x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 12 - FAREEDAH NABEEL

  • 33001 words
  • 36000 words
  • Out of 55656 words

Category: Love Stories

Views 1079

18 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
ne suka sauka akan AHMED washe baki tayi tare da furta oyoyo mai gidana

Kai tsaye cikin sauri AHMED ya ƙaraso inda su FAREEDAH suke zaune,Cikin fara'a FAREEDAH ta cigaba da cewar "AHMED Manya "kallon AHMED Asma'u tayi Kafin cikin kulawa ita ma Asma'u ɗin ta buɗe baƙin ta tace "umm-ummm AHMED kenan daga Ina?? ,,,,Cikin nutsuwa shima AHMED ɗin ya buɗe baƙin sa yace"daga asibity nake akace min kun dawo gida,doctor ne ma yake fad'a min abunda yake faruwa a Gaskiya aunty FAREEDAH Ina matuƙar tayaki murna samun wannan karuwan da kikayi Allah ya raba lafiya
AHMED ya karasa maganar sa idonsa akan su, cikin farin ciki FAREEDAH ta buɗe baƙin ta tace "
"Amin Amin ya rabbil izzati thanks mai gidana"kar ki damu matan yaya NABEEL inji cewar AHMED, sannan cikin smiling AHMED ya cigaba da cewar "wai cikin yanzu a tunanin ku tsakanin yaya NABEEL da Hajiya Mommah wa zai fi farinciki da jin wannan Albishir, "wa kafara shedawa inji cewar Asma'u "Cikin fara'a AHMED ya furta "well shi dai yaya NABEEL nakira shi wayarshi akashe,ita kuma Hajiya Mommah Na fison in gaya mata .
gani gata,saboda inga irin Kalan murnar da za tayi,amma ansanar da su malam kuwa karasa maganar sa idonsa akan su ??"aiko Ina ganin ABBACAR ya gaya masu inji cewar FAREEDAH sannan cikin kulawa ta cigaba da cewar",domin mu yi magana da shi ta waya, "Cikin murna da farin ciki AHMED ya ce"hmmm well ya kamata inyi.inkoma gida "alright to ka gaishe min da hajiya Mommy inji cewar FAREEDAH "to zata ji AHMED ya amsa da faɗin haƙa "Allah ya kiyaye hanya ka gaida su Mommy inji cewar Asma'u ,"alright to insha Allah inji cewar AHMED sannan cikin nutsuwa ya juya ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da fice daga gidan gaba ɗaya ''yana fita FAREEDAH tana ganin fitarsa ta rike baki Tare Da faɗin "ikon Allah da magana ah uhmm ah hmmm, ni FAREEDAH Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira"ke dai bari kawai bestie inji cewar Asma'u sannan cikin kulawa Asma'u ta cigaba da cewar"kinga zama began mu ba
kinga sai ki tashi ki haura sama kije ki huta ,,, insha Allahu anjima zan gaya miki duk abubuwa daya kamata ayi, kisan sha'anin mutane yanzu akace mutum ake kiwo ba dabba ba, Asma'u ta karasa maganar ta cikin sauri da tsoro "haha haha haha haha FAREEDAH ta fashe da dariya tare da "kawata ba SAUKI " ke bari kawai inji cewar Asma'u" to Bari in haura sama inji cewar FAREEDAH,,, "Asma'u tace "yawwa, ,,,,,," FAREEDAH tace"in kin gama kallo TV kin same ni a cikin bed room d'ina "badamuwa,kedai je ki ki kwantah banason ki wahalal da kanki inji cewar Asma'u "shikenan cewar FAREEDAH tare da mikewa tsaye kai tsaye ta nufi hanyar upstairs tare da haura
saman upstairs

GIDAN HAJIYA NAFISAT
misalin karfe huɗu na yamma,tsaye NABEELAH take a tsakiyar parlourn su daga ganin alamunta waya take yi, wayace a kare a kunnenta,cikin nutsuwa NABEELAH
take magana, "
"to shikenan Sai kin zo
AHMED ne yashigo ciki parlour kai tsaye gun kujera ya karaso ya samu waje ya zauna a saman two-seater, sannan cikin nutsuwa ya ɗauki remote din TV da niyar zai kunna TV kenan sai kawai yaga mutum tsaye akansa ko agabansa zance, NABEELAH ko tana ganin haƙa cikin sauri ta karaso gunsa tare da tsaya mai agaba, NABEELAH ce cikin sauri ta karaso gunsa tare da tsayawa agabansa tana mai girgiza masa kirjinta tare da furta muje dakina kabani hakina harara ta gallamai sannan cikin bada umarni NABEELAH ta cigaba da cewar "muje cikin dakina ka bani hakina ,Aikin banza kawai ana so ana kaiwa kasuwa mutum sai shegen tsoron tsiya """Kallon NABEELAH AHMED yayi tukkun kafin cikin daure fuska AHMED ya buɗe baƙin sa yace"
Ke wai wace irin dabba ce mara tunani da zaki zo ki tsaya min akaina saboda rashin tarbiyya da ba'a koyo miki ba ,wai shin baki ga kallo zan yi ba ne??, share shi da cigaba da girgiza masa jikinta tayi tare da jan dogon tsoki,,,,,,,mik'ewa tsaye AHMED yayi cikin sauri kafin cikin daka mata wata uwar tsawa, AHMED ya cigaba da cewar "nace maki baki ga kallo zanyi bane ?? "mtsww NABEELAH taja tsaki sannan NABEELAH cikin ɓacin rai NABEELAH tace"yaro kana da wani kallon da wuce mu je dakina kaba ni hakina mutum sai shegen tsoron tsiya raggon namiji , namijin hotiho kawai"Cikin fusata AHMED ya katseta ta hanyar faɗin"anki baki hakin naki sai kiyi duk abunda kika dama, shegiya ballagaza jarababbiyar yarinya kawai wace batasan komai ba sai sex ya karasa maganar sa cikin huci da ɓacin rai"harara ta gallamai shima haƙa ya gallamata harara cikin jin haushin juna suka tsaya suna hararan junarsu "Mommy ce ta fito daga cikin kitchen d'inta cikin sauri ta k'araso gunsu a inda suke tsaye kallon su tayi Kafin cikin daga murya
Mammy tace "me ye Haƙa? Lafiya kuke hararan juna.kamar wasu abokan gaba
"Murmushin dole AHMED yayi kafin cikin kulawa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "yawwa Mommah dama wani albishir nake so in miki ,sai nazo na tadda kina barci "Baku amsa min tambaya naba Ina tambayanku ku gaya min tukun na inji cewar Mommy cikin faɗa "hmm inji cewar AHMED sannan cikin kulawa da murmushin dole AHMED ya cigaba da cewar"dama kan magana albishir d'in ne shine ta matsa wai sai na gaya mata saboda ta raina ni shine harda hararata ,,,,sauke nannauyar ajiyar zuciya Mommy tayi tare da faɗin"Ina jin ka,faɗa min,gani na tashi daga baccin "idan na faɗa miki maye tukuycin da zaki bani inji cewar AHMED?"tunda ka gan'ni da waya da Hajiya safiya ta kawo min shine idonka yake.kan waya Kakeson ka gaya min albishir.saboda.in samu in baka wayanan,
To bari ingaya maka idan ka gaya min wannan albishir idan bai ci wannan wayanba na fasa zan karbi kayana Mommy ta karasa maganar ta idanunta akansa"hmmm inji cewar AHMED sannan cikin kulawa AHMED ya cigaba da cewar" hawayen dakika dade kina zubarwa insha Allahu zasu koma inda suka fito "cikin faduwar gaba Mommah tajuyo ta kalli NABEELAH ""cikin nutsuwa AHMED ya ɗora da cewar"zaki samu jika domin asibity sun tabbatar mana da cewa aunty FAREEDAH tana da ciki ,wata ɗaya da kwanaki "Alhamdu'lillahy inji cewar Mommy sannan cikin murna da farin ciki Mommy ta cigaba da cewar"dama ni abunda nake so kenan kaga bari inshiga cikin in yi wanka in shirya, sannan kuma in fito driver yazo yakai ni, a Ina take??"tana gidan yaya NABEEL inji cewar AHMED "haha haha haha ta fashe da dariya farin ciki tare da faɗin" wayyo dad'in zan samu jika aaaaaaa kai maddallah, kai Masha Allah burina zai cika, cikin sauri ta nufi hanyar upstairs tare da haurawa saman upstairs"NABEELAH ko tana gani haurawar Mommah saman upstairs, tayi sauri ta rungume AHMED ta re da furta "sugar baby muje mana, please I need you,kodan baby ka da yaƙe cikin jikina muje ka bani hakina, "sake baki Ahmed yayi yana kallonta cikin ransa yace wai wannan wanne irin jarababbiyar yarinyace wacce kwata-kwata bata da zuciya,
🌹🌺🌹🌹🌺🌺🌺🌹🌹🌹🌹

*~_THANKS FAN'S FOR UZURIN KU AGARE NI ALLAH YA BAR ZUMUCHI INA MATUKAR GODIYA SOSAI INA MAKU FATAN ALKHAIRI ALLAH YASA MUGAMA DA DUNIYA LAFIYA_~*

*ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI*


*#COMMENT'S PLEASE !*
*#SHARE FISABILLAH!!*
*#THANKS FAN'S !!!*

: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

*FAREEDAH NABEEL*

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

_STORY,WRITTEN &EDITED_.

BY
*A'ISHA FULANI GAL*




*🌺 CHAPTER 23-24🌺*

*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)

*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*

*WANNAN PAGE D'IN NA SADAUKAR DASHI GARE KA SAPWAN AHMED,,THANKS FOR KULAWAR KA AGARE NI ALLAH YA BAR ZUMUCHIN MU FATAN ALKHAIRI A GAREKA ,ALLAH YA KARA MAKA BUDI DA DAUKA KA*

*MASU COMMENTS DA SHARING INA MATUKAR GODIYA DA JINGINA A GARE KU KUNA MATUKAR BIRGENI SOSAI FATAN ALKHAIRI A GAREKU*

*🌺 CHAPTER 23-24🌺*

............sake bakinsa AHMED yayi ya na kallon NABEELAH cikin ransa yace Wai shin wannan wacce i'rin jarababbiyar yarinya ce haƙa,Anya kanta ɗaya kuwa?dan shi fa ya lura da ita,ita fa kwata-kwata bata damu da tashin hankali da suke ciki ba ,ita kawai abin da tasani sex,,,, NABEELAH kuwa kama kugunsa tayi ta zagayo har gabansa,zare hanuwanta tayi daga kugunsa ta rike fuskarsa sannan ta haɗe bakinsu guri guda tana tsotsa lallausar harshensa a hankali kuma ta fara zagaye lallausar harshenta saman pink lips d'insa, lumshe idanuwansa yayi sosai,,,kara shigewa jikinsa tayi ,Ahankali kuma ta fara kok'arin balle maballin rigarsa, rike hannunta yayi gam yana mai girgiza mata kai ,kwantar da kanta tayi a faffadar kirjinsa,shi kuwa ajiyar zuciya ya sauke , ganin jikinta ya mutu yasa shi cewa "NABEELAH kar fa ki manta acikin parlournku muke ,shiru tayi masa domin kuwa ƙasa ce masa komai tayi,sai famar sauke nannauyar ajiyar zuciya taƙe, shi kuwa AHMED cikin smiling ya cigaba da cewar "hey jarababbiyata karuwata kiss ɗin bai ishe ki bane, ƙara sa tambayar ta idanunsa akan ta ?? "narkakkun idanuwanta ta zuba masa tana sake kare masa kallo,zuwa can kuma ta turo bakinta gaba cikin shagwaba NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "humm Sugar Baby ai kai ma san abunda nake bukata,,,
Ɗaukan ta AHMED yayi cak ya nufi hanyar bed room d'inta da ita,akan gadon ta ya direta sannan yayi mata runfa da faffad'ar kirjinsa,had'e bakinsu yayi ya fara kissing ɗin ta, yana zame doguwar rigar jikinta kakkamesa tayi gam tana manmatse kafafunta,wani i'rin mugum feeling d'insa take ji ,da sauri ta fara aika masa da salon romancing me rikitar wa, zame jikinsa ya fara yi, ita kuwa ta rike shi gam dan mud'din bata ji dick d'insa a cikin jikinta ba za'a samu matsala, a hankali AHMED ya buɗe baƙin sa yace "please ki Bari mana, zuwa anjima idan Mommah ta fita,sai nayi maki duk abunda kike so ya kashe maganar sa yana mai duban ta "idanuwanta dake lumshe ta bude ahankali ta kalle sa sannan tace "AHMED ba zan iya zama har izuwa anjima ba marata kullewa zata yi please ko kaɗan ne najika a cikin jikina, kaga zuwa anjimar sai mu daura daga inda muka tsaya ,Please i need you"sake bakinsa AHMED yayi ya na kallon NABEELAH,don shi fa ahalin yanzu jarabarta ta fara isanshi, shin ko dai ita harija ce bai sani ba? ,,,zuwa can, ya ja tsaki tare da mik'ewa tsaye yana kok'arin barin gurin da sauri ta zame rigar jikinta damar babu bra and pant a jikinta, cikin takun Jan hankali ta k'araso garesa ta fara balle maballin rigarsa ...
Shafa kirjinsa ta fara yi Ahankali, sannan ta sabule masa wandon jikinsa, kamar wani gunki haƙa ya zama so yake ya hanata yin abinda take son aikatawa amma yakasa tunaninsa cak ya ɗauke lokacin da ta zura harshenta a Saman jikinsa lana lasa, cikin sauri AHMED ya furta "washiiiii ashhhh NABEELAH please ki Bari mana ,,,,ko kulashi batayi ta cigaba da lasan .... d'insa, suna cikin haka ne AHMED yaji an fara nocking din kofar dakin din NABEELAH ,,,a firgice AHMED yace "NABEELAH ! NABEELAH!! Ina tayi nisa sai ma kara had'e bakinsu da tayi Tana sucking "NABEELAH ni na wuce gidan yata FAREEDAH NABEEL Sai na dawo! dan ALLAH ki kula mana da gida sannan kuma ki kiyi kokari kishiga kicin ki dafamana abin ci kafin in dawo,,,,a hankali NABEELAH ta zagaye hannunta kan mararsa sannan ta rungumesa ta zare bakinta a cikin nasa, cikin smiling da kasa kasa da murya NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "alright to angama Mommah sai kin dawo adawo lafiya ,ni barci nake ji "ok to dotah daga haƙa Mommy ta wuce, "AHMED yana jin wucewar Mommy ya Kara makallemata matseta yayi gam yana mayar da ajiyar zuciya sannan yayi magana cikin sanyin murya da tsoron da faduwar gaba tashin hankali AHMED yace "NABEELAH yanzu damar kina jin ta ,?ke naga kwata-kwata ma baki damu da tashin hankali da muke ciki ba ko! ke kawai bukatar ki ajiyar dake daɗi"Sugar Baby please ka cigaba mana namatsu najika a cikin jikina,Ina bukatar Ka a ciki jikina,i need you,sake hade bakinsu tayi tana sucking sosai ,yayinda shi kuma Ahankali ya kama lallausar harshenta yayi ya na tsotsa,
*GIDAN YAYA NABEEL*
Zaune NABEEL yaƙe acikin parlournsu tare da FAREEDAH da abokinsa SadeeQ daga ganin alamun hira suke cikin nishadi haɗi da farinciki,Kallon su SadeeQ yayi kafin cikin kulawa, SadeeQ ya buɗe baƙin sa yace "NABEEL nace wai yau zaka je office ɗin nan kuwa ?"haha haha haha NABEEL ya fashe da dariya yana mai kallon Abokinsa sannan cikin dariyar farin ciki NABEEL ya buɗe baƙin sa yace "ni na manta ma da wani Abu office banda ka kira sa ba inji cewar NABEEL yana mai kallon su sannan cikin murmushi NABEEL ya cigaba da cewar"samu cikin nan na FAREEDAH gaskiya duk yasa na manta da komai ,zan iya barin couse ɗin nan ma,,,,,cikin SadeeQ ya buɗe baƙin sa yace "to in ko haƙa ne yanzu dame za'a kira ka kasan fa tafiyar nan taka tana da mahinmacii ko "cikin sauri FAREEDAH ta furta "haba SadeeQ kana nufi shi samu cikin baida mahinmaci kenan?? FAREEDAH ta karasa tambayarsa idon ta akansa

Cikin fara'a SadeeQ ya buɗe baƙin sa yace "yi hakuri matanmu nifa ban kai ga Haƙa ba afuwa amarya kana kuma uwar gidan mu duk suka fashe da dariya hahaha 🤣 hahaha 🤣
Suna cikin haƙa suka ji sallamar Asma'u Asma'u ce ta shiga falon

Asma'u ce ta
shigo cikin falon
tare da furta"

ASSALAMU ALAIKUM!

"AMIN WLKSLM FAREEDAH ce ta amsa da faɗin haƙa tana mai dago kanta dan ganin wacce ta a shigo falon su idanuwanta ne suka sauka akan Asma'u washe baki tayi tare da furta oyoyo bestie🥰

Kai tsaye cikin sauri Asma'u ta ƙaraso inda su FAREEDAH suke zaune, idanunta ne suka sauka akan SadeeQ Cikin fara'a Asma'u ta buɗe baƙin ta tace "aaaa SadeeQ!"Na'am kawarmu SadeeQ ya amsa da faɗin haƙa idonsa akan ta "sannu! sannu ku!!inji cewar Asma'u idon ta akansu "yawwa sannu ki da zuwa suka haɗa baƙin gurin faɗin haƙa,,NABEEL yace "ranki ya dade! "tare da naka ba mijin na inji cewar Asma'u sannan cikin kulawa da farin ciki da fara'a Asma'u ta cigaba da cewar "to ya fama da kawartawa ??? "Alhamdu'lillahy inji cewar AHMED"smillig FAREEDAH tayi kawai batare da tace komai ba , cikin sauri NABEEL yace "yawwa kawarmu shikenan tunda kinzo yanzu sai mu fita muje dan dama Ina son zan fara saye-sayen kayan jarirai,,,,,,,,,cikin sauri Asma'u ta furta" Kai NABEEL tun yanzu. haba. yaushe ma aka daura balantana asauke ya tafasa Asma'u ta ƙara sa maganar ta idon ta akansa "kisan kuwa ance mai kurme ido mai kanana ido shike kuka da sauri ko inji cewar NABEEL cikin washe baki,,,,,Kallon su FAREEDAH tayi sannan cikin smiling FAREEDAH tace "Bari in gyara maka ba Haƙa ake faɗa ba,cewa ake da wuri yake fara kuka "haha haha haha duk suka fashe da dariya NABEEL yace "to Allah yadai yasa ni idanuwana awaje suke ba'a ciki ba,kowa da ya gani yasan banda kurme ido"wayar ce tayi ringing, cikin sauri yayi picking d'in call d'in kana ya kai wayar kunne tare da a mannawa akunnesa sannan cikin kulawa NABEEL ya furta "Assalamu alaikum!
Na'am Mommah to to shikenan mun gode Allah ya saka da Alkhairi Allah ya ƙara girma ,sai yazo yana gama waya ya kalli FAREEDAH tare da faɗin "to ke kinji FAREEDAH Hajiya Mommah zata bada farfesun kifi akawo miki "haha haha haha 😂 hahaha 🤣 hahaha Asma'u ta fashe da dariya tare da faɗin" kace Kawa tana shan dad'in ta "eh mana, inji cewar NABEEL cikin washe baƙi,, mikewa tsaye NABEEL da SadeeQ suka yi tare da faɗin" bari muje mu dawo "alright to adawo lafiya Allah ya tsare inji cewar su FAREEDAH da Asma'u"Amin ya rabbil izzati suka haɗa baƙin gurin faɗin haƙa haƙa zalika kai tsaye suka nufin hanyar fita
daga cikin falon,.

*BAYAN KWANA BIYU*
Tsaye FAREEDAH take a cikin parloursu rike da akwatin tafiya tare da NABEEL daga ganin alamun tafiyar NABEEL ɗi ne ya tashi , yayinda da ita kuwa FAREEDAH sai famar rusan kuka take sai kace wacce aka aikowa da sakon mutuwa, rungume FAREEDAH NABEEL yayi kafin cikin tsigar lallaashi da kwantar mata da hankali gami da tsantsan kulawa NABEEL ya buɗe baƙin sa yace
"haba FAREEDAH dan ALLAH kukan me kike yi?banason in rinka ganin ki cikin damuwa,damuwarki zatasa indamu ,kuma ni ya kamata infi kowa damuwa tunda ni ne zan tafi da kewar Abu guda biyu ga rashinki ga rashin baby da ke cikin jikin ki , dan ALLAH ki daina kuka Addu'a zaki min " sake kamkamesa tayi cikin sheshekar kuka FAREEDAH ta buɗe baƙin ta tace "NABEEL ba kasan yadda zuciyarta take zafi ba bane,zan rabu da kai, wani sabon kuka ne ya'sake subce mata ," na sani karki damu duk da cewa
dai kinsan wannan abu aiki ne zai kai ni,ke kanki kisan haƙa ,amma abunda nakeso da ke ya zama ko da yaushe akwai waya akunnuwarmu karasa maganar sa cikin kwantar mata da hankali
Tare da zare ta daga cikin jikinsa yana mai share mata
End Ads