x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 13 - BAKAR GUGUWA

  • 36001 words
  • 36828 words
  • Out of 36828 words

Category: Adventure Stories

Views 110

01 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
ma sarki shaiban sai ya shawarci
zuhairu akan ya amince ya auri Buniyatu kamar yadda ta ce
tana so. Nan take zuhairu ya ce ya amince zai aureta kamar
yadda take muradi. Buniyatu ta yi matuqar murna da farin
cikin amincewarsa akan haka. Aka kawo dukiya mai tarin
yawa aka bawa zuhairu, amma yaqi karva. Ya ce duk abinda
ya aikata ya yi ne saboda Allah kamar yadda ya yi alqawari
kuvutar da Gimbiya Hasima daga mawuyancin halin da take
ciki.
Sarki shaiban ya yi masa godiya sannan ya sa aka bawa
Buniyatu da kakarta tsohuwa Diyanuwa masauki a fadarsa. Su
kuma sauran ‘yan matan kowacce aka tambayeta garin su suka
faxi garuruwansu, da yawansu ‘ya ‘yan sarakuna ne, sarki
shaiban ya ce suma a ba su masauki don su huta, kafin kwana
biyu a maida su garuruwansu,daga nan aka sallami jama’a
zuhairu ya tashi ya kama hanyar tafiya alqaryarsa wajen
kakansa dattijo marwan.
Da isarsa gidan kakansa marwan ya tare shi cikin murna
da farin cikin ganin ya dawo siffarsa ta asali daga kamanin
tsoho mai tarin shekaru da matsafi Bahalu ya maida shi, ya yi
godiya ga Allah tare da kakancewa cikin halin murna da farin
ciki.
Bayan kwana biyu sarki shaiban ya sa aka maida
dukkanin ‘yan matan nan garuruwansu hannun mahaifansu.
Sannan aka sanya ranar xaurin auren Buniyatu da Gimbiya
Hasima da zuhairu watanni biyu ma su gabatowa. Da ranar

135

BAKAR GUGUWA
xaurin aure ta zo aka xaura auran zuhairu da matansa guda
biyu Buniyatu da Gimbiya Hasima tare da shagalin biki mai
qayatarwa. Dukkanin sarakuna da attajirai da zuhairu ya
kuvutar da ‘ya ‘yansu daga fadar matsafi Bahalu, sai da suka
halacci xaurin auren, tare da shagalin bikin da aka yi gaba xaya.
Sarkin shaiban ya sa aka bawa zuhairu gidan da zai zauna a
cikin birnin Bahazum shi ma kakansa marwan aka bashi gidan
da zai dawo ya zauna kusa da jikansa zuhairu. Ita kuwa
tsohuwa Diyanuwa aka bata masauki a birnin Bahazum.
Sannan aka naxa zuhairu sarkin yaqi na wannan birnin.
Bayan kammala shagalin biki zuhairu ya tare a gidansa
da sarki shaiban ya bashi, tare da matansa guda biyu Buniyatu
da Gimbiya Hasima.
Haka suka kasance cikin farin ciki da kwanciyar hankali
tun bayan kawo qarshen matsafi Bahalu da hallaka shi da
zuhairu ya yi har ya zuwa qarshen rayuwarsu.

Wannan shi ne qarshen labarin littafin BAQAR
GUGUWA da fatan ya qayatar da ku, ina godiya ga Allah
(S.A.W) da ya bani ikon qirqira da kammalawa. Sai mun haxu
a wani sabon littafin mai suna:
JAHURUL QARNI
Na ku har kullum mai farin cikin nihaxantar da ku.
SHEHU USMAN MUH’D

136


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads