x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 13 - BAYAN WUYA free pages complete

  • 36001 words
  • 37650 words
  • Out of 37650 words

Category: Tale Stories

Views 164

27 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
tun da ta fito taga jerin gungun Mutane ana kallonta tare da zinɗenta a ciki ma kuwa harda, masu zaginta, ita kanta tafiyar dai kawai ta keyi ba tare da tasan in da take sanya ƙafafunta ba, hannunta taji an kama hakan ya sakata duban matar dake sanye da baƙaƙen kaya da baƙin abu ta rufe fuskarta, hannunta matar tai taja har suka nufi get ɗin gidan, kallonta Indo ta dinga yi tare da faɗin ina kuma zata tafi ita kaɗai dan ita kaɗai taga tana tafiyar, ganin ta buɗe get ɗin farko ta fita ya sakata Binta da gudu amma sai taji kamar an riƙe mata ƙafafu ta kasa Binta bakinta yai mata nauyi,tafiya Muneebba suka dinga yi da matar wanda duk security na kallon Muneebba babu wanda yai yunƙurin tsaida ita ko bincikarta, a haka har suka fita daga gidan gaba ɗaya, dan ita Muneebba bata gane komai a lokacin sam hankalinta ya gushe, baƙar Motar dake fake a wajen suka shiga, wani baƙin ƙyalle matar ta yafa mata da shafa mata powder nan take ta faɗi a wajen, a tserace motar tabar wajen

*Bobbi*




Dukkan wasu shirye _shiyen sun gama su a yau ne ake da buƙatar ƙara tantancesu a cikin ƙungiyar wanda wannan ba ƙaramin haɗari ne suke ciki ba,


tun safe yake ƙara faɗawa Abokan aikin nasa su huɗu yadda tsare-tsare zasu tafi,


Misalin ƙarfe 3 na dare tsaye suke a cikin dokar daji fuskokinsu lulluɓe da baƙin ƙyalle idanuwansu kaɗai ake iya gani, wani da kansu idanun sai da Bobbi yai masu yacce baza'a gane nashi bane,zagayesu Ogan nasu yake yana furta "kamar dai yadda kuka sani kwanakin baya mun tattauna akan yacce ake son tsarin ya tafi na sace Mailbox,a yanzu an shirya jirgi wanda zai ɗaukeku a ciki amma muna da buƙatar ko wane ya buɗe mana fuskokinsa tare da ƙara tantanceku"


gabansu ne ya faɗi musamman ma na Bobbi da abokan aikin nasa, cikin su goma biyar suka fara buɗe fuskokinsu kafin azo kan Bobbi Wanda ya ɗaga mayafin da niyyar buɗewa tare da sadaƙarwa tabbas Aikinsa ya lalace sannan ya tabbatar suka ganesa ba zasu ƙyalesa ba sai sunyi masa kisan wulaƙanci kamar yadda suka kashe masa DEEN







*********************************

*Fattu*


Tun lokacin da aka ɗaura aurenta da JODDi ta kasa tantance yanayin da take ciki ta rasa tsakanin farinciki da kuma tausayin halin da suka tsinci kanta wane take ciki,kamar koda yaushe zaune take ita da Mama suna ɗan fira jefi jefi, dan ba ƙaramin daɗin zaman suke ji ba a gidan, kasancewar Allah bai taɓa basu Malam Ali haihuwa ba ya saka su ɗaukar son duniya suka ɗorawa su Fattu tamkar su suka haife su,kallonta mama tayi tana furta "Fattu dare yayi ya kamata kije gun Mijinki"


A kunyace Fattu tace "To" tana miƙewa, ɗakin da aka ware masu su zauna nan Fattu ta shiga,kwance ta iske Joddi hakan ya sakata tunkararsa tana zama kusa dashi tare da ɗora kanta bisa cikinsa tana shafa gashin dake ƙirjinsa, bai hanata ba dan tun yana tureta.idan tana yi harya daina turata, shafawa take tana wani.lumshe ido tare da jin matsananciyar buƙatuwar Mijinta,hancinta takai saitin nasa tana gogawa,wani numfashi suka saki daga shi har ita, kayanta ta cire da nashi sannan ta fara sarrafashi,lura da yana cikin buƙatuwa shima ya sakata bashi damar kusantarta, da kanta ta temaka masa harya shigeta,dauriya kawai take yi, lokacin daya shigeta saboda jin wata irin azaba ta ratsata, ya daɗe a kanta kafin ta tabbatar ya samu nutsuwa,da kanta ta temaka masa ya zare jikinsa,kwanciya yai yana mayar da numfashi, nan take bacci mai nauyi ya ɗaukesa, da ƙyar ta samu ta lallaɓa cikin dauriya ta fita ta haɗa ƙirare ta saka ruwan zafi,gasa jikinta tayi tai wankan tsarki,


Bata kwanta ba sai da ta gyara jinin daya ɓata wurin, cikin wani shauƙi da farincikin data tsinci kanta ta shige jikin Joddi tana kwanciya wani bacci mai daɗin gaske ya ɗauke ta


kamar daga sama cikin bacci taji an hankaɗar da ita ana furta "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un" da sauri ta ida tashi tana kallon JODDi dake Binta da wani mugun kallo "wacece ke ina ɗan uwana Bobbi,mi kuka aikata mana????" Ya jero mata waɗannan mugayen tambayoyin


cikin mamaki da maɗaukakin farinciki ta ɗago tana furta "haƙiƙa ina mai matuƙar farinciki da godiya ga Ubangijin daya bawa mijina lafiya har kana iya magana sannan ka tuno waye kai"

Dubanta yake yana ƙara Binta da kallon mamaki "waye mijin naki,ki faɗa man dalilin daya saka kika kawoni nan"

girgiza masa kai tayi hawaye na bin kuncinta tana furta "kada dawowar tunaninka ya sakaka mance wace Ni a rayuwarka, ka tuna zamana dakai Fattunka mai son kasancewa dakai a koda yaushe, sannan kuma Matarka mai tsananin buƙatar kulawarka a wannan lokaci"


Tunda take zancen bai fahimci koda kalma ɗaya a zancenta illa ƙara tunkarota da yai yana Binta da ƙasƙantaccen kallo yana furta "ban fahimceki ba kuma bana buƙatar fahimtarki, ki ajiye karyarki da kika shirya a gefe da kalamanki na cewar ke mata tace"


Kuka mai ban tausayi Fattu ta fashe dashi tana furta "mi yasa zaka zamo mai butulci na baka abu mafi mutunci da ƙima, kaine mutum daka Sanni a ƴa mace ka mayar dani cikakkiyar mace mi yasa kaki fahimtana idan kaƙi fahimtar ni Matarka ce kazo akwai shedu, ta faɗa tana kama hannunsa,

Sai dai tassss kake ji ya kasheta da maruka har ukku cikin huci ya furta "kuskurenki na farko da za kiyi shine gigigin haɗa fata dani sannan furta cewar ni Mijinki ne da kuma furta na sanki a ƴa mace ki gyara kalamanki, sannan babu inda zanje neman sheda a yanzu ba sai Anjima ba zan bar nan na koma inda na fito bana fatan sake gani wannan fuskar taki"


*End of Book 1*

*Tofa tabɗijam rigiji gabji yanzu aka fara wasan*

*Shin cikin dake jikin Muneebba kuwa kowa zai yadda na Bobbi ne,ballantana shi uban gayyar koda ta faɗa masa nasa ne shin zai yadda idan yaga vedio da aka yaɗa tana aikata Alfasha, shin zai yadda da cewar ita ce yarinyar daya nema baya ga Mommi ta faɗa masa tayi tafiya*

*Shin waye zai yadda da cewar Muneebba bata aikata Alfasha ba*

*Shin Muneebba kuwa zata haukace kamar yadda Mammin Maheer ta aikata mata baƙin sihiri, shin su waye suka sace Muneebba*


*Shin da gaske Asirin Mammin Maheer zai saka Bobbi yaso Maheer ta mallaki zuciyarsa*


*Shin ya abun zai kasance idan Mom ta ga Vedio sannan taga akwai ciki a jikin Muneebba *


*Shin taya aikai aka haɗawa Muneebba vedio Alfasha na ƙarya sannan Zaidu ne ko wa?*



*Shi ya abun zai kasance idan har Ogan ƙungiyar yaga fuskar Bobbi wane mataki xaya ɗauka shin kashesa zaiyi ko ya?*


*Shin mike shirin faruwa da Fattu da Joddi,hankalinsa ya dawo shin zai bar Fattu kamar yadda ya furta? Sanna wane hali Fattu zata shiga idan JODDi ya barta?*

*Shin wai ina labarin kurwar Momma da Mamma Ladiyo ta bada shin ya zata kaya a gaba*

*Ina labarin Abbie Wanda yake son ya fasa rufaffen ƙwan daya daɗe a rufe*


Hmmmm yanzu za'a fara soma wasan

*Duk zaku samu tarin amsoshinku a Book 2 wanda yake akan ₦300 kacal, za kuyi making payment a wannan account ɗin 9074759493 MARYAM ZUBAIRU SANI opay bank*

*Mai son neman ƙarin bayani ya tuntuɓeni ta wannan Number 08025377563*


*Habibties mu haɗu a Book 2 in Sha Allah*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels
End Ads