x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 1 - YAN ZAMAN MAKKAH BOOK 1

  • 1 words
  • 3000 words
  • Out of 37750 words

Category: Romance Story +18

Views 101

02 Jun 2025
Start ads
After Image Ads
YAN ZAMAN MAKKAH

Dan Allah naci albarkacin annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallam kuyi min subscribe

https://youtube.com/@sajbeelnovel?si=Clh5GGzsqicvMZ8X


Zai fara zuwar muku asabuwar tashar ta in sha Allahu ku daure ku danna min subscribe
AGADEZ .....
Tsaya tsaya tsaya anan zan sauka tun dazu nake maka kwatancan inda zan sauka amma da yake kwakwalwar danƙo ce da kai , ka kasa fahimta kaf Niger wane besan malam Nura me sittin ba
me mashin ɗin ne ya tsaya yana yi mata wani irin kallo
saukowa tayi daga kan mashin ɗin tare da kuɗi ta ciro daga cikin jakarta ta miƙa mai
amsa yayi yana juyawa ya cillo mata yace '' ke wacce irin ɓarauniya ce tun dazu nake yawa da ke shine zaki dauko dari biyar ki bani..,
wani kallo tayi mai na tara saura kwata ta fisge kudinta tace
'' wallahi ka rasa wannan din da kake rainawa ni zaka kalla kace min ɓarauniya kai kuma sannu dan fashi kama godewa Allah dana dauko dari biyar na baka..,
lallai yarinyar nan ke yar akuya ce me mashin din ya faɗa yana saukowa daga kan mashin din sa
dariya yumna ta saki tace “sannu dan bunsuru wallahi yanzu sai nayi kasa kasa da kai saboda kaine sarkin ɓarayin duniya kake faɗamin haka..,
wannan maganar ita ta jawo hankalin malam da almajiran sa takaicine ya tukare malam
inda sabo yumna ta saba da jamai magana sai ta hau abin mutum ya gama zaga gari da ita ta ɗauki kuɗi kalilan ta da yawa na kanin uwar ta

hafizu almajirin malam ne ya tashi ya kalli me mashin yace '' lafiya bawan Allah naga kana naɗe hannun riga..,

ba dole na nade hannun riga ba na , naɗawa yarinyar nan duka tun dazu nake yawo da ita akasuwa shine zata ɗauki dari biyar ta bani
Kai ba ruwanka koma inda ka fito harni zai nunawa iskanci to wallahi ka gyara bakin ka ko yan zu na saka aci uwar ka
dauke ta zai yi da mari hafizu ya tare malam ne ya tashi yace '' bawan Allah kuɗin ka nawa ne..?,
Dubu ɗaya me mashin ya faɗa yana haɗe girar sama da ta ƙasa
da sauri yumna ta rufe bakin ta tace '' kut billahillazi karya yake malam kar ka bashi..,
wani kallo yayi mata tuni ta hadiye sauran zancen ta ja bakinta ta tsuke
ciro kudin malam yayi ya miƙa mai amsa me mashin yayi, ya hau mashin dinsa yayi gaba
kallonta malam yayi yace '' yumna ki nutsuwa..kiyi hankali ke ko , koyi da yan uwanki bakya yi..,
kai ta sosa tace '' insha'Allahu zanyi..,
komawa yayi mazaunin sa haka ma hafizu cikin gida ta nufa
Katon gida ne irin ginin nan na laka tana cewa Allah ya aikata munafukan mu ƙarshen duniya baba Hadiza da take wankin tukinya ta ɗago tace '' baki ma dai baya shiru yanzu yumna ki rasa da me zaki shigo sai da waka ...?,
kwafa tayi ta shige cikin daki ba tare da tace komai ba kamar na jefota ta fito da waya me madanne a kunnen ta tana cewa dan girman Allah ehyee chanchadi aikuwa nima billahillazi zan zo daman garin annabi ai dole a samu ni'ima yanzu saude gidan naku kika turo a buge shi kudin ma kenan a banza kuke samun sa ..?
saurarawa tayi domin taji me zata ce sai kuma ta ƙara kwashewa da , dariya tare da buga cinya tace “baba hadizuwa..,”
baba hadiza ɗagowa tayi tace “na'am yumna..”
kashe wayar ta tayi tare da zama ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya tace '' baba Hadiza hmmm nima fa makka zan tafi neman arziki bazan zauna kuda ya bi bakina ba na tashi a talauci na girma a talauci dan girman Allah dubi Mamman da yake cewa yana sona ba wani abin arzkine da shi ba shikkenan rayuwar mu haka zata ƙare ba makoma me kyau ..,
salati baba Hadiza ta saki tace '' yanzu yumna takaru kike so ki zama yumna aure shine suturar ya'mace ki daure ki yiwa mahaifinki biyayya dan Allah ki bar zancen tafiya makkan nan wallahi idan yaji sai ranki ya ɓaci..,
bude baki tayi tana aikawa da baba Hadiza harara tana gama zancen ta ta miƙe tace '' alkur'an kamar naje na gama ne me makon kiyi min murna na tafi samo mana abin arziki kalli dan girman Allah na'ima ta aiko a rushe musu gida kalli inda nake kwana kamar ni yumna na dinga kwana a cikin laka ke ni acan ma zanyi aure yasin danni ba kalar wahala bace..,
Shamsiya ce ta shigo tace '' yumna kindawo kenan bara na faɗawa Mamman tun dazu yake zuwa..baya samin ki...,
ke da hallacan rufe min baki sai shegen surutu yawa kin hadiyi Radio yumna ta faɗa tana haɗe rai ina ita ina Mamman ita za zataiwa talauci bara zana zata tafi Makka nemo abin duniya
Shamsiya ce tace '' Allah ya wuci zuciyar ki..,
dan uwar ki ke kika saka min fetur da a shana a zuciyar tawa da zaki ce Allah ya wuci zuciya ta a'a taransufoma ce ƙarewar zafi wallahi shamsiya ki kiyaye ni bana son ciki da annami manci
sannu karya uwar faɗa ke dai idan kika fita daga gidan nan yaran gidan nan har wata sabuwar walwala ke zuwar musu kina dawowa shikkenan kin dinga tsangwamar su anya kuwa..? Yumna kina da cikakkiyar Lafiyar ƙwaƙwalwa baba lami ta faɗa tana fitowa daga dakin ta
Wani uban ihu yumna ta saki tare da jan ɗamara da mayafinta ta zube ta fara aljannun karya tana wallahi ba zamu yarda ba mu zata cewa mahaukata ke yau sai mun dora miki haukan shekara hamsin dan uwar baban ki tasalla me chukwi
wani yawu baba lami ta hadiye batayi zaton yumna na da aljanu ba abokin yar zamanta ta kalla tace '' yaya Hadiza daman yumna na da aljanu..,
dan kuttumar ubanki mu kikewa munafurci jiyama muna jinki ina faɗawa malam idan ba a tashi tsaye akan mu ba , muna neman mu fi karfin malam ma be faɗa mana muji
Dan girman Allah kuyi hakuri Ni da yumna nake
ihuuuu idan kina yi da yumna kamar da mu kike tun tana yarinya muke kula da ita shine ke gaki uwar iya wacce ta iya tarbiyya ko to Bara mu cire miki jijiya ɗaya muga inda tarbiyyar zata je basai kina da hankali ba zaki wa wani tarbiya..?,
YAN ZAMAN MAKKAH

Oumyasmeen

https://youtube.com/@sajbeelnovel?si=Clh5GGzsqicvMZ8X


Zai fara zuwar muku asabuwar tashar ta in sha Allahu ku daure ku danna min subscribe

______________

dafe kirji baba lami tayi tana zaro ido yawa an shake wuyan mage baba Hadiza tace '' ko a kirawo malam ni wallahi ba zan iya ba ba'a taɓa aljanu a gabana ba..bansan me ake musu ba..,
ƙara langwasa muya da hannaye yumna tayi tare da shaƙe murya tace '' wallahi kar wacce ta sake ta fita a cikin ku, idan kunne yaji, jiki ya tsira duk kuma wacce taki to wallahi tana ɗaga kafar ta zata ga ta cire..,
dafe bango shamsiya tayi, tana kuka har da fyece majina tun da take bata taɓa ganin tashin hankali irin na yau ba , baba hadiza da baba lami ido suƙa tsurawa yumna suna jiran kudirar Allah idan kuma yau Ubangiji zai kirawo su Allah ya saka su ciki da kalmar shahada baba lami tace '' yaya ..,
da sauri baba Hadiza ta saka hannu abakinta tana kibta mata ido gudun karta yi magana abu kuma yaci tura su yi laifi tamkar daga sama yumna taji sallamar malam da sauri ta tashi zaune tare da sakin wata uwar atishawa,
har gudu uku kwarara ajiyar zuciya su baba Hadiza suka saki kallon mamaki malam yake musu yace '' lafiya naga kunyi cirko cirko..?,
baba Hadiza ce tace '' lami faɗa mai..,
hade rai baba lami tayi tace '' ban gane na fada mai ba , baki, kika fini kome..?,
to ai gani nai ke kikai abin da har yumna
ai bata ƙarasa ba ta tari numfashin ta tace '' alkuran ba ruwana kinga nayi nan ..,
ta shige dakin ta
malam ne ya zauna yace '' lafiya ina tambayar ku, kuna sa'insa me ya faru..?,
wata dariya baba Hadiza tayi irin karya ɗauka da wani abu tace '' wallahi bakomai daman wani wasa muka shirya nida abokiyar zamana idan ka shigo muyi maka ta haka zamu gane ka kamu damu..,
ajiyar zuciya ya sauke yace '' ku dena irin haka idan wani abu ya faru da gaske zata zanyi wasa ne bazan dauka gaskiya bane ke yumna..,
turo baki tayi tana sosa kai tace '' na'am malam..,
ajiye carbinsa yayi yace '' wallahi yumna idan ba zaki nutsu ba zanyi maganin ki kaf cikin yan uwanki ba me kunya tani sama da ke kinsan ba zaki iya biyan mutum hakkinsa ba me zai saka ki dauke shi ya kawo ki har gida ki sauka mana abakin tito dole ne sai an kawo ki har gida..,
dauke kai tayi tana turo baki da kuma ta tuna bukatar ta sai tace '' to zan gyara..,
Allah ya saka idan kika gyara nafi kowa murna amma wallahi abin da kike baya kyauta wa yumna tun yaushe nake jin wannan kalma abakin ki ta zaki gyara malam ya faɗa cikin jimami
gyara zama yumna tayi tace '' daman malam ina na'ima kawata..,
dan jim yayi sannan yace '' to ni yumna ina zan sheda kawayen ki kullum da wacce zaki kawo kice min kawar ki ce ..,
to malam na'ima dai Allah yayi mata kashin arziki yanzu haka ta turo a buge gidan su nima nace tayiwa Agent din da ya kaita makka nima ya kai ni
da sauri malam ya ɗago yace '' ya kai ki ina ..?,
hade rai tayi domin tasan sarai malam ɗin ya jita tace '' aikatau makka..garin manzo..,
tab Hadiza Hadiza Hadiza da sauri Hadiza ta fito dafe da kuncin ta tace ''malam ciwon hakori nake..,
kallon mamaki yayi mata yace '' ba yanzu naji kinyi magana lafiya ba..?,
kai ta ɗaga mai tana yi mai alama yanzu ya kamata
jikin malam ne yayi sanyi yace '' Allah ya ƙara sauki daman kiran ki nayi mu hadu muyiwa yarinyar nan faɗa abin nata gaba gaba yake wata ran bansan me za tayi ba..,
kai ta gyaɗa mai ta shige daki daman tasan kwanan zanceb kenan shi yasa tace mai ciwon hakori take zama tayi a akan gadon karfenta tana cewa haka kurum na jawa kaina aljanu su yi sama da kafata na zama gurguwa shi idan Malami ne to ni ba malama bace ,
cikin kakkausar murya malam yace '' wallahi yumna idan na ƙara jin maganar tafiya makkan nan aikatau sai ranki yayi masifar ɓace ke kenan baki da buri sai ki ɓata min suna .... ARLIT din ma da zaki ba inda zaki, ki zauna da yan uwan ki duk inda rayuwar masu hali take kina nan kuma ita kike buri,
zunburo baki tayi har ya gama bata ce komai ba tasho yayi , ya koma waje daman abin da ya kawo shi ke nan yana fita ta miƙe ta shiga daki samun nazeefa tayi tana kwance dada mata duka tayi firgigit ta miƙe tana zare idanuwa harararta yumna tayi tace '' dan ubanki waya saka kizo ki kwanta min a matelas (mattress )..?,
kut yanzo yumna dan na kwanta miki a matelas shine kike wannan kumfar ..?,
nazeefa ta faɗa tana tashi daga kan shinfidar
kuttumar uba can a'a nettoyage nake zaki fita ko sana ci ubanki shegiya me kai yawa na tasa
fita tayi tana wai wayen ta babban bakin cikin ta hanata tafiya ARLIT da yayi bayan kuma an bada hutun makaranta haka zata karaci hutun makaranta har ta koma ba inda ta tafi tab wallahi ba zai yiwu ba daukan voile «veils» tayi ta yafa ɗaukan wasu takalma tayi masu uban tsini yawa irin na turawan faransa bakin sa har wani tsini yake duk lokacin da tasaka wannan takalmi jin kanta take yi a sama ,
cikin Sa'a tana fita malam ya juya baya yana shararo tafsir akan surar da ya biyawa daliban nasa sanɗa ta fara har ta zagaya bayan gidan su ta shiga gidan su Fa'iza cikin sa'a ta tarar da ita , bata fice yawo ba da wasu kawayen ta zama tayi tane cewa yau wacce rana kina zaune a gida ina maman taku take
dariya fa'iza tayi tana cewa ta fita unguwa wallahi da sauri ta leƙa wayar kawar fa'iza zaro ido tayi ganin mata biyu tsirara suna ta tabe taɓe rufe bakinta tayi tace '' kai ikon Allah su kuma wa'yannan amma dai basu da hankali ko..?,
dariya fa'iza tayi tace '' a'a suna da hankali kawai suna yi ne dan nishadi..,
tab amma dai wa'yannan anyi tsinannu wallahi wama ya tura miki wannan abin ta faɗa tana kallon kawar fa'iza
da sauri fa'iza ta kitta mata ido, domin ita tasan halin yumna tsab idan taji wake tura irin wannan abin zata je ne tayi mai tatas takuma tara mai mutane dan haka da sauri fa'iza tace '' wallahi wani guri na shiga a wayar naga wannan abin nima mamaki yake bani ko me suke ji owo amma dai muma munci zamu gwada ko ta faɗa tana kallon kawarar ta ..,
zaro ido yumna tayi tace '' ku gwada me Allah ya tsari gatari da saran ciyawa ni na tsotsi nonan wata tab ai ba hauka nake ba..,
ke baki da wayo ina lantana yar gidan me gari to wallahi jiya dana je gidan ta cewa tayi ilu abin futsarinsa yake saka mata a gabanta inda take rihi (fitsari)
tun kafin ta ƙarasa yumna ta tashi tana cewa jar uban can ai nasan inda ilu yake noma wallahi sai naje naci uban'sa wato so yake ya lalata ta ko taya zai saka mata abin futsarinsa ita kuma gata yar miji dad'i ta bari ya saka mata to yasin ba zan zuba musu ido ba ,
*8141785374* only charting

Wannan littafi na kudi ne
wato so yake ya lalata ta ko taya zai saka mata abin futsarinsa ita kuma gata yar miji dad'i ta bari ya saka mata to yasin ba zan zuba musu ido ba ,
da sauri fa'iza ta riƙe ta tace '' haba yumna daga faɗa miki abu sai ki dauka gaskiya ne to wasa nake ...,
ta faɗi haka ne domin kar yumna yake tai abin da ba shikkenan ba tasani sarai zata iya aikata haka ko ma abin da yafi haka
zama tayi tana sakin ajiyar zuciya tace '' wallahi yanzu naji batu ince ita kuma me yasha kan lantana take aikata wannan abin...,
kome ta tuna sai kuma ta miƙe gaban fa'iza ne ya wadi tace '' ina kuma zaki..?,
zan tafi gidan lantana ne daga can zan biya gidan su na'ima kinsan kuwa ta aiko an buge musu gidan su wallahi nima makkan nan zani ko ana muzuru ana shawo sai naje kaɗai kawai idan zaki kema sai mu tafi mu biyu
kallom mamaki fa'iza ke mata tafara lura iyashegen yumna ya fara taɓa mata ƙwaƙwalwa tace '' makka kuma wa zai kai mu ina naga kuɗin tafiya makka kice min gonar malam tayi albarka shine zai tafi makka amma ba ke ba...,
wani kallo yumna tayi mata domin ta fara lura fa'iza so take ta kawo mata raini fige hannunta tayi ta fara tafiya da sauri kawar fa'iza ta bi bayan ta tace '' yumna tsaya ki min bayani yadda zan fahimta...,
daga kai sama yumna tayi tana girgiza jikinta daman gata masha Allah tuni komai na jikinta ya shiga rawa mamman ne ya shawo kwana aikuwa yayi farin gani da sauri ya karaso yana cewa masoyiya masoyiya
hangame baki tayi tana aika mai da wani irin kallo daga kanta sama tayi ta turo bakin ta da yaci uban jan baki daurin kanta ta ƙara turowa gaba tana jiran me zai ce
jikin mamman ne yayi sanyi ganin ta haɗe rai kallonta yayi yace '' masoyiya tunda nesa nake miki magana amma naga kinyi shiru Allah ya saka lafiya ban dade da dawowa daga gona ba dai wannan shekarar ance ba fari za mu zamu amfanin gona idan Allah yayi komai ya fito yadda ake so zan siya miki akuya ki fara kiyo..,
kaga Mamman tattara tsumman rayuwar ka kayi gana in banda iskanci ni zaka kalla kace zaka siyawa a kuya a'a me dabbar ma gaba ki ɗaya zaka siya min wallahi mamman ka fita a idona na rufe ko yanzu nayi maka rashin mutunci
YAN ZAMAN MAKKAH
EPISODE 2

Kwantar da murya yayi yace '' haba masoyiya'ta abarkauna ta ni wallahi yau na kasa gane inda kika dosa wannan sabon halin da kika tsiro dashi bashi da kyau. ,
da hallacan kai lafafa min ni wallahi yanzu bani da lokacin ka
Yumna ta faɗa tana banka mai wata uwar harara.
ajiyar zuciya ya sauke yace '' to yanzu ina zaki..,
idan ka aike ni wakai Mamman dan girman Allah baka da zuciya ne..,
Murmushi yayi ya shafa saisayayyen kansa yace '' wallahi idai akan kine kare ya cinye duk wannan abin da kike kafin aure ne idan mukai aure shikkenan magana ta ƙare kinsan sau da yawa shedanu su na shigowa idan sun ga mace ta kusan yi aure..,
yahu ta tofar tace '' a'uzubillahi minar sheɗanir rajim lallai ma sai yau na tabbatar kana da taɓi ƙwaƙwalwa nai maka kama da kalar matar da zaka aura..? dan Allah Mamman bana son fitina da ni nace ina so yanzu kuma na dawo nace bana yi ana dole ne ..? ka tattara su gyatumi suje su karbi kuɗin da suka kai..,
tana gama fadar haka tai gaba ta barshi da sakakken baki,
idan wani ya faɗa mai yumna zata iya aikata haka zai ƙaryata duk da yasan bata da kunya to be taɓa zaton abin zai gangaro har kansa ba kwafa yayi, yay gaba ransa yana mai suya.
ita kuwa yumna bata tsaya a ko ina ba sai a gidan lantana yar gidan mai gari shiga tayi ba ko sallama kanta tsaye haka ta shiga dakin jin wani nishi da ihu tayi a hankali tace '' wannan ai muryar lantana ce ba dai ilu dukan ta yake ba tab ya zaici jakar ubansa,
da sauri ta fita, cikin Sa'a ta ga taɓarya ɗauka tayi cikin sauri ta buɗe labulan uwar dakin lantana Allah ya rufa asiri dakin
End Ads