Ina kuka nace,Baby meke faruwa ne wai?
Yace,name fa?
Kai daina kira na,babu chat kuma baka zuwa wane irin soyayya ne wanan?
Uhmmmm babu komi aiki ne da yayi yawa kuma ai Ina son ki idan da bana son ki bazan aure ki ba.....
Wacee irin soyayya kenan?,na katse shi.
Irin wacce nake maki!
Look doctor WALLAHI na gaji da wanan rashin mutunci idan ka daina sona ne sai mu hakura da juna zai fi.
"Na faɗa cikin zafin rai"
Daga kafada yayi ,"irin I don't care d'in nan",fine duk abinda zuciyar ki ta nasa maki ai shike nan Allah ya haɗa mu da alheri.
Ban tsaya sauraran shi ba na fice daga office d'in Raina a ɓace sai gidan da Philo take zama.
Faɗa wa nayi kanta na fashe da kuka wanda da kyar ya tsaya na bata labari abubuwan dake faruwa...
Amma kin yi kuskure Fatima ai da baki kashi rashin mutunci haka ba,ko dai kun yiwa sex ne aiki ya fara lalace wa???
Babu abinda muka yi,yana romancing di na kawai abinda na sani kenan.
Shine baki yi magana da wuri ba in koma wurin boka a ƙara gyara aikin yadda zaku yi zaman aure mai daɗi!,ko da yake lokaci bai kure ba amma tare zamu tafi ayi maki wankan magana kuma kisha yadda zai bi jikin shi da kyau ke da doctor mutu ka raba.
Na amince Philo zan aikata koma menene domin in mallaki DOCTOR kawai mu shirya ko yanzu mu tafi banda matsalar kuɗi ko motar da zata kai mu!
~muje zuwa~
_HALIMATU SADIYA MUHAMMAD_
*L££MA*
*_SAI MUN HAƊU BAYAN SALLAH DA IZININ ALLAH ZAN CI GABA DA TYPING SABODA ZAN YI TAFIYA SAI BAYAN SALLAH ZAN DAWO_*
_HALIMATU SADIYA MUHAMMAD_
*L££MA*📚🖊
~*Ban yi alkawarin typing kullum ba kasancewa inada tsabgogi da dama🙏🏻*~
_HALIMATU SADIYA MUHAMMAD_
*L££MA*📚🖊
_HALIMATU SADIYA MUHAMMAD_
*L££MA*
~KUYI HAKURI DA WANAN~
_HALIMATU SADIYA MOHAMMED_
*L££MA*
_HALIMATU SADIYA MUHAMMAD_
*L££MA*
Godiya sosai ya mata suka aje wayar.
Cikin tashin hankali ta kira Fatima amma kash layinta duka a kashe!
_HALIMATUS SADIYA MUHAMMAD_
~_L££MA~_
Jikinta yayi sanyi sosai,ko Fatima ina jira.
~KUYI HAKURI DA WANAN WALLAHI HAR NA GAMA TYPING BANYI SAVING BA YA YI DELETE DUKA
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
*All right reserved unauthorized copying, changing and translation of any part of this story in any form is prohibited.*
~_Wishing you not just a smile but laughter,_~
~_Not just happiness but joy,_~
~_Not just riches but wealth,_~
~_And most of all love and peace of mind._~
*Happy Birthday my little sis(MARYAM MUHAMMAD HASSAN)*
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂
*🅿 FOURTEEN*
Calming nawa ta fara yi"Fatima kiyi hakuri har gobe da safe mu tafi saboda ba aiki bane da za'a yi lokcin ɗaya,zai iya ɗaukar kwanaki ,so we have to be well prepare.
Gyada kai nayi zuciya ta na tafarfasa tare da ɗaukar alwashi koda zan tafi tsirara sai na mallaki DR NADEEM a matsayin miji na uban ya'ya na!
Bayan na koma gida,da dare na samu mummy da Daddy a palourn na gaishe su cike da kulawa suka amsa"ammm daddy Dama Ina son zuwa zuru ne gobe da safe akwai wasu kaya da muka yi order daga Lagos an kawo ta hanun wata friend dita, unfortunately tayi tafiya kayan na wurin iyayenta ,shine zan duba kayan sai in wuto dasu.
Amma ai da kin bari a sako a motar kasuwa zai fi sauki,yanzu kuna shirin exams ne Fatima...
Ka bata dama ta tafi daddyn su don tafiyar kwana ɗaya zuwa biyu baya tare komi,"cewar mummy"wacce nasan hanyar shiri take nema dani.
Shike nan dama Ku mata hidimar ku bata ƙare wa tashi ki shiga ciki akwai wallet na saman chest of drawer ki ɗauki dubu biyar na mota.
Mike wa nayi tare da yin godiya na shige d'akin,mummy na bina da ido....
Cikin CORPER'S ɗina na lalubo number WANI alhakin ƙauye daya bani kyautar mota(vibe fara) a matsayin gudunmawar aure na,nace ya aje wurin shi har sai an ɗaura auren zan saka philo ta amso in Sanar da doctor Daddy ya bani,su daddy Kuma in faɗa masu doctor ya bani.
Text na tura mashi
*_"inada bukatar mai ta gobe tun da yafe ka turo driver makarantar ya kawo mun"_*
Kwana nayi da sake sake cikin zuciyata har barci barawo ya sace ni.....
Tunda na tashi sallar asuba nayi wanka na dauro alwala na jima sosai saman sallaya ina neman zaɓin Allah akan abinda zan aikata Allah ya tabbatar mun da alherin dake tattare dashi (a karo da farko kenan dana fara neman zaɓin Allah tsakani na da Dr nadeem).
Tsaf na shirya tare da zuba duk abinda zan buƙata cikin mama's bag,ban ko bi takan kowa ba a gidan na fice abuna wanda dai da na ɗan yi tafiya mai nisa na samu abun hawa kasan cewa lokacin gari ya fara haske.
Ina cikin adaidaita sahu text ta shigo wayata;-
*_driver na wurin yana jiran MY LADY_*
Wata doguwar tsaki naja"wawan banza kawai",ina isa na biya na fito gefen gate d'in makaranta na hangi mota a gefe na karasa wurin cikin isa da batse wa da sauri driver ya fito"Barka da asuba hajia"
Barka dai,na buɗe gidan baya na kame"aleru estate zaka aje Ni sai ka koma gida"
An gama hajia,muka kama hanya har cikin estate house No 24(gidan da Philo ta kama haya) ya aje ni,na amshi key na mota tare da bashi dubu ɗaya ya hau achaba sai godiya yake zubawa ya wuce.
Koda na shiga ta shirya tsaf Ni take jira bamu wani bata lokaci ba ta rufo gidan muka fito ta lokcin wani saurayi ya iso"fati meet my friend Samuel"
Muka gaisa,dama ta faɗa mun shi zai ja mu har zuru, cikin ikon Allah muka kama hanya gudu yake bankawa kamar zai tashi sama,muna Hakimce a gidan baya sir condition na ratsa mu har garin zuru wanda bamu tsaya ko ina ba sai wani wuri wanda duk zama na a garin ban taɓa zuwa ba duk da ina da labarin wurin.
Cikin daji ne sosai muka shiga wanda mota ma a bakin hanya muka yi Parking mota Samuel na ciki yana jira ,SANNU a hankali muke tafoiyar har muka haura gada dana nan sai wani tangamemen fili wanda babu abinda kake hangowa sai ƙatuwar RAFIN GIRMACE ruwa na malala ga dumbin al'umma suna kai da kawo wa(wanan rafi ake
Wa lakabi da SHA DA WANKA).
Sabon da suka yi da ita yasa bamu bata lokaci ba ta nufi wani gefe wurin wani tsoho,baki fuska cike da tsaga wanda daga gani ya Dade a duniya akalla zai kai shekaru Tamanin daga shi sai zani daure a kugun shi yana tsaye cikin rafin riƙe da kwarya yana wasu surkulle,gefe muka tsaya har ya kamalla suka fara gaisawa da Philo cikin harshen dakarci wanda inaji amma bana iya mayarwa"tana mashi bayanin abubuwan daya faru bayan aikin da ya mata lokacin baya,da irin matsalolin da aka fara samu yanzu akan wanda zan aura".
Yace mata dama ai ya faɗa abun ba zai wani tasiri ba saboda ban zo da kai na ba,hakuri ta bashi yanzu tana so ayi mun aiki da zai zauna a jikina har karshen rayuwata.
Wani irin dariya yayi mai ban tsoro,sanan ya murtuke fuska ya umurce Ni da in tube Kaya na gaba ɗaya!
Gabas da yamma,kudu da Arewa na kalla domin akwai mutane sosai a wurin sai dai kowa abunda ya kawo shi yake aikatawa....,ba tare wa wani shakka ba na fara cire veil din dana yane kai na sai doguwar riga na atamfa na rage daga Ni sai Bra da under wear skirt yace ba sai na cire su ba.
Inda yake tsaye cikin ruwan na shiga (da yake babu zurfi baki baki ne) na rusuna da guiwowi na ƙasa a gaban shi kamar kai nan gafara,ya dafa kai na da hannu ɗaya,hannu ɗaya kuma ya daga sama sosai ya runtse idanun shi cikin harshen dakarci ya shiga kirari sosai tun yana yi a hankali har ya fara da ƙarfi yana ƙara matse kai na,can muka ji wani irin gurnani kamar na wani babban dabba yana tashi a cikin ruwan zuwa wani lokaci muka ji wufffff!!!
Ƙatuwar kada ce wacce ta fito da kanta tana Kada wa cike da gurnani,nan take shima ya rusuna kamar yadda nayi da dukan alamo wanan alama ce ta girmamawa.
Sai da kadan ya gama Kada jiki da gurnani sanan yace dani in faɗi buƙata ta,"nace bani da wani buƙata daya wuce Dr nadeem ya zamo miji a gare Ni,ya soni feye da kowa a duniya,mutuwa kawai nake buri ta raba mu!!!
Rufe baki na keda wuya tsoho ya shiga wasu bayanai cike da ladabi kafin kadan ya ƙara wani gurnani mai ban tsoro sai dana taushe kunnuwa!!!
Tsoho yace, buƙata zata biya sai kin yi yanka,asha ruwan magani ayi wanka dashi gobe War haka kuzo da tunkiya fara sol wacce bata taɓa haihuwa ba!
Godiya sosai philo ta mashi a harshen dakarci tunda ban iya Yaren ba.
Philo taso muje gidan su mu kwana na nuna mana buƙata zan kama mana hotel mu kwana,muna fitowa Samuel yaja muka nufi gidan cin abinci inda Naba kowa dama ya zaɓi abincin da yake so iya wanda zai iya ci.
Bayan mun gama muka nufi nearby guest house na kama d'aki biyu (ɗaya nida ita, ɗaya Samuel), kuɗi na bashi ya samo mun tunkiya kamar yadda aka ce wanda zamu tafi dashi gobe.
Wanka muka shiga sanan nayi sallah Azhar kafin in kwanta baccin asara.
Da magrib muka fita cin abinci daga nan ya biya gidan da aka aje tunkiyar na ganta fara sol Yar matashiya muka koma guest house.
Karfe goma na safe a bakin rafin ya mana dama mun fito da shirin mu na tafiya gaba ɗaya,kamar yadda nayi juya yau ma haka ne amma dole na cire bra na da under skirt ya Kira wasu yaran shi maza biyu suka ɗaure tunkiyar jikin itace.
Kirari yayi sosai kamar jiya kadar ta fito kuma,tsohon ya bani wuka samuwa fil wai in yanke wuyar tunkiya da kai na bayan na maimaita wasu kirari da yake yi.
Haka kuwa akayi tsoro da imani sun gushe a zuciyata ina ji ina gani na fille mata wuya jini ya fara tarara,tsoho ya tara ƙwarya har ya gama fita ya kira yaran nan suka jefa tunkiyar cikin ruwan....,ai kuwa kadan ta tura gaba ɗaya cikin bakin ta,ta koma cikin ruwan dashi.
Jini kuma ya haɗa da ruwan rafin yayi wasu kirari da tsafe tsafe ya haɗa da wasu abubuwa bani yayi wai wai na sha!!!
Haka na daure na kurba kamar zan yi amai,sauran kuma ya shiga mun wanka dashi yana ci gaba da surutan shi har aka ƙare na saka kaya na.
Dubu ɗari da kasashen sanuwa ya caje mu kuɗin aiki,babu bata lokaci na bada dubu ɗari biyu da hamsin ayi komi.
Albarka ya shiga sa mun yana jaddada mun aiki anyi an gama koma zan ci moriyar aiki har karshen rayuwata zan ga alherin shi,sai dai sharadi ɗaya banda haihuwa kuma duk karshen shekara in tabbatar na dawo an sake sabon aiki.
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
*All right reserved unauthorized copying, changing and translation of any part of this story in any form is prohibited.*
*_LEEMA NOVEL FANS GROUP wanan shafin sadaukar wa ce a gare ku kuyi yadda kuke so dashi,wallahi kun nuna mun ƙauna na gaskiya,da LITTAFIN da babu LITTAFIN kuna tare dani Allah ya bar zumunci ya ƙara haɗa kan mu.Understanding is deeper than love._*
*_There are many people who love you but very few who understand you.THANKS FOR THE LOVE AND UNDERSTANDING MY FANS😘😘😘_*
*🅿 FIFTEEN*
Bamu wani bata lokaci a cikin garin zuru ba muka kama hanyar birnin kebbi saboda bana son wani ɗan uwana ya ganni.
Mun iso ƙarfe huɗu na yamma suka aje Ni a gida,nace da Philo ta wuce da motar gidan ta idan ina buƙata zan ɗauka.
Kowa babu a babban palour na shige d'aki na sai dana yi saloli na Kimtsa sanan na nufi d'akin mummy(wace bata Gadi shiga kitchen ta duba abunda masu aiki ke kwaba wa ba,kullum tana gaban TV kamar wata ba ƙauya).
"Salamu alaikum ,sannu da gida mummy",yauwa teemo na an dawo lafiya,ya wurin Su kaka,ina kayan da kika amso?(a lokaci ɗaya ta jero wa'yan nan tambayoyi tana kallo na sama da ƙasa.
Ɗan guntun tsaki naja,"matsala na da ita shegen kwadayi da son abun duniya",kayan basu mun ba don haka za'a mayar ne a turo mun da kuɗi na!
Uhmmm,"kawai tace",,,wuri na nema na zauna tare da kawar da zancen"ina su Anisa ne?
Kin manta yau Sunday suna islamiyya!,Oh na tuna bara na shiga daga ciki zan duba wasu handout namu kin san gobe zamu fara exams.
Allah ya taimaka"shine amsar data bani",kitchen na leƙa na ba laure umurni ta haɗa mun tea Ina jira.
Babu wani karatu da nayi saboda provost,examiner da head of department namu Are under my control,wayata na dauko tare da buɗe data na shiga yanar gizo domin ganin me duniya take ciki!
Har magrib ta gabato ina abu ɗaya dai dai lokacin su Anisa suka dawo daga islamiyya a dole sai na basu tsarabar zuru,1k na basu ita da Abdul kowa ya saya abinda yake so na tashi na gabatar da sallah.
Daren ranar na jima ban yi bacci ba domin wani tsoron Allah da nadamar shirka dana aikata ya shige Ni farida,nayi kuka sosai saboda iya gwargwado ina da ilimin addini,nasan duk wanda ya aikata shirya ya fita daga cikin musulunci.
Wata zuciya ta kara zuga ni tana tunasar dani burin ta wacce bata wuce mallakar Dr nadeem ba,kawai na wayan ce da cewa idan buƙata ta biya zan yi istigfari kuma Allah gafurur Rahim ne (mai yawan gafara kuma mai yawan rahama),da wanan tunani sheɗan ya rude Ni nayi bacci na cikin daɗin rai.
Tun da safe naba inna hussai umurni a soya mun indomie da kwai inada exams da wuri zan fita,"exams din da ban karanta uwar kowa ba,duk da ina da fahimta sosai kina shiga aji ko ban shiga ba ina gane ko da zarar na duba previous lecture note".
Around 9:00am a cafeteria ya mun dama nan ne wurin zaman mu dasu Habibah,hira muke sama sama akan shirye shiryen buki saboda wani sati za'a fara gashi ko duriyar ango ban sake ji ba.
Farida bana son Bata lokaci barin kai maku karshen labari na a gagauce an kusa kiran sallar asuba dole zamu leka gidan buki gobe.
Haka ne Fatima na kagu inji karshen wanan labari naki mai cike da al'ajabi,shirka,so zuciya da kuma son abun duniya!
Uhmmm!,haka ne farida labarina bata da wani alheri a ciki sai zallar darasi da dana sani.
Mun fara exams cikin nasara,duk da a special class ake rubuta mun exams Amma Ina shiga hall haka nan kada a gane banyi attending exams d'in ba,cikin kwanaki uku bayan aikin da aka yi mana a zuru Dr nadeem ya kara riƙice mun,na rasa gane kan shi kona je office nashi bana ganin shi ya hana a bari na shigo,wayarta shi bana shiga har aka shigo satin buki idan nayi magana da Philo sai tace ai ko ranar daurin aure komi na iya canzawa,burin mu dai a daura auren.
Yan uwa na nesa dana kusa sun hallara gida ya fara cika da yan buki musamman yan zuru da suke kusa,gasu zainab sun iso daga Lagos Wanda naji dadin ganin ta ko ba komi zata ɗebe min kewar halin da nake ciki na damuwa.
Ranar da aka saka Ni a lalle da asuba( ranar talata), Dr nadeem ya turoun text zai aiko wani ɗan uwan shi a amshi kayan lefen da ya bani kuɗi na haɗa domin su kawo da kan su.
Nayi farin ciki da jin haka,cuz Allah ya sani tun da muka fara wanan soyayya har yakai ga maganar aure ban taɓa sanin wasu yan uwan shi ba ,saboda ko lokacin da maza suka zo neman aure bana gida har suka wuce,kuma ban taɓa ganin shi da wani aboki ba koda a office ne.
Kayan suna gidan Philo ban faɗa ma kowa ba har su Habibah da sauran kawayen mu, na saci jiki nabi Kofar baya na wuce.
Nan muka fito da set biyu na akwatuna muka shirya kayan a ciki tsaf har wa yanda na cika kuɗi na saya muka haɗa na cika back sit na mota da akwatuna.
Samuel ta kira ya ja motar zuwa gidan mu dai dai lokacin da Dr nadeem ya turo text mai amsar kayan ya iso yana jira!
Muna isa kuwa Samuel ya kwashe kayan zuwa motar mutumin da ko ganin fuskan shi nayi a hanya ba zan gane shi ba.
Kawaye na sun dame Ni da tambayoyi basu ga ango ko abokin ango ba,sai ce masu nake yayi tafiya ne amma yabar komi a hannu na dama ba wani program zan yi Allah walima bayan daurin aure,idan an kai amarya kawaye na za suyi get together shi yasa ban damu na buga invitation card ba,daddy Kawai yasa aka masa na daurin aure.
Akwatuna set ɗaya nayi Wa kaina na fitar buki suna gidan philo,banda kwara uku masu kyau da tsada wan da daddy ya mun na fitar buki,su na fara amfani dasu yanzu.
kayan gyaran jiki kowa ta ko ina nasha ,mummy ta haɗa mun,banda wanda muka fidda kuɗi masu yawa aka haɗa mun kamar wata mahaukaciya na rinƙa shaye shayen kayan mata da cushe cushe,banda hayaki da sauran su.
Ranar Alhamis muka Kamala exams na kamalla national certificate of education (NCE),ban tsaya wani sendfoth ba na dawo gida na samu faiza ta iso da tsohon cikin ta,saboda farin ciki hada kukan daɗi nayi.
Wanka na shiga,bayan na shirya muka kebe da yan kane na take bani labarin yanzu sun daidaita da Faisal suna zan lafiya sosai kuma ya rage yawace yawace da neman mata,zainab ma ta faɗa mana an biya mata private WAEC zata rubuta idan an dace Ghana Za'a nema mata admission ITA da yaran uncle Ansar.
Hira dai sosai muka yi har lokacin da zamu tafi SALOON da kawayen mu philo ta shigo da mota muka tafi wanda duk a cikin aljihu na aka biya kuɗin tunda na shirya masu ƙarya Dr nadeem ya bar mun Kuɗin komi.
Ta wayata na duba balance kudin da suka rage basu fi