tana kallan Ummi ta ce "Ina yini" Ummi ta ce "How are u?" Ta ce "I'm fine" kallan Rafi'ah tayi dake daukan abu akan dinning ta ce "Who is she?" Kanta na kasa ta ce "Cousin din Dr ce" Ummi ta ce "Ohk, tashi ki zauna kan kujera mana, what's your name?" A hankali ta ce "Fatima Zarah, amma Ammina da Daddynah used to call me Khairiyya" Ummi ta danyi murmushi ta ce "Good". Bayan Rafi'ah ta gama hada mata fruits salad ta mika mata ta ce "U take this Baby, and what will i cook for u" Khairiyya ta kar6a bowl din tana murmushi ta ce "Na koshi da abinci Anty, but i like this" daga haka ta dauka tea spoon dake gefen bowl din ta fara sha, Rafi'ah na zaune harta gama shanyewa, ta mike ta ajiye bowl din akan dinning, Rafi'ah dake kallanta ta ce "Ko in kara maki?" Ta girgiza kai, kama hannunta Rafi'ah tayi suka haura upstairs, bayan sun shiga dakinta Khairiyya ta limshe ido ta ce "Anty is this ur room, very neat and it's smelling nice" Rafi'ah dai murmushi kawai tayi, Khairiyya ta daga kanta tana kallan hotunan Rafi'ah dake jikin wall tin tana 'yar karama har izuwa yanzu, Rafi'ah ta ce "Khairiyya ko in kawo miki fried rice?" Zaro ido yarinyar tayi ta ce "Anty nifa bana cin abinci sosai da dai Yaya Sameer kika ce, shine Ammi tace ko a office ci kawai yake, shi kuma Yaya Faruk wai bayacin spaghetti" murmushi kawai Rafi'ah take tana kallanta, ta sake cewa "Allah Anty Yaya Sameer yana da ci, zai iya cinye abincin cikin gidan nan" Rafi'ah na dariya ta jawo laptop dinta ta ce "Which cartoon do u want to watch?" Cike da farinciki Khairiyya ta ce "Yess Anty, i love watching Angelina ballerina" Rafi'ah ta shiga YouTube tayi searching sannan ta saka mata, bayan ta fara kalla ta mike ta ce "I'm coming dear, just 5 minutes" daga haka ta fita a dakin.
A awa biyun da Khairiyya tayi wajen Rafi'ah taga kulawa sosai, duk abinda tace tanaso Rafi'ah zata bata, har 500 ta bawa Mustapha ya siyo mata chocolate, bayan Yusuf ya kira yana waje Rafi'ah ta kashe kallan tana kallan Khairiyya ta ce "Yaya is outside Khairi" Khairiyya ta rungume Rafi'ah ta baya ta ce "I will miss u Anty" kama hannunta tayi suka fita ta kaita har dakin Ummi ta ce "Zata tafi Ummi" Ummi ta bata packet din sweet sai ribbom da bead, ta dan rusuna tana dariya ta ce "Nagode" Ummi ta shafa kanta ta ce "A gaishe da Mama" da toh ta amsa tana ta dagawa Ummi hannu, bayan sun fito a dakin Rafi'ah ta ce "Wait here" daki ta koma ta dauko mata ledan chocolate dinta sai dan karamin tirare cikin wani kwali, ta hada mata chocolate da sweet din waje daya sannan tasa mata tiraren cikin ledan bead din ta ce "The perfume is also for u" Khairiyya ta wara ido ta ciro shi tana shinshinawa ta ce "Anty irin kamshin dakinki da jikinki, i love it, thank u Anty" shafa kanta Rafi'ah tayi sannan ta kama hannunta suka sauko downstairs, bayan sun fita a parlorn suka nufi bakin gate, yana tsaye jikin motarsa as usual, Khairiyya ta shiga nuna masa abubuwan hannunta, ya kalli Rafi'ah da kanta ke kasa ya ce "Thanks for everything love" ta danyi murmushi ta ce "Mind not, i will miss her much" Yusuf ya dan shafa kansa ya ce "To muje ki rakani mu kaita gida" ta ce "No, kaje dai ka dawo" ya ce "Pls, aiba nisa ba kince kinsan area ba" a hankali ta ce "Toh" ya bude mata front seat yana murmushi ta shiga, daga haka ya zagayo seat dinsa yayi wa motar key suka wuce, 5 minutes ya kaisu gidan Ammi, Yusuf ya juya yana kallan Khairiyya ya ce "Kije ciki Khairiyya zan maida Anty gida" kamo hannun Rafi'ah tayi ta ce "Thank u Aunt, baza kuje nima kiga Ammina ba?" Ta ce "Noo, some other time Khairi, zanzo kiyi ta bani labari" daha haka ta sauka a motan tana daga musu hannu ta shiga gate, juyowa Yusuf yayi yana kallan Rafi'ah dake murmushi. Jifa jifa suke hira har suka kusa isowa gida, ya samu dai dai kasan wata bishiya yayi parking ya juyo yana kallanta, nan da nan kirjinta ya hau bugawa, ya sakar mata murmushi ya ce "What?" Ta ce "Naga kayi parking a nan, and the street is very quite" Kamo hannunta Yusuf yayi yana kallan idanta ya ce "I want to say something Fatima, but pls don't judge me wrong" dago kanta tayi tana kallanshi, ya ce "Sure nasan u are my happiness, u cause alot of changes in my life Fatima, i don't know how much i luv u, and insha Allah i will continue caring till my last breath" sauke kanta tayi kasa tayi shiru, ya kara kamo dayan hannunta silently ya ce "Kafin na hadu dake akwai wacce nake soyayya da ita, she's in my house, her name is Jiddah, and i promise to marry her too" kanta na jikin kujera tana jinsa amma ko dago kanta ta kalleshi bata yi ba, ya matsa kusa da ita ya ce "I hope zamu zauna tare dukkanmu?" Daga masa kai tayi, ya ce "Noo, u speak" a hankali ta ce "I'm hopping for d best, Allah yasa shine alkhairi" baisan lokacin daya rungumeta ba, tayi saurin janye jikinta tana turo baki, bai ta6a tinanin iya abinda zata ce ba kenan, ya kamo hannuta yayi kissing soft hand dinta ya ce "U are d best Rafi'ah, ke dabance a cikin mata, i luv u so much Fatima" murmushi ta danyi ta juya tana kallan waje ta cikin glasses din motar, ya tada motar yana kallanta ya ce "Bari mu wuce kar Ummi ta neme ki" daga haka yaja motar, har suka iso gida bata ce komai ba, sai da taga yayi parking ta ce "Nagode, Allah ya kiyaye hanya" ya kara kamo hannunta ya ce "Are u angry with me Fatima?" Ta girgiza kanta trying hard not to cry ta ce "Why will i Dr, Allah yasa haka shine alkhairi" daga haka ta zame hannunta ta fito a motar. Tabbas ita kadai tasan abinda taji a zuciyarta a sanda yake mata zancen Jiddah, but ya zatai, a yanzu babu wanda takeso fiye da Yusuf bayan iyayenta, haka Allah ya tsara mata me mata zata aura, so her own is to pray for d best, tana shigowa gate hawayen daya taru a idanta ya gangaro, Jawad dake tsaye a parking lot ya nufota yana kallanta ya ce "What's it? Why are u crying" matsawa tayi gefe zata wuce ya kamo hannunta suka koma gate, lekawa yayi ya hango motar Yusuf daya kusan kaiwa titi, ya juyo yana kallanta ya ce "Meya faru?" Ta girgiza masa kai, ya ce "Tell me, koya maki wani abu ne?" Ta girgiza kai tana saan kwace hannunta amma ta kasa, ya kara jaanta zuwa parking lot suka nufi backyard din gidan, yana rike da hannunta kawai yaji tayi gefe zata fadi, yayi saurin rikota zuwa jikinshi yana kallan numfashinta dake shirin sarkewa, ta dafe kirjinta hawaye naci gaba da sakko mata, yana jiyo yadda zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri, ya kai hannunshi bayanta yana patting dinta to make sure she remain calm.
*I'm on my way to Kano now, ur prayer pls*
_08103810398_
[7/29, 6:47 AM] Zarah: *_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_30_
Hannunta na rawa tayi saurin janye jikinta tana kokarin mikewa, Jawad ya durkusa yana kallan eyeballs dinta dake fitar da hawaye ya ce "Are you ok Fatima?" Ta daga masa kai tana san tafiya amma jiri takeji bana wasa ba, har lokacin yana rike da hannunta yana kallanta, ta dafa wall ta fara tafiya a hankali ya kamo ta ya ce "You sit down and rest first" girgiza masa kai tayi, ya kamo hannunta ya ajiyeta akan balcony ya ce "Don't u there try to get up, keep quite and remain still" kanta ta kifa akan cinyoyinta ta fashe da kuka, Jawad ya zauna gefenta yana kallanta da mamaki, kusan minti 5 tana kukan kafin ta dago kanta tana kallanshi ta ce "Zan iya tafiya Yaya, i'm not feeling anything" ya ce "Ohk, but what happened" tayi saurin girgiza masa kai ta ce "I'm having headache but no one offended me" daga haka ta mike walking slowly ta bar wajen, har idanuwanta sun kada sosai ta tura kofar parlon su ta shiga tana dafe da kirjinta, ba kowa a parlor hakan yasa ta nufi upstairs, tana gama hawa stairs ta shige dakinta tasa key, zubewa tayi a kasa ta fara kuka me cin rai yadda ba wanda zaiji, da kyar ta karasa kan gadonta ta jawo wayarta ta kira number Ameera, tana dagawa ta ce "Dan Allah Ameera kizo gidanmu, let me tell u ko zanji saukin abinda nakeji" Ameera da hankalinta ya tashi ta ce "What are u saying Fatima? Is Ummi not at home" tsayar da kukan Rafi'ah tayi ta ce "I'm begging u Ameera, dan Allah kizo karna mutu" cikin tashin hankali Ameera ta ce "Ohk gani nan" daga haka tayi hanging wayar. Cikin minti 10 sai gata ta shigo gidan, ta murda handle din kofar ta shigo parlorn, dan murmushi tayi ganin Ummi a parlor tare da Jawad ta ce "Ina yini Ummi" Ummi dake kallanta ta ce "Lafiya kalau Zainab, ya hutu dasu Mamanki?" A hankali ta ce "Duk lafiya suke" kallan Jawad tayi shima ta gaishe shi ya amsa, Ummi ta ce "Gashi kamar ma ta fita fa Zainab, amma bari na kirata a waya" mikewa Ameera tayi ta ce "A'a ita ta kirani, tana sama ina ga" Ummi ta ce "Ohh ta dawo kenan, to ki shiga mana" Ameera ta ce "To Ummi" daga haka ta wuce upstair. Tana murda kofar dakin taji a kulle ta fara bubbuga kofar tana kiran sunan Rafi'ah, tashi tayi ta cire hijabin jikinta sannan ta karasa kofar ta bude, Ameera ta rungumeta ta ce "What is it Fatima? Are u sick?" Rafi'ah ta tura kofar ta kamo hannun Ameera ta ce "Ameera ya zanyi, my Doctor is getting marriage" zaro ido Ameera tayi tana kallan yadda ta fashe da kuka, ta kara rungume Ameera ta ce "Allah inason shi, kema kin sani Ameera, but suddenly yau yake cemin akwai wacce zai aura after then saiya aureni, Ameera my heart is beaten i dont want to have attack" tana magana amma hawaye sunki tsaya mata, Ameera ta shiga share mata idanta ta ce "Kiyi shiru, kinsha magani kuma?" Rafi'ah ta girgiza mata kai ta ce "I took all before u came" Ameera ta kamo hamnunta ta ce "To yanzu ya zamuyi, zaki rabu dashi ne?" Da sauri Rafi'ah ta kalleta zuciyarta na bugawa ta ce "Are u out of ur senses Ameerah, ya zanyi na rabu da abinda zuciyata take so, ai koda mata uku zai aura zanje ta hudu i don't care" Ameera ta dalla mata harara ta ce "And if u don't care why are u crying?" Rafi'ah dake share hawayenta ta ce "Kinsan dai i most...is a most... I repeat a most...a fada maka magana irin haka unexpected ace bakai kuka ba, but ya zanyi Ameera ina san Yusuf fiye da tinanin kowa, amma tinda haka Allah ya tsaramin i will accept my fate and i pray, nasan Allah ya ga zuciyana banajin zan iya rayuwa da kowa inba Doctor ba, he is just a half of me Ameera" tana rife bakinta wasu siraran hawaye suka shiga sauko mata, Ameera ta mike tana murmushi ta ce "That's the best for u Teemah, kiyi ta addu'a kawai, and i will also contribute mine" rungumeta Rafi'ah rayi ta ce "Thank u friend, i luv u" Ameera ta share mata idanta ta ce "Dan Allah ki daina kuka, ai naga kece ma zakije a amarya ba'a tsohuwa ba" dariya ta bawa Rafi'ah, ta danyi murmushi ta ce "Haka ne mana, and nasan Doctor zai iya komai dan ya saki farinciki, kuma hakan da yayi shine adalci daya sanar dake tin yanzu, kinga kinsan da zamanta kenan, koda auransu yazo bazakiji kamar yadda idan baki sani ba, and last last u stop crying dear, i'm begging u" murmushi Rafi'ah ta sakeyi ta ce "Insha Allah i won't Ameerah, nagode sosai" Ameera ta yafa veil dinta ta ce "I'm going, Mama bata gida na bar su Noor su kadai" tashi Rafi'ah tayi ta zura hijabinta ta ce "Bari na raka ki" daga haka suka fito a dakin, suna saukowa downstairs Ameera ta dan rusuna ta ce "Ummi zan tafi sai anjima" Ummi ta ce "To Zainab, ki gaishe da gida" daga haka suka fita Jawad ya bisu da kallo, bakin gate Rafi'ah ta rakata sannan ta juyo, tana shiga parlorn suka hada ido da Jawad, ya dinga kallanta to make sure she isn't crying, ta wuce upstairs da sauri tana turo baki, a dakinta ta samu Ummi na duba abu a wardrobe, ta cire hijab dinta ta zauna bakin gado, Ummi ta gama tattara takardun ta juyo tana kallanta ta ce "Meya samu idonki? Kamar kinyi kuka" ta ce "Abune ya fada min" Ummi ta ce "Ya fita ne?" ta ce "Ehh" daga haka Ummi ta fita a dakin.
Shafa kansa yayi yana kallanta yana murmushi , Ammi ta ce "To meyasa baku shigo na ganta ba?" Ya ce "Zan kawota watarana ta ganki" Ammi ta ce "Ai shikkenan, muna ta bakayi aure da wuri ba ashe kaikam da biyu zaka fara" Farouk dake zaune yayi dariya ya ce "Ammi yanzu nan aka ce maki ba lokaci daya zai auresu ba" Ammi ta ce "Shekara daya kaam ai kamar yau ne Farouk" murmushi sukai duk tasu, Ammi ta ce "Gobe insha Allah zanje naga lefen Jiddan" ya ce "Ohk, amma karkije da Khairiyya bakinta baya shiru" Ammi ta ce "Kanku akeji kuma" da sallama Sameer ya shigo parlorn yana rike da key din motarsa, ya mijawa Yusuf hannu suka gaisa, bayan ya zauna Ammi ta ce "Saura kai Sameer, Yusuf ya kusan zama ango, dama ku biyun nan ku aka sawa ido, yana kaucewa saura kai kuma" Sameer ya daga kafada ya ce "Ni ai da hudu zan fara Ammi" Farouk dai na zaune sai dariya yake, Sameer ya ce "Na bawa Yusuf za6i ya samo min daya, na samo daya da kaina, keda Daddy sai ku samo daddaya" Yusuf ya ce "Aa ba ruwana nikam" Sameer ya mike yana dariya ya ce "Ehh mana, kaga sai ku tayani nema, amma kuma zanfisan waccen zan samo maganar gaskiya" a tare duk suka kwashe da dariya, Ammi ta ce "Ba zancen wasa ba Sameer, da anyi maganar aure saika waske da wasa shekara 34 kana zaune min a gida ga uban ci, gara ma Yusuf baya wani ci, amma kaikam duk wacce ta aureka ta shiga uku da girki" sai murmushi yake ya nufi kaan dinning ya dauki plate, Ammi ta ce "Ka gani ko Yusuf, to ko a office haka yake, yana aiki yana ci" Yusuf dai dariya kawai yake yana kallan Sameer, ya juyo yana kallan Farouk ya ce "Yaushe zaka koma Cyprus Umar?" Farouk ya ce "Next month, hutun dama ba yawa" Yusuf ya ce "Allah ya kaimu" daga haka ya mike yana kallan Ammi ya ce "Zan tafi Ammi" Khairiyya dake kwance jikin Ammi ta ce "Yaya ka gaishe da Anty" ya ce "To zataji, bye bye" daga haka ya daga mata hannu, Sameer ya daga masa hannu ya ce "Sai yaushe kuma?" ya ce "Sai dai kazo kawai" daga haka sukai sallama ya fita a parlor, yana isa parking lot wayarshi tayi kara, ya zaro ta a pocket dinsa yana kallan message din Jiddah kamar haka _"Hello, i just text to tell u that ansa ranar auranmu nan da 1 month, and i hope u will come back soon? Saboda mu nuna farincikinmu, na hada maka favorite food dinka I luv u Yaya"_.
*For the sake of Khadija KK, ga update nan very little 😟 ba dan nacin kiba da bazanyi ba 😄 i'm so tired wallah* .
[7/29, 6:47 AM] Zarah: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
*_...شريك حياتي..._*
_{MY LIFE PARTNER}_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
_We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers._
_By FATIMA ✍🏻_
_31_
Fifteen minutes ya kai Yusuf gida daga unguwar Rimi, bayan yayi parking ya fito rike da phone dinsa ya rife motar, yana juyawa suka hada ido da Jiddah dake tsaye tana sakar masa murmushi, tayi bala'in yin kyau sai kyalli take, a hankali ya zura hannunsa cikin pocket dinsa ya fara takawa gently har zuwa inda take tsaye, yayi kasa da murya ya ce "U look so cute Jiddah tah" ta kara sakar masa murmushi ta ce "Thank u Yayana, muje ciki kaga abinda na dafa maka" ya danyi murmushi yabi bayanta suka shiga parlorn, ba kowa a ciki sai TV dake ta aiki, ta zauna akan dinning tana kallansa ta ce "Here it is Yaya" ya bude karamar warmer yana kallan vegetable soup din data ji kayan hadi da nama, ya bude dayan yaga tuwon shinkafa, surprisingly ya juyo yana kallanta ya ce "So u