x

Login

Remember me
Forget password ?
x

sign up

Chapter 8 - KUKAN ZUCIYA

  • 21001 words
  • 24000 words
  • Out of 38354 words

Category: Tale Stories

Views 42

09 Aug 2025
Start ads
After Image Ads
amsa da E kuma karta sake tasa soyayyarsa aranta dan bazama ne zai kaita ba aiki zatai mata karta sawa kanta wata soyayya.

Wasa wasa saiga batun auran yakankama tuni har an tsaida rana abinka da manya duka sati biyu aka sanya bikin, ango yanacan baisan abinda ake ba, dan tunda yasa kafa yabar garin bai kuma zuwa ba mai martaba yana kai masa ziyara akai akai haka Abiee ɗinsa Umma ko suna waya kullum, yau tun safe yana kwance bashida lafiya wani azabanban ciwon ciki yake kamar zai mutu, wayar abokinsa Usman yakira yana sanar masa bayada lafiya, Usman ya shaida masa baya gida ya shuga makaranta yanada class, Dr Haris yakira yace gashi nan zuwa yadubasa.

Saida yagama aunasa yakoma ya zauna cikeda damuwa

"Gayses kana cutar da kanka dayawa, kanada bukata amma kaki ajje mace saboda wani banzan dalilinka, inma bazakai aure ba maizai hana kasami wacce zatana sauke maka bukatunka ga matanan dayawa a gari sai wacce ka zaɓa, kanada kuɗi kanada kyau babu macan dabazaka iya mu'amala da'ita ba, amma ka tsaya kana neman kashe kanka" murmushi kawai Fu'ad yayi

"In ka gama sharhin bani maganin dazan sha ka fucemin daga gida dankai kana abu dolene saina bi ra'ayinka kai barima na maka ta mahaukaci duk matan nan kallon maza nake masu, tunda na rasa Princess banajin akwai sauran wacce zata sake burgeni"

"Faɗa kake amma ka bani dama wallahi yau saina kawo maka wacce zata ɗebe maka kewar Princess ɗin" ɗagowa Fu'ad yayi yana kallon Haris batareda yace komaiba, magani Haris yaje yasiyo masa ya kawo masa sannan yayi masa sallama.

Washe gari yana office saiga Haris dawata kyakkyawar yarinya kallo ɗaya Fu'ad yayi mata ya kauda kansa yana ta'awizi, zare glass ɗin idanunsa yayi wanda yazame masa jiki ko yaushe ka gansa yana manne da idanunsa wanda ba karamin kyau yake kara masa ba, kallon Haris yayi tareda haɗe gira ya ɓata rai afusace yadakawa yarinyar tsawa wacce tasata fucewa da sauri jikinta yana rawa.

"Haris na rokeka da girman zatin Allah kataimakeni karka sakani cikin wannan harkar taku, kaima da kake ciki kullum addu'a nake maka Allah yaganar dakai gaskiyya, maye amfanin zina, maiye daɗinta maye daɗi acikin saɓon ubangiji..."Ya'isheka Fu'ad" Haris yafuce daga Office ɗin afusace yanacin alwashi.

Ranar asabar da dare yagama shirinsa na kwanciya wayarsa tayi kara da sauri ya ɗaga cikeda girmamawa yake gaida Abiee ɗin nasa, anan yake shaida masa an ɗaura masa aure harma an kawo amarya nan ɓangaransa na cikin gida, gobe in Allah ya yarda za'a rakota nan" ba karamin tashin hankali yashuga ba yana gama wayada Abiee yakira Umma kamar zaiyi kuka yake tambayarta

"Umma da gaske abie yake anyimin auran dole" dariya maganar taba Umma saida taɗan dara sannan tace

"Auran dole kuma One boy kamar wata mace, da gaskene an ɗaura maka aure da Baraka kanwar Antynku Jameela" tsaye yamike da sauri zaiyi magana Umma ta katsasa da

"Kar kace komai kayi addu'a Allah yasa hakan shiyafi alkhairi, yarinyar batada matsala nayi bincike akanta karka damu Allah yabaku zaman lafiya yakawo zuri'a ɗayyiba" batare dayace komai ba yakashe wayar ya maida kansa ya kwanta yanajin wani ɗaci a zuciyarsa, rasama mai zaiyi yayi hakan yasa ya ɗauki wayarsa ya turawa Anty Jameela tex

_"Sakonki yasame ni na yaba kware da makircinki duk abinda kike nufi dani Allah yamayar maki kanki, banga abinda nai makiba amma kin tusoni agaba, kisani Allah yana tare dani insha Allah bazaki taɓa cimma burinki ba akaina mu zuba mu gani"_ tajima tana karanta sakon kafin tayi delate ɗinsa.

Washe gari aka raka amarya Baraka legos yan rakiyan basu wani jima ba suka juyo kasancewar a jirgi sukaje ashi ɗin kuma zasu dawo.

Fu'ad yasan ankawo amarya amma bai dawo gidanba sai sha ɗayan dare, daman tunda zai futa ya rufe ɗakin dayake amfani dashi yatafi da makullin, ko a falo bai zaunaba ya wuce bedroom ɗinsa wanka kawai yayi ya kwanta bai farkaba sai asuba agurguje yai alwala ya wuce masallaci, bai dawo gidanba sai bakwai na safe nanma a gurguje yai shirin office danshi ko'amafarki baya fatan ganin fuskar yarinyar da'aka kawo masa da sunan amarya, wasa wasa saida Baraka ta shafe sati guda bata saka angon a idanunta ba, itama bata wani damu dashi ba tunda ita ba yarinya bace ko daga yanda ya nuna mata tasan cewa baya ra'ayinta shiyasa ta janye jikinta daga zaman falo ko yaushe tana zaune cikin ɗakinta, bata futowa sai taji futar motarsa daga sannan zata futo tafara sabgoginta tanada matukar tsabta shiyasa ta gyara ko'ina na falon harma da kichin ɗin abubuwan da sukai kura ta wanke su, sosai takejin daɗin zamanta a gidan batada wata damuwa tadafa abinda ranta keso, komai gashinan jibge a gidan sai abinda kai niyyar ci, zaman kaɗaici ne kawai ke damunta Allah yasama tanada waya ita kan ɗebe mata kewa.

Gaba ɗaya yinin yau ina cikin damuwa saboda Ankul kwanansa biyu kenan yana famada zazzafan zazzaɓi duk yabi ya rame gashi bayason magani saidai yayita yiwa kansa allura, yanzuma haka yana kwance cikin bargo tun safe nake masa nacin yazo yayi break amma yaki, dana kammala abinda zanyi na koma ɗakin nasa na kwanta kusa dashi cikeda damuwa na zuba masa idanu, jawoni yayi ya kwantar dani ajikinsa, sam yau jikin nasa ba zafi, lamo nayi ajikinsa ina wasa da hannuna a kirjinsa har zuwa sanda naji yakirani da sunana sak waton AMINA abinda yasani saurin ɗagowa ina kallonsa, abinda bantaɓa jiba kenan daga bakinsa,kauda kansa yayi gefe a idanunsa na hango zallar damuwa hakan yasa na soma kokarin tashi daga jikinsa amma sai ya sake haɗani da jikinsa yana magana a hankali kamar bayaso

"Amina lalurar nan tawa bata samun sauki bace inaga bazan sami lafiya ba, ke yarinya ce kinada kuruciyarki bazan cigaba da shuga hakkinki ba shiyasa na yanke hukuncin rabuwa dake, duk da tsananin son danake maki amma ba yanda zanyi dole na maidake gida...😰

07039793439
[6/4, 7:48 PM] maman sauban: 🌹 *KUKAN ZUCIYA*🌹


Story and writtin by
Mamie Yusuf Daboo🥰


☀️ *First Class Writer Assosuciasion*☀️


Home Of Qualities And Trusted Writer's Of Tha Nation

MARUBUCIYAR
HALIN RAYUWA
SOYAYYA DA ZUMUNTA
SANYIN IDANIYA
AIMANAH
YANAYIN RAYUWA
AND NOW KUKAN ZUCIYA

19&20


Da sauri na tashi daga jikinsa na kwalla kara tareda fashewa da kuka "Ni nace maka bazan iya jurewa ba, ko ka taɓa ganin cutar dabata da magani ina sonka! kuma zanci gaba da sonka har karshan numfashina zan rayu dakai rayuwa ta mutu ka raba koda ace baka warkeba bazan taɓa iya barinka ba"

Ganin yanda nake kuka yasa ya janyoni jikinsa ya rungumeni idanunsa na zubarda hawaye, shuru nayi ina tunani Allah yasani ina son Ankul bazan kuma iya rayuwa babu shiba yayama za'ayi na amince ya sakeni koda bana sonsa ai bazanso zama karamar bazawara ba, ba kowa bane zai fahimci abinda yasa muka rabuba kuma ma inya sakeni nacewa su Mami me? babu mai yarda dani kowa cewa zaiyi ni nazaɓi saki saboda daman ba sonsa nake ba, ganin nayi nisa a tunani har banji bugo kofar da'ake ba yasa ya girgiza ni

Yace"Kinga tunanin ya'isa haka naji na fasa zanci gaba da neman magani amma kisani a addinance inna shekara guda bansami lafiya ba dole zamu rabu"

Ban tsaya sauraronsa ba danna fara tunanin zafin zazzaɓe ne ya taɓasa yakemin wannan surutan😹banzan, futa nayi jin ana sake bugun kofar da karfi, ina buɗewa ta shugo gabana yai wata irin faɗuwa ganin Zainaba ce da yarta Ameera wacce bazata wuce shekaru sha uku ba, gaba nayi suka biyoni zainaba tanata kallon gidan harma da motocin dake parke a compound na gidan, wajan zama na nuna masu na wuce ciki na sanar da Ankul yayi baki, nadawo na kawo masu ruwa da lemu da cake, da gudu Ameera ta tafi ta makalkale Ankul tana murnar ganin Daddy ɗinta, shima yayi murna sosai da ganinta rungumeta yayi a jikinsa yana tambayarta yaya school, surutu sosai takewa Ankul shima yana biye mata har Zainaba ta tashi tafiya fir Ameera takibin Zainaba tace tazo kenan ba karamin daɗi Ankul yaji ba hakan yasa yace Zainaban taje kawai, amma taki tafiya saima

Cewa datai"Intafi inbarta makaranta fa gashi bata tawo da wasu kayan ba,sannan ma ai bancewa Baba anan zan barta ba"

"Nidai nace ki tafi Ameera tazo kenan zanci gaba da rukon yata makaranta zan canza mata wata, kayama abarsu kawai zan siya mata wasu"

Badan ranta yaso ba ta tafi bayan Fahad yabata ten k yace tahau mota,sai bayan ta futa yakalleni yana murmushi yace "Na ɗora maki nauyi ko"

Murmushi nayi ina kallon yanda Ameera ta kwanta ajikinsa nace "Nauyi kuma rukon Meeran shine nauyi ai yata ce ko bakai nake aure ba inada damar riketa bare kuma ina tare dakai"

Rausayar da kansa yayi kafin yace "Shikenan to na yarda ga amanarta nan na baki ita kijata ajikinki kiriketa kamar yanda zaki rike yarki koda bayan raina ban yarda ki mayar da'ita ga mahaifiyarta ba, inason kibata tarbiya irin wacce uwa tagari take bawa yaranta kibata tarbiyya islamiyya wacce musulmai da musulumchi zasuyi alfari da'ita, dan Allah karikemin Amana"

Kallonsa kawai nake nikan cutar nan ta Ankul tafa fara bani tsoro musamman yau dayake zubamin sambatu tagumi nayi har sannan ina kallonsa shima kallon nawa yake munjima muna kallon juna nace "Ankul anya wannan zazzaɓin bai taɓamin kaiba?" yau gaba ɗaya na kasa gane kanka daga zancan rabuwa kuma an dawo na mutuwa da barin wasiyya"

Dariya yayi tareda mikewa"Au yau kuma kallon taɓi taɓi akemin saboda na faɗi gaskiyya tona gode shirya mu futa ayiwa Meeran taki siyayya ki samo school ɗin dakike so tafara sai ayi mata regestresion zuwa monday tafara"

ɗaki ya shuge ni kuma na kama hannun Meera muka shuga ɗakina nace mata ga ɗakinta nan ta zauna, ai kuwa tayita murna harda ɗan tsallenta ni kuma na futa, tunawa danayi ban kulle kofa ba bayan futar Zainaba yasa na futa ina saka kafata a kofa na hangi wani bakin abu kamar garin magani da sauri na tsugunna ina bin gun da kallo ganin yanda aka barbazashi a bakin kofar, gefe na hangi wata laya, gabana ne yafaɗi jikina ya ɗauki rawa Ayatul kursiyyu nayi sannan nasa kafata na taka maganin bakina ɗaukeda addu'o'i na ɗauki layar na damke a hannuna na share wajan na zuba magani a kwatar waje nadawo ciki tuni

Ankul yayi wanka harya futo ni daman banjima dayin wanka ba hakan yasa na shafa hoda kawai na zura doguwar riga yar baharein nai rolling mayafinta saman kaina sannan nafuto, key ɗin motar Ankul na karɓa nace bazaiyi tuki ba tinda bayajin daɗin jikinsa, ni najamu har zuwa babban shagon Ankul ɗin dake zoo road sosai na jidarwa Meera kaya har saida Ankul yai magana yana dariya

Yace "Yau na banu besty karki nakasamin store mana"

Dariya nayi nace"Inma mun nakasa saika kara wasu mudai in za'ayi order nan gaba asa damu" murmushi yayi ya jingina da bango yana kallona, bayan munfuto aka loda kayan a boot na motan muka wuce gidanmu can tarauni acan Ankul yabarni nida Meera

Yace zai laika asibiti da yamma zai biyo mu koma gida, munjima da Mami muna hira Ummi bata nan tana gidansu can Aisami Mami ke tambayata

"Niko Su'ad cikinki watansa nawa?"

Murmushi nayi tareda yin kasa da kaina ina wasa da hannuna nace "Mami nifa banida komai"

Shuru tayi tana kallona har sannan ina wasada hannuna kasan zuciyata ina tunanin kodai futowa zanyi nagaya mata gaskiyya danni Allah yasani yau ɗinnan nasawa kaina zargin Zainaba akan rashin lafiyar Ankul musamman kan abinda nagani hakan yasa na katse shurun ɗakin da cewa "Mami Ankul bayada lafiya fa, kuma kinga ɗazu na gani a compound" namiƙa mata layar dana gani ɗazu,hannunta na rawa ta karɓi layar tana bissimillah" tajima tana juya layar kafin

Tace "Kina nufin Fahad bayada lafiya matsayinsa na namiji yaushe haka tafaru" nan nagaya mata tunda akai auranmu ne

"Waye yazo gidanku yau?"

"Zainaba ce kawai shiyasa nafara tunanin rashin lafiyarsa kamar dasa hannunta aciki ko kwanaki da mukaje Misra akan lalurar ne har islamic chemist yaje amma ba canji shiyasa na yanke kawai na faɗa maki"


Shuru tayi tareda tagumi tana kallona tama kasa cewa komai, jikinta yayi sanyi har mukazo tafiya sanda Ankul yazo bayan sallar mangariba, batayi masa zancanba muka koma gida.

Ranar monday Ameera tafara zuwa school tun bakwai da rabi Ankul yake kaita bata dawowa sai shida na yamma nake zuwa ɗakkota, gefe nima naci gaba da karatuna.

Mami bayan tafiyarsu Su'ad ganyan magarya tasamu guda bakwai ta dakasa ta zuba a ruwa ta karanta suratul bakara daga aya ta farko zuwa ta biyar, sai ayatul kursiyyu da wattaba'u da amanar rasulu da kuliya aiyuhalkafirun kulhuwallahu falaki da nasi...ayoyi da dama tayi amfani dasu ta tofa, ta ajje ruwan washe gari da dare da kanta taje har gida ta kaiwa Su'ad tace ta tabbatar Uncle yayi wanka dashi a tsabtataccan waje lokacin Uncle yana nan kallonsu kawai yake baice komaiba, sai bayan tafiyar Mami

Yace "Waton duk rokonki danai karki faɗawa kowa lalurata saida kika faɗawa maminki ko?"yayi kyau nasan zaman da zanyi dake" Uncle yafaɗi haka cikin fushi

Dariyama yaban hakan yasa nayi dariya kafin nace "Ba dole na faɗa mata ba kafara batun rabuwa yaya kake so nayi da rayuwata in bana tare dakai koba haka bama Meera tana bukatar kani kaga dole mu nemi mafita"

Rike baki Uncle yayi cikeda mamakin maganarta yace "A'a kidaice Antyn Meera tana bukatar mijinta, mai wannan yake nufi" yafaɗi haka yana buɗe jarkar da Mami ta kawo ruwan, taɓe baki yayi kana

"Ya ce yanzufa sai tace sammu akaimin shine taje ta haɗo wannan" dariya nayi tareda ɗaukar jarkar nace

"Nidai taho nayi maka wankan nan a alamu muka gani wanda ya tabbatar mana da zarginmu" baice komai ba yabiyoni ɗin, cikin ikon Allah kwana uku yana wanka yadawo normal ranar yini yayi yana murna sai faman kirana yake daga office naga shirya shi wallahi yau ya warke dayasan hakane aida tuni yagayawa mami da kansa amma kyautata dabance bari yadawo, bai shugo gida ba sai Takwas na dare yasame mu zaune a falo Meera tana kwance kaina sai faman juyi take tunda ta dawo daga school takemin korafin cikinta yana ciwo faɗa nai mata akan rashin cin abinci nabata abincin taci danna zaci yunwa takeji amma maimakon ciwon yayi baya saima gaba yake, ko zama baiyi ba ya koma ya haɗo mata magani harda allura yai mata muna nan zaune a falo har ɗayan dare tana fama, sai wajan biyu saura tacemin yadaina zataje ta kwanta, wayata na bata na kaita ɗakina nace ta kwanta intaji ciwon takira lambar Ankul sai nazo, na wuce ɗakin nasa harya kashe light ya kwanta na kwanta kusa dashi yajani jikinsa yana faɗin zoki kwanta sarkin tsoro ba abinda zan maki nima na gaji yarki ta rusa mana wannan daran namu, har barci yafara fuzgata naji karar faɗuwar abu a falo hakan yasa muka mike tare nida Uncle da sauri nai hanyar futa falon Uncle yaruko hannuna yanamin wani kallo wanda bantaɓa ganin irinsa daga garesa ba, ya mike ya haɗani daa jikinsa yana sauke numfashi "Ina sonki Besty" yafaɗa da murya a shaƙe, karajin motsi danai yasa na fusge hannuna tareda faɗin

"Uncle sakeni kilafa Meera ce jikin ya motsa ta futo kar zafin ciwo yasa ta futa waje a daran nan" sake haɗani yayi da jikinsa yana sakin ajjiyar zuciya kallon idanunsa nayi yanda suka canza launi yasa nai murmushi

Na ce "To tawo muje mu dubata saimu dawo tare" tare muka futa dai dai an kunna hasken falon abinda na gani yasani kwala ihu haɗeda salati na kankame Uncle jikina yana rawa manyan kartini majiya karfi kallo ɗaya zakayi masu ka gane su waye, Uncle sakina yayi yana tunkararsu bako alamar tsoro a garesa

"Lafiya zaku shugo mana gida da daran nan" wata dariya wani acikinsu ya bushe da'ita yana girgiza yabawa Uncle amsa da

"Wajanka aka turomu mu ɗauki ranka"

Murmushi mai ciwo Uncle yayi ya ce "Raina kuma kamar kaine mala'ikan mutuwa" da sauri na kankame Uncle ina kuka nake faɗin

"Dan Allah karku kashe sa zamu baku duk abinda kuke bukata amma karku taɓamin mijina" zama wanda na lura shine ogan nasu yayi kan kujera yana kureni da kallo yace

"Gaki kuwa kyakkyawa zaki iya fansar mijinki da wannan kyan naki ki bani minti goma kacal mu shuga daga cikin na kawar da kishina shi kenan na barki da mijinki" Uncle wani irin ihu yayi tareda kallon wanda yai maganar ya janyeni daga jikinsa ya doshi wanda ke maganar yana tattare hannun jallabiyar dake jikinsa a yafara kokarin kai masa naushi, ɗaya daga cikinsu ganin ya doshi ogonsu yasa ya shammacesa ta gefansa ya caka masa wuka a gefan cikinsa

"Ya Allah" Uncle yafaɗa tareda dafe wajan daya yankesa da gudu nai kan Ankul ina kwala masa kira ganin yanda jini yafara zuba, kafin nakai ga Ankul ya zube a kasa saboda jinin dake zuba daga jikinsa, ɗora kaina nayi saman cikin Uncle nasoma kuka yanda yake futarda numfashi yasa nakai hannuna zan cire masa wukar da har sannan take jikinsa aka banko kofar shugowa ana faɗin karki taɓa Su'ad da sauri na ɗago ina kallon mai magana...✍️

07039793439


[6/8, 11:44 AM] maman sauban: 🌹 *KUKAN ZUCIYA*🌹


Story and writtin by
Mamie Yusuf Daboo🥰


☀️ *First Class Writer Assosuciasion*☀️


Home Of Qualities And Trusted Writer's Of Tha Nation

MARUBUCIYAR
HALIN RAYUWA
SOYAYYA DA ZUMUNTA
SANYIN IDANIYA
AIMANAH
YANAYIN RAYUWA
AND NOW KUKAN ZUCIYA

21&22


Da sauri na ɗago kaina na kalli wanda yashugo Cp Mukhtar ne bayansa ummi da mami ne sai Yaya Jabeer da tawagar yan sanda kamar masu shirin yaki, da sauri Jabeer ya'isa inda Uncle ke kwance ya tallafo kansa, Cp ya saka wani kyalle ya zare wukar jikin Uncle sannan C P yabada umarnin a tafi dashi asibiti bisa jagorancin yaransa, ina kallo su Yaya Jabeer suka tafida Uncle hospital Mami kuwa ta zauna dafa'an tana kuka ganin halin da ɗan uwanta ke ciki da wuyama ya tashi😰 Kwamishina ya tusa keyar yan fashin dasuka shugo mana gida, amaimakon nagansu su biyar kamar yanda suka shugo saina lura babu ogansu wanda yazauna kan kujera, C p yace mu rofe gidan su ajjemu a asibiti sai sannan nayi magana

Nace "Yaya Mukhtar akwai fa sauran ɗaya su biyar suka shugo,nan da nan yabaza yaransa suka cigaba da
End Ads