x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 11 - YAN ZAMAN MAKKAH BOOK 1

  • 30001 words
  • 33000 words
  • Out of 37750 words

Category: Romance Story +18

Views 125

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads

amin ya Allah yace yana fita daga cikin dakin.
AGADEZ
kamar ance mai ya ɗaga idanuwan'sa ido hudu yayi da zaliha jikar hajiya rakiyar mahaifiyar marigayya da flask a kanta da wani a hannunta gaban sane ya faɗi bayan shi da Hajiya zainab ba wanda yasan da mutuwar auren yumna ba mamaki abinci tayiwa yumna za akai mata gidan ta ,
share zuba yayi be san ya zai yi ba , baya so mutuwar auren yumna ta fito yanzu duk da yasan koman daren dadewa dole abin ɓoye ya fito sarari.
shiru yayi yana tunanin mafita duk hanyar da yabi sai yaga ba me bullewa bace baya so hajiya tasan da zancen nan kodan shekarunta sun ja zata iya shiga ko wanne hali.
yana cikin wannan tunanin zaliha ta ƙaraso ba zato yaji tace '' malam ina wuni..?,
wani irin dam kirjin'sa yayi dakyar ya iya dagowa ya kakalo fara'ar dole yace '' lafiya qalau ya jikin Hajiya..?,
zaliha tace '' alhamdulilah wallahi da sauki ɗazu ma ta sha magani, abinci tace na kawo idan akwai wanda zai ke gidan aunty yumna sai mu tafi tare da shi..,
Malam yace '' to masha Allah, Allah ya ƙara sauki a'a ba wanda zai je, amma kawo a ajiye idan akwai me tafiya sai na bashi ya kai mata kice ina godiya, ina yi mata kuma ya gajiya..,
ajiyewa zaliha tayi tace '' to insha'Allahu zan faɗa mata..,
kuɗi ya ciro a aljihunsa ya miƙa mata kin amsa tayi sai da yayi mata jan ido sannan ta amsa tana yi mai godiya ta bar gurin.
#########
Misalin ƙarfe biyar dai-dai yumna ta farka buɗe idanuwan'ta tayi lokacin mommy da su juhud suna hira a hankali ta saka hannu ta cire oxygen din da aka saka mata da sauri mommy ta tashi tana cewa a'a yumna karki cire.
tashi tayi dakyar tace '' mommy mu tafi gida naji sauki..,
yumna ya jikin naki..?
cewar taufiq da yake facing din ta da sauri ta ɗago jin wata murya da ba , taɓa jin ta ba kallo ɗaya tai mai tasan dan mommy saboda kamar da taga yana yi da ita a hankali tace '' da sauki..,
TAUFIQ yace '' Allah ya ƙara sauki...,
jingina tayi a bango tace amin..
mommy tace '' taufiq kirawo JURAIJ kace ta, tashi..,
tashi yayi yace '' to..,
fita yayi kai tsaye office din Juraij ya nufa sai da yayi knocking sannan ya bashi izinin shugowa shiga yayi ya zauna a kujera yace '' yaya yumna ta tashi yanzu tama cire oxygen din da kuka saka mata..,
kwafa yayi yace '' yarinyar nan bata ji wallahi daman nasan zata iya aikata haka ...,
yaya wai me ya faru da ita ne har ta shiga wannan hali..?
cewar taufiq.
Juraij yace '' nima ban sani ba ka tambayi mommy mana..,

Copy is not allowed 🚫

Domin jin audio din Yan zaman Makkah Ku shiha wannan link din sannan ku danna min subscribe Dan Allah.

https://youtu.be/cDE5bjYY2HY
___________________
https://www.arewabooks.com/chapter?id=6817816be532b4a92550458c

Episode ¹³

Hmm tace min sai ta gama warware wa zatai min bayani abin da yake faruwa.
tashi juraij yayi yana cewa amma kazo kana tambaya ta , ashe ma tace zata baka labari har yanzu baka dena halinka ba nason jin zance ni wallahi dama karatun jarida su mommy suka tura ka ba karatun likitanci ba domin dashi ya dace dakai.
dariya taufiq yayi yace '' wallahi kawai abin ne ya dame ni shiyasa nayi magana yarinyar ta shiga raina, musamman ma dana ji saboda damuwa ta shiga wannan hali ta ban tausayi da shekarunta kanana ta faɗa irin wannan hali..,
hmm kawai juraij yace domin taufiq be san wace yumna ba amma Allah ya bata lafiya kwana ɗaya za tayi ya fahimci wace ita daukan folder yayi yace '' taufiq zaka zauna ne na je na dawo ko kuwa fita za muyi tare..?,
tashi yayi yace '' a'a yanzu zan tafi sai kuma gobe insha'Allahu zan dawo naga ya jikin'ta yake..,
okay kawai yace tare suka fita wata nurse ta bi bayan'sa yana shiga mommy na lallabata ta ci abinci takaici ne ya ishe shi ji yayi kamar ya buge ta sai wani shagwaɓa take yi mommy na biye mata Allah ne kaɗai yasan me tai wa mijinta ya sake ta shikkenan ta cuci kan'ta, ta zama ƙaramar bazzawara ƙara tamke fuskar'sa yayi domin baya son raini...
jan kujera yayi ya zauna yace '' mommy barka da yamma..,
cikin kulawa mommy tace '' barka dai ashe ya fada maka..,
m
Eh ya faɗa min ya faɗa yana buɗa folder din yumna batare da ya kalle ta ba yace '' ya jikin naki dame dame kike ji a jikin ki..?,
dauke kai tayi tace '' na samu sauki ni ka sallame ni..,
ji yayi kamar ya buge ta amma sai ya danne yace '' tambayar ki nayi me kike ji a jikin ki..?,
ɗauke kai tayi ranta duk a ɓace tace '' nace maka na samu sauki fa..,
ajiyar zuciya ya sauke yace '' okay..,
ajiye folder din hannunsa yayi ya soma haɗa allura gaban tane ya faɗi ba abin da , ta tsana sama da allura har gwara magani tana iya sha idanuwanta ne suka fara kawo ruwa zuciyar ta , ta fara rawa tamkar zata faso kirjinta ta fito tace '' mommy ki yi mai magana nafa ce mai na samu sauki amma kinga yana haɗa allura..,
mommy tace'' haba yumna ya zan shiga aikin sa, bakya so ki samu lafiya sosai kinga fa kwana biyu duk kin rame..,
haɗe rai tayi zuciyar ta ba dadi wato itama mommy ta goyi da bayan sa ai kuwa ba allurar da zai mata kallon sa tayi tace '' ya Jawad cire min ƙarin ruwan nan zan shiga bayi..,
be nuna ma yaji me take cewa ba , balle ta saka ran zai amsa mata ranta ne ya ɓaci tana wannan tunani sai ji tayi ƙarar shigar siriji a dantsan hannunta za bura za tayi tuni ya riƙe ta ya hanata ko da motsi sai da ya gama yi mata tas, sannan ya saka audiga a gurin yace '' ungo ki danne ta kar ta zame miki ciwo..,
idan ta tanka shi to bango zai magana ganin haka ya saki murmushin mugunta karfin zuciyar ta yana bashi mamaki ta rasa da wa za ta dinga faɗa sai dashi yau zata gane kuranta,
dannawa ɗaya yayi mata sai da kashin ta ya amsa cike da mugunta yake mulmula mata gurin ,
kuka ta saki amma be saurara mata ba har sa da yaga jikin'ta yayi laushi sannan ya barta.
daukan folder yayi, yace '' mommy sai da safe..,
Mommy tace '' yau da wuri haka zaka tashi..?,
Eh wallahi ina so na biya gidan su ahlam na ƙara ganin jikin ta.
to Allah ya ƙara sauki
da sauri yusrah tace '' yaya zan bika daman yanzu nake shirin tafiya gida..,
juraij yace '' to tashi mu tafi...,
Juhud ta gallamata harara tace '' ni kuma ce miki aka yi ba tafiya zan yi ba ,
yusrah tace '' ai na zata da yaya taufiq za ku tafi ne shi ya saka ban yi zaton tare za mu tafi ba, baki tawo da motar ki bane..?,
Mommy tace '' tuni taufiq ya tafi gida..,
mommy ke kika bata amsa a gaban ta ya TAUFIQ yayi miki sallama yace amma shine take wannan maganar sai kace wacce ta sha kwaya
juhud ta faɗa cikin zafin rai
Dafa ta yusrah tayi tace '' Allah ya baki hakuri...,
ganin zai tafi ba abin da kuma yace da sauri tace '' ya Juraij baka sallame ni ba, nace maka naji sauki...,
wani kallo ya yi mata tuni ta hadeyi sauran zancen ta wannan kallo da yayi mata ba ƙaramin nutsar da ita yayi ba , kowa shakkar sa yake amma ita ce take ma iya musayar yawu da shi, saboda zafin sa bama ya shiga sabgar mutane musamman wanda yasan zai raina shi.
bayan fitar su malam ya kirawo Hajiya da sauri ta ɗauka suka gaisa yace '' na karbo takardar ta saki biyu ne , ɗazu Hajiya ta kawo mata abinci to wallahi ban san yadda zan mata bayani ba kinga har yanzu na rasa nutsuwata bana so mutuwar auren yumna ta baza ko ina bana so a sani..,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' wallahi nima yau haka na yini cikin tunani ko wacce hanya nabi sai naga ba me bullewa bace ba , ga jikin hajiya bana so ta sani kar jikin'ta ya ƙara rikicewa azo a haifi da mara ido...,
malam yace '' nima abin da nake jimami kenan wallahi..,
mommy tace '' to Allah ya shige mana gaba wallahi matar nan Ubangiji ba zai taɓa barin ta ba da nayi ƙoƙarin daukan mataki sai kuma na gani idan na dauka tamkar na daɓawa kan mu wuƙa ne
za a san me yake faruwa bayan so muku wannan sirrin ya rufu ba wanda zai ji shi nan kusa...,
tabbas haka ne amma ba yadda muka iya wata ran dole a sani Allah dai ya shige mana gaba.
amin ya Allah mommy tace
kwanan yumna biyu ya sallame ta saboda jikin'ta yayi kyau taji sauki a lokacin ma ahlam ta dawo sosai suke takun saƙa da ahlam tambayar duniya ahlam tayiwa juraij wai fasa bikin akai ko kuma wani abu ne ya faru amma yayi mata banza baya ma tanka mata.
hakan da yayi ba karamin fusata zuciyar ahlam yayi ba ji tayi ba wacce ta tsana a duniya sama da ita tsoran ta ɗaya kar juraij yace yana son ta
tunda ta lura duk abin da ake so a jikin mace ta haɗa shi , ita da take da aure ma tafi ta komai to halin namiji ba tabbas duk irin son da yake mata zai iya sakawa idonsa toka yace labari ya canza.

da taga suna mutunci da taufiq sai hankalinta ya dan kwanta ko kaɗan bata so wato kishiya.
Yau ranar Litinin yusrah ta tafi makaranta juhud wajen aiki taufiq ma ya bi juraij asibiti daga ita sai mommy sai masu aiki rasa yadda za a yi tai wa mommy karya ta barta ta fita, dan a kwana kusa take son barin kasar niger ta tafi makka.
tana cikin wannan tunani saliha me aikin su ta ajiye mata lemo tace '' gashi nan..,
ɗauka tayi ta buɗe ta fara sha ba tare da tace komai ba kwata kwata tunaninta baya kan su yana wani guri can daban hakan da saliha ta gani ya saka ta zauna kusa da ita tace '' yar nan tunanin me kike haka ..?,
da sauri ta ɗago saita kan'ta tayi tace '' bakomai bana son magana ne baba saliha kaina ke ciwo..,
dafa kan'ta tayi tace '' ayya sannu Allah ya baki lafiya kin faɗawa hajiya..?,
yumna tayi kallar tausayi tace '' a'a ban fada mata ba , bana so hankalinta ya tashi ..,
Baba saliha tace
''gaskiya kinyi kyan kai tunda na lura kamar kwana biyu hajiya na cikin damuwa
bara na kawo miki magani ki sha za kiji sauki..,,
da sauri ta kalle ta , tace '' a'a barshi nagode nan da anjima insha'Allahu zai saki..,
dariya tayi tace '' bakya son Shan magani Allah ya shirye ki..,
shiru tayi mata tabar gurin da sauri ta ajiye lemom hannunta ta shiga dakin mommy samun ta , tayi tana danna waya zama tayi a ƙasa tace '' mommy barka da wannan lokaci..,
mommy tace '' barka dai yumna ya jikin naki...,
ƙasa tayi da kai tace '' na samu sauki..,
to masha Allah
wasa ta fara da mayafin'ta tace '' mommy Dan Allah ina so naje gidan su wannan kawar tawa yau ba kowa a gidan bana so na fara wani tunanin da zai ƙara kaini da kwanciya asibiti..,
murmushi mommy tayi tace '' to ba damuwa amma karki dade kinji..?,
tashi tayi tana murna tace '' to..,
da saurinta ta fita daki kawai ta shiga ta dauko wayar ta da takalminta sannan ta fita tana fita ta danyi nisa sannan ta kirawo number wannan mutumin sai dai har ta katsai be ɗauka ba ci gaba tayi da tafiya tana kiransa sai da ta zo gab gurin sannan ya ɗaga kiran ta lokacin tai mai kira kusan goma sha ,
da sauri ta kara a kunne tace '' yallaɓai gani nan ina bakin gate din ku na farko yau nazo a yimin komai da komai..,
Mutumin yace '' to masha Allah kin kuwa yi sa'a wannan satin zan mu kai wasu kinga sai a saka har dake a ciki tunda kin dade da yin booking..,
wani dadi ne ya kamata tace '' kai amma naji dad'i Nagode Allah ya ƙara arziki...,
ba damuwa ki shigo muyi maza muyi abin da za muyi lokaci yana kurewa dan gani nake na za'a ƙara kwana biyar ba za ku tafi...
ba ƙaramin dad'i yumna taji ba da wannan zance jin kanta tayi a sama shiga gate din tayi tana rarraba ido can ta gani office din nasa,
da sauri ta ƙarasa knocking tayi sai da ya dan jima sannan ya buɗe mata samin wata mace tayi daga, ganin ta yar duniya ce amma ba zata wuce sa'ar ta ba idan ma ta girmeta kaɗan ne sallama tayi ta juyo ta ƙarewa yumna kallo sannan ta amsa cikin fara'a.
yumna ma ganin bata ja mata aji ba sai ta saki jikin ta tace '' ina wunin ku ina gajiya..,
amsawa sukai da lafiya qalau wannan matar tace '' sunana bintu mukhtar maradi..,
murmushi yumna tayi tace '' ni kuma yumna nura Agadez..,
kai bintu ta gyaɗa tace '' kin sha hanya..,
murmushi kawai yumna tayi ta mai da hankalin'ta kan mutumin nan tace '' nice wacce mukai waya yanzu..,
dariya yayi yace '' na gane ki yanzu za ayi komai..,
ba karamin dadi taji ba ai kuwa ba ɓata lokaci yayi mata komai bayan ya gama nasa ya turata office office ta cike takardu tare da saka hannu visa ma anan akai mata abin ka na kudi komai a ranar aka gama yi mata duk wani chuku chuku suka bata set number ta ashe itama wannan tafiya za tayi tare da ita akai musu komai ita da yumna sukai chanzan number sannan sukai sallama yumna ta kamo hannyar gida tun karfe biyu ta fita bata dawo ba ,
sai biyar tana shiga mommy ta fara yi mata faɗa tace '' haba yumna haka mukai dake wallahi ban ji dad'i ba , yanzun nan malam ya fita daga gidan nan duk da be nuna min wani abu a fuskar sa ba amma nasan ba zai ji dadi ba , tas an kwaso kayan ki, wannan shegiyar matar ta cuce mu wallahi yawo take tana cewa cikin shege kika yi labari duk ya baza gari..,
zaman yan bori tayi bawai dan abin ya dame ta ba a'a sai dan kawai sun kyale ta, ta yi tafiyar ta.
kuka ta rushe dashi mommy komawa tayi tana lallashin ta tare da bata baki amma ƙememe taki yin shiru ta ci gaba da kukan ta zuciyar'ta fes idan bata nuna ta damuwa ba,
ba zata iya zama a kusa da mutane ba zata ƙeɓe kan'ta zuwa na ɗan wani lokaci tasan ba zasu barta ba , ta sarara dan haka wage baki tayi tana ta kuka har da shashsheka rarrashin duniya mommy tayi mata taƙi yin shiru.
tamkar zugata tayi ma,
sai da tayi me isarta sannan tayi shiru tace '' mommy yanzu wanne kallo mutane za su yi min wallahi mommy bazan iya komawa Agadez ba , mommy Dan Allah ku barni nayi nisa da ku, zuciya ta ko zata samu sukuni bazan iya cire kaina daga cikin wannan zargi ba har abada mutane da abin za su dinga kallo na ranar da aka daura min aure ranar aka sake ni, sauka ƙasa tayi ta haɗa hannuwanta guri ɗaya tace '' mommy Dan girman Allah ku barni nayi nisa da kowa ko hankali na zai kwana dan da ɗan wani lokaci nasan zan dawo dai-dai Wallahi bana son zama a kusa da wanda na sani dan girman Allah ku barni na tafi makka ko na rabin shekara ne sai na dawo lokacin nasan mutane sun riga da sun manta da abin da ya faru nima na manta da shi..,
da sauri mommy ta kalle ta cikin mamakin abin da yumna ta faɗi tace..

Ku hanzarta yin payment sauran pages biyu na gama free book 1

Book 2 500

Ne idan ya zama document ya koma 1000
Karku ce ban faɗa muku ba

Domin biya

8141785374

Amina alhasan Muhammad opay
Ku turo da shedar biya ta wannan number
08141785374
Receipt evidence kawai nake so idan kika turo na saka ki a group
bana son wannan tambayar nawa ne bayan kin karanta na baya kinga abin da na saka



YAN ZAMAN MAKKAH

OUMYASMEEN

BOOK 1


Copy is not allowed 🚫
Domin jin audio din Yan zaman Makkah Ku shiga wannan link din sannan ku danna min subscribe Dan Allah.
https://youtu.be/cDE5bjYY2HY
___________________
https://www.arewabooks.com/chapter?id=6817816be532b4a92550458c
Episode ¹⁵
YUMNA kinsan kuwa me kike faɗa..? anya kuwa lafiyar ki qalau..? karma ki sake malam yaji wannan maganar, dan wannan abin ya faru sai tunanin ki ya gushe kim bawa mutane ma damar su faɗi duk abin da suka ga dama..,
kuka ta ƙara rushewa dashi tace '' mommy ke uwa ce nasan zaki san irin radadin da nake ji cikin zuciya ta , mommy bansan ina zan saka kaina ba. kaɗai ci nake so wallahi a yanzu bana kaunar kowa ya raɓe ni mommy ku tausaya min ku fahimce ni nasan abin da kuke gudu, anan ma banyi ba sai a can da bani da kowa garin da ba nawa ba kowa abin da yake ransa shi yake aikatawa..,
zama mommy tayi jikin'ta yayi sanyi tausasa muryarta tayi tace '' yumna ki fahimci abin da nake so ki fahimta, zaman ki anan shine rufin asirin ki wallahi bar ganin wa'yanda suke can suna baki sha'awa baki san rayuwar da suke ciki ba kiyi fatan Allah ya azurta ki, ta hanya me kyau ki tsaya kiyi karatu Allah ya fito miki da miji kiyi aure wallahi yumna duk inuwar da kike gani kina hangen ta , to ƙuna ce ba ko wacce inuwa bace inuwa wata zafin ta , yafi na rana akwai dana sani a cikin'ta mara amfani ba zaki gane wannan zancen nawa ba sai nan gaba , wani ma idan kin dawo kallon da zai miki daban har sai kin gwammace kiɗa, da karatu..,
share hawayen ta tace '' mommy a tunani na zaki fahimci inda magana ta , ta dosa mommy komai yayi min zafi..,
shiru mommy tayi domin
End Ads