x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 9 - CORPER

  • 24001 words
  • 27000 words
  • Out of 46412 words

Category: Romance Story +18

Views 144

18 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
*L££MA*

*DEDICATED TO MEELAT AND HUBBEEY*


*All right reserved unauthorized copying, changing and translation of any part of this story in any form is prohibited.*


*🅿TEN*

Shiryawa nayi tsaf cikin ado da kwalliya mai ɗaukar hankali,na sallami mumy zani gidan wata friend na da tayi aure immediately after graduation d'in mu.

"Addu'a a dawo lafiya ta bini dashi".

Achaba na samu sai medical center,na sauka bakin gate wanda yana da ɗan nisa da main premisis na hospital d'in...

Koda na isa office d'in shi baya nan wata nurse ta shaida mun ya tafi ganin gida.

"Dama ba ɗan nan bane, tun yaushe yayi tafiyar??",na jeho mata tambaya.

Murmushi tayi domin soyayyar Dr nadeem na matuƙar azabtar da zuciyar ta!"a yatsina ta furta; almost 4days kenan kuma ɗan Jos ne aiki ya kawo shi kebbi.

Nan ta bar Ni,Haushi da takaici sun cika mun zuciya,bayan mun yi waya dashi jiya bai sanar dani komi ba"wuri na samu a waiting area na ciro Dan wayata cikin purse Ina kokarin neman layin shi,as usual"the user is on another call".

Ganin zaman ba zai fishe Ni ba yasa na tashi ina gunguni kawai na yanke shawarar zuwa gidan friend dita da nayi ƙarya da ita.

Har na ƙari zama na a gidan ta,lokaci zuwa lokaci ina dialing number shi"still on call",na hakura na dawo gida jiki a sabule.

Ina shiga palour da sallama faiza ta tarbe Ni da labari mai daɗi,wai daddy ya saya mun Form na "FEDERAL POLYTECHNIC" ni ake jira in cike!

Ban wani ji farin ciki ba duk da shine zaɓi na,saboda halin da nake ciki na rashin samun DOCTOR a waya kuma ban san ranar dawo war shi ba.

Abdul da Anisa na cewa"aunty teemo ina tsaraba?",banza nayi dasu.

Ɗakin mummy na wuce direct na zauna zugum,"ke lafiyar ki kuwa?"

Klau,"na amsa a takaice".

Ga Form nan saman mirror daddyn ku ya kawo ki cike gobe da safe zai submitting lokaci ya tafi.

Ai kowa nan take na dauko Form na shiga jagwalgwalawa son Raina,domin bana ganin kowa sai doctor nadeem!

Ina mika wa mummy tana kokarin dubawa...,a razane ta dago"mai zan gani haka teemo???"

Hawaye ke bin fuskata na duke ƙasa kai na saman cinyar mummy ina kuka mai razanar wa....

Form din ta shiga karantawa a fili:

_first name:DOCTOR NADEEM_
_Middile name: DOCTOR NADEEMA_
_Last name: DOCTOR NADEEM_
_Date of birth: DOCTOR NADEEM_
_State of origin: DOCTOR NADEEM_
_1st,2nd and 3rd choice: DOCTOR NADEEM_

Wa'iyazubillah! teemo meke faruwa???

Ban sani ba mummy zuciyata na zafi kamar wuta,babu abinda nake ji da gani sai doctor"mummy ki taimaka mun idan ban ganshi ba zan mutu wallahi!!

Rufe mun baki tayi,ba zaki mutu ba Fatima na fahimci yadda kike ji,kuma baki wuce soyayya ba domin ba bawa ke daura wa kan shi ba daga Allah ne,ki kwantar da hankalin ki in shaa Allah komi zai daidaita.

Amma dai yasan kina son shi,kuma shima yana son ki?

Girgiza kai nayi"kona kira shi baya ɗauka mummy naji labari baya garin ma!

Sanyi jikinta yayi"shike nan bana so ki sake daddyn ku yasan da wanan labari ko su faiza, cuz bashi da wani buri da ya wuce ku samu ingantaccen ilimi da zaku dogara da kan ku nan gaba, musamman ma ke da kike babban su.ki barni da doctor zan shirya komi yadda zaki same shi cikin sauki amma ya zama sirri a tsakanin mu har sai Allah yasa kun daidaita lokacin kin yi nisa da karatu sai a fitar da maganar.

Ban taɓa sanin mummy na sona irin haka ba sai ranar"rungume ta nayi ina kukan farin ciki",bani wayar ki yanzu zamu fara gyaran hanya ...,ai kuwa ta kwafe number shi zuwa wayarta tayi dialing bugu uku ya daga,handsfree ta saka.

"Salamu alaikum",ya furta cikin Muryar shi mai cike da natsuwa.

"Waalaiku musalam doctor hajia Maryam Mahmud Shariff ce akan wayar"

Ahhhh hajia na gane Muryar ai,ya yara da Alhaji?

Lafiya klau suke doctor sai dai Fatima ce bata ji daɗin jiki ba shine na kira ko kana office mu kawo ta?
Eyah hajia na ɗauki annual leave in gida ai kuma zan ɗauki lokaci ban dawo ba, sai dai zan tura maki number wani abokin aikina zai duba ta da kyau"hope dai ba ciwon nata bane ya tashi?"

A'a zuciyar ta ke zafi tace kamar wuta!

Oh No! ko tana da deodonum ulcer ne?

"Gata nan dai doctor Bata cikin hayacin ta".

Ok a gwada bata( anti acid 10ml st ko jawasil chewable guda shida zata tauna yanzu),a haɗa mata malt da peak milk Mai sanyi tasha ta samu bacci zai faɗa.

Wani kululuuuu baƙin ciki ya cika mun zuciya yadda ya nuna halin ko in kula,har yana wani faɗin ulcer ce ko!"wai menene dalilin da yasa idan nice na Kira shi bana samu?"shine tambayar da na ƙasa ba kai na amsa.


"Mun gode doctor a gaida mutanen gida fa",ta kashe.

Wayar isah driver mummy ta Kira tana bashi sakon maganin idan yana dawo wa daga office din daddy ya saya mun.


Jikinta a sanyaye ta kalle Ni muka haɗa ido"mummy kina ganin akwai alamun nasara kuwa?"

Kada ki damu bari har ya dawo dai,amma yanzu zan saka maki enough credit a wayar ki kullum da safe ki tura mai sakon Barka da safiya,ki tura na dare har ya dawo.

Shawar wari dai kala kala mummy ta bani da hanyoyi yadda zan mallaki zuciyar doctor,Nan take na watsake.

Farida tunda na fara tura ma doctor sako bai taɓa reply ba kuma bai kira Ni ba"wanda na fara tsorata kuma na gane ya fuskanci inda na dosa"...

Amma Fatima ya koka ƙare da Form ɗin ki?

"Dariya ta saka",ke dai kona shi mummy tayi da daddy ya dawo tace bata san inda ta aje ba yayi faɗa ya gaji dole wani ya dauko y cika da kanshi tun a wurin yayi submitting.

Cikin ikon Allah poly suka bani admission zan karanta business administration gashi lokacin election ya gabato daddy basu zama kullum suna ƙauye wurin yawon campaign da Governor.

Driver ke kai Ni schl idan an tashi ya dawo dani.

Daddy da kanshi ya mayar da faiza boarding schl saboda bata jin magana yan ƙananan samari class mate nata ke zuwa hira wurin ta har Kofar gida,tun tana yi a boye har daddy ya kama ta dasu ranar ƙaramin hakka ne kawai bai yi ba ,da kyar mummy ta rarashe shi da shawarar a mayar da ita"QUEEN AMINA".


Ina karatu na amma zuciyata tana wurin doctor domin an shafe wata ɗaya kenan shiru bai dawo ba,baya ɗaukar waya ta,text babu reply.

Cikin ikon Allah aka bamu hutun Elections har aka kamala party APC ta samu nasarar lashe zaɓin Governor a jahar Kebbi.

Gagarumin bukin su daddy suka yi a government house Wanda har damu aka tafi wurin dinner.

Bayan wattani biyu da hawar mai girma gomna ya sauke commissioner's dake sama ya daura nashi ciki hadda daddy aka yiwa"COMMISSIONER FOR AGRICULTURE AND RURAL DEVELOPMENT".

Buki sosai aka gabatar a gidan mu har yan zuru sun zo taya murna,nan take aka canja wa baba muhali shine gidan da muke ciki a yanzu.

Wata rana na dawo daga schl na samu doctor zaune a babban palourn gidan mu"mamakin duniya ya kashe Ni",farin ciki ya kasa boye wa a fuskata!

Shima murmushin nan nashi mai kayatar wa ya saki a hankali ya furta"Baby yan jami'a ba gaisuwa?"

Wani daɗi ya kashe Ni da ya kira Ni da Baby,ai nan na zube ƙasa wurin kafar shi"ina wuni doctor,ka dawo lafiya?

Lafiya lau ai na kwana biyu da dawo wa kawai wani seminer na tafi a Lagos kusan sati biyu,koda na dawo na samu labarin kun bar gidan can Kuma daddy ya samu ci gaba shine nazo taya murna,"duka maganar nan da yake cikin natsuwa da kwanciyar hankali yake wanda daga Ni sai shi muke ji".

Barin kawo maka ruwa ..,wai ko idanun ki sun su matsala ne?,ga ruwa nan a gaba na"ya faɗa cikin wasa.

Lokacin na lura da kayan drinks da snacks dake shake saman ƙaramin table na gefen curshin"tafukan hannu na kawai na rufe fuskata dashi"

Fitowar Anisa ya sa na bude idanu na"daddy yace ka shigo daga ciki.

Okey,ya Mike tsaye biye da Anisa,aka barni zaune kamar sokuwa ina jiran fitowar shi.

Ya ɗan ɗauki lokaci a palourn Daddy kafin su fito tare suna raha kamar aminai..,ah fati har kin dawo?

Eh Daddy barka dai,yauwa yiwa mummyn ku magana doctor zai tafi.

Jiki a sabule na mike zuwa palourn mummy Ina Sanar da ita"dariya ta rinƙa mun muka fito tare suka yi sallama na raka shi har wurin motar shi kamar kada mu rabu yace sai ya sake zuwa.

Tun daga ranar mumy ta ja DOCTOR a jiki ta mayar dashi tamkar ɗan data haifa a cikin ta,hikimar yin haka don ya sake dani muyii soyayya"lokaci zuwa lokaci tana inviting nashi dinner a gida kuma ta faɗa mashi duk wani nau'i abinci da yake so ya faɗa ina dafa mashi saboda babu iyayen shi a kusa bai kamata yana maraicin gida ba.

Ya saki jiki kuwa da kanshi yake kira na ya FAƊI abinda yake da sha'awar ci ina girka mashi yazo ya amsa ko yaci a gidan mu"duk wainar nan da ake toyawa DADDY bai sani ba har akayi wattani uku na kamala NCE1 lokaci zamu tafi I.T,ganin Sakamakon jarabawar ta yayi kyau daddy ya saya mun sabuwar waya Android Mai kyau da tsada.

Duk cikin course mate d'in mu nafi shiri da wata Habibah (beebah) duk wani sirri na ta sani,itace ma ke ƙara bani shawarwari akan yadda zan shawo kan doctor,cikin ikon Allah muka cika I.T wuri ɗaya lokacin da na nuna mata phone dina ta buɗe mun Instagram, Facebook da wattsap,sai ya kasance nafi jin daɗin wattsap kawai na mayar da hankali a kan shi domin kusan duka contact d'in nawa suna wattsap ciki yadda doctor na.


Habibah ta bani kwarin guiwar fayace mai SIRRIN zuciyata cikin wattsap,ai kuwa muka zauna aka tsara kalaman soyayya masu ratsa zuciya muka tura mashi.

Yini ɗaya cur bai bada amsa ba.

Ɓangaren DOCTOR kuwa ashe abun duk ya dame shi ya rasa yadda zai yi dani ya saka number na a black list tun tashin farko da ya gano ina so shi,shi yasa idan na kira number busy,daga baya da yaga kamar na hakura ya cire Ni sai naci gaba da damun shi da text Allah yasan bai taɓa jin sona a zuciyar shi ba kwatanta kwata bana bashi sha'awa,halaye na na shishigi duk basa kwanta mashi sai gashi yanzu nayi mai kankat abinda yafi tsana"mace ta furta mai kalmar so",duk da akwai ire iren mu da dama dake damun shi tun daga kan nurses, patient da yan mata a gari duba da shi likitan mata ne,bashi da sukuni koya ina yan mata,zawarawa har matan aure sun tasa shi a gaba da tarayyar soyayyar shi.

Duk yadda zai yi ya rabo dani sai lake mashi nake ya lura har mummy ta San da maganar kuma duk wani abu da muke mashi don ya soni ne kawai,"shawara ya yanke ya amsa mun kawai ko zai a wuce wurin idan naga bana gaban shi zan hakura.

Around 10:30pm Ina kwance d'aki dasu Anisa muna game sai ga text messege ya shigo wayata daga DOCTOR,bayan na gama karantawa wani farin ciki ya mamaye zuciyata a guje na nufin part d'in mummy...,sai dai kash ta shiga wurin Daddy!

Abdul dake da shekaru sha biyu yake tambaya na"wai menene aunty teemo?

Ai kuwa na kwashe na sanar dashi,Anisa yar shekaru goma dai kallon mu take har na gama suka kwanta abun su domin lokacin d'aki ɗaya muke kwana ko wanen su na bed nashi nuna ina nawa.

Data na buɗe muka shiga jero wa juna kalaman soyayya masu zafi da doctor"farida mun Kai asuba muna chat wanda duka hot and sexy chat ne doctor ke turo mun"tun ina jin kunya har na sake na fishi jaraba.

Ai kuwa a makare na tashe bacci,sauki na ɗaya yanzu muna da mai aikin wanke wanke da share share,girki kawai muke tare da mummy.


Ina tashi na kira shi a waya muka gaisa ya faɗa mun Yana office Amma zai kira anjima.

Shiru shiru bai kira ba,Ni kuma mayya na dame shi da waya bai daga ba har yamma.

Da dare na buɗe data muka fara chat kamar haka:

_Doctor:Hey Baby_

_fatima:hello babyna,nayi fushi shike ka shanya Ni inata jiran call naka shiru😥_

_it okey am hear for u baby,kin san yanayin aikin namu sai hakuri😍😍_

_I miss your sexy voice baby na_

_miss u too my teema,what are u doing?_

_ba komi,I just lay down waiting for my honey pot_

_really!lemme see_

Farida quruciya dangin hauka,soyayya ta makantar da idanuna kawai na ɗauki pic Dina Ina sanye da sleeping dress na tura mai kusan kala goma different styles.

_wow my baby u too hot and sexy,I feel like sucking that ur erected nipples now😋_

_come and suck it baby it's all yours_

_show them to me_

Ai kuwa na tube rigata na ɗauki pic na manyan boob's na Kawai without thinking twice na tura wa DOCTOR

Nan take hankalin shi ya tashi domin mutum ne mai son mace data haɗa komi musamman manyan boobs.

Ni Kuma duk da ban taɓa soyayya ba,ina dai karance karance na kullum burina in samu miji ko saurayi wanda ya iya soyayya sosai yadda naga ana yi cikin novel,sai gashi doctor Nadeem is very romantic.


Ganin boobs Dina ya rikice zuciyar shi ta fara shiriya mashi mugun nufi a kai na yadda zai ci nasarar lasa zuma ta.


Cikin daren nan farida doctor ya dama mun lissafi da kalaman shi na batsa har sai da nayi realizing.

Tun daga ranar kullum bamu da chat sai na batsa,saboda ya nuna mun duniya babu abinda yake son gani kamar jiki na,ai kuwa na ɗauki azamar tura mashi pics kala kala a kullum na sassan jikina har ya kai muka fara video call sai na koma toilet inyi zindir shi kuwa da kayan shi daram a jiki haka zai ta susutani da kalamai ya na koya mun hanyoyin da zan bi ina gamsar da kai na kuma yana kallo ina yi har sai nayi realizing sanan mu aje waya.

_farida namiji azzalumi ne,duk yadda kike tunanin yaudarar namiji ya wuce nan ,doctor gogaggen Dan duniya ne kuma wayayye domin irin yawace yawace da yayi a ƙasa shen duniya a lokacin ni ko a Nigeria ban san wani gari ba bayan kebbi state"yana amfani dani domin ya cimma nashi burin(be wise ladies)_

Da farko dai baya zuwa hira wuri na saboda lokacin da na sanar da mummy ya amshi tayin soyayya ta,ita da kanta ta sanar dashi daddy Bata bari muna hira amma mu ci gaba da waya a hankali har in Kai NCE2 sai ya gabatar da kanshi.

Lafiya lau zai kira Ni a waya ya FAƊI irin girkin da yake so,na girka yazo ya amsa"wani lokaci cikin kudaden da daddy yake bani har kaji ko ɗanyen kifi nake aikawa kasuwa nayi mashi pepper soup da natural drink kala kala Wanda mummy ke ƙara mun karfin guiwa.


Abun duniya ya ishe Ni domin a yanzu bani da wani buri daya wuce:

_putting whatever he thought me into practice,all I need is him,I want to feel him,I want to be in his arms as he always said,i want to kiss his soft lips,I want him to suck and lick me as he always wish to do._

Kawai na yanke shawarar zuwa gidan doctor during weekends,ranar Sunday na shirya tsaf cikin kana nan kaya na daura abaya sama,da niyar zuwa ziyara na zarge medical center.

Ina isa na kira shi a waya yace yana nan cikin gida block 4,norking kawai nayi ya fito daga shi sai boxer Yana murmushi cuz he definitely knows that zan kawo kaina komi Dade wa.


Hanya ya bani na shige ciki,ba wani tarkace tunda gidan gwamnati ne"daga electronics sai dogon curshin da center carpet",welcome to your home baby na".

Thank u baby,na faɗa ina nuke wa.

Ban minti biyu breakfast nake haɗa wa!

Barin taimaka maka mana,muka nufi wani corridor Nan kitchen yake da bedroom ɗaya a gefe, electric cooker ya Kuna Yana soya indomie da kwai"hira muke sama sama yana aikin shi domin ya hana Ni a cewar shi baya son na wahala",har ya kamala ya zuba a plate,ya haɗa tea Mai kauri na taya shi diban kayan zuwa palour...,yace lallai sai nahiyar feeding nashi.

Dole na aje kunya na ɗauki folk,yace ina ai da hanuwa na zan bashi"idan na ɗebo indomie ɗin sai ya riko hanunna ya tura a bakin shi ya tsotse hada hannu na sanan yaci..,duk jikina ya mutu wani irin feeling ya taso mun na matsu komi bai wakana a tsakanin mu ba,haka yaci gaba dayi yana kashe mun idanu tare da kallon kurulla cikin ido na har ya kamala ya kama yatsuna ya tsotse su tas ɗaya bayan ɗaya cikin kwarewa da iska ci kamar yaro ya kama nonon uwar shi.

Koda ya gama idanuna sun ji jawur sosai suna bukatar shi.
Da yake mugu ne kuma yasan rashin lafiya ta ina da mugun sha'awa kuma sha'awar yawa a kusa take,kawai yayi biris dani ya kwashi kayan zuwa kitchen shiru bai dawo ba sai jin alamar saukar ruwa"kenan ma wanka yake yi",nan na shiga cizon lebe ina mamatse cinyoyi na wata zuciya tace in faɗa toilet din Kawai kome zai faru ya faru nasan ba zai yi rejecting di na ba....

Wayar farida ya fara ringing Nan take,koda suka duba Alhaji shamsu ne"ɗauka mana", mtswwwww ya katse mana hira.

Kada ki damu ai tare damu kwana babu bacci yau sai na sanar dake komi,"hello Alhaji"

Dama nace me kuke buƙata yanzu naga wasu kaji ana gasawa masu kyau idan kuna so?",eh kawai ta bada amsa.
Ok sai na iso.

Kinga abinci zai kawo wai,yanzu dai mu gabatar da sallar isha'i kafun ya iso da mun ci sai mu ci gaba da hirar...
Yanzu idan ya nuna yana so na kwana d'akin shi fa?"kyale banza zan mashi dubara.

"Toilet farida ta faɗa domin dauro alwala",Fatima ta faɗa saman bed tana sharar wasu kwalla masu zafin gaskiya domin tunawa da doctor Nadeem tamkar fama wani tsohon gyambo ne a zuciyar ta!




_HALIMATU SADIYA MUHAMMAD_

*L££MA*📚🖊
[8/5, 6:48 AM] Hayat: *🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_


🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*CORPER*
_{Ɗan bautar mata}_
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

_~A Romantic Love Story~_

*BY*

*L££MA*

*DEDICATED TO MEELAT AND HUBBEEY*


*All right reserved unauthorized copying, changing and translation of any part of this story in any form is prohibited.*

_*Trust NO one cuz even your shawor leaves you in dark(be aware of fallen into a trap ladies)*🤐_






*🅿ELEVEN*

Bayan sun idar da sallah ko wacce
End Ads