nabar dakin haka na same shi a buɗe,kawai na watsa ruwa na yi sallah ina zaune har aka kira la'asar na gabatar,shiru shiru bai dawo ba sai after isha'i lokacin bishi bishi nake gani.
Abinci mai kyau da tsada ya dawo dashi cikin take away,cike da tausaya wa ya talafe ni,ina zilewa sai toilet ya mun wanka tsaf da ruwan dumi ya nado Ni cikin towel kamar wata yar Baby,matsawa yayi sai naci abinci fafur naki.
Magiya ya shiga yimun da daɗin baki irin nasu na gogagagun Yan duniya"haba baby doctor,am so sorry for what I did to u,you have no idea what I have been through all that while hear in sokot,but am sorry for yelliny at u,am sorry for speaking bin tongue".
Cike da shagwaba nace"i hate u get lost,I don't wanna talk to u"!.
Plz babyna,I know I hurt u more then u deserve...,I know the reason, it's just because I loved u more than u deserve"ta bashi amsa.
Haɗe bakin shi yayi da nawa wanda yasa ni yin shirun dole,ya ɗauki almost 30mn Yana bani wani irin hot deep kisses...,ai kuwa na kankame shi saboda tsabar jaraba irin nawa,ganin ya gama kashe mun jiki da daɗin baki yasa ya cire bakin shi cikin nawa"oyah let's eat jarababbiya kawai".
Haka ya gama feeding Dina da hanun shi har na koshi kafin ya rungume Ni a jikin shi muna hira daga nan salo ya sauya wani irin wasanni yake mun wanda ban san dasu ba a duniya tun kafin akai na sex d'in nayi realizing yakai sau biyu,ga kukan daɗi da nake saki...,bai bata lokaci ba ya jiyar dani daɗi wanda ban taɓa jin irin shi ba tunda muka fara sex dashi.
Bayan komi ya lafa,ya kankame Ni a jikin shi yana sauke ajiyar zuciya daga baya ya nufi toilet Dani muka yi wanka tare sai bacci.
Tunda asuba ya sake wani round din kafin muyi sallah yace in shirya zai aje Ni tasha in koma gida....,tsaf na shirya aka shigo da breakfast Mai kyau muka yi feeding junan mu,ya fito da wayata da purse ya bani tare da ƙara ban hakuri akan abubuwan da ya aikata mun.
Around 8am ya aje Ni Tasha tare da ba driver kuɗin mota ya mun sallama akan yau shima zai dawo ,haka muka rabu ina cike da kewar shi cuz har na manta da wulakanci da ya mun.
Da wuri na isa gida lokcin daddy na office,mummy ma ta fita su Anisa na schl sai sabuwar mai girki da aka kawo mana(innah hussai),gaisawa muka yi na shiga wanka ai sai bacci.
Farida tun daga ranar doctor bai sake kira na ba, kona kira bana samu,nayi zuwa hospital din su baya nan wai ya tafi Ghana course na watannu shida banda masaniya.
Ashe zuwan da yayi Sokoto process na tafiyar shi ya tafi yi lokcin MD nashi yaƙi sa mai hannu shi yasa ya shiga damuwa,baya zama kullum yana bin hanya har aka dashe.
Abinda yasa kenan ya kyautatamun a ranar saboda yana cikin farin ciki (ashe na ban kwana ne),yadda naji wurin wata nurse ba lallai bane idan ya gama course d'in ya dawo Kebbi state yana iya samun PROMOTING.
Damuwa sosai na shiga hadda ciwo,hankalin kowa ya tashi, dole na faɗa ma mummy dalilin damuwa ta(amma ban faɗa mata wani abu ya taɓa shiga tsakanin mu ba),rarashina ta rinƙa yi da ban baki, alkawarin taya Ni addu'a tayi idan har doctor rabo na ne zai dawo gare ni, jinya nasha har na warware muka koma schl N.C.E 2.
Kwanaki na tafiya,wattani haka shiru babu labarin doctor gashi na kasa cire shi a zuciyarsa,babu ranar da zata zo ban yi trying number doctor ba shiru,babban abun takaici kowa nashi ban sani ba daga shi sai halin shi na sani.
Cikin ikon Allah samari nata fitowa neman aure na Amma fafure naki bada fuska sai zagi da cin mutunci a dalilin son da nake ma doctor,Ina addu'a sosai a kan haka ,with the hope that one day he will definitely come back to me.
MUNA cikin farin ciki faiza ta kamala secondary schl,daddy ya haɗa mata gagarumin buki a farfajiyar gidan mu akayi walima wanda ya tara matan manyan mutane ciki harda uwar gidan mai girma gomna ta halarta.
Kyautar waya Android Daddy ya Bata itama kamar irin nawa .
Bayan an watse matar tsohon minister ta samu daddy da maganar tayi wa babban ɗan ta kamen faiza da ya dawo daga Sudan zata turo shi ya ganta,dariya kawai daddy yayi cuz Yana da burin mu samu ilimin addini dana zamani kafin aure ,duk da yasan gidan tsohon ministar akwai tarbiyya da sanin darajar ɗan Adam.
Ba'a watse taron ba sai da hajia Turai ta sanar da MUMMY da sauran kawayen ta kudirin ta akan faiza da faisal ɗan ta, daɗi sosai mumy taji dama ta ɗaura dogon buri akan mazajen da zamu aura.
Faizan ma da yake private school ta gama ,ta zauna da yaran masu hanu da shuni kala kala, idanun ta sun buɗe burin ya bai wuce ta yi auri mai kuɗi ko ɗan masu kuɗi kyakkyawa ba...,shike nan ta ɗauki don duniya ta ɗaura da Faisal din da ko dawo wa bai yi ba.
Lokaci zuwa lokaci hajia Turai na yiwa faiza aiken kayan kwaliya da kwalama har WAEC ya fito bai wani yi kyau ba wanda ran daɗi ya ɓaci shi yasa yaso amshi wayar da ya bata mummy ta hana saboda Faisal na kira a kai akai suna gaisawa har chat ma.
Bayan wattani uku kenan amma na kasa cire doctor a zuciyata har muka rubuta first semester exams 2level.
Anata shirye shiryen dawo War Faisal wanda faiza ta kasa zaune ta kasa tsaye saboda farin ciki,ai kuwa ranar daya dawo da adare aka izo shi wurin faiza wacce ta yi girke girke kala kala na tarbar shi.
_Yadda muke tunani Faisal ya wuce wurin custom guy d'in ya Haɗu sosai ,ga ɗaukar wanka sai hamdallah_
Faiza an samu abinda ake so sai karairaya da yanga, cikin ikon Allah suka fahimci juna,zuciyoyin su suka kamu da son juna.
Tsaraba mai yawa ya kawo mata na kayan sawa harda waya kirar Huwei babba.
DADDY faɗa yai sosai ganin irin uban kayan da Faisal ya kawo,mummy ta nuna mashi haka akeyi kuma ba'a mayar da hanun kyauta baya.
Cikin kayan aka bani wasu dogayen riguna guda biyu masu kyau da turarai,su Anisa chocolate da biscuit aka cire masu...,mummy ta gaje komi itace kan gaba tana wani yada mun habaici.
Cikin kankanin lokaci ta juya ma faiza ƙwaƙwalwa akai na,wai ina mata hasada saboda ta fini farin jini,gashi nan ta samu mai kuɗi cikin ƙaramin lokaci ,amma ji ko kare bai taɓa sallamo wa neman aure na ba sai doctor Dana nace wa "ta kwashe labari soyayya ta da doctor kaf ta Sanar ma faiza CIKI hadda ƙarya ta haɗa",tun daga lokacin faiza ta fara mun kallon uku saura kwata,ta bar shawara sani,bata bani girma kamar lokcin baya,in takaice maki ta kwashe komi nata ta koma Dakin mummy da zama.
Har aka aiko da kuɗin neman auren faiza banda labari saboda maganar manya ne,kayan sallah kuwa na faiza kwati biyu aka kawo "ɗaya kayan sawa, ɗaya cosmetics"kuɗin dunki 50k da babban ragon layya nata.
Kin san Allah farida ko tsinke ba'a bani ba cikin kayan,naso inyi magana ko ZAINAB a cire wa amma ban samu fuska ba wurin mummy ta kasa ta tsare!.
Shirye shiryen auren faiza ake gadan gadan banda labari sai da muka tafi zuru sallah layya(baban sallah) na samu labari wurin su kaka, faɗa sosai nayi da nuna bacin rai na...,ina gani za'a katse mata karatu saboda aure mai zai hana a bari ta samu admission kafin ayi bukin?.
Kaka tayi ciki na da faɗa,wai naki aure inason hure ma yan ƙanena kunne dama mummy ta faɗa mata bana kallon kowa da gashi sabida mugun zuciya"ai kuwa tas kaka tayi mun.
Ba ƙaramin ciwo abun ya mun ba kawai na share,i believe komi lokaci ne dole wata rana faiza zata gane Gaskiya ta neme Ni a matsayina na yar uwar ta jini ɗaya.
Ana gobe sallah nice Kamar jaka da innah hussai,duk wani aikin gidan namuka yi har ranar sallah jikina bai ga ruwa ba muna fama da aikin naman faiza na d'aki da MUMMY su kitsa wanan ,su kwance wanan....,kwana biyu da sallah na samu kai na ai kuwa na sheka wanka cikin kayan da DADDY ya Mana na sallah na rungumi Kabir muka tafi ziyara gidan yan uwa sai dare muka dawo.
Tsautsayi ke dai farida ashe ranar Faisal zai zo gaisuwan iyaye da abokan shi babu wanda ya faɗa mun,ai kuwa mummy ta shirya karya da gaskiya ta faɗa ma daddy Wai da gangan na gudu saboda baƙin ciki.
Koda muka dawo ta inda daddy take shiga bata nan yake fita ba sai da nayi kuka saboda baƙin ciki (na tsani zargi a rayuwata).
Tun daga ranar na aje mummy gefe ban sake daukar ta a matsayin uwa ba,tunda muka dawo suka kasa gane kai na,tun da safe zan tashi in yi wanka in fice Abuna sai dare,ko ina da lecture ko banda shi bana zama a gida kuma aikin komi na bar yi,sai shinfida mulki kala kala kamar Ni ce mai gida...,da farko mummy tayi reacting sai na buɗe baki naci mata mutunci son Raina ai kuwa ta kama kanta dani,gidan bani da abokin hira daga Anisa sai abdul, sai kuma daddy IDAN yana gida.
Auren faiza wata ɗaya kacal aka saka saboda Abuja zasu wuce,nan aka samo ma Faisal aiki tare da saya mai gida na gani na fadi...,aka fara shirye shirye babu kama hannun yaro,Ni kam ina gefe bana wuni a gidan ma bare ya dame Ni duk da ,deep inside me I was burning,I feel like Killing myself !
Zuciyata ta shiga raya mun abubuwa da dama,tana faɗa mun nima inyi zuciya mana ko zan wanke zuciyar mummy ta fara sona kuma ta wanke Ni wurin faiza mu shirya kamar lokcin baya!!!
Aure saura sati biyu aka kawo lefe set biyu cikin hadda set na zinari uku"faɗin kyau da tsadar lefen faiza bata baki ne...,mummy ta samu daman ci mun mutunci da kyau saboda gan ZURU sun iso ba'a ganni ba kowa sai Allah wadai yake da halina.
Dakina ya koma matattarar fatar faiza na kawayen ta,nan suke yini shirye shirye ai kuwa wurin event hudu suka tsara.
Zagi da tsangwabar dangin mu na wurin uwa da uba bai saka na canza halina ba har aka fara shagulgula...,lokacin zainab suka iso ita da aunty sultana.
MURNA kamar zamu kashe junan mu ,ita ma sannu a hankali ta fuskanci bamu wani shan inuwa ɗaya da faiza,cikin ma ina danne zuciyata a zauna lafiya cikin mutane!,faiza ko a jikinta take sakar mun magana son ranta.
In takaice Maki dai farida auren faiza na ɗaya daga cikin auren da ya kafa tarihi a jahar kebbi saboda kuɗi sun sha kashi ...,bayan an kai amarya ta kwana ɗaya gidan iyayen mijinta suka wuce Abuja.
Lokacin da ZAINAB zasu koma muka kebe take sanar sani yanzu lafiya klau suke zaune da aunty sultana,saboda tayi amfani da nasihar da nayi masu kuma taci ribar hakuri.
Saboda farin ciki na manta da samuwar faiza na ƙara yiwa zainab nasiha sosai,ranar da zasu tafi da kuka muka rabu.
Kowa ya watse gida ya rage daga Ni sai mummy Kuma lokacin na dauki aniyar cin ubanta da kyau cuz bana bada bashi haka Allah ya yini ,bana manta alheri komi kankantar ta,haka sharri komi kankantar ta bana mance ta.
Cikin ikon Allah muka fara teaching practice inda na cika "GOVERNMENT DAY SECONDARY SCHOOL SHAGARI QUARTER'S",Koda akayi posting namu mun haɗu da wasu students suma daga(ƊAN FODIO UNIVERSITY SOKOTO),maza uku da mace ɗaya philomina wacce ake yiwa lakabi da "NOKIA CONNECTING PEOPLE"
Da yake ba'a bamu class ba ranar kawai muna zaune ne a staff room da aka ware mana wasu wasun mu yan teaching practice da yan bautar ƙasa,muna zaune da Habibah gefe da sauran yan makarantar mu NOKIA take bada labarin yadda take gurza maza,tana caza masu kai wanda har naji ta burge Ni kuma tana iya zama maganin matsala ta.
Allah kuwa ya haɗa jini na da ita tun da muka zauna,tana magana tana kallon a tayi murmushi, tace (ko ba haka ba yar uwa), gaskiya tana da barkwance da son mutane...,bayan an tashi breakfast kowa ya fita daga ni sai ita.
Fatima amma kina kama da yan zuru?, Murmushi nayi"yan zuru har kama ne dasu?"na bata amsa.
Sosai ma,natsuwar ki,da kamun kai ya bambanta da sauran course mate naki,Kinga Nima Yar zuru ce karatu ya kai Ni sokoto Wanda na mallaki gidan kai na a nan saboda yadda nake juya maza kuma basu isa ko hannu na su rike ba!
Jin haka kuwa yasa na sake na bude wa philo ciki na tun daga haɗuwa ta da doctor,soyayar mu ,wulakanci da ya mun a Sokoto har rabuwar mu da matsalar da na fuskanta a gida.
Dariya tayi sosai kamar zata kware!
Haushi da baƙin ciki ya cika sani domin na tsani dariya,kamar ta raina mun hankali ne bayan ta gama jin sirri na.
Kada ki damu Fatima, doctor zai zo hannu,zan baki wasu trick da zaki yi amfani dasu wallahi DOCTOR will definitely come back to u by all means!!
Babu namiji da zai sake wulakanta ki a rayuwa,itama mummyn taki da yar uwar taki sai sun dawo karkashin ki sai yadda kika juya su!!!
Jin haka na gyara zama domin na kagu banji ko menene ba,tell me Philo zan iya yin komi domin ganin na mallaki DOCTOR Kuma I'm DAWO da martaba ta a idon duniya!!
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
*All right reserved unauthorized copying, changing and translation of any part of this story in any form is prohibited.*
*_Alhamdulillah bayan dogon hutu dana ɗauka Allah ya dawo dani lafiya,ina yiwa duka nin al'ummar musulmi Barka da sallah Allah ya maimaita mana Amin fatan alheri zuwa ga yan uwa da abokan arziki._*
*🅿13*
Kada ki damu Fatima zan baki wasu tricks da zasu taimaka maki wurin mallakar DOCTOR Kuma ya dawo da martaba da darajar ki a idon duniya.
Faɗa mun koma menene zan iya yi Philo idan har doctor zai dawo gare Ni!
Murmushi tayi,ai ba wani abu mai wahala bane fati kuɗi zaki tara cuz a duniya yanzu idan baki da kuɗi ke ba kowa bace,idan baki da kuɗi ba zaki taɓa yin daraja a gidan ku ma duba da labarin da kika bani ,a farko mummy taga doctor Yana da kuɗi idan kika aure shi zata huta sai gashi all of a sudden an neme shi an rasa,within short period of a time younger sister naki ta samo wanda yafi DOCTOR kuɗi wanan dalili yasa aka juya maki baya har aka haɗa ki faɗa da yar uwarki....
Ta wane hanya zan samu kuɗi?,"na katse ta.
Common Fatima kina magana kamar wacce bata taɓa shiga class ba,KE mace ce mai kyau da tsari,yi amfani da baiwar da Allah ya maki Mana tun kina da dama kafin ta wuce!
Bata rai nayi,kina nufin inyi karuwan ci kenan ko?,wallahi ko zinace zinacen da nayi da doctor soyayya ce ta rufe mun ido yanzu kuma na gane gaskiya...
Ni,ba haka ba ai na faɗa maki Ina da gida nawa na kai na a Sokoto kuma bata hanyar karuwan ci na samu ba,duk da dai na haɗa da tsafi ina zuwa rafin girmace(sha da wanka) duk karshen shekara in Yi offering sacrifice domin samun ɗaukaka da farin jini a harka ta,amma nasan ke ba zaki yadda da haka ba saboda addinin ku despite musulmi da yawa suna zuwa neman biyan buƙata kuma ana dace wa daga baya su tuba.
Dakata philo,ba zan iya aikata shirka ba saboda son abun duniya!
Ok let's make it this way,zan tafi on your behalf Kuma za'a dace doctor zai dawo gare ki ,amma fa idan baki amince ba babu dole cuz I was only trying to help u Fatima.
Shiru nayi Farida ina tunanin irin dimbin zunubi da zan kwasa,gashi bana son rasa doctor a karo na biyu!
Na amince Philo amma fa bani da kuɗi a hannu na.
Don't worry I will do anything for friendship seek.
KE dai farida muka ya exchanging contact da philo kafin sauran mu su dawo breakfast.
Tun daga ranar kullum idan nazo bayan mun gama ma yara lesson muke kebe wa da philo(NOKIA connecting people),tana bani shawarwari yadda zan gyara jiki na a saukake wani lokaci har mamaki nake yi tana Christian ya akayi ta san kayan gyaran jiki irin namu na Hausa/fulani!
Babban abun mamaki da motoci kala kala ake kawo philo duk da ba yar birnin Kebbi bace daga Sokoto ta zo teaching practice Nan,Amma yau wanan alhajin ya kawo ta,idan an tashi wani zai zo daukar ta kuma duk suka zo sai ta kira Ni a waya in fito mu gaisa saboda bata zuwa da wuri,wani lokaci idan suka kawo mata breakfast nice Yar rakiya"tana INTRODUCING dina as her best friend" .
Ashe hakan dake faruwa yana matukar bata wa Habibah rai,ranar ta same Ni da surutai;,ban da hankali in rasa wacce zan kulla abota da ita sai Christian,wacce babu wanda bai san halin ta ba karuwa ce kuma kanwanu wa ce(tana haɗa maza da mata a biya ta) dalilin sunan NOKIA connecting people kenan.
Zagewa nayi na ci mutuncin HABIBAH domin ita da mummy suka kai Ni ga halaka har na faɗa tarkon doctor said yanzu zata nemi gaya mun magana.
Bayan kwana biyu philo ta tafi zuru domin aiwatar da aiki na sai data ɗauki kwana ki uku cur ana tsafi da zub da jini kafin aiki yaa kamala, wanda sai da ta zuba kuɗi sosai bokan ya amince ,a cewar shi sai nazo da kai na aikin zai fi lasting a jikina,Wanan da akayi na ɗan lokaci ne zai iya lalace wa ko wane lokaci.
Rokon shi ta shiga yi har ya amince zai masu aiki mai inganci.
Watau farida na yadda Allah ya ara ma ɗan adam dama a duniya kuma ya zuba maka idanun kayi iskancin ka son ranka wanda hakan ne ya faru.
Farida wani