x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 2 - YAN ZAMAN MAKKAH BOOK 1

  • 3001 words
  • 6000 words
  • Out of 37750 words

Category: Romance Story +18

Views 116

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
nan ne me duhu abu ɗaya idanuwanta suka gane mata maman lantana yana hannun ilu yana mammatsawa.
zaro ido tayi ga lantana sai kuka take ai batai wata wata ba ta daga taɓaryar nan ta aza mai ita a gadon baya ,
wata iriyar azaba yaji ba shiri ya dawo daga cikin duniyar da muke haka ma lantana domin sam ba suji shigowar sa ba dure taɓarya tayi akasa tana sauke numfashi domin tabaryar tana da nauyi tace '' kai wanne irin mara imani ne daman abin da kuke kenan lallai yau sai naje gida na fadawa innar ku..,
da sauri lantana ta ɗago idanuwan'ta da suka cika tab da hawaye shi kuwa ilu takaici ne ya nashi magana lallai sai yai maganin yarinyar nan in banda rashin mutunci ta shigo gida ba ko sallama ta fado musu ɗaki be ida wannan tunanin nasa ba yaji tana wannan magana ,
tashi yayi yana dafe gadon bayansa da yake masa radadi tace
'' zo ki fita tun kafin mai miki rashin mutunci..?,
da sauri ta ɗago jin abin da yace tace '' bazan fita ko ina ba wato tabarmar kunya da hauka..,
da sauri ya kalle ta lallai sai yau ya ƙara yadda yarinyar nan bata da hankali a haka Mamman yake son ta gaskiya dole ko za a me ya faɗa mai gaskiya wannan ba matar zama bace
cikin ƙarfin hali yace '' wallahi idan baki fita ba sai na kwashe ki da mari..,
wani kallo tai mai ta dauke kanta , tace '' kai ilu tun kafin na tara maka mutane nai maka kururuwa zo ka saka sayyadae ka kabar nan gurin..,
yasan halin yumna sarau ba hankali ne da ita ba dan haka ya gyara zaman taguwar sa ya fita zama tayi a gefen gadon lantana tace '' ke kuma mara hankali shi ne kika bari zai lalata miki tarbiyyar da iyayen ki suka baki wallahi tur da hankali..,
zumburo baki tayi ta ɗauke kanta fada tai tayi ta inda ta shiga ba tanan take fita ba , ganin lantana tai mata shiru gashi bata fadi abin da ya kawo ta ba tace '' yauwa kinga wannan ɓacin ran da na tarar zai saka na manta abinda ya kawo ni..,
da sauri lantana ta kalle ta tana gyara zaman rigar'ta tace '' ikon Allah me ya faru...?,
hmmm lantana ba abin da ya faru face alkairi ina na'ima kawata da ta tafi Saudiyya
da sauri lantana tace '' eh na gane ta me ya faru ciki ta dawo dashi..,
a'uzubillahi rufe min baki ku kenan bakwa iya fadar alkairi sai dai sharri shege yi da me zina ke me na tarar da ku kuna yi..?,
yumna ta faɗa tana aikawa da lantana harara
dan kwalinta ta ɗaura tace '' to aini miji na ne kuma ba saɓon Allah muka aikata ba..kuma ba ance karuwanci ake zuwa yi ba ba aikatau ba.
wani bakin ciki ne ya tokarewa yumna makogaro a fusace tace '' inji uban wa shikkenan ba dama mutum ya sami abin duniya sai ace abu kaza yake aikatawa kinga bara nai miki gwari gwari da manyan baki nima tafiya makkan zanyi neman arziki kaf dagin mu ba me hali duk taron ni kuka ke juyayi ne ban da dangin ummata suma ai mace ɗaya ce wannan mamantawa da take arlit gwara nima na nemo arziki wallahi haka kurum sai mu dinga zama bama wani bawa talauci tsoro ko zai kama gaban sa ki duba ga ki gani irin gidajen alfarmar da nake gani a waya idan baka tashi ka nema ba taya zaka same su..,
dan shiru lantana tayi sannan tace '' amma yumna bakya ganin rabon bawa baya taɓa tsaire masa idan abu rabon ka ne rabon ka ne wallahi zai zo ya same ka har idan kake. rabon bawa shike binsa fiye da aljalinsa..,
tashi yumna tayi ta rangada wata uwar buɗa tare da gyara zaman mayafinta tace '' sadakallahul azeem ina me karatu na gaba..? ashe bansan kin iya wa'azi haka ba kika bar cikin gidan ku da kungurmayen yan daba baki musu ba sun shiryu..? kinga sai anjima sai na zo yi miki sallama..,
bata jira cewar ta ba ta fita ranta a ɓace ganin takalmin da ta saka zai hanata sauri sai ta cire ta riƙe a hannu.
zafin ranar da ake ta sami guri ta zauna tana sauke ajiyar zuciya kamar ance ta dago kanta katuwar bishiyar goba ta gani washe baki tayi ɗamara taci da mayafinta ta fara ƙoƙarin hawa ji tayi ance billahilazi kina hawa sai na wullo dake kin faɗo ƙasa in banda iskanci irin na dan yau me zaki yi da abin da ba'a baki ba wato sata kika zo yi kenan..?,
chak ta tsaya ta sauko kare wa tsohon kallo tayi ta jinjina kanta tace '' baba kaci darajar tsofanka..,
a'a dawo dan girman Allah kar naci darajar tsofana bake bace yar gidam malam nura me sittin ba ai daman ace kece wacce kika fita zakka a cikin ya'yan sa tur da halinki albasa batai halin ruwa ba mahaifinki mutumin kirki
takaici ne ya kama yumna zuciyar ta tamkar ta faso kirjinta amma ba komai akan jikarsa zata rama shi dai yaci darajar tsofanka sa.
zata raga mai daukan takalmin ta tayi ta saka ta fara tafiya ko waiwayen sa batai ba gaban tane ya waɗi ganin malam a kofar gida yana tsaye abakin kofar shiga gidan nasu ga Mamman yana tsugunne a gefe yayi kasa da kansa.
wara hannuwanta tai yi ta buga cinyar ta, tace '' shikkenan wallahi maƙiya sunyi aiki ni nasan za'a rina an saci dan mahaukaciya ni da nace ya fadawa tsofaffi shine ya faɗawa malam, amma dai Allah ya kwashe wa Mamman albarka,bara naje naji da wannan matsalar da ta tun karo ni..,
tamkar wata mumina haka tai kasa da kanta ta ƙarasa tace '' malam zan wuce..,
ran malam aɓace yace '' daman ke nake jira jeki gida ki zauna yanzu zan shigo..,
dafe kirji tayi tamkar bata san me ya faru ba tace '' na shiga uku malam me ya faru kardai ce maka akai nayi wani abu wallahi malam ba hadu da kowa a hanya ba nan gidan lantana kawata naje..,
Kai malam ya girgiza tabbas shi ya yarda da cewa yumna zata iya kashe aure ko daga acting dinta tamkar ba ita ta aikata abin da aka faɗa mai ba wanda be san halin ta ba ya shiga uku dan haka yace '' wani abu nace miki kika fara rantsai rantsai ba ce miki nai ba zo ki shiga cikin gida..,
wani yawu ta hadiya tace '' eh haka ka ce min..,
hanya ya nuna mata ba tare da yace mata komai ba shiga tayi cikin gida a kan turmi ta zauna tana kallon kowa daddai kiris take jira ta fashe yaran gidan kuwa tuni suka kama kansu saboda yumna mala'ikan yara ta dawo..,
shamsiyya ce ta fito ta kalle ta tace '' yaya yumna dan Allah zo ki koya min karatu..,
wata uwar harara ta banga maka domin ita kaf karin jiya bata dauki komai ba domin suna baya suna surutu ana bata labarin wani littafi da yar ajin su ta turo,
ganin tai shiru ƙara ma rairaice murya tayi tace '' dan Allah aunty yumna ki biya min yau za a karɓi hadda..,
dan kwalin da ta chokala ya fadi kasa durkusawa tayi ta dauko shi wani irin bugawa kirjinta ke yi tace '' ke karki takura min bazan koya ba ana dole ne..,
barim gurin shamsiyya tayi ba tare da tace komai ba , shamsiyya na barin gurin ta tashi ta shiga dakin su zarya ta fara tana cije lips din'ta tasan dole malam ya korasu makaranta gashi bata son ta kunyata a idon jama'ar ajin su dole fa ta nemowa kanta mafita tun kafin lokaci ya kure mata jar ubancan lallai yau ana yin ta haka ta faɗa a fili
yumna me ya faru nazeefa ta faɗa tana kallon ta
da sauri ta juyo domin bata san nazeefa na dakin ba tace '' innalillahi wainna ilaihir raji'un wai nazeefa munafurcin naki da son ganin kwakwaf dinki har yayi haka to wallahi jiya dai kina jin malam yayi wa'azi akan illar munafurci ..,
yanzu yumna dan na tambaye ki me akai sai ya zami matsala
a fusace tace '' ubanki akai naci ubanki da uwar akai shegiya kawai ba damar mutun ya huta sai kun kirkiri wahala kun ta kura min..,
haba yumna yanzu iyayen namu kike zagi
buɗe baki za tai da sauri ta rufe domin ido hudu da sukai da malam da ashar zata lailayo ta yi wa nazeefa...

YAN ZAMAN MAKKAH
EPISODE 3

Girgiza kai malam yayi yace '' yumna zo..?,
ba musu taje har gaban sa ta tsuguna tace '' malam gani..,
cikin takaicin abin da ta aikata yace '' abin da kikai kinyi dai-dai kenan ki cewa mamman ya turo iyayen sa su karbi kuɗin da ya kawo yumna me kike son zama ne ..? kullum ina miki nasiha amma inda nake nuna miki daban inda kwakwalwar ki take nuna miki dabam
zaro mayan idanuwanta tayi ta dafe kirjinta tace '' na shiga uku shi da bakin sa yake ce maka ma faɗi haka innalillahi wainna ilaihir raji'un malam ni...,
ai kafin ta ƙarasa tuni ya tari numfashin ta yace '' yumna bana son fina da neman magana kamar yadda na saka auren ku watan cika ciki to yanzu wata me kamawa idan kin ga dama ki hadiyi zuciya ki mutu aure ba fashi kaf yan uwanki ba wanda yake neman ya sakani gaba sai ke..,
ƙasa tayi da kan'ta har ya gama fadan sa ya fita nazeefa na zaune tana jin su yana fita, tashi tsaye tayi ta shiga kaiwa da komowa turkashi akwai fa babban aiki a gaban ta ba zai yiwu ba a haifeta a cikin talauci ta tashi a talauci ta girma a cikin sa , a hanyar neman arziki tazo ace mata ba haka ba ina ba zata saɓu ba tafiya makka kamar tayi ta taga ma ne..
Yumna me kike cewa cikin zafin rai tace '' uwar ki da ubanki nake cewa munafuka..,
tana gama fadar haka ta dauki ƙaramar wayar ta , ta fita bata samu kowa ba a kofar gida bata da ko ficika a jikin'ta ina zata sami kudin da zata tafi arlit kama kugu tayi ta lula duniyar tunani ihun kazar Inna hadiza ne ya dawo da ita duniyar da muke ciki,da yake kwai take ta fito kenan daga kwanci kafin ta koma wani farin ciki ne ya mamaye ta a hankali ta soma binta tana sanda cikin ikon Allah ta cafke ta rufe ta tayi da mayafinta, ta fara tafiya da sauri babbar bukatar ta , ta ƙarasa inda zata cikin ikon Allah ta isa mado mado mado bude kofar sa yayi yana sakin hamma da miƙa yace '' yumna lfy kike kirana da rana tsaka..?,
liƙen dakin da ya fito take jin kamar muryar mace tace '' mado kamar bakai kaɗai bane a dakin nan..?,
haɗe rai yayi yace '' karki kawo min maganar banza me kika gani..,
gyara riƙon kazar tayi ta ɗaga kanta sama tace '' anya mado kaima baka bi layin su ilu ba..?,
layin uban ilu nabi wallahi ki kiyaye ni.
murguda baki tayi tace '' idan naki fa..,
zan san yadda zanyi dake
ya faɗa yana hade ransa
kaga bar maganar nan nawa zaka siya kazar nan ..?,
karɓar ta yayi yana juyata yace '' kiwo kika fara ne ..? ai wannan kazar kwanci take yi..,
Uhmmm kwanci take yi zaka siya nawa ..?
ina sauran kwan nata kawo har su na baki 2000fcfah (jaka biyu )
da sauro ta saka hannu ta amshi kayar ta , tace '' ai ba ta sata nace ka bari sai lokacin da na fara sata sai na kawo maka ka siya...,
yanzu yumna harda fadar bakar magana daga cewa jaka biyu
Mado wallahi idan ba naja shidda zaka siya ba wallahi ba zan siyar ba kaga aba ko sasshiya da ita kace haka zaka siya wai har da kwai to na soyawa su baba lami sunci..
kama haɓa yayi yace '' gaskiya ban siya haka ba ..,
karbar abarta tayi tace '' dadin ta bakai kadai bane akwai dubun ka..,
dariya yayi yace '' ya zaki tafi ban baki wani labari ba..,
tsayawa tayi ranta a hade tace '' wanne labari zaka bani..?,
Albishirinki na'ima kawar ki Allah ya darajar ta ta turo da kudi a rushe musu gidan su yanzu haka ma an fara aikin gidan bulu da bulu za'a mai da musu..
zaro idon ta tayi tace '' turkashi ikon Allah ashe kai ma kaji wannan zancen..,
Yumna zancen duniya yana karewa ne ai baya karewa kadai Allah ya azurta mu..
amma nifa ji nayi ana cewa karuwanci suke yi wasu kuma neman mata
da sauri ta toshe kunnuwanta tace '' yanzu ba dama wani yayi arziki sai ace ga abin da yake ti zati zunubi ko da ya kasance gaskiya ni wallahi ka bata min rai wallahi.
Mamman ne ya ƙara so tarar da su yayi, yana musu wani irin kallo irin na tuhuma din nan sannan yace'' masoyiya m kike yi a wannan guri...,
da hallacan rufewa jama'a baki, ni ni yumna yar malam zaka kai karata gurin malam to ka kyauta Allah ya ƙara karfin shedanci da annamimanci mado wannan mutumin da ka gani me taɓa ya'ne da mahaifinta bawan Allah nan bashi da kirki nace mai bana son sa bana son sa ana dole ne yaki..,
dan jim mado yayi sannan yace '' yumna me ya hadaki dashi da har kike wannan kikirarin...,
A fusace tace '' wallahi bana son sa banƙara jin tsanar sa ba sai da ya kai karata gurin malam wato idan munyi aure haka zai dinga kai karata, ko to Allah ya rufa asiri na gano waye shi..,
tafiya tayi ta barsu a tsaye ran Mamman duk aɓace yace '' kana ji abin da yarinyar nan take fada min ko wallahi zan dauki kwakkwaran mataki a kan'ta auren ta kuma dole inyi kona kwana ɗaya ne dole na kwanta da ita..,
dariya mado yayi yace '' daman tun da naga ka likewa yarinyar nan nasan da wata a ƙasa son sha'awa kake mata bawai son gaskiya ba..,
aa wallahi dukka biyun ina yi mata shi wallahi ina jin yumna a jinin jiki na dukkan wani motsi da nake tana cikin ruyina da zuciya ta. tabbas idan taki aure na ita da aure har abada sai dai taga ana yi.
me kake nufi karfa ka cutar da ita ko dan mahaifinta da kake tare da shi ba abin da be maka ba a rayuwa.
dariya yayi ya shafa kansa yace '' ka manta me ake ce wa *DAN KUKA ME JAWA uwarshi jifa*
Allah ya kyauta cewar mado ta faɗa yana shiga dakin sa zama yayi yace '' na barki, kina ta jira ko..,
murmushi tayi tace '' wallahi ba komai amma kamar muryar yar malam naji..,
ita ce taso da ta shigo dakin nan na hata.
Dan jim tayi sannan tace '' me zata shigo tayi..?,
waya sani kinsan ta da shegen bin kwakkwafi sai taga abin da ya turewa buzu nadi mado ya fadi haka yana washe baki.
gyara zaman gyalanta tayi tace '' bani kudin na tafi..,
shafa gemunsa yayi yace '' ki bari na dan sha kaɗan sai na ninka miki kudin ki..,
gaskiya ni a'a jiya ma wuni nayi yana min zafi bazan iya ba na hakura da kudin nan kawai siya wanda zaka siya ka bani kudi na su fa'iza da kake taɓa nasu ai kaga yafi nawa kuma sun girme ni..,
Nana ta faɗa tana kara rufe kirjinta da be dade da fara fitowa ba.
kudi ya ciro a aljihunsa yace'' taɓawa zanyi ke baki ga yadda su fa'iza suke fantamawa ba da yumna bata yi baki ga yadda take ba samun canji ba wahala yake mata ..,
tunani ta shiga yi can kuma sai tace '' to amma ni dai wallahi ance ba kyau kaga na hakura basai ka siya ba tafiya zanyi ta faɗa tana tashi tare da dora farantin tallanta a ka.
tab lallai ma yarinyar nan wallahi baki isa ba kin gama tada min komai yanzu kuma kice ga zance.
sauke mata farantin yayi da sauri ta cika ganin yana neman zubar mata da shinkafar tallan'ta kuka ta saka ganin zata tara mai jama'a duk da rana ta kwalle gari yayi shiru amma akwai yan sa ido suna nan suka abinda yake wakana cikin mugunta ya murɗe mata su sannan ya cika ta ko banza dai ai yayi daukan farantin ta tayi ta fita a guje jikin'ta na rawa sai da ta sha kwana sannan ta fara tafiya a hankali a kofar gidab su fa'iza ta tsaya da sauri fa'iza da take soro ta , tashi tace '' yanzun nan yumna ta wuce wai kema kince mata zaki makka aikatau haka ne..?,
eh hakane wallahi ina son zuwa.
kai ta gyaɗa tace '' wanda be ji bari ba , ba yaki gani ba wallahi ke kinji yadda ake fadin rayuwar da bakaken fata suke yi..,
dariya tayi tace '' duk karya ne kinke kin gani da idanuwan'ki dan haka karki dorar da komai tunda ba gani kikai ba..,
ajiyar zuciya ta sauke ganin tana kokarin nuna musu babban kuskuran da za suyi a rayuwar su mafi girma amma idanuwan'su sun makance ita tasan wace na'ima tun tana garin nan yanzu da ba idon iyaye Allah ne kadai yasan me take aikatawa fa'iza tace '' ya naga kin tawo duk a firgice..?,
a gaskiya bazan iya ba ina gurin mado da kika kaini kika ce har waya yake siyawa yan mata to jiya naje abubuwana suna zafi yau kawai sai na kai mai tallan shinkafa tun da yace in dinga kai mai to shine yace min ga zance nace ni ba zanyi ba jiya wallahi kamar na saki fitsari lokacin da yake yi lokacin da na dawo gida duk sunyi tsami dakyar suka dawo dai-dai shine yanzu ya danne ni wai be san zance ba.
jin jina kai fa'iza tayi tace '' kinga mun tsaya a rana ki shigo mana daga ciki...,
shigowa tayi ta ajiye farantin ta tana cewa kai wallahi dakin maman ku ba karamin sanyi ne da shi ba.
dariya fa'iza tayi tace '' haka kowa ma yake cewa..,
nana tace '' wallahi akwai sanyi yadda kika
End Ads