Ahankali take tafiya,sam bata damu da duhun da ya mamaye parlourn ba Haƙa ta fito daga cikin falon Kai tsaye ta nufi kofar da zata sadata da part d'insa, tana isa dai-dai part d'insa ta daura hannunta akan handle d'in kofar parlour tayi tare da tura kofar ciki Ahankali ta shiga cikin parlournsa,,direct bedroom d'insa ta nufa Ahankali NABEELAH ta k'arasa de-de bakin kofar bed room d'insa ,tura kofar tayi ta shiga tare da mayarwa ta Rufe harda murda key, a zaune ta tadda AHMED sai famar aikin tunani yaƙe, tana ganinsa azaune yayi shiru shima daga ganin alamun shima tunani yaƙe yi, dan damar tasan yanda ta kasa bacci shima haƙa take a wurin shi, Ahankali NABEELAH ta fara cire rigar jikinta, dagawa yayi a hankali a de-de lokacin da ta fara ɓalle botir d'in rigarta ya kura mata sexy eyes d'insa yayi ko kiftawa babu,hankalinsa ya fara tashi zuciyarsa na gudu da sauri da sauri ,"Allah Allah'yake ta k'araso gare shi ya jita cikin jikinsa ko yaji sanyi acikin zuciyarsa ,a gaf da kusa dashi ta k'araso tare da girziza masa jikinta d'inta, cikin sauri yace"wayyo ni kayan daɗina madara sugar kayan daɗi na, a bani in ..., da sauri ya k'arasa kusa da ita tare da daukanta cak sai kan bed d'insa ,a kan makeken gadon sa ya daura ta jikinsa na rawa ya fara tube kayan bacci dake jikinsa sai da yayi tsirar kamarya yanda take sannan ya sake hawa samanta bai yi wata wata ba ,ya hade bakinsu tanajin yadda zuciyarsa ke bugawa sannan kuma ga hajiyar sa ta Mike sambal Sai halbawa take yi, yayinda shi Kuma Ahankali ya koma lallausar harshenta yana tsotsa hannunsa yana yawo a sassan jikinta sai kara shigewa cikin jikinsa take yayinda take saubke ajiyar zuciya saboda agaskiya tayi masifar missing d'insa sosai,kama lips d'insa tayi tana tsotsa sosai. babban fagene hakan yasa suka Kara gyara kwanciya ,yayinda shi Kuma ya shiga kokarin cilla jikinsa a cikin Nata jikin, wani ihu suka saki a tare, sannan suka kankame juna, sun jima suna Abu daya ........kafin suka gajiyar da junarsu, Sai da ya ga sun gamsar da juna su, ,sannan suka zube suna mayarda numfashi, daukarta yayi cak suka shiga cikin bathroom sukayi wanka a tare sannan suka fito ,kayanta AHMED ya ɗauka ya wurga mata shi sannan Ahmed ya furta "Maza-maza ki kwashe wayannan tsumokarar naki kisa kifice min daga ɗaki inji cewar AHMED cikin daure fuska, sannan cikin daka mata wata uwar tsawa AHMED ya cigaba da cewar "nace ki ɗauki kayanki ki shirya ki fice min daga ɗaki ko!
don bana son damuwa zan kwanta saboda sleep yazo ,cikin tsananin ɓacin rai daya rufesa AHMED ya ɗora da faɗin" nace ki fitar min daga ɗaki ko!zaki fita ne ko sai na karkaryaki shegiya ballagazar yarin ya kawai wacce bata da kamun kai ƙara sa maganar sa cikin huci da tsananin ɓacin rai,,,,,Ko kulasa NABEELAH bata yi ba ta haye kan gadon sa tayi kwanciyar ta hankalin kwance,"Nace zaki fice min daga ɗaki ko sai naci kan ubanki!inji
cewar AHMED
cikin fushi da faɗa
Zuwan can Shima AHMED ya hau Saman gadon, saboda wata arniyar barci yaƙe ji, Allah Sarki saboda tsabar ji haushinta ma da tsananin ɓacin rai ko kayan barci AHMED bai saka ba yabi lafiyar gado
,ai tana ganin ya hau saman gadon haƙan,yasa tayi sauri ta,mirgino ta shige cikin jikinsa ta rungumoshi sosai.Sai kace wata tace zata kwance mata shi, ai kuwa kafin kasani
bacci ya dauke su
*BAYAN SATI BIYU*
tsaye Hajiya Nafisat taƙe a cikin tsakiyar compound d'in gidanta tare da AHMED yayinda AHMED yake jingine ajikin motarsa daga ganin alamun anguwar zashi "kallon AHMED Mommy ta yi kafin cikin kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace "AHMED banason fita ,kuma ina da aike dayawa da nake son ka je kayimin su wallahi, Ina zaka ne wai ?? kallon Mommy AHMED yayi kafin cikin kulawa da ƙasa ƙasa da murya AHMED ya buɗe baƙin sa yace"Zanje in duba jikin aunty FAREEDAH dan batajin daɗi jikinta, jiya ance tana ta amai, Sai Kuma na ji kamar kuna waya da yaya NABEEL Jiya ?"eh hakane inji cewar Mommy sannan Mommy ta cigaba da cewar"Wai ita har yanzu tana nan a asibity ne ? ko da yake wannan ita tashafa , karka dade kayi maza ka dawo "alright to angama Mommah inji cewar AHMED "Sai ka dawo, inji cewar Mommy "marfin motar AHMED ya bude ya shiga cikin motarsa tare da ya Rufe marfin, motar sannan ya tada motar ,gate man ne ya wangale masa kofar gate d'in Gidan sannam
ya fice daga
cikin compound
din Gidan,,,,,,,
*After one hours*
*GIDAN YAYA NABEEL*
Zaune FAREEDAH take acikin parlournta tare da Asma'u kawarta daga ganin Alamun hira suke cikin nishadi
hadi da farinciki,
Suna cikin haƙa sai ga
AHMED ya
shigo cikin falon
AHMED ne ya
shigo cikin falon
tare da furta"
ASSALAMU ALAIKUM!
"AMIN WLKSLM FAREEDAH ce ta amsa da faɗin haƙa tana mai dago kanta dan ganin wanda ya shigo falon ta idanuwanta