x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 8 - LINZAMI DA WUTA free pages

  • 21001 words
  • 24000 words
  • Out of 43517 words

Category: Tale Stories

Views 225

25 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
inda zai iya Samun ta don hakikatan baiji zai iya hakura da ita ba don Bata shiga zuciyar sa don ta fita ba ko kusa Bai ji zafin abinda ta dauka ba irin yadda tagujewa haduwarsu da Rashin sanin inda zai Sami ganin ta.


Ya dauko laying glo din sa da Mamakin yadda ta aje mishi layin ta kuma tafi da wayar da Kuma dayan laying na MTN...


Ya sauko reception Yana bada key din dakin Yana tambayar bakuwar da yazo da ita wacce suka sanarwa Basu ga fitar ta ba
Ya wuce ya siyi karamar waya kafin ya nufi asibiti duk da Yana cike da son Sanin meye hikimar Heeling da daykar kudin sa da Kuma daukar wayar sa wacce ya San har da tsadar ta yasa ta dauke ta don wayar Bata Jima da shigowa ba Kuma daga shi sai Hakim ke da ita Daddyn su ne ya Aiko musu da ita daga London


Ya soma Aikin da ya kawo shi cikin nasara Don Ranar ma mutum uku yayiwa teather kuma cikin nasara aka soma ganin haske kafin karfe hudu ya baro asibitin. Ya dawo hotel din da y Kama yayi Oder abinci Yana cike da begen Heeling wacce zuciya ta kakabawa so da kauna bare Kuma da ya Rungume ta fatar jikin su ta hadu sai Al amarin ya Zama tamkar fami ne a wani dadadden ciwo...

Ya Gama cin abincin yayi wanka zuciyar sa na fada Mishi ya koma Park din da yaga Heeling ya Kuma duba ko zaiyi nasarar ganin ta....

Ya wuce a cikin motar sa zuwa agege New sight inda ya Tara's da Yan Good Evening din kasancewar tun biyar na yamma zaka samu Mata sunci Uban ado na neman fitina da son a samu Wanda zai Taya a tsadance a buga a kwashe....


Yana isowa Park din ya Rage gudun motar shi Yana duban matan da suke wurin a tsaye Daya Bayan daya da fatan yayi Ido hudu da ita ba don ya karbi abinda ta daukar mishi ba sai don gangar jiki da ta azabtu da kaunar ta da son kasancewa tare da ita....


A can Bayan matan da suke tsaye ya hango ta Zaune ba kamar yadda matan suke dakon jiran Mai tayawa ba. Ita Kam ba ma a layin take ba tana corner kanta Yana Kan wayar hannun ta tana latsawa ga Alama chat take ....


Da sauri ya sauka daga hanya da son ya tsallako ya iske ta don har wata ajiyar zuciya ya sauke saboda jin Dadi ...

Ya kulle motar ya nufi inda ya hango ta Amma sai me? Wayam Babu ita Babu dalilin ta abinda ya bashi mamaki matuka Gaya ya juyo zuwa inda matan suke Yana fatan ganin ta a Nan din amma Nan ma Babu ita Babu dalilin ta....

Mamaki ya ishe shi yayin da matan wurin suka soma rausaya suna nuna mishi abunda Bai gani ba da son ya Taya....


Hikimar tambayar matan tazo mishi wata Kil su San ta...

Ya dubi wata da take mishi sigina da idanu da son ya matso...


"Hey beb...

"Hey my Guy ya kake?
Yayi murmushi Jin da hausa tayi mishi magana...

"Don Allah tambayar ki zanyi Babu damuwa?
Ya tambaye ta ta Amsa da go ahead...

"Jiya Naga wata yarinya a Nan na dauke ta shine na zo neman ta ....

"Kaga malam ban San ta ba in ba haja ta kazo siye ba don Allah Kara birnin gaba in kuma na yi maka mu tsadance kawai....


"Bakiyi min ba ita nake so na Kuma gode...


Wata ta kusa da ita ta amshe da Fadin
"Ke kuwa Keena ai matambayi baya Bata in kin Sani ki fada mishi in kuma Baki Sani ba sai kice mishi Baki Sani ba my guy me kake magana ne?

Ya matsa Yana Fadin
"Wata yarinya na dauka jiya shine yanzu ma da Nazo neman ta a can fa na hange ta Amma Wai kafin Nazo Babu ita....

Tayi saurin waigawa ta dawo da kallon ta gare shi tana Fadin

"To my Guy mufa neman kudi muka fito in zaka biya income wata Kil na iya Amsa maka har na Samu lokacin yi maka Bayani...

Dr Anam Bai tsaya wata wata ba ya zato kudi daga aljihun wandon sa FARAREN bugun Abuja ya Mika Mata ta Karbe da sauri tana Fadin


"Shiyasa Mai garaje Yake wuce arzikin sa .
Ta fada tana danna kudin a Jakar ta tana Fadin

"Yaya kamannin ta suke?
Ya soma fasal Mata kamannin Heeling har da sarkar cross din da take wuyan ta....


"Queen ce Babu ko shakka a jiya ka dauke ta a Nan misalin bakwai na dare ko?...

"Ba Queen sunan ta ba Heeling ne sunan ta Kuma tabbas a wannan lokacin na dauke ta.....

"Queen ce malam Kar ka min gardama ba Mai sanye da Riga fich color da dogon wando Tite skin da kitson kalaba ba?..

Da sauri ya kada kanshi Yana Fadin
"Kwarai kuwa itace ....

"Nayi mamaki ma da ka Fadi sunan nata don ba kowa ya San cikakken sunan ta ba gaskiya Queen shi aka fi sanin ta shima ba kowa ya San ta ba don bakuwa ce ba Yar garin Nan bace Yar kamaru ce gabros ne yazo da ita Kuma a jiyan suka koma kamaru don gabros din ya jima Yana jiran dawowar ta ....


"Yanzu fa na ganta a corner can....

"Ba ita bace my Guy kaga wacce ka gani can ..

Tayi mishi nuni da yarinyar da take Zaune tana danna wayar...

Ya kalle ta da kyau ya Kuma tabbatar da gizo da son ya ganta ne ya sa yaga kamar itace....


"Yanzu Ina kike ganin Zan iya Samun ta?...

"Eh to in kana son ganin ta can kamarun zaka je Ina ganin zaka iya Samun ta.....

"Don Allah ki taimaka min da address din inda Zan same ta a kamaru ....

"Bani da shi .
Ta bashi amsa a shake ga Alama ta soma kosawa da tambayoyin Nashi...

Ya Kara damko Yan Dubu dubun ya Miko Mata ta Karbe tana Fadin

"Lallai garin Nan naku ne halan bakatsune ne Kai da baka Jin wuyar kyauta?...

Ya kada Mata Kai
"Zan iya siye lokacin ki gaba Daya in dai Zaki bani cikakken Bayani akan Heeling.....


"Iyakar abinda na Sani kenan Akan ta alaji na Ina ganin in har kwanan jiya ta ruda ka ne ka gigice to Ina da abunda yafi nata Ina ganin kazo kawai na nuna maka Ni nafi Heeling komai Wanda Zan firgita ka . Dube Ni da kyau ..


Ta soma juyawa tana karkada jiki...

Yayi murmushi Yana Fadin
"Kiyi hakuri ita kadai nake so maganar kin fi ta kuma wannan ne ban yarda ba Nagode da amsar ki Nagode sai anjima...

Ya juya da sauri ya bar wurin.


Yana Zaune a Dakin hotel Yana ta faman tunani yayin da zuciyar sa take saka mishi ya Kira lambar layin shi na MTN yaji idan zai Shiga..

Ya soma saka lambar ya Kuma kira ga Mamakin shi yaji wayar ta dauki tsuwwa Amma har ta katse ba a dauka ba ya sake Kira shima ba a dauka ba . Sai da ya jera miss call biyar ba a dauka ba Dole ya kyale ba don ya hakura ba sai zuwa lokaci na Gaba...

Babu abinda yake son sani sai in da zai Sami cikakken address din ta. Waye gabros a wurin ta? Tace mishi sunan ta Heeling gabros Kuma ance tare da gabros tazo shin gabros Uban ta ne? Kuma tare da shi take zuwa bariki? Abun fa da kulle Kai da mamaki Amma Kuma in akayi duba da bariki Babu gaskiya to akwai lauje cikin nadi. Amma Kuma shi Yana da tabbaccin Babu karya a cikin abinda ta sanar dashi don ta sanar da shi Sunan ta gaskiya Heeling Kuma ya yarda da ita akan hakan . Amma Uban ta ne gabros? Me Kuma suka zo yi a garin Lagos?


Ya jima cikin shiru kafin ya mike ya daura alwala ya Tayar da sallah.

Duk yadda yake cike da kewa da bege baiji wata mace tana burge shi ba. Kai hatta da Nimra da take matar shi dama hada su akayi ba shi yace Yana son ta ba shiyasa kawai ya Karbe ta matar Hadi ne Amma ba Wai don ta mallaki abinda Yake so ba. Sai dai shigowar shi garin Lagos yayi tuntube da yarinyar da ba ma musulma ba ahalul kitabi kuma yaji ya gani ...


Tunda ya Kira wayar Nan Yake ta faman jaraba Kiran Amma sai ya samu laying ma a kashe Kuma har yau din da Yake da sati uku a garin Lagos Bai Kuma Samun laying ba


Bai taba sanin cewa ba da Wasa son Heeling ya kama shi ba sai da ya baro garin Lagos. Garin da ya Samo tarin alheri Mai yawa na ban mamaki kasancewar shi kwararre Akan Aikin shi. Ba don asibitin ta so tafiyar sa ba sai don Yana son Samun nutsuwa.
A Ranar da zai baro garin Lagos ma sai da ya koma Park din Nan da fatan ya gamu da Heeling Amma Babu ko Mai Kama da ita. Dole ya sallama ya dawo katsina cike da wani irin Sanyi da jimami


Nimra Kam ba wata matar aure ce cikakkiya ba don duk tsayin makonni da Dr Anam yayi a Lagos Bata tab'a neman shi taji Yaya yake ba bare Yan kunji kunji irin na miji da Mata sai fa in shine ya Kira . Kuma ko ya Kira din tamkar Yana Mata Dole take amsa wayar sa.

Sai Kuma yazo yayi Rashin contact Banda ma Yana da layin glo Wanda da shine Yake karbar alert Kuma Yana da email komai NASA Yana ciki don Haka ya copo contact din sa zuwa layin glo din don bai ma fara tunanin yin welcome back ba don Gaba Daya tunanin sa Yana ga Heeling ba Kan daukar wayar sa da kudaden sa ba. A a sai don son ta da ya Hana shi sukuni...


A Daren da ya dawo Bai samu wata tarba daga Nimra ba hasali ma ita bata iya wannan Abu ba Wai tarbar miji da nuna mishi shi din wani Abu ne


Tana zaune a falo sanye da Rigar Mai sulbi tamkar night gwon Mai siririn hannu wacce ta fito Mata da Surar ta sai Kuma dogon wandon Rigar gashin ta yasha gyara sai sheki Yake Yana walwali fuskar ta dauke da make up irin na Mata masu aji tayi kyau matuka Gaya ko da yake ko dama can Nimra Mai kyau ce kyau kuma na MAMAKI...


Tana Rike da waya tana kishingide a kujera tree seater yayin da tv take ta Aiki Amma ba kallon take ba face wani Abu da ya dauki hankalin ta a wayar ...

Ya shigo da sabuwar brif case din da ya sake siye Yana sallama
Nimra ta dago tana kallon shi ta Amsa sallamar kamar Mai ciwon hakori ta mayar da kanta ga wayar ta..

Ya Zauna Yana murmushi Yana Fadin

"Madam ya na same ki? Kuma Babu ko neman ba Asin jimawa ta uhum?
Ta dago tana Fadin

"Wallahi da baka Nan na sarara Anam Amma yanzu da ka dawo yanzu ne kaina zai soma ciwo...

Ya Rungumo ta Yana shafa dogon wuyan ta da son ya sumbaci bakin ta Amma ta soma kicin kicin tana neman kwacewa abinda ka hada su Kenan har ya nuna Mata karfi idan ya Gane zata tauye mishi hakki kamar yadda ta Saba..

Ta kwace da kyar Bayan ya samu abunda Yake so wato kissing din nata

Ta motse fuska tamkar zata saka kuka don ba karamin bakin cikin hakan tayi ba.
Yana mamakin yarinyar har wani lokacin Yana Mata uzurin wata Kil irin matan Nan ne Wanda Basa son maza na kusantar su don shi dai Bai tab'a ganin nimra ta ziyarci dakin shi ba bare kwanan turaka yakawo ta sai fa in shine ya Kai kanshi kuma ba za a kwashe kalau ba duk ranar da ya nemi hakkin sa sai sai tayi kamar ta kashe shi don haka in dai ta yardar ta zaibi to ba zai taba samun kanta ba sai fa in karfi ya gwada mata ...

"Wai kina tsoron Allah kuwa Nimra....

"Kai nake tsoro ai.
Ta mayar da bak'a...

"Wai Baki San mala iku suna tsinewa mace Mai bijirewa miji ba?...

"Sai dai suyi ta tsine min tunda na Gane maza Baku da burin da ya wuce ku kashe mata komai sai kun nuna iko da gadara ...

Ya mike Yana Fadin

"Allah ya shirye ki tun Baki mutu kin afka Johanna ma ba a shirya min abunci Ina tare da yunwa...

"Ka saka Mai Aiki ta shirya maka in ba neman magana ba ai Ni banzo wannan Aikin ba kafi kowa Sanin Haka..

Ya wuce Yana hada Ruwan wanka yayi kafin ya fito ya Shiga kitchen din ba don ya so ba sai don Babu yadda zaiyi cin abincin Mai Aiki

Ya shiryo abincin yazo ya Zauna Yana ci Yana saita tashar MBC action .
Tana ta dannar wayar ta kafin ta mike ta wuce Daki yabi ta da kallo zuciya na Raya mishi son wani Abu wurin Nimra duk da ya San ba zasu kwashe kalau ba


Ya jima Yana kallon kafin ya kashe komai ya Rufe kofofin ya wuce yana yin brush ya fesa turare ya tunkari dakin nata

Tana kwance Akan gadon bacci ya soma daukar ta taga shigowar shi
Da sauri ta mike Zaune tana Fadin
"Don Allah ka koma dakin ka bana son takura ...

Ya Haye gadon yana Fadin
"Ni Kuma takurar nake so nayi miki Donn ba zai yuwu na biya sadakin auren ki ba kice ba zanyi wani Abu da ke ba....

"In don ta sadakin ka ne wallahi Zan mayar maka da abunka bana son wannan Rayuwar da kake min ...
"Ki mayar min da sadaki? Sai kace auren Yan iska nayi?...

Ya soma balle botiran Rigar shi Yana Shirin tab'a ta ta mike zata fice daga dakin ya saka kafa ya hardo ta sai gata ta dawo a jikin shi ya kuma matsa ta ya soma kissing din ta tana Kai mishi Duka tana son kwacewa Amma ya nuna Mata mazantaka na karfi irin na NAMIJI...

"Kar kayi min fyade Anam don wallahi Zan nemi hakki na in dai kayi min fyade....

"Ai tunda na Gane sai da fyaden ne Zan samu abinda nake so to na Kuma daura aniyar yi Miki fyaden in yaso ki nemi hakkin naki na shirya daukar hukunci ko biyan dukkan Tara....
Ta soma kokarin kwacewa Amma ta kasa duk dukan da take Aiko mishi Bai Hana shi yin yadda yake so ba har ya tabbatar Mata da yadda yake nufi.......


Kuka take tamkar wacce aka zalunta ji take tamkar zata mutu duk da ba son Kansa yake nuna mata ba .
Har ya fito wanka tana kuka ya Rungume ta Yana Fadin

"Yi hakuri madam ban San me yasa duk lokacin da zamu keb'anta sai anyi Abu tsiya tsiya in Baki da lafiya nace muje a duba ki ...

Ta make shi tana kwace jikin ta tana Fadin
"Wallahi kayi ta auren ka don na Gama shi nace bana son kana min wannan wulakancin ka kasa dainawa to wallahi na Gama auren ka azzalumi macuci kawai....






















To ke kuma Haka naki salon Yake? To Allah ya kyauta Bari muga matakin da saki dauka in Mai bullewa ne muna Miki barka in Kuma ba Wanda zai bulle bane sai muce Miki how market.....


















✍🏻 Alkalamin GIDAN IKO💖
[8/20, 10:53 AM] Gidan Iko: 💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻💅🏻








🧆 *_LINZAMI DA WUTA_*🧆







Pages
1️⃣7️⃣/1️⃣8️⃣







GIDAN IKO💖







_Hakkin mallakar ma na gidan iko ne Kuma abin kiyayewa ne kowane Abu Yana da mamallakin sa Babu Kuma Mai son a daukar mishi kayan sa ba tare da izinin sa ba mu kiyaye hakkin juna sai mu Zauna lafiya_





_Sadaukarwa ne ga dukkan Al Ummar musulmi na Raye da Wanda Ubangiji ya kiraye su zuwa ga Rayuwar mutuwa Allah ta ala kayi Rahama a garesu ka yafe musu . Mu Kuma na Raye ka azurta mu da Aminci yayin Rayuwar da mutuwa ka yaye kunci da Babu_








_DA WALAKIN_


💖

..............."Wallahi na gaji da auren ka kuma a yau din Zan kawo karshen komai wallahi ko da kuwa auren ka ne igiyar Rayuwa ta da NUMFASHI na to na zabi na mutu da dai na Rayu irin wannan Rayuwar....


Nimra ta fada da tabbaccin hakan a zuciyar ta da gasken gaske.

Anam yayi murmushi ya Figo ta ya Rungume Yana sumbatar kumatun ta ta kuwa kwasa mishi Mari a fuska don da gaske take abinda ta fada...

Yaji shigar Marin matuka Gaya Amma sai ya maze don ko Babu komai matar sa ce da Bai kamata ya nunawa kwanji ba duk da tazo da Raini Mai yawa don kawai ya karbi hakkin sa zata mare shi?...


Ta soma kicin kicin kwacewa daga Rukon da yayi Mata Amma yaki sakin ta Yana murmushi Yana kallon idaniyar ta da ta kasa hakura da yoyon Ruwan hawaye....


"Yi hakuri my sweetheart Don Allah fada min matsalar ki Akan hakan da nake Miki. Shin Ina cutar da ke ne? Ko kuwa ba kyajin feeling ne a body wether? Dubi yadda kike kuka tamkar wacce na Rutsa . Nayi Miki alkawarin sama Miki lafiya in har Baki da ita....


"Ai Ni Uwar ka ce ta cuce Ni Kuma a yau nake fada maka na Gama auren ka wallahi Don ba zaka sake saka Ni a idanun ka ba bare kayi rapping nawa ....

Ya Kara matse ta a kirjin shi Yana Fadin
"Kar kiyi min Haka sweetheart in Kika barni ai Zaki barni a damuwa....

Bata Kuma tanka mishi ba ta ci gaba da kukan ta tana Jin tamkar ta hadiye zuciyar ta don bakin ciki


Yana Rungume da ta ita Yana ta jera Mata kalaman Rarrashi har bacci yayi gaba da shi

Da asubahi da ya farka Bai ga Nimra a gadon da suka kwanta ba . Ya nufi toilet ya dauro alwala ya fito ya Tayar da salla ya Gama ya Zauna Yana lazimi Amma baiji motsin nimra ba har gari yayi shaaa ya mike zuwa kasa ko tana Nan Amma Babu kowa sai masu Aiki da suke ta hidimar su

Ya koma Uwar dakin Nimra inda ya Tara's da wadrob din ta a bude ga Kuma Kaya a hargitse Alamar an kwashi wasu Kuma ba a gyara ba duk
End Ads